Showing 33001 words to 36000 words out of 382072 words
hannun ka ke nan tun jiya haroon ke fada min kun karbo.
Ai tun jiyan uana zuwa muka tafi muka karbo wayan ya fadawa mahaifin nasa sai daddy yace a gaskiya yarinyar nan tana da mutunci sosai da wata ai duk abinda za ayi sai dai ayi ba zata bayar ba.
Ta bayar dadi yarinyar tana da saukin kai matuka irin hausawan nan ne haihuwan can yarinya don ba hausan take ji sosai ba.
Allah sarki ina dai kai mata alheri yadda ya dace ko don irin wanan akan ba mutun abinda bazai taba mantawa bane akan shi.
Wallahi daddy na bata kuma sun gode don da farko sunki amsa sunce don Allah sukayi su.
Saidai daddy wallahi yarinyar nan yadda kasan yar zuri,an gidan Namadi sak haka zubin ta yake ba zakace ba yar gidan bace sai idan tayi hausa.
Kaji harshen ta zaka gane hakan gaban daddy sune yayi wani irn mumunan faduwa lokaci guda da kyat ya furta Allah mai iko.
Shekarun yarinyar zaikai nawa yace karamace sosai dadi don da gani bata kai sha biyar ba ma haka mahaifiyar su ba wata babba bace sosai ga shekaru.
Wayan ce ta mutu lokaci guda ya dago ya dan kalli wayan yaga ya katse ya kara kira sai computer kece masa wayan a kashe yake.
Yayi mamakin hakan don yasan service baya katsewa a unguwar su su sai dai ya basar ya mike ya shiga bandaki yayi wanka ya fitone yayi odan abincin da zai karya kafin su shiga office su dan kara tataunawa kan criminal din su daya gudu bayan yayi nasaran shigo da kayan shi Nigeria ta barau niyar hanya da ba a san dashi ba.
Yagama shirin shi tsab yana saka aninin rigan daya sa yaji wayan ya dauki ruri kuma ya nufi inda take saman gado ya dauka.
My Mom ya gani a rubuce da sauri yakai hannu ya dauka yana mata kirari tace kai ni ba wanan ba wani zance kukayi da Alh ne haka har ya daga mashi hankalin shi haka.
Sai da kyat aka samu ya dawo daidai saidai har yanzu baya magana don bai furtawa kowa komai ba sai ido da yake bin mu da kallo dashi da kalloyana jijiga kai.
Inna lillahi yace nikan bamuyi zancen komai da daddy ba illa zancen waya na daya bace na gani shine kawai hiranb da mukayi din daga nan kuma naji shiru na kira kuma wayan ya mutu.
ZAINAB IDRIS MAKAWA, , , , ,
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFIN NAN BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA
Dakin Ammin shi yawuce, tana zaune as usual cikin shiga na alfarma kaman matan shugaban kasan Nigeria waya a kunnenta tana waya, kan stool na gabanta kuma fruits ne yankakku da spoon aciki da alamu sha take sai wayan ya tsayar da ita, zama yayi kusada ita sanan yadauki bowl na fruit din nata yafara sha abinshi wayanshi yaciro yana dubawa miss calls yagani like 9 daga number daya shiru yayi yanaji ranshi na baci baisan ya akayi Faisal yabama that Aisha girl number shi ba, bayan yabar Abuja lokacin da Mama tarasu daya koma baima sauka agidan ba hotel yakoma da zama dan he’s tired of yanda yarinyar keep stalking him school gida kaman zata haukace akanshi, he just had sex with once which he paid which infact ma bashi yama nemeta ba, Wanan halin datakeyi yasa kwata kwata bayama neman yaran naija, all babes dinshi achan turawa ne cus sunsan menene sex for fun not sex for attachment, dan tsaki yaja ganin tasake kiranshi ya ijiye wayan Ammi datagama call tace “kai lafiya kana neman fasa wayanka” ahankali yace “Ammi damuna wata mayyan yarinya take ne wlh” dan murmushi Ammi tayi tace “kai haka kakema yammata wulakanci ahaka zaka sami matan kayi aure, danni wlh tasaka zanyi agaba Kwanan nan zakai aure dan bazan barka hakama yaro kanada 36 kana neman 37 ace ba mata ina, akwai ma wata yarinyar kawata danakeso kaje kadubo bakaga yarinyar ba kaman baturiya” ijiye bowl na fruits din yayi yace “Ammi please don’t start niba yaro bane dazaki dinga nemomin mata ba I will get married but lemme take my time baaa rushing ayi aure, I still young bawai tsufa nayiba” tunda yake maganan Ammi ke kallonshi tace “wai kai Son na lura bamaka son Auren nan gabaki daya” murmushi yayi ya kwanta akan kujeran yana daura kanshi kan cinyanta ashagwabe yace “Ammi kaina kaikayi sosamin” hannu tasa cikin soft gashin nashi tana sosamai scalp tace “daga ina kake dan na aika dakinka bakanan” ahankali yana lumshe idanu yace “dakin Mom” tsayarda susan tayi tace “akanme zakaje gaida matan nan ita yaran datake zama dasu bata taba turosu sun shigo sun gaidani ba barinma Wanan mai idanun