Showing 219001 words to 222000 words out of 557259 words
𝗱𝗶𝗻
"𝗗𝘂𝗸𝗮 𝗸𝗮𝗶 𝗸𝗮𝘀𝗼.....𝗸𝗮 𝗮𝘇𝗮𝗺𝗮 𝗸𝗮𝗻𝗸𝗮 𝗵𝗶𝗱𝗶𝗺𝗮𝗿 𝗱𝗮 𝗸𝘄𝗮𝘁𝗮 𝗸𝘄𝗮𝘁𝗮 𝗯𝗮𝘁𝗮 𝗱𝗮 𝘄𝗮𝗻𝗶 𝘁𝘂𝘀𝗵𝗲 𝗸𝗼 𝗸𝘂𝗺𝗮 𝗮𝗺𝗳𝗮𝗻𝗶.....𝘄𝗮𝗶 𝘄𝗮𝗶𝘁 𝗺𝗮......𝘁𝘂𝗸𝘂𝗻𝗻𝗮 𝗸𝗮𝗻𝗮 𝗻𝘂𝗳𝗶𝗻 𝗻𝗶 𝘇𝗮𝗸𝗮 𝘀𝗮𝗸𝗮 𝗮 𝗴𝗮𝗯𝗮 𝗸𝗮𝗸𝗮𝗶 𝗰𝗮𝗻 𝗴𝗶𝗱𝗮𝗻?"
"𝗪𝗮𝗹𝗹𝗮𝗵𝗶 𝘄𝗮𝗹𝗹𝗮𝗵𝗶 𝘀𝗮𝗶𝗸𝗮 𝘀𝗵𝗶𝗿𝘆𝗮 𝗸𝗮𝗺𝗮𝗻 𝗸𝗼𝘄𝗮𝗻𝗻𝗲 𝗮𝗻𝗴𝗼,𝗸𝘂𝗺𝗮 𝘀𝗮𝗶𝗻𝗮 𝗸𝗮𝗶𝗸𝗮 𝗵𝗮𝗿 𝗰𝗶𝗸𝗶" 𝗬𝗮𝘆𝗶 𝗴𝗮𝗴𝗴𝗮𝘄𝗮𝗿 𝘆𝗮𝗻𝗸𝗮𝗿 𝗺𝗮𝘀𝗮 𝗯𝗮𝘆𝗮 𝗱𝗮 𝗿𝗮𝗻𝘁𝘀𝘂𝘄𝗮,𝗱𝗼𝗻 𝗿𝗮𝗻𝘁𝘀𝘂𝘄𝗮𝗿 𝗰𝗲 𝗸𝗮𝗱𝗮𝗶 𝘆𝗮𝘀𝗮𝗻 𝘇𝗮𝘁𝗮 𝘀𝗮𝗸𝗮 𝗳𝘂𝗮𝗱 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝗮𝗯𝗶𝗻𝗱𝗮 𝘆𝗮𝗸𝗲𝘀𝗼 𝗱𝗶𝗻 𝗯𝗮 𝘁𝗮𝗿𝗲 𝗱𝗮 𝗷𝗮𝗻 𝘇𝗮𝗻𝗰𝗲 𝗯𝗮,𝗸𝗮𝘀𝗮𝗻𝗰𝗲𝘄𝗮𝗿 𝗱𝘂𝗸 𝘄𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝗿𝗮𝗻𝘁𝘀𝘂𝘄𝗮 𝗮 𝗰𝗶𝗸𝗶𝗻 𝘀𝘂 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗾𝗼𝗾𝗮𝗿𝗶𝗻 𝗳𝗶𝗱𝗱𝗮 𝗱𝗮𝗻 𝘂𝘄𝗮𝗻𝘀𝗮 𝗱𝗮𝗴𝗮 𝗿𝗮𝗻𝘁𝘀𝘂𝘄𝗮𝗿.
𝗜𝗱𝗮𝗻𝘂 𝘆𝗮 𝘇𝘂𝗯𝗮 𝗺𝗮𝘀𝗮,𝗸𝗮𝗺𝗮𝗿 𝘇𝗮𝗶𝘆𝗶 𝗺𝗮𝗴𝗮𝗻𝗮 𝘀𝗮𝗶 𝗸𝘂𝗺𝗮 𝘆𝗮 𝗳𝗮𝘀𝗮,𝘆𝗮 𝗷𝘂𝘆𝗮 𝘇𝘂𝘄𝗮 𝘀𝗮𝘀𝗵𝗲𝗻 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝗱𝗶𝗻 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝘁𝗮𝗸𝗮𝘄𝗮 𝗰𝗶𝗸𝗶𝗻 𝗻𝘂𝘁𝘀𝘂𝘄𝗮𝗿 𝗻𝗮𝗻 𝘁𝗮𝘀𝗮. 𝗖𝗮𝗸 𝘆𝗮 𝘁𝘀𝗮𝘆𝗮 𝗱𝗮𝗯 𝗱𝗮 𝘇𝗮𝗶 𝘀𝗵𝗶𝗴𝗮,𝗺𝘂𝗿𝗺𝘂𝘀𝗵𝗶 𝗺𝗲 𝗾𝗮𝗿𝗮𝗺𝗶𝗻 𝘀𝗮𝘂𝘁𝗶 𝘆𝗮 𝘀𝘂𝗯𝘂𝗰𝗲 𝗺𝗮𝘀𝗮,𝘆𝗮 𝘄𝗮𝗶𝘄𝗮𝘆𝗮 𝘆𝗮 𝗱𝘂𝗯𝗶 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝗱𝗶𝗻
