Showing 294001 words to 297000 words out of 403653 words
Sweetie suna bala'in san junansu over to over fa, basu da magana da ya wuci na juna!.
Dan dole ba yadda ya iya ya riko hannunta a kan ta miƙe su tafi, sai dai kuma ina, make kafaɗa ta yi alamar ba hakan take so ba, da kallon mamaki ya bita yana jiran jin karin bayani. "Ni dai sai dai ka goyeni". Ta faɗa tana kara fashe mashi da kuka. Shin kun tuna cewa dik in da zasu je goyonta Kamran yake yi saboda shegen tsoronta? Ko kun manta?. To ita babu ruwanta da banbancin dake tsakanin Kamran and Smart, ita dai a goyeta, dik su suka sani, waye ya lura jinin sarauta ya fi karfi a jikin Pretty ba Sweetie ba? Sweetie tana da saukin hali, ita kuwa Pretty sai shirin Allah, idan ta yi magana ba canzawa, ga shegen shariya da izza, wai a haka ma fa bata san kanta ba, idan ta waye ta girma me kuke tinanin zai faru? Tab ina ga su Jaish sai sun sarara mata a izza da isa. Dik yadda aka yi babansu Sweetie hegen kwaro ne.... 😅
Shiru Smart ya yi yama rasa abin faɗe, wai ya goyata, to shi ko da yake kaunar Auta sau biyu ya taɓa goyonta a bayansa. Ga idanun yaran da shegen kaifi, komai zafin da ka ɗebo da ka haɗa idanu da su sai ka ji sun yi maka wani irin gwarjini ka kasa amayar da abin da ka ɗebo masu, shiyasa Sweetie take sha a hannun Black Tiger take cin galaba a kansa, da zarar sun haɗa ido sai ya nemi dik wata zafansa ya rasa, abin har yana bashi mamaki, shi ma dai Smart mamaki abin ya fara bashi, sai dai ko kaɗan bai kawowa ransa cewa suna da wata baiwa bace, kawai yana ganin kamar dan yarinya ce, and kuma ta taimaki Auta, shiyasa yake raga mata.
Kuka ta sa mashi tare da zama a ƙasa zata fara birgima, yadda dai take yi wa Kamran. Ai bashi da zaɓin da ya wuce dole ya goyata, dan kuwa ya ƙasa ɗaukar zafi a kanta, sai dai har zai goyata kuma sai ya fasa, zama ya yi a side bed ɗinsa tare da ɗauko laptop ɗinsa, umarni ya bawa mai aikin nasa a kan ya kawowa wannan kararar yarinyar abin da zata ci ya huta da jarabarta. Yana gama aikawa ya juya zai cigaba da aikinsa, sai kuma ya gagara iya shareta ya barta zaune a kasan, abu kamar ba lafiya ba, dik zafinsa dai ya gagara ɗauka a kanta, kuma ya gagara iya shareta.
To menene dalili kenan?.
"Zo ki zauna a saman bed bari a kawo maki abincin". Ya faɗa yana dawo da kallonsa a kanta. Gabaɗaya sai ya ji tsikar jikinsa tana tashi, sai ya ji wani irin yanayi ya sauka a jikinsa. Gata kamar wata ƴar tsana a gabansa, haka ta miƙe tana turo baki ta koma kusa da shi ta zauna.
Cigaba da aikinsa ya yi yana jin wani irin a zuciyarsa, ya kuma kasa gane me yake ji. Yana tsaka da aiki yana tinane tinane sai ji ya yi ta kwanto saman damatsan hannunsa ta gefen wide chest ɗinsa. Sai da kirjinsa ta amsa, amma ya daure ya cigaba da aikinsa, kun san mutuniyar da shegen san jiki dama, ta kwanta a jikin nasa ma bai yi mata ba sai da ta sa hannunta a jikin nasa tana yawo da shi tana tattaɓa mashi jiki, kamar wadda ta tafi duniyar tinani, sai shafe mashi jiki take yi tana turo baki, yadda take yi wa Kamran, abin a jininta yake.
