Showing 189001 words to 192000 words out of 325075 words
maa. Babu yanda banyiba koni ka?aima na bisa amma yaki, a mashin ya fita kuma".
Wani shegen ihu ta buga tana ambaton "Jesus!!. Da wannan uban iskan safiyan kuka barshi ya fita a mashin dan ku kidahumai ne? idan Asthma ?insa ya tashi fa?". Duk yanda sukaso ta fahimci ba laifinsu bane sam ta?i. Ihunta sai da yasa harsu Gebrail da suka shiga cikin mota duk suka fito. Nu'aymah kanta dake can sama sai da ta jiyo, hakan yasata bu?e Window ?in bedroom ?in Yoohan tana le?osu. Ba ?aramin dariya madam Chioma ta bataba yanda taketa faman tsalle da bala'i harta yadda takalman gayun nata saboda jarabar da takema guards ?in Yoohan. Dariya sosai Aymah tasha harda hawaye, a ranta tana sake jinjina hauka da rashin kangado irin na wa?annan mutanen. Danma batasan akan mi madam Chioma ke bala'in bane??.
Jin gidan yayi tsitt bayan gama bala'in madam Chioma da wucewarsu sai tunanin maganar hoto ta dawo mata a cikin rai. Tabbas wannan shine lokacin da take da shi akan hakan tunda taga duk sun fice kamar maigadi ne kawai aka bari. Sai dai bata sani ba ko hadda duk masu aikin gidan. Sannan kuma bataga Miracle ba ma a amasu tafiyar.
?akinta ta koma tai wanka a gurguje. Shiryawa tai cikin doguwar rigar jallabiya blue. A falo ta zauna danta karya saboda yunwa dake cinta. Jiya tayi barci da wuri bataci abinci ba, duk da ma har yanzun ta kasa sakin jiki da abincin gidan sam. Ta gwammace zaman cin kayan ?walam ?in da Yoohan ya ajiye. Aiko dukta kusan ganin ?arshensu batare da ya sani ba.
Yanzun ma madara ta ha?a da kauri tai zaman shan Cornflakes hankalinta kwance. Tana sha tana tunanin hanyar shiga sashen papa ?akko hoton nan, a gefen zuciyarta kam cike da fargabar ALLAH yasa bai ?ona ?in ba. Wannan tunanin ne ya saka cornflakes ?in fita mata a rai ma. Ta ture bowl ?in gefe tana mi?ewa. Bedroom ?inta ta koma ta le?a harabar gidan ta Window, sai da ta tabbatar babu motsin kowa sai maigadi kawai sannan ta rufe glass ?in a hankali.
A falon gidanma bataga motsin kowa ba, hakama sama ko ina shiru ?ofofin bedrooms ?in duk a rufe. Duk da haka batayi gangancin yin komai kai tsaye ba. Ta sauka downstairs ?in ta shiga kitchen kamar zata ?akko wani abu. Babu kowa a kitchen ?in tabbacin da Blessing aka tafi. ?ofar da zata kaika bayan gidan ta bu?e ta kitchen ta fito, nanma shiru babu kowa. Ta sake dawowa cikin jin da?i ta haye upstairs ?in. ?akin da take da tabbacin nasu Miracle ne ta nufa, tunkan ta ?arasa jikin ?ofar sosai tajiyo minsharin Miracle dake barci. A hankali ta tura ?ofar ?akin ta le?a kanta. Kan gado ta hangota a cikin bargo, ga kafarta data sha ?aurin bandage ta?an le?o, key ?in ?ofar dake ta ciki ta zaro a hankali, sannan taja ?ofar ta kulle mira ta waje.
Lumshe idanu tayi a hankali tana karanto addu'oin neman nasara. Daga haka ta nufi sashen papa da addu'ar ALLAH yasa a bu?e yake. Cikin sa'a kuwa tana tura ?ofar sai gashi ta bu?e. Nannauyan numfashi ta sauke da turawa gaba ?aya ta shiga corridor ?in. ?ofar falon ma ta sameta bu?e, nanma ta shige cike da ?oki.
