Showing 255001 words to 258000 words out of 403653 words

Chapter 86 - RAWANIN_ZALINCI BOOK 3

20 Dec 2025

25

gabaɗaya sannan ya juyo da kallansa a kanta, while ita ma shi take kallah. Da hannunsa ɗaya ya yi mata alamar ta hauro. Without any scare ta amsa mashi da. "Ina jin bazan iya haurowa ba ne". Shi mamaki take bashi yadda take magana with full confidence a koda yaushe, tin lokacin da take cikin azabarsa in zai tambayeta sau dubu to sau dubu zata bashi amsa cike da gwarin gwiwa, bata taɓa sarewa ba, lokacin da ta amsa masu wancan wayar ba nata bane ma ya dan yi mamakin jin yadda ta amsa ɗin, babu ko shayi, so hakan yana ɗan bashi mamaki gaskiya.

"Babu abin da zai faru ki hauro". Ya faɗa yana ƙoƙarin juyawa. Kai ta girgiza tare da cewa. "Dama ban ce akwai abin da zai faru ba ai, saboda ka hau a gabana babu abin da ya faru, kawai dai ni ɗin ce ba zan iya haurawa ba saboda hankalina bai kwanta da stair ɗin ba". Babbar magana, a gaisheki Leesharh iyalan Nigerians, ina san ƴan kasata wlh, mu ɗin na daban ne fa!!.

Cak ya dakata tare da juyowa gareta, yama rasa abin faɗe, wai dama bata ce akwai abin da zai faru ba ai. To tin da shi yake da buƙatarta dole ya yi abin da take so, dan haka ba dan ya so ba ya ajiye cup ɗin dake hannunsa a saman wajen, sannan ya sauko ƙasa, da hannu ya nuna mata hanya yana faɗin. "To yi gaba zan biyoki a baya". Kai ta sake girgizawa. "Ni ai ba wai cema na yi ba zan iya hawa ni kaɗai ba, hawan ne gabaɗaya ba zan iya yi ba".

Gaskiya Leesharh yar air ce. To ya zai yi? Dole ya ɗan duka ba tare da ya sake yin magana ba ya ɗauketa cak ya nufi sama. Sai kuma me, ƙoƙari sauka daga jikinsa ta fara yi tana faɗin. "Ni ka saukeni bana so".

Ai tamkar ba shi ba, ya bawa banza ajiyarta, bai sauketa ba sai da ya shiga tsakiyar ɗakin ya sauketa, bai bi ta kanta ba ya juya ya koma ya ɗauko cup ɗinsa, saman chair dake gaban wata computers ya zauna domin ya fara aikinsa. Ba tare da ya kalli in da take ba ya yi mata nuni da chairn kusa da shi sannan ya yi magana cikin bada umarni a kan ta zo ta zauna. Ta tsaya sai kuncin rai take yi wai dan ya ɗauketa, tana ɗaure fuska ta nufo shi, ya bata haushi.

A natse ta tako ta iso wajen chair ɗin, tana zama shi kuma ya ɗaura cup ɗin hannunsa a saman table ɗin tare da juyo da gabaɗaya jikinsa a gareta, ya zamana suna fuskar juna, sai dai kallansa naa kan computer gabansa.

"Ki mun alkawarin dik abin da zaki faɗa mun gaskiya zaki faɗa!". Ya faɗa yana dawo da kallansa a kanta. kai ta ɗan jinjina. "Ko a da can baya ni bana karya, wani dalili yasa na yi maka sau ɗaya kuma bana fatan na kara yi". Mamaki ya ɗan yi jin ta ce ta yi mashi karya sau ɗaya. "Ƙaryar me kika yi mun a baya?".
Ba tare da shayi ko shakkar komai ba ta amsa da. "Cewa da na yi wancan wayar ba tawa bace, hakikanin gaskiya tawace!".