Gabaɗaya sai jin tsikar jikinsa na kara mimmikewa yake yi, yana ƙoƙarin rasa natsuwarsa. Dannewa ya yi ya cigaba da aikinsa, kamar daga sama ya ji saukar hannunta a saman flat tummynsa tana murje ƴan yatsunta a wajen. Wani irin dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, Auta tana yawan yi mashi dik irin kwanciyar da ta ga dama a jikinsa, amma bai taɓa jin wani abin ba sai a kan wannan ƴar rigimar. Ita kuwa cigaba da shafe jikin nasa ta yi tana yawo da hannunta ta ko'ina. Smart dai ya daure iya daurewarsa, amma abin tana neman ta ci tira.
_____________ A wani irin miliyan ya kaiwa hannunta capka, dan ta yi ƙasa da shi tana ƙoƙarin taɓa mashi duniyar mercurynsa. Ai a miliyan ya capki ƴan hannayen nata. Yana capketa ta yi gaggawar ɗago da idanunta a kansa, while shi ma ya ɗan juyo da kallansa a kanta. Suna haɗa idanu ya ji gabaɗaya ya nemi abin faɗe ya rasa, yarinya kamar wata aljana, dik sai ya ji kamar an shafe mashi komai a brain ɗinsa, bai ma san lokacin da ya saki hannun nata ba, ya mace da kallonta bai ji time ɗin da ta ce mashi. "Meyasa ka rike mun hannuna ba"..... Kai kun ji mun iskanci wajen Pretty, ita bata ji me take yi mashi ba, tambayar dalilin rike mata hannu ma take yi!!.
Malam Smart dai da alama ya afka duniyar mercury abinsa, dan sam baya jin abin da take faɗe, tana magana tana turo mashi baki, hakan ba karamin tafiya da shi yake kara yi ba. Shigowar mai aikin nasa ne ya katsesu, a hanzarce Smart ya kawar da kallonsa daga kanta tare da cigaba da aikinsa..... A saman table ya shirya masu abinci, a tinaninsa har da Smart ɗin zai ci abincin, sai ya kawo masu wadatacce. Ai tin mai aikin bai kammala gere abincin ba ta yi gaggawar barin jikin Smart ta nufi table ɗin, ba wasa da abinci. Da ido Smart ya bita da kallo yana mamakin me yake damunsa a kan yarinyar nan? Shi idan ya haɗa idanu da ita ma idanun nata suna sa ya ji faɗuwar gaba. Ita kuwa abincinta ta je ta fara ci ba tare da wata damuwa ba, kuma bata sake bi ta kansa ba abinta, ta barshi da tinanin wacece ita?.
A lokacin ita kuwa Auta ta gama shirin barcinta, ta haye gado tana ta mamakin ina Pretty ta shiga ita da ta ce ba zata sake fita waje ba? Yanzu kuma me ya fitar da ita?. Wayarta ta jawo domin ta fara aikin da suka saba. Number my hero ta fara kira, sai dai wayar ta yi ringing har ta katse ba a ɗaga ba, hakan yasa ta sake kira, nan ma shiru, sai a karo na uku ne aka ɗaga. Ana picking ta sanya mashi kuka shagwaɓa haɗe da tuhumarsa meyasa bai ɗauki kiranta tun call na farko ba.
On the other side commander ya amsa mata da. "Kiyi hakuri ranki ya daɗe, barci jarumin naki yake yi"........ Subhanallah tamkar Auta zata natse a kasa saboda wani irin kunya, bata yi zatan commander bane ta hau zuba mashi sakalci da shagwaɓa. Kasa ta yi da kai tamkar tana a gabansa, har da sa hannu ta rufe idanunta kafin dai'dai ta natsuwarta sanna ta amsa mashi da. "Ina wuni Abbo"....... Ajiyar zuciya ya sauke idanunsa a kan ɗan nasa dake ta sharara barci ya amsa mata da. "Lafiya lou gimbiya, ya kike ya yayan naki?"..... Alhdulillah ta amsa mashi, cike da yarinta ta yi gaggawar katse kiran tana kwanciya, cikin pillow ta tura kanta tana murmushi ita kaɗai, kuruciya da daɗi, a maimakon ta tsaya su yi gaisuwa mai kyau a matsayinsa na sirikinta, sai ta katse kiran tana murmushi, yanzu Abbo ya zama wani abin kuma a wajenta.
