Showing 387001 words to 390000 words out of 403653 words

Chapter 130 - RAWANIN_ZALINCI BOOK 3

20 Dec 2025

61

kalarsa, wani irin gigitaccen mari ya ɗauketa da shi wanda sai da yasa ta yi baya baya kamar zata faɗi ƙasa.

Ranta ne ya yi mummunar ɓaci da yasa ta ɗaga wukar da gaske zata buga mashi a ciki, sai dai ina, kafa yasa ya taketa ta yi baya ta bugu da jikin bango ta faɗi kasa wukar ma ya faɗi ƙasa, sandar kiwonsa ya ɗauka ya hau jibgarta tamkar an saukar mashi da wahayi. Jin ihunta yasa Diddi Mairo shigowa ciki da gudu, hankalinta ne ya yi mummunar tashi ganin abin da yake faruwa, dama ita tasan shi da iya duka tun da ya yi ta jibgar mahaifiyar Mahnoor, so ta ɗauka ya dai'na ne, ganin hakan yasa ta kara shiga taitayinta, tsoron zuwa bashi hakuri ma ta yi, sai ta ja baya tana ruwan hawaye.

Shi kuwa sai da ya tabbatar ya jiwa Nenne ciwo, sannan cikin fushi ya ce. "Ki tashi ki tafi gidan Arɗo na sakeki, kada in kara ganin kafarki a gidan nan!!". Ya kai karshen maganar tare da jefar da sandar ya nufi waje cikin fushin da tun bayan mutuwar maman Mahnoor bai sake shiga fushi irin wannan ba!.

Rushewa Diddi Mairo ta yi da wani irin kuka mai tsuma zuciya, bata taɓa tinanin zai iya sakin Nenne ba, saboda auren gida ce, sannan kuma kanwa ce ga mahaifiyar Mahnoor, ai ko ba komai sirirkinsa Arɗo ya yi mashi halaccin da ba kowa zai iya yi ba.

Amma kuma idan aka dubi tsawon shekarun da Nenne ta kwashe tana gana mashi azaba kowa yasan ya yi hakuri, kwata kwata bashi da kwanciyar hankali da ita, masifar yau daban na gobe daban, ga rashin zaman gida, bini bini tana yawon makota, ko girki bata zama ta yi mashi bare sauran abubuwan da yazamana hakki a kan mata ta yi wa miji, kai ya yi namijin ƙoƙari sosai da halinta dik da cewa shi kansa yasan alhakin maman Mahnoor ce yake bibiyarsa shiyasa ya haɗu da ukubar second wife, amma dai ya yi nadama ai!.

Kasa miƙewa da kafafunta Nenne ta yi, da ta yunkura zata miƙe sai ta faɗi, hakan yasa Diddi Mairo ta matso ta taimaka mata, yau dai babu bakin masifa, bata hana Diddi Mairo taɓata ba, ita ta taimaka mata suka fita waje, zata kaita ɗakinta Nenne ta ce a'a ita gidan Arɗo zata wuce, dan tasan halinsa idan ya dawo ya sameta ba zasu wanye lafiya ba, kara mata wani azaban zai yi, dan haka gara ta tafi kamar yadda ya ce ya saketa ta tafi ɗin.

Ba yadda Diddi Mairo bata yi da ita a kan ta zauna ba, amma ta ce ina babu wannan magana, haka ta lallaɓa ta yi ta bin jikin bango har ta isa gidan Arɗo da kyar. Allah ya taimaketa Arɗo na cikin gida baya waje a tare da jama'a, hakan yasa ta wuce ciki kawai. A tsakar gida ta isko iyayen nata goggonta na ta faman raba bala'in da ta saba, sai zage Inna take yi kamar an aikota. Ai tana ganinta ta nufeta tana tambayar lafiya kuwa?.

Faɗawa jikin goggonta ta yi tana faɗin ai Kwairaga ne ya saketa bayan ya yi mata wannan ɗan iskan dukan. Salatin da Goggon tasa ne yasa Arɗo fitowa daga bukkarsa da azama. Yana ganin Nenne ya ja dogon tsaki tare da cewa. "To yau kuma wace bala'i kika je kika taɓo yar bala'i?".

