Showing 354001 words to 357000 words out of 403653 words

Chapter 119 - RAWANIN_ZALINCI BOOK 3

20 Dec 2025

60

isa wajen stair case ba tare da ta sani ba.

Ta jima a tsaye a wajen tana tinanin meyakamata ta yi kafin nan ta dawo ta ɗauki cup and plate ɗinta ta nufi bedroom ɗinsa, wani ɓangare na zuciyarta tana faɗa mata da ta sanar da shi, wani ɓangare kuma yana faɗa mata a'a ta bar abin zuwa gaba su ga me zai faru!. Zuciyarta cike da zulumi da wannan tinani ta ƙarisa bedroom ɗinsa. Bakinta a ɗauke da sallama ta tura kofar ta shigo. Yana zaune gaban bed yana duba wasu hotuna na Bilal da masu nikaf, ganinta yasa ya ɓoye hoton da Bilal yake a ciki a karkashin latop ɗin dake gabansa, da alama baya san ta fahimci Bilal yana cin amanarsa.

Saman table ta ɗaura cup ɗin cappuccinon, cikin sanyin murya ta ce. "Good evening Yah Ramish". Ta yi maganar tana satar kallansa, wai good evening kamar ba yanzu suka rabu ba, dik fa ta shiga ruɗani da tashin hankalin abin da ta gani ne yasa sam ta mance da yanzu suka rabu.

"How was your day?". Ya faɗa ba tare da ya juyo da kallonsa kai tsaye a kanta ba, amma yana satar kallanta ta witsiyar ido, shi ma ya biye mata ya bata amsa ba tare da yasan a ruɗe take ba.
Alhamdulillah ta amsa mashi da shi kafin ta juya ta nufi waje tana faɗa mashi ga cappuccinon nan ta kawo mashi, sam fa ta mance da zasu yi aiki, da alama wannan dattijuwa ta rikitar mata da tinani sosai.

Shiru ya ɗan yi har sai da ta kai bakin door zata fita, gentle ya ce. "I need 10 mins from your time". Ya yi maganar tare da juyo da kallonsa a kanta. Juyowa ita ma ta yi, ɗan tsuke face ta yi. "Yah Ramish small chop zan je in ci fa, am feeling hungry............". A karshen maganar tata da shagwaɓa ta ƙarisa. Sai dai bata iya kai karshen maganar gabaɗaya ba ta zubawa kayan jikinsa idanu, kai Ramish duniya ne, karshe ne guy ɗin wajen iya dressing, haƙiƙa sleeping dress suna mubaya'a a jikinsa yadda yakamata, kamar ba shi ba, ya yi masifar kyau cikin kayan, wando ce zuwa gwiwarsa da rigar da bata da botira sai siririn maɗauri a gaban rigar wanda idan ya daure ma faffaɗar kirjinsa zata kasance a buɗe, siffar bathrobe, to amma shi bai ma ɗaure igiyar ba, ya ji daɗi buɗe wide chest ɗin nasa da kyau, abin dake tafiya da imaninta kenan. Shima kuma har cikin ransa ya ji matuƙar daɗin ganin dirin da Allah ya yi mata, sai ya ja dogon numfashi kafin ya ce.

"Shin an hanaki ci a nan ne?". Kai ta girgiza kamar wata yarinya ƙanƙanuwa. Kallan gefen ido ya wurga mata kafin ya ce. "Zo ki ajiye shi in yi maki wasu tambayoyi, idan na kammala sai ki je ki ci ɗin"..... Jinjina mashi kai alamar to ta yi kafin ta dawo cikin bedroom ɗin. A saman bedside drawer ta zauna bayan ta ajiye small chop ɗinta a kusa da cappuccinonsa.

"Zo ki zauna a nan". Ya faɗa yana nuna mata kusa da shi. Kamar ba zata je wajen ba, sai kuma ta ga ai bincike yake yi, kila wani abin zai nuna mata, a gefensa ta zauna, wani irin shakar kamshin perfume ɗin jikinsa ta yi ta ɗan lumshe idanu, shi ma dai shaƙar nata ƙamshin ya yi ya lumshe idanu.