mujiyan Khairy” shiru yayi yana jinta baice komiba yace “ita tanaso yarana sudinga girmamata ita batasa nata sunyi hakaba” murya chan kasa yace “common Ammi nowww, yaran gidan nan waye baya tsoronki masifanki yasa babu wanda keso yashigo side dinki ya gaidake” ture kanshi tayi dagakan cinyanta tace “ni uwarka kake kira masifaffiya eh” maida kanshi yayi kan cinyanta yace “Ammi ok bazan kara zuwa ba cigaba damin bacci nakeji wlh” yanda takeson Zayn yasa shi kadaine bata iyawa masifa da wanine yau daya shiga uku, cigaba da sosamai kan tayi baidauki cikakken 4min ba yay bacci ahaka, ta tasashi gaba tana kallo ahaka Baffa yashigo side din yana kallonsu murmushi yayi yace “kin sangarta yaron nan dayawa wife” murmushi tayi tace “wai nan lallabashi nake yaje yadubo yar kawata idan tamai mu musu aure koya kagani dan wlh Alhaji na lura Zayn bayason yau aure at all” tunda tafara maganan Baffa yay gim yana kallonta, ganin yanda yayi yasa Ammi tace “tunanin me kake bakace komi ba” dan murmushi yayi yawuce sama sanan yace “idan bayaso karki takuramai” binshi da kallo tayi dan reply din Baffa seems strange, dan tabe baki tayi tace “zaimaje kuma zai sota atoh”.
Wuraren 4 tana zaune adakinta tana waya da Aliyu da this is the third time yake kiranta tun bayan text datamishi dazu kan ta yanke duk yadamu harda cemata zai dawo tahanashi karya dawo dudda haka yaki yarda, turo kofa Batool tayi tawani fado gadon tace “Malama Ya Zayn yace kifito kuje” ahankali tace “kije kicemai nafasa zuwa” hararanta Batool tayi tace “wacece Yar aikenki ni kinga tafiyata wajen Mom bye” Aliyu dakejin maganan su yace “waye Zayn? Ina zaku”? Dan yatsine fuska tayi tace “gidan mu zani wajen Baba, Ya Zayn kamanta Babban yayanmu dandan Baffan mune” dan ijiyan zuciya taji yasauke kafin ahankali yace “go and tell him u are not going, gobe Adamu yakaiki” gyadamai kai tayi tace “tom bari naje” katse wayan tayi ta ijiye kan gado sanan taja wani gyalen Batool data jefar kan gado tadaura akanta dababu dan kwali tazura silipas tawuce tafita”.
Yana zaune cikin mota yakafa black sun glasses a idanunshi kaman wani makaho yana kallon kofar flat din Mom, sai uban kamshi yake yasaka wani gizna mai ruwan toka ajikinshi kaman wani ango, bude kofan flat din Mom da akayi yasa ya gyara zama yana kallon flat din da kyau, fitowa tayi babu komi a hannunta sanye dawani pink bathroom slippers da kumbunan kafanta sukai Zara zara sukai kyau aciki, har lokacin tana sanye da gown din dake jikinta dazu, hannunta dataji ciwo saiwani kaffa kaffa take dashi kaman Yar yarinya daga ganinta kasan bata sabajin ciwo ba and she hates getting injured, fuskanta looks so innocent and so beautiful tana wani irin glowing idanunta subyi fari kal kaman tana wankesu da hypo, pink lips dinta ko daganan zaune amota da bakin glass dinan a idanunshi yana iya ganinsu, gani yayi ta tsaya takalli waya nan tsuntsayen dayagani anan barandan Mom acikin cage dinsu masu kyau dankoshi dazu dazai shigo saida ta tsaya ya kalli tsuntsayen dan sunyi kyau, murmushi tayi sosai da he could see all side dimples nata na lotsawa jerin gajejjerun white baby teeth nata sun fito tana kallonsu sanan ta tashi tajuyo tana saukowa daga staircase din, ahankali yakai hannunshi yadaura kan kirjinshi dayaji every step datai taking yana jinshi a heart dinshi, tunda yake shi he never baitaba jin haka on anygirl ba, shi baima taba tsayawa yakalli any girl kaman yanda yakalli Khairy yauba, he don’t know mesa kawai he just like how innocent she is, dan iska always know dan uwanshi idan yaganshi but anytime yakalli Khairy he sees yarinya that doesn’t know anything, yayi nisa acikin tunanin yaji tai knocking glass din motarshi wani irin daure fuska yayi batare daya saukarda glass din kasa ba yay unlocking car din hakan yasa tabude kofar motan kallo daya tamai sanan tadan sunnar da kai ahankali tace “Ya Zayn baranj…..” “you don’t talk to me daga waje get in kafin nabata miki rai” jitayi ranta yabaci ahankali tashigo motan tazauna zata fara magana yace “rufemin kofan mota” rufe kofan motan tayi ahankali kafin tai magana yatada motan yaja ana budemai kofa dasauri tace “Ya Zayn bazani ba shine abinda nazo nafadama” batare daya kalleta ba yace “idan munkai kidawo” dan jim tayi ranta nabaci, batare daya kalleta ba yace “sit belt Miss” jan sit belt din tayi tasaka sanan ahankali tamaida kanta tana kallon hanya.