Take ta sha jinin jikinta ta natsu tsit, kukan ma haɗiye shi ta yi, cikin kamalarta with full respect ta ce. "Bappa ne ya sake ni kuma ya dakeni.........." Wani irin harara da ya dalla mata ne yasa ta yin gaggawar shanye sauran maganar game da haɗe malaman jikinta waje guda ta kara natsuwa. "Wato sai da kika tunzura shi ya sakeki ko? To ai ga gidan nan, sai ki zauna ki ci abin da uwarki take ci! Ke kuma tin da ba zaki ɗaura yarinyar nan kan hanyar gaskiya ba, sai ku cigaba da zama ki tasata gaba kina kallo!!". Ya kai karshen maganar tare da juyawa ya koma cikin ɗakinsa.

Cikin bala'i Goggo ta ce. "Lallai ma kam, ya dakar mun ɗiya ya kuma saketa shi ne baka ga laifinsa ba bare ka yi zancen ɗauka mata fansa kake wani cewa ita ce da laifi? To wlh ba zata saƙuba, idan kai baka san darajarta ba ni na sani, yau Kwairaga ba zai kwana da lafiyarsa ba, ke ɗauko mun mayafi in tafi in faɗawa su kawunki Iro da Ilu su zo su tafi su ɗauka maki fansa, ai ba daga saman bishi kika faɗoba, kuma ba kwaranyoki aka yi daga ruwan makwarara ba da wani matsiyaci can ɗan haure wanda bai gaji arjiki ba zai taɓa lafiyarki ya zauna lafiya, wane mutum, jini da tsoka ce ke gudana a jikinki kema, kuma rai ne dake, sannan iyayene suka haifeki!!". Ta kai karshen jajjagen bala'in tata tare da jan Nenne suka wuce ɗaki.

Inna dai bata ce masu ko uppan ba, dan tasan ko ta faɗa ma ba ji zasu yi ba! Sai dai ma su hauta da balbalin bala'i, su sauke haushi a kanta! Shi ma Arɗo yana jiyosu, amma ko a kasar sillpers ɗinsa bugun China bai damu ba.

Inna na tsaye a wajen goggo ta fito da mayafi fuuuuuu kamar wata haske ta wuce ta nufi waje, salati kawai Inna ta rinƙa nanatawa a ranta tana addu'ar Allah ya shiryi su goggo ta kuma shiga tsakaninsu da Bappa, dan tasan su Ilu mahaukata ne, tsab zasu illata bappa, shaye shaye suke yi, can cikin birni suka gano wani gidan giya, tun da suka san wajen a nan suke zuwa su sha su yi nakil har su yi guzuri, su dawo suna tangal tangal suna ashariya, ga shi giyar da suke sha ma irin na gero ne, uban aiki da caji kenan, haka suke hauka, Inna tasan ba hankali suke da shi ba, tsab zasu iya kashe bappa ba, hankalinta ne ya yi mummunar tashi sosai.

A daidai wannan lokacin kawun Mahnoor Ibrahim ya shigo cikin gidan bakinsa a ɗauke da sallama. A buɗe kuma a gaggauce Inna ta yi kansa tana faɗa mashi ya je ya sanar da bappa ga abin da yake faruwa tun wuri yasan in da dare ta yi mashi kafin su Ilu su tattara zugarsu su je su yi masu illah. Sosai shi ma Ibrahim hankalinsa ya tashi, cikin gaggawa ya juya ya fita, sai addu'a Inna take yi na Allah ya kawo sauki a kan wannan al'amari, ita kuma Nenne tana ɗaki tana murzan kuka. TO KUN JI ABIN DA YA FARU A JIMETA BAYAN TAFIYAR SU MAHNOOR KENAN, SHIN A YANZU YA BAPPA YAKE? YANA RAYE KO SU ILU SUN KASHE SHI? NENNE TANA GIDAN ARƊO KO YA MAYAR DA ITA GIDANSA? INA DIDDI MAIRO? UHM TO MU JE ZUWA

🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥

Tsaye take a sama mai gabaɗaya tana kallon yadda duniya take, birnin ba dai wutar lantarki ba, 24 hours ba'a ɗaukewa, ko'ina tankar kamar rana ce, duniya dik ta yi shiru saboda dare da ya tsaya, iska mai matuƙar ni'ima ce take ta faman kaɗawa a wajen, shi kansa Ronnie ya jima da yin barci, ita kuwa barcin ne ya gaggareta ta hauro sama ta tsaya ko tsoro babu, kamar wata aljana, ba komai ya hanata yin barci ba face fargaba da tinanin zuwanta church gobe, abin ya tsaya mata a rai, ta duba Bibles ya fi sau goma, dik da ta tara hujojin tinkararsu, amma gabanta yana faɗuwa matuƙa, tana fargabar lamarinsu.