So take ta turawa Hoorain ɗin sakon dik time da ya tashi ya kirata, amma tana tsoron kada Abbo ya karanta zata ji kunya, sai kawai ta fasa turawa ta kwanta tana tinanin rayuwa. Wayar tata ce ta fara ringing alamar shigowar kira. A gaggauce ta duba number, dan a tinaninta jarumin nata ne ya tashi. Sai dai kash, new number ta gani. Kamar ba zata ɗaga ba, sai ta tina su Yah Omaid zasu iya kiranta, ga su Yah Jawad, Yah Rizwan dan haka she have to take a new number.
Picking ta yi tare da kara wayar a kunnenta tana yin sallama cikin natsuwa. Other side cikin natsuwa ya amsa mata da. "My wife kin manta da ni ko?"...... Siririn murmushi ta saki kafin ta ce. "Yah Abdussalam ni na isa in mance da kai ne? Kana rai'na, kawai dai bana cikin natsuwa ne yasa ban kiraku ba"....... Sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke wanda sai da ta jiyo shi.
"To na ji daɗi tin da ba'a manta da ni ba, fatan wife ɗina tana nan lafiya?".... Da alhamdulillah ta amsa mashi tana jin wani irin fargaba yana ratsa mata zuciya, dan tana jin kamar call ɗinsa ba alkhairi bane a gareta, abokin wasan ta ne tin da ɗan kawunta ne sun saba wasa sosai, sai dai yau tana jin wani irin da take magana da shi.
"Wife kin kusa tabbata da gaske a matsayin wife ɗin nawa". Ya faɗa cike da murnan hakan. Ita kuwa zaro idanu waje ta yi a hanzarce ta ce. "Yah Abdussalam me kake nufi?"....... Ya ɗan yi mamakin jin tambayar tata, sai dai kuma ya yi tinanin ko bata san shirin da ake yi bane, dan haka sai ya ce. "Daddy bai sanar dake cewa ya bani ke bane? Kinga ya tabbata da gaske zaki zama wife na, abin da na jima ina mafarki kenan, burina ya kusa cika!". Cike da fara'a sosai a saman face ɗinsa ya yi maganar, yana kwance a saman bed ɗin kakansa the most powerful King, wato mahaifinsu momma King Badeen kenan, ya tada kai da laps na kakan nasa ne yake wannan surutu, sai shafa arab hairnsa King Badeen yake yi yana siririn murmushi irin nasu na manya, da alama shi ma ya ji daɗin wannan haɗi da za'ayi, dan sai albarka yake ta zubawa abin.,........ Tab magana ya je wajen manya, akwai matsala kuwa, dan ni dai na duba banga hanyar ruguje wannan magana ba, dan King ba zai iya kallan idan sirirkinsa King Badeen ya ce ya fasa bawa Abdussalam na gida Zunaira ya ɗauka ya baiwa bare ba, akwai case kuwa, shin Smart zai yi nasara kuwa? Shirin su momma zai yi aiki kuwa? King zai yi azumin kaffarar nan kuwa? Rantsuwa dai ya riga da ya yi, uhm Allah sarki assistant commander Hoorain sorry, alkalamina bai yi maka adalci ba ko? Ba laifina bane, laifin King ne!!.
Idanunta ne suma ciko da zafafan kwallah sosai, cikin natsuwa ta ce. "Daddy bai faɗa mun ba Yah Abdussalam". Da kyar ta iya ƙarisa kai karshen maganar....... "Ayya ina ga wani abin ne ya sha gabansa, amma da zai faɗa maki, kila shirye shiryen da suke yi ne ya ɗauke hankalinsa......".
