Showing 357001 words to 360000 words out of 403653 words

Chapter 120 - RAWANIN_ZALINCI BOOK 3

20 Dec 2025

111

san yana san abu?". A matse da san jin amsa ta yi maganar, dan tana san babyn nata sosai, tana san abin da zai faranta mashi!.

"Dik zan koya maki yadda zaki sani, amma yanzu ki yi shiru ki saurari sirrikan yanzu". Jinjina kai ta yi alamar to tare da kara natsuwa......... "Yanzu da kuka tashi barci kamata ya yi tin kafin ya tashi ki je ki tsala wanka, ki shirya cikin kaya masu kyau, da safe ba'a saka kaya masu nauyi ga miji, ko dan ya fita wajen aiki yana tinanin surar jikinki yakamata ki sanya kayan da zasu bayyanar da komai a garesa, kayan da zasu sanya komai ya tsaya a ransa ta yadda fitarma idan ba ya zame mashi dole ba ba zai fita ba, in kuma dole ce ya fita to zaki zama mutum na farko a cikin tinaninsa. Ki shirya cikin waɗan nan kayan, ba kuma kayan barci ba, na zaman gida masu ɗaukar hankali, sannan sai ki haɗa mashi zazzafar tea mai bala'in kamshi da daɗi, ko baya shan tea da safe kafin komai ke zaki koya mashi ta hanyar yi mashi mai shegen daɗi, hakan zai sa dik ranar da baki yi mashi ba zai tambaya. Ki ɗauki tea ɗin nan ki kai mashi, sannan ki tashesa daga barci, ya fara cin karo da kyakkyawar fuskarki da haɗaɗɗen shigarki, zaki ga yadda zai rikice, ko bai nuna maki ba zaki ga yadda yake satar kallanki............ Daga nan ki yi mashi barka da tashi kafin ki zauna a kusa da shi, cikin tausasan kalamai ki ce ku je kiyi mashi brush ya zo ya sha tea. Wlh ko bai nuna maki ba zai ji matuƙar daɗi a ransa, tashinsa daga barci ma cikin salon so da kauna zaki yi mashi, cikin natsuwa. Ki rinƙa yawan nuna mashi kina san kasancewa a tare da shi, hakan shi zai sa ya kara sanki. Namiji yana san yabo sosai, yana san kuma anuna mashi shi wani ne, misali ki nuna mashi shi ɗin mai daraja ne sosai a cikin rayuwarki, ki nuna mashi kamar shi ne komai naki, komai sai da shawara da izininsa zaki yi, ba ƙaramin daɗi suke ji ba, ko basu nuna ba yana sanyaya masu rai, yana da kyau ki fahimci shi fa namiji ba komai ne idan ya burgesa yake fitowa fili ya nuna ba, idan kina da natsuwa daga yanayin reaction ɗinsa zaki fahimta abin ya yi mashi sosai, ba sai kin tanbayesa ba, dan in kin tambaya ba lallai ya faɗa maki ba, dan haka namiji yana san ki nuna kin damu da shi, idan ya baki kyautar abu, ko da abin bai yi maki ba, ki kasance mai nuna dik duniya babu abin da ya yi maki sama da wannan abin, sannan idan kuna zaune ki rinƙa yawan yaba wanna abin kina faɗin babu abin da kike so sama da wanna, misali ace ya saya maki sabon waya, ko da wayar nan ta kai watanni a hannunki, idan kuna zaune ki ce kai amma ina bala'in kaunar wayar nan, tana da daɗi rikewa, bana jin zan iya rabuwa da ita, ina kaunarta, baby ka iya zaɓe kuma ina alfahari da kai, wlh ko bai yi magana ba ki lura da yanayinsa a wannan lokaci, daɗi suke ji har cikin ransu idan suka sayi abu aka nuna an damu da shi kuma ana kaunarsa, amma su sayi abu wata ma ko godiya bata yi, wata kuma daga godiya shikenan, a hana taya zaku yi expecting gaba zai sake ganin wani abin ya yi sha'awar saya maku? Ai ba zai so ma ya sake kawo maku kyauta ba, amma idan kina yabawa ko da time to time ne wlh ko baki ce kina san abu ba ya rinƙa saya yana kawo maki kenan, wata sai ya sha wahala ya saya mata abu, idan suna zaune sai ta hau zagin abin, a'a bata rike chaji, bata da kyau, bata da camera, ni nagaji da ita, ban da wahala babu abin da take bani, da ita gara babu, me hakan? Sai ka ce yaki? Ai gobe ko kuɗi sun yi mashi yawa bai sake saya ya kawo maki, gara ki yi ta yabonta, Allah basshi idan kuna zaune cikin nishaɗi kuna hira sai ki ce laa baby wayar nan tawa ta samu matsalar abu gaza, ina santa sosai, na ji zafin wannan matsala da ta samu, kamar in yi kuka, hakan zai sa ya ji zai saya maki wadda ta fita, haka ake wa miji, cikin taushi da tausasawa, su ɗin kamar yara suke, baki ganin yaro idan kika nuna mashi karfi a kan abu sai ya saka maki kuka ne? To suma idan kika nuna masu karfi sai su wahalar dake su saka maki ruwan bala'i, cikin taushi ake bi a ci riba, sannan idan baya nan ya koma gidansu ki yawaita kiransa kina yi mashi shagwaɓa a kan ya dawo kina kewarsa, hakan zai san ya ji lallai kin damu da shi, yanzu abin da nike so dake tashi ki je ki cire uniform ɗin nan ki shirya cikin kaya masu kyau, sannan ki kai mashi tea, ki bar school ɗin har sai ya tashi da kansa ya buƙaci da ki shirya ku tafi school kin ji ko?". Ta kai karshen maganar tana kallanta.

