Showing 189001 words to 192000 words out of 403653 words

Chapter 64 - RAWANIN_ZALINCI BOOK 3

20 Dec 2025

122

ta fara yi tana san ta yi ihu, sai dai kuma ta kasa.

Ɗan bakinsa ya kawo dai'dai saitin kunnenta, can ƙasan maƙoshinsa ya ce. "Babyn da ake ta kewa ake masifa a kan bai zo ɗin ba ne fa ya zo". Ya kai karshen maganar yana sauke ɗan bakinsa a saman wuyarta, sumbata ya bata a wajen kafin ya sake cewa. "Shagwaɓaɓɓa kuma masifaffiya kawai".

Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ta sauke, lokacin guda ta ji wani sanyi ya ratsa zuciyarta, sai dai har lokacin jikinta na rawa, tabbas kuma ya ji hakan, sam bai yi zatan zata tsorata har haka ba, do confirm yasan ita ɗin matsoraciya ce, amma bai yi zatan zata tsorata sosai haka ba.

Sai sauke ajiyar zuciya take yi ta ƙasa yin magana, kamar an ɗaure mata tongue ɗinta.

Tongue ɗinsa ya fitar ya ɗan lashi wuyarta, cikin nitsuwa ya zame hannunsa daga bakinta, a hankali ya karɓi wayarta dake hannunta, saman mirror drawer ya ɗaura wayar dan ma wai kada ta kunna mashi haske idan ta ji ya yi mata wani abin.

Sai a lokacin ta samu damar buɗan bakinta, a tsorace murya na kerma ta ce. "Baby please turn on the light, I feel scared". Kamar zata yi kuka ta kai karshen maganar.

Can ƙasan maƙoshinsa ya furta. "Sorry my baby, i didn't think you would be so scared, am so so sorry". Ya yi magana yana juyo da ita garesa. Da sauri ta faɗa saman kirjinsa jikinta na kerma, kirjinta sai dukan uku uku yake yi.

Wani irin daddaɗar ajiyar zuciya ya sauke, rungumeta ya yi a jikinsa sosai, a hankali ya hauro da hannunsa ta saman bayanta izuwa kanta, hular kanta ya zare ya jefar a ƙasa, hannun nasa ya tura cikin gashin kanta ya fara shafawa a hankali hankali. Ɗayan hannunsa kuwa, kai tsaye sai saman mazaunanta ya ɗaurasa, a hankali ya shiga motsa hannun nasa a wajen yana jin laushin mazaunanta suna kara fusgarsa.

A rikice ta yi saurin ɗago kanta daga kirjinsa, yanzu kam murya babu shagwaɓa, magana straight ta ce. "Baby mekake yi haka kuma?". Tana magana tana zaro idanu while tana rarraba idanun nata sosai da nufin ko zata ɗan kalli face ɗinsa tun da wutar lamp a kunne.

Ƙasa bata amsa ya yi, a hankali ya rankwafo da kansa a kanta, bata ankara ba sai ji ta yi ya haɗe fuskokinsu waje guda, tana ƙoƙarin sake yin magana a rikice kwatsam sai jin lausasan lips ɗinsa ta yi a saman tata. Ya ilahi, wani irin zaro idanu waje ta yi, tamkar kwayar idanunta zasu faɗi ƙasa. Sumar tsaye ta yi mashi, ta ƙasa iya taɓuka komai, dik wasu kofofi na jikinta sai da suka ɓune domin karɓar saƙon baby, lokacin guda ta rasa control ɗinta, ta rasa gane a wace duniya take ciki.

Ƙanƙame kayan jikinsa ta yi tana jin yadda tsikar jikinta yake wani irin mimmiƙewa, ta ji bakon alamari. Shi kuwa hot kiss ya shiga bata a cikin wannan duniyn. Shi ma nan take ya rasa control ɗinsa, da alama ya jima yana dakon zuwan wannan rana.

