Showing 36001 words to 39000 words out of 382072 words
dasu duk da ba taimako a tsakanin mu dasu.
Saidai ki sani duk sabon nan na banza don watarana dole mu bar juna mu dasu na bar gida da mahaifana da yan uwana da waye ba zan iya rabuwa a yanzu ?
Na dago ido na dan saci kallon ta tasan tambayan da zan tambaye ta a yanzu shine.
Mu koma gida kamar yadda nakan fada mata kulun idan muka shiga wani matsi na halin kaka nakayi nakan ce umma mu koma gadin naku mana zaifi.
Ba zan koma daku guda a yanzu ba Sahiba sai lokacin da zaku iya kare kan ku a cikin yan uwan ku ta yadda duk wanda ya kawo maku hari zaku iya kare hakan a lokacin.
Tsam na tsame hannuna daga cikin abincin don gaba daya na rasa meke min dadi a lokacin haka na nufi hanyar fita waje in wanke hannu na.
Umma ta bini da kallo kawai din tasan abindake damuna a lokacin shine sabo kawai a yanzu inba haka ba meye hadina da wa yan nan dana sawa kaina damuwa da rabuwa dasu a yanzu.
Har na kwanta ina cike da damuwan zancen da mukayi da umma na tashi daga wanan unguwar mu koma can nisa dasu inda ba zasu kara jin duriyan mu ba gashi na nemi dalilin hakan da umma zatayi na rasa a yanzu din.
Wayarsa ce ta katse masa hanzarin sa nan ya tura hannu ya zaro wayan a cikin aljihun shi yana dubawa sunan hjy Addah ya gani a screen din wayan rubuce.
Ya kara a kunnen shi yana sallama tare da mata shagaba ta katse shi da fadin modibbo ciwon Alh fa sosai ne don yanzu gamu asibiti dashi an bashi gado.. Yace oh my god meke damuwan daddy haka jiyafa lafiya muka rabu dashi.
Ka daure ka shigo ka dubi jikin mahaifin ka zaifi idan akwai lokaci a gareka yace insha Allahu mommy zan shigo da yamman nan idan na samu jirgi ko gobe da safe idan Allah ya kaimu.
Tace lalai ya kamata ka shigo din don hakan na da amfani sai dai idan kazo zakaji komai.
Okay mommy sai nazo din insha Allahu ya fada yana katse wayan gami da duban agogon hannun shi ya sauko daga saman benen da yake kai tsaye ya nufi wurin motar su.
Ma saukin sa ya nufa kai tsaye bayan yayi waya acikin motan ai masa booking din jirgin yamma da zai tashi a ranan.
Yana tuna rabuwan shi da dad din da yake ce masa mommy ku ta fada min hukunci daka yanke game da auren ka tun ina can.
Baison yayi gardama ko nuna bai sani ba ya nunama dad din hakane mahaifin nasa yace dashi are you serious this time around.
Nafa sanka da tsanar ko wace ya aka gabatar maka a matsayin dacewa dakai babu kuma wani zabin da kai kayi.
Yace No daddy Allah indai tayi maku ko wacece nima tayi min ai iam serious zan aure ta don nasan ba zakuyi min zabin banza ai.
To Allah yasa alheri a cikin wanan al,amarin yasa muce gumma da akayi sa yace amin daddy din ya dan bubuga mai baya kamar yadda yakan mashi sukai sallama dashi.
Ya runtse idanuwan shi don tuna ko da safe ai sunyi waya lafiya lafiya dashi har yake masa nasiha akan kyautatawa a ko yaushe akan wanda ya dace .
Inda ya ke bashi labarin yarinyar da yanayin zubinta dana yan gidan Alh namadi wan mahaifin daddy din da suke yan uwa na kusa dasu .
Yayi sa, a an samu jirgin da zai tashi karfe biyar na yamman ranab don haka ya tura kudi ai masa komai.
Na fito daga gida da roban diban ruwana ina sauri don kada in rasa layin gaba in samu mutane da dama a wurin da zai iya kaini wani lokaci ban debo ruwan ba a jarkokin mu.
Wata dake makwabtaka damu na sama a hanya muka jera zuwa wurin take fada min zata canza makaranta don zasu bar wanan unguwar zasu koma Ikeja da zama gidan wani dan uwan su.
