Showing 327001 words to 330000 words out of 397328 words

Chapter 110 - WATA TAFIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

sajida   

26 Aug 2024

70078

da wuri ba fa? Kawai sai gata tana kiransa da sunayen nan, shi da kansa ya sauko ne a lokacin da bai shirya saukowar ba.

Kayan ya riƙe bayan ta riƙe yana mai ci gaba da kallon fuskarta, hakan ya sa ta turo baki tana ɗan rintse ido dan wallahi ita bata san ko zata iya da wannan mutumin ba, to me ye na ƙin sakar mata kayan fisabililahi bayan ya gani sarai ita kunyar sa ma take ji? A hankali ya ce" Nauyi ne da su fa Y. Turaki, bari in kai maki table ɗin."

Bata yi musu ba, balle da ta tuna aunty Intisar ta faɗa mata kar ta saki a gidan nan ta nuna masa ƙaƙƙarfa ce ita, bata da tsoro ko wani abin, ta kiyaye ko ƙuda idan da zata nuna tana tsoro a tayata ta nuna, kar ta saki ta ringa aikin ƙarfi a gabansa, ya zamo a idanuwansa abu take mai taushi, a zuciyar sa abu mai laushi abin ya ƙare, a nutse ta bi shi tana tunanin kayan ci ne kenan a ledojin? Har ya ƙarasa ya ajiye saman table ɗin ya sake juyowa ya ɗan dubeta ƙasa ƙasa ya ce" Bari in yi wanka, kin ci abincin ɗazu kuwa?"

Kai ta ɗan soke a hankali ta gyaɗa kan nata ta bashi waje dan ya tafi, murmushi ya yi ya girgiza kai ya wuce a ransa yana ayyana _'Wai ni za ta yiwa kililin kasau, Y. Turaki kenan da ace ban san wacece ke ba, ki gama tarani ki juyenii ina nan ina jira, gidanku ne ba zaki koma ba yarinya kin zo gidanki kuma sai in na ga dama zaki je can ɗin, balle a ci gaba da raina min wayo ina ji ina gani ban iya magana dan an ga kunya gareni bana cewa komai kuma dan an ga kakana ya rasu ko?'_

Ita kuwa yana tafiya ta sauke ajiyar zuciya a nutse ta shiga buɗe kayan, kayan fruits ne da kuma zabi sun sha gashi sai motsi suke yi su kaɗai tsabar gashin da suka sha ga ƙamshin dake tashi, ɗan tsai ta yi tana kallonsu tana tunanin na menene? Sai kuma ta ture tunanin tana ambaton istigfari ta je kicin ta ɗauko wani plat ɗin babba ta zo ta juye, a nutse ta shiga da kayan fruits ɗin ta shiga wankewa tana jerawa a frij, sauran da ta san zasu iya shanyewa sai ta wanke sumul ta zauna ta shiga yanka su gwanin kyau tana murmushi dan tana son yanka fruits a rayuwa.

Bata san ta ɗauki lokaci ba har sai da ya shigo kicin ɗin yana ƴar gyaran murya dan ya ɗauki minti uku yana kallonta tana yanka fruits ƙananu kamar zata ba babys da ƴar wuƙarta sabuwa dal ƴar siririya ta yankan fruits.

Kallonsa take yi ganin ya shigo kicin ɗin har ya ƙaraso ya karɓi wuƙar yana ajiyewa ya ce" Yunwa nake ji."

Yanayin sanyinsa ke son saka mata tunanin anya lafiyarsa ƙalau kuwa? Sai dai ta ture ta yi tunanin kawai ta yiwu har yanzu fushin yake yi, dan haka ta ɗauki bowl ɗin ta yi gaba yana biye da ita ta nufi wajen cin abincin, ya zo zaunawa da wayar nan a kunnensa yana kiran numbar Anna ta ɗaga, a sanyaye ya ce" Anna ya jikin nasa?"

Anna ta sauke ajiyar zuciya ta kalli Aba dake saman sallaya a sanyaye ta ce" Jikinsa da sauƙi, yana ta sallar dai, ya ƙi ya sauko balle har in fuskance shi, Aswan me yake faruwa ne?"