A gaggauce ta tari numfashinsa da cewa. "Shirye shiryen me suke yi kuma?". Ta yi tambayar cike da fargabar amsar da zai bata, kunnuwanta ba zasu iya ɗaukar cewa shirye shiryen bikinsu ake yi ba, sai dai kuwa kash, abin da take gudunwa bata tsira ba, dan kuwa da buɗan bakin Abdussalam cike da murna ya amsa mata da. "Shirye shiryen bikin mu mana, baki san nan da 3 days za'a ɗaura auren ba ko? Wlh na matsu wannan rana ta zo in mallakeki, sai naga lokaci ma ya dai'na gudu, baya sauri a yanzu..........". Dakatawa da yin maganar ya yi sakamakon wani irin ihu da ta zunduma tana faɗin. "No dad no, please don't do that to me!!".
Da farko ta yi zatan zata iya jurewa har su kammala waya da Abdussalam ba tare da ta nuna mashi bata san shi ba tun da Smart ya ce mata ta kwantar da hankalinta in dai yana raye sai ta auri zaɓin ranta, to amma da ta ji saura 3 days aurensu sai ta karaya, tuni ta firgice ta fita hayyacinta, ta haukace. Wurgi da wayar ta yi ta diro kasan bed ɗin, sai hello Abdussalam yake faɗi, amma ina bai san ta wurgar da wayar ta yanka waje da gudu tana kuka ba.
Bata zame ko'ina ba sai bedroom na Smart, a lokacin yana aikinsa ita kuma Pretty tana cin abinci. Babu ko sallama a haukace ta afka masu cikin ɗakin. Da gudu ta tafi ta faɗa saman jikinsa a kan bed ɗin tana sakin kuka mai sautin gaske. Cike da mamaki yake binta da kallo, dan shi ɗin mai natsuwa ne sosai, so komai nasa a natse yake yi, dan haka bai wani tashi hankalinsa ba, ya bita da kallo na ƴan mintunan da basu gaza biyu ba. Sai da ya ga kukan nata ba mai karau bane, sannan yasa hannu ya ɗagota tare da ture laptop ɗinsa gefe guda. Daidai lokacin ita ma Pretty ta taso da gudu ta nufo su, dan dik wannan shirmen nata tana jin kaunar Auta a ranta.
Ɗagota ya yi tare da raba jikinsu, sai ya zamana suna fuskantar juna, cikin natsuwa ya ce. "Is okey my sweetheart, yi shiru na ji meyake faruwa kin ji ko?". Ina kai ƙasa yin shirun nan ta yi, tamkar ranta zai fita haka take kuka, da kyar voice ɗinta yake iya fita ta faɗa mashi abin da yake faruwa. Lallashinta ya hau yi tare da kara tina mata alkawarin da ya ɗauka mata, ba makawa in dai yana raye Hoorain zata aura ba kowa ba, dan haka ta kwantar da hankalinta, daga karshe ya rufe da cewa zai karɓi wayar hannunta, ba zai sake bari ta yi magana da kowa ba, dan kada su rinƙa kiranta suna faɗa mata wasu maganganu har su ɗaga mata hankali.
So mugun wasa, cikin sauri ta tari numfashinsa da cewa. "Yah Omerish idan ka karɓi wayata da wani waya zan yi magana da Hoorain?"....... Ya fahimci sweetheart ɗin nan nasa ta yi nisa, ita dai Hoorain kawai, dan haka sai ya ce mata akwai wayarsa ai, dik time da take so ta zo ta ɗauki nasa ta kira Hoorain ɗin, amma bayan Hoorain bai yarda ta kira kowa ba........ "Yah Omerish har da Yah Omar kada na kira?". Cike da fargabar kada ya hanata waya da guyson ta yi tambayar. Ai kuwa kai ya jinjina mata, harda Guyson ɗin kenan, abin ya sosa ranta sosai, dan guyson wani ɓangare na bugun numfashinta ne, amma ya zata yi to? Dole ta bi umarnin yayan nata idan tana san zaman lafiyarta.
