Showing 201001 words to 204000 words out of 403653 words
ratsa mata zuciya.
Zee da Mahnoor tun da suka ga Momma ta tashi hankalinta har haka sai suka fahimci lallai ciwon nasa babba ne ba karami ba. Ita ma Mahreen yadda taga momma ta tashi hankali sosai sai ta sha jinin jikinta, lokaci guda ta ji tausayinsa ya kamata, a hankali ta dawo kusa da momma ta zauna suka shiga tofa mashi addu'oi a tare.
"Mahnoor kira mun mijinki idan yana ɗaki". Cewar momma, ta yi maganar ba tare da ta kalli Mahnoor ɗin ba. A hanzarce ta amsa da to haɗe da miƙewa ta nufi waje. Gabaɗaya Zee jikinta ya yi sanyi, sai ta ji tausayin guyson ɗin ya kamata, barema yadda taga yake juyi kamar zai faɗo ƙasa daga saman sofar sai momma ta taresa, sam baya a cikin hayyacinsa, kuka kawai yake yi yana dafe da ciki. Kun san ciwon cikin maza babbar azabace babba sosai.
Dab Mahnoor zata shiga part ɗinsa uncle Abbas kuma yana fitowa, karo suka ɗan yi, baya ta yi da sauri tana sunkuyar da kai ƙasa. Cikin girmamawa ta ɗaga mashi gaisuwa. Fuskarsa babu annuri sam ya amsa mata gaisuwar, tsabar tashin hankalin da suke ciki ma sam bai lura da wadda ta ɗaga mashi gaisuwa ba, shi ya zaci Chuchu ce ma, bai wani tsaya ba, ya yi gaba ma kafin ya amsa gaisuwar tata.
Ciki ta shiga tana waigo uncle Abbas ɗin har ta kusa daka tuntuɓe. Bakinta a ɗauke da ɗan siririn sallama ta tura kofar bedroom ɗinsa, bata jira ya amsa ba ta shige ciki. Tana sauko kanta dai'dai lokacin ya miƙe tsaye yana zare idanunsa a kan screen ɗin wayarsa dake hannunsa, kamar dai wani abin tashin hankalin ya gani.
Me kuke tinanin ya gani?.
Jin an turo kofar yasa a slow ya ɗago da kallansa a kanta, ɗayan hannunsa na dafe da kansa dama, a hankali ya koma gefen bed ɗinsa ya zauna idanunsa a kanta, fuskar nan tasa kamar hadari. Sosai ta tsorata ganin halin da yake ciki, sai ta ji shakkar tinkararsa ta isar mashi da saƙon momma, kamar ta juya a guje ta fita, amma tina cewa sakon momma ce sai ta daure ta nufesa.
A gabansa ta tsugunna tana faɗin. "Barka da safiya Hamma".......... Wani irin kallan kasan idanu ya bita da shi, kansa ne yake sara mashi tamkar zai fashe, idanunsa sun kara tsananta ja sosai. Sam bai amsata ba, bai ma da niyar amsawa. Ganin hakan yasa ta kara yin ƙasa da murya cikin girmamawa ta ce. "Hamma momma ta ce kazo Yah Omar bashi da lafiya.........."
Zaro mata idanunsa da ya yi yasa ta yanke maganar tana sunkuyar da kanta ƙasa da sauri. Yau wani irin kallo yake binta da shi kamar bana lafiya ba, kamar kuma na haushi ko na tuhuma.
Miƙewa tsaye ya yi yana cigaba da satar kallanta ya nufi waje. Da sauri ta miƙe ta bi bayansa, kai tsaye part ɗin momma suka zame, yana saka kafarsa a parlon call ɗin Dr Raj na shigowa wayarsa. Bai yi picking ba ya yi zafin namar karisawa ciki dan yaga momma a birkice. Yana zuwa bai tambayi meyafaru ba dan kowa yasan da kwanan zancen ciwon nan, dan haka sai bai wani ɓata lokaci wajen tambayar meyake damunsa ba, hannu kawai yasa da sauri ya ɗagosa, sai saman shoulder ɗinsa.
