Showing 222001 words to 225000 words out of 403653 words

Chapter 75 - RAWANIN_ZALINCI BOOK 3

20 Dec 2025

55

haɗuwa da Zee sai ga shi ya zo ta sanadiyyar ciwon guyson, wato komai yana da sanadi, jama'a kawai ku bawa Allah zaɓi ku koma gefe ku haɗe hannayenku ku jira iko na Allah ku ga me zai faru.

Shiru ta tsaya ta kasa bashi amsa, dan bata da abin faɗe, shi ma shiru ya yi yana jin zuciyarsa na harbawa da karfi yana jiran jin amsarta....... Kuna tinanin Zee zata amsa soyayarsa kuwa?.

••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥

Rangaɗa kwalliya Sarina ta yi cikin wannan ɗan iskar shiga tata na fidda tsiraici, ta yi kyau a idanun ƴan iska kam, amma a idanun masu koyi da Manzon raham tabbas a shaiɗaniya zasu kalleta. Ta ɗaura silky-c a kanta, ta zubo jelar gashinta har gadan baya. Sai kuma ta ɗauko alkyabba ta sanya a jikinta saman kayan, sai zuba kamshin wani shu'umin perfume da Mammie ta bata ta sanya take yi.

Na ce ba, mu faɗawa Sarina cewa kafin ta yi irin wannan shigar domin nunawa Smart surar jikinta Heleena ta rigata yi ne ko dai mu bari shi da kansa ya bata gurbi irin wanda ya bawa Heleena?

Kai tsaye family part ta nufo, tana taku tamkar wata hawainiya, kamar bata san taka ƙasa, ga wani shegen takalma high heel da take sanyawa. Kai tsaye part ɗin momma ta nufa cike da yauki da yanga haɗe da duniyanci.

A tinaninta Smart yana part na momma, sai da ta shiga taga akasin haka, momma kawai ta samu zaune a saman bed ta buga uban tagumi tana tinanin yadda zasu karkare da King yadda ya ɗauki zafa haka, tana san zuwa part ɗinsa amma tana shakkar abin da zata tarar a can.

A fakaice Sarina ta bita da kallan banza da harara a cikin zuciyarta tana saƙa ta tsani mommar nan kamar me. (Amma kuma suna san jinin momma kamar su mutu, ni narasa wannan bala'i wlh.)

Cike da makirci ta ce. "Momma barka da dare".
Da yake yau momma bata a cikin mood mai daɗi sai ta amsa mata da yauwa kawai. Zama ta yi a saman sofa, tana san tambayar ina Smart yake tana kuma fargabar amsar da momma zata iya bata.

"Sarina kira mun Omar ko Omaid su zo su kaiwa yayanku cappuccino kada dare ta yi". Cewar momma. A hanzarce ta ce. "Wani yayan namu?". A takaice momma ta amsa da. "Babban yayanku". ...... Wani irin sanyayyar ajiyar zuciya ta sauke, a ƙagare da san ganinsa ta ce. "Momma kawo kawai in kai mashi".

Shiru momma ta ɗan yi kafin ta ce. "Anya kuwa Sarina! Yayanku fa sha'aninsa yana da wuya ne, kada in turaki ya ɓata maki rai, da kin bari su Omar da suka saba da shi sun kai mashi". ........ A hanzarce ta fara girgiza kai kafin ta ce. "Momma babu abin da zai faru In Sha Allah, zan kai mashi, ai yayanmu ne". Ta kai karshen maganar tare da miƙewa tsaye tana wani rawar kafa.

Momma kamar dai ba zata bata ba, amma sai ta ce kila tun da Smart bako ne a nan bari ta bata kila ba zai yi mata komai ba. Dan haka sai ta nuna mata in da cappuccinon yake ta kuma faɗa mata cewa Smart ɗin yana part na Jaish. A hanzarce ta wuce ta ɗauka tana sauke ajiyar zuciya, faɗi take a ranta buƙatarta ya biya, domin kuwa tana haɗa idanu da shi idan ya shaki kamshin perfume ɗin nan nata shikenan ya gama yawo, ya dawo tafin hannunta, turare ne mai karfin sihiri da in ya shaka sai yadda ta yi da shi kuma, shiyasa kuma ga take neman haɗuwa da shi a taren nan ta kowani hali, to ga dama ta samu.