Ɗan zaro idanunsa ya yi, like so much of surprise. Nisawa ya yi kafin ya ce. "Nasan da hakan, sai dai ban yi tinani zaki amsa mun da bakinki naki bane a yanzu, nasan cewa wayarki ne tin a ranar da muka kamaki".
Mamaki ne sosai ita ma ya kamata, a ƙagare da san jin cikakken bayani daga bakinsa ta ce. "Ya aka yi kasan waya ta ce sannan kuma meyasa kasan nawane ka sakeni?".

Hankalinsa ya mayar kan computer dake gabansa, da yake irin torch screen computer nan ne sai ya sanya yatsarsa yana latsata. Cikin natsuwa ya ce. "Na sakeki ne saboda na fahimci controlling ɗinki ake yi, komai da kike aikawa command ake baki, to ba ke nike da buƙata ba, masu sakaki ɗin nike da buƙata wanda kuma sai na sake ki ɗin zan iya cin masu". Ya kai karshen maganar tare da zame hannunsa a kan computer sannan ya dawo da kallansa a kanta, da yatsarsa manuniya ya nuna mata screen na computer yana faɗin.

"Zanen hannunki da zanen hannun dake jikin wayar dikka ɗaya ne, ta haka na san wayarki ne".
Da sauri ta kai kallanta a kan screen na computer, hotunan zanen hannunta da kuma zanen hannun dake kan wayar ta gani, lokacin guda ta haɗiyi wani irin yawu mai wuyar wucewa, ashe kenan yasan komai ya zuba mata idanu, tab lallai ya cika cikakken jami'i, yasan kan aikinsa da kyau. Wani zuciya ce ta jefa mata tambayar amma meyasa ya azabtar dake dik da yasan zai sakeki kuma ba ke yake da buƙata ba? Shiru ta ɗan yi dan bata san wannan amsa ba.

Shi ma dai shiru ya dakata yana jin wani irin sauyi a jikinsa, lokaci guda zufa ta fara ketowa daga gefe da gefen fuskarsa, hannunsa yasa ya ɗan shafi zufar yana mamakin menene kuma ya kawo zufa a face ɗinsa? Sai jin jikinsa ya yi tamkar an takuresa waje guda, ya ji kamar a matse yake, bugawar zuciyarsa ce ta sauya izuwa da karfi karfi.

"Amma Yah Ramish meyasa kasan zaka sake ni ka sanya aka horani?". Muryarta ta katse mashi tinani.

Da sauri ya dawo da kallansa a kanta, jikinsa na wani irin tsuma na daban da bai taɓa jin irinsa ba, dik karfin sha'awarsa idan ta motsa jikinsa baya yin irin wannan tsuma, to abu ne da ya haɗu da wanda yake da gadan abar, ga maganin overdose aka bashi, kunga kuwa ai sai abin da Allah ya yi kawai.

Zuba mata idanu ya yi bai iya bata amsa ba, ta ɗan yi mamakin irin kallan da yake yi mata, sai ta ɗan kawar da kanta daga kallansa. Gabaɗaya sai ta ji ta tsargu sosai, kamar a takure take, kun san idan mutum yana kallanka sai dik ka ji kamar baka da natsuwa. Kamar zata jurewa kallan, amma sai ta kasa yin haka, dan a cikin ƙanƙanin lokaci ta ji tsoro ya kamata kuma gabanta na faɗuwa. Muryarta ƙasa ƙasa ta ce. "Yah Ramish yanzu da kasan ina da alaƙa da dik wani abu da yake faruwa da kai wani mataki zaka ɗauka a kai'na?". Cike da fargabar amsar da zai iya fita daga bakinsa ta jefa mashi wannan tambaya.

Shiru bai iya amsa mata ba, sai wani irin abu da yake ji a jikinsa tamkar ana jona mashi lantarki a sake cirewa. Da karfi ya kame jikinsa yana ɗan girgiza kai tare da datse idanunsa. Tsorata ta kara yi da yanayinsa, amma bata kawo batun can a ranta ba, ta yi zatan hukuntata zai yi shiyasa ya gayyatota ɗakin, Allah sarki ta ɗauka wancan hukuncin da ya yi mata bai ishesa bane.

