Showing 9001 words to 12000 words out of 325075 words

Chapter 4 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29094

zuciyata keso. Nasan babu wanda zan fa?amawa a cikinku ya fahimceni balle akai ga yarda, amma wlhy ina masifar son Ameer fiye da yanda kuke zato da tsammani. Banason na wahalar daku wajen ?auramin aure da Yah Abdallah nazo kuma na zama sanadin ?ata zuminci da aka gina tunkan samuwarmu daga baya, shiyyasa na za?i bin Ameer mu gudu, shi kuma ku aura masa wata a cikin ?an uwana. Na muku al?awarin idan komai ya lafa zan dawo gareku ku ?aura mani aure da masoyina Ameer. Ina fatan bazakuyi fushi dani ba dan ALLAH ??????.
Na barku lafiya.
Daga ?iyarku Zainab Sooraj Hashim (Nu'aymah).

______________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________

Wannan littafi SARAN ?OYE na ku?ine, yana ?aya daga zafafa biyar, idan kana bu?ata kaima wa?anan numbers ?in magana ka biya ku?insa naira 300 kacal dan girman ALLAH. Karka ya?a dan ALLAH idan ka gani??????.

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

____________________________

Tsit wajen yayi babu wanda ya iya ko ?wa?waran motsi, Baba malam sai faman ka?a kai yake kawai zuciyarsa na kaikawo.
Hajjo ce ta ?araso wajen ganinsu cirko-cirko. "Lafiya? Na ganku cirko-cirko? Ko anji labarin inda take ne?".
Duk kasa bata amsa sukayi, hakan yasa ranta ?aci ta daka musu tsawa. "Wai kuna cikin hankalinku kuwa? Ina magana kunmin shiru kai ?an Malam" ta ?are maganar idonta akan Baba Malam (Abban Nu'aymah) dan bata fa?ar sunansa saboda shine na fari, sai dai tace ?an Malam.
"Kiyi ha?uri Innah, da kanta ta gudu". "Ban gane da kanta ta gudu ba? Kana haukane?". Kasa amsa mata yayi, dan shi ka?ai yasan kalar tashin hankalin da yake ciki a halin yanzun.
Abba Musbahu ne yace, "Innah inaga muje ciki, wannan ba maganar nan baceba". Zata sake magana ya kama hannunta suka nufi sashenta tacan baya inda falon mahaifinsu yake. Bin bayansu su Abban Abdallah sukayi, Baba Malam dai bai iya motsawa ba har tsahon wasu mintuna kafin ya bisu.

Bayan ha?uwar duk wanda ya kamata a falon, Abba Musbahu ya sake maimaita abinda ke a rubuce a takarda, wadda Nu'aymah ta ajiye kamar yanda kowa yaji.
"Kai wannan zancen ban yarda da shiba, ina Zainabu taga wayon wani yin wannan iya shegen? Wanene ma Amiru yake ko uwarwa? Tunda muke a gidan nan waya ta?a ganin Zainabu da saurayi ma?". Hajjo tai magana ranta a ?ace.
Shiru falon yayi, dan kowa yasan maganar Hajjo gaskiyace, babu wanda zaice ya ta?a ganin Nu'aymah da saurayi bayan Abdallah, dan Nu'aymah yarinyace mai shegen tsiwa da rashin tsoro, ko cewa akai ana sonta kai tsaye take fa?in an mata miji a gidansu. Bama ta yarda saurayi yay zuwa biyu wajenta........
"Ina magana kowa yayi shiru, wlhy ni dai ban yardaba, sai dai idan wani munafukine ya sacemin jikata". Hajjo ta fa?a tana fashewa da kuka.
Baba Malam ne ya kalli Hajjon zuciyarsa na masa zogi, yace, "Innah karki saurin kareta, kinsanfa yaran yanzun ka haifesune amma baka haifi halinsu ba, mudai fara bincikar ?an uwanta ?ila wani acikinsu yasan Ameer ?in".
Girgiza kai Abdallah yayi shima cike da damuwa, "Baba ALLAH koni ban yarda wannan takardar Nu'aymah ce ta rubutata ba, mu dai bincika gaskiya".
Baba Malam yace, "Abdallah batun ba ita ta rubutaba kam bazai yuwuba, dan wannan rubutun natane, kuma da bakinta a jiya da daddare ta samemu da batun ita a fasa wannan aure ta fasa, bayan mun lallasheta ni da mahaifiyarta ta tafi sai gashi ta sake dawowa daga baya, sannan muna tare da Rudwan, sai dai nasan ganina tare da shi yasa batace komaiba ta gaidasa ta fita. Kaga kenan a lokacin ta silale tabar gidan?".
Addah tai saurin fa?in, "A'a dan ALLAH Yaya karmu yanke hukunci, mudai bincika ?in ta bakin Abdallah".
"Humm" kawai Baba malam ya fa?a zuciyarsa na ?una, dukda shima dai wani gefe na zuciyarsa nata masa wasiwasi akan al'amarin.

