Showing 360001 words to 363000 words out of 397328 words

Chapter 121 - WATA TAFIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

sajida   

26 Aug 2024

70113

ba yin wasa da ita ba, sai dai ita ta mi shi kwance ta na sauraronshi, kunya ta ke ji sosai ta na girmama al'amarin maza, dama haka suke? To wai su ko yau ku ka haɗu aka ɗaura mu ku aure sai su zo gareka?

Ya gama nune ma ta jikinta tas, ta rasa duk wani kuzarinta tsabar yanda ya juyata ya ɗaga ma ta hankali da wasu irin salo ma su rikita tunani, tsabar mamakin lamarinshi kawai ya saka ta yin jugum, har kunnenta bai bari ba saida ya tsotse ya zura harshe a ciki, cibiyarta haka saida ya ma ta tsutsa ta musamman, hatta da tafin ƙafarta saida ya dinga sumbatarsu ya na saka yatsun a bakinshi ya na tsotsawa.

Kallon juna suke ya na son ɗauke hankalinta da kalamai dan ya samu shiga a sauƙaƙe saɓanin jiya da ya ji kamar ya fasa mata wani abu a ciki, cak ya tsaya saboda jin ta riƙe hannunshi, kallon juna su ka yi ta na mi shi kallon a'a fa, tunda ta ji hannunshi a ƙasan ta ya na ta dai-daita wani abu da ya ke son tura ma ta gabanta ya shiga luguden daka, ta na jin ya ɗauki hanya ba ta san lokacin da ta riƙe hannunshi ba ita ma, dan yanzu kam tsoro ne irin na ka ɗanɗana abun ka ji babu wata riba, dan haka take son kare kan ta da ƙarfin ta gudun kar ta sake shan irin wahalar jiya duk da ta san ta zo mata da sauƙi tunda yana tare da ita.

A hankali ta saki hannunshi ta sake ƙura ma sa ido, ɗauke idanushi ya yi dan in ya ci gaba da kallonta zai iya jin tausayinta ya rabu da ita, haka ya ci gaba da ɗorata akan hanyar amma kuma ya ƙi shiga, wannan barazanar na jiran tsamani ya sa ta jin zufa na tsatsafo ma ta, kamar wacce ke jiran sakamakon jarabawarta haka ta tsareshi da ido kamar yanda shi ma ya ke kallonta jefi-jefi.

Sai dai tsoron nan dake kan fuskarta ne ke birgeshi, shi ya sa ya ke ci gaba da yi ma ta wannan ƙwalelen, dan in ya yi kamar zai shiga har wani shiɗewa take tare da kame jikin ta sosai, tunaninta da kuma nutsuwarta sun ta'allaƙa ne da son sanin ta yanda al'amarin nan zai kasance.

Ya na danna kan shi ta waro duka idanunta ta buɗe bakinta ta banƙaro kamar za ta tashi zaune, da sauri ya rarumi bakinta ya shiga tsutsa a hankali ya na sauke ma ta numfashi a cikin baki saboda halin da ya samu kan shi a ciki na shiga wani ni'imtaccen ɗumi mai saka mutum jin wata ingantacciyar lafiya na shigarshi.



*_SAJEERAH_*🖊️



*Alhamdulillah.*
06/07/2024, 18:07 - samiraharounayacouba: 👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕
*WATA TAFIYA*
👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕


_RUBUTAWA, TSARAWA_


*SAJIDA NIJAR*

_TARE DA_

*SAMIRA HAROUNA*


_VIVE LE NIGER_ 🇳🇪


*LITTAFIN KUƊI*


_Assalama alaikum masoya 'yan mutan niger, ga wata sabuwa da yardar Allah, *WATA TAFIYA*, hak'ik'a nasan kun san daga jin *WATA TAFIYA* tare da gwarazanmu a cikin wata sabuwar *TAFIYA* kun san abun zai ƙayatar, ba sai mun cika ku da surutu ba, kun san hannayen mutanen naku na Nijar, dan haka ku garzayo a yi da ku._