Aswan ya sauke ajiyar zuciya shima a hankali ya ce" Anna, zan shigo da wuri in sha Allah zan faɗa maki abinda yake faruwa, a waya ba zai yiwu ba, Anna idan kin ga wani yanayi tare da shi dan Allah ki faɗa min komai dare."

Anna ta ce" In sha Allah, ka gaishe min da ƴata."

A hankali ya kalli Yusrah dake zuba masa abinci har da zabuwar nan a sama ya ce" Tana gaishe ki Anna."

Daga nan suka yi sallama ya ajiye wayar yana kallon zabuwar dake saman abincin ya yi murmushi yana kallonta ya ce" Ke ba zaki ci kazar ba?"

Yusrah ta ɗago da sauri ta kalle shi, sai ta ga yana wani murmushi da ya sakata saurin kallon kazar ta sake kallonsa, da sauri ta ɗauke kanta tana sakin harare ta ce" Na ƙoshi, *AA* Aba ne ba lafiya?"

Ido ya ɗan zaro yana kallonta kafin ya dafe haɓa ya ce" Dama na san kwanciyar mage kika min, ni ne AA ɗin ko Y.turaki? Ni ko?"

Yusrah ta kalle shi da mamakin sa, jama'a shi da yake kiranta da sunan familly ɗin ta fa? Dan kawai ta faɗi nasa sunan a haɗe sai ya wani nuna kamar ta yi saɓo? Kujerar ta ja ta zauna tana kallonsa bayan ta turo baki.

Aswan ya gyaɗa kai ya turo ƙaton plate ɗin da ta shaƙe masa da abinci ya ce" Mu ci."

Yusrah ta ce" Ni fruits ɗin zan sha fa."

Ya wani yi murmushi ya ce" Aya tototo madalla, fruits ɗin ai an ce shine cikon zaman auren, shi yasa na kawo maki kankana dan ina so sosai da sosai ki amsa kiran koram...."

"Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un! Na shiga uku." Yusrah ta faɗa tana dafe kai da hannayenta bibbiyu kunya na neman rufeta, da sauri ta ɗauko ɗayan hannun ta ɗauki spoon ta shiga cin abincin gaba ɗaya ta tura masa fruits ɗin tana masa alamun ba zata sha ba.

Nishaɗi ke neman rufe shi na yanayin nan, a nutse ya komar da bayansa jikin kujerar ya zauna da kyau yana murmushi yana kallon ta har sai da ta ɗago cike da jin kunya ta ɗan saci kallonsa ta sake ɗauke kanta, ya saka shi a hankali ya ce" Eh, Aba ne ba lafiya, amma da sauƙi."

Da sauri ta sake ɗagowa ta kalle shi gabanta na faɗuwa, fuskarta da matsananciyar damuwa ta ce" Subhanallah, me yake damunsa?"

AA ya yi mata murmushin da ta ji tsigar jikinta har tana tashi, a hankali ta sadda kanta ta sake ɗagowa jin ya fara magana a tausashe kamar ba muryarsa ba ya ce" Kin san wani abu? Yusrah a duniya Aba ya ɗauki zumunci da mahimmanci sosai, shi yasa yake nuna mana kaf duniya ko mu bamu isa mu maye masa gurbin ƴan uwansa ba, yana matuƙar girmama lamarinsu, shi yasa duk wani abu na ci gaba burinsa ya ga sun fara kaiwa kafin mu ma mu kai, wannan ne ya sa yau da ya ɗan ga abinda nake ta jin tsoron ya gani a asibitin sa jikinsa ya so ya rikice, amma kuma Alhamdulillah, ina ga ya kaiwa Allah kukansa dan matar ta ce yana sallah yanzu haka."

Yusrah ta zuba masa ido, maganganun da ya yi sai suka sakata son buɗe nata bakin a yanzu ta yi magana, bayan ta yi addu'ar samun sauƙi ma Aba sai ta kasa hanna kanta yin maganar, a tausashe sosai ta dube shi murya na ɗan rawa ta ce" Kana nufin, Aba bashi da masaniya da abinda yake faruwa a asibitin nan? Dama asibitin ba mallakin Hamat bace?"

