Showing 345001 words to 348000 words out of 397328 words

Chapter 116 - WATA TAFIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

sajida   

26 Aug 2024

70098

take yi da ya saka shi kallon ta da matsanancin mamakin kukan me kuma take yi? Amma sai ya ƙi kulata har suka isa gidan, yana faka mota ya ga ta fita da gudu ta yi ciki sai duk jikin sa ya yi sanyi yana binta da kallo.




*_SAJEERAH_*🖊️



*Alhamdulillah.*
02/07/2024, 12:27 - samiraharounayacouba: 👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕
*WATA TAFIYA*
👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕👩‍❤️‍👨🧕


_RUBUTAWA, TSARAWA_


*SAJIDA NIJAR*

_TARE DA_

*SAMIRA HAROUNA*


_VIVE LE NIGER_ 🇳🇪


*LITTAFIN KUƊI*


_Assalama alaikum masoya 'yan mutan niger, ga wata sabuwa da yardar Allah, *WATA TAFIYA*, hak'ik'a nasan kun san daga jin *WATA TAFIYA* tare da gwarazanmu a cikin wata sabuwar *TAFIYA* kun san abun zai ƙayatar, ba sai mun cika ku da surutu ba, kun san hannayen mutanen naku na Nijar, dan haka ku garzayo a yi da ku._

_*Farashin mai sauk'i ne* naira d'ari biyar (500) kacal, yan niger kuma dala d'ari ne (500fcfa) zaka samu wannan littafi mai *WATA TAFIYA* ta daban da zata birge ku._

_Domin tura na ka tura ta wannan account *2097292243 Lubabatu Shehu U.B.A Bank*. IDAN KA YI TRANSFERT SAI KA TURA SHAIDA TA WANNAN NUMBER 93 81 16 18._

_'Yan niger kuma sai ku tura katin MOOV ko Airtel ta wannan lambar *94-98-56-52*._



_Bismillahir rahamanir-rahim_



*87*



Da ido ya rakata bayan ta sauka daga motar ta nufi ciki tana kuka, sai ya samu kansa da sauke ajiyar zuciya da murmushi a hankali ya jinginar da bayansa a jikin kujerar motar ya saka hannunsa ya dafe daidai zuciyarsa ya lumshe idanuwansa, sam bai san me zai kira wannan yanayin da yake ji ba, shi dai ya san cewa yanayin ba na wasa bane kuma baya jinsa a kan kowa sai a kanta, kukanta a yanzu ya sanyaya masa zuciya ne, domin da ace bai ga alamu irin haka ba tabbas yana iya jin hankalinsa ya tashi sosai, ta yiwu ba aikin banza yake yi ba, ta yiwu Y.Turaki na jin haushin duk wata budurwar da za'a raɓa shi da ita, lalle zai iya cewa Alhamdulillah kuma zai nemi wanda ya masa wannan aikin dan ya jinjina masa, domin kuwa dama dole sai ya nemo ko wanene kafin ya ajiye takardun a wajen Chef, hakan na nufin dole shi ma sai ya san wanene kuma Chef ma sai ya ga ko wanene saboda su gane dalilinsa na yin wannan aiki.

A nutse ya fito daga motar yana yin miƙa da jin baƙon yanayin nan da yake tsintar kansa a ciki kullum ƙaruwa yake yi tunda ya samu kansa a gida ɗaya daga shi sai Yusrah, murmushi ya yi yana girgiza kansa, yana sane yake yi mata wasu maganganu da suke iya sakata jin muguwar kunyarsa, sai dai baya jin zai daina saboda so yake yi kusancinsu ya zamo shaƙuwar da duk rintsi za'a ringa yiwa juna uzuri.

Yana shigowa falon ya ganta zaune kai haɗe da guiwa tana kukan nan, dan haka ya ɗan zaro ido yana faɗin" Toh fa, abin ya zo in ji mai tsoron wanka, ke wai tsakaninki da Allah kuka ne kike yi?"