"Aesh shin kin san ɗaya daga cikin waɗan nan mutanen?". Ya yi maganar tare da nuna mata hotunan dake kan screen na laptop ɗin gabansa. Kai kallonta a kansu ta yi, shiru ta zuba masu idanu tana kallonsu, tabbas ta taɓa kallonsu dikkansu, sai dai ta manta a ina ne, ɗaya na tsakiyar nan tabbas akwai ranar da ta ga idanunsa kurkusa da ita, to amma a ina ne? Shiru ta nausa cikin tinaninta ko Allah zai sa ta iya tina in da ta taɓa ganinsu, sai dai kuma ina ta gagara tinawa. Jin ta yi shiru ne yasa ya juyo da kallansa a kanta. "Ko dai har yanzu baki dawo dai'dai bane? Har yanzu akwai tsoro a ranki ko?". Ya jefa mata tambaya.
Ɗago da kallonta a kansa ta yi, suna haɗa ido bata san time da murmushi ya kubce mata ba, haka kawai ta tsinci kanta a cikin farinciki da kwarin gwiwar jin zata iya yin komai a kansa........YAU BA BATUN AMANAR SHARIFAT KENAN, WAI ZATA IYA YIN KOMAI A KANSA KAI LEESHARH DUNIYA.😅

Zubawa smile ɗin nata idanu ya yi yana kallanta, hannu tasa ta rufe fuska tana cigaba da murmusawa.......... Matsar da face ɗinsa dab da ita ya yi, ƙasa ƙasa ya ce. "Murmushi yana yi maki kyau, amma yanzu dai murmushin me kike yi daga tambaya?". Kai ta girgiza mashi alamar babu komai. "To faɗa mun shin kin sansu ne?". Kai ta gyaɗa mashi alamar e ta sansu.
Ajiyar zuciya ya sauke. "To faɗa mun a in da kika sansu". Ya kai karshen maganar tare da sanya hannu ya riƙo hannayenta, ya zamesu daga face ɗinta. Dakatawa da yin murmushi ta yi tare da kura masu idanu, take wannan dattijuwa ta faɗo mata a cikin ranta, ɗan limshe idanunta ta yi tana tina abubuwan da ta gani a jikin wannan dattijuwa. Nan take ƙwaƙwalwarta ya tuna mata wani irin zanen tattoo na harafin B a wuyarta wanda kuma irinsa ne a wuyar Bilal kuma irinsa ne a wuyar dik mutanen dake jikin wannan hoto, hakan na nufin dik team nasu ɗaya kenan.

Dogon numfashi ta ja tare da saukewa a hankali. "Yah Ramish ba zan iya ce maka ga in da na sansu ba, amma dai ka sani koma a ina ne to a gidan Abbie ne, dan dai kaga bana fita, tin da na karɓi wannan contract ɗin na shiga gidanku to ai kaga bama fita, dik yadda aka yi dik suna gidan Abbie, ka bincika cikin dayawan masu aikin dake gidan, har hawa na sama da kasa dik ka bincika suna ciki, kai har cikin securitys ɗin nan ma dikka". Tin da ta fara magana yake bin ɗan bakinta da kallo, babu abin da yake tsaye a ransa irin kissing ɗinta da ya yi ɗazun.

"Zaki iya bani wata alama da zan iya ganesu da shi?". Ya yi maganar kamar ba shi ya yi ta ba. Shiru ta ɗan yi kamar mai nazari, sai kuma ta ce. "Zanen wannan B dake wuyarsu, dik ƴan cikin team ɗin suna da wannan zane..........". Bata karisar ba ta yi shiru sakamakon ta tuna taga wani zanen scorpion a waist na tsohuwar can ta baya sama da mazaunanta kenan, dan fighter wears dake jikinta bai rufe mata ƙugu ba. Shiru ya zuba mata idanu a lokacin da ta dakata tana tinani.

"Yah Ramish ba iya zanen B a wuya ba, suna da wani tambari na kunama a waist ɗinsu, tabbas na gani a wajen........" Kasa ƙarisa a wajen waye ta gani, take ta ji ta shiga ruɗani, zazzare eyesball ɗinta ta yi tana kallansa.