Nace eh nima zamu tashi ai kwanan nan zamu bar wanan unguwar da sauri tace ina zaku koma ke nan nace Semi boda.
Tace i pity u dat place na ijabu de stay dere u no go enjo yam at all sai naji gabana ya fadin amma na daure nace da ita.
So u mean all d people de stay at dat place na ijebu people no fine fine people stayed dare if u go u will c what am sayin wahala de dare to much.
Tafe nake ina tunane har idan haka wurin yakw meyasa umma ta zani mu koma can da zama da nan cikin gari da muke manejin a rayuwan mu.
Na samu nagama deban ruwan a wahalce a gurguje na shirya zuwa makaranta har muka dawo babu walwala a tare dani ina faman tunane ya rayuwan mu zai kaya a sami din idan mun koma can.
Kwana biyu tsakani kawai na dawo daga makaranta na samu umma tayi muna packing din kayan mu a wuri daya nan hankalina ya kara tashi da hakan ke nan tashi mu a wanan gidan ba fashi ke nan.
Idan kun gama sai ku shirya mu tafi don yaune tafiyan mu da zamu bar gidan nan an sama muna wuri can a sami din inda zamu koma.
Tana fadin hakan ta fita ta dan jima sai gata ta dawo tana fadin wai mu fito mu tafi mota yana waje haka na fara jidan kayan mu ina kaiwa aurin motan.
Yan gidan mu din suna fadin why u go live dis hausa iya sahiba na bcos of dis mama wale who de acuse u dat day ?
Tace me i no mind dat matter at all, we are living just becourse we have relative ther wonko.
Motar yar kurkura ce ni da kaya ma a baya muka zauna sai wanan unguwar dake da a yanzu ya zama sabon uguwar mj a yanzu.
Muna dosan uguwar hankalina ya tashi matuka don a gaskiya ban taba ganin unguwa iri wanan a rayuwa na ba.
Don itatuwan bambo ne akayi gida jen dasu a unguwan sai gidan dajen da basu da yawa a cikin unguwan duk bambo yayi yawa a wurin.
Ga kuma wayan cin koson jama,a da abin baima fada a lokaci shiko kazanta ba a ko zancen shi a wurin don yawa Semi boda ke nan da nake jin labarin shi a sa can baya yau kuma gamu a cikin sa tsun bul da zama.
Ina bayan mota sai bin ko ina na wurin nake da kallon mamaki wai a nan zamu zauna cewan umman mu ni san ba zan zauna a wanan wurin mai yawa da cinkoson mutane ba haka babu security na fada a kasan zuciyana ni ka dai a bayan motan har lokacin.
Motan ya tsaya a wani gida kofan gida da shima da irin itacen bambo akatyi shi driver ne ya fara fitowa daga cikin motan kafin umma su sauko ita da Amar.
Kai tsaye asibiti yace a wuce dashi daga airport din daya sauka bai sha wani wahala ba son ya san asibitin ya nufi bangaren maza da yasan zai iya samun daddy din nasu a can.
Hjy karima ya fara hangowa tsaye tana magana da kawar ta dataji attach da yawa a kanta kalan ja sai wani shining takeyi don man bleach da yai mata yawa a jiki sosai.
Duk da ta ganshi tafe ta kuma sheda shi din ne batayi wani fara,a afuskanta ba son ganin shi haka ya daure ya nufe su.
Yana masu sallama sai kawar nata ne ta amsa bai damu ba don a zatin shi yanayin mahaifin nasu ne ya saka ranta baci.
Ya bude baki zaiyi magana aka bude kofan dakin wasu yan uwan sune suka fito suna ganin shi suke fadin ashe har ka iso karasa man suna ciki ai ya wuce ba tare daya amsa masu ba kai tsaye.
Hjyn su tana zaune kusa da Alh ta babake wuri wanda ba komai yasata yin hakan ba sai don hjy karima da taso ta kawo mata iyayye iyayye tun zuwan su asibitin.
Gaidashi aka fara shima yana masu ya mai jikin hankalin shi akan mahaifin su dake kwance sambal saman gadon asibiti.