Zaro siren eyes ɗinta ta yi, kamar wadda aka sakawa battery ta ce. "Laaaa Ammo a ina kika iya dikka wannan? Dama tsofaffi ma sun iya love ne?"..... Hancinta Ammo ta ja kafin ta bata amsa da. "Ai ku babu abin da kuka iya ban da shirme, ko sanin in da yake yi wa mijinku ciwo baku sani ba, ban da cika shi da i love you da kiss babu wani abin da kuka iya, ni tashi ki je ki yi abin da nace maki, zuwa dare na kara maki wasu sirrikan". ...... Ɗan taɓe baki ya yi. "Ammo wai har da kiss kika sani?". Dukan wasa ta kai mata. "Da ban san shi ba ai da ban haifo ubanki har ya haifoki ba, maza tashi nikam, ni ai naso babyn naki da ya yi maki mai gabaɗaya ne bakin rashin kunya da shegen iyayin nan ya mutu, ban so yau da safen nan in ganki kin fito da kafafunki ba".

Ɗan tsuke fuska ta yi. "Ammo me kuma mai gabaɗaya?". "Jeki ki kula mun da angona, idan ya tafi zan faɗa maki". Ta faɗi hakan ne dan tana san ta tashi ta je ta shirya kada ya farka ya ganta a haka. Wato kaka duniya ce, ba kunya zata fayyace maka komai ta wayar maka da kai ta kuma ɗauraka a hanyar da ta dace wadda zaka samu zaman lafiya a gidan aurenka.

Miƙewa ta yi tana faɗin. "Baby yau zai sha mamakina, zan kashe shi da love Ammo, kin tina mun wani kalar love ma da na ce zan yi wa baby irinsa"...... Harara Ammo ta bita da shi. "Ke dai ba ke bace ƴar fari bare in ce wawtar farintaka ke damunki". Zata mayar da martani Ammo ta yi saurin cewa. "Jeki sai kin dawo ma yi magana". Wucewa ta yi yana turo baki, da kallo Ammo ta bita tana yi mata addu'ar Allah ya kara kauna a tsakaninta da mijin nata, dan bayan Allah da manzonsa shi ne kaɗai gatansu.

