Showing 312001 words to 315000 words out of 403653 words

Chapter 105 - RAWANIN_ZALINCI BOOK 3

20 Dec 2025

118

kan soyayyar da yake sakawa a tsakanin mumunai maza da mata kenan, soyayyar da ta fi kowannen wato soyayyar Allah, Allah ya ambaceta a cikin suratul Ali Imran, sura ta uku aya ta 159, kaga kuwa ni ce na san soyayya ciki da wajenta".

To dik wanda ya ce soyayya karya ce ya yi karya, dan soyayya ayoyi gareta a cikin Alqur'ani, so ba karya bace wlh, ni ba dan bani da isasshen fili ba ai da na baku tarihinsa amma ba komai ku tara a littafina na gaba idan Allah ya kaimu da rai da lafiya!.

Jinina kai ya yi, cikin sanyin murya ya ce. "Dik na yarda kin karanta waɗan nan, amma baki iya banbanta so da kauna ba, ki yarda kawai". Hararar ta dalla mashi kafin ta ce. "A'a ba zan yarda ba, ni Kamran nike so, babu mai canza hakan". Ya fahimci yarintar ce ta motsa, sannan kuma a gaskiya bata san so da kauna ba abu guda bane, sai ya ce bari ya yi mata dabarar fifikon shekaru. "Na yarda Kamran kike so, kuma zan tayaki yakin nemansa, yanzu abu ɗaya zaki yi mun sai nima na zage mu nemo Kamran". Yana magana yana lumshe idanu alamar barci yake ji. Cike da zumuɗi ta ce. "Faɗi abin da kake san in yi, matsawar bai saɓawa shari'a ba zan yi".

"So nike ki ƙara kusanci da big bro, ki rinƙa matsa mashi a kan wasu abubuwa har zuwa mu yi nasara, da zarar mun yi nasara big bro ya musulunta, to zamu shiga neman Kamran, da taimakon Allah nasan ba zamu sha wahalar nemansa ba zamu gansa". Ya kai karshen maganar yana komawa ya kwanta, dan har gyangyaɗi yana ɗaukarsa. Cike da matsuwar san ganin Kamran ɗinta ta amsa da ta amince, kuma zata yi iya ka yinta ko da kuwa zata wahaltu, amma tabbas zata zage. Sosai ya ji daɗin hakan, bai sake furta word ba ya lumshe idanunsa, kan kace me barci ta yi awon gaba da shi. Ita kuma miƙewa ta yi ta sauko ƙasa daga saman bed ɗin, ta nufi wajen books set ɗinsa, wani katan Markus Bible ta ciro tare da wani notebook and pen, saman dining table ta koma ta zauna tare da fara dube duben abin da take da buƙata.


AFTER ONE DAY.

Zaune Ronnie yake a saman dining dake cikin parlournsa, ya tasa haɗaɗɗun kayan abinci a gaba yana yin breakfast, yana ɗan motsa baki da small chop yana latsa wayarsa, baya san cin abinci ba tare da ita ba, jiranta yake yi ta zo su ci, shiyasa hankalinsa gabaɗaya yake a kan wayar yana ɗan motsa baki. Ya yi bala'in kyau cikin tsantsararren shigarsa na army green shirt and black trouser, ya sanya p-cap a kansa, while kafafunsa suna cikin Crocs launin army green, kyakkyawan white hairn nan nasa ya sha gyara sai kamshi yake tashi yana wani sheki, yau dai babu su earing sosai a kunnensa, dan ya fara rage sanyasu, ya ma cire pil na wajen lips ɗinsa, kazalika ya cire na gaban goshinsa wajen gerarsa, kuma yanzu ya dai'na raba gerarsa gida biyu ta hanyar aske dogon layi a tsakaninsu da yake yi, dik wasu abubuwa da basu dace ba ya bar yi, saura sanya ɗankunnen ne kawai, shi ma yanzu guda ɗaya yake sakawa, ita ma yana fatan dai'nawa, kun san sabo, idan ka saba da abu yana da wuyar bari, shiyasa