Aswan ya zuba mata ido, a yanzu ya yarda zai ringa roƙar Allah ya sassauta masa a kan lamarin yarinyar nan, haka kawai da ta kama sunan mutumin dake can yana haukan ta yi aure, auren ma ɗan sa shi, sai ya ji sam hakan bai masa ba, dan haka ya ɗan taso yana kallonta a hankali ya ce" Eh bai sani ba, a yau ya ga mahaifa da yawa hakan ya ɗaga masa hankali, kuma asibiti ta Aba ce ba tasa bace."

Idanuwanta ta lumshe a hankali tana jin zuciyarta na ɗaukan zafi na abubuwa da yawa da suka shuɗe, idanuwan nata ta ɗago ta sauke a kansa tana kallonsa, a hankali ta ce" To kuwa ka nisanta Aba da neman sanin abubuwan dake faruwa a can, dan ina ga wasu ba zai iya jurewa ji ba, domin shi zuciyarsa tsarkakkakiya ce, ta Hamat kuwa bata da kyau ko kaɗan."

"Me yasa kike kiran sunansa kanki tsaye ne? Me yasa shekarunsa basu hana kina faɗar wasu abubuwa da shi kanki tsaye ne? Menene tsakaninki da shi ke kuma?" Ya faɗa wannan karon a kausashe yana tsare ta da kallo sosai wanda hakan ya sa ta tuna Hamat fa uba ne fa a wajensa, ko ya ya ne dole zai ji wani iri idan ya ga yanayin da take maganar a kai, sai dai ta san rashin sani ne ke sakawa haka, dan haka ta dube shi ido cikin ido ta ce" Ka yi haƙuri, ka san wasu lokutan rashin kame kai da wulaƙantar da kai a gaban wanda bai dace ace ka wulaƙanta kan ka a gabansa ba na janyo raini sosai da sosai."

Ta ajiye maganar tana sake fuskantar sa, a nutse ta ce" A daren da iyayena zasu rasu na zo musu da maganar irin yadda yake son sai na bashi haɗin kai ya ci zarafina dan ya zama gatana a wajen aikin nan ya ɗaukeni aiki, bayan mun zauna da mahaifiyata ta nuna min duk rintsi Allah shine gatana dan haka ba ni ba komawa asibitin nan, sai ƙaddara ta faɗa mana aka kai mu baki ɗayanmu..."

Ta sake ajiye maganar ta kuma saka idanuwanta cikin nasa muryarta na kausasa tar ta ce" Bai ji tsoron Allah ba, bayan ya miƙa gawarwakin iyayena ya san halin da nake ciki, ya gane cewar a yanzu ƙwaƙwalwata kanta ta taɓu, a haka ya nuna min ko in bashi haɗin kai a yanayin da nake ciki, ko in kawo ɗaruruwan kuɗi ya yiwa Safwan aiki ko ya kore mu daga asibitin sa..."

Hannunsa ya kai wajen fuskarsa a hankali ya matsa gaban goshinsa ya rufe idanuwansa da suka ɗauki jajajirr kunnayensa na sauraron ta, ta ci gaba da faɗa ba tare da ta lura da yanayinsa ba, muryarta na rawa sosai ta ce" Aikin da yake yi kenan a asibitin, duk abinda zai bashi kuɗi ko ya bashi hanyar yin zina shine duniyarsa, duk irin roƙon da na yi na ga ba hali sai na shiga yawon neman kuɗin, a haka ba kunya ba jin tsoron Allah dan na ƙara kwana biyu a lokacin da ya yanke min da na koma ya fitar da Safwan ya zubar, shine dalilin rasa shi da na yi, a cikin yawon nemansa ne muka haɗu da kai haɗuwar mu ta farko a mota, shin kana tunanin akwai wani abin da zai iya zuwa in dubi Hamat da kima a nan gidan duniya kuwa? Fuskarsa mafi munin na sani, fuskarsa ta lalata na sani, a gabana ake farke macen dake iya haihuwa da kanta a yi mata tiyata saboda a samu kuɗin ta a kuma samu mahaifar ta, an sha yin dandaja da mai ciki sanadiyar haka da ƙarar kwana a rasata a rasa babynta, abokanan aikinsa sune abokan alfasharsa, a ciki da yawa yake kwanciya yana lalata, da wasu kuma yake neman kuɗi, wa'inda suka ƙiya sune kullum koma baya a asibitin, Aban Safwan akwai ranar da na kai marar lafiya wajensa ya kama hannuna ya..."