Bai tsaya sauraron kowa ba ya yi zafan wucewa izuwan ɗakinsu na jinya. Da sauri momma ta rufa mashi baya, su Mahnoor dik suka rufa masu baya.
Ana cakwakiya a kingdom of power fa, Auta dai lokacin sun yi gaggauwar karɓarta, sai dai kafin su isa hospital ɗin ma ta sume, saboda ta rasa jini sosai.
Akwai cakwakiya fa, ga Leesharh tana san karin jini Ramish yaki bata, ga kuma Auta a hospital, ga guyson rai a hannun Allah, Khadijah ma bata gama warwarewa ba, Hoorain yana karɓar horo a ɗakin duhu, kai abubuwa dai babu sauki. To bari mu leƙa wani wajen kila a samu ɗan sauki kafin mu dawo.
🔥🔥🔥🔥BABYN AMMO🔥🔥🔥🔥
Sai karfe 12 dai'dai baby ya dawo da ita, sai Allah kaɗai yasan in da ya kaita, tana zaune a saman laps ɗinsa, a hankali yake tuƙa motar tamkar baya san taɓa komai, saboda tana a kan laps ɗinsa ne kuma ya ja hakan.
A parking space na gidan ya yi parking na motarsa, kamar mai raɗa ya furta sunanta, shiru bata amsa mashi ba ta wani yi lamo a kirjinsa. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya sake ambatar sunanta, a karo na biyun ma shiru ta yi mashi bata amsa ba.
Rankwafo da kansa a kanta ya yi, hannunsa yasa yana ɗan shafa kumatunta, a hankali ya ɗan zira yatsansa manuniya a cikin bakinta yana ɗan shafa bayanta da ɗayan hannunsa, ƙasa ƙasa yake ambatar sunanta cike da so da kauna.
Tana jinsa kin amsawa ta yi, sai da ta ji ya zura yatsarsa a cikin bakinta ne ta kama ta ɗan fara cizawa a hankali hankali.
"Dama baki yi barci ba ne?". Ya faɗa yana ɗan leƙo face ɗinta. Kanta ta ɗago suna fuskantar juna, kamar zata yi kuka ta amsa da bata yi ba.
"To meyasa akaki amsawa baby da na yi magana"........... Turo baki ta ɗan yi. "Saboda in ja maka aji ne mana, ni baby fushi nike yi da kai ma"..... Ɗan lumshe idanunsa ya yi kaɗan.
Can ƙasan maƙoshinsa ya ce. "To mu je ɗaki in rarrasheki, nasan Ammo ta yi barci yanzu".
Da sauri ta zaro idanu haɗe da girgiza kai. "A'a baby ba sai ka rarrasheni ba, ni nama huce, mu je ciki ko?". Kai ya ɗan girgiza. "Ni ba zan shi ga ba, ke dai jeki sai da safe zan zo". Kuka ta fara ƙoƙarin saka mashi, da sauri ya ce. "A'a ba sai kin yi kuka ba, na ji zan rakaki ciki, tashi mu je to".
Hannu tasa ta laluɓo hannun motar ta buɗesa, sannan ta zuro kafafunta waje ta fito. Bayanta ya biyo shima ya fita, kofar ya rufe kafin ya riko hannunta a cikin nasa suka nufi ciki. Tabbas kuwa Ammo ta yi barci abinta, shi kuwa yana san ya ɗan latsa babynsa amma yana fargabar kada ta yi mashi irin na ɗazun, dama yanzu ma ɗar ɗar zuciyarsa yake yi da ita, ya kuma ƙasa sanar da ita cewa mallakinsa ce ita dan ya samu abin da yake so.
Haka dai ya daure ya rakata har bedroom ɗinta, ta kwanta saman bed ya kashe mata wutar ɗakin ya fito, kai tsaye motarsa ya koma, yana shiga bai ɓata lokaci ba ya tashi motar ya nufi hanyar gidan dan dare ta yi, sai dai zuciyarsa cike da tinanin baby kamar yadda ita ma zuciyarta cike da tinaninsa har barci ya ɗauketa. ASUBA TA GARI.
🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥
A hankali Ronnie ya dawo da kallonsa a kan yayan nasa, razana sosai ya yi ganin Black Tiger ya juya idanunsa, ko ba'a faɗa mashi ba yasan wani muguntar zai aikata, hakan yasa hankalinsa ya yi wani mummunar tashi, yana ƙoƙarin buɗe baki ya taushi yayan nasa sai gani ya yi Black Tiger ya nufi toilet waje.
Yana ganinsa ya fice daga ɗakin, da sauri ya bi bayansa dan ya taushesa, sai dai kuma yana fitowa sai bai gansa ba. Hakan yasa ya yi gaggawar nufar bedroom ɗinsa dan ya duba Sweetie, hankalinsa ya tashi sosai, jikinsa har yana tsuma. A gaggauce ya sanya password ɗinsa ya buɗe kofar.
Turus ya tsaya a lokacin da yaga babu Sweetie babu alamarta a cikin ɗakinsa. A miliyan ya nufi toilet dan ya dubata, Sweetie tana ja mashi masifa, tana yada mashi da hankali, ita wai ba zata bi komai a hankali bane? Sai ta ja tashin hankali ya kashe shi ne?.
Babu ita babu mai kama da ita a cikin toilet ɗin, hankalinsa ne ya kara tashi.
Ina Sweetie ta yi?.
Main parlour ya nufo cikin zafa, ga shi yau yana da wasa sannan in the next two days zasu yi graduation a school, yana da tarin abubuwa dayawa, akwai partyn da zasu yi dama, yagama tsara yadda zai shiryata su tafi school ɗinsu tare ta je tana neman rusa mashi komai.
Floris kawai ya isko a parlour tana zaune tana tsara yadda zata yaudaresa su fita Black world kamar yadda Master Devil ya karantar da ita. Tana ganinsa ta yi wanu irin razana wadda sai da ya sanya shi dakatawa cak yana kallanta, a cikin ransa ya ayyana tambayar meyafaru take razana da kallansa? Ko dai bata da gaskiya ne?.
A fili kuwa tambayarta ya yi ina Sweetie? Fuska a ɗaure tamau ta amsa mashi da. "Ina da haɗi da ita ne da kake tambayata? Ko dama muna kasancewa tare ne?"....... Ya ɗan yi mamakin jin amsarta a garesa, amma da yake neman Sweetie yake yi sai bai tsaya ɓata lokacinsa wajen biye mata ba.
Da sauri ua juya ya nufi escalator zai koma sama, a hanyarsa na komawa saman ne ya hango Delisha ta side ɗin ganganrowa ƙasa. Hegiya ta ladabtu, ai tana ganinsa ta dukar da kai cikin girmamawa ta haɗe hannayenta dikka biyu tana yi mashi alamar gaisuwa.
Hankalinsa baya a jikinsa, so bai wani bi ta kanta ba ya bazama sama, neman Sweetie ya fara yi kamar hauka, yana nemanta yana neman yayansa..... My people's ina kuke tinanin Sweetie ta shiga?.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
======🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️
Dik in da yake zatan zai ga Black Tiger babu shi a wajen, sosai hankalinsa ya kara ɗugunzuma ya tashi, har wani jiri yake gani mai karfi yana ɗebarsa.
Shiru ya tsaya yana ɗan tinani ina yakamata ya kara dubawa ko zai gansu. Can ya tina yankamata ya duba side na master Devil ko ita ko Black Tiger ɗayanzu yana can.
Da sauri ya nufi wajen yana jin kansa na ɗan sara mashi, Sweetie and Black Tiger zasu iya kashe shi da fargaba watarana.
Gabaɗaya warriors dake empeir ɗin har da Robbot dake aiki sai da suka dukar da kansu ƙasa a lokacin da ya fito waje dan zuwa part ɗin master Devil. Bai bi ta kan kowa ba ya yi saurin nufar part ɗin. Zaƙwaƙuran warriors guda huɗu haɗe da Robbot biyu ne suka rufa mashi baya a lokacin da ya nufi part ɗin dan bashi tsaro.
Babu ko excuse yana zuwa kai tsaye ya afka katafaren parlon master, shiru ya ji babu alamar motsin kowa, hannu ya ɗagawa warriors da suka take mashi baya alamar su dakata a wajen, sannan ya nufi stair case da zata sada shi sama.