Bedroom ɗinta ta koma, a gurguje ta cire uniform ɗin nata, sannan ta shirya cikin wasu sexy wears, wandon jeans ne crazy sosai wansa ya yi matukar fitar mata da shape na hp ɗinta, ta sanya wani ɗan karamun rigar da bai wuce kasan cibiya ba, ta yi matuƙar kyau over, zuba perfume sosai a jikinta ta yi, ita kanta ta san ta haɗu, kitchen ta nufa, nan ta isko an ajye mata hot tea a cikin cup, ta ji daɗi sosai, ta san aikin Ammo ne, sai kamshi ne yake tashi a cikin tea ɗin. Bedroom ɗinta ta koma tana wani yanga, dama gwanace a iya sanya ƙananan kaya, bata ma sanya manya.

A saman bedside drawer ta ɗaura plate na tea ɗin, sannan ta zauna a gefen bed ɗin ta kusa da shi, zubawa face ɗinsa idanu ta yi. Yadda yake barci gwanin birgewa, matsar da lip's ɗinta dab da shi ta yi, hot sumbata ta bashi a samansu, wani irin laushinsu da ta ji ne yasa bata san time ɗin da ta fara kissing ɗinsu ba, ta capki na kasar ta fara tsotsa a hankali. Hannunta ta tura cikin gashin kansa ta fara shafawa, jin daɗi abin yana kai mata karo yasa ta gyara zamanta a in da ta kwanto da rabin jikinta a kansa, ta datse idanunta gam tana wani narke mashi. Shap ta mance da wani abu wai barci yake yi ta zo tashinsa. A hankali ta ɗan waro idanunta dan ta kalli face ɗinsa.

Aikuwa tana warosuwa suka yi four eyes. Zabura ta yi tare da zare eyes ɗinta, da gudu ta zare bakinta daga nasa ta miƙe zata gudu. Sai dai ina, cikin zafa ya capki hannunta tare da janyota ta dawo jikinsa, datse idanu gam ta yi tana ɓuye fuska........... "Ina zaki je bayan baki kammala abin da kika fara ba?". Cikin wata iriyar kasalalliyar murya ya yi maganar!. "Baby dama ai tashinka zan yi, kuma ka tashi, kaga na kammala abin da na fara kenan". A shagwaɓe sosai ta yi maganar.

"Are you sure?". Ya faɗa yana tattare gashin kanta da ya zubo mashi a fuska dan ya samu damar ganinta da kyau.............. "Da gaske fa baby". Ta faɗa tana turo baki. Sumbatar ɗan bakin nata ya yi. "So open your eyes ki ga wani abin". Make shoulder ta yi kafin ta ce. "A'a ni kunyarka nike ji". Ɗan capko lips ɗinta na ƙasa ya yi ya ɗan tsotsa kafin ya sake tare da juyawa da ita, ya zamana ya yi mata rumfa da kirjinsa, kamar kai raɗa ya ce. "To bari dai in rabaki da kunyar mu gani ko za'a bani soyayya yadda yakamata". Ya kai karshen maganar tare da................. 🥱




P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
=======🔥🔥🔥=========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️





اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️



56



"To bari dai in rabaki da kunyar mu gani ko za'a bani soyayya yadda yakamata". Ya kai karshen maganar tare da sanya hannunsa ya zame hannunta da ta rufe fuska. Cikin salo ya fara bata hot kiss na good morning. Sake jiki ta yi ta fara taya shi. Nan suka shiga aikin da suka saba, har tea ɗin ya huce ba tare da ya sha ba, yau ya samu abin da ya fi tea, sai ya rinƙa juyata san ransa!. Ammo dai tana ɗaki abinta, ya zo ya tare masu a gida!!.......😅

🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥

A hankali ta fara takawa tana yin baya baya, so take ta gudu ta fita daga room ɗin, ya tashi kanta, tsantsar kyansa da kyan jikinsa yasa ma ta iya shagala da kallonsa, idan ba haka ba idanunta sai su makance.