Ya karasa yana sake tambayan ya jikin nasa hjy tace da sauki a lokacin Alh ya juyo inda yake ce sun tayar mada hankali ko sai da sukasaka tasowa a cikin daren nan haka.
Ya dan sake murmushi ya dan duka yana gaida mahaifin nasa tare da tambayan shi abinda ke damun shi din.
Ya dan murmusa yana fadin ba komai jikin daine ya dan motsa kasan yanayin jikin daya fara girma ai.
Ni yanzu haka a gobe idan Allah ya kaimu nake son cin maka can legos din sai gashi kai kuma kazo ashe.
Daddy a hakan kake son yin tafiya ba lafiya a jikin ka wani abin zai kaika koma meye shi ai zaka bari ka samu lafiya tukan daddy.
Murmushi yayi kafin ya mayar da hankalinshi kan ruwan da ake kara mashi din yana kallo aka turo kofan dakin suka mayar da kallon su ga kofan banda Abubakar da bai juyana balle yaga ko suwaye suka shigo din.
Muryan gwagon shice yaji sai ya juyo da sauri don yasan halin gwago Altine din da masifa yanzu za a jisu a wurin.
Itace da yaranta yan mata biyu suka shigo sai wani izza da takama sukeyi a wurin da basket din abinci a hannun su.
Kafin a gama gaisawa din kuma sai ga Alh wada da matar shi gwago halira sai dansu guda daya tilo a bayan su shima yazo gaida Alh din.
A, a wanan shi kuma saukan yaushe wanda ake tambaya ya danyi murmushin gefen baki yana fadin mommy mun sameku lafiya.
A cikin iza da gadara da isa uwar take fadin ai kowa zai fada ina yanzj kaji da kunnuwan ka dai.
Ido kawai Abubakar ya zuba a dakin yana kallon da sauraren kowa a cikin nazari kafin yaji gwagon nasa tace .
Wanan kan yaushe shima yazo garin nan ashe duk kun shigo ke nan a wanan loacin da ta fada tana kaiwa inda dan uwan nata yake kwace saman gado.
Shima dan nata ya bita a baya suka fara gaida mahaifin shi da dalilin shine suka taru nan a yanzu .
ZAINAB IDRIS MAKAWA
ANA DARA GA, , , , , , , , , , ,
1️⃣2️⃣
BY
ZAINAB IDRIS MAKAWA, , , , , , ,
PAID NOVEL NE YAR UWA DON ALLAH KI BIYA KADA MU RIKE JUNA DANI DAKE, , , , ,
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM ALLAHU, , , , , ,
Ni dai nasan yar talkace talal da ma ban san asalina ba tukun a duniya saidai kuma duk da hakan Allah ya jarabceni da kyankyami a rayuwana.
Don akwaini da shegen tsabta da kuma jin kazanta ko dan abu kadan ne yazu zanji shi har kasan zuciyana.
Don hakane ma yanzu nake bin wanan guri da umma ta kawomu da sunan zama kuma da mafaka a wurin mu a cewan umma din.
Sauka nayi daga cikin motan ina bin wurin da kallon tsana da kuma kokarin tara hawaye a idona don takaicin abinda ke cina a zuciyana.
A daidai lokacin dana dira daga cikin motan lokacin ne wata yar kyamusassan datijuwa ta fito daga cikin gidan tana muna marhabin da zuwa.
Da gani dai sun san juna da umma da dadewa don yadda suka nuna din ga junan su kuma itace na zarga da alhakin dawowan mu wanan wurin a yanzu.
Ido ta dan kura min kafin tace dani Sahiba ce wanan nake gani wai kai amma girman dan mutum baida wuya wallahi wanan yar ne ta girma haka ashe.
Aku,rele, nace da ita tare da danyi dukawan gantsara kadan wai ina gaida da ita tace aini nan yar kasace ba wanan gaisuwan gaidani da ina wuni zaifi don ban yarda in rike yaren wasu a bakina .
Kayan da driver ke jibgewa a kasane yasa matar fadin kin gani ba mun tsaya muna daukin ganin juna haka muna yashe rabo ai muje ga dakin can daga baya inda zaku zauna din ta fada tana yi gaba.
Muka bita shima dai din ginan icene kamar ko wani duk su aka jera aka fitar da daki a wurin saidai shi wanan din da ta nuna a matsayin sabon mazaunin mu ya tsufa sosai da ganin sa ba na yanzu bane.
