Showing 357001 words to 360000 words out of 397328 words
Ko kuma dai ana ganewa ne ko ya ya? Kar fa yaje ya kwafsa a gaban Anna yanzu za ga ta tana soke kai dan ita za ta ji kunyar fa...
A hankali dai ya fara amsawa da "Ina kwana Anna? Na same ku lafiya?"
Da murmushi Anna ta amsa da "Lafiya ƙalau, ya ƴata take?"
Da sigar kunya ya aje Angel ma suka shiga wasar su a kusa da shi yana shafa ƙeyar shi yace "Tana can Anna, Aba bai shigo bane har yanzu?"
Ajiyar zuciya ta sauke tace "Bai shigo ba, amma dai nasan yana hanya yanz..."
Tsallen da su Meem sukayi suka haye kujeru suna birgima ya sa Anna faɗin "Kai, ka ga iskanci irin na yaran nan naka ko? Nifa shiyasa bana rayuwa da mage, kaga dai tunda ka zo ka wa Allah ka tattara ka tafi da kayan ka can, ni kam ba zan iya da wannan ba."
Sunkuyar da kai yayi yana nazarin abinda Anna ta faɗa, hakan ya sa ya jinkirta bata amsa har saida tace" Kai ba ka jina?"
Bai ɗago ya kalli Anna ba da irin kunyar nan sosai yace" Amma Ann... " Katse shi tayi da" Amma me Alhaji? Ba na son mage a gida."
Ɗan ɗaga kai ya yi kamar mai tsoron haɗa fuska da Annar yace" Ina ce Annan ku kuka ce kuna so a kawo muku ko?"
Riƙe haɓa Anna ta yi tana salallami tace" Yaushe? Ni ɗin? Ina kai ka ce a kawo min su nan jiya?"
Da sauri ya kalli Annar da sigar tausayi yace" To naji Anna, idan ma ba kya son su da zama anan, ki ɗan kula min da su na wani lokaci Anna har Y. Turaki ta warware, kuma fa ba ta san ina da wasu yaran ba bayan Safwan, kar ta zo ta ƙi kular min da su, ko ma tana tsoron su su yi ta ɗaga mata..."
Kallon da Anna ke binshi da shi mai cike da ɗumbin mamaki ya sa ya ɗan riƙe haɓa shima ya kalle ta, sai kuma ya girgiza kai yace" Idan na faɗi ba daidai ba ki yafe min Anna, dan naga ƴar amanar ki ce wai dan kar a shiga haƙƙin ta."
Jinjina kai Anna ta yi tace" Jikan Anza, ka ci abinci daga gida?"
Sake kallon Anna ya yi da rashin fahimtar tambayar ta, sai kuma ya girgiza kai yace" A'a Anna."
Dan haka Anna tace" To bari na kawo maka ka ci ka ƙoshi, ka ji jikan Anza?"
Da sauri yace" A'A Anna, idan na koma gida ban ci wanda ta girka ba haka za ta yi ta hushi tana kuka f..."
Bai gama faɗa ba Anna ta miƙe tana ƙare masa kallo tace" Allah ya shirya, Allah ya shirya jikan Anza."
Ba ta sake cewa komai ba kuma ko waiwayen inda yake har ta shige ta ƙofar falon ta, saida Anna ta ɓacewa ganin sa sannan ya rangaɗa tagumi ya dubi Meem da ta tsare shi da idanu yace" Me na faɗa a hirar nan tamu da Anna ke min kallo kamar na wanda ke ganin likitan ƙwaƙwalwa?"
Wani kuka Meem ta yi miyau miyau ya sa ya yi murmushi ya shafa bayan ta yace" Shine Anna har da min addu'a irin wanda na ma su kawun Y. Turaki yanzu? Ina ce auren kenan ko? Kuma aka ce in kula da ita sosai."
Sai kuma ya miƙe ƙafafun shi ya jawo duka magunan yana cewa" To ku zo, nasiha zan muku irin wacce Aba ya min da aka ɗaura aurena da Y. Turaki, dan haka kuma ina buƙatar ku fara jin tsoron Allah, kunga dai Y. Turaki da ni da ku duka ita ce uwar mu a can gidan, sai yadda ta ga dama ta yi damu kuma ba yadda muka iya, ina so ku zama masu ladabi da biyayya gare ta kun ji..."