Dik in ta yi taku ɗaya shi ma sai ya matsota, sai dai ita bata ganin yana matsowa, saboda ya ɗauke mata hankali, idan kuka kalli idanunsa wlh ko kaki ko kaso sai ka shagala da kallonsu. Ta kai bakin kofar ba tare da ta san ta isa wajen ba, ji ta yi ta tafi baya baya gabaɗaya, saboda bata san ta kai karshe sai fita ba. Gabaɗaya zata faɗi ta rintse idanunta gam ta saddakar kasa zata faɗi, sai ji ta yi ta faɗa saman lion chest ɗinsa ya tallabota da hannunsa ɗaya. Ɗan tsuke fuska ta yi haɗe da ɗan matse ɗan bakinta. A hankali ta waro idanunta waje tana ɗan matsesu.

Subhanallah ai mutuwar tsaye ta yi tana kallon cikin idanunsa, ga shi a kurkusa da ita!! Wow, shi ne kawai abin da zuciyarta take iya furtawa, a gaskiya Black Tiger karshe ne, madarar kyau babu sirki. Shagala suka yi da kallan juna, ya kafeta da ido kamar mai karantar wani abin a saman face ɗinta. Almost five minutes suna a haka kafin ta ɗan motsa kaɗan, hakan yasa ya ɗan sauke ajiyar zuciya. Kamar wanda ya yi mata wani abin take ta lumshe idanunta tamkar wadda barci ya ɗauke, hakan yasa eyelashes ɗinta suka kara fitowa sosai, tsantsar kyanta ya kara bayyana. A wani irin slow ya dawo da kallonsa saman wuyarta da ya cika da tsokan guru, hankalinta a kwance ta murmure, wuyar nan nata ya kara tsantsar kyau, ko kaɗan tin da ya fara kallanta bai kyafta ido ba, kamar ba mutum ba, kun san ko yaya ka ɗan kalli abu zaka kyafa ido, to amma shi ina bai kyafta ba.

Hannunsa ɗaya ya ɗago ya ɗaura a saman wuyarta, kamar mai yin wani abin ya zana mata layi a wuyar, nan take wani irin haɗaɗɗen diamond chain mai bala'in kyalli ya bayyana a wuyar tata dai'dai yadda ya zana layin.
Wow ni kai'na sai da na furta hakan, wlh wuyarta yadda kuka san ka zauna ka ɓata lokacinka mai tsawo kana kallo, tsantsar kyan wuyar ne ya bayyana, ga wani irin kyalli da sarkar yake yi ya yi bala'in kara haskakata.

Ɗan karkata kansa kaɗan ya yi kamar mai leƙa wani abin, fuskar nan tamau kamar hadari, cigaba da kallanta ya yi, ita kuwa tin da ta lumshe idanu bata sake buɗewa ba, dik yadda aka yi akwai abin da ya yi mata. Slowly ya dawo da kallonsa a saman kirjinta da suka ɓulɓul da su, ɗan ɗauke wuta kaɗan ya yi. Hannun nasa ya ɗaura a saman face ɗinta yana mai da kallansa wajen, nan take wani haɗaɗɗen make up ya bayyana a face ɗin nata. Wani irin fitinannen kyau ta kara, tamkar ba ita ba. Sake karkata kansa kaɗan ya yi, kamar irin yana duba ta yi ko bata yi ba haka?!. Zuba mata ido sosai ya yi, ya ɗauki a kallah good 10 mins yana kallanta.

Magic eyes ɗinsa ya juya, nan take gashin kanta ya yi wani irin tsantsaruwa, ya sha gyara yana wani irin kyalli, dama abin dake ɗaukar hankalinsa kenan kalar gashin nata yadda yake wani kyalli, kun san abu golden white da ɗaukar hankali, wani irin ɗaure gashin nata da ya yi tin da nike ban taɓa ganin irin wannan style ɗin ba, take wasu kyawawan furanni suka bayyana a saman gashin nata, wani irin kyalli pil da ya ɗaure mata gashin yake yi, dik yadda aka yi diamond ne shi ma. Take kyanta ya kara fitowa sosai. Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, nan take idanunsa suka rikiɗa suka koma ainahin kalarsu.