Koda wasa batai tunanin tsayawa a falon ba, dan tasan yanda papa ya nuna muhimmancin hoton nan bazai yarda ya ajiyesa anan ba sai dai bedroom. Bedroom ?inma dai a bu?en ta samesa. Da alama ma ko gyara bai samu ba dan gadon duk a curku?e yake. Bata damu da wannan ba. Ta fara bu?e-bu?en bedside drawer farko tana ?a??aga abubuwan ciki. A duka biyun bata sami hotonba. Dan haka tabar nan ta juya kan Wadrobe ?in kaya. Sai dai koda ta bu?e ma sai ta rasa da ina ya kamata ta fara?. Sunan ALLAH ta shiga ambata tana ?a??aga duk abinda taci karo da shi. Amma babu alamar wannan hoto. Harta sare da tunanin kodai ya ?ona. Sai idanunta suka sauka kan wani ?an kanta dake can gefe da tarin littatafai da takardu. Nanma zuwa tai tanata ?agawa ?aya bayan ?aya sai dai babu anan ma.
Kanta ta dafe hawaye na ciko mata idanu dan takaici, tabbas yanzu kam tama yarda ya riga da ya ?ona kenan?. Zuciyarta ce ta ayyana mata ?asan gado. Saurin nufar gadon tayi. sai dai tana ?ora hannunta a kai tajiyo dariyar Papa a falo yana fa?in, "Kai! Kai kai gaskiya kamin bazata Andrew, da alama ka matsu da kayan nan kam gaskiya". Dariya wanda ya kira Andrew taji yayi shima, cikin harshen turancin yake fa?in, "Mr Goshpower bazaka ganeba ne, ku?i masu nauyi ne na hango mana shiyyasa zuciyata ta kasa zama waje guda duk da nasan kana church a irin wannan lokacin".
Wata shegiyar dariya Papa ya kece da ita yana nufar hanyar bedroom ?insa, "Ai kai indai akan ku?ine zakama iya saka kanka a kowane kalar ha?ari, shiyyasa kaga bana wasa da al'amarinka". Ya ?are maganar yana ?arasa tura ?ofar bedroom ?in da Aymah ke a ciki ya shi????............?
Hannuna ya firgita ya gaza aikinsa??????.
_____________________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________
Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????
Mamu gee??
MIN ?ALB!!????
Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????
Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????
Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????
Duka akan farashi mai rahusar gaske.
Kamar haka????????
?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????
ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????
09033181070
????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????
ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.
[6/12, 11:48 AM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.
No. 51
____________
_*HAJARA COLLECTION, HAJARA COLLECTION, HAJARA COLLECTION, HAJARA COLLECTION._*
_Ina mata masu son ingattun kayan kamshi: Na kece raini? Kayan mata masu sa kishiya k'wafa? Bikin dangin miji ba za'a baki yankan albasa ba da wankin tumatir? To matso kusa domin HAJARA COLLECTION ta kawo muku kayayyaki na gyara ciki da wajen mace, Wanda suka kunshi:_
_Khumrahs: Sudaniyya, Chadian, Dufr, Fara da brown, Kai harda masu flavours... _
_Akwai turaren wuta irin su sandal, Hawi, Alut, Gab gab da sauran su.._
_Akwai turaren tsugunno dana jiki original gangariya tafiyayye dan gaske_
_Hajara collection ta kawo muku air fresheners, Mopping sprays da turaren wanki..._
_Akwai herbal organic soap wato sabulun gyaran jiki na maida tsohuwa yarinya.._
_Sannan Hajia hajara collection tana gyaran jiki.. Tana kuma siyarwa da kayan gyaran jiki na dilke set, Fata tai luwai luwai kamar ta jarirai.._
_Akwai special bridal spa wato gyaran jikin Amarya... Duk Amarya mai son tadinga kamshi har bayan shudewar bikinta to ta nemi hajara collection.._
