Showing 132001 words to 135000 words out of 382072 words
alama maishi shagon yazo sayayya ke nan na dan kara kallon motar ina addu,a raina ina fadin Allah ka bamu wanda yafi wanan mai ita kuma Allah ka kara mar arziki.
Dakata nan akace min na dago kai manajan mune tsaye a kofan ya fadi haka dama nasan hakan zai faru tun kan nazo din.
Na dago kai tare da fadin sorry sir ban sona kai time din nan ba kayi hakkuri ka barni in shiga don Allah inyi wanan aikin for d sake of my brother .
I want to paid his school fees tomorrow na dan hanna hannu wuri daya ina rokon shi yace dani.
I beg de go before i call d security for u.
U wan pai ur broda school fees, why u no come in time, u tink we de stay here for play or what ?
De go jere , u tink say we be yeye here ?
Banyi zuciya ba na dan tsaya na kalleshi da idona da suka ciko da dan hawaye don takaicin irin cin fuskan da yake kokarin yi min a wurin.
Na dan fara ja da baya baya ina rayawa a raina gaskiya yau idan na bar wurin nan shine karshen zuwana wanan shagon na raya a zuciyana don na filanin yazo a makogorona lokaci guda (zuciya).
Wani kallo nayi mai kafin in juya ina kokarin fara tafiya naji wayan shi yayi kara ya dauka yana yes sir ok sir sory sir.
U girl ya fada da dan karfi tare da dan takowa har haraban wajen yana kwala min kira duk da nasan dani yake hakan baisa na tsaya ba ko in juyo.
I am talking to u ya kara fada da karfi yana shan gabana na dago jajayen idona na sauke a kanshi cikin mamaki yake kallona yace.
I dey talk to u , u no look ur back , wen u de warker , oya go inter, u be luck today ya fada .
Da ace ni wata maishice ba zan kalli wanan shagon ba a yau koshi shigan da nayi don in cikawa Amar burin shine don tun ranan thursday yana gida zaune bai fita school ba gashi zasu fara exam.
Ban ko tsaya gaisuwa ba na kwabe abayan dana sako a sama nakai inda muke ajewa tare da jakkana na nufi wurin aikina sai ga mai raba aikin yazo yace na koma wurin da ake kirga kudi na zauna saka ido shine aikina ranan a kusa da wani office din su da suke meeting manyan dake kula da wurin.
Aikine ko a wurin sosai kasancewar wurin babban shagon kaya mutane tun dai yan kasan waje da masu kudi da manyan ma,aikata sai shagon yasamu karbuwa a wurin su .
Ban saba da aikin ba duk da ba wani abu bane mai wahala amma yau sai najini daban da sauran ranakun aikin danake masu.
Sam ban san akwai mutane a kusa damu suna meeting ba sai lokacin dana fara dan jin hayaniya na tashi a wurin a daidai lokacin kuma kaina ya fara sara min abinda ya dan dade bai mun ba .
Har yakai an kai ga kiran wanda muke aiki dashi ya tashi saini na zauna wurin ina karban kudin abinda aka saya din kafin ya dawo .
Hayaniyane sosai wa karedw wirin wanda kuma ni kadai ne ke jin hakan don wace muke tare tana saka kaya a leda bata ji komai ba a lokacin.
Table din gabana na dan buga na mike sai wanan dakin na murna jin an shigo yasa duk suka dan juyo suna kallona a lokacin don ba wanda ya isa ya shiga wanan wirin.
Kudine suka bata har miliyan hamsi da wasu abu akai ya kawo wanan muhawaran a tsakanin su, ina shiga sai kallona sukeyi suna mamakin abinda ya kawoni cikin su karamar ma,aikaciya dani haka.
Don ban kai mataki na biyu ba a cikin ma,aikatan wurin sai kuma gani na shigo masu suna tsakiyan da tataunawa akan matsalan dasu manyan wurin kawai ya shafa a lokaci.
Good day sir na fada kafin in juya ina fadin d money u are talking now, is with mrs Olanike nd mr Andrus house .
Kaika sata ka bata ajiya a gidan ta on 27 karfe sha biyu na dare idan ba a dauki wani mataki ba sai ta fito dashi ku raba kaida ita ko karya na fada ?