Sanye take da sleeping dress wando zuwa gwiwa da riga nai ɗan madaidaicin hannu launin milk color, ta sanya headband a kanta mai shegen kyau, birnin yana da matuƙar kyau da ɗaukar hankali idan ka kallesa daga sama da daddare, gabaɗaya jikinta ta yi weak, tinaninta ɗaya shi ne ya zamanta da su zai kaya?. A hankali hankali iska yake kaɗa kyakkyawan golden hair ɗinta yana wani rito har yana dawowa ta gaba yana rufe mata idanu, da yake headband ɗin nata ɗan siriri ne wanda ya tsaya mata a iya forehead ɗinta.

Ta luluƙa duniyar tinani sosai, sam bata ji alamar motsin mutum ba sai ji ta yi ya zuro hannunsa a daga ta bayanta izuwa saman shafaffen cikinta. Wani irin azabbabben tsoro ne ta ji ya kamata, ga shi dim light ne a wajen ba iya gane fuskar wanenen sosai zata yi ba. Da farko ta zaci Ronnie ne daga yanayin hannunsa a saman cikinta, amma da ta juyo sai ta ji wannan faɗin kirjin ya fi na Ronnie gaskiya.

Kwata kwata bata kawowa ranta Big Bro bane, dan tasan is very very hardly ace yanzun nan bai yi barci ba, and kuma ko bai yi barci ba abu ne wanda ba zai yiwu ya taɓata haka kawai ba, sai dai tinaninta bai faɗa mata gaskiya ba, dan kuwa shi ɗin ne. Kasa barci shi ma ya yi, gabaɗaya tinaninta ne ya tsaya mashi a rai, tin daga kan yadda ya riketa da safe ya sanya mata chain a wuya, har zuwa karonsu ɗazun da yamma, kayan da ta sanya ɗasun sun ciza zuciyarsa sosai, ta yi fitina a cikin kayan, da zarar ya kwanta surar jikinta kawai yake tinawa, abin da bai taɓa ji ba a rayuwarsa wai feeling a kan mace sai yau, gabaɗaya ya rasa natsuwa da kwanciyar hankali, musamman kyakkyawan wuyarta da ya kawata mata da chain, wannan abin ya ciza zuciyarsa matuƙa ya hanasa sukuninsa, dik ya bi ya susuce lokaci guda, abin ku da bai taɓa ji ba, gabaɗaya sai yake jin kamar bashi da lafiya, jikinsa sam babu kuzari ko kaɗan, da kyar ma ya iya haurowa saman, ta magic eyes ɗinsa ya san tana sama, dama fadarsa zai nufa ko zai samu saukin abin da yake ji, sai ya haugota a saman, hakan ya kara ciza zuciyarsa da ya ji ba zai iya tafiya wani waje ba, dole ya kawo kansa gareta ba dan ya so ba!.

Muryarta na rawa cike da tsoro ta ce. "Wa..... Wa... Waye ne?". Shiru babu alamar zai kulata.... WAYYO NI TAƁA KIƊI TAƁA KARATU KUMA TAƁA CAKWAKIYA DA TASHIN HANKALI, KAI JAMA'A, JIYA MUN TAƁA KARATU, SHEKARAN JIYA MA MUN TAƁA KARATU, LAST THREE DAYS AGO AN ZUBA CAKWAKIYA, YAU KUMA MUNA TAƁA AL'AMURA...🤭🥱😅

A tsorace ta sake tambayar wanenne? Ina ai tamkar babu shi a wajen, hakan yasa ta fara zargin ko shi ne, dan shi ne baya magana cikin kankanin lokaci idan yana waje, tin da take da shi ma ai bai wuci a kirfa time da ya yi magana a waje ba, tabbas zuciyarta ta fara zargin shi ne, dama tin daga kan yanayin Lion chest ɗinsa ta zargi hakan. Tana can tana ƙoƙarinta na gano wanenne unexpected ta yi hannunsa na yawo a saman cikinta yana ɓalle mata butiran rigarta. Waro idanu waje sosai ta yi tare da sanya hannu tana san taɓa kansa dan ta gane wanene? Tasan gashin kansa da na Ronnie akwai banbanci tin daga kan yanayin gyaran gashin.