Bata san lokacin da yasa hannunsa a hankali ya zame towel dake jikinta ya jefar a ƙasa ba, sai jin hannunsa a saman tula tulanta ta yi. Wani irin zabura ta yi ta fara ƙoƙarin kwace bakinta daga nasa, nan take idanunta suka ciko da kwallah tab. Jin tana ƙoƙarin kwace kanta daga hannunsa yasa ya yi sauri kara matseta a jikinsa sosai. Hannunsa dake saman tula tulanta ya haurar da shi sama izuwa saman wuyarta, ɗayan hannunsa kuma ya mayar saman mazaunanta.

Gabaɗaya ta rikice, kuka ta hau yi mashi tana neman kwace kanta. Ai ina kin bata damar yin hakan ya yi, sai ma da ya ga kamar kafafunsa ba zasu iya ɗaukarsa ba saboda daɗi, sai ya ɗauketa cak bakinsa manne da nata suka faɗa saman bed. Hayewa kanta ya yi, cigaba da hot kiss ɗinta ya yi, ya mayar da hannunsa saman abubuwanta dake ɗaukar hankalinsa suna tafiya da imaninsa a dik time ɗin da ya ganta.

Sosai yake matse mata su kamar wanda ya rasa control ɗinsa, sai wani irin numfashi yake zuba mata kamar wanda aka ɗaurawa buhun sement a saman cikinsa. Shiru ta nitsu tana kuka da hawayenta, ta ƙasa iya taɓuka komai, tana jinsa ya rinƙa bidiri a kanta, har sambatu ya rinƙa zuba mata, cike da tsananin sha'awarta ya kama hannunta ya ɗaura a saman bananarsa yana faɗin ta yi mashi wasa da shi cikin sambatu.

Ihu ta so yi amma babu dama, dan yaki sakar mata ɗan bakinta, hannun nata ya haɗa da bananarsa ya ɗan matse yana jin wani irin shock a jikinsa.

Yadda kuka san mai kiss ɗin huce takaici, ga dikkan alamu ya jima yana tsumayin ɗan bakin nan nata, shiyasa yau da Allah ya bashi dama ya capketa yaki saki, ta yi iya yinta yaki saketa har ta gaji ta yi lamo a saman bed ɗin tana jinsa.

Lokacin da ta ji ya saki bakin nata, tana ƙoƙarin yi mashi magana sai ta ji bakin nasa a saman nipples ɗinta, suman kwance ta yi mashi, ai tamkar ya ɗaure tongue ɗinta, wani irin miƙa ta yi alamar sako ya ratsata da kyau da kyau, bata san lokacin da ta riko rigan jikinsa da karfi ta fara zuba mashi surutai na sambatu ba. Cigaba da tsotse mata su ya yi yana shafa hips ɗinta da hannunsa ɗayan, so yake ya taɓa gabanta amma kuma kaman ya ƙasa samun kwarin gwiwar isa wajen, a saman cibiyarta ya dawo da ɗayan hannunsa yana shapa mata yana ɗan yin ƙasa da hannun nasa yana san isa baban sashe.

Can a cikin ƙwaƙwalensu kamar saukar aradu suka tsinkayo muryar Ammo tana kwala kiran sunanta a kan ya tin daga shiga wanka bata fito ba?. Jin muryan Ammo yasa dikkansu suka dawo cikin hankalinsu, a hanzarce ya saketa, gabansa da ta miƙe zat zafi sosai take yi mashi, gabaɗaya ya ratsa nitsuwarsa, shi babu abin da ya ragu dangane da abin da ya matsa mashi ya sanya shi zuwa wajenta ma face abin da ya ƙaru.

A karo na biyu Ammo ta sake kiran sunanta, da sauri ya diro ƙasa daga saman bed ɗin, kai tsaye hanyar fita daga ɗakin ya nufa. Kunna switch na ɗakin ya yi ya sake ganewa kansa abin da zai kara ɗaga hankalinsa zai kuma hana shi yin barci. Ido cikin ido suka kalli juna da ita tana hawaye, ganin yana kallanta yasa ta yi saurin datse nata idanun. Shi kuwa tula tulanta ya ɗan zubawa idanu na ƴan sakanni kafin yasa kai da sauri ya fice.