Yusrah ta yi masa shiru tana kukanta, dan sai ta ji gaba ɗaya ma ita ai ta shiga uku ta lalace, tabbas ta san wannan sai anyi kiranta da wacce bata da godiyar Allah ko yi mata kallon wacce ta samu guri har take neman fin mai kora shafawa, sai dai tana so a yi mata uzuri, a taimaketa a gane halin da take ciki ba da gangan take yin kukan nan ba.

Zama ya yi daf da ita sosai, a nutse ya ɗagota ya sakata cikin jikinsa a hankali ya ce" Faɗa min, kukan me kike yi? Ba kya so na yi auren ne?"

Yusrah dake cikin ƙirjinsa ƙafafuwanta a ware suna saman kujerar da take zaune a hankali ta ƙara cusa kanta cikin ƙirjinsa tana sauke ajiyar zuciya wani kukan na sake ciyota, ƙasa ƙasa sosai bayan ya lumshe idanuwansa yana ƙara tabbatarwa kansa lalle haƙurinsa ya kai ƙarshe da jinsa a jikin yarinyar nan ba tare da ya samu abinda yake so ba, muryarsa a birkice sosai ya ce" Ba kya so in aureta? Ko ba kya so in kasance da ita matsayin matata? Faɗa min me kike ji a zuciyarki please, kalleni, faɗa min please?"

Ya ɗago kumatunta ya riƙe a hannunsa yana kallonta, a hankali ta sake soke kai cikin jikin nasa saboda wani irin tsirawa da zuciyarta ke yi kamar zata ɓalle daga jikin ƙirjinta duk idan ya ambaci sunan yarinyar ko ya yi maganar yarinyar da ta sani sarai ta rigayeta shiga duniyarsa, domin da ita aka fara maganar aurensa, ba abinda ke gaggawar son sakata kuka sai idan ta yi tunanin ita yake so, in ya auri wacce yake so shikenan ta yiwu ita ya manta da ita gaba ɗaya.

Juyewa ya yi da ita a saman kujerar nan, a hankali ya mata rumfa bayan ya cire lulluɓin jikinta, gaba ɗaya tsigar jikinsa sai ƙara miƙewa take yi, haka kuma yanayin sa sai ƙara taurara yake yi, ita kuwa dake cikin wannan yanayin sai ƙara lafe masa take yi ba tare da ta gane komai ba sai dai tana neman sassauta sautin kukan da take yi ganin kamar yana son rarrashin ta ne ta wata siga daban kuma.

Wuyanta ya fara sinsina a hankali a hankali, jin ƙamshin turaran ta ya kai hancinsa har cikin rigar jikinta, nan ma ƙamshin ya sake shaƙa mai sanyin daɗi, dan haka a hankali ya miƙe tsaye ya cicciɓata ya rungume ta a jikinsa, ita kuwa har wani sake lafewa ta yi sosai a jikin nasa bale da ya kai bakinsa a hankali yake hura mata kunnen yana takawa da ita ya saka yatsarsa ya buɗe ɗakin ta da digital emprinte sannan ya shige ya turo ƙofar da ƙafarsa ya nufi bed ɗin ta da ita a hankali yana jin irin yadda ƙirjinsa ke dokawa sosai da sosai da kuma ƙara yarda cewar a yau da wahala ya iya kaiwa gobe in har bai kai ga cimma ga ci ba, dan haka a hankali ya shinfiɗar da ita ya miƙe tsaye yana kallonta da sake jin a ransa ƙwarai babu wacce ta isa ta amshi wannan abu nasa mai daraja sai ita, a hankali ya bi bayanta saman bed ɗin ya sake yi mata rumfa, ya rungume ta sosai bayan ya kai bakinsa daf da leɓenta yana kallon yadda fuskarta ta yi ja dan rigima da kukan da ta ƙi faɗa masa dalilin ta.

A hankali sosai ya ce" Nima bana tunanin in har zan iya taɓa wasu lips ɗin da ba wannan ba..." A hankali ya lashi leɓenta, sannan ya saka hannunsa ta ƙasan rigarta ya yi sama har wajen ƴan biyu.