Amsawa sukayi da wani kuka-kuka, hakan ya sa yace" Good girls, amma fa duk da haka sai na fara tambayo izinin ta, idan ta yarda a kai ku sai ku je, idan bata amine ba kuma..."
Kyaɓe fuska ya yi kamar zai yi kuka yace" Haka zamu haƙura muyi ban kwana da ku ƴan matana, dan akwai bambamci sosai tsakanin ku da ita."
Anna ba ta sake shigowa falon ba, shi ma kuma bai fita ba ya sha zaman shi tare da magunan shi da Safwan da ya sa Nawal ta kira masa suna ta hira har Aba ya shigo gidan ya same shi, nan suka buɗe wata sabuwar hirar da Aba da Safwan da kuma shi da sai dai ya musu murmushi, haka Anna ta same su cikin wani shirin na tarban Aba tare da gabatar masa da abinci da abun sha.
Tare da magunan Safwan ya fita ball ta ɗauki hankalin shi sosai, dan haka Aba ya fara cin abincin bayan ya kalle shi yace "Jikan Anza abinci?"
A hankali ya girgiza kai yace "Alhamdulillah Aba."
Murmushi Aba ya yi ya kalli Anna yace "Na manta fa yanzu ɗan ki ya yi gida, abincina zai huta ko?"
Murmushi Anna ta yi ta makawa Aswan harara da ya kalle ta tace "Gaskiya fa, dan har tsoron cin abinci waje ya fara kama shi."
Dariya Aba ya yi ya kalle shi sai wani sunkuyar da kai yake yace "Haba dai? Jikan Anza hakane?"
Kallon Aba ya yi da fari, sai kuma ya gyara zaman shi ta hanyar tanƙwashe ƙafafun shi ya tangale haɓa yana kallon ƙasa bai ce komai ba, girgiza kai Aban ya yi ya ci gaba da cin abinci, hakan ya sa Aswan numfasawa yace "Aba."
Da kulawa sosai ya dube shi yace "Na'am."
Kallon fuskar Aban ya yi yace "Aba dama ina so na faɗa maka ne, na fa yi wani karambani game da lamarin Manal."
Da ɗan mamaki Aban ya kalle shi yace "Karambani kuma jikan Anza? Na me fa?"
Cikin nutsuwa yace "Aba dama kawun Y. Turaki ne ya kirani ɗazu da safe, to dama kasan ya ɗan rainani wani zubin, to ɗazu ma da ya kirani sai ya so ya yi abinda zan iya zane shi, kuma kaga ni yanzu bana son abun faɗa wallahi a zo ana cewa na zane sirikina, shine kawi dan ya dinga saurara min sai na ce na bashi Manal ɗin da yake neman yi min rashin kunya a kan ta, kuma na ce na bashi fa har abada halak malak, shine na e dama zan sanar da kai ka rufa min asiri Aba ka bar ƴar ka ta aure shi dan ya ci gaba da ganin girmana."
Dariya Aba ya ƙyalƙyale da ita inda Anna tun tana zuba idanu irin kana kallon abun mamakin nan har ta riƙe haɓa tana kallon shi kamar dai wanda ya bata tsoro, saida Aba ya ɗauki ruwa a kofin glass ya sha sosai sannan ya gyara zama cike da nishaɗin da ɗan nasa yake bashi yace "To kai jikan Anza ina karambani anan? Ai ina ga ka yi daidai, dan dama ɗazu muka gama maganar su da Annar ka, dan haka a wurina ba ka yi karambani ba, sannan kar ka manta kai fa babban yaya ne gare su, ko ina raye ko bana raye kai maɗaurin auren su ne, sannan ba Manal da kuke ciki ɗaya ba Abrar ma za ka iya bayar da ita kuma ta badu, bare kuma Manal? Ai kawai maganar ka dutse *ɗan Aslama*, idan ma ka ce gobe za ka ɗaura musu aure ai shikenan, namu fa addu'a ne kawai."
