Showing 282001 words to 285000 words out of 382072 words
bata tuna dasu ba wurin cin suyan data tasa a gaba sai kwara uku data bari wai taje dashi.
Saida ta gama komai da zatayi har charting kafin ta mike ta shirya zuwa part din shi ta murda kofan taji shi a rufe baki ta mede ta juya ta koma dakin ta.
Washe gari tun safe ya shirya zuwa gidan su don duk jiyan bai samu lekasu ba asalima ba zaice sun sanda wani labari dake yaduwa a gare ba don mommy bata nemoshi ba.
Yayi mamaki kwarai daya shigo ya samesu gaba dayan su dukkan su a falon gidan tunda safe haka yakaroso da sallama a bikin shi yana gaida iyayyen nasa kafin kannen nasa su fara gaidashi suma.
Make faruwa ya tambayesu tin kan ya kai zaune yana kallon fuskokin su yaji hjy karima na fadin wai cewa akayi yau jami,an tsaro zasu zo gidan nan bincike .
Haba dau anty waya fada maku hakan ya tayar maku da hankali akan me zasu shigo har cikin gidan nan bincike ?
Kai bakaji sherin da yarinyar nan take kokarin yi masu bane a koto ya tambaya cikin mamaki da wace yarinya ke nan mommy ?
Tace wace in banda Sahiba dai da idan anyi maganan ta kace tana da kirki tana da gaskiya to yanzu kaji dai inda sherin ta yakai gun su Alh kuma.
Amma mommy ita sahiban ce ta ambato sunan daddy a ciki aka fada maku ko masu laifin ne suka ambace shi har sunan shi ya shiga ciku ?
Dama yanzu nabila ta gama fada ba zaka taba yarda da hakan ba ka dauki sahiba tankar wata a zuciyar ka .
Gaskiyace kawai bata faduwa Anty ya yarinyar nan bata saka sunan daddy a karan ta ba kuma tasan yana da hannu a ciki kamar yadda mahaufinta yabar komai a rubuce.
Nina sani shi kanshi daddy na sameshi kwanaki da wanan zancen tun baikai haka ba yace wanan zancen banza ne itama ta sani amma bata nuna min hakan ba.
Inba hadin baki bane wanan maganan yaya za ayi sahiba tasan zancen da akayi tun tana goye a bayan uwarta mommy ta fada a hasale.
Mommy amma ai uwarta na raye ita a gabanta akai komai ko don haka sahiba tana da wurin ji wanan abin dai sam baiyi dadi ba don gaskiya wanan mutumin bai cancanci haka ba a wurin su gaskiya.
Ke nan yanzu kai baka da wani abinda zakayi kafin shi Alh ya dawo ke nan ya kallo uwar cikin mamaki kafin yace amma mommy kinsan casene fa na kisan kai wanan ?
Innalillahi uwarta fada cikin tashin hankali sai anty amaryane tace cikin karfin hali yanzu dai sai an kaishi kotun ke nan yace dole sai dai in ba hannun shi a ciki kinga shi yayi free ke nan .
Yanzu ma ba wanan ba so nake daddy din ya dawo duk wani abu daya san nasune in yana hannun shi ya hada a mika masu abin su tun wuri tunda yasan yadda sharia take dai .
Tunda wancan zuwan da sukayi naji ya taba fadan cewa duk wani abu nasu yana nan hannun sa ya ajiye da sunan su shine nake son ya yarda yanzu lokaci yayi da zai mika masu shi.
Nima mun shayin wanan maganan dashi don wani lokaci idan ya zauna yai shiru ka tambayeshi meke faruwa sai yace hakkin marayun dake a kansa ne yake tunane.
Ni wanan yasa ban wani tayar da hankalina ba sosai da wanan zancen don nasan abune mai wuya daddy ya yarda har hakan ya kasance dashi.
To waini shi wanan bawan Allah wani irin dukiyane ya tara haka mai yawane da har ya jawo wanan rikincin haka kowa da hannu dumu dumu a cikin case din har wanda baka zata ba Anty Amarya ta tambayeshi.
Hjy karima ke nan bakizo kin sameshi cikin mu a raye bane yasa kike wanan tambayan a yanzu haka.
Shi tun yana karamin shi haka Allah yai masa baiwa a cikin yan uwa don ko dabba za a sake a gidan mu saika mika masa ya sake ma zata dinga hayayyafa idan kuma har ka sake da sunan ka wallahi a karshe salwancewa dabban zatayi kota mutu ko ta bata ko kuma ta tsunbure.