••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥

Ya yi nisa cikin abin da yake yi sai ji ya yi an rufe mashi idanunsa ta baya. Ɗan turo baki ya yi kafin ya ce. "Lovely sis zafa ki yi latti, kinga dai almost 7 yanzu"........ Kausasa murya ta yi, ta kwaikwaiyi muryar gardawa wai dan ta nuna mashi ba ita bace, ko iya abin ma bata yi ba, ga murya irin na yara, ta zage ta faɗaɗa makogoro wajen cewa. "Wannan ba lovely sis ɗinka bace, aljana ce". ....... Siririn tsaki ya ja tare da sakin cool murmushi kafin ya ce. "Ai bama ki iya abin ba, da wani muryarki kamar na mage, zo nan ki ci abinci kada ki ɓata mun lokaci hai". Ya kai karshen maganar tare da sanya hannu ya ɓanɓare hannunta daga face ɗinsa, sannan ya fisgota ta dawo ta gabansa.

Ɗaure fuska ta yi tana turo baki, ita a dole ya ɓata mata rai tun da bai bari ta razana shi ba. Tana shirye cikin uniform ɗinta, yau ta sanya lips balm mai ɗan launi mai kuma kyalli, wanda hakan yasa kyallin ya kara kawata dark purple lips ɗinta, sai wani sheki yake yi yana ɗaukar idanu, shi kansa Ronnie sai da zuciyarsa ta amsa ganin laɓɓanta. Sake hannunta ya yi tare da nuna mata saman nata chair ɗin yana faɗin ta zauna ta yi breakfast sauri sauri ya je ya kaita school.

Zama ta yi ba tare da ta yi mashi magana ba, wai ta yi fushi da shi. Cikin fushi ta ɗauki chopping stick tare da matsar da plate mai shake da Chinese spaghetti mai ɗan faɗi faɗi haka, an zuba girki a wannan waje, ga wasu dakwalan cinyoyin ƙosassun kaji, sai tashin kamshi yake yi. Yana ta fitar da tiriri kaɗan kaɗan ta sanya chopping stick ɗin ta fara ɗebowa, kaɗan kaɗan ta fara kaiwa ɗan bakinta, amma da yake spagh ne har ya ɓata mata gefe gefen bakinta zuwa kumatunta.

Shi ma janyo nasa plate ɗin ya yi tare da ɗauko chopping stick ɗinsa, a hankali ya nannaɗo spagh ɗin tare da kaiwa ɗan bakinsa yana ɗaura phone ɗinsa a saman table ɗin. "Lovely sis today food was so delicious". Ya faɗa ba tare da yasan fushi take yi da shi ba........ Shiru bata amsa mashi ba, sai ma cigaba da danna spagh a baki take yi babu kakkautawa, wai tana turawa dayawa ne dan ya san tana jin haushi, shi kuma bai gane ba. Jin bata amsa ba yasa ya sake maimaita maganarsa tare da dawo da kallonsa a kanta. Tamkar bata a wajen ta yi banza da shi. Cike da mamaki ya ce. "Lovely sis are you okey kuwa? Am talking you refuse to answer me, why?". Cikin sanyin murya ya yi maganar haɗe da alamar damuwa, dan bai ji daɗin hakan ba.

Banza ta yi da shi tana danna spagh dole dole, tin na bakinta bai kare ba zata danna wani dan ya fahimci cin takaici take yi.... Shiru ya ɗan zuba mata idanu na ƴan sakanni kafin ya iya fahimtar fushi take yi da shi. Ɗan siririn murmushi ya saki, ya cigaba da kallonta har sai da ta danna spagh a bakinta tana ƙoƙarin nannaɗo shi ta tura gabaɗaya cikin bakinta sai ya yi saurin sanya hannu ya riko bayan wuyanta tare da juyo da face ɗinta ya zamana suna kallon juna, bai bari ta nannaɗe spagh ɗin ba yasa ɗan bakinsa ya fara nannaɗe mata yana ci, ƙoƙarin cinye kayanta ta yi da saurin shi ma ya yi zafin namar ci sosai, sun shagala da rije rijen cinyewa basu ankara ba sai ji suka yi bakinsu ya haɗe da juna, dan sun cinye spagh ɗin gabaɗaya har sun iso junansu ba tare da sun sani ba.