Ɗaukar cappuccinon ta yi ta nufi waje da sauri, sai wani rawan kafa take yi, ita a dole zata je wajen saurayi. Me kuke tinanin zai faru? Shin zata samu nasara a kan da kuwa?. Mu je dai zuwa.

•••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥

A ɓangaren mama kuwa, sun jima a parlourn kafin ta iya miƙewa jiki ba kwari ta nufi part ɗinta, uncle Taheer da karyayyar hannunsa shi ma ya miƙe ya nufi nasa bedroom ɗin, jinyar kansa fa yake yi, amma dan balai'n san jin gulma ya fito dan ya ji family dik sun haɗu a parlourn.

Miƙewa ita ma Aneesa ta yi ta nufi bedroom ɗinta dan ta je ta kwanta, ita ko ajikinta babu abin da ya dameta.

•••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥

A hankali hankali Mahnoor ta fara jin cikinta yana murɗa mata, ɗan dafe shi ta yi tana tinani da fargabar kada ya fito toilet ya sameta kwance mashi a bed. Da kaɗan da kaɗan ciwon cikim nata ya ɗan fara karuwa. Hakan yasa ta ɗan juya domin ta kwanta ta ɗayan jefen nata, a tinaninta hakan zai sa ciwon cikin ya ragu.

Juyowa da zata yi suka yi 4 eyes da shi yana tsaye wajen mirror, tin ɗazun ya fito daga toilet ɗin bata lura ba, ya shafe jikinsa da mayika ya shirya cikin sleeping dress masu kyau da tsada, sai kuma me? Ya ƙasa manta surarta a ransa, ya zo zai haye bed ɗinsa ne ya sake yin kyakkyawan gani cikin wannan shiga nata, ga shi tana kwance a miƙe, dama ta ɗazun bata gama sakinsa ba, ga idanunsa nan jajir kamar wuta, so abar bata sake shi ba, sai ta kara ninkuwa sosai.

Shiaysa ya tsaya a wajen mirror ya kasa ƙarisawa wajen bed ɗin, dama da nufin ya zo ya korata ya fito daga dressing room ɗinsa, ganinta a irin wannan shiga yasa ya kasa ƙarisawa wajen, ya yi tsaye yana karewa jikinta kallo.

A zabure ta miƙe zaune tana kallansa. Yadda ta miƙe sai ji ya yi zuciyarsa ta motsa, ya ji kamar ya ce mata ta koma ta kwanta, amma ya ƙasa faɗe. Zuro kyawawan kafafunta kasan bed ɗin ta yi tana kallansa ta kasa kawar da kallanta a kansa, dik kunyarsa da take ji ta kasa cire kallanta a kansa saboda kewarsa da ya addabama zuciyarta.

Tana ƙoƙarin miƙewa cikinta ya yi wani irin murɗawa da karfi wanda sai da yasa ta yi saurin dafe shi ta saki yar kara haɗe da komawa ta zauna ta fara miƙewa. Ai yana tsaye a lokacin da ta yi wannan yar kara ta dafe cikin nata tamkar jikinsa haka ya ji, har ɗan zabura ya yi.

Idanunta ne suka cicciko da kwallah tana cigaba da kallansa, shi ma ya ƙasa zare kallansa daga kanta. Ƙasa da murya ta yi, da yake tana jin ciwo sai muryarta ya yi kamar shagwaɓa take yi mashi. "Yah Jaish cikina ciwo yake yi mun". Tana gama faɗa hawayen da suka cika mata idanu suka zubo. Yanzu ita ma ta fara bin bakinsu Chuchu tana ce mashi yaya ba Hamma ba.

Shiru bai matsa daga in da yake tsaye ba sai da ya ga da gaske take kukan, sannan ne ya tako cikin natsuwa ya matso kusa da bed ɗin. Kamar zai taɓata sai kuma ya fasa, muryarsa tana ɗan sarkewa ya ce. "Tashi muje hospital sai a dubaki tin dare bai yi ba". Yana kai karshen maganar ya nufi keys set ɗinsa, key motar da yake da ra'ayin hawa ya ɗauka ya nufi kofar fita.