Parlourn master ko'ina tsab tsab a gyare ga kamshi da yake tashi....... Kai tsaye bedroom na master ya nufa, yana zuwa ya tura kofar ya afka ciki abinsa...... Wani irin birki ya ja a bakin kofar yana zaro idanu, tamkar kwayar idanunsa zasu faɗi ƙasa. Tin da yake a duniya bai taɓa ganin babban mutum kamar master tsirara ba sai yau.
Ya ilahi ya lilliahi, master Devil tsirara haihuwar uwarsa, ga Oxil da Barack dikkansu tsirara suna aikata liwaɗi, abin takaicin ma su uku ba su biyu ba, kowannensu yana ganin tsiraicin junansu. Do hakan ba wai laifi bane a Black world, saboda basu da addini, suna abin da suka ga dama, sai dai shi Ronnie abin ne ya bashi mamaki dan bai taɓa gani ba.
Shiru ya yi yana kallansu, sai a yanzu ƙwaƙwalwarsa ta tariyo mashi yadda Oxil yake san yi mashi kiss a kumatu wani lokaci ya ce zai yi kissing na lips ɗinsa, idan baku manta ba Oxil mutuminsa ne sosai, so a dik lokacin da suka haɗu da shi yana san yi mashi kiss, ashe sing na luwaɗi yake nuna mashi.
And shi kansa master ya jima yana sha'awar Ronnie sosai, ba ma shi kaɗai ba, masu sha'awar Ronnie Allah ya yi yawa da su a faɗin birnin, sai dai shi kuma Ronnie Allah ya gani tin tasowarsa luwaɗi yana ɗaya daga cikin abin da ya tsana, kyama abin take bashi, shi ko zina bai taɓa sha'awa bare luwaɗi, kuma yana da feeling a kan mace sosai, sai dai Allah ya nufesa da rahma ya karesa daga afkawa ɗaya daga ciki.
A tare master da Oxil suka juyo da kallonsu a kan kofa jin an turota. Master ya haye kan Oxil yana sucking ɗinsa, ga shi dikkansu suna da kirar wrestlin, lafiyayyu da su, shi kuma Barack yana tsaye a tsakiyar bed ɗin master hannunsa riƙe da rubar penis oil yana shafawa bananarsa yana wani murjeta sai kyalli yake yi, ko kunyar junansu basa ji.
Dikkansu idanunsu jajir alamar shegiyar ta motsa, barema master da ya fisu lafiya da karfi, jikinsa dik jijiyoyi a mimmiƙe zara zara alamar jarababbene sosai, dik namijin dake da jijiyoyi sosai a jiki alamar jaraba ta yi mashi yawa.
Dik da sanyin Ac dake ɗakin sai haɗa zufa suke yi saboda yadda suke sucking na junansu da zafa zafa babu wasa, sai wani nishi suke yi suna sambatu wa junansu.
Ƴan iska sun ga Ronnie kyakkyawa, ga kyan fuska ga kyan jiki, uwa uba ga kayan aiki ga shi da kiran karfi shiyasa dik suke haɗiye yasu a kansa ko kunya babu.
Ronnie dai sumar tsaye ya yi, sai ya ji tamkar mafarki yake yi, a cikin zuciyarsa ya ayyana zai tambayi Sweetie abin da su master suke yin nan kam menene and me hukuncinsa.
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥
Ganin Ronnie ne yasa master ya zare bananarsa daga bayan Oxil ya miƙe tsaye ya sauko ƙasa daga saman bed ɗin, ko kunyar a ga tsiraicinsa bai ji ba ya tsaya a tsakiyar bedroom ɗin yana kallan Ronnie, dama a kan network yake ya kuma jima yana sha'awar Ronnie sai ya ji wani irin azabbabben sha'awarsa ya sake kama shi da ya gansa a yanzu. Tsikar jikinsa har wani mimmiƙewa yake yi, burinsa kawai ya gansa a kan Ronnie yana biyan buƙaransa.