Dik abin da suke tattaunawa a kunnen wannan dattijuwa suke yinsa, saboda ta sanya masu abin jin magana a ɗakin kasan bed ɗin Ramish ba tare da Ramish ɗin ya sani ba, dan haka dik maganganunsu tana daga kwance bisa bed ɗinta, ta maƙala bluetooth a kunne tana jinsu, hannunta rike da wayarta tana rubutawa masu nikaf sako da cewa su yi saurin ɓoye dik wasu zanika dake jikinsu, dan Ramish ya san da zanen kuma zai iya zuwa a kowani lokaci dan ya yi bincike, dan haka su nemi plaster mai irin fatarsu maza maza su rufe zanen!.

"Aesh har yanzu akwai abin da baki san in sani ko?"........ Cikin gaggawa ta girgiza mashi kai tare da cewa. "A'a ina san ka san komai, dan haka zan faɗa maka komai, amma ina tsoron irin labarin da zan ji a kan babana ne! Wannan yasa zuciyata take rawa a kan in yarda da kai ko kada na yarda". Allah sarki uba, wato har yanzu ta gagara iya ciresa a ranta ta danne ta yi abin da ya dace, tana san babanta sosai, kuma mun san cewa abu ne mai matuƙar wahala ta iya daurewa a kansa.

Hannunsa yasa ya riko nata, cikin sigar tausasawa ya fara sanar da ita kada ta damu, babu wani abin da zai sami babanta, ta faɗa mashi komai a yanzu. Hawaye ne suka ciko idanunta sosai, muryarta na rawa ta ce. "Zan faɗa maka, na yi alkawarin ko zan rasa rai'na zan faɗa". Jinjina mata kai ya yi. "Ba zaki mutu ba, muna nan tare dake In Sha Allah har sai kin......" Fasa ƙarisa maganar ya yi, dama zai ce har sai ta haifa mashi babynsa, sai ya tina idan ya yi wannan magana kuma zai ja ne su canza topic na magana, a halin yanzu kuma yana cikin matsuwa da san jin abin da yake da buƙatar ji.

"Suna dayawa a gidan Abbie, nasan zaka san wata mata mai kiba dake zuwa wajen Ummie, to ita ce nan wadda ta kawoni gidanku bayan masu nikaf sun damƙa mata ni, bayan ita akwai wata mai aiki a hawa na biyu, tana nan fara tas kamar baturiya, to haƙiƙa ba farar fata bace, shiri aka shirya aka sauya mata jiki ta hanyar make up, baya ga wannan akwai ɗaya daga cikin securitys ɗinku wanda ina zargin shi, dan akwai ranar da muka ci karo da shi a harabar gida, na juya zan ce mashi sorry sai na kalli zanen B a wuyarsa, na sha mamaki sosai, amma haka na wuce ina ta kallansa dan in gane face ɗinsa, amma yana sake da face mask, tabbas suna da yawa a gidan Abbie". Ta kai karshen maganar hawaye na bin kuncinta.

Abin like some how haka Ramish ya jisa, babu abin da ya fi bashi mamaki ma shi ne har da kawar Ummie a ciki, kenan har da sa hannun Ummie? To me suke nema da shi ne? Ya samu bayani sai dai babu hujja. Shessheƙar kukanta ya dawo da shi daga duniyar tunanin da ya afka, janyota jikinsa ya yi ya rungume yana kara karfafa mata gwiwa a kan kada ta damu, babu abin da zai samu babanta dan ta fallasasu.

A can kuwa wannan dattijuwa ta ji komai, dan haka sai ta bada sanarwa a team nasu da ayi gaggawar kashe Hajiya two seater yanzu, dan Leesharh tasan face ɗinta har ta fallasata ga Ramish, su kasheta kawai, saura kam su kyalesu tin da Leesharh bata san ainahin face ɗinsu ba, amma wancan bakar fata da suka sanyawa farin fata na roba dan ɓadda kama ita ma su kasheta da sauri. BABBAR MAGANA, RAMISH YANA AIKI WANNAN MATA TANA WARWARE MASHI, DIK WASU HUJOJI DA LEESHARH TA BASHI DAN ISA GARESU SAI LALATAWA WANNAN DATTIJUWA TAKE YI BA TARE DA YA SANI BA, ALLAH SARKI, YANA ZATAN YANA DA HUJOJI BAI SAN DIK BABU KOMAI BA.