"𝗪𝗮𝗹𝗹𝗮𝗵𝗶 𝘆𝗮𝗿𝗼𝗻 𝗻𝗮𝗻 𝗸𝗮 𝗿𝗮𝗶𝗻𝗮𝗻𝗶 𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘄𝗮,𝘄𝗮𝗶 𝗸𝗮 𝗺𝗮𝗻𝘁𝗮 𝗸𝘄𝗮𝗻𝗮 𝗱'𝗮𝗶 𝗱'𝗮𝗶 𝗵𝗮𝗿 𝗯𝗮𝗸𝘄𝗮𝗶 𝗻𝗮 𝗯𝗮𝗸𝗮.....𝘁𝘂𝗸𝘂𝗻𝗻𝗮 𝗺𝗮 𝘄𝗮𝗶 𝘄𝗮𝘆𝗲 𝘆𝗮𝗰𝗲 𝗺𝗮𝗸𝗮 𝗵𝗮𝗸𝗮 𝗻𝗮 𝘁𝘀𝗮𝗿𝗮 𝗸𝗼𝗺𝗮𝗶 𝗻𝗲?,𝗮𝘂𝗿𝗲𝗻 𝗱𝗮𝗻𝗮 𝘁𝘀𝗮𝗿𝗮 𝗱𝗮𝗴𝗮 𝗱𝗮𝘂𝗿𝗮𝘄𝗮 𝘀𝗮𝗶 𝗿𝗮𝗸𝗮𝘁𝗮 𝗴𝗶𝗱𝗮𝗻 𝘁𝗮𝗿𝗯𝗶𝘆𝘆𝗮 𝗱𝗮 𝘇𝗮𝘀𝘂𝘆𝗶?"
"𝗚𝗶𝗱𝗮𝗻 𝘁𝗮𝗿𝗯𝗶𝘆𝘆𝗮?" 𝗙𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝗱𝗶𝗻 𝘆𝗮 𝗳𝗮𝗱𝗮 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗱𝗮𝗻𝗻𝗲 𝗱𝗮𝗿𝗶𝘆𝗮𝗿𝘀𝗮,𝗱𝗼𝗻 𝘁𝘂𝗻 𝗱𝗮𝗴𝗮 𝗻𝗮𝗻 𝗵𝗮𝗿 𝘀𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘇𝗮𝗶 𝗯𝗮𝗿𝗼 𝗳𝘂𝗮𝗱 𝗱𝗶𝗻 𝗰𝗶𝗸𝗶𝗻 𝗴𝗶𝗱𝗮𝗻𝘀𝗮 𝗯𝗮𝘆𝗮𝘀𝗼𝗻 𝘆𝗮𝗴𝗮 𝘄𝗮𝗻𝗶 𝗮𝗯𝘂 𝗺𝗲 𝗸𝗮𝗺𝗮 𝗱𝗮 𝘄𝗮𝘀𝗮 𝘀𝗮𝗺.....𝘆𝗮𝗻𝗮𝘀𝗼𝗻 𝗶𝗱𝗮𝗻𝗺𝗮 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗱𝗮𝘂𝗸𝗮𝗻 𝗮𝗯𝘂𝗻 𝗮 𝗺𝗮𝘇𝗮𝘂𝗻𝗶𝗻 𝘄𝗮𝘀𝗮 𝘀𝗼 𝘆𝗮𝗸𝗲 𝘆𝗮𝗷𝗶 𝘀𝗼𝘀𝗮𝗶 𝗮 𝗿𝗮𝗻𝘀𝗮 𝗮𝘂𝗿𝗲 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝗸𝗮𝗺𝗮𝗿 𝗸𝗼𝘄𝗮𝗻𝗻𝗲 𝗺𝗮𝗴𝗶𝗱𝗮𝗻𝗰𝗶.
"𝗧𝗼 𝗸𝗮 𝘀𝗮𝗯𝗮 𝗹𝗶𝘀𝘀𝗮𝗳𝗶 𝘆𝗮𝗹𝗹𝗮𝗯𝗮𝗶" 𝗬𝗮 𝗳𝗮𝗱𝗮 𝘁𝗮𝗻𝗮 𝗷𝗮𝗻 𝗵𝗮𝗻𝗻𝘂𝗻𝘀𝗮 𝘀𝘂𝗻𝗮 𝗾𝗮𝗿𝗮𝘀𝗮𝘄𝗮 𝗰𝗶𝗸𝗶.