Zaro idanunta waje ta yi tana kallonsa, shi kuwa cikin salo ya kashe mata ido guda kafin ya ɗan janye laɓɓansa baya kaɗan yana sauke ajiyar zuciya. Sorry ya furta tare da yunƙurawa zai miƙe ya bar wajen. Cikin sauri ta riƙo hannunsa, a hankali ya juyo da kallonsa a kanta, marairace fuska ta yi kafin ta ce. "Ni ce na yi maka laifi, for give me please". Jinjina mata kai ya yi haɗe da cewa. "Babu komai, ci abinci da wuri mu tafi". Ba musu ta saki hannunsa ta ɗauko chopping stick ɗin ta cigaba da nannaɗo spagh ɗin. Komawa shi ma ya yi ya zauna haɗe da ɗauko nasa stick ɗin suka cigaba da ci a tare.

"Lovely bro rufe idanunka in baka wata bazata". Ba musu ya rufe, ɗauko katan cheeseburger da ta fi karfin bakinsa ta yi. "Open your mouth". Ta faɗa tana kallansa. Bai yi tinanin komai ba ya buɗe bakin nasa, dakarkarewa ta yi ta danna mashi burger a bakinsa tare da watsawa da gudu ta yi sama tana faɗin. "Gobe ma ka sake idan na tsorataka kada ka tsorata"..... Ai sai da ya ji numfashinsa ta ɗauke na wucin gadin, da kyar ya iya ciro burger daga bakinsa, dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, da gudu ya miƙe ya bi bayanta dan ya kamata ya rama. Kamar wasu ƴaƴan mage haka suke, basa zama waje guda basu tsokani juna ba, musamman ma ita, kullum sai ya tsokanesa!.

Bedroom ɗinsa ya fara leƙawa, bata a ciki, da sauri ya wuce bedroom na yayansa, yana ɗaure fuska a kan yau ba zai kyaleta ba. Sai dai ko da ya shiga bedroom na yayan nasa ma bata a ciki, babu ma kowa, ya ɗan yi mamakin ganin ba kowa. Har toilet ya leƙa bai ga kowa ba, da sauri ya fita ya haura sama izuwa gym area nasu ko ta maƙale a can. Sai dai bata a can ma, yawon nemanta ya hauyi, ton yana nemanta cike da burin ya ganta ya ɗauki fansa, har ya fara nemanta cike da damuwar ina ta shiga?. Wasa wasa har tsawon good 20 mins yana nemanta bai ganta ba. Da sauri ya sauko ƙasa dan ya duba harabar empeir ɗin, hankalinsa ya tashi sosai a yanzu kam, dan yasan empeir ɗin yana da wajaje daban daban, akwai wurare masu haɗari, akwai kuma wuraren da idan ta shiga tabbas ba zata iya fita ba, zama ta iya rasa ranta idan ta shiga, hankali tashe ya bazama nemanta.

A dai'dai wannan lokacin ita kuwa tana wata duniya ta daban, dan a lokacin da ta gudu ta haura sama, bedroom na Black Tiger ta nufa, saboda ta haɗa da sallama dik ta yi mashi na zata wuce school. Sai dai da ta shiga bata samu kowa a cikin bedroom ɗin ba, sai ta gudu balconynsa dan ta ɓuya a can, nan dai ta ga kamar a nan ma zai iya ganinta, hakan yasa ta dawo ta shiga dressing room, kun san nan akwai drawers da sauransu, so zata samu wajen laɓewa ba zai ganta ba. Sai dai kash, tana shiga suka ci karo da Black Tiger yana sanya kaya, yana tsaye a ta kusa da kofa wajen shoe set ɗinsa dake shirye cikin wasu mahaukatan glasses masu tsadar gaske, wani irin white light ne a cikin glases ɗin nan masu masifar haske da suka haskaka zafafan shoes ɗin nasa, yana san ya yi selecting na wanda zai sa ne, daga shi sai B- short wanda ko haɗaɗɗun cinyoyinsa bai gama kaiwa ba a jikinsa, tamkar dan iya penis ɗinsa aka yi short ɗin, Lion check ɗin nan nasa a buɗe, ya ɗaura wani small white towel a kansa, da alamar yana tsane ruwan dake gashin sa ne.