Shafa kai Aswan ya yi da jin daɗin maganar ta Aba, sai Anna da tace" Amma dai ba aure za ka masa yana wurin karatun shi ba ko? Sannan ka ga ƴaƴana sun fara zuwa karatun nahda, suna so su samu certificat a harshen larabci ma, tunda ka ƙi barin su tafiya jami'ar New York ɗin."
Kallon Anna ya yi da girmamawa sosai a tausashe yace" Anna karatun nahda ai wata shida ne farawar sa, tsananin sa kuma shekara zuwa shekara da rabi, a ce su ɗauki na wata shida ko? Sai ki aurar da su ko kin huta Anna."
Turo baki Anna ta yi gaba ta kalli Aba dake ta doka murmushi tace" Ai ban faɗawa kowa na gaji da autuna na ba."
Kallon ta Aba ya yi ƙasa ƙasa yace" Auta? Kike nufin kika yi?"
Zaro idanu ta yi ta saci kallon Aswan da ya zuba musu idanu yana kallo da murmushi a fuskar shi yana ayyana _'Yo har ɗan Anza ya yi auta ne dama?'_
Yunƙurin tashi Anna ta yi a saiɓance Aba ya riƙe hannun ta yana kai lomar abinci bakin shi yace" A' a zauna mana, abinci nake ci fa."
Cikin raɗa ta ranƙwafo kusa da kunnen shi tace" To ka daina saka ni jin kunya?"
" To na daina." Aba ya faɗa yana murmushi ya ci gaba da cin abincin shi suna kuma hirar su da nishaɗi, saida ya ga la'asar ta gabato sannan ya yi alwala ya musu sallama ya tafi dan haɗuwa da Mukhtar.
Da ƙyar ya rabu da Safwan da ya aza rigimar ya tafi da shi haka ma su Meem, saida ya lallaɓa shi sosai haka suma kafin ya bar gidan, yana zuwa ya samu Mukhtar a inda ake masa gini saida suka fara yin sallah la'asar kafin ma suka shiga tattauna abinda ya haɗa su, nan ma ya jima dan saida sukayi sallah magriba tare kafin ya mishi sallama ya kama hanyar gida cike da tunanin ko ta sauko yanzu? Ko kuwa kukan ta ci gaba da yi ne bayan ya fito?
Ba yabo ba fallasa ya same ta a gidan ita ɗaya jal, sai dai hakan bai hanata tarban shi da sakin fuska ba da kuma yi masa maraba tare da yi mishi tayin abinci, amma sai ya ce mata sai ya yi wanka ya je masallaci ya yi sallah isha'i sannan, ba ta masa musu ba ya je ya shiryo a gaggauce ya tafi masallaci, sai dai bai jima ba ya dawo gidan ya zauna tare da ita dan cin abinci.
Suna cin abincin ya dube ta ya fi a irga, ganin yadda take tsufe fuska ya sa yace "Y. Turaki."
Saurin sakin fuskar ta tayi ta amsa da "Na'am." Cike da kulawa, dan wallahi kawai tuna kiran da yarinyar nan tayi masa take yi, sai sheɗan dake ta son saka mata a kai wataƙila ma fitar da ya yi ya je wajen amaryar sa ko? Sai kawai take jin yanayin ta kamar ta yi ta ƙwala ƙara da ƙarfin da duka duniya za ta ji ta har akawo mata ɗauki.
Muryar shi ce ta dawo da ita sanda yace "Ni kam dama haka amare suke yi wa fuskar su ne idan dare ya yi?"
Ƙara sakin fuskar ta ta tayi tana son gayyato fara'a ƙarfi da yaji tace "Me ya sa ka tambaya? Wane abu ka gani?"
Numfashi ya sauke yace "Na ga kamar na miki laifi ne?"
Hakan da y faɗa ya sa ta yi shiru tana tsakurar abincin ba ta ce komai ba saboda wani tunanin na daban da ta afka. Da ya ga hakane ya riƙo hannun ta lokacin da za ta kai loma bakin ta, kallon juna sukayi ya mata alama da ta dinga bashi, idan ba haka ba ba zai ci ba.
