Showing 264001 words to 267000 words out of 403653 words
farfaɗo, ta sha jinya da ruwan zafi, tun tana ihu idan za'a sakata ruwan zafi har ta saba, yanzu a duniya babu wanda take tsoro biyun Jaish, kuma tana san sa fa, amma tsoronsa ya lulluɓe san, idan ta ji sunansa ma gabanta faɗu yake yi, bata san jin dik wani abin da ya dangancesa, zuciya kuma da bata da ƙashi, idan ta ɗan ji shiru bata ji ɗuriarsa ko da suna call da momma bane dik sai ta bi ta damu kanta tana san jin ko yana lafiya, ita dai idan yana lafiya shikenan hankalinta ya kwanta, wani ɓangare na zuciyarta yana bala'in san kallan face ɗinsa, dan tana kewarsa sosai. Wani ɓangare kuma tsoronsa!!.
So kwance yake yana ta juyi ya kasa yin barci, tinanin yadda ya ɗanɗani zumarta ne kawai a cikin ƙwaƙwalwarsa, yau tun safe tula tulanta suke yi mashi yawo a cikin idanunsa, ya rasa gane wani matsayi zai ajiye kansa, abin har tana san fin karfinsa.
•••••••••••••••••••••••••••••••••🔥
Jawad.
Barci ya isko Akka take yi, hakan yasa ya lallaɓa ya ja da baya, kai tsaye ya nufi bedroom na ƴan'matan dake cikin part ɗin na Akka. Tun bai shiga ciki ba ya tabbatar da tana wajen, dan wani irin kamshin perfume dake tashi a ciki, yasan babyn tasa yar wanka mayyar san kamshi ce. Har wani ajiyar zuciya ya sauke kafin ya tura kofar ya shiga. Saboda wawta irin ta Chuchu, wai fa ta gudun mashi ne a haka, sai ta bar kofar bedroom ɗin a buɗe........... ANAYA BA DA GANGAN TA BAR KOFAR A BUƊE BA KUWA?🤔😅
A lokacin da ya zo ta jima da yin barci abinta, ba ƙaramin daɗin hakan ya ji ba. Dan haka yana zuwa bai wani ɓata lokaci ba ya sureta sai cikin part ɗinsu. Saman katafaren bed ɗinsu ya direta tare da hayewa shi ma, tana ɗan motsawa a hankali tana san farkawa ya yi gaggawar kashe wutar ɗakin, shi fa yau sallarsa, tsuntsu daga sama gasasshe, dama a hannu yake. Bai bari kansa ta kulle ba ya hau ɓalle botiran kayan barcin jikinta.
Can cikin barci ta ji ana rabata da kayanta, a razane ta farka tare da fara ƙoƙarin saka mashi ihu tana turesa. Murya can ƙasan maƙoshinsa ya ce. "My Jannawad Yah Jawad ɗin ki ne fa".......... Cike da tsoro ta amsa mashi da. "Ni ai yanzu nace bana sanka ko? Dan Allah Yah Jawad ka kyaleni, ni wlh na fasa auren, ni kawai komawa zan yi........".
Bai bari ta ƙarisa maganar ba ya zira yatsarsa a cikin ɗan bakin nata dan ya samu ta yi shiru, cikin sigar rarrashi ya fara bata baki, har da ce mata. "Na yi maki alkawari this time kasheki da daɗi zan yi, ba zan baki azaba ba sai daɗi, ki yarda da ni, idan har ban saki kin yi ihun daɗi ba to na yarda ki fasa auren".
Make mashi kafaɗa ta yi tare da gabza mashi ciwo a yatsar tasa har sai da ya saketa ya zare yatsar tasa daga bakin nata. Cikin muryar shagwaɓa mai kara narkar da zuciyarsa ya mutu a kanta ya kuma motsa abar tasa ta ce. "Ni dai bana so kuma ban yarda ba, ni na dai'na yarda da kai, ba wani daɗi face azaba".