Yana gab da fita ya tsinkayo muryarta cikin kuka ta ce. "Yah Jaish ba zan iya tashi ba". Cak ya tsaya, dan yadda ya ji muryarta ta kara tada wani hatsaniya a cikin zuciyarsa. A hankali ya juyo, gabaɗaya ya rasa meyake damunsa, ya gagara yi mata faɗa ko tsawa, sai wani tausayinta da ya ji ya kama shi. A hankali ya tako ya dawo in da take zaune.

Wani zuciya yana ce mashi ya rabu da ita ta taka da kafafunta, wani kuma yana ce mashi ya ɗauketa, daurewa ya yi ya duƙa ya ɗauketa cak, shi kaɗai yasan me yake ji, haka ya nufi waje da ita, bai damu da kayan da yake jikinta ba, dan yasan ba zai haɗu da kowa ba, dare ne kuma ya san yanayin tsarin gidan nasu.

Haka kuwa bai haɗu da kowa ba har suka isa parking space. Gidan gaba na motarsa ya sanyata, mazaunin driver ya shiga, a hankali ya kunna motar yana ɗan satar kallanta ya fito daga parkin space ɗin suka nufi katafaren gate ɗinsu. Tin kafin ya iso warriors dake tsaron wajen sun wangale mashi gate ɗin. Yana zuwa kawai ya danna hancin motar waje.

A hankali yake tukin motar yana ɗan satar kallonta ta gefen ido, shi kansa yasan fa haɗuwa iya haɗuwa ta yi, ta tafi da imaninsa ba kaɗan ba, ji yake kamar ya kai hannun ya taɓa wanan lallausan haɗaɗɗen skin ɗin nata, ga yanayin rigar jikinta mai cuf ne, gabaɗaya tudun tula tulanta a waje, ga su kamar an hura balo balo ɓul ɓul, sai kallesu yake yi ta wutsiyar ido.

Ga shi yadda ta turo mashi ɗan bakin nan nata tana hawaye sai yake ji kamar ya kama shi ya sha, sai Allah kaɗai yasan me yake ji a yanzu, hakan ma yasa yake driving a hankali gudun kada a samu matsala. Dan fa ta rikita shi.

Ita kuwa kukan shagwaɓa take yi mashi a yanzu kamar yadda Chuchu ta koya mata, saboda tun da ya ɗaukota daga cikin ɗaki ta ji cikin nata ya dai'na ciwo, amma bata dai'na kukan ba ta cigaba da yi, in baku manta ba ta riga ta saba da soyayyarsa a lokacin da bai san wanenen shi ba, so tasan salonsa daban yake da kowa. Wannan dalilin ma yasa take wannan aikin turo mashi ɗan bakin nata alamar shagwaɓar dan tasan a kauye yana san hakan sosai.

Dukkansu cikin zuƙatansu tunanin juna kawai suke yi, sun kuma rasa mafita wa kansu. Shiru yake cigaba da driving yana tunanin yadda zai yi ya ganta a jikinsa yanzu, notikan ƙwaƙwalwarsa sun gama kwancewa a kanta, ai yama yi ƙoƙari da ya iya dannewa har zuwa yanzu bai aikata komai ba, da alama ya faɗa tarkon kauna a karo na biyu.

Kwatsam ba zato ba tsammani sai jinta ya yi ta kwanto jikinsa saman lion chest ɗinsa, ta ɗaura hannunta ɗaya a saman plat tummynsa, ɗayan hannun nata kuma yana a bayansa. Ai bai san time da ya ja wata mahaukaciyar burki har sai da ta tsorata ta kara ƙanƙame shi ba sosai haɗe da saka mashi kuka mai ɗan sauti ba.

Wani irin yanayi ya ji a jikinsa, bai taɓa expecting ɗin haka ba, ga shi ta ɗaura hannunta dai'dai saitin mararsa dake ta faman murɗa mashi yana yi mashi ciwo tin ɗazun da ya ɗaura idanunsa a kanta, dik sai ya ji shi a wata duniya ta daban.