𝗗𝗮𝗴𝗮 𝗾𝗮𝗿𝘀𝗵𝗲 𝗱𝗮𝗶 𝗱𝗼𝗹𝗲 𝗶𝗱𝗮𝗻𝘂 𝘆𝗮 𝘇𝘂𝗯𝗮𝘄𝗮 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝗱𝗶𝗻,𝘆𝗮𝘆𝗶 𝘄𝗮𝗻𝗸𝗮 𝗱𝗼𝗻 𝗱𝗮𝗺𝗮 𝘀𝗮𝗯𝗼𝗻𝘀𝗵𝗶 𝗻𝗲 𝗱𝘂𝗸 𝗱𝗮𝗿𝗲,𝗯𝗮𝗿𝗲 𝘆𝗮𝘂 𝗱𝗶𝗻 𝗱𝗮 𝘀𝘂𝗸𝗮 𝘄𝘂𝗻𝗶 𝘇𝗶𝗿𝗴𝗮 𝘇𝗶𝗿𝗴𝗮𝗿 𝗱𝗮 𝗯𝗮𝗯𝘂 𝗴𝗮𝗶𝗿𝗮 𝗯𝗮𝗿𝗲 𝗱𝗮𝗹𝗶𝗹𝗶 𝗱𝗮 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝘆𝗮 𝗮𝘇𝗮 𝗺𝗮𝘀𝗮. 𝗬𝗮𝗷𝗶 𝗱𝗮𝗱𝗶𝗻 𝗷𝗶𝗸𝗶𝗻𝘀𝗮 𝘀𝗼𝘀𝗮𝗶,𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝘆𝗮 𝗳𝗶𝗱𝗱𝗼 𝗺𝗮𝘀𝗮 𝗸𝗼𝗺𝗮𝗶. 𝗞𝗮𝗺𝗮𝗻 𝗱𝗮𝘇𝘂 𝗵𝗮𝗸𝗮 𝘆𝗮 𝗱𝗶𝗻𝗴𝗮 𝗺𝗶𝗾𝗮 𝗺𝗮𝘀𝗮 𝗸𝗼𝗺𝗮𝗶 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝘀𝗵𝗶𝗿𝘆𝗮𝘄𝗮,𝘀𝗮𝗶 𝗴𝗮𝘀𝗵𝗶 𝘆𝗮 𝗳𝗶𝘁𝗼 𝗳𝗲𝘀 𝗰𝗶𝗸𝗶𝗻 𝗼𝗹𝗶𝘃𝗲 𝗰𝗼𝗹𝗼𝗿,𝘆𝗮𝘆𝗶 𝗮𝗺𝗳𝗮𝗻𝗶 𝗱𝗮 𝗵𝘂𝗹𝗮 𝗱𝗮 𝗵𝗮𝗹𝗳 𝗰𝗼𝘃𝗲𝗿 𝘀𝗵𝗼𝗲 𝗱𝘂𝗸𝗮 𝗸𝗮𝗹𝗮𝗻 𝗽𝗮𝗹𝗲 𝘀𝗮𝗴𝗲 𝗱𝗮𝘆𝗮 𝗱𝗮𝗰𝗲 𝗾𝘄𝗮𝗿𝗮𝗶 𝗱𝗮 𝗼𝗹𝗶𝘃𝗲 𝗰𝗼𝗹𝗼𝗿 𝗱𝗶𝗻 𝗱𝗮 𝘄𝗮𝗻𝗶 𝗶𝗿𝗶𝗻 𝗺𝗮𝘁𝗰𝗵𝗶𝗻𝗴. 𝗗𝗮𝗴𝗮 𝘀𝗵𝗶 𝗵𝗮𝗿 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝘀𝘂𝗻𝘆𝗶 𝘄𝗮𝗻𝗶 𝗯𝗮𝗹𝗮'𝗶𝗻 𝗾𝘄𝗮𝗿𝗲𝘄𝗮 𝘄𝗮𝗷𝗲𝗻 𝗶𝘆𝗮 𝗵𝗮𝗱𝗮 𝗰𝗼𝗹𝗼𝗿 𝗱𝗮 𝘀𝗮𝗻𝘆𝗮 𝘀𝘂𝘁𝘂𝗿𝗮𝗿 𝗱𝗮 𝘇𝗮𝘁𝗮 𝘇𝗮𝘂𝗻𝗮 𝗮 𝗷𝗶𝗸𝗶. 𝗗𝘂𝗸 𝗱𝗮 𝗮 𝘆𝗮𝗻𝘇𝘂 𝘀𝗵𝗶 𝗯𝗮𝗶𝗱𝗮 𝘄𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗹𝗼𝗸𝗮𝗰𝗶𝗻,𝗱𝗼𝗻 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗱𝗮 𝗽𝗿𝗼𝗳𝗲𝘀𝘀𝗶𝗼𝗻𝗮𝗹 𝗰𝗹𝗼𝘀𝗲𝘁 𝗼𝗿𝗴𝗮𝗻𝗶𝘀𝗲𝗿 𝗱𝗮𝗸𝗲 𝘁𝘀𝗮𝗿𝗮 𝗺𝗮𝘀𝗮 𝗸𝗮𝘆𝗮𝗻 𝗱𝗮 𝘇𝗮𝗶𝘆𝗶 𝗮𝗺𝗳𝗮𝗻𝗶 𝗱𝗮𝘀𝘂 𝗻𝗮 𝘁𝘀𝗮𝗵𝗼𝗻 𝘀𝗮𝘁𝗶𝘁𝘁𝗶𝗸𝗮,𝘄𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘆𝗮 𝗮𝗷𝗶𝘆𝗲𝘀𝘂 𝗻𝗲 𝗮 𝗱𝘂𝗸𝗮 𝗴𝘂𝗿𝗮𝗿𝗲𝗻 𝗱𝗮 𝘆𝗮𝗸𝗮𝗻 𝗶𝘆𝗮 𝘇𝘂𝘄𝗮 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝘀𝗮𝘁𝗶 𝗸𝗼 𝘀𝗮𝗺𝗮 𝗱𝗮 𝗵𝗮𝗸𝗮,𝗸𝗼𝘄𝗮𝗻𝗻𝗲 𝗸𝘂𝗺𝗮 𝗮𝗹𝗯𝗮𝘀𝗵𝗶𝗻𝘀𝗮 𝗱𝗮𝗯𝗮𝗻 𝗸𝗼𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝘄𝗮𝘁𝗮𝗻𝗻𝗶 𝗯𝗮𝗶𝘆𝗶 𝗮𝗶𝗸𝗶𝗻𝘀𝗮 𝗯𝗮. 