Ina fadi ina nuna Andy din dake zaune lafin na sake kallon su ina fadin tell him d man he is lookin for who battery him yesterday, is now in idi,eroko try to run away to oversea that,s mr Akani.
Da sauri ya dago kai ya kalleni ina fadin haka ban tsaya jiran komai ba na juya na sakai na fita daga dakin taron duk suka bini da idanuwan su lokaci daya mamakin ya hana kowan su magana .
Me yarinyar nan take magana a kai ne mai wurin ya kira waya yana tambaya sai wani Abdulhamid yake kara masa bayani abinda na fada.
Sam ba wanda yayi zaton jin hakan don har ana batun kiran security daga waje su wuce da wayanda ake zargin sune da alhakin hakan lokacin.
Gaskiya ta fada ko kuwa daku da ita duk mu mika ku wurin yan sanda yanzu kuyi bayani a can manager ya fada a fusace.
Namijin yace shi sam bai san wanan maganan ba, bai ma san inda wanan zance ya fito haka ba ai.
It look like wanan yarinyar tana da wani baiwa akan hakan don haka kawai ba a kirata ba a nan ta shigo ta fadi abinda ya faru haka .
Har kuma tayi magana a kan mr Akani da suke rikicin kudi da oga a daren jiya sai gashi ta fada yanzu a nan yaya akayi duk ta san wanan din yanzu ?
Dole maganan ta abin dubawa ne don ya akayi har ta san da zancen Akani da jiyan nan sukayi shi da dare oga ya kirani yana fada min abinda ya faru.
Ya zama dole mu mikaku duka wurin hukuma idan kunje can kuyi bayanin abinda ke faruwa in yaso ta kara yi masu bayani a can ya fada yana kokarin daga wayan shi.
Jin hakan da mrs Olanike tayi yasa da sauri tace zan fadi gaskiya bana son abu daya dangata da station ko wani abin juju ko kadan a rayuwana.
Me, i no wan wahala woo, come collet d money wan you bring to me dat day abi, d same day, dat dis gurl talk about it? No be dat day, u bring d money they talking about it now? i no wan wahala wooo atoh! I ask u whare u getterm ? u say make i no ask u now.
Ta mike tsaye tana fadin ita fa bata ciki shiri ajiya kawai ya kawo mata ta ajiye mai na dan wani lokaci kuma ta aje mai su.
Manyan sukai kasa da kai na dan lokaci duk basuyi zaton wanan mailaifin shiyayi rub da ciki da wanan kudin daya shige ba haka masu yawa.
Sun fi kai zargin su gun kananan ma aikatan su dake tura masu kudi sune suka kwashe kudin haka gashi kuma wanda ake zargin yana da alaka da mai wajen ke nan su din yan uwa ne najini yai masa wanan aikin.
Ina barin dakin jakkana da abayana na dauka da zuman fita daga wurin don gaba daya hankalina baya a jikina a lokacin.
Karo nayi da mutum haka baisa na tsaya ba don in bashi hakkuri yana tsaye ya zura hannayen shi a cikin aljihun wandon dake jikin shi duka biyu.
Ido na dago kawai na kalleshi na ci gaba da tafiyana banyi magana dashi ba na nufi hkudin fita daga wajen ga baki daya naji an rikoni.
Kaina kai nake fadi ga maishi ina fadin mu head wooo my wooo har nakai kasa durkushe a wurin rike da kaina dake min ciwo sosai.
Ayoyin Allah daga cikin Al,Qur,an mai girma ya fara ja min lokaci hankalin mutane ya fara dawowa gare mu hakan yasa ya dan kara jana zuwa bayan wani kanta.
Har dai ya kai karshe ya kira sunana na amsa mai yace masha Allah dan juyawa yayi yajana fadin dis is notin serious woo .
We usualy have dis problem in our people so don't take is serious matter ya kuma juyo kaina yana fadin go home nd have a rest.
Tafiya na fara yi kafin daga inda yake yayi mai magana sai Abdulhamid din ya dakatar dani da in jirashi yazo bayan na jirashi ne sai gashi da mota yazo ya kaini har gida.