_*Farashin mai sauk'i ne* naira d'ari biyar (500) kacal, yan niger kuma dala d'ari ne (500fcfa) zaka samu wannan littafi mai *WATA TAFIYA* ta daban da zata birge ku._

_Domin tura na ka tura ta wannan account *2097292243 Lubabatu Shehu U.B.A Bank*. IDAN KA YI TRANSFERT SAI KA TURA SHAIDA TA WANNAN NUMBER 93 81 16 18._

_'Yan niger kuma sai ku tura katin MOOV ko Airtel ta wannan lambar *94-98-56-52*._



_Bismillahir rahamanir-rahim_



*91*



Nabihat kam tunda ta kira shi da abinda kunnayenta suka dinga jiye mata ita ba yarinya ƙarama ba, sarai ta ji tana son gane wannan sautin ko na menene, wallahi ko kaffara ba za ta yi a rantsuwar ta ba cewa Aswan sumbatar mace yake yi bayan ya ɗaga kiran ta kuma ya ji tana masa ƙorafin bata da kuɗi ne da za ta fara shirye shiryen bikin su, shine yake nuna mata shi yanzu mata gare shi? Yake so ya nuna mata abinda ke tsakanin su?

Wani irin ƙunci ne ya mamaye mata zuciya da ya sakata faɗawa kan gadon ta har ta fashe da kuka, sai dai wayar ta bata bata damar yin kukan mai isar ta ba bare har ta ji sauƙi saboda kiran da aka mata, tashi tayi zaune tana share hawayen ta tare da duba mai kiran, da fari yi tayi kamar ba za ta ɗaga ba saboda Imran ne, sai kula ta tuna ai shine fa tunda suka haɗu kwana biyu kenan yake sakata farin cikin da ya kamata ace angon ta ne yake sakata shi, sai kawai ta gyara zama ta ɗaga kiran tare da yin shiru.

Sallama ya mata ta amsa, amma dake Imran duniya ne wajen mata tuni ya gano bata yanayin daɗi, dan haka ya tambaye ta ko lafiya? Amsa ta bashi da ba komai ya share, amma ya dage akan ai ba shi ba sake murmusawa ko farin ciki kuma idan har bai san abinda yake damun ta ba, irin yadda ya kamba lamarin ta da nuna duniyar fa ba za ta sake yi masa daɗi ba idan ba sanin matsalar ta ya yi ba sannan ya ga fara'ar ta, sai kawai ta faɗa masa da ran ta ne a ɓace kawai, buɗar bakin Imran sai yace _"In dai hakane me zai hana na zo na sauke ki Hajiata? Dan gaskiya bana jin zan sake samun nutsuwa idan har ban tabbatar kina cikin farin ciki ba."_

Ta so tirje mata, amma ya nuna ko me ye damuwar ta zai kawar, ita kuma sai ta ga dama ce da za ta samu wasu kuɗin a hannun shi dan ta fara yin abinda yake gaban ta tunda shi waccen ya ɓata mata rai kuma da wuya ya kira ta, sai kawai ta yarda suka samu matsaya akan za su haɗu da magriba a wajen wani ƙaramin wurin cin abinci, daga haka ta shiga ban ɗaki ta wanke fuskar ta ta dawo ta haye gado ta ci gaba da hirar ta ta WhatsApp da ƙawayen ta akan bikin nata.

Ɗakin ta dama makulli ta sa ta kulle saboda bata son takurar kowa, ga wasu baƙin al'ajabi da sukayi gidan yau da ya mayar da gidan kamar ana biki wasu aunty Fauzy da ƴaƴan ta kaf, duk da haka ma hayaniyar su tana kawowa har nan saboda Chef da kan shi ne ya tarbe su, Maman ta ma ba abinda ta iya sai dai idanu tana musu yaƙe gudun kar ya nuna mata ɗanyen kan shi.