Tsoro yasa Leesharh ta gagara sanar da shi wannan dattijuwa ma ba tsohuwa bace ba, yarinya ce wacce kuma ƴar team ɗin su masu nikaf ce. My people's me kuke tinanin zai faru? Uhm INTERMISSION muke, yanzu wasan zai ɗauki zafi, bari mu ga karfin ƙwaƙwalwar Ramish, shin zai iya kamasu dik da matar can ta lallata makaman da ya samu ne? Shin zai iya gane wannan dattijuwa yarinya ce? Shin zai iya rigasu isa ga hajiya two seater ne, ya wasan zai kaya, mu je zuwa, hojojin Leesharh basu kare ba, bata bashi recoding da ta yi ba da sauran maganganunta da su, amma zamu ga ya wasan zai kaya!!.

🔥🔥🔥🔥BABYN BABY🔥🔥🔥🔥

A cikin kunnuwanta ya fara zuba mata raɗa na hot sexy word masu tafiya da imani, tini baby ta narke mashi ta hau zuba mashi shagwaɓa babu kakkautawa, birkice mata ya yi ya shiga kissing ɗinta ta ko'ina. Ko kaɗan bata yi ƙasa a gwiwa wajen fara mayar mashi da martani ba, cikin salo mai jan hankali ta shiga shan lips ɗinsa na kasa tana tura hannunta cikin gashin kansa, abin da ta jima tana sha'awa kenan lip's ɗinsa........ Idanunsa a datse sosai cikin fitar hayyaci ya capki tula tulanta ta hau matsewa kamar mai murje gyaɗa soyayye, sake mashi jiki sosai ta yi haɗe da kara tura mashi kirjin nata dan ma ya ji daɗin yi da kyau. Ai kuwa ba karamun kara susuce mata ya yi ba, take ya zame bakinsa daga nata ya mayar da shi saman nipples ɗinta. Cikin dabara ya zame kayan dake jikinta kaf ya hau sarrafata san ransa.

Can har kamar zai yi mata mai gabaɗaya ko me ya tina sai kuma ya fasa tare da sakinta ya juya mata baya cikin gaggawa, bata yi mamakin ganin hakan ba, dan ita ma a tsorace take kada ya yi abin da ya yi niyar, dan haka ta ji daɗin sakinta da ya yi, bata wani damu dan ya juya mata baya ba, ta kwanta shiru tamkar mai tinanin wani abin, a haka bata san lokacin da barci ya yi awon gaba da ita ba. Shi kuwa ya jima a haka har sai da ya samu sauki, sannan ne ya miƙe ya nufi toilet, bai bi ta kanta ba. Wanka ya yi, ɗaure da towel ɗinta ya fito, bashi da kaya a gidan, ba kuma zai iya mayar da wanda ya cire ba, hakan yasa ya haye bed ɗin ɗaure da towel, kara gudun Ac ya yi tare da janyo masu bargo ya rufe su, janyota jikinsa ya yi ya rungume sosai, daga haka barci ta yi awon gaba da shi. Asuba ta gari!.

Da misalin karfe 5:30 ta farka, a hankali ta zame jikinta daga nashi, a hankali ta lallaɓa ta miƙe ta nufi toilet. A gurguje ta yi wanka, ta fito ta sanya abaya tare da shinfiɗa dadduma ta tada sallah, sam bata tashesa ba, dan tasan bashi da kayan sakawa a gidan, so dole sai ya koma gidansu zai yi sallah. Bayan ta idar da sallah ta ɗan yi karatun Alqur'ani mai girma zuwa 6:20. Nan ta tashi ta shirya cikin school uniform ɗinta. A shiriritarta dai wai school zata wuce ta barshi yana barci sai time da ya tashi ya tafi gida. Parlour ta fito, babu kowa sai niimantaccen kamshi dake tashi, kamar zata nufi kitchen sai kuma ta dawo ya nufi ɗakin Ammo.