Umma ya sama yayi mata bayanin abinda ya faru dani tayi maigodiya tare da dan bayani nan yayi mata alkwarin akwai wurin wani alpha da zai kaini yana bada maganin irin matsalan nan tayi mai godiya kafin ta shiga gida ta sameni kwance har barci ya daukeni a lokacin.
Ban falka ba sai dare na dan samu sauki naci abinci bisa tursasawan umma din na kuma watsa ruwa a jikina na sake kwantawa.
Kwana biyu ina kwance ban fita ko ina abin duniya yayiwa umma yawa ana haka ranan da abin ya faru da kwana hudu sai ga yan shagon mu maza mutum ukku sun sallamawa umma tafito suka gaisa .
Suke fadin sunzone kan abinda yafaru dani a dalilin su don haka mai shagon yace su kawo min alherin don jin dadin da yayi na fitowan kudin shi daya gane wasu kudin shima da suka fi wanan yawa a hannun Akani dana fada mai inda yake ya bishi.
Manaja yasa hannu ya ciro key daga Aljihun shi tare da envelop ya aje a gaban ta yana fadin wanan key din motace sai kuma kudin mai a cikin wanan takardan
ZAINAB IDRIS MAKAWA
ANA DARA GA, , , , , , , , , ,
4️⃣0️⃣ BY, , , , , ,
ZAINAB IDRIS MAKAWA, , , , ,
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM AL BASIR, , , , , , , ,
ONLINE PAID NOVEL DON ALLAH YAR UWA KI BIYA KAFIN KI KARANTA NA KUDINE , , , , ,
Sun tambayeni umma tace dasu ina barci tun ranan da abin ya faru bana ciki hayacina don lafiya bai isheni ba tun lokacin.
Sun nuna tausayawan su ga hakan daya faru yayin da suke dan dube dube a gidan kafin su aje key din motan suna fadin ga wanan shugaban wurin aikin mune ya aiko mu muyi ma Sahiba godiya mukuma bata wanan a matsayin tukwaicin abinda tayi mai har kudaden shi suka fito gareshi.
Yana fadin hakan ya aje dan makulin mota saman kujera tare da envelope yana fadin wanan kuma kudin mai ne ya bayar tasha mai muyi duba da zata shigo aiki sai dai bamu ganta ba tun wanan ranan a zaton mu abinda ya farune ya hanata fitowa aiki a wurin mu din.
Bashi bane lafiyane bata dashi bayan haka kuma tun kan faruwan wanan abin dama tana da niyar barin aiki a tare daku nan gaba kadan.
No no mama don do that please, we want to work with dis gurl now don Allah ayi hakkuri abi, ya kalli sauran yana tambaya idan ya fadi daidai a lokacin.
Suma dai dariya suka kwashe dashi a lokaci daya don sunji irin hausan da yayi lokacin sai dayan yace ba karamin ci gaba muka samuba a sanadin wanan yarinya a yanzu.
Don ayi muna barna mai yawa da bai dace ba wanda gaba dayan mu wurin nan da duk ya shafe mu saidai Allah zai cece mu kawai.
Sai ga Allah ya jefo muna sahiba a ciki rayuwan mu ta warware muna wanan rikicin wanda hakan yai muna dadi ga Abdulhamid nan shi yayi muna bayanin komai muka fahinci baiwane Allah yayi mata a kan hakan mun gode mun gode kwarai da abinda tayi muna din.
Makulin dake samandan table gaban umma ta dauka tana fadin muma mun gode da kuka fahinci hakan sai dai ku mayar masa da makulin motar shi a yanzu sahiba bata kai bukatan mota ba a rayuwan ta.
Sahiba yarinya ce kara dake shirin rufe shekara ashirin a wanan shrkaran mai zuwa yayana marayune basu da mahaifi don mahaifin su tun sahiba nada shekara uku ya rasu ya barni da cikin dan uwanta ta sanadiyan kasheshi da yan uwan haihuwan shi sukayi don kawai kan abin duniya.
A haka nake kula da diyana bayan na gudo zuwa nan dasu har zuwa yau din nan da kuka zo min da wanan maganan don haka ba zan karbi komai nasa ba .