Ko da ya taka burkin motar ya ƙasa iya motsawa saboda tsumin gauranta na tsawon shekaru ta kara motsa. Ita kuwa saboda tsabar iya shege sai kara shigewa jikinsa ta yi tare da samun damar fashe mashi da kukan shagwaɓa mai karfi tana wani shafa tummyn nasa a hankali hankali.

Kasa jurar hakan ya yi ga kukan da take yi mashi yana ratsa zuciyarsa, a hankali ya sauke wani daddaɗa kuma sanyayyar ajiyar zuciya mai cike da sirrika da fassarori kala kala.
A hankali ya kai hannunsa ya kama hannunta dake saman tummynsa dan ba ƙaramin rikita shi take yi ba taɓa shi da take yi. Wani sabon kara rikicewa ya yi lokacin da lallausan fatar hannunta ya sadu da tasa, ga wani sihirtatcen kamshi da take yi na gyaran mama Haulat da ta sha ga perfume da Chuchu ta bata, nan take ya nemi natsuwarsa ya rasa.

Ai bai san time da ya ɗaura ɗayan hannunsa a saman bayanta ba. Ita kuwa ta zage sai kukan shagwaɓa take zuba mashi mai ratsa kashi da ɓargo.

"Menene yake damunki da kike kuka haka?"
Ya faɗa a sanyaye da kyar kuma, yadda ya yi maganar sai ya baku mamaki, sakamakon ya shiga yanayi.

Kara marairace kukan nata ta yi ta kara shagwaɓa shi irin shagwaɓar da ko kaki ko kaso dole ya huda fata da kashi ya shiga cikin zuciya ya yi kane kane, bare shi da dama tun farko zuciyarsa ta mutu a kan wannan shagwaɓa tata.

"Yah Jaish ba kai ne ka tsayar da motar da karfi kasa cikin nawa ya kara yi mun ciwo ba, kuma yanzu ka daina kulani ba kamar a Jimeta ba". Ta yi maganar tana kara narke mashi.

Ai tuni malam Jaish ya mance da ita ƴar kauyece mai ƙaranci wayewa da ilimi haɗe da ƙarancin shekaru ne, bai san lokacin da ya rungumo kayassa ya fara rarrashi ba, ko ita kanta rarrashin bai san daga ina ta faɗo bakinsa ba, shi dai kawai ya tallaɓota da hannunsa bibbiyu, kasa sosai ya yi da murya kafin ya fara rarrashin nata cikin salo mai jan hankali.

"Am so sorry, daga yau ba zan sake shareki in dai'na kulaki ba kin ji? Amin afuwa a dai'na kukan nan haka yana birkita mun ƙwaƙwalwata sosai". Wlh bai san kalaman da suke fita daga bakinsa ba, dan yana irin gaɓar nan ne da komai aka ce maka e zaka amsa da shi.
Da alama duniyar chaskale da ya faɗa ne yasa har da faɗin sorry bai san ya furta ba.

(Yaron Mommarsa ya shiga koma🥱)

Kara narke mashi ta yi tana canza style ɗin kukan nata ta ƙara yadda zai kara ratsa zuciyarsa yasa dole ya yi mata abin da bai san ya yi ba. Har da wani irin shessheƙa take yi mai kara jan hankalinsa tana kuma ɗan murza mashi kanta a saman lion chest ɗinsa.

"Please ya isa haka ko? Ko dai so kike ki jefani cikin wani yanayi ne?". Kamar wanda yake a cikin maye ya yi maganar. Ni kam na ce yanayi kuma na nawa?.

Kai ta girgiza mashi alamar a'a tana kara turo mashi ɗan bakin nata. Hannu yasa cak ya dawo da ita gabaɗayanta saman laps ɗinsa ba tare da yasan ya yi hakan ba, ɗan matseta a jikinsa ya yi yana sauke sanyayyar ajiyar zuciya.