ANA DARA GA DARE, , , , ,
1️⃣1️⃣
BY ZAINAB IDRIS MAKAWA, , , ,
PAID NOVEL
YAR UWA KI BIYA KI KARANTA A CIKIN SALAMA DA AMINCI KADA KI YARDA DA RUDIN SHEDAN KICE AI MUMA KARYA MUKE YI WANAN BA GASKIYA BANE, , , , , , ,
BISSIMILLAHI RAMANIN RAHIM , , , , , ,
Idan wani abu ya samu Alh a yau moddibo ne silan hakan don shi ya kashe shi ina tsaye suke waya dashi ban san ko suwa ya fadawa Alh ya gani ba iya dai abinda na sani ke nan a yanzu.
Amma kuma kin san dai ba zai fada mai abinda zai halaka uban cikinsa ba da kansa don ke kanki da kike fadin haka yafiki son shi.
Ran manyan mata ya baci don haka har takai hjy tayi magana a ranan kan irin izigili da iya shegen da hjy karima kanso ta kawo masu a gidan wani lokaci.
Haka dai kikace don ko abin a zuciya yake ba a fili ba shi dai na gani don da kin san hakan ai ba zaki fadi hakan ba a yanzu ai.
Don Allah hjy wanan wani abu kuke son kawo muna a yanzu kuma mijin ku yana a cikin wanan irin hali haka.
Ku har kunga wurin fada a yanzu tsakanin ku makin ku taimaka mashi da addu zaku tsaya kuna sayar da hali haka.
Dr bari abin na karima baida armashi wallahi duk yadda ka iya hakkuri sai ta kaika kull, daga inda hjy karima take tace eh tunda ba gaskiya kike so ba ke dole ki fadi hakan ai.
Ya kara daga hannu yana fadin kunga don Allah kuyi hakkuri yanzu haka sai mun kai Alh asibiti don jinin shi ya hau sosai.
Innalillahi suke fadi bayan hjy karima dake fadin kaji ba ko yanzu na fada duk ko meye ma modibbone silar tayar da wanan zancen.
Nabila ce dake cikin shirin fita school sukaji kururuwan hjy karima tana neman agaji kan mahaifin nasu ta fice daga dakin rai bace.
Don abinda hjy karima keyiwa mahaifiyan su a yanzu abin yana matukar damun su sosai a rai.
Saidai babu yadda zasuyi ne don hjyn su ma ba zata bari suyi mata wani rashin kunya ba a cewan hjyn tasu ai kishiyar tace tana ganin a yanzu daidai suke a idon mijin su.
Gashi a cikin yan kwanakin nan wani irin tsoro da fargaban ta suke ji don ta riga data dasa masu tsoron ta a zuciyar su.
Basu Nabila kadai ba wanan abin yake damu a a yanzu ai duk wani wanda ke gidan kuma ya shaki hanyaki yai arba da ita a ranan data ai watar da sihirin shima abin ya shafe shi kamar yadda bokan ta ya fada mata tayi takuma yi din.
Ya kuma fara tasiri a jikin su a lokacin sihiri ke nan duk da ita a ganin ta bata samu yadda take son samu a garesu ba .
Don gashi duk da tana ganin tsoron ta a fuskokin su sai ya kasance kuma hjy din bata shakun ta a yadda taso ta kasance.
Alh dake kwance ne ya dago kai jin wai za a kaishi asibiti yake fadi cikin karfin hali dr a barni a gida ba sai naje asibiti ba, zan iya kula da kaina a nan ma ya fada cikin yanayin tausayi.