Haɗuwar da Nabihat ta yi da Imran ita ce silar sake lalacewar rayuwar ta da ma komai, irin su Imran da suka saba rayuwar mata ta kowace siga ko fanni sun iya jan hankalin mace, komai taurin kan ki idan har suka saka rai a kan ki, to Allah ne kaɗai zai iya kuɓutar da ke daga sharrin su, suna da hanyoyi da dama da suke durmiya mace a cikin rayuwa irin tasu ko da baki so hakan ba ko baki shirya yin hakan ba, hakan ya sa dayawan su suke samun naci daga gurin wasu matan, dan sun saba musu da rayuwar da ba zasu iya dainata lokaci ɗaya ba.

Sun haɗu kuma ya mata alƙawura da dama tare da narkakkun kalamai masu darajar zinare da suka saka ta yarda ta bishi ƙaramin gidan shi da ko Yaya Mubarak bai san da shi ba sai dai ko a nan gaba idan rayuwa ta yi halin ta, shigar ta wannan gidan kuma ba ƙaramin dana sani ta yi ba, dan kuwa tsaf saida ya karɓe budurcin ta, hakan sai ya zama musaya ce ta kuɗin da ya bata wanda su suka sakata rikicewa ta yarda da shi, musamman da ya tashi kamata sai ya kamata da dollar, hakan ya sa ta ji lallai shima babba ne kuma ɗan babba.

Ba ta iya jan motar ta ba dan sai shi ya kawo ta har kusa da gidan su, sai ya fita ya bata tuƙin ta ƙarasa saboda ta ce bata yarda masu gadi su gan shi ba, daga nan suka rabu bayan ya sake kashe mata jiki da wasu kalaman na kar ta yarda fa ta kashe waya, kowane minti ɗaya zai kira ya ji ya take? Dan ba zai taɓa samun kwanciyar hankali ba har sai ya tabbatar da ta warware, da wannan ta shiga gidan su da kuma ta yi sa'a mamanta na ɗakin ta sai kawai ta zarce nata ta rufe ta shiga taimakawa kanta da dukkan ƙarfin ta da kuma abinda ta san zai iya taimaka mata ɗin.



*AA MENSION*



A wajen su kuma soyayya ce mai tsafda da gudana ke wanzuwa cikin salama da tausasawa da girmamawa, dan Yusrah tunda ta yi sallah asuba ba ta koma ba, saida ta kammala girki da turare gidan kafin ta yi wanka ta cancaɗa ado a cikin riga da siket na atamfa da suka mata tsaf a jiki, haka ta kashe ɗaurin ɗan kwali kafin ta jima a gaban madubi ta na bitar kalaman aunty Intisar kafin ta iya aro jaruma ta ajiye kunya a gefe ta ƙarasa gaban gadon, sunkuyawa ta yi kusa da kan shi ta saita bakinta daidai kunnenshi ta rad'a mi shi " *Mijin Y. Turaki*."

Dama ba baccin yake ba saboda tunda ta yi nesa daga jikin shi ya farka yake sauraron duk wani kai da kawon ta, a hankali ya buɗa idanun shi ya kalle ta yana murmushi, saida ya tashi zaune ya na ci gaba da kallonta, sai kawai ya sauko da ƙafafunshi ya tallabe haɓarshi ya yi tagumi ya na kallonta.

Tsarguwa ta yi da kallon hakan ya sa ta durkƙusawa har ƙasa kanta a sadde tace "Barka da tashi mr. Man, fatan dai ban yi laifi ba?".

Ba tare da murmushi ya bar fuskarshi ba ya girgiza kai ya na kallon yanda ta durƙusa har ƙasa ba tare da jin nauyi ba, cikin sanyayyar murya yace " Y. Turaki niyyar lalatani kike da ko?"

Sinne kai kai ta yi tana murmushi tace "Kamar dai...yadda AA ya zaburar da Y. Turaki ba."

Ɗan waro idanu ya yi ya mata alamar _"Uhumm?"_

Jinjina masa kai ta yi alamar _" E mana."_

Miƙewa da ya yi ya sa ta mi shi nuni da ban ɗaki tace "Zan iya samun izinin raka ka?"