𝗦𝗮𝗶𝗱𝗮𝗶 𝗱𝘂𝗸 𝗱𝗮 𝗵𝗮𝗸𝗮 𝗱𝘂𝗸 𝗿𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘆𝗮 𝘀𝗮𝗺𝘂 𝗸𝗮𝗻𝘀𝗮 𝘆𝗮 𝗵𝗮𝗱𝗮𝘄𝗮 𝗸𝗮𝗻𝘀𝗮 𝗱𝗿𝗲𝘀𝘀𝗶𝗻𝗴 𝘁𝗮 𝗳𝗮𝗿𝗮𝘁 𝗱𝗮𝘆𝗮 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝗸𝗲 𝗴𝗮𝗻𝗲𝘄𝗮. 𝗬𝗮𝗮𝗮𝗻 𝗵𝗮𝗹𝗶𝗻𝘀𝗮,𝗺𝗮𝘆𝗲 𝗻𝗲 𝘄𝗮𝗷𝗲𝗻 𝗶𝘆𝗮 𝘁𝘀𝗮𝗿𝗮𝘄𝗮 𝗷𝗶𝗸𝗶 𝗮𝗱𝗼 𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘄𝗮𝗻𝗰𝗶 𝘆𝗮𝗸𝗲 𝘀𝗮𝗸𝗲 𝘁𝗮𝗸𝗮 𝗺𝘂𝗵𝗶𝗺𝗺𝗶𝘆𝗮𝗿 𝗿𝗮𝘄𝗮 𝘄𝗮𝗷𝗲𝗻 𝗳𝘂𝘀𝗴𝗮𝗿 𝗵𝗮𝗻𝗸𝘂𝗹𝗮𝗻 '𝘆𝗮𝗺𝗺𝗮𝘁𝗮𝗻 𝗱𝗮𝗸𝗲 𝗾𝘂𝗹𝗮𝗳𝘂𝗰𝗶𝗻𝘀𝗮.
"𝗠𝗮 𝘀𝗵𝗮 𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵.... .𝗽𝗲𝗿𝗳𝗲𝗰𝘁 𝗺𝗮𝘁𝗰𝗵" 𝗙𝘂𝗮𝗱 𝗱𝗶𝗻 𝘆𝗮 𝗳𝗮𝗱𝗶 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝘀𝗵𝗮𝗳𝗮 𝗴𝗮𝗯𝗮𝗻 𝗯𝗮𝗯𝗯𝗮𝗻 𝗿𝗶𝗴𝗮𝗿 𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘀𝗵𝗮 𝗮𝗶𝗸𝗶. 𝗦𝗵𝗶 𝗸𝗮𝗻𝘀𝗮 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝗱𝗶𝗻 𝗸𝗮𝗹𝗹𝗼𝗻𝘀𝗮 𝘆𝗮𝗸𝗲,𝘆𝗮𝗱𝗱𝗮 𝗸𝗮𝘆𝗮𝗻 𝘀𝘂𝗸𝗮 𝗮𝗺𝘀𝗵𝗲𝘀𝗵𝗶 𝗺𝗮𝘁𝘂𝗾𝗮 𝘀𝘂𝗸𝗮 𝘀𝗮𝗸𝗲 𝘀𝘂𝗿𝗮 𝗱𝗮 𝗸𝘄𝗮𝗿𝗷𝗶𝗻𝗶𝗻 𝗱𝗮 𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝘆𝗮 𝗯𝗮𝘀𝗵𝗶.
𝗡𝗲𝗺𝗮𝗻 𝘄𝗮𝗷𝗲𝗻 𝘇𝗮𝗺𝗮 𝘆𝗮𝗴𝗮 𝘆𝗮𝗻𝗮𝘆𝗶,𝘀𝗮𝗶 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝗯𝗮𝗻𝘇𝗮 𝗱𝗮𝘀𝗵𝗶,𝘆𝗮 𝗳𝗶𝗱𝗱𝗮 𝘄𝗮𝘆𝗮 𝘆𝗮 𝗸𝗶𝗿𝗮 𝗮𝗯𝗯𝗮.....
"𝗔𝗯𝗯𝗮 𝗺𝘂𝗻 𝗴𝗮𝗺𝗮,𝗼𝗸𝗮𝘆 𝘁𝗼" 𝗠𝗮𝗶𝗱𝗮 𝘄𝗮𝘆𝗮𝗿 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝗮𝗹𝗷𝗶𝗵𝘂𝗻𝘀𝗮 𝘆𝗮 𝗺𝗶𝗾𝗲
"𝗦𝗮𝗶𝗸𝗮 𝘁𝗮𝘀𝗼 𝗺𝘂𝗷𝗲 𝗮𝘆𝗶 𝗺𝗮𝗸𝗮 𝗳𝗮𝗱𝗮𝗻 𝗴𝗶𝗱𝗮𝗻 𝗮𝘂𝗿𝗲". 𝗬𝗮 𝗳𝘂𝗿𝘁𝗮 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗱𝗮𝗻𝗻𝗲 𝗱𝗮𝗿𝗶𝘆𝗮𝗿𝘀𝗮.
𝗗𝗮 𝗸𝗮𝗹𝗹𝗼 𝘆𝗮𝗯𝗶 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝗱𝗶𝗻 𝗴𝗮𝗹𝗮𝗹𝗮 𝗸𝗮𝘄𝗮𝗶 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗱𝘂𝗯𝗮𝗻𝘀𝗮.