Yatsansa manuniya ya ɗaura a saman face ɗinta, ɗan guntun gashin da ya bar mata a gaban goshinta ya sanya yatsar ya ɗan kawar da shi gefe yana ɗan kara karkata kansa, da alama tabbatar da kyanta a ransa yake yi. Kamar mai yi mata zane a fuska haka ya gangaro da yatsar tasa ta gefen kyakkyawan siririn sagenta har zuwa haɓarta, kasa ya cigaba da yi da yatsar tasa har izuwa wuyarta, ɗan kaɗan chain ɗin dake wuyar tata ya yi da yatsar tasa kamar mai kaɗa jita, sai kuma ya wuce chain ɗin izuwa saman tudun tula tulanta. A karo na biyu ya sake ɗan ɗauke wuta tin kan hannunsa ya isa wajen! Haka ya ja mata layi har tsakiyar tula tulanta dikka biyu, sannan ya cire hannunsa tare da ɗan canza idanunsa kaɗan kamar yana yi mata magic.

Slowly idanunta suka ɗan fara rawa alamar tana san buɗesu, har lokacin bai kyafta idanunsa ba.......... Har ya ɗan ban tsoro na rashin kyafta idanun!!

A hankali ta waro idanun nata, kai tsaye sai saman face ɗinsa. Motsa kyawawan lips ɗinta ta yi wajen furta. "Big bro kai karshe ne wajen kyau". Ta faɗa tare da sakin wannan ƙayataccen murmushi nata wanda ko daga nesa ta yi yana ratsa zuciyarsa bare a kurkusa da shi. Wlh sai da zuciyarsa ta amsa lokacin da ta saki wannan murmushi. Sai dai daga yadda yake bai motsa ba bare a sa ran zai yi magana, kamar an datse lips ɗinsa ma.

Hannunta ta ɗaura a saman shoulder ɗinsa, ta dafa shi ta miƙe daga saman kirjin nasa, dama yanayin kwanciyar da ta yi ya ɗallabota ne. Kallansa ta yi ido cikin ido, ƴan kafafunta ta ɗago tare da matsar da face ɗinta dab da shi. Hannu ta ɗaura a saman lallausan kumatunsa kafin ta ce. "Handsome!". Ta faɗa tare da sanya yatsarta a daidai in da mazaunin dimples suke. "Nice dimples, sai dai babu smile bare kyan dimples ɗin su karu". Ta faɗa tare da gangaro da yatsar tata izuwa kusa da lip ɗinsa. "Sexy roman lips!". Ta kai karshen maganar tare da kara ɗaga kafafunta sosai, unexpected ya ji saukar sumbata a kumatun nasa.

Ai a lokacin bai san time da ya lumshe idanunsa ba, ba da yaki ko kyaftawa ba? To yanzu lumshe su ma ya yi. Lausasan lips ɗinta sun yi matuƙar tasiri a ransa. Tana sumbatarsa ta juya ta nufi waje tana wani irin taku wanda dik in ta taka sai gabaɗaya ilahirin jikinta ya motsa a hankali, ga yanayin uniform ɗin nata, sam bata san ya sanya mata chain and make up ba.

Binta da wani irin kallo wanda dik bala'inka ba zaka iya fassara wani irin kallo bane ya yi. Har ta kurewa ganinsa ya kasa zare kallonsa daga kanta, kuma bai ce uppan ba, ko motsawa daga in da yake ma bai yi ba!.
Sai da ta wuce ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, lumshe idanun ya yi tare da sake warosu, juyawa ya yi ya cigaba da abin da yake yi zuciyarsa cike da tinani

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login