Damar rungumesa da kyau ta samu tare da kwantar da kanta a saman shoulder ɗinsa ta wajen wuyarsa. Wani daɗin laushin skin ɗinta ne ya ɗebesa har ya fara shafa lallausan kumatunta ba tare da ya sani ba.

Ita kuma da abin nema ya samu, sai ta saki jiki da shi sosai tana ta zuba mashi shagwaɓa sosai da sosai tana kara rikita shi.

Sosai heronsa ta miƙe zat tamkar zata fasa wandonsa, hakan yasa ya haɗe ƙafafunsa waje guda sosai, ya matse heron nasa a tunaninsa zai iya sarrafa kayansa, da farko dai ya samu nasarar dannewa, amma tun da ya dawo da ita jikinsa ai ina sai abin ya fi karfinsa.

Sai ma da ta sanya hannunta a saman arab hairnsa tana yi mashi abin da take yi mashi a kauye, ai nan take ya fara fitar da wani irin numfashi yana wani kara ƙanƙameta, idan heron tasa ta matsa mashi sai shi ma ya matseta sosai a jikinsa.

Cikin dabara ya sanya hannu ya kwantar da kujerar motar da ita da shi dik suka kwanta tana saman lion chest ɗinsa, ya manta da a kan hanya suke ya kuma mance da ciwon ciki take yi suka fito zuwa hospital na kingdom ɗin, dik ya mance waɗan nan.

Da zafi zafi ya fara shafe mata jiki yana jujjuyata, daga ƙarshe ma datse idanunsa ya yi, sai dai a lokacin da hannunsa suka sauka saman tula tulanta dan dole yasa ya buɗe idanu domin yaga me ya taɓa mai bala'in laushi da daɗi hakan nan.

Ita ma a lokacin ta yi maza ta dawo da kallonta a kansa hakan yasa suka yi four eyes da juna, wani irin kunya ce ta dira mata, shi kuma wani irin daɗi ne ya mamaye mashi zuciya. A hankali ya ɗan juya da ita, ya zamana ita ma tana kwance saman kujerar ne.

A hankali ya zame mata hannun rigar sexy night dress ɗinta. Ai bai san lokacin da ya waro idanunsa da suke jajir kamar wuta waje ba. Zaro su ya yi yana bin sexy bodynta da kallo.
Yanzu ma dai muraran ya gansu a kurkusa da shi, wani irin sabon tsumi ne ya tashi mashi, ganinsu a fili haka ya sake tada tsumin gauranta, sosai numfashinsa ta fara fita da sauri sauri har sai da ta ɗan tsorata, ta wani datse idanu tana jiran ta ji me zai yi mata, ta natsu tsit.

Kamar daga sama ta ji saukar hannunsa a samansu wanda sai da ta ji tsikar jikinta ya tashi, amma ta daure ta cigaba da datse idanu bata buɗe ba.

Yau babu kunya a tattare da shi, dama Jawad ya ce kunyar rashin kunya ne, ashe kuwa haka ne, yau dai da ya samu yar matarsa yana yi mata son ransa to fa kunya ta gudu.

Siraran hannun night dress ɗin ya fara zame mata su ya rabata da rigar gabaɗaya, sannan ya samu damar ganin kayansa a fili da kyau. Like wow, sun sha gyara wajen mama Haulat abin ba'a magana, dik sai ya kara rikicewa, hannunsa dikka biyu ya kai ya fara matsesu kamar wani ya ce zai kwace mashi su.

Sai sauke ajiyar zuciya yake aikin yi kamar wanda ya yi wani gagarumin aikin ya gaji. Yau an sami abin da akeso

Kukan shagwaɓa ta saka mashi a hankali hankali, hakan ba ƙaramin kara birkita mashi lissafi ƙwaƙwalwarsa ya yi ba, sai ya kara samun confidence na cigaba da matse mata su.

Sai da ya ji kukan nata ya ɗan yawaita ne sai ya ɗan kwanto kanta kaɗan, dai'dai sai tin kunnenta ya ce. "Kukan me kike yi kuma?". Da kyar ya yi maganar.
Turo ɗan bakin ta yi. "Ni Yah Jaish

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login