Shiru ya ɗan yi, can wata dabara ta faɗo mashi a ransa, a natse ya ce. "To yanzu me kike san na yi maki sai ki yarda ki zauna da ni?". A hanzarce ta ce. "Romance kawai ban da wancan abin"
Oh ni Princess Teema jikar Muhammad 🤔 yaran King suna yin abin da suka ga dama, wai romance take so ban da zuwa duniyar mercury! Kai jama'a ashe tasan romance yar rainin wayo, ko da yake yadda suka kware wajen bawa flowers ruwa ita da Auta dole su san komai, sai dai basu san cewa karon farko babu daɗi ba, a tinaninsu zafin ba wani mai yawa bane, to bama gara Chuchu a kan Auta ba, ita fa Hoorain assistant commander da kansa take so, gata yar firitu ko rabin shekarunsa bata kai ba, gara Chuchu da ɗan girmanta ai, ba zata ji wani wahala sosai ba.
Abin ya so bashi dariya, wannan shi ne abin nema ya samu, dan kuwa har ya ga yadda zai sanyata kukan daɗi ta yadda bazata san time da zai shiga bama sai dai ta jisa a ciki, yanzu ya kara tabbatarwa da Chuchu yarinya ce, ai shi kam shal zuciyarsa, daga nan duniyar earth sai duniyar mercury, dan haka da sauri ya ce mata ya amince da dokarta, romance kawai ban da zuwa duniyar mercury. Faɗowa jikinsa ta yi tana sauke ajiyar zuciya irin ta ji daɗi zasu yi romancing juna kawai.
Shima wani sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke abar tana kara miƙewa. Hannunsa dikka biyu ya tura cikin vest ɗin jikinta, kayansa ya capko dikkansu biyu yana kai ɗan bakinsa saman lallausan wuyarta, tongue ɗinsa ya fitar ya fitar ya fara lashe wuyar tata. Hannayenta ta kawo jikinsa, ta sanya ɗaya ta bayansa ɗayan kuma ta ɗaura a saman kirjinsa, wlh Chuchu ba dai iya bawa flower ruwa ba, ta kware sosai, dan kuwa cikin rigar barcin jikinsa ta tura hannunta, a hankali ta fara murza mashi kan nipples ɗinsa cikin salon da ko kaki ko ka so sai ka je duniyar mercury ka dawo.
Take Jawad ya rasa ɗan control da ya ɗan rage mashi, dama dannewa yake yi, haba sai ji ya yi bafa zata dannu ba, Chuchu na neman ta fisa iya bawa flower ruwa, ko da yake an kwana biyu ya tara abar ta yi mashi yawa ba zai iya wani rikewa sosai ba a yanzu. Ai da ɗan karfi karfi ya shiga matsa tula tulanta. Kukan shagwaɓa mai kara tayar mashi da hankali ta saka mashi, tana wani irin narkewa a jikinsa saboda sakonsa yana ratsata da kyau. Ya ƙasa iya tambayarta dalilin kukan nata, sai wani irin numfashi yake saukewa mai ɗumi.
"Yah Jawad kai baka iya romance ba, a hankali fa ake yin komai, hakan ne zai sa mutum ya ji shaukin ya kuma tambatar romancing ɗin nasa ake yi, amma kai kana matse mun su da karfi ba zan ji wani feeling ba face zafi". Tana magana tana turo baki. Ina ai Jawad sama sama kawai yake jiyota, wannan bayani da tun kafin ta zura hannunta a cikin rigarsa ta yi mashi da ya ɗauka, amma yanzu bai ɗauki komai ba.
Yayin da yake cikin wannan jin daɗi shi kuwa jaish yana kwance mararsa tamkar zata fashe mashi saboda ciwo, abin takaicin barcin ma yaki zuwa, da zarar ya rufe idanu wannan abin kawai yake tinawa ya rasa yadda zai yi da ransa. Miƙewa ya yi ya nufi toilet dan ya ɗauro alwala, sai wani uban kame jikinsa yake yi amma abin ya ci tura, yana ta wani jan tsaki tamkar akwai wanda ya yi mashi laifi. Alwala ya ɗauro ya fito, dadduma ya zo ya shinfiɗa ya tada sallah.