_Akwai duk wasu nau'in kayayyakin turare masu kamsasa unguwa baki d'aya, Ki mopping tiles suyi sati suna kamshi, Kayan Haj hajara collection akwai inganci sosai._
_Akwai page dinta a favebook mai suna *GIDAN KAMSHI* ga mai son zuwa ya duba hajarta, Ko kuma ya tuntubeta a number wayarta kamar haka: 09032069304_
_Adireshi: KANO NIGERIA, MARIRI dake Kan titin MAIDUGURI RD. KANO STATE.._
_TANA BADA KAYANTA AKAN FARASHIN SARI KO SAYA DAYA DAYA, SANNAN TANA TURA KAYANTA A KOINA AFADIN NIGERIA_
_AVAILABLE IN WHOLESALE/RETAILS. Nationwide deliveries. 100% tested and trusted...!!!_
_Kyau, inganci, Rahusa... Sai kayan HAJARA COLLECTION....!_
_idan anje siya ace daga zafafa biyar.. Akwai special package da Za'a hada maka masu kamshi?????????¡á?_
_____________
No. 51
............Tun fara jin dariyar Papa Aymah ta rintse idanunta da ?arfi, ko ?ar bataji a rantaba na tsoro. Sai dai bata fatan ya ganta a ?akin. Harta yun?ura zata ?aga katifar da zaton ba shigowa zaiyiba sai taji sautin takowarsa. Da sauri ta saki tana waige-waigen ina ya dace ta shiga ta ?uya. 'Toilet ' zuciyarta ta bata amsa a ta?aice. Da gudu ta nufi toilet ?in dai-dai da mur?a handle ?in ?ofar bedroom ?in da papa yayi. Yana shigowa tana turo ?ofar bathroom ?in.
Da sauri ya kalli ?ofar toilet ?in danjin ta ?anyi ?ara alamar rufewa. Yay tsaiy yana kallonta zuciyarsa fal mamaki. Shi dai yasan baiyi tsammanin ganin kowa a ?akinsa ba. Musamman daya san duk ahalin gidan ya barsu a church ne. Shima harya fara lecture sai ga ba?onsa mai muhimmanci Andrew yazo. Dole ya baroma Uncle Mike shikuma yazo yaji da ba?on nasa dan yafi lecture ?in da zaiyi a church ?in muhimmanci.
Duk da yasan babu kowa ?in dai, sai ya sami kansa dason tabbatarwa. Dan haka ya nufi toilet ?in yana zancen zuci.
'Ya ALLAH!'. Nu'aymah ta fa?a a zuciyarta tana rumtse ido da ?arfi jin kuma ya nufo toilet ?in. Da sauri ta koma ta jikin bayan ?ofar, yanda idanma ya bu?e bazai gantaba sai dai idan shigowa yay ya rufe.
?ofar kuwa ya tura ya le?a kansa yana bin ko ina da kallo. Baiga alamar akwai wani motsi ba saboda numfashi Aymah ta ?auke gaba ?aya. Yay guntun tsaki ya jawo ?ofar ya rufe ransa na raya masa abarda ya shace a daren jiya bata gama sakinsaba kawai.
Yana maida ?ofar ya rufe Aymah ta saki wani nannauyan numfashi, hannunta toshe da bakinta, idanunta kam har sun ka?a sunyi jajur dan wahala. Da sauri ta matsa tana le?ensa ta kafar makulli. Ta zaro idanu waje da saurin sake toshe bakinta jin zatai su?utar baki saboda ganin Papa daya danna wani ?an abu a jikin Wadrobe ?insa. A hankali Wadrobe ?in ta zuge kanta gefe, bangone sosai kamar yanda kowa ya sani ya bayyana. Amma a mamakinta sai taga yasa hannu yana shafa bangon a hankali, yanayi yana kallon ?ofar shigowa bedroom ?in. Da alama tsoro yake ?ila kar ba?on nasa ya biyosa. Gani tai ya sake danna wani abu a jikin bangon, sai ga wani ?an loko kamar drawer ya bayyana. Sai dai shi wannna murfinsa na ?arfene. Key ya ?akko a samansa ya bu?e, bata ganin abubuwan dake ciki saboda murfin ya tare ta. Wani madaidaicin jakka ya fiddo a ciki ya ajiye a kan gado, ya cigaba da ?ebo abubuwan da ba fahimta takeba yana lodasu a jakkar. Yana ?o?arin rufewane farar envelope ta fa?o. Gani tai ya du?a ya ?auka yana jan ?aramin tsaki, ya ?anyi magana da yare sai kuma ya ajiye envelope ?in a saman gadon itama sannan ya maida Wadrobe ?in yanda take ya ?auki jakkar ya fita yana gyara wuyan rigarsa.