Aikuwa tana shigowa ta sauke kallanta a kansa, while shi ma ya juyo da kallonsa a kanta slowly, ya ji motsi ne yasa ya ɗago. Ai sumar tsaye ta yi, a zahiri kamar shi take kallo, amma kuma ina hankalinta ya yi nisa, kamar wadda aka daskarar!. Shi kuwa kallonta ya fara yi tin daga kan santala santalan cinyoyinta da suke tamkar madara har izuwa saman kirjinta da yanzu suka fara cika pam sosai, yanzu girma ya fara zuwa, matasan tula tulanta sun fara ciccikowa sosai. Ga yanayin uniform ɗin nasu sai dai shiru, kun san ba addini ne da birnin ba, mini skirt ɗin nata ko gwiwa bai rufe ba, a dai'dai tsakiyar tsala tsakan laps ɗinta ya tsaya, daga sama rigar ma dai sai shiru, dan ya kamata sosai, har kana iya ganin shatin tula tulan, sai dai ita tana sanya jacket na school ɗin dan suturta kayanta, amma yanzu dai bata sanya ba, saboda basu kai ga tafiya ba, dama idan zasu tafi ne take sakawa. Jacket ɗin yana parlor tare da school bag ɗinta!.

Wlh yau dai sai da ƙwaƙwalwarsa ta amsa, barema yadda yana skin ɗinta wajen cinyarta, tamkar ka latsa jini ya fita, tin ainahi dama babu abin da yake mugu mugun tafiya da shi sama da golden white hair ɗinta da idan ya sha gyara yake wani irin kyalli na musamman, sai ga shi yau ta sake shi ma bata ɗaure ba, dan bata kammala shirin tafiya ba, sai zata tafi school zata ɗauresa.

Me kuke tinanin zai faru da dikkansu suka bushe da kallan juna? Waye zai fara dawowa cikin hayyacinsa?.

🔥🔥🔥🔥DUBAI.🔥🔥🔥🔥


Kiran farko na asuba ta farkar da shi daga ɗaddaɗar barcin da yake yi. A hankali ya waro fox-s eyes ɗinsa da suke jajir alamar barci bai ishe shi ba. Yunƙurawa ya yi ya miƙe zaune, jikinsa dik ciwo yake yi mashi tamkar ba lafiya ba, slowly ya waigo da kallansa ta side da take kwance. Ga mamakinsa sai ya ga babu kowa a wajen, wayam, ina ta yi to? Ya gefawa kansa tambaya, sai ya ji tamkar a mafarki ne dama ya kawota bedroom ɗinsa ba a zahiri ba. Miƙewa ya yi jiki ba kwari ya nufi toilet.

Jim kaɗan ya fito ɗaure da white towel a kugunsa. D-room ya wuce domin shiri. Sanye da white arabs jallabiya mai bala'in kyau ya fito, sai ya kara fita a ainahin arabs guy ɗin nasa, ya yi kyau sosai, sai tashin kamshi yake yi, yau dai kamar yana ji da mutumci, dan da ya gabatar da sallar rakatainil fajir sai ya ɗauko alkyabba mai shige da na sarauta ya sanya a saman jallabiyar tasa, alkyabba ce ta manyan malamai ba ta sarauta ba, yau kuma ya koma gefensu Abu Abdussalam, wato ya yi shigar manyan malamai, har da rawani ya yi a kansa, ga dikkan alamu daga masallaci zai wuce wani wajen.

Bai je ya dubata ba, ya wuce ya fita bayan ya ɗauki wayarsa da car key. Ita kuwa, tsakiyar dare ta farka sai ta ganta a gado guda da shi, shi ne ta lallaɓa ta gudu bedroom nata zuciyarta cike da zargin ko ya yi mata wani abin ne, har da kara duba jikinta da kyau dan ta tabbatar, dik da bata ga wata alama ba, amma tabbas tana zargi dole ya yi mata wani abin, hakan yasa ta ji ta kara jin haushinsa sosai, ta tsanesa, dan tana ganin kamar halinsa ne neman mata kenan, amma fa ba har kasar zuciyarta ta yarda da cewa yana neman matan ba, kawai dai kokari take yi ta tirsasa zuciyar tata wajen ganin ta ɗaura mashi tuhuma dole dole.