Sai da ya kunna wutar ne ma ta kalli ashe kayan barci ne a jikinsa, abin ya kara bata mamaki, wato dai ya kwnata zai yi barci ne barcin taki zuwa shi ne ya zo rage zafi, Allah sarki shi bai rage ba ta ƙaru mashi.

A hanzarce ya fito parlourn, Ammo na zaune a saman sofa, bai bi ta kanta ba ya yi maza ya fice waje. Da kallon mamaki Ammo ta bishi tana al'ajabin yaushe ya zo gidan nan kuma?.

Yana fita baby ta fito da gudu daga ita sai towel a jikinta, ta ɗauki towel ɗinta da ya jefar mata a ƙasa ta maida. Jikin Ammo ta faɗa tana sakin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, hankalinta a tsananin tashe ta fara ce da Ammo baby yana san ya cuceta.

Ganin tana kuka yasa Ammo ta yi saurin rungumeta tare da fara rarrashinta. Ina ai kin yin shiru ta yi, ta ce ita dai baby ya cuceta, ashe shi mugu ne azzalumi. Haka ta rinƙa faɗan maganganu munana a kansa, da dai Ammo taga ba nitsuwa zata yi ba sai ta buge mata baki da ɗan karfi, a ɗan fusace ta yi suɓul da bakan cewa. "Mijin naki kike zagi haka? Kina da hankali kuwa?".

Ai a miliyan baby ta tsayar da kukan da take yi, da sauri ta ɗago daga jikin Ammo, muryarta har rawa yake yi wajen tambayar Ammo me ta ce. Harara Ammo ta watsa mata kafin ta ce. "Kwarai abin da kika ji shi na faɗa, cewa na yi mijin naki kike zagi?".

"Miji kuma Ammo?". A rikice ta yi tambayar. Jinjina mata kai Ammo ta yi alamar tabbatarwa. Ruɗani ta shiga, ta rasa gane kan zance, a ɗan tsorace ta ce. "Ammo taya baby ya zama mijina kuma ni ban sani ba? And shi ma bai sanar da ni ba". Tana magana wasu hawayen suna zubo mata.

"Kwarai shi ɗin mijinki ne, kuma ban faɗa maki haka dan ki sanar da shi na faɗa maki ba, na faɗa maki ne dan kada ki fara ganinsa kaman mutumin banza, ba hakan yake ba, shi ɗin one ne in million, ko da sunan wasa kada ki sanar da shi na faɗa maki ke matarsa ce, dan bamu yi da shi zan sanar dake ba". Ta kai karshen maganar tana kai hannunta zata goge mata hawaye.

Meyasa yake ɓoye cewa ita matarsa ce? Da alama kuma babu wanda yasan da wannan magana har iyayensa sai Ammo, to me dalilinsa na ɓoyewa?.

"Ammo yanzu kina nufin baby mijina ne? To amma meyasa ni bai faɗa mun ba?". Ta yi maganar kamar wadda take cikin zumuɗi da matsuwar san jin amsa.

"Tabbas mijinki ne, lokacin faɗa maki ɗin ne bai yi ba shiyasa bai sanar dake ba, dan haka kada ki sake zaginsa, dik abin da yake so shi zaki yi mashi, kuma kada ki kuskura ki sake yi mashi iyaka da jikinki kin ji na faɗa maki, jikinki mallakinsa ne, yanzu ma ina da tabbacin bai tafi ba, dan zai yi wuya a yadda ya fitan nan ya iya barin gidan nan yanzu, dan haka ki je ki bashi hakuri ki kuma faranta mashi rai kafin ya tafi, bana san ya tafi da damuwa".