Da sauri Aymah ta fito tana ha?a gumi, ta ?auki envelope ?in jikinta na tsuma ta bu?e. hoto ta gani, duk da bata iya zaman kallon wanene a hoton ba haka kawai zuciyarta ta bata hoton da take nema ne tabbas. zaresa tayi a cikin envelope ?in, ta bu?e bedside drawer data ga invitation a ciki ta zaro ?aya ta saka a envelope ?in. Shi kuma wanda ta ?auka ta ?aga rigarta ta sa?a ciki sannan ta gyara ta nufi ?ofa cikin san?a. Le?asu ta farayi ta kafar makulli, hakan yay dai-dai da tasowar papa ya sake nufo ?akin. Da sauri ta shige cikin labulen window tana rumtse ido, dan harga ALLAH yanzu kam zuciyarta bugawa take da dauri-sauri.
Jinin ?an adam ya wuce wasa a waje, dan haka papa sam zuciyarsa ta kasa gaskata masa babu mutum a ?akin. ?an kalle-kalle ya farayi a ?akin, idonsa ya tsaya ?yam a inda Aymah take cikin labule. Duk da bawani nuna alamun tana wajen labulen yay ba, saboda yanada kauri da cika, sai ya nufi wajen. Ba?aramin bugawa ?irjin Nu'aymah ya keyi ba a wannan lokacin, zuciyarta ta bu?e sosai kamar zata faso ?irjinta ta fito ta toshe bakinta da ?yau tana rumtse idanu da ?arfi, dan tama rigada ta sallama sai ya ganta.
Yana ?ora hannunsa saman labulen wayarsa nayin ring. Tsaki ya ja tare da ja baya, ya zaro wayar yana sake jan wani tsakin. Sai dai ganin mai kiran nashine ya sakashi ?agawa da sauri yasa wayar a kunne.
A hankali Nu'aymah ta sauke numfashi da bu?e idanunta ta sake bu?ewa a hankali hannunta dai-dai saitin zuciyarta. Kobi takan wayar da papa keyi bataiba, sai dai jin ?auri yasata ?an bu?a tsakkiyar labulen ta le?a. Hoton nan taga yana ?onawa yana cigaba da amsa wayar. Sai da hoton ya kammala ?onewa tsaf a cikin envelope ?in dabai ciresa ba sannan ya ?auka abinda ya shigo ?auka ya fice yana cigaba da wayar.
Saurin fitowa tai daga cikin labulen, dan ta fahimci dolene tabar sashen nan kafin ba?on papa ya tafi.. Komawa ta sakeyi jikin ?ofar yanzunma ta le?a. Hangosu tai gaba ?aya hankalinsu nakan centre table da alama wani abu suke lissafawa. Bu?e ?ofar tayi a hankali, ALLAH ya sota ma bata ?ara, ta ziro ?afarta ta dama tana ambaton sunan ALLAH, ?ayar ta sake zirowa ta fito gaba ?ayanta batare data rufe ba. da sauri ta du?e ganin ba?on papa zai ?ago, ta fara tafiya da rarrafe har zuwa bayan kujerar da papa yake.
Ganin yanda Andrew ke kallon ?ofar bedroom ?in kamar baya fahimtarsane ya saka papa tambayarsa ko lafiya?.