"Dan girman Allah ki yi shiru haka nan, in ba haka ba in ban je na ƙona masa abinda yake iskancin da shi ba Allah ya tona min asiri Yusrah." Ya iya cirowa da ƙyar daga cikin maƙoshinsa ya buɗe jajayan idanuwansa ya sauke dubansa a kanta.

Sai yanzu ta ga inda abin ya kai, wato wajen da ya kai dan haka ta ɗan ja baya tana kallon fuskarsa cike da jin tsoro, a hankali ya ɗauke dubansa yana ta kama sunayen Allah a cikin zuciyarsa sannan ya miƙo mata hannun shi a hankali yana kallonta.

Hannayensa take kallo da kuma kusancin da suke da shi ita da shi tana tsoron kama hannun nasa dan bata san me zai yi mata ba, a hankali ya miƙe ya zagayo ya miƙar da ita ya kaita jikinsa a hankali ya rungumeta da rungumar da ta sakata zaro ido, lokaci ɗaya tana neman shiɗewa sai kuma ta nemi ja baya, amma ya hana mata wannan damar ya riƙeta a jikinsa tun tana son ɓamɓarewa har ta yi luff a kirjinsa ƙirjinta na bugawa da ƙarfin gaskeeeeeee.

Hauhawa zuciyarta ke yi, lokaci ɗaya ta ɓarke masa da kukan da ta jima tana son ɓarkewa da shi a kan maganar Hamat, tangal tangal suka yi baya baya saboda kukan nata da ya saka shi gaba ɗaya jin jikinsa ya masa nauyi da kuma ɓarin da ya kwasa, da sauri ya tarota ya sake riƙeta a jikinsa ya cicciɓata ya ɗauketa ya ƙarasa saman babbar kujerar falon ya zauna da ita a jikinsa ya rungumeta sosai a ƙirjinsa a hankali ya shiga shafa goshinta yana kallon hawayen dake zubar mata.

Da ƙyar ya iya buɗar bakinsa ya ce" Ya salam....dama ranar da na ganki a mota halin da kike ciki kenan? Ya salam...." Ya idashe yana sake riƙeta a jikinsa, Yusrah kuwa ta yi baje baje a jikinsa kukanta take sha har da shasheƙa, ta sake shigewa jikinsa sosai tana yi kamar da gayya.

A hankali ya furta" Sorry *my lady*, ban san abinda yake faruwa da ke ba kenan, kuma abinda na yi miki ma...i don't mean to hurt u, please...im so sorry *babyyy*."

Irin wai an ce maka babyn nan (Yusrah🙄mayya, na faɗa.) kamar aikin gangan ta ci gaba da wani ruƙumƙume shi tana sharɓar kuka tare da girgiza kan ta, hakan ya bashi damar cusa fuskar shi tsakanin wuyan ta yana ɗan shaƙar ƙamshin turaren ta dake matuƙar saukar masa da kasala har zuwa bayan kunnen ta, daga ƙarshe ma sai ya shiga aikata aikin koyo da bai san ya ake yi ba dan bai taɓa jarabawa ba, da fari fatar kunnen ta inda ke da ɗan kunnai ya zura bakin shi yana tsutsa har da ƴan kunnayen cikin wani salo kamar na mai son ya ji ina lamarin zai kai shi... Yusrah kuma na jin haka sai kukan ta ya fara ragewa sai shasheƙa da ta fi ƙarfi a kukan nata, amma dai tana ta noƙewa saboda wani irin tayar mata da tsigar jiki da yake tare da haddasa mata bugawar ƙirji irin na masu ciwon zuciya ɗin nan.