Ɗif kukan ta ya ɗauke ta gaba ɗaya tare da kallon fuskar shi ƙasa ƙasa ta kai hannunta ta riƙe nashi hannun dake cikin rigar ta murya na rawa da yanayin kuka sosai tace "Tsoro nake ji Abban Safwan, kar ka min komai dan Allah."

Bakin ta da tayi maganar da shi ya kalla, sai kawai ya kawo fuskar shi daf da ta ta kamar mai shirin sumbatar ta, hannun shi kuma yana ci gaba da murza biyun ta ya raɗa mata "Nima haka, tsoro nake ji my lady na rashin sanin yadda lamarin yake wakana, but...i have no idea, ban san me ya sa akan ki kaɗai nake ɗaukar cajin da nakan jima ban saku ba, sannan a kan ki nake jin zan iya jaraba wannan lamarin, pleeeeease, kar ki tsorata, ina tare da keeee." Ya faɗa a matuƙar sanyaye sosai.

A hankali ya ringa shafa su yana kallon yadda ta bude idanuwan da sauri tana kallon fuskarsa, a tausashe sake kwantar da kansa a tsakanin wuyan ta da fuskar ta ya ce" Ba na tunanin zan iya taɓa wata da daɗin rai in ba waɗannan ba..., u see kin gama gamawa dani, bana tunanin in har zan iya haɗa jikina irin haka da wata in ba ke bbbb..."

A rikice, cike da salon nuna mata waye shi a gado ya idasa haɗe bakinsa da nata ya shiga bata kulawar da ta girmami duniyarta, tabbas yau ma akwai zafi da ya kai wajen ƴan biyu, ga wata tsutsa da yake mata da ta ji kamar yana hanata numfashi, amma kuma sai dai da wani sirin daɗin da ta kasa yarda cewar ana iya ji, abin wani irin ratsata yake yi har ya mimmiƙe ta ringa kai hannunta jikin fuskarsa da hannayensa, tana jin kamar ta dinga murza kan shi, amma kuma zafin murzar da yake mata da fargaban wannan lokaci suke sakata ɗan ture kan shi da ƙoƙarin kare jikin ta tana rera wani sanyayyan kukan da ita kanta bata san na me ye ba.

A lokaci ƙanƙani ya gama rikita musu lissafi, jikinsa kuwa har rawa yake yi dan tunda yake bai san soyayyar shan minti ba balle a kai babbar haja da ƴan mata a waje, ya tsare kansa sosai da sosai domin a duniya ba zaka shiga gidan Anna ko wajen Aba ka fita basu yi maka nasiha makamanciyar wannan ba, a birkice suke gaba ɗayan su balle da ya rage daga ita sai baƙin pant shi kuwa sai dogon wandon dake jikinsa baƙi sai kawai ta idasa rikicewa ta kasa kallonsa saboda wata irin salihar kunya da ta gama rufeta tashi duk da a halin da suke ciki, siririn jan hasken da suke iya ganin fuskokin su kan shi sai ta ji ya mata haske sosai kamar ƙare mata kallo yake.

Muryarta can ciki a lokacin da ya gama karanta addu'ar saduwa da iyali ta zarro ido ta dan rike hannayensa a matuƙar ɓarin jikin da take iya ƙoƙarinta ta ga ta hana kanta rawar jiki amma ta gane abun daga yanayin da take ciki ne, a raunane ta ce" Yanzu kuma? Inna lillahi, ko sallar da ake yi ba mu yi ba fa, kuma da dare ake yi aka ce fa, pleeeeease."