Zaune ta isko dattijuwa a bakin bed ɗinta, da alama bata jima da shigowa cikin bedroom ɗin ba. Sosai Ammo ta yi mamakin ganinta cikin uniform, har kasa rufe mamakin nata ta yi ta ce. "Baby lafiyarki kuwa?"..... Ɗan zaro siren eyesball ɗinta ta yi alamar mamaki ita ma kafin ta ce. "Ammo me nayi?"...... "Na ganki da uniform ne, ina zaki je?".... Ajiyar zuwa ta sauke. "Ammo na zaci ma wani abin na yi, school zan tafi mana"..... Harara irin ta jika da kaka Ammo ya wurga mata kafin ta ce. "Ban san sakalci fa, mijin naki yana kwance a ɗaki ne zaki shirya tafiya school ba tare da ya sani ba, ko breakfast fa baki kai mashi ba, ina da tabbacin ko tea baki je kin ɗauka a kitchen kin kai mashi ba".

Karisowa bakin bed ɗin ta yi ta zauna tana faɗin. "To Ammo dama ai ba'a nan yake breakfast ba, dan haka idan ya tashi zai koma gidansu ya yi"....... "Eyeeeee". Ammo ta faɗa tana kallanta....... "Lalai kuwa, haka ake yi wa miji ko?". Ta jefa mata tambayar tana harararta. "To Ammo ya zan yi mashi? Ai naga ba'a nan yake yin breakfast ba". Ta faɗa tana turo baki. "Ba shakka, amma kuma da anyi magana sai ku ce ai ku ƴan zamani ne kun fi mu sanin yadda ake kula da miji ko? Yanzu haka zaki tafi ki barsa?. A haka kina bashi kulawa kenan?". Ta kai karshen maganar tare da jefa mata tambayar....... Shiru baby ta ɗan yi, daga bisani ta ce. "Ammo zaki fara mitar nan taki ko? To ni tin kan ki rufeni da surutu bari in je in kai mashi tea ɗin in zo in tafi school, yau ko breakfast ma ba zan yi ba". A shagwaɓe sosai ta yi maganar, ta kai karshen tana yunkurawa zata miƙe.

Cikin sauri Ammo ta riko hannunta. "Zauna in faɗa maki wasu sirrikan rike miji, kinga kina nan zaune kina shirme wata zata kwace maki shi"....... Zaro idanu ta yi tare da dafe kirji. "Na shiga uku, wata ta kwace mun shi kuma Ammo?". Gyaɗa mata kai Ammo ta yi alamar e. "To Ammo me na yi da wata zata kwace shi. Anya yanzu kina sona kuwa Ammo?"...... "Shakka kike yi a kan san da nike maki ko ƴar ƙaniya?". Ta jefa mata tambayar tana sake hannunta da ta rike....... "Ba dole in yi shakka ba, kin ce wata zata kwace mun baby". Kamar zata yi kuka ta yi maganar. "Saboda san da nike maki yasa na faɗa maki gaskiya, bar shiririta lokacin na kurewa ki saurari abin da zan faɗa maki".

TO BARI MU ƊAUKI WASU SIRRIKA DAGA WAJEN DATTIJUWA AMMO, BUGUN DA KENAN, BARI MU SAMU KARIN DABARU!!.

Natsuwa baby ta yi tana turo baki, ita a dole Ammo bata santa tin da take batun wata zata kwace mata babynta. Kwantar da kanta a saman laps na Ammo ɗin ta yi tare da saurarawa tana jin jawabi.

Cikin natsuwa ta yadda zata fahimta Ammo ta fara mata magana. "Abin da nike so dake a nan shi ne ki natsu ki tattare hankalinki da natsuwarki gabaɗaya a kansa, kada ki yarda ki bari yasan yana san abu ba tare da kin yi mashi wannan abin ba, ma'ana kafin ya fahimci yana buƙatar abu ya kasance har kin tanada mashi wannan abin........"..... Gajan hakuri irin nata yasa ta katse Ammo da cewa. "To ta yaya zan

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login