Kai akwai dai camfi a da can baya wanan duk a yanzu wa zai tsaya yin wanan to ai irn wanan abin ne har ya kawo hassada ya shiga cikin sa sun kasa gane Allah bai raba daidai ba koga yatsun hannun mu.
Aiki yake a kasan saudiya wurin danyen mansu can har ya kasance ya fara aiki da wasu kasashe yana samu sosai tun baiyi aure ya aje iyali ba yan uwa kuma suna amfana dashi sosai.
A lalai akwai abin duniya ko da a yanzune balle da can baya da abin duniya yake madara Allah dai ya kyauta wanan shigowan naka yasa hankalin mu ya dan kwanta yanzu ta fada tana kallon wayan ta miscall din diyar ta baby ta gani.
Kai wai naga tun dazun sai wani cicika kake kana batsewa ga banza wani abin akai maka kome ta tsaya a kanshi tana kallon shi.
Wa zai mai wani abu a yanzu mahaifin shi dake shigowa ya fada ya samu wuri ya kai zaune yana kallon iyalan nasa ya mike kafafuwan shi saman dan karamin table din falon.
Hjy hari ta kara fadin tun dazun ko abunci yaki yaci tun dawowan mu daga kotun nan sai lokacin ya dago yana fadin mommy na fada maki ba komai bane.
Kawai dai bana jin cin komai ne a yanzu idan naji zancine ai murmushi mahaifin nasa ya kara sakewa yana fadin .
Kaga zama gwauro ke nan uwarka na fadin kayi aure kana fadin ba yanzu sai yaushe zaka kawo mata tayi ma auren da take so.
Fada mashi dai da ace yana da matane yanzu ina zanga ma wanan fushin nasa yana can yanawa matarshi shi kadaiyi wa kanka fada tun ba a fara kiran ka da tsoho ba.
Ka duba fa modibbo yanzu yaran shi biyu daya haifa ko banza dai ai a kallesu ace ga iyalin modibbo nan ko ?
Kai mommy ana zance sai ki dauko zancen wanan yaron mai fadin ran tsiya kina hadawa da mutum sai ya dauka koshi din sa,an mutum ne ai ni bana son zancem yaron nan sam kamar yadda shima bai son nawa.
Na dai fada ma ku daina haka tun muna raye yau irin wanan abin kunyar da aka tafka a kotu ina dadin shi yan uwa zariya daya saboda hassada sun kashe dan uwan su akan dukiyan banza.
Irin wanan da kuke fara nunawa shine ke girma har yazo ya zama babban magana a cikin zukata mudai kun gan mu da yan uwa sai sam barka a tsakanin mu.
Mikewa yayi tsam ya fice daga falon yana masu saida safe ya nufi part din shi kai tsaye ya barsu falon suna binshi da kallo.
Danki aure yake so ke kuma kinki kwantar da hankalin ki ki gano hakan ki kula dashi tun lokacin da akai zancen auren yarinyar nan a kotu yake wanan fushin haka .
Da sauri ta juyo inda mijin nata yake zaune tana fadin wace yarinya wai kake zance yace wacan yar taki dai ta lagos din da kika sani da alama yana son yarinyar nan saidai fadane baiyi ba kawai .
Wani irin abu taji ya soki zuciyarta lokacu guda tace da mijin nata don Allah Alh mu bar wanan zancen a nan kada wanan zancen ma ya fita waje.
Yace cikin daga kafadan shi zakice na fada wata rana amma ki bincike shi ki gani zakiji da kunnuwan ki kuwa wanan maganan.
Kai ina sam wallahi hakan ba zai taba yuyu ba wallahi wace wanan yar din da idanun ta suke a bude haka sam wallahi.
Amma dai ai yar dan uwan kice ita din idan yace ita din yake so zaki hana ne ko me don kin san dai yace ba tsarun shi bane a hadashi da mace sai wace ya gani yace yana so.