"𝗞𝗮 𝗳𝗮𝗿𝗮 𝘄𝘂𝗰𝗲 𝗶𝘆𝗮𝗸𝗮𝗻𝗸𝗮 𝗳𝗮......𝗳𝗮𝗱𝗮 𝗰𝗲 𝗺𝗮𝗸𝗮 𝗮𝗸𝗮𝘆𝗶 𝗺𝘂𝗻 𝗿𝗮𝗯𝘂?" 𝗬𝗮 𝗳𝗮𝗱𝗮 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗷𝗶𝗳𝗮𝗻 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝗱𝗮 𝗵𝗮𝗿𝗮𝗿𝗮 𝘄𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘁𝘂𝗻𝗶 𝘆𝗮 𝗸𝗮𝗶 𝗾𝗼𝗳𝗮,𝗱𝗼𝗹𝗲 𝘆𝗮 𝗺𝗶𝗾𝗲 𝗵𝗮𝗿 𝗰𝗶𝗸𝗶𝗻 𝗿𝗮𝗻𝘀𝗮 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗷𝗶𝗻 𝗮𝗯𝘂𝗻 𝘆𝗮 𝗶𝘀𝗮 𝗵𝗮𝗸𝗮. 𝗦𝗵𝗶 𝘀𝗮𝗺 𝗯𝗮𝗶 𝗸𝗮𝘄𝗼 𝗵𝗮𝗸𝗮 𝗮𝗯𝘂𝗻 𝘇𝗮𝗶 𝗷𝘂𝘆𝗲 𝗯𝗮,𝗱𝗮 𝘁𝗮 𝘆𝗮𝘆𝗮 𝗺𝗮 𝘇𝗮𝗶 𝗯𝗮𝗿𝗶 𝗮𝘆𝗶 𝗵𝗮𝗸𝗮 𝗱𝗮𝘀𝗵𝗶?,𝘁𝗮𝗯𝗯𝗮𝘀 𝗱𝗮 𝗿𝗮𝗻𝗮𝗿 𝗱𝗮𝘆𝗮 𝗱𝗮𝘂𝗸𝗼 𝘄𝗮𝗻𝗰𝗮𝗻 𝘁𝘀𝗼𝗵𝗼𝗻 𝗻𝗮𝘁𝗮 𝘇𝗮𝗶 𝗸𝗶𝗿𝗮 𝗺𝗮'𝗮𝗶𝗸𝗮𝘁𝗮𝗻𝘀𝗮 𝘀𝘂 𝘀𝗵𝗮𝗶𝗱𝗮 𝗮 𝗱𝗮𝘂𝗿𝗮 𝗮𝘂𝗿𝗲𝗻 𝗮 𝘄𝗮𝗷𝗲𝗻 𝗮 𝘄𝘂𝗰𝗲 𝘄𝗮𝗷𝗲𝗻,𝘆𝗮 𝘁𝗮𝘁𝘁𝗮𝗿𝗮 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝘁𝗮𝗳𝗶𝘆𝗮𝗿𝘀𝗮 𝘀𝗮𝗶 𝘀𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘆𝗮 𝗴𝗮𝗺𝗮 𝘂𝘇𝘂𝗿𝗼𝗿𝗶𝗻𝘀𝗮 𝘁𝘂𝗸𝘂𝗻𝗻𝗮,𝗵𝗮𝗸𝗮 𝗸𝗮𝘄𝗮𝗶 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝗱𝗶𝗻 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝗿𝘂𝘄𝗮 𝗱𝗮 𝘁𝘀𝗮𝗸𝗶 𝘆𝗮 𝗺𝗮𝗶𝗱𝗮 𝗹𝗮𝗺𝗮𝗿𝗶𝗻 𝘄𝗮𝗻𝗶 𝘀𝗲𝗿𝗶𝗼𝘂𝘀.
𝗤𝘄𝗮𝗾𝘄𝗾𝘄𝗮𝗿𝗮𝗻 𝗺𝗼𝘁𝘀𝗶 𝗸𝗮𝘀𝗮 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝘀𝗮𝗻𝗱𝗮 𝗮𝗯𝗯𝗮 𝘆𝗮𝗸𝗲 𝗺𝗮𝘀𝗮 𝗻𝗮𝘀𝗶𝗵𝗮 𝗴𝗮𝗺𝗶 𝗱𝗮 𝗸𝗮𝗿𝗮𝗻𝘁𝗮 𝗺𝗮𝘀𝗮 𝗵𝗮𝗹𝗮𝘆𝗲𝗻 𝗺𝗮𝘁𝗮 𝗱𝗮 𝘆𝗮𝗱𝗱𝗮 𝗮𝗸𝗲 𝘇𝗮𝗺𝗮 𝗱𝗮𝘀𝘂 𝗹𝗮𝗳𝗶𝘆𝗮,𝗸𝘂𝗻𝘆𝗮 𝗱𝗮 𝘁𝗮𝘂𝘀𝗮𝘆𝗶𝗻 𝗮𝗯𝗯𝗮𝗻 𝘆𝗮 𝗸𝗮𝗺𝗮𝘀𝗵𝗶 𝘆𝗮𝗱𝗱𝗮 𝘆𝗮𝗸𝗲 𝗯𝗮𝘆𝗮𝗻𝗶𝗻 𝗱𝗮 𝗴𝗮𝘀𝗸𝗲𝗻 𝗴𝗮𝘀𝗸𝗲. 𝗬𝗮 𝘀𝗮𝗻𝗶,𝗯𝗮𝘆𝗮𝗻𝗮𝗶 𝗻𝗲 𝗺𝗮𝘀𝘂 𝗮𝗺𝗳𝗮𝗻𝗶 𝗮𝗺𝗺𝗮 𝗳𝗮 𝗴𝗮 𝗺𝘂𝘁𝘂𝗺𝗶𝗻 𝗱𝗮 𝘆𝗮 𝗱𝗮𝘂𝗸𝗮 𝗱𝗮 𝗴𝗮𝘀𝗸𝗲𝗻 𝗴𝗮𝘀𝗸𝗲 𝗮𝘂𝗿𝗲 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝗶𝗿𝗶𝗻 𝗻𝗮 𝗺𝘂𝘁𝗮𝗻𝗲.....𝗮𝘂𝗿𝗲 𝗸𝘂𝗺𝗮 𝘆𝗮𝘆𝗶 𝗶𝗿𝗶𝗻 𝗻𝗮 𝗸𝗼𝘄𝗮 𝗱𝗮 𝗸𝗼𝘄𝗮,𝗯𝗮𝘄𝗮𝗶.