Sahiba nada wanan laluran tun tana yarinya haka yasa bana son tana shiga mutane sosai don abin zuwa yake mata a lokacin da ba,a zata ba idan wani yayi abin da bai dace ba ga dan uwan shi ma,ana dai ba,a cuta a gaban ta idan tana wuri zata fadi haka kai tsaye ba tare da anyi tsamanin hakan ba.
Kallon juna sukayi lokaci guda kafin su juya ga umma suna fadin shi wanan kyautan ba komai bane daga cikin abinda yake da dan haka kada ki hanawa yar ki jin dadin daman da Allah ya bata a yanzu.
Abdulhamid ne ya tare da fadin mama nasan me kike nufi da zancen ki insha Allahu hakan ba zai faru da yarki ba a rayuwan ta saboda adduan ki a gareta da kuma maraicin dake saman kansu a yanzu na rashin mahaifin su tare dasu.
Wanan ba komai bane hakan wani budine daga Allah daya fara aiko mata a rayuwan ta a yanzu, adduan ki gareta shine abin bukata don haka kiyi hakkuri ki karbi kyautan nan a matsayin tukwicin abinda tayi muna ga baki dayan mu.
Shiru umma tayi tana tunane a daidai lokacin suka mike suna fadin su zasu tafi sun gode kuma da taron da akai masu.
Ban san wainar da ake toyaba a gidan ina dakina rufe ina barci ga don haka bana sanin abinda ke faruwa a cikin gidan lokacin.
Ban fito ba sai karfe uku na rana na tashi nayi sallah bayan na kara watsawa jikina ruwan sanyi don na danji daman yadda nake ji a lokacin.
Fitowa nayi falon bayan na idar da sallah umma na sama zaune a falon tayi shiru ta mike kafafun ta saman center carpet din falon mai jikin damisa .
Sannu da gida nayi mata ta bini da kallo har na zauna take fadin me zanci akwai abincin data dafa a kitchen ta debo min naci.
Nace ba yanzu ba umma ina kaiwa kwance ta kalloni tana fadin Sahiba zaki halaka kanki da yunwa na fada maki ki dinga daurewa kina dan cin abinci don ki samu sauki da sauri amma bakaci komai ba ya zaka gane kaji saukin jikin ka.
Zan sha tea umma na fada ina bata fuska tace madara ya kare nace da lipton kawai nake so nasha don dama sai naga dama nake shan tea din da madara wani lokaci.
Mikewa nayi zuwa kitchen din umma ta bini da kallo na hado ruwan zafi tare da litop da dab suga kadan don ban faye son suga ba ni haka dai nake na zauna ina dan tsoma ganyen shayin a ruwan zafi umma ta kura min ido daga inda take zaune.
Kafin na dago na fara dan kurbawa ina hutawa zuwa can na dauka na kara kai cup din a bakina ina kurbawa naji umma tana cewa yan wajen aikin ku sunzo kina barci.
Da sauri na cired cup din abakina har ina sarkewa wurin fadin gidan umma yaushe suka zo ?
Yau din nan suka zo kina barci ga key nan da wanan takardan suka kawo a matsayin tukwicin aikin da kikai masu wai sunce a baki.
Aiki kuma umma kuma sai kika karba kuma hakan na nufin ai na zama mai bada magani ke nan kuma umma.
Nima abinda nakewa gudu ke nan naki karban wanan abinda suka kawo amma sai yaron nan na cikin su musulmi din nan yai min magana kan na karba wanan ba komai bane daga cikin dukiyan wanda ya baki koda bamu karba ba wani zai ba shi gara dai din mu karba yafi.
Kinji dalilin da yasa na karba na kuma fada masu cewa zaki bar aiki dasu nan bada dadewa ba suka nuna bacin ransu ga hakan suna roko a barki ki koma aiki dasu don Allah.
Nace dama kina da niyar barin aiki ko ba wanan matsalan ya faru yanzu ba dama akwai niyat yin hakan gareki zaki aje aikin ki dasu.
Bazan kara zuwa aiki dasu ba umma wurin ga baki daya ya fice min a raina don ranan dana je karshe suka nuna min ba sabo ga aikin su idan ka saba masu zan dawo nan kofan gida ko snack na dinga