Ta shagala da tinanin dalilin sauyawarsa lokaci guda bata ankara ba sai jinta ta yi a jikinsa, bata ma san lokacin da ya fisgota ta faɗa jikin nasa ba. Wani irin razana ta yi, a miliyan ta zabura zata kwace kanta, ina ai da karfi ya riketa, saboda yadda jikinsa ke buɗewa da karfi haka ya ƙanƙameta, gabaɗaya jijiyoyin jikinsa maganin yana kara buɗasu, jinin jikinsa dik yana tafiya ya taru a kan bananarsa, dik ilahirin tsikar jikinsa mimmiƙewa suke yi, lokaci guda wasu zara zaran jijiyoyi suka bayyana a jikinsa, tun daga kan hannunsa har izuwa kan bananarsa, sai gumi yake haɗawa, fuskarsa ta jiƙe sharkaf tamkar an watsa mashi ruwa

Da karfi ta tattara dikkan ilahirin karfin da ya rage mata tana ƙoƙarin turesa cike da tashin hankali. Sai dai ina ta kasa, cikin fitar hayyaci da karfi ya rabata da jikinsa kaɗan, yasa hannu ya capki wuyarta, cikin zafa ya haɗe bakinsu waje guda ya shiga bata kiss da zafa zafa babu kakkautawa, ya manta bata da lafiya, ko da yake baya a kan saiti.......... Kam bala'i wato akwai cakwakiya a lokacin da zai dawo kan saiti, wlh Ummie ta cucesa, ta zubar mashi da kima a idanun Leesharh............😅🥱

Har lokacin Leesharh bata sare ba, cike da jajircewa ta cigaba da ƙoƙarin kwatar kanta, shi kuwa da zafa zafa ya kai wa tula tulanta capka, kamar wanda yake faɗa da doki haka yake abubuwan nasa, sai wani irin numfashi mai zafi yake fitarwa, shi kansa sha'awar ta fi karfinsa a yanzu kam, ga wani irin zafin da bananarsa take yi mashi sosai.

Miƙewa tsaye daga saman chair ɗin ya yi da ita a jikinsa, a lokacin ne ta samu damar kwantar bakinta daga nasa, saketa ya yi yana ƙoƙarin ɓalle rigar jikinsa. Ai da gudu ta nufi hanyar sauka ƙasa dan taga wannan bala'i ya wuci tinaninta. Sai dai kuma kash, stair case ɗin sauka kasa da remote yake aiki, shi kaɗai ne kuma yasan in da remote ɗin yake da yadda ake amfani da shi, saboda haka ba hanyar fita, dan suna hawa stair case ɗin ta naɗe kanta, ko daga waje yanzu babu wanda zai iya shigowa ciki, dole shi ne zai iya yin kasa da stair ɗin a samu hanyar fita. Tashin hankali.

Ganin babu hanyar fita yasa ta zunduma ihu sosai tana faɗin. "Dan Allah Yah Ramish ka yi hakuri, wlh gara ka kasheni dan laifin da na yi maka a kan ka yi mun abin da kake da niyar yi, wlh ni ba wai na karɓi aikin kasheka da gangan bane, hasalima da farko ban san kasheka ake san yi ba, wayo suka mun na karɓi aiki, amma dan Allah ka yi hakuri, ni yanzu na dai'na yi masu aiki, ka saurareni dan Allah". Tana magana out of control, barkate haka take zuba word ɗin cike da tashin hankali.