𝗺𝘂𝘁𝘂𝗺 𝗶𝗿𝗶𝗻𝘀𝗮 𝗱𝗮 𝗯𝗮𝗶𝗷𝗶𝗻 𝘀𝗵𝗶 𝗸𝗮𝗻𝘀𝗮 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗱𝗮 𝗰𝗶𝗸𝗮𝗸𝗸𝗲𝗻 𝗹𝗼𝗸𝗮𝗰𝗶𝗻 𝗸𝗮𝗻𝘀𝗮 𝗯𝗮 𝗯𝗮𝗿𝗲 𝗻𝗮 𝘄𝗮𝘁𝗮.....𝘄𝗮𝘁𝗮𝗻 𝗱𝗮 𝘆𝗮 𝗸𝗶𝗹𝗹𝗮𝗰𝗲𝘁𝗮 𝗻𝗲 𝗸𝗮𝘄𝗮𝗶 𝗱𝗼𝗻 𝘆𝗮 𝘀𝗮𝗶𝘁𝗮 𝗱𝗮𝗯𝗶'𝘂𝗻𝘁𝗮.......𝘆𝗮 𝗸𝘂𝗺𝗮 𝗻𝘂𝗻𝗮 𝗺𝗮𝘁𝗮 𝗴𝗶𝗿𝗺𝗮 𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘄𝗮𝗻 𝗮𝗱𝗮𝗱𝗶𝗻 𝗸𝘂𝘀𝗸𝘂𝗿𝗲𝗻 𝗱𝗮𝘁𝗮 𝘁𝗮𝗳𝗸𝗮 𝗮 𝗿𝗮𝘆𝘂𝘄𝗮𝗿𝘁𝗮.
"𝗞𝗮𝗱𝗮 𝗸𝘂 𝘄𝘂𝗰𝗲 𝗯𝗮𝗸𝗮 𝘀𝗵𝗶𝗴𝗮 𝘄𝗮𝗷𝗲𝗻 𝗺𝗮𝗿𝗶𝘆𝗮 𝗯𝗮" 𝗔𝗻𝗻𝗶 𝘁𝗮 𝗳𝗮𝗱𝗮 𝘀𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘀𝘂𝗸𝗮 𝗺𝗶𝗾𝗲 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗺𝘂𝘀𝘂 𝘀𝗮𝗹𝗹𝗮𝗺𝗮𝗿 𝘀𝗮𝗶 𝗱𝗮 𝘀𝗮𝗳𝗲,𝗾𝗮𝘀𝗮 𝗾𝗮𝘀𝗮 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗷𝗶𝗳𝗮𝗻 𝗳𝗮𝗿𝗼𝘂𝗾 𝗱𝗮 𝗵𝗮𝗿𝗮𝗿𝗮. 𝗝𝗶 𝘆𝗮𝗸𝗲 𝗸𝗮𝗺𝗮𝗻 𝘆𝗮 𝗷𝗮𝘄𝗼𝘀𝗵𝗶 𝘆𝗮 𝗺𝗮𝘀𝗴𝗲𝘀𝗵𝗶 𝗱𝗮 𝗸𝘆𝗮𝘂,𝗱𝘂𝗸 𝗻𝗮 𝗺𝗲𝘆𝗲 𝘇𝗮𝗶 𝘀𝗮𝗸𝗮 𝗺𝗮𝘀𝗮 𝗶𝘆𝗮𝘆𝗲 𝘇𝗮𝗺𝗮𝗻 𝗱𝗼𝗴𝗼𝗻 𝗷𝗮𝘄𝗮𝗯𝗶𝗻 𝗱𝗮 𝘀𝗮𝗺 𝘀𝗵𝗶 𝗯𝗮𝗶𝗱𝗮 𝗮𝗹𝗮𝗾𝗮 𝗱𝗮𝘀𝗵𝗶?.
Duniyata na kudi ne
08187255862
𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀
̶B̶O̶O̶K ̶2
ⱧɄ₲Ʉ₥₳
𝙋𝘼𝙂𝙀 12
Page 12
Har qasan ranta takejin wata izza tana mamayarta sanda take takowa inda yake zaune yana jiran fitowarta. Kansa a qasa,baima dagashi ba ballantana ya qarewa ginin daya zuba kudi da kudinsa akayi kallo. Burinsa daya yayi ya fita ya wuce inda zaije ya kwanta ya huta,don ya gaji matuqa......ga bikin bude company nan da kwana uku a gabansa,gobe da jibi dinma ya tabbatar baida hutu saboda baqinsa zasu fara sauka kuma. Har bayason kallon komai na gidan,yana tuna masa yadda ta dinga uzzurawa kowa da kalar a siya kaza a saka mata kaza,bayan komai a rubuce yake a hannun kamfanin da ya bawa kwangilar ginin.