Bata iya kai hannunta kansa ba, saboda ratan tsawo dake a tsakaninsu, sai kuma ta yi hannunsa tsam a saman fatar cikinta alamar ya gama ɓalle botiran rigar. A yau idanunsa kawai tariyo mashi yadda mutanen birnin suke saduwa da juna yake yi, dik yadda suke holewarsu yana gani, amma bai taɓa jin wani abin a ransa ba ko kaɗan, amma yau da ta ciza zuciyarsa sai ga shi gabaɗaya tinanin yadda suke yi ne a idanunsa. Lokaci guda ya birkice ya fita a hayyacinsa.

Jin abin na neman fin karfinta yasa ta fara ƙoƙarin ture koma wanenne tana san kwace kanta, aikuwa kara matseta a jikinsa da karfi ya yi tare da sanya hannunsa ya dagata gabaɗayanta sai saman Lion chest ɗin nasa, yana tsaye a kan ƙafafunsa yana wani irin numfashin da bai taɓa makamancinsa ba, yau ya ga bala'in da bai taɓa shiga cikinsa ba ko da wasa. Cikin zafa ya kaiwa ƴan matasan tula tulanta capka, dama iya rigar ce a jikinta, babu ko ƴar vest daga ta ciki, hakan yasa yana ɓalle botiran ya samu damar bayyanarsu waje!.

Wani irin dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali lokacin da ya capkosu, lokaci guda kuma ya ɗauke wuta na ƴan sakanni saboda wani irin azabbabben daɗin da ya ratsa zuciyarsa wanda bai taɓa jin irinsa ba, yau yadda kuka san ya sha wani abin! ALLAH da dik bai san wannan abin ba, bai taɓa sanin me mutanen birnin nan suke ji idan suna aikatawa ba, bai taɓa sanin meyasa master Devil ya nacewa wannan jaraba har bai bar mata da maza ba, da kowa yi yake yi, so dik bai taɓa sani ba.

WANDA YA FAHIMCI ADDU'AR SWEETIE TA YI TASIRI A KAN SHARRIN DUNIYAR SHAIƊANU YA CE ALLAHU AKBAR! YAU BIG BRO YA JI FEELING MAI ZAFI!

Ya ilahi ya lillahi, ai Sweetie bata san lokacin da ta kware baki zata zunduma mashi ihu ba, dik da cewa a yanzu ta gane cewa shi ne!. A cikin wani irin zafan gaske ya haɗe bakinta da nasa ya hanata yin ihun, jikinsa na wani irin kerma kamar mazari, gabaɗaya tsuma yake yi, har wani irin zufa yake haɗawa. Wani irin hegen daɗi ne ta kai mashi har tsakar ka saboda ya ji sugar kiss da bai taɓa ji ba a rayuwarsa. Ita dai Sweetie ta ɗauke wuta diff kake ji, ta ji abin da bata taɓa ji ba ita ma, dikkansu ne yau ne farkonsu a wannan sabga.

Sai wani irin gurnani yake yi tamkar mayinwacin zaki, still kuma yana tsaye ko alamar gajiya bai yi ba, gabaɗaya ilahirin jikinsa ya sauya, tana a kan Lion chest ɗinsa yake sarrafata ta hanyar da shi kansa bai san yasan hanyar ba, bai san ya aka yi yasan da hakan ba! Gabaɗaya ya susuce ya fita a hayyacinsa, while ita kuma ko motsi bata sake yi ba, tamkar sumewa ta yi!!.