Miƙewa ya yi ya ɗauki wayarsa ya nufi waje, dan ya je ya yi waya da King, a nan ya barota ita da Pretty yana jin zuciyarsa babu daɗi, dan wlh ya tsani abin da zai ɓata ran Zunaira.............. Me kuke tinanin zai cewa King, kuna ganin wannan al'amari zata canza kuwa? Uhm muje zuwa. Kwanciya ta yi a saman bed ɗin nasa tare da tada kai da lap ɗin Pretty tana tinanin me rayuwa zai sake zuwan mata da shi, ita kuma Pretty ta hau shafa arab hairnta!!.
Shin kun san meyasa gabaɗaya litattafaina stars ɗina mata basa taɓa haura 13 to 14 years suke aurensu? Kun san dalilina na yin hakan? Saboda a kullum burina shi ne na yi koyi da manzan Allah (SAW) kuma kuma na kwaɗaita maku yin koyi da shi. Manzan Allah ya ce ku aurar da ƴaƴanku mata tun suna ƙanana, su girma a ɗakin mazajensu, bature masu jajayen kunnuwa kuma ya ce maku aurar da yara ƙanana tauye masu hakkinsu ne, wai a barsu su girma su san ƴancin kansu, uhm Allah mai iko, akwai wanda ya kai manzan Allah sanin hakkin ɗan adam ne? Akwai wani malami da ya isa ya gwada mashi sani ne? Dik duniya da kuke gani da dik wani cigaba da ake samu wlh kwaikwayo ne daga abubuwan da Allah ya halitta turawa da masu kimiya suke yi, zan kuma tabbatar maku da haka, so dik duniya babu wanda ya kai manzan Allah ilimi, dan kuwa masu tinƙaho da ilimin ma wato masu jajayen kunnuwa daga iliminsa da ya koyar suke satar nasu fasahar. Sannan kuma halittun Allah suke kwaikwayo su bunƙasa shi, to shi kuma manzon Allah Allah da kansa ya koyar da shi, kenan karatun waya fi a nan? Dan haka shi ya fi sanin hakki mutum fiye da kowa, amma a haka ya ce ku aurar da yaranku tun suna ƙanana, su kuma masu jajayen kunnuwa sun hure maku kunne sun kwaɗaita maku ku bar yarinya ta yi karatu ta girma ta san ƴancin kai, Uhm aikuwa wanda bai ji bari ba ya ji oh oh, zaku ga sanin ƴancin kai idan ta zo tana gogayyar kafaɗa dake, kina ta bari tana faɗa maki tasan ƴancin kanta tasan me ya dace da ita, sai ma ta tuna ta fiki sanin abin da yakamata, ga shi nan ai kuma muna gani, yarinya ta nuna ta fi uwarta sanin abin da ya dace ta yi. Ba ace kada a bawa mata ilimi ba, dan ilimin mace ilimin al'umma ne, amma ta samu ilimin a ɗakin mijinta, idan anyi aure ma ai ana karatu. Babban illame garemu kin abin da manzan Allah ya faɗa, shiyasa ga shi nan zinace zinace dik ya ishi al'umma, lesbian da sauransu, ƴaƴa sun girma suna son aure kun ce sai sun yi karatu, da zarar yarinya ta fara period dik wasu kofofi na sha'awarta yake buɗewa, a wannan lokaci aure kawai take so, a nan ne idan baki yi hankali ruɗin samari haɗe da kawaye ya jefata ga halaka, ni dai ina mai baku shawara, a kullum ku kasance masu amfani da maganar MANZAN ALLAH, babu ruwanku da abin da duniya zata ce, kun gannin nan zancen duniya bata gabana, a ko'ina faɗar Allah da manzonsa nike ƙoƙarin bi. To ni dai fatana kullun na rinƙa kwaɗaita maku koyi da fiyayyen halitta, dikkan rubutuna ina yinsa besa koyarwar manzon Allah, kuma dik idan kuka natsu kuka duba darusa ne a gareku. Allah ya bamu ikon koyi da fiyayyen halitta. And