Ti badai wanan din da bata samu tarbiyan daya dace ba don Allah Alh mu bar wanan zancen don har naji zuciyana ya baci sosai yace kidaiyi tunane kada ki dawo kina jin kunya wata rana.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
ANA DARA GA , , , , , , , ,
8️⃣4️⃣ BY, , , , , , , , , , , ,
ZAINAB IDRIS MAKAWA, , , , , , , , , , ,
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM AL MUTAQDIR, , , , , , , , ,
ONLINE PAID NOVEL YAR UWA KI BIYA KI KARANTA A CIKIN SALAMA BA TARE DA HAKKIN KOWA BA DON BIYA KI TURA DARI BIYAR 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK 08036959257
ALLAH SARKI AI RAINA BAYA BACI YANZU DON KIN FITAR DON NASAN AKWAI RANAN HADUWA SEE U👋👋👋👋
Wa iyazu billahi marubuta muna halaka kan mu akan wasu don kawai neman suna sai mu shagala da yin fasadi da badala wurin rubuta labari.
Shin yar uwa kina tuna cewa duk kallama daya sai mun tsaya masa a cikin ramin mu inda ba mai gyara ko wani dadin baki.
Saboda zon zuciya kin zauna kina batsa kin shagala da rudin shedan hakan bashi zaisa a soki ba ko ki samu daukaka shi so da daukaka daga Allah yake.
Kin fito kina shiga hakkin al,umma da yiwa shedan kanfen tambayi masu auren.
Ko a tsakanin su da mazajen su akwai hijjabi akan wanan baiwan da Allah ya saka a tsakanin jinsi biyu na mace da namiji.
Shi Alkalami fa yafi takobi kaifi wurin isar da sako ga alu,mma tundai a wanan zamanin da muke ciki
Don haka nake kiran yan uwana marubuta da muryan musulunci yaku yan uwa marubuta mu hankalta da abinda muke rubutawa a cikin labarin mu yin batsa bashine ke jawo daukaka a sanka ba .
Idan bamu gyara ba kada mu bata al,umman annabi a sanadin alkalamin mu yan uwa idan na fadi ba daidai ba don Allah ku yafe min amma a kulla yan uwa wallahi abin yana son ya wuce musali mufa ba yahudawa bane da ke fayece sirin boye marubuci kuma da gyara aka sanshi cikin al,umma.
Kwance nake shiru na kurawa rufin dakina ido ba abinda ke min yawo a yanzu sai kalamin ogan mu gasu yaya Abubakar da kuma zancen gwaggo hari a gaban mu.
Juyawa nayi don zuciyana da naji yana mun zafi sosai a lokaci daya a gaskiya kaina ya daure sai tambayan kaina nakeyi nan din ma wasan yake so nayiwa yan uwana da hakan ko me ?
Idan har wasane wa zamuyiwa wasan a nan kuma idan can muyiwa mahaifiyar shi don wani dalili nasa dayace in taimaka mashi a wuce wurin.
Jin yadda ruwan sama ke sauka a lokacin yasa na ja abin rufa don nasan sanyi za ayi a lokacin na lumshe idona daga haka har barci ya daukeni ban falkaba sai safe.
Washe gari ma hakana tashi da kyat na samu na fito falo don zazzabin dake damuna a lokacin hakana fito na karya kamar yadda umma ta bukaci in fito din in karya tunda banci wani abu tun tafiyan mu.
Bayan na samu na dan sha ruwan tea din dana hada da kyar na samu na kurbe shi duk da rashin yawan shi kuwa.
Na koma na jingina jikina a kujera ina dan kada kafa a hankali ummace ta fito daga dakin ta da sako zata ba kanin Abdul da yanzu shine karfin zaman shagon namu sosai.
Don umma bata da issashen lokacin zama kamar da yanzu yasa ta barshi da shagon shi yana zama yana dan samu shima tunda yana da amana.
Ta dawo ta zauna ta kalli kofin dana sha shayin a cikin sa kafin tace dani wanan din ya isheki ke nan na kada kai ta zauna take fadin dazun baffan ku sun kirani.
Jin hakan yasa na dago kai da sauri ina kallon ta tace sun kirani kan wai ana neman bellin su iyalan su Nuhu da sauran tun jiya sun damesu da suna masu zariya a gida.
Amma nace dasu duk abinda sukayi mai kyaune ai suna da daman yanke hukunci a yanzu don suma dan uwansu aka kashe yakin ba namu bane mu kadai ai.
Hakan yayi umma a yanzu ko ance a kashesu ko a kwace dukiyoyin su a mayar muna sun dai da sunriga sun cuce mu ko don haka Allah ne kawai zai isar muna a kansu dama bukatana shine.
Kowa yasan muna raye asan abinda su suka aikata kuma kowa ya bar maki zargi kan abinda mutane basu sani ba.