Shi kuwa ko kaɗan baya jinta, gabaɗaya ya tsaga kayan jikinsa ya zubar kasa. Ai hankalin Leesharh kara tashi ya yi, ihu ta cigaba da zundumawa tana sambatu kala kala cikin fitar hayyaci, ga shi ɗakin ko'ina a rufe, kuma koda zata shekara tana ihu wlh babu mai iya jiyota, ko da ma an jiyota babu hanyar kawo mata ɗauki, dan remote tana hannusa, baza ma a ga stair case ɗin ba bare har a ce za'a ɓalleta a shigo.
Bata karasa ruɗewa da shiga tashin hankali bama sai da ta buɗi idanu ta gansa tsirara haihuwar uwarsa a gabanta, harta short ɗin jikinsa ya tsageta ya cire, har lokacin zufa ce take cigaba da keto mashi babu kakkautawa. Wani irin ihun da Leesharh ta saki sai ta baka tausayi, amma shi da baya hayyacinsa bai ma san ta yi ba. A miliyan ta watsa da gudu zata bar wajen. Cikin zafa ya damki gashin kanta haɗe vail da ta yafa, da karfi ya fisgota ta faɗa jikinsa. Da hannu ɗaya ya ɗauketa cak sai saman sofa dake cikin room ɗin. Sai ƙoƙarin kwatar kanta take yi taki bada haɗin kai ta natsu, sai dai daga san da ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa ko motsinta ba a sake gani ba, dan ya kanainayeta ta ko'ina ba hanyar gudu babu hanyar motsawa.

Wani irin matsa da yake yi wa tula tulanta yasa har ya fama mata ciwonta yana jini ba tare da ya sani ba, gabaɗaya ihunta ya dai'na fita, dan karfi ya saka mata, kuma kun san karfi ba ɗaya ba, dole ta natsu. Daga karshe da yaga rigarta zata takura mashi ma ketata ya yi ya zubar abinsa, ya samu damar ganin tula tulanta da kyau ba'a cikin riga ba, ai kuwa ya hau murzarsu yana turnushe ƴar mutane in out of control.

Wato Ummie ban san me zan ce mata bama, haka kawai tasa Leesharh taga yaron mama tsirara, mutum mai ji da class da ji da kansa, shikenan yanzu ta zubar mashi da mutunci ta gama, yanzu kuna tunanin Leesharh zata yarda Ramish ba ɗan iska bane? Allah sarki bawan Allah ba halinsa bane, ita kuma ta taka sahun ɓarawo, akwai case dai.

Weekend ɗin nan ba zan samu damar yi maku posting ba, da nace ba zan yi Friday bama, amma dai zan daure ko baya yawa gobe na yi maku, ina busy ne sosai wlh.

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
========🔥🔥🔥=========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️🔥🕊️





اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️



Tun Leesharh tana iya jin abin da yake yi mata sama sama har ta dai'na jiyo komai, diff ta ɗauke ta dai'na numfashi kuma ta dai'na motsawa. Shi kuwa dai dik bai san da wannan ba, ga shi dare ta yi sosai, Abbie ya yi barci, Bilal ma shiru, da gara idan shi idanunsa biyu ne tun da ɗakinsu ne sai ya iya buɗewa ya shiga.

A can cikin gida kuwa, saboda tsinuwa ya tabbata a kan Ummie shiryawa ta yi cikin kayan barci ta nufo part ɗin su Ramish, tafiya take yi tamkar wata ɓarauniya, tana yi tana waige waige har ta shige ciki, kai tsaye bedroom na Ramish ta nufa, dan Sharifat ta sanar da ita cewa tana kai mashi cappuccinon ya fara sha, shiyasa ta shigo da confidence ɗinta, dan a tinaninta izuwa yanzu ya gama tsumuwa yana haukar neman mace, har da bada tazarar minti biyar ta yi a kan sha biyar ɗin can, ya haɗu minti ashirin da shan maganin kenan, dan a cewarta by then ya fita a hayyacinsa ta yadda ba zai iya gane ita ce ma ta zo ba, kawai zai afka mata, ita fa bata san wannan uban magani da ta loda mashi har guda huɗun ko ya yi wannan aika aika dole sai ya kwanta ciwo ba, dan ya fi karfin mutun ya iya ɗauka, dik bata yi wannan tinani ba, buƙatarta dai kawai ya biya ita kam.