Tun da Ammo ta fara magana ta tsareta da idanu tana kallanta, sosai ta ji daɗin wannan magana, bata ji kamar a duniya akwai wanda take so biyunsa bayan Ammo, tana kaunarsa fiye da tinanin mai tinani, shi ne gatanta bayan Allah da Manzonsa da Ammo, a ko yaushe tana addu'ar Allah ya bashi mace ta gari wadda zata kula da shi kada ya sha wahala, dan shi ɗin na musamman ne a ranta, ashe ma ita zata kula da kayanta, wannan abu gaskiya ya yi mata daɗi.

A fili ta furta. "Baby yanzu zaka sha soyayya irin na mata da miji, Ammo bari in je in same shi a waje ina zuwa, bari in je in rarrashe shi"....... "Eyee wato ko kunyata babu kike faɗin hakan ko?". Cewar Ammo............ Ɗan turo bakinta ta yi tare da watsawa Ammo hararar wasa ta kaka da jika, a shagwaɓe ta ce. "In tsaya jin kunyarki ki kwace mun shi? Kin ga babyna kyakkyawa ko? To babu wani kunya, yanzu tun da nasan mallakina ne shi ba zan bada kofar ire irenku su rinƙa samun damar yin magana da shi bama, dole na kula da shi sosai ta yadda zan hana shi ganin kowacce mace, ni dai yanzu ina zuwa kada ya tafi". Ta kai karshen maganar tana miƙewa, kamar ba ita ta gama murzan kukanta a yanzu ba.

Da kallan kauna Ammo ta bita, tun da take bata taɓa kallan baby a cikin irin wannan farinciki ba, lallai yau Ammo ta ji daɗi, ta yi farinciki matuƙa, tamkar ta zuba ruwa a ƙasa ta sha.

Cikin ɗaki baby ta koma, wayarta ta ɗauko domin ta rubuta mashi sakon ya jirata tana zuwa, sai ta tsinci sakonsa a cikin wayar ya turo mata minti uku da suka wuce. Be patient, my baby, I am so sorry and will not do it again. Don't be angry with me. I love you so much. Stop crying like that. I can feel the pain in my heart. Go to bed and have a good night's sleep". Shi ne abin da ya rubuta mata, kana ganin rubutun zaka san baya cikin hayyacinsa sosai, saboda dik ya haɗe word ya kwaɓesu, amma ta fahimci me yake san rubutawa, hakuri ya bata a kan abin sa ya yi mata.

Cool murmushi ta saki a lokacin da ta kammala karanta sakonsa, a hanzarce ta danna reply. "Wait for me am coming now". Shi ne abin da ta rubuta mashi. Tana turawa ta ajiye wayar, a hanzarce ta fito da kayan barcinta ta shirya, riga da wando ce irin na jikinsa, shi yake saya mata komai, dan haka kayan barcinsu iri ɗaya yake saya tin ba yau ba, so ita ta ɗauka shakuwa ce yasa yake yi masu haka, dayawan abubuwa iri ɗaya yake saya masu.

Feshe jikinta da turaruka masu daɗin kamshi ta yi, sannan ta ɗauki wani kyakkyawan hula ta sanya a kanta, dan kayan barcin basu da hula. Ko hijabi bata saka ba ta fito abinta, da alama irin renon da ya yi mata kenan, ya sabar mata da ƙananan kaya.

Ammo na zaune a parlon ta zo ta wuce tana ce mata. "Ammo bari in je in rarrashi mijina in kwantar mashi da hankali". Taɓe baki ƴar tsohuwa ta yi. "Ke daga ganin sarkin pawa sai miya ya yi zaƙi ko? To wlh na dai faɗa maki kada ki yarda ki nuna mashi kin san mijinki ne shi".

Ɗan murguɗawa Ammo baki ta yi. "To ya ranki ƴar tsohuwata? Kin san dai kullum dama ina faɗa maki ina san baby ko? To tun da na jima ina sonsa yanzu kuma na gano ashe shi ɗin mallakina me zan jira to?". Ta yi maganar tana ɗagawa Ammo gera guda.