Yana ci gaba da tsutsar fatar kunnen ta har ya kai ya zura harshen shi cikin kurmin kunnen, wani irin bagwarin numfashi da yake sauke mata a cikin kunne a jejjere tare da ɗumin bakin shi ya saka wata ajiyar zuciya ƙwace mata ta ɗan saka tafin hannun ta akan ƙirjin shi ta tura shi baya da son ya rabu da ita, ƙara jawota ya yi jikin shi sai ma ya tallabe ta da kyau irin kar ta motsa ɗin nan saboda yadda yake jin wasu abubuwa na ratsa shi yana kuma tuna maganar Arif da yace yana tausaya musu shi da Mukhtar saboda duk basu san sirrin mata ba, su dai kullum rayuwa su kaɗai saƙaguna da su abun ko haushi ba ya basu.

Sautin saukar zif ɗin rigar ta ƙasa yasa a rikice ta ɗago cikin nauyin baki matuƙa da kuma wani irin tsoro da ya mamaye ta na lamarin da ke shirin riskar ta da wuri haka da bata yi tsammanin faruwar sa ba yasa ta cira bakin ta da ƙyar tana giegiza masa kai tace "A...ba...n Safw...an, please.... A'a."

Ƙara ƙwaƙume ta ya yi shi ma ya girgiza mata kan yana wani irin latsa mata tuwon baya har sai ta ji kamar ta yi ƙara cikin rarrabe kalmomin da yake da tabbacin nan da wasu sakanni ba za'a sake jin muryar sa ba yace "Ple...ase my lady, ki b...ar jikan...Anza ya ji,,,,, wannan yana...yin."

A nutse ya sauko da laɓɓan sa saman wuyan ta har ya gangaro kan kafaɗar ta, da bakin shi ya sa ya jaye hannun rigar ta, Yusrah dama ba ma'abociyar saka bras ba in dai ba wajen aiki za ta je ba saboda zirga-zirgar aiki da yanayin kayan da take sakawa, hakan ya sa take haɓar shi ta sauka kan wasu irin jajayen maman ta da Anna ta tsaya kan su wajen gyara tsayin daka har suka mata yadda take so...

Tamkar yaron da ya jima yana kukan nonon maman shi, yanzu kuma ta ɗauke shi ta saka shi a maman, wannan ajiyar zuciyar da shasheƙa haɗe da rarumar nonon da yaro ke yi lokaci ɗaya, duk babu wanda AA bai yi ba... Yusrah kuma saboda abu ne da bata taɓa ji ko gani ba bare ya faru da ita, da wani irin azababben zafi da ya ratsata saboda shi fa da gaske cakumar nonon ya yi da ƙarfi har kuma ɗan dannawa yake yi da haƙoran shi saboda ji yake kamar ya cire su ya huta, wata ƙara ta saki tare da banƙaro ƙirjin ta ta furta "Washhhhhhhh...shhhhhhhhhh...wayyo Allahna, Aban Safwan da ciwo, please leave me, ko tarewa fa ban yi ba har yanzu."

Idan har gawa za ta ji abinda ake faɗa mata to AA ma zai ji a wannan lokacin, dan kuwa tuni ya zura ɗaya hannun shi ya saukar rigar ta ya ƙara cabko ɗayan da hannun shi ya masa wata irin murzar lemun tsami a zuciyar sa yake tambayar _'Yusrahhhhh, it's that u?'_

A zahiri kuma mitsika nonuwan ta yake da gasken da bai san ba haka ake fara zuwar ma lamarin ba, ita kam tunda ya shiga murza ɗayan da ƙarfin jaraba ta sake fashewa da kuka iya ƙarfin yadda da akwai mutane a ɓangaren ko da sama suke zasu ji kukan nata, haka kuma ta shiga dukan hannayen shi da bayan shi tana girgiza kai da ƙarfi saboda wani irin raɗaɗi dake neman sakata fitsari daga zaune...

Kamar a almara ya ji sautin kukan nata can can saman kan shi, kafin daga bisani dai ya gane kukan a kusa da shi ne, a hankali ya dakata da komai ya ɗago idanun shi da suka ƙara rinewa sukayi jajir da su ya kalli fuskar ta, Yusrah na jin ya sassauta mata riƙo ta yi wuff daga jikin shi ta miƙe, da gudu tana gyara rigar ta da kuma kuka ta nufi ɗakin ta, tana shiga ta banko ƙofar ta saka makulli dan ita da shi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login