Sosai ta ji wani irin fargaba da faɗuwar gaba a lokacin da ta shiga cikin bedroom ɗin baya ciki, turus ta tsaya a tsakiyar bedroom ɗin tana bin ko'ina da kallo, hegiya ta wani sha kayan barcinta wanda ina da tabbacin na Sharifat ne ko kuma waɗan da suke sayar da irin kayan barcin basu san ita zata saka ba shiyasa suka sayar mata, wajen cup na breast kamar mutun ya saka hannu bisa kai ya kurma ihu, dik abin duniyar ya kare empty wajen yake, ko dame ma zata burge Ramish ɗin? Dik Abbie ya shanye kayansa......😅

Kada ace na ce to nace ɗin, ai dik ita ta ja, da ta rufawa Abbie dattijon arziki asiri ai da dik bamu ga komai ba, yanzu kuwa mun ga fatar da dik ta yamutse ne a wajen, kamar tsohuwa na tsotsar lemun tsami. Allah da masu sayar da irin wannan kayan barci zasu san ita zata saka ta ci mutumcin kayan nan haka na tabbata ba zasu sayar mata ba, kayan amai zuciya yaki tashi, abin ka rufe shgiya da dukan mutuwa, ta ja bawan Allah ya yi zina a banza, tun daga kan King Abdul Malik har zuwa kan gimbiya Zunaira Auta babu wanda ya taɓa yin zina a cikin familynsu sai Ramish da kaddara ta afko masu ta sanadinta, wannan abu da ciwo yake wlh, idan King ya ji ya zuciyarsa zata yi? Idan mama ta ji ya zata yi? Zasu iya ɗauka kuwa? Da wani ido Ramish zai ga Leesharh? Da wani ido ita zata gansa? Zata yi mashi uzuri kuwa? Innalillahi wa inna ilahir rajiun, wannan mummunar kaddara ce a garesu. Gaskiya akwai matsala.

••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥

Almost 30 mins tana tsaye turus kamar birin da yunwa ta yi wa lahani ya rasa madafa, tsoronta ɗaya ace ya fita gidan ne, dan tasan tabbas ya sha maganin kan tin da Sharifat ta ce ya sha, ita fa ba tinanin haɗarin da zai riski kansa a ciki take yi ba, tsoronta shi ne ta yi asarar maganinta kuma ta ciwa wannan dare buri kenan yanzu ta yi asararsa, wannan shi ne tsoronta da kuma damuwanta...... Uhmm.

Da kyar ta iya jan matattun kafafunta da dik Abbie ya shanye komai ta ƙarisa wajen toilet ɗinsa domin ta duba ko yana ciki, har ayyanawa take yi a ranta wai ga shi a cikin jacuzzi maganin ne ta kama shi a can ya ƙasa fitowa, saboda mutuwar zuciya har ta ayyana yadda zata tsunduma cikin jacuzzin su fara rakashewa tun daga can kafin su dawo saman bed...... Ni kam princess Teema ina ganin wani masifa a wannan gida na Abbie.

Tura kofar toilet ɗin ta yi, cike da sa ran ganin abin da ta zata ta kutsa kai ciki. Sai dai wayam babu kowa a ciki, idan ranta ya kai miliyan to ya sosu a yau, take ta ji kanta ya sara mata, jikinta tamkar wanda ta yi mangaribar jemage. Juyowa ta yi ta nufo waje, kai tsaye ta nufi balconynsa a nan ma tana ayyana ganinsa a saman kujerun dake wajen ko kuma cikin ƙaramin pool dake wajen.

Sai dai kash, babu shi babu alamarsa. Hankalinta ne ya tsananta tashi sosai, a gaggauce ta nufo waje. Tana fitowa parlour suka yi kiciɓis da Bilal. Wani irin kallo ya bita da shi mai cike da mamaki da al'ajabi. Shi dai ya san cewa kishi a jinin modarawa yake ko tarihi ta shaida babu wani jinsi na larabawa da suka kai rabinsu a kishi, tabbas yasan Abbie mutum ne mai bala'in kishi, tun da suke da su yau sama

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login