Yauwa my people's kunga laifin baby? A ta je ta kula da kayanta, ai irinsu baby ba'a sakaci da su, ni na bata goyan baya ɗari bisa ɗari ato.

"Raina fes babyna, kina da gaskiya, shiyasa ai na sanar dake mijinki ne dan ki kula da shi kada ki bada kofar wata ta shigo, ai irinsu baby basu da yawa a duniya, maza ki kula da shi ƴar albarka".

Na ce kunga laifin Ammo? Gara ta sanar da jikarta gaskiya dan su rike baby da kyau, irin wannan hidima da ya yi masu ai basa yi sake ya zulle masu ba, kai suna da gaskiya, jeki baby ki saka mana baby a kwana ya kwana yana kiran sunanki a cikin barcinsa ato, ni Princess Teema tare da my people's muna alfahari dake kuma muna bin bayanki ko ya kuka ce?.

"Tsohuwata bari in je zan dawo mu sha hira yau, tayani da addu'a kekam". Ta kai karshen maganar tare da sanya kai da sauri ta fita, a ranta take ayyana ai ba zata taɓa sanar da shi tasan gaskiyar shi mijinta ba ne ba, a haka zasu cigaba da tafiya tana ƙara narka soyayyarta a ransa har sai ya furta mata da bakinsa, yo bata san ta mallakesa bama tana rikita mashi lissafin ƙwaƙwalwa bare yanzu da tasan nata ne shi ɗin! Ai baby sunanka sorry kuwa, dan wannan jika ta Ammo da alama ita ma ba tayar baya bace.

Yana zaune a cikin motarsa ya kifa kai da steering motarsa yana jin wani irin raɗaɗi a ransa, sha'awar matar tasa tana neman kashe shi. Sam bai ga lokacin da ta nufo shi ba, sai ji ya yi ta buɗe kofar side ɗin da yake, yana ɗago kai dan yaga wanene ta yi saurin faɗawa jikinsa tana turo baki.

Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, da kyar ya iya ce mata. "Baki yi fushi dani ba baby?". Ƙasa ta ɗan yi da kai. "A'a na yi, amma Ammo ta tikasta mun da in zo in baka hakuri, kuma ta ce komai kace kada na yi maka gardama saboda ba zaka taɓa cutar da ni ba, kai ba mugu bane". ....... Ka ji baby da dabara, wai Ammo ta tilasta mata, ohohoho baby sunanka sorry, dan na lura babyn nan naka dabara gareta.

"To amma ke kin yarda da hakan? Kin yarda da zancenta?". Kai ta gyaɗa mashi alamar e ta yarda, sake sauke nannauyar ajiyar zuciya ya yi kafin ya ce.

"I can't control myself whenever I'm in front of you, but I'm sorry. In Sha Allah, I'll learn to control myself. I know I shouldn't have done that to you, and I will change, okay, my baby? Please don't be mad at your baby."

"I will never be mad at you my baby. Please forgive me too, okay?"

Rungumeta a jikinsa ya yi yana sauke numfashi a hankali hankali mai ɗauke da sirrika da dama.

Hannunta ita kuma ta zura a.


P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
======🔥🔥🔥===========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️





اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️





Hannunta ita kuma ta zura a bayansa tana kwantar da kanta a saman kirjinsa da kyau.

Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya fara zubawa Allah godiya a cikin ransa, lokaci guda ya ɗan ji yanayin da yake ciki ta ɗan ragu, a kunne ya raɗa mata zata raka shi wani wajen?.

Da sauri ta ɗago kanta, dama sarkin yawo ce ita ɗin, dan haka sai ta amsa da e zata raka shi. Ƙasa ya sake yi da murya kafin ya ce to gyara zamanki mu tafi. Da sauri ta gyara ya kunna motar haɗe da janyo kofar ya rufe, da gudu

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login