Master na miƙewa tsaye take Ronnie ya ji wani irin amai mai karfi ya kwace mashi,saboda kyamar da suka bashi. Da gudun gaske ya juya ya fice daga cikin bedroom ɗin. Sai dai bai kai ga ƙarisa sauka stairs case ya yi ƙasa ba amai mai karfin gaske ya ɓalle mashi. Dan dole ya durkushe a wajen ya fara tikar amai kamar zai amayar da abin dake cikin cikinsa.
Shi kuwa master yana ganin Ronnie ya fita ya ɗan ciza laɓɓansa da ɗan karfi, yaso ace Ronnie ya nuna ra'ayinsa a kan wannan harka da yau sun yi bidir a kansa, da sun kashe kishin da ya jima a ransu, amma ya kwabsa masu, sai dai suna san dole ko ba yau ba sai sun ɗanɗani daɗinsa.
Oxil ne ya sauko kasan bed ɗin, kusa da master ya matsa, hugging ɗinsa ta baya ya yi tare da ziro hannunsa ta gaba ya capki bananar master yana yaba ƙoƙarin bananar, wai zazzafa ce, dan tana bashi wuta, auzubillahi.
Barack ne ya matsa ya rungumi master ta gaba, cike da jaraba ya haɗe bakinsa da master suka fara kissing na juna. Sai dai shi master dik ba su bane yanzu a gabansa, ya kwaɗaitu ne matuƙa da Ronnie, ji yake yau idan bai kwana a kan Ronnie ba babu zaman lafiya.
Cigaba da murjan juna suka yi dan jin daɗi da morewarsu. To ina team Ronnie, kun dai ji da mata da maza dik sha'awarsa suke yi ko? To sai ku taya ɗan yaron nan da addu'a Allah yasa kada ya afka tarkonsu ya karesa.
Shi kuwa Ronnie amai ya yi tin na hankali har ya fara yin na rashinta, dan tamkar zai amayar da ƴaƴan hanjinsa gabaɗaya, ya yi nadamar zuwansa part ɗin master. Wlh gwanin ban tausayi a lokacin da yake amai ɗin, yana wani irin kakari mai sauti dake kwazura kirji. Sam daga master har abokan sharholiyar tasu babu wanda ya biyo bayan Ronnie bare asa ran zasu taimaka mashi.
Sai da ya yi amansa sosai sannan ya miƙe, da kyar yake iya taka kafafunsa yana wani tangal tangal kamar zai faɗi ƙasa ya nufi ƙasa yana kara tsananta tsakar wannan shaiɗancin a ransa.
Da kyar ya iya fitowa parlon, a nan ya tarar da warrios da suka rakosa, wucesu ya yi ya fita waje. Da sauri suka rufa mashi baya, bai zame ko'ina ba sai part ɗin Jack, dik wahalar da ya sha a kan aman da ya yi dai tinanin Sweetie na ransa, dan haka ya nufi wajen Jack domin ya duba ko ta je can.
Babu ko excuse nan ma ya afaka ciki, Jack shi ne assistant master Devil. Nan ma babu kowa a parlour, gabansa ne ya ji ya faɗi saboda tinawa da ya yi a halin da ya isko su master, sai yake ganin kamar a cikin irin makamancin wannan hali zai sami Jack ma.
Dik sai ya ji kamar ya fasa shiga, har zai juya sai kuma ya tina Sweetie tana da matikar mahimmanci a wajensa, dan haka yana da kyau ya je dan dubata. Sama ya haura yana faɗin Hasbunallahu wani'imal wakil, Sweetie ta ce mashi ya rinƙa faɗin hakan a dik time da ya samu dama, hakan zai karesa daga dikkan wasu sharruka dake nufosa, so sai ya zaɓi ya faɗeta a wannan lokaci.
Ko da ya zo dai'dai bakin kofar Jack sai da gabansa ta faɗi, jirjinsa ta ɗan buga da karfi, fargabar abin da zai gani yake yi, sai ya ji kamar ya juya ya koma, amma ya cigaba da tsananta furta Hasbunallahu wani'imal wakil a cikin ransa kafin ya tura kofar kamar mai tsoron a kama shi.
Kamar mai yin laɓe ya ɗan turo kansa ya leƙo cikin ɗakin. Ai a miliyan ya janyo kofar ya rufe bayan ya cire kansa, dafe saitin zuciyarsa ya yi yana