Ko da ta koma bedroom ɗinta bata iya rintsawa ba, ta kwana cikin tinani da zilimin abin da yake faruwa, zuciyarta ya rinƙa ingizata a kan meyasa zata yarda ta zauna a gidan da daga ita sai namijin da ba muharraminta ba? Kuma ga abin da ya taɓa shiga tsakaninsu! Ai wannan ita da kanta ta kawo kanta, dan haka koma me yake yi mata ita ma da nata laifin, dan haka kawai ta gudu ta bar gidan nan shi ne mafita a gareta, idan ba haka ba za'a samu matsala, zata tabka danasani fiye da a baya, dan ita wlh babu batun yarda da aurensa a ranta, ba zata taɓa yarda ta auresa ba, Sharifat take yi wa kwaɗayin samunsa!.

Da wannan tinani da zulumi ta kwana har asuba, da kyar ta iya tashi ta yi sallah, sannan ta koma ta kwanta, tsawon kwanaki biyu tana ƙoƙarin shirya yadda za'ayi ta samawa kanta mafita ba tare da saninsa ba, dik iya binciken da take yi ta rasa samun mafita, idan ya fita baya nan har bedroom nashi take shiga ta yi ta yi mashi bincike, amma dik ta rasa samun mafita. A ɓangarensa kuwa, yana mamakin wanenne yake yi mashi bincike a ɗaki, dan bai taɓa kawowa ransa zata shiga bedroom ɗinsa bama bare har ta yi mashi bincike, ga shi kuma su biyu ne kawai a gidan, abin da ɗaure kai sosai, bai kawo komai a ransa ba, kuma bai tuhumeta ba, sannan kwana biyun nan yana ɗan busyn da baya samun wuni a gida, kazalika baya samun haɗuwa da ita sosai, wani lokaci kafin ya dawo ta yi barci, kuma yanzu garƙame door ɗinta with key take yi abinta, kun san zuciya da iya sake sake, tini ta saka mata wai idan ta yi barci yana zuwa ya yi amfani da ita, shiyasa ta dai'na yarda ta ci abincin idan ya sayo mata, sai dai ta girka a gidan, dan zuciya ya raya mata ai kila yana sanya mata maganin barci ta sha ya yi amfani da ita, ta dai kasa yarda da shi gabaɗaya!.

Yau garin an tashi da hadari sosai, iska mai daɗin gaske ne yake kaɗawa, hadarin ya yi bakinkirin, zaune take a bakin bed ɗinta ta kurawa tvn dake fuskantar balconynta idanu, wata kyakkyawar balarabiya yar jarida ce take ta magana a cikin tvn, da alama akwai abin da yake faruwa, dan news dake fita daga bakinta gabaɗaya maganace a kan rashin zaman lafiya da suka tashi da shi a yau, ta natsu tsit tana sauraron matar. Sanye take da riga da wando arabs dress wanda zaku ga rigar ya kai mata har gwiwa, while wando kuma dogo ne wanda kasansa yake da faɗi. Ta ɗaura silky headband milk color kalar kayan nata kenan a kanta. Ta yi masifar kyau sosai da sosai, fuskarta fayaw, kamar bata da lafiya, mood na face ɗinta looks some how haka.

Lokaci guda ta ji kamar a takure take, tamkar dai akwai wanda yake kallanta, hakan yasa dik ta ji babu daɗi, ta jita a tsarge, cike da fargaba gabanta na faɗuwa ta juyo da kallanta a kan kofar shiwowa cikin bedroom ɗin. Tsaye yake ya harɗe hannayensa a saman wide chest ɗinsa tare da ɗan ɗaure angry face ɗinsa, kamar dai shi ma his mood for today isn't good.

Bin sexy sleeping dress

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login