Ita dai ba ta ce komai ba haka ta dinga ciyar da shi har ya mata alamar ya ƙoshi, kakkauran sanyayyan madara ta tsiyaya ma sa ta miƙa ma sa a ladabce, miƙewa ta yi ta ɗauke kayan ta nufi madafa, duk da kofin a bakinshi ya ke saida ya bita da ido ya na haɗiyar yawu tare da madarar, bai taɓa ganin siket ɗin da ya kama jikinta irin ta yau ba, ga ta kuma wani irin leshi ne mai nutsuwa, hakan ya haddasa kaɗawar jikinta tare da leshin, nutsutsen ƙugunta ne ya shiga juyawa a hankalce ya nai ma sa bye bye, ta na dawowa ta sake neman wuri ta zauna, kallonta ya yi yace "Y. Turaki, ba kya jin bacci ne? Mu je mu kwanta ko?"
Da sauri ta girgiza kai tace "Ba na jin bacci, sai anjima."
Wani murmushi ya saki ya na jin daɗi na kasheshi saboda ganin tsoron nan a tare da ita, dan hakan shi ke ƙara tabbatar ma sa lallai Y. Turaki ta sa ce, miƙewa ya yi ya kama hannunta yace "Mu je mu kwanta kinji, ni kam na gaji."
Da sauri tace "Ni ban gaji ba, ba abinda nayi." Da murmushi ya jata ya ƙarasa shiga da ita ɗakin, wuri ta samu ta zauna shi kuma ya ɗauki towel ya wuce ban ɗaki, ta na nan zaune ta na rayawa a ran ta cewa _'Ko bacci me za mu yi yanzu? Duka ƙarfe nawa?'_
Jin fitowarshi da sauri ta kalli ƙofar kamar marar gaskiya, ai da sauri ta ɗauke kan ta tana tarin da babu shiru, da sauri ya ƙaraso gabanta ya kamo hannunta ta yi tsaye, ɗan bubbuga bayanta ya shiga yi a nutse ya na faɗin "Sannu ko."
Jinjina kai ta yi alamar amsawa, ƙureta ya yi da kallo sanda ta yi shiru kamar mai karanta wani abu a fuskarta, yanda babu sarari a tsakaninsu gashi ba kaya a jikinshi, sai ta zama wata ƴar tsirit a gabansa ko 'ƴar cikinsa, kasa ɗaga kai ta yi ta kalleshi sai wuƙil-wuƙil take yi da idonta dan a take ta tausayawa kan ta, hannu ya kai kan ƙugun ta ya jawota sosai suka matsewa juna, a hankali ya kai hannun shi bayan ƙugun ta ya fara zage zif ɗin ta, da sauri ta ja baya ta na kallonshi, shi ma kallonta ya yi hakan ya sa ya aika ma ta saƙon "Y. Turaki bana son zancen banza."
Ita ma da idonta ta aika ma sa da rarrashin "Ka yi haƙuri baban Safwan, ba na son abun nan na jiya."
Ƴar ajiyar zuciya ya sauke ya nufi wajen kayanta, wata rigar bacci ya ɗauko ya kawo ma ta fuskarshi a tamke yace "Maza ki canza min kayan nan."
Yanda ya yi maganar da yanayin fuskarshi ya sa ta karɓa ta juya ban ɗaki ta shige, gaban madubi ta ƙarasa ta shiga cire duk shirin nan, saida ta yi wanka sosai ta wanke kwalliyar nan ta tsane jikinta da towel kafin ta saka rigar da niyyar idan ta fita za ta shafa mai, ta na kallon kanta a madubi da ƙarfi tace "Inna lillahi..."
Da kyau ta shiga kallon kan ta da mamakin dama rigar da ta saka kenan? Ta ya za ta fara fita da wannan rigar hannaye kamar zasu tsinke, tsayinta iya cinyoyinta ko gwiwa ba ta kai ba, uwa uba kuma a gaban wajen nonuwa shara shara ne duk ana ganin komai, juyawa ta yi da kyau hakan ya bayyana ma ta ƙugun ta da ya fito kan rigar ta zauna ma ta a ƙugu ta yi ɗas gwanin sha'awa, ta na tsaye ta na tunanin mafita, sai kawai ta ɗauki siket ɗinta ta daidaita za ta d'aura....shigowar shi ta saka ta saurin rufe jikin ta da siket ɗin cike da kunya.