Sai dai kuma ina, da yake Allah ba azzalumin bawansa bane, hakkin Mahnoor na kansa ya tauye mata, dan haka sallarma ta gagaresa yiwuwa, dan Allah ba zai barshi ba. A cikin sallar tasa ma sai ya ɗauko wannan surar ya fara karantata dai'dai, sai ya kareta da wata surar, da yaga fa abin ba zata yiwu ba zai tabka saɓon Allah, sai ya sallame sallar kawai ya nufo waje, har lokacin yaki yarda ya je in da momma take ko zai sami damar gani matar tasa ya ji sanyi a ransa, shi dai yana jin kunyar su dikkansu biyu har Mahnoor ɗin. Garden ya nufa domin ya ji ko zai samu sassauci a can.
Nan fa ya isko Dr Raj da ya tasa Zee a gaba wai sai ta faɗa mashi tana sansa kafin ya kyaleta ta shiga ciki, ita ma Zee munafuka ce, ta iya iyashege sanka sanka, da gangan ta fito garden dan kawai ta haɗu da shi, kwana biyu tana yi masu wasan ɓuya shi da uncle Jahiz, sam sam basa samun damar ganinta, ga shi Khadijah ta koma part na Aunty MieMie, to sun koma tare, hakan yasa Dr Raj bai san in da suke ba, gara ma uncle Jahiz ya san in da suke, amma dik da haka tana wasan ɓuya da shi. To yau zuciyarta ta kai ƙololuwa wajen san ganin Dr, ta ji ba zata iya jurewa ba shi ne ta zo garden da nufin ta fito shan iska ƴar ƙaniya, waye ya ce mata so wasa ne.
Abin dariyar kuma tun karfe 8 na dare ta fito garden ɗin, ta zauna tana ta raba idanu tana jiran ya zo, har karfe 9, zaman awa guda ta yi, dik da haka ko yunƙurin komawa ciki bata yi ba, dan tasawa ranta sai ta gansa zata koma. Sai 9:30 ya fito rike da cup na cappuccinon yana ƙoƙarin kiran number Aneesa da ta zo garden ɗin ta samesa, yau ya kawo har wuya ba zai iya jurar rashin ganin Zee ba, shi ne zai kira Aneesa ta bincika mashi wajen waye Zee ta zo a gidan dan yasan in da take, har ya ayyana a ransa in ma ta koma garinsu ne to wlh gobe dole ya ɗaga jirgi ya je ya ganta, dan soyayarta na azalzalar zuciyarsa.
Bai kai ga kiran number Aneesa ba ya shigo cikin garden ɗin. Yana shigowa suka yi four eyes da ita, hakan tasa ya fasa kiran Aneesa ya katse kiran. A tare suka sauke ajiyar zuciya na ganin juna, sai dai kuma dan rashin kunya tana ganinsa ta wani miƙe irin basarwan nan, irin bata damu ba ta nufi hanyar fita daga garden ɗin tana ɗaga mashi gaisuwa, a zuwan wai ita zata bashi waje tun da ya zo zama ne. Kai Zee yar duniya ce, sai ta nuna sam sam kamar bata wani damu da shi ba.
Sai da ya bari ta zo zata ratsa gefensa ta wuce ya yi gaggawar tare mata hanya, a hanzarce ta ɗago kai dan ta tambayesa dalilinsa na tareta, sai dai kuma tana ɗagowa idanunsu ya sarkafe juna, take suka mace da kallan juna, suka afka duniyar bawa flowers ruwa ba tare da jirgi ba. Sun ɗauki almost 5 mins a haka kafin ta daure ta kawar da kallanta tare da cewa. "Zan wuce ne ina san hanya".
Ƙasa sosai ya yi da murya kamar wani kwarton da ya je abinga ɗin matan makocinsa. Yana kashe murya yana lumshe idanu ya ce. "Ina kika shiga two days kika barni a wahale ina ta fama kamar mara gata? Kin san wahalar nemanki da na sha kuwa?"...... Ɗan taɓe baki ta yi irin ita bata wani damu ɗin nan ba, sannan ta amsa mashi da. "A kan me kake nemana to?". Wai irin ita bata san komai ɗin nan ba.