A kasalance ya kama hannun ta suka nufi ban ɗakin, bud'e ƙofar ta yi ta ja baya alamar ya shiga, saida ya kalli ban ɗakin ta sha wanki tas sai ƙamshi ke tashi kamar ba bayi ba, muryarta ce ta dawo da kallonshi kan ta da tace "A fito lafiya."

Jawo ƙofar ta yi ta rufe hakan ya saka ta sauke ajiyar zuciya, kai ta yi ƙoƙari fa sosai da ta iya furta masa kalaman nan a yanzu, nufa kan gadon ta yi ta shiga gyarashi a tsanake ba tare da ta canza darar ba dan tun daren jiya aka canza, ta na idawa ta sake feshe ɗakin da turare ta ɗauko kaskon wutar mai aiki da lantarki ta dawo da shi nan,kayan da zai saka ta so ciro ma sa saidai babu kayan shi a nan ɗakin, sannan ba ta san ko in za ta iya shiga nashi ɗakin ba saboda tsaro.

Bai wani jima sosai ba ya fito da ɗaurin towel a ƙugu sai ƙarami a wuyanshi ya na goge kan shi, kallo ɗaya ta ma sa ta ɗauke kan ta, dan gaskiya kallonshi a haka ya na wahalar da ita da saka ma ta wani faɗuwar gaba, yanda ya tsaya gabanta kamar dai jiya ya sa yau ma kan ta a ƙasa, saida ya gama goge ruwan tsaf ya na kallonta yace "Ina kayana?"

Wuƙil wuƙil ta shiga yi da ido tsakanin ƙirjinshi da kan shi, ɗan jinjina kai ta yi alamar to ita ina za ta sani? Kama hannunta ya yi suka fita a ɗakin, hakan ya sa suka ɗauki lokacin kafin shirin shi da kuma fitowar su cin abinci.


*12:57 na rana*



Ba ƙaramin farin ciki yake ciki ba yau da suke zaune gaban alƙali ana wanke uncle Kofa akan laifukan da suka sa aka kaishi prison, haka ma Mukhtar ya birge shi sosai yadda ya tsaya kai da fata har suke iya hango wannan nasarar na tunkaro su, dan ba ya jin za su tashi daga zaman nan ba tare da an sallami uncle Kofa ba.

Hakan ce kuma ta faru, dan bayan jin komai da ya faru an wanke uncle ɗin an kuma sallame shi tare da gayyatar uncle Hamat a wani zama dan sai ya biya shi diyyar zaman da ya sa ya yi ba tare da haƙƙi ba da kuma ɓata masa suna, da farin ciki suka tashi a wannan zaman suna mai taya junan su murna.

A ƙofar kotun suka rabu da Mukhtar, AA kuma ya ɗauki uncle Kofa yana faɗin "Uncle muje na sauke ka gida ka huta, kai ma yau za ka ga ahalin ka."

Da fara'a a fuskar uncle Kofa yace "A'a son, ba gida nake son fara zuwa ba yanzu, ka kaini can babban gida ina so naga Elhaj."

Suna shiga motar ya kalle shi yace "Haba uncle, Aba fa yana nan ba inda zai je, ka fara zuwa gida mana, ka san irin kewar ka da suke yi kuwa?"

Girgiza mishi kai ya yi yace "Ka yi yadda nace kawai Oga, ina so na ga Elhaj."

Jinjina kai ya yi yana murmushi yace "Ok, an gama, amma Aba fa yana office yanzu haka, dan saida na biya ta wajen shi kafin na wuce kotu ma."

Jinjina kai ya yi yace "To kaini can ɗin, daga baya na je gidan wajen uwar marayu na kai gaisuwa." Murmushi AA ya yi yana jan motar basu zame ko ina ba sai office ɗin ta Aba, yana shirin barin office ɗin suka shigo dan dama abinda ya kawo shi ɗaukar wasu takardu na gidajen sa da filaye da ya bari uncle Hamat na kula da su, yana so ne ya janye komai daga kan shi yanzu saboda hukuma ta tsumduma lamarin na shi gadan gadan.