A hankali ya ƙarasa gabanta ya ɗagota ya na kallonta, karɓe siket ɗin ya yi daga hannunta, kallonshi ta yi kamar za ta yi kuka ta girgiza ma sa kai, shi ma girgiza ma ta kan ya yi tare da kama hannunta, riƙe rigar ta yi daga gaba ta na jan kamar za ta ƙara ma ta tsawo, suna fitowa ya sulala ya kashe hasken fitilar mai ƙarfi ya rage sai siririn, kwantar da ita ya yi ya sa bargo ya rufeta ya kalli fuskarta yace "Yi bacci lafiya."
Ganin ya zagaya ɗaya ɓangaren sai kawai ta sauke ajiyar zuciya ta na mai jin daɗi da zai ƙyaleta, gefenta ya kwanta shi ma ya rufe idanuwa kuma daga shi sai towel ɗin nan, ita dai jininta akan akaifa ya ke tayi shiru amma idonta a rufe, ta sakankance da cewa bacci za ta yi yau kam, duk da bata jin baccin zai ɗauke ta duba da abinda take ta tunani akan auren da zai ƙara, salo take so ta canza, tako take so ta canza kamar yadda aunty Intisar ta sanar da ita ɗazu ta kuma wuni tana koya mata.
Ba ta ankara ba ta ji mutum a samanta ya ma ta runfa, jaye bargon ya yi ya kalli fuskarta da tuni ta sake liƙe idanuwa, a hankali ya sa hannu ya shiga shafar kitsonta da ya mi shi masifar kyau a ido yace " *Yusrah*."
Jin ya yi shiru ya sa ta amsawa da "Umm!" Ba tare da ya daina shafar kan ta ba yace "Yusrah ina jin ki sosai, ina jin ki anan..." Ya faɗa yana nuna daidai zuciyar sa tare da ɗorawa da "Ina jin ki fiye da yanda ki ke tunani, ni dalilin da ya sa aka jarabceni da jin haka a kan ki."
Sannu sannu ta ɗan buɗa idonta ta sauke a kan fuskarshi, dan daga jiya zuwa yau an ma ta wahayin hanata kallon idonshi, cikin nutsuwa da taushin murya ta ce "Nagode."
Wani murmushi ya saki yace "Y. Turaki ba na son shirun nan na ki, magana ko ya take indai daga bakinki ne ta na saka ni farin ciki, ki buɗa bakin ki kiyi magana kin ji? Ko da masifa ce ma ki min."
Jinjina ma sa kai ta yi alamar to, sai kuma ta turo baki ta kalle shi tace "Ni masifaffiya ce kenan?"
Murmushi ya yi ya rumgume ta daga kwancen yace "Idan ma ke ɗin ita ce, ai tawa ce ko? Ni kaɗai."
"Ahhuhhh." Numfashin da ta sauke ya sa ka shi ɗan ɗagata kaɗan, saida ta sake saisaita numfashinta kafin tace "Ina fatan haka nima ta same ni."
Da alamar tuhuma yace "Me fa?"
Girgiza kai ta yi tace "Ba komai."
Laƙace hancin ta ya yi yace "Ban yarda ba, faɗa min ko yanzu na hau kan ki."
Turo baki ta yi cikin shagwaɓa ta ɗaga kai ta kalle shi, a hankali ya shiga saɓule hannayen rigar har ya cire ma ta su, ƙasa ya yi har ya rabata da rigar, cikin nutsuwa shi ma pant ɗin ya zareshi, sake ma ta runfa ya yi ya na kallon fuskar tsoronta kamar za ta gigice, hannu ya kai kan ƙirjinta dake cike fam ya shafasu, wani yanayi ne ta ji tare da lumshe idonta.
Sam ba ta hanashi