"A kan love ɗinki dake cikin zuciyata". Yadda ya yi maganar wlh sai mutum ya ji tsikar jikinsa ya tashi, ashe Dr rikakken ɗan love ne, sai ma idan yana magana yana wani lumshe idanu yana ɗan cizan kyawawan lausasan lips ɗin nan nsa, sai ka ji tamkar ka rungume shi. Ita ma dai Zee haka take ji, tamkar ta rungumesa saboda yadda yake yi, da alama wannan abin a jinin jikokin Akka yake, shiyasa Ummie ya mutu a kan ganin Ramish, ga nan ita ma Zee ta ji tamkar ta rungume mana Dr namu na amana, Dr mai kiwon lafiya kuma mai kiwon zuciya mai ɗauke da soyayya.
"Ai ni na faɗa maka bana sanka". Da kyar ta iya faɗar hakan, saboda kwarjinin da ya yi mata, ga wani irin haiba da kyau, hasken fitillu suna haska shi da kyau. Kashe mata ido ɗaya ya yi yana binta da wani irin mayen kallo, lokaci guda ta rasa natsuwarta, take ta yi ƙasa da kanta.
Shi wuka gera guda ya ɗaga cikin salo mai jan hankali slowly ya ce. "Da gaske bakya san Dr?".
Ai ƙasa buɗan baki ta yi magana ta yi, ta rasa ma a wani duniya take, just imagine, irin wanna kyakkyawan jinin Modarawa ya tsaya yana yi mata magana irin haka ai dole ta rasa abin faɗe, tana ma da ƙoƙari da ta iya dannewa ta bashi wasu amsohin, kanin Yah Ramish fa, haba Zee ta yi ƙoƙari gaskiya.
"Idan kika amsa mun cewa baki sona a yanzu da muke haka kafin 5 mins ta buga to zan hakura kin ji beautyta?". Ya kai karshen maganar yana riƙo hannunta da take ta faman murza ƴan yatsun nata saboda rashin abin faɗe. Shiru ya zuba mata idanun har tsawon five minutes bata iya ko motsawa ba, ko ɗago idanu ta kallesa ta kasa. Wani irin sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke, yanzu ya kara tabbatarwa da kansa ta fola mashi. Matsawa kusa da ita sosai ya yi, ƙasa da murya ya yi a dap kunnenta, sannan ya ce. "Okey furta mun wannan kalma mai tsadar gaske da zuciyata take mararin sauraro daga wannan hot sexy lips ɗin naki! Please beauty kada ki cigaba da jan rai'na, zan iya saka maki kuka". Kalamansa na karshe cikin zolaya ya yi su.
Make kafaɗa ta yi, sai a lokacin ta samu damar cewa. "A'a ni ba wani kalma da zan faɗa maka, kawai ka bani hanya na wuce ina jin barci". Ta kai karshen maganar tare da raɓawa gefensa zata wuce tana kwace hannunta daga riƙon da ya yi mata.
To fa shi ne ya tare mata hanya ya ce ba zata wuce ba har sai ta ce tana san shi, shi ne Jaish ya zo ya samesu suna wannan rigimar, ya ƙanƙame hannayenta dikka biyu cikin nasa yana yi mata magiyar ta ji tausayinsa ta ceci barcinsa na dare yau ta furta mashi wannan kalma idan ba haka ba babu shi babu barci.
Haba ai Jaish yana ganin haka hankalinsa ta kara tashi, ya ji lallai shi ma yana buƙatar matarsa, sai dai ba zai iya zuwa ba, wuce Dr ya yi ya shiga can cikin garden ɗin ya kwanta saman sofa, tsabar yana cikin yanayi ko ɗagawa yayan nasa gaisuwa bai yi ba, kamar ma bai gansa ba, Dr ya ɗan yi mamakin hakan, amma sai ya yi tinanin ko daga barci ya taso ne ya fito. Da kallo Zee ta bi Jaish har ya shige ciki, da yake jini ba wasa ba sai ta ga ya yi mata kama da Dr.