Ya kara da fadin idan har naji sauki ga goben nan in Allah ya kaimu nake son yin tafiya.
Tafiya kuma Alh kana cikin wanan halin ciwo haka hjy Adda ta fada yace insha Allahu zan kokarta naga na tafi don abu mai muhinmanci zai kaini inda zani din.
Duk da haka da ka bari har kaji , , , , a ikon Allah idan tafiyan baida muhunmanci a gareshi ai ba zaice zai tafi ba sai dai kawai idan ba a son ya tafi ga goben ne to amma mai abu ja mara abuja irin haka ?
Allah ya kara lafiya Alh hjy Addah ta fada don ta gane me karima din take nufi a lokacin a zaton ta hjy na fada hakane kawai don ya kasance ranan girkinta ne goben shine bata son yayi tafiyan dayace zaiyi din don hakana.
Dan murmushi Addah tayi kafin tace ikon Allah wani irn dare ne jemage bai gani a rayuwan sa saidai wanda ba,ayi yana raye ba kuwa hjy ta fada.
Ko ya gani yana son kara gani don hakan bai ishe shi ba ai itama karima ta mayar da amsan gareta.
Yanzun nan zaku bar wurin nan ya fada rai bace likitan yace shine abinda yasa nake son daukeka a gaban su tunda sun zama haka a yamzu.
Ke hjy keda nake dauka mai hankali zaki biyewa wanan da kurciya ke dawainiya a kanta lafiyan mijin ku shine abin nema a yanzu ba wanan shiriritan ba gaskiya.
Kyalesu dr nagane duk shirme da jin dadine ke rudin zuciyar su a yanzu idan na tafi sun huta ai da ganina.
Hakan yasa duk suka ja bakunan su sukai shiru don yadda yai maganan a cikin bacin rai da nuna takaici a gare su.
Bazan iya kwatanta dadin da yan gidan hayan mu sukaji ba a ranan yadda na kwayewa iya wale zani a bainan jama,a don su iyamuran suna tsoron ta wai tana da maita yasa takewa kowa har yarbawan su yadda taga dama a gidan.
A yanayin rashin walwalan da naga umma a ciki tun faruwan abin yasa nasha jinin jikina na rage duk san guntun walwalan dake tare dani a yanzu.
Gashi yau kwana uku da dawowan mu asibiti ban fara fita dan buga bugan samun kudin da nakeyi ba har wanan lokaci.
Don muna amfani da dan kudaden da muka samu daga hannaye manbambata damu san da su Allah ya tsago muna rabon mu daga tsatson su muna ci.
Ko yanzu ma abincine na sayo muna don duk da kudin a hannun mu bamu girkawa saidai mu dan sayo don sabo da dabi,an yarbawa da mukayi a can da kuma rashin lafiyan umma din da Asma ke baraza a kanta yanzu.
Duk da yake taimakon data samu a zaman mu asibitin nan yasa ta samu lafiya yanzu sosai ba irin nadewan nan da takeyi ko yaushe a cikin ciwo da takanyi ba a baya,
Abinci ta fitar ta zuba a plate din da suke ci a ciki ta mikawa umma nata ta kai nasu har gaban kanin ta don suci kamar yadda suka saba yi a kullun.
Munyi nisa ga cin abin muryan umma ya dakatar dani daga kai loman abincin a bakina take fadin .
Zamu bar gidan nan da unguwar nan ga baki daya zamu koma can nisa da kowa da yasa mu nan a baya son gaba daya hankali bai kwanta da zaman mu a nan ba kuma yanzu.
Umman don fadan mu da iya wale zamu bar gidan nan a yanzu in hakane umma ai na rama maki kwatankwacin abinda tayi maki itama taji in da dadi.
Bashi bane Sahiba ni na hango abinda ku baku san dashi ba a yanzu don kaucewa duk wani abinda ka iya tasowa nan gaba gareku zai samu tashi.
Umma idan mun tashi ban karatun ma fa nida Amar duk da karatun bawai ya dameni bane a lokacin.
Duk nayi tunanen hakan umma tace sai dai da yake ga wa yan nan kudaden a hannun sai muyi amfani dashi wurin canza makarantar naku ai.
Fuskana na bata kafin nace yanzu umma idan mun bar nan ina zamu koma kuma tace na yanke shawaran mu koma can semi boda zaifi muna don shike nisa da nan sosai.
Semi boda umma wa muka sani a can da zamu koma can din da zama umma ta kalleni fuska daure tana fadin .
Nan din da muke zaune tare dasu yan uwan mu nesu ko mun san sune dama haka can din da sannu zamu saba da su ai.
Fuska na tabe lokaci daya alaman ban dai so hakan ba tace na kula baki son tashin mu gidan nan don sabon da kika dayi