TO INA IYAYEN SWEETIE? YANZU FA BIG BRO YA FARA JIN FEELING, SAI KU SAKA IDANU A KANTA TIN KAFIN TARBIYYAR DA KUKA BATA YA SAMU TANGARƊA!!. DAN DAI KUN SAN BA KYALETA ZAI YI BA TIN DA YA FARA FEELING, BARE KUMA YANZU DA YA JE DUNIYAR MERCURY YA JI ABIN DA SU MASTER DEVIL SUKE JI! UHM ALLAH KA BARMU DA IYAYENMU, DA YANZU MOM TWIN'S TANA NAN FA DA SWEETIE BA ZATA ZO NAN BA HAR WANI ABIN YA FARU, GASKIYA RAYUWA BABU UWA AKWAI CIWO SOSAI, AKWAI KUMA KALUBALE, LALLAI BA SHAKKA UWA BABBAN BANGO CE, LALLAI UWA ITA CE RAYUWARMU, ALLAH KA BARMU DA IYAYENMU, KA BAMU IKON TARBIYANTAR DA ƳAƳANMU KUMA!. KU DUBA YADDA RAYUWAR TWIN'S PRETTY AND SWEETIE YAKE SABODA RASHIN UWA! KOME ZAI FARU KI DAURE KADA KI YI NESA DA ƳAƳANKI MUSAMMAN MA MATA, ALLAH MA YA TAIMAKESU MOM ƊIN TASU TA TSAYA TSAYIN DAKA WAJEN NASU ILIMI KAFIN TA RABU DA SU, UHM GA KARANCIN SHEKARU!.......😥🤨



TO! Ina mai farincikin sanar da ku cewa book ɗina mai suna MACE MAI DARAJACE, zai saukan maku da zafizafinsa very soon, wannan book ɗin na yisa ne kawai dan matan aure da kuma waɗan da suke gab da yin aure, ko zawarawa wanda ba aure zasu yi ba ban yarda su karanta mun littafi ba, ba novel bane, littafi ne da dan ma'aurata na yi shi, na jima ina tsara shi ina kuma tattara dik wasu muhimman abubuwa a cikinsa, book ne da ya haɗa komai da komai na rayuwar aure da sauransu, kada wata budurwa ta buɗe mun book tam!!! 2k yake, akwai sirrika kala daban daban a cikinsa, akwai kayan gyare gyaren abubuwa daban daban, kai baki ba zai iya faɗar abin dake cikin book ɗin nan ba, in kina buƙata kai tsaye ki mun magana, amma ba yanzu zan sake shi ba, saura kaɗan, idan na tashi sakansa zan sanar da ku!!. Amma dik mai so tin yanzu ta mun magana in san da ita, an zuba abubuwa a ciki, akwai salo kala kala sai wanda ya karanta zai gane, bana san buɗe me a ciki saboda kada na baku satar amsa, amma fa akwai abubuwa a ciki ba karya!!. IN SHA ALLAH RAYUWARKI ZATA CANZA KAMAR HAKA IDAN KIKA SAMU DAMAR MALLAKAR WANNAN LITTAFI KUMA KIKA YI AMFANI DA ABIN DAKE A CIKI!. KADA KU MANTA BAFA NOVELS BANE, LITTAFINE DAI NA..............🤫🥱



P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
======🔥🔥🔥=========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️





اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️


61


Wani irin iska mai bala'in karfi da ya daki windows ɗin bedroom ɗinta ne yasa ta farka a haukace daga nannauyar barcin da ya ɗauketa, gabaɗaya face ɗinta ya yi sharkaf da gumi, wannan mafarki ya jijjigata. Lokacin guda ta ga wan irin iska mai bala'in karfin gaske ya banke windows ɗinsu gabaɗaya ya rugujesa ƙasa, datse idanunta da karfi ta yi, take ta ji room ɗin nasu ya fara jujjuya mata tamkar fanka yana wani irin rugugi, DUNIYAR SHAIƊANU ne suka kawo mata ziyara dan kawai ta yi mafarkin Autansu na soyayya, bala'i can Black Tiger fa ba zai taɓa yin soyayya ba sai wani ikon ALLAH, mafarki kawai Ronnie yake yi da ya ce yana fatan yayansa ya faɗa sonta, amma burin Ronnie ba mai cika bane, dan ba zasu taɓa barin Black Tiger ya yi soyayya ba, Autan ruhohi ba zai taɓa samun rauni ko tawaya ba, bakar zuciyarsa da zaluncinsa suke so, kuma su kansu sun san Black Tiger yana da zuciya mai kyan da idan ya bar tafarkinsu za'a ji daɗinsa, amma ina ba zasu taɓa barin hakan ya faru ba.

Dirowa kasa daga saman bed ɗinta ta yi, da gudu ta

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login