Don wasu har koren icen da aka saro na bamboo tree din yana nannkoreshi shar a jikin icen wanan ko ya kode ya rike zuwa brown ko.
Ikon Allah kamar ma kiwon dabbobi ake a cikin dakin don alama ya nuna hakan a dakin Sahiba karbi wanan tsintsiyar ki kara sharo dakin da kyau kafin ku shiga matar ta fada.
Na mika hannu na karbi tsintsiyar a hannun ta har na shiga dakin na fito da sauri ina fadin umma, A dakun fumi firthy naira i wan buy clean to worsh d room first .
Ehyahh yar naki ashe ba kalar zama wurin mu bace har take zancen clean a yanzu daga inda umma ke zaune tana tura hannu cikin katon kwagirin ta tace kyankyami daine irin nata kawai kuma sabawa zatayi ai.
Yo ai dole ta saba indai tana zaune a nan damu wataran kamar ba ita bace ai idan ta saje a cikin mu matar ta fada sai umma tayi dariya.
Sai ga wasu mata sun fito daga wani sashe na gidan suna fadin ai yau ladi baki mukayi a gidan ne kuma ?
Ta wani tabe baki kafin tace dasu to bakin ke nan amma da ai a nan take ta koma can Ajagule da zama yanzu kuma suka dawo nan din.
Na dan dago kai ina kallon umman mu a ciki mamakin jin cewa wai da a nan muke zaune ashe muka koma cikin gari da zama.
Ga mamakina umma sai murmushi take masu bata mussa hakan ba ta miko min hamsin din na sa kai na fita ba tare dana san gurin sayar da kayan tiredan ba a lokacin.
Titi inda motar mu yabi namike don naga wasu shaguna da zamu shigo layin can na nufa sai Allah ya taimakeni na ci karo da wani dan cures a bakin kofan wani gida na tsaya na saye na koma inda na fito.
Tas na wanke dakin na cire duk yanan dake cikin sa na dauko labulayan mu na sargafa a kofan dakin da taga sai gashi dakin ya tashi daga akulki ya koma dakin motane a hankali nayi ta jidan kayan mu ina kaiwa cikin dakin har na jidesu kaf nayiwa ko wani wurin zama lokacin har magariba yayi ruwa na nema inda zan samo na zuba muna kada mu tashi da safe bamu dako na alwala a wurin.
Allah ya taimakeni ina fita na hadu da wani yai min kwatancen inda zan samu ruwa a sannu har na cika dan roban da muke tara ruwa a cikin na dawo na zauna.
Umma ta ce dani idan na huta ga abinci nan in dauka inci ladice ta kawo muna shi dazun muci ni da Amar.
Amsawa kawai nayi amma bada niyar ci ba na amsa mata da to na kawar da kaina gefe daya ina faman tunanen wanan rayuwan namu da muke ciki.
Ba karya bane da masu iya magana ke fadin kada ka raina kanka a inda ka samu kanka da zama sai a yau na tabbatar da wanan zancen haka yake ashe.
Sai satan kallon juna sukeyi a dakin an rasa wanda zaiwa wani magana a cikin su balle har su kai ga gaisuwa wa junan su.
Waini kan moddibo ka gaisa da dan uwan ka kuwa tun da suka shigo dakin nan hjy ta fada tana kallon yan samarin dake zaune a gaban su kowa na busan iska a lokacin don isa da takama da suke ji dashi.
Don kada ya bayar da mahaifiyan nasa a gaban yan uwata ya nuna masu shi dane maijin magana a take yake fadin ban ma kula dashi aka shigo ba ai.
Yah kana lafiya ya fada cikin dakewa shima ya amsa masa da lafiya ya mai jiki thank god ya samu sauki ai ya fada yana mayar da hankalin shi gun wayan shi dake hannun shi.
Ai wanan din ne babban bazan daya kasa gaida mutane a wurin ya shigo kamar wani dodo dashi yana tsoron mutane.
Halin the boy ne baku sani ba kuma da kyaluwa shi haka Allah yayi shi shine kuma yake son biyewa halin nasa ai hjy Addah ta fada.
Alh dake kwance yana jin su ne yace wai