AA ya fara gani kafin ya janye uncle Kofa ya ƙarasa shigowa, Aba na ganin shi ya saki takardun dake hannun shi ya rufe baki yace "Elhaj Sidi, kai ne?"

Kafin kuma uncle Kofa ya bashi amsa Aba ya zagayo da sauri ya rarume shi suka rumgume juna, uncle Kofa ma da farin ciki ya rumgume shi yana faɗin "Elhaj, fatan kana lafiya?"

Ɗagowa Aba yayi suka kalli juna yace "Ina lafiya Sidi, ya kake? Yaushe ka fito?"

Amsa ya bashi da "Fitowar kenan Elhaj." Ƙara rumgume shi Aba ya yi ya bubbuga bayan shi kafin Aba ya sake ɗagowa ya kalle shi yace "Sidi ka yi haƙuri, ka yafe min bisa share lamarin ka da nayi tun farko, abun ne ya fi ƙarfina sannan da ya zamana ɗan uwana ne ya fito da laifin naka, sai na kasa ƙaryata shi saboda na yarda da shi, hakan ya sa nake ganin saka hannuna a maganar ka kamar nima zan shiga cikin abinda babu gaskiya ne, ka yi haƙuri abokina."

Murmushi uncle Kofa ya yi ya girgiza masa kai yace" Kar ka damu Elhaj, wallahi ko na sakan ɗaya dama ban taɓa riƙe ka ba saboda nasan baka san komai ba, amma nasan dama komai daren daɗewa gaskiya za ta yi halin ta, musamman tun ranar da ɗan zaki ya shiga cikin lamarin."

Murmushi Aba ya yi ya kalli Aswan dake kallon su da ladabi, shafa kan shi ya yi yace" Allah ya maka albarka jikan Anza."

"Ameen Aba." Ya faɗa yana sadda kan shi ƙasa, Aba kuma ya ja uncle Kofa suka zauna kan shinfiɗeɗiyar kujerar zaman mutum uku dake gefe suka zauna, ai sai aka buɗe shafin hira da ya saka AA yi musu sallama inda Aba ya ce su zasu kai shi gidan idan suka gama tattaunawa, haka ya tafi zuciyar sa fal farin ciki da jin daɗin yadda komai ke ta warware masa, yanzu kam zai iya cewa a dai harkar bincike abu ɗaya ne ya rage masa shine gano wanda ya yi dalilin auren sa da rigimammiyar jelar sa, idan ya gan shi zai gode masa ne shi kam saboda wallahi farin ciki ya sama masa a rayuwar sa, sai kuma ya miƙawa Chef shi idan da hukuncin da zai masa ya mishi wannan tsakanin su ne, amma shi kam sa albarka da kyauta e kawai tsakanin sa da mutumin da ya yi sanadiyar aka halasta masa Y. Turaki gaba ɗayan ta.



*BAYAN SATI BIYU*


A hankali aunty Khadi ta fitar da huci mai haɗe da kuka tana zaune ƙarƙashin shukar maina fuskarta jargaf da zufa tana sake bugawa uncle Sulaiman kira ƙirjinta na dokawa da tarin tsoron abinda ke iya faruwa in har ya ɗaga wayar nan, dan kuwa ita ce kat a irin abinda ya faru tsakaninsa da yayar tasa, ya yi mata alƙawarurruka da yawa na idan har gobe wani gigin rashin hankalinta ya sa ta nemi inda yake sai ya rama abinda ta yiwa marayu, ya gaya mata in dai duniya ce gata nan ga ita, ita ta samu duniya take gani ko? Ba damuwa ta fantsama, sai gashi ba'a je ko ina ba har neman nashi ya zama dole.

A kira na ashirin da ɗaya ya ɗaga kiran ya amsa sallamar da ta yi muryar ta na rawa sannan ya yi shiru, jikinta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login