Shammatarta Dr ta yi a hanzarce ta kwace hannunta daga rikon da ya yi mata da sauri ta bar wajen ta nufi cikin gida tana ɓoye murmushinta. Ranta ya sanyaya ta ga sahibinta, kai tsaye ta wuce part na Aunty MieMie. Da farko ya yi niyar rufa mata baya ya capkota, amma sai ya fasa dan yana san zuwa ya duba lafiya Jaish yake kuwa?. Ta kallo ya bita har sai da ya ga ta shiga part na aunty MieMie sannan ya juya ya koma cikin garden ɗin wajen Jaish.
•••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥
🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥
Da gudun gaske suka shiga bedroom na Black Tiger, har lokacin yana nan yadda suka barshi, ko motsawa bai yi ba. Da gudu Ronnie ya nufi gaban mirrorsa domin ya fara controlling na kwakwalen robbot ɗin nan dan su yi mashi abin da ya dace, kun san sai ana yi ana taimaka masu wajen shigar masu da abin da ake san su yi.
Katafaren torch screen computer na Black Tiger dake kusa da mirror ya buɗe domin ya shiga sarrafasu. A gaggauce ya ce da Sweetie ko akwai wani abin da zata iya taimakawa yayansa da shi domin ya farfaɗo? Saboda ba zai iya controlling na Robbot ɗin nan dikka shi kaɗai ba, za'a iya samun gagarumar matsala idan Black Tiger bai tashi ba. Dawo da kallanta a kansa ta yi, cike da tashin hankali ta ce. "To ai ban san menene ya same shi ba bare in san abin da zai taimaka mashi da shi".
Da yake yana cikin tashin hankali kuma yana tsananin buƙatar Black Tiger a yanzu sai ya amsa mata da. "Abu ne wanda ya danganci magic ɗinsa, ba kin ce dik wasu ruhohin tsafi suna tsoron ayiyin Allah ba?". Yana magana yana ƙoƙarin kunna laptop ɗin.
Kai ta gyaɗa mashi alamar yeah haka ne matsafa suna tsoron ayar Allah. "To ki taimaka ki tofa mashi ayoyin su samu su sake sa zai tashi kin ji?"........ Jinjina kai ta yi tare da nufar bed ɗin da gudu, hayewa sama ta yi jikinta har kerma yake yi, hankalinta na kara tsananta tashi ya hau tofa mashi addu'oi babu kama hannun yaro.
Shi kuma Ronnie ya gama kunna laptop ɗin sai kuma ya rasa menene password ɗinta, tashin hankali!!. Zaro idanunsa ya yi tare da fara ƙoƙarin gwada password da dik yasan Black Tiger yana amfani da shi wanda zai iya buɗewa. Sai dai dik wanda yasa ace mashi wrong, take wani irin zufa ta fara keto mashi a face ɗinsa, yanzu ta ya zasu yi controlling waɗan nan robbot ɗin har su yi nasara?
Ya yi iya gwadawansa ya gagara buɗewa, warning suka fara yi mashi a kan dama guda ɗaya ta rage mashi, idan har ya sake saka wrong password to laptop ɗin zata tufe kanta da kanta, idan kuma ta rufe sai afta 24 hours zata buɗe. Tashin hankali. Ai Ronnie bai san lokacin da ya zube gwiwowinsa a ƙasa ba, suna cikin tsaka mai wuya.
Ganinsa a haka yasa Sweetie ta ce. "Ronnie lafiya kuwa? Menene yake faruwa?"......... Murya a raunace ya ce. "Ba zamu yi nasara ba Sweetie, ba zamu kai labari ba"....... Tamkar idanunta zasu faɗo ƙasa saboda zarosu da ta yi, hankalinta ya tsananta tashi, a rikice ta diro kasan bed ɗin ta nufosa, a gabansa ta zubar da gwiwonta ita ma, ya sunkuyar da kansa ƙasa yana tinanin mafita, a zuciyarsa yake cewa shikenan yanzu za'a kwace masu birninsu? Yanzu wasu ne zasu mulki birnin nan? Su zasu zama bayinsu kenan? Ga shi kuma dayawa daga cikin mutanen birnin