Kai tsaye Andrew ya tabbatar masa tabbas mutum ya gani ya fito a ?akin. Zabura Papa yayi ya mi?e, hakan ya bama Aymah damar rarrafawa da sauri tai gaba hanyar ?ofa, ta bu?e ?ofar da gudu ta fita. Gudunta ya sakasu juyowa da saurin suma, sai dai ta rigada ta fice. Biyota sukayi dan sunajin sautin gudin nata. Suna fitowa tana maida ?ofar sashensu data sami damar shigewa ta rufe. A falo sukaci karo da Yoohan da shigowarsa gidan kenan shima, jin babu motsinta a sashen ya sakashi le?awa ?akinta ko barci takeyi. Sai ya sami ?akin wayam.
Sam baiga daga ina ta fitoba. Jinta kawai yay a jikinsa a bazata, hakan ya sakashi yin baya suka fa?a a kujera a tare, yana ?asa tana a samansa. Ri?eta yay da ?yau yana matse ido dan yaji zafi a kafa?unsa, in kuma ya saketa zata fa?i, itama a firgicen da takene ya sakata mamu?esa yanda ya kamata, har yana jiyo yanda zuciyarta ke gudu akan ?irjinsa. Kusan mintuna uku suna a haka, sai da ya tabbatar bugun zuciyarta ya dai-daita yanda ya kamata sannan ya tura hannunsa cikin gashinta, gyalen jallabiyar ya zame. Saurin yun?urawa tai tana ?o?arin ture masa hannun. "Nikam minene haka kuma?". Ta fa?a tana kumbura fuska.
Bai kulata ba, ya cigaba da tura hannunsa har sai da ribbon ?in data ?aure gashin ta fita gaba ?aya gashin ya baje. ?ara yun?urawa tai da zafin nama zata raba jikinta da nasa ya maidata suka sake mannewa. Zatai magana yay saurin fa?in, "Shiiii!!". Bata fuskar ta sakeyi da cewa, "Toni ka sakeni na tashi".
Batare da ya saketanba yace, "Daga ina kike haka?".
"Babu ko ina, tsoratani akayi".
Ta bashi amsa tana ?o?arin sake tashin, maidata yayi fuskarta gab da tashi har hancinsu na gab da gogar na juna. Duk yanda taso yin tsiwar tata sai ta gaza. Dan yanda ya sar?eta da mayun idanunsa, ga numfashinsa da yake busa mata yana zu?ar nata shima sai taji kamar ya wani ?a??auretane da igiyoyi, ga wani shegen kwarjini da yay mata da cika idanu. A takema ta fara jin kasala na saukar mata.
?ofar falon da aka bu?e ne ya sakasu sauke ajiyar zuciya a tare, ido hu?u sukayi da papa daya shigo da gani kasan a rikice yake. Nu'aymah tai azamar yun?urawa zata tashi daga jikin Yoohan. Shima sakinta yay saboda ganin a yanda papan ya shigo.
Papa ko da kallo ?aya yay musu ya ?an kauda kansa sai ya sami kansa da sauke numfashi. dan a yanda ya gansu kawai ya tabbatar masa ba ?aya daga cikinsu bane ya shigar masa ?aki kamar yanda yay zargi daga farko.
"Papa lafiya kuwa?". Yoohan ya fa?a yana sauke Aymah dake ?o?arin barin jikinsa a hankali". Da sauri papa yace, "No Son karka damu, kuyi ha?uri na shigo muku babu knocking ".
"Babu damuwa papa. Amma inji dai ba wani abune ya faru ba ko?". dafe kai papa yayi dan duk ya shiga ru?ani. Yace, "John ni nama kasa fahimta gaba ?aya, mune a ru?e kokuwa abinda mukai tunanine a gaske?. Kawaifa muna zaune da ba?ona sai mukaga kamar mutum ya fito a bedroom ?ina. Mun duba ko ina na gidan nan kuma amma babu alamar kowa. Maigadi ma ya tabbatar mana shi baiga kowa ba sai kai daka shigo tun ?azun".
Kafin Yoohan yay magana Aymah tai saurin fa?in, "Yes papa nima naga mutum, ina kitchen zan dafa noodles naji gudu an sakko daga downstairs, shinefa na tsorata na