Idanuwansa kawai ya lumshe ya sake rufe mata bakin nata da nasa, dan shi kam ba zai iya cewa komai a irin wannan lokacin ba, ta faman neman hanya yake yi a zuciyarsa yana irga duk wani rami da ya haɗu da shi a hanya har ya gama gane shine ramin da zai mayar nasa sai kawai suka hau kokowar da gaba ɗayan su suke jigatuwa domin daga ita har shi baƙi suke kuma a birkice suke, ita kam hazet ga Allah wani matsanancin tsoro ne dake taso mata daga ƙasan zuciyar ta na tunanin ita yadda nata daren ko ta ce safiyar za ta zo mata take yi, tana ji ko a hira irin yadda wasu ke nuna ko misalta azabar da suka sha ta wannan lokacin, baya ga haka ita bata san komai ba game da wannan harka, shiyasa da yake ƙoƙarin nema hanya sai ita kuma ta ji haka kawai jikin ta na kakkamewa kamar tana neman hana shi aikata abinda yake da niyyar yi, amma kuma ta kasa hana shi ɗin saboda bata da wannan ƙarfin halin, bugu da ƙari kuma tana karewar ne amma kuma yana warwareta duk sanda ya ji ta haɗe jikin nata.

Da ƙyar dai ya samu ya kai ga inda yake so, bayan danna kan shi da ya yi da ƙarfi saboda ya jaraba shiga a nutsen sau ba adadi amma sai ya ji kamar wajen na son raina masa wayo bayan shi ya tabbatar nan ne dai wurin da kowane namiji ke tutiya da shi, to idan yana da wahalar shiga haka me zai sa a dinga alfahari da shi hakane wai? Sai kawai ya shiga da ƙarfin sa amma bana cin tuwo ba, tusss ɗin da ya ji da yake nuna masa kamar ya fashe wani abu ya sa ya yi jim yana rarraba idanu da tunanin anya kuwa ba ya aikata ɓarna ba? Amma kuma ai ita ba kwalba bace ko roba, sai kawai ya ƙara daidaitawa kanshi zama tare da ƙara tura abun yana so ya gane wai me yake ji ne haka har kamar ana fizgar sa zai shiɗe da wani irin ɗanɗano mai gamsarwa.

Yusrah kuma sa'ilin da ya mata wannan shigar sai wata juriya ta zo mata da jarumta ta hanyar hana kanta ƙwalla ihun da ya taso daga maƙoshin ta, tana zuwa kan harshen ta saita riƙe shi da ƙarfi ta cije bakin ta, hakan ya tilasta mata feso wani ƙaƙƙarfan iskan wahala ta ja numfashi sama ta liƙe idanun ta gam gam haka ma hannunta ɗaya ta cika zanin da suke rufe jikin su da shi, ɗayan kuma ta damƙi hannun shi dake kan katifar sosai sosai.

Ta ɗauka iya shikenan raɗaɗin, amma sai ta ji ya ƙara tura mata lamarin da take cikin tunanin ta yadda za ta fara misalta shi, wannan ne ya fi mata zafi fiye da waccen da har ya sakata fashewa da kukan shagwaɓa tana yarfa hannayen ta, dan gaskiya a lokacin ba wani daɗi da za ta ce tana ji kuma, kai ko tana jin shi gaskiya sai dai idan wahalar da take sha ce ta hana ta gane hakan.

Wahala ba wai Yusrah ba shi ɗin da kansa ya shata ta mamaki domin haka yake haki bayan ya samu ya kai ga ci sannan jikinsa ya mutu laƙwas, Yusrah kuwa idanuwanta kawai da cikinta da ya sake lafewa a bayanta ke shaida maka tana raye, ta yi kashangar kamar matacciya, ta gama dawowa hayyacina ta gane abinda yake faruwa ya gama faruwa, dana sani kala kala dama bata yi kukan nan ba ya gama cika mata zuciya, hannunsa ɗaya dake saman cikinta take son saka hannu ta ɗaga amma ta gaza saboda rashin ƙarfin jiki, gaba ɗaya a hargitse take tana jan numfashi da ƙyar da siɗin goshi dan ji take yi idan har ta yi wasa numfashin ma barin jikinta zai yi.