"Zaku wuce kenan?" Ta tambayeshi bayan sun gaisa ba tare data damu ta tambayeshi komai ba. Kansa ya gyada a hankali,ta gyara zamanta tana kiran sunansa kai tsaye
"Muhammad.....inaso ka bani hankalinka da kyau,magana zan maka me muhimmancin da itace ta biyu a rayuwarka da zan sakeyi maka ita". Baice komai ba bai kuma motsa ba,illa dai kawai ya tattara kunnuwansa yana jiran DA WANNE ZATA ZO?.
"ka san wa na aura maka?.....zabin raina" Ta masa tambaya da amsa gaba daya. Yanayin datayi maganar ya sakashi daga fararen idanunsa masu tarin kwarjini ya dan kalleta,akaci sa'a itama shi take kallo,sai ta jinjina masa kai
"Eh......itadin zabi na ce,saba mata wulaqantata ko tozartata tamkar ni mahaifiyarka mariya ka yiwa hakan.......ina me baka umarni ka riqeta kayi mu'amala da ita kamar yadda kowanne namiji yake mu'amala da matarsa da yakeso.......zan iya komai akan cusguna mata muddin kayi......idan nace komai kuwa ciki harda fushi dakai me tsanani". Bai shirya ba a wannan karon ya daga kansa da sauri ya sake kallonta
"Wacece ita?......meye shirinta?.......dame ta shigo?" Sune tambayoyin da har a cikin mota yakai maimaitawa cikin ransa. Cikin kowanne jijiya dake kai jini zuwa zuciyarsa cike yake qyamar yarinyar da qaqqarfan zargi a kanta,baya shinshino alkhairi ko qwaya daya a kanta,ta kowacce fuska ITA DIN SHARRI CE.
Tun daga ranar daya fahimta itace zabin maamah data fara saukar masa da zazzafan umarni da maganganu a kanta.....tun daga ranar daya fahimci ita dince dai wannan wadda tayi fashin online wa kamfaninsa kudaden da ko namiji me taurararriyar zuciya da tsananin taurin kai iyakarsa kenan......tun a wancan ranar ya sake tabbatarwa kansa akwai wasu abubuwan ma masu yawa da bai sani ba a kanta.....amma koma meye.....koma mene zai tabbatar ya koya mata darasin rayuwa.......zai sauya mata DUNIYARTA da kalar horon da ba zata sake gigin aikata irin rayuwarta ta baya ba......zai sakata tasan meye ainihin TARBIYYA GIRMAMAWA KUNYA DA GASKIYA.
Tsaiwar motarsu shine abinda ya fincikoshi daga duniyar tunani zuwa ta zahiri. Ya waiwaya yadan dubi farouq dake qoqarin baiwa guard din da sukazo dasu umarnin yadda shigarsu zata kasance. Ko sau daya farouq bai katse masa tunanin ba ko ya sako masa hira. Wani irin mutum ne daya karanceshi ya kuma fahimceshi sosai,yasan babu yadda zai shiga wajen mahaifiyarsa bai fito da guzurin damuwa ba,shiga lafiya da fita lafiya duka tamkar sa'a ce a wajensu,wannan ya sanya bai fiya masa katsalandan akan kowanne yanayi yaga ya fito dashi ba.
A nutse ya dinga bin tsarin ginin da kallo. Baisan inda farouq ya samo gidan ba,don basa cikin gidajensa sam sam,saidai kuma ya cika da mamakin yadda tun daga farfajiyar gidan ta zama sak irin yanayin ginin da yake so,kuma zabinsa.
"Alhamdulillah" Farouq ya furta yana dubansa,shima shi din ya kalla,yaja numfashi kadan sannan yace
"Shikenan?,hankalinka ya kwanta?,saika wuce gida ka kwanta" Murmushi kadan farouq ya saki,ya miqa hannu bayansu. Kyakkyawan bamboo basket ya fiddo,wanda aka yiwa wani irin ado da tsari,can qasan ransa yana jin tsoro sosai kan yadda yake ganin rashin baiwa komai daya shafi auren muhimmanci daga wajen fu'ad din. Baya jin tsoro akan zaiyi wani maras kyau ba......saidai bashi da tabbaci ko guarantee din zaiyi komai daidai.
"Ga tsarabar amarya" Ya fada yana ajiye basket din a tsakaninsu. Harara ya watsawa farouq din sannan ya fara yunqurin bude murfin motar,sai daya fice din sannan yace masa
"An gaya maka harda ni a wannan wasan yaran?"
"Please mana fu'ad,waye ya gaya maka ana shiga wajen amarya haka?,take it.......it's sunnah fa" Baiko waiwayeshi ba ya fara nufar hanyar dake nuni da shine ainihin qofar shiga gidan gaba daya.
"Aurenma sunna ne kuma jihadi zanyi".
"Jihadin daukan fansa?" Ya fada a ransa a fili yana dariya qasa qasa. Murfin motar ya balle shima ya biyo bayansa duk da baida niyyar shiga cikin gidan don duka ba tsarinsu bane,a qasan ransa yana fata da addu'ar Allah yasa reshe ya juye da mujiya.