Don idan ba hakan mukayi ba ba ranan da wanan zargin na mijin ki ya mutu kin shiga duniya da yarki don wasu cewa suke muna barikancin mune a nan.
Hawaye naga yana zuba a idon ta nima din hawaye nake sakewa zuwa lokacin umma tace mutum akawai daukan wa kanshi zunubi.
Kai zakaga mutum daga sama yayi abu wanda ba halin shi bane amma sai ka dauko wani zargi ka dora mai kana zargin shi dashi.
Allah ne shedana tun ranan dana bar gida har zuwa wanan lokacin ban taba aikata wani abin assha ba da zai zubar muna da kimar mu a idon jama, a.
Don haka shi yasan dalilin yin hakan a garemu nidai na shigo lagos ne don tserar da rayuwan mu daga cutarwan su ban kuma taba kai raina da cewa zan yi wani abinda ya kaucewa mahaliccina ba.
Na kuma san wanan abin da kikayi maikyaune don haka kawai zamuyi nasaban mu ya dawo garemu lokaci guda.
Shiyasa banyi wani yun kurin hanaki hakan ba daidao da rana daya don nasan irin tarbiyan dana tayar dake a cikin sa .
Idan iyayye suna da yakini akan diyan su a zamanin nan sai mutane su dauka ko diyan sun fi karfin iyayyen ne suke kyalesu suna abinda sukaga dama har sai kaji ana fadin wani ko wance yafi karfin iyayyen shi ai .
Abin ba haka bane yakine ne wani lokaci da iyayyen ke dashi kan tarbiyan da suka ba yaro idan ba,ayi dace bane sai kaddara wani lokaci ya afkawa dan don yawan bakin dan Adam akan yaro baki mugun dafine sosai ga dan Adam, .
Addu,an mu ga yaya a yanzu shine neman kariya daga idon hama, a ko yaushe bawai neman abin duniya ba kawai ina ma,anan yin addua ga abin duniya kazo kuma abin ya zamo ma fitina a karshe.
Umma na kalla nace umma abinda baki sani ba shine tunda na taso ba a taba fada min magana mai zafi ba irin wanda Alaja mahaifiyar ogan mu ta fada min na cewa wai ni din ba mai nasaba bace yar mace ce ni.
Murmushi naga umma tayi a fuskan ta tana fadin ban tsamani ta kaiki nasaba ko tafiki nasaba a rayuwa don yanzu ita kanta kawai tasani bata san abinda Allah zaiyi maki ke nan gaba ba.
Ban taba jin son kowa ba a zuciyana tun ina karama balle zancen da Asabe ta tabayi a gabana lokacin muna semi boda wanan maganan ya tsaya min a rai yana a cikin dalilaina na jajircewa a rayuwana.
Wayan umma ne ya kara kara a lokacin ta dauka ya Abubakar ne a layin bayan sun gaisa naji tana tambayan shi baida lafiya ne taji muryan shi wani iri a cikin wani yanayi?
Yake fadin kawai dan zazzabi nake fama dashi tun jiya amma da sauki sosai sai ya fara mata zancen da yake son suyi da ita karshe yace ta dan dakance shi anjima zai kirata ai.
Ganin har kwana biyu bai kira ba yasa ranan muka tuno dashi nake fadin umma ai kamata yayi ki kirashi ki masa ya jikin nasa da kika jishi shiru.
Ina da niyar hakan a raina sai dai Allah bai ban ikon kiran nasa ba tana magana ta daga waya ta kirashi abin mamaki wayar shi a hannun nazafa yake ranan don muryan tane radau a wayan.
Hakan yasa na daina abin da nakeyi na dago kai ina kallon inda umma take zaune don tana dauka ba sallama sai cewa tayi waye wanan kuma ?
Ke wacece na fada daga inda nake kutumar uba kikira min miji ki koma tambayan ni wacece au idan ke mijin kine ni kuma brother dinane and so what ko wa kike gareshi don ban sanki a cikin dangin sa ba.
Kece zakifi kowa shedani kuwa don Allah malama ki bashi wayan kinji na fada a hasale ni kuma kara haukatata nakeyi ko banza muna da azzaza da ita da dadewa dama.
Daga inda yake kwance ya bude idon shi yana fadi da kyar ke ban wayana nan ita kuma tana kokarun surfa min zagin cin mutunci shi kuma sai fadin yake da hankalin ki kuwa kikewa yar