Ya jima a wannan yanayin kafin ya iya miƙewa da ƙyar ya zauna sosai ya ja abin rufa ya rufe jikinsa har wajen cikinsa sannan ya janyo ta jikinsa ya rungume ta sosai yana jin tarin ƙaunar ta a zuciyarsa fiye da kima, a hankali ya furta" Yusrah, ina son ki sosai, ina jin son daga zuciyata ne... abun har tsoro yake bani Yusrah."

Duk irin halin da take ciki sai ta ji wani sanyi da wani daɗi na ratsa mata zuciya, a hankali ta sake riƙe hannayensa da nata hannayen ta sake kwantawa a jikinsa sosai da sosai, ƙasa ƙasa yace" Kin ga na maki da ƙarfi ko? Sorry, bari in kira Anna ko za ta taimaka miki?"

Da sauri ta buɗe idanuwanta, lokaci ɗaya ta ji bakinta da take tunanin ba zai kuma iya furta ko da kalma ɗaya ba ya buɗe a hankali ta ce" A'a, ka rufa min asiri, wannan sirinmu ne ni da kai, ka taimaka min zan iya kuma da kaina, komai da komai."

Murmushi ya yi da ya ji muryarta, dan har ya fara tsoron kar aje dai ya cinye harshen nata? Kamar wata jaririya ya shiga kwantar da ita kan gadon sannan ya sauka dan ya je ya tsarkake kan shi, yana tafe yana murmushi na jin daɗin wata sabuwar duniya da ya shiga yau da bai taɓa tsammanin haka duniyar nan take ba, ashe an jima ana yi babu shi? Ashe an jima ana masa wayo saboda bai san komai ba? Ashe gaskiya su Arif ke faɗa akan mata da wannan gurbin dake jikin su da ya zama mahuta gare su maza? Ashe shima zai ga ranar nan da zai iya aikata wannan al'amari da wata mace? A can baya har yakan yi tunani anya zai iya? Ya kan ji anya zai iya tuɓewa gaban wata mace kuwa? Saboda hakan shine ƙarshen rainin da zai iya jawo wa kan sa, bai taɓa yarda cewa idan ranar ta zo ba saidai kawai ya ga ya aikata ba tare da shi kanshi ya shirya ma haka ba, yau gashi ya saki linzamin dokin shi a filin tseren da ya dace da babu wani dokin da ya taɓa shigar shi bare ya yi sukuwa a ciki, shi ɗin nan dai shine ya fara, kuma dama tun azal bai sa a ran shi cewa zai samu akasin haka daga gare ta ba, saboda Allah ma shaidar shi ne ita ce mace ta farko a rayuwar sa da yake mata jin da ba ya ma kowa a duniya bayan Anna, sannan ya tsare dokokin Allah musamman ta ɓangaren al'aura, bai kusanci zina ba bare ma ya aikata ta, dan haka ya san Allah ba zai bashi gurɓatacciya ba.

Da wannan tunanin ya shige banɗaki ya tsarkake kan shi sosai kafin ya fito ɗaure da towel yana aje ɗan ƙaramin da ya goge ruwa sannan ya nufo ta dan ya taimaka mata ita ma ganin har lokacin kwance take yadda ya bar ta, znin rufar ya fara jayewa daga jikin ta sannan ya zura hannu zai kamo hannun ta... Duk da siririn jan hasken ba gauraya ɗaki ya yi ba yadda za ka ga komai tarau, amma hakan bai hana shi ganin kamar wani abu da ya saka gabanshi fitsararriyar faɗuwa ya fara kamo hannun nata sai ya juya da sauri ya kunna fitilar mai haske, sake dawowa ya yi ya riƙe abun rufar da Yusrah ta cira hannun ta da ƙyar za ta ja dan ta rufe jikin ta saboda ganin kamar ya kunna hasken ne da ya sake ƙare mata kallo.

Aswan kuma hankalin shi tashe ya zauna kusa da ita murza gaban goshin shi tare da kafe wajen cinyoyinta da suka buɗe sosai da idanu, hannu ta miƙo masa alamar ya kama ta ta tashi da wani murmushin dole a fuskar ta, kallon fuskar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login