Dab da bakin kyakkyawar qofar ya dukansu suka tsaya kamar wadanda aka yiwa umarni,a nutse farouq ya sunkuya ya ajiye basket din sannan ya dago yana duban tsakiyar idanun fu'ad. Koda baiyi magana ba fu'ad din ya fahimci magana yake gaya masa da idon. Farouq ya cancanci kowacce girmamawa da qauna,don haka sai ya sunkuya kawai ya dauki basket din yaci gaba da takawa
"Muhammad" Yau farouq din ya kirashi da zallar sunansa da ya jima da manta rabon da yaji ya kirashi dashi. Waiwayowa yayi suka hada idanu.
"Don Allah......kayi dukkan abinda ya dace,ka riqeta yadda ake riqe kowacce macen aure". Idanu fu'ad ya lumshe yana budesu lokaci guda,shima nasa idanun cikin na farouq
"Banyi maka alqawarin zaman aure irin na kowanne miji da mata ba......ban maka alqawarin cewa zataji dadi kaman kowacce mace ba.......amma zan kyautata idan ta kyautata.......manufar aurendai kuma banajin zata canza,dole tayi wannan karatun,saidai shima zaizo a duk yanayin data zabi yazo" Daga haka ya juya yana shigewa don bayason farouq ya sake neman karyashi da kowacce kalma daga bakinsa.
Ba zata iya cewa ga yanayin data wanzu a ciki ba tunda su momma bahijja da sauran mutanen da basufi ashirin ba suka juya suka barta a gidan da suke fama jaddada kyau da tsaruwa da kuma dukiyar dake ciki wanda babu daya a ciki da yayi mata. Ko bayan wucewarsun shuru ne yaci gaba da wanzuwa cikin gidan,jifa jifa tana jin tamkar haushin kare daga dan nesa kadan daga inda take. Ko sau daya bata janye mayafin kanta ba,saima qara duqunquna da tayi tana daga zaunen saboda yadda azababben zazzabi yake sake sauko mata. Wani irin tsoro mara misali yana saukar mata,kalar tsoron da bata taba jin irinsa ba. Empty takejin kwanyarta,kaman an kwashe komai dake ciki an zuba tsoro da rashin nutsuwa,sai muryar matar dake da sunan surukarta a yanzu wadda keta mata kai kawo ita da dukkan dokokinta cikin tsakiyar kanta tamkar ana mata bita kada ta mance.
"Assalamu alaikum warahmatullah" Ya furta qasa qasa yadda baya zaton akwai wanda zai jishi,saidai don kawai yasan sallamar wajibi ce a musulunci koda babu kowa cikin gida,Ko ina da haske tarwai tamkar rana,ba wani qwai da yake a kashe. Da idanu yake bin parlor din da kallo,wani tsari me kyau da ya dace da ra'ayinsa tamkar dashi farouq yayi shawara wajen tsarin gidan,tun daga kan color na paint dana furniture din.
A nutse yaci gaba da takawa cikin parlor din hannunsa zube a aljihun shaddarsa. Bai tsaya ba sai daya isa tsakiyar parlor din,ya aza basket din hannunsa saman wani dan qaramin table dake tsakiyar falon.
Juyawa yayi yana ci gaba da bin kowanne makunnin fitila dake falon yana kasheshi daya bayan daya,har sai da hasken daya rage kawai dake farfajiyar gidan wanda ke ratsowa ta lafiyayyun curtains din da aka zagaye falon dashi.
Sai daya tabbatar ba wani sauran abinda ya rage sannan ya sauya akalarsa zuwa upstairs da yake kyautatan zaton a can ne sashensa yake.
Stairs na farko kadai ya taka wayarsa tayi qara. Ya dakata ya sanya hannunsa a aljihunsa yana cirota da niyyar kasheta gaba daya,don a matuqar gajiye yake,baya buqatar duk wani abu da zaiyi disturbing nasa. Sanda ya bude da nufin kashewar saqo ya cika screen na wayarsa.
*_welcome home mr jadda,Its strongly warning Cease all preparation,Stop all activities,good night,have a nice night_*.
Maimaita karanta saqon yayi kusan sau uku,zuwa yanzu ranshi ya fara baci,ya kuma hango zallar rainin wayo daya fara shiga cikin lamarin. Koma su waye suna bibiye da duk wani motsi nasa kenan?. A irin wannan saqon da suke aike mishi,ya tabbatar inda suna da ikon cimmasa da tuni sun cimmasa din.
Da baya ya dawo ya zauna saman daya daga cikin kujerun falon wadda tafi kusa da stairs dinsa. Mutum uku ya nema,ya aike musu da komai,sannan ya saka binciken cikin schedule dinsa na gobe,ya kashe wayar ya jefa a aljihu ya miqe a nutse yana wucewa saman.
Babban parlor ne da akayi masa wani tsari na musamman,wanda ke dauke da dining area well designed,sai dakuna bedroom biyu da Master room guda daya dake da lafiyayyen balcony da zai baka daman ganin gidan gaba daya gaba da baya.
Abinda ya bashi mamaki komai nasa an jera masa,kayanshi da komai nasa,abinda farouq kadai bai taba ba abinda ya shafi dakin sirrinsa dake wancan gidan nasu.
Master bedroom din ya zaba,ya tura ya shiga yana rage hasken fitilun,ya qarasa a hankali ya zauna daga bakin sofa bed ya ware hannayensa dake saman cinyarsa yana karanto addu'o'in wanzuwa cikin sabon muhalli
*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE_*
08187255862
𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀
_zafafabiyar_
̶B̶O̶O̶K ̶2
ⱧɄ₲Ʉ₥₳
𝙋𝘼𝙂𝙀 13