Yaran gidan duk aka tattaro, sa'anninta su Amal da yayunsu mata harma da ?annensu mazan da matan. ?aya bayan ?aya aka tambayesu ko sunsan Nu'aymah nada wani saurayi?.
Mafi yawancinsu sunce basu saniba, sai ?alilan da sukace sun ta?a ganinta kusan sau hu?u da wani saurayi ba?i. Sai dai takance Yah Abdallah ne yake aikosa wajenta.
Da mamaki Abdallah yace, "Ni kuma? Kai gaskiya a'a. Wlhy tunda nake ban ta?a aiko wani wajen Nu'aymah ba sai Ahmad kawai, gashi nan kuma zaune tare damu. danni ko abokaina da yawansu basusan Nu'aymah a ido ba".
Sosai abin ya sake ?aure kan kowa a wajen. Adawiya dake shar?ar kuka tace, "Tabbas akwai wani Ameer dake zuwa wajenta, amma acewarsa shi?in abokin Yah Ab ne, kuma ko jiyama ai yazo wajen walima".
Duk kallonta sukai. Abdallah yay saurin fa?in, "Wlhy kamar yanda na fa?a ban ta?a aiko kowa wajen Nu'aymah ba, amma k Adawiya zaki iya ganesa ne?".
Kanta ta ?aga musu tana sheshshekar kuka.

Hajjo tace, "Nifa gaskiya har yanzu ban yardaba sai naji ta bakin Zainabu, ko naga wata shaida da zata tabbatarmin da cewar guduwa tai da kanta. Kowafa yasan yanda Zainabu keson Abdallahi a gidan nan tunma bata san kantaba, bata tashi nuna mana bata sonshiba sai daren da za'a ?aura mata aure da shi. Waye ya kawo wannan takardar? A ina kuma ya ganta?".
Nanah tace, "Hajjo nice na kawo, abayan Windown ?akinsu na gani an ajiye, kuma harda kayantama a ?asa".
"Muje na gani". Cewar Hajjo tana mi?ewa. Sauranma duk tashi sukai suka bita. Kamar yanda Amal ta fa?a haka suka taras, hardama ?arfen zif ?in akwati da alamu ya nuna ?allewa yay wajen rufewa ko bu?ewa.
Maigadin gidan baba malam yasa aka kira masa, aka tambayesa ko yaga fitar Nu'aymah a gidan?. Yace shikam bai ganiba, dan tun sha ?aya da kwata ya rufe gate ma, kuma babu wanda ya sake shiga da fita.
Omar ne ya bada shawarar a duba ta ?aramin gate na massallaci to. Babu musu akabi shawararsa, da yake yau da asuba ta babban gate duk su baba malam suka fita massallaci sai ga sayin takalma an gani dana akwati. ?aramin sayi na mace, sai babba da alama ta nuna takalman mazane, sai sayin jan akwati dake biye da sayin takalman har wajen massallaci, sai dai kasancewar akwai kwalta a titin layin sai ba'aga inda sayin ya tsaya ko ya nufa ba.
Sun dawo cikin gida ana taraddadai saiga wani yaro ri?e da wayar Nu'aymah acewarsa cikin filawoyin massallaci ya gani.
Amsar wayar Abba Musbahu yayi aka hau dubawa bayan anba Adawiya ta cire lock ?in dan ita ka?ai ta sani. Ana bu?ewa a kan WhatsApp aka samu wayarma, cikin kuma inbox ?in wani datai saving da suna (Sweet Ameer). Scrolling sa?wanin Abba Musbahu yayi ya koma har can farko ya fara karantawa.
Gaba ?aya hirarrakine tsakanin Nu'aymah da Ameer kuma ta soyayya harma da al?awarin auren juna kota halin ?a?a. Har zuwa sa?on ?arshe-?arshe da duk ya zam na ?ulla yanda zasu gudu ita da shi.
Zuwa yanzunkan kowa jikinsa yayi sanyi, Umm da baba malam sai faman ha?iyar zuciya suke na ?acin rai, duk da zuciyar Umm sam ta?i gaskata gaskiyar wannan al'amari, dan tafi kowa sanin wacece ?iyar tata da halayyarta harma da tarbiyyar data bata. Babu abinda Nu'aymah ke ?oye mata a rayuwa, dai-dai da hira idan tayi ita da Abdallah saita sameta har ?aki ta bata labari, daga ?arshe-?arshen nan nema take ?wa?arta dan kartaje bayan sunyi aure tace zata cigaba dayin hakan. Abinda ya tsoratata a zancen shine sunan Ameer, dan lallai kusan sau hu?u Nu'aymah na kawo abu tace Yah Abdallah ya aiko mata ta hannun abokinsa Ameer, kuma gaba ?aya sa?wanin har gida yake zuwa ya sameta ya bata. To gashi kuma shi Abdallah yace baida abokima Ameer ?in balle ya aikosa wajenta. 'Innalillahi wa'inna ilairraji'un. Mike shirin faruwa da ?iyarta ne haka? Ya ALLAH ka bayyana abinda ke ?oye akan wannan al'amari dai cikin sau?i'. Wannan sambatun Umm keta famanyi a cikin ranta zuciyarta na mata zafi da ?aci. Yayinda ?acin ran da take gani shimfi?e a fuskar mijinta ke sake tada mata hankali.

A yanzu kowa ya yarda Nu'aymah guduwa tayi, sai dai Hajjo dai bata daina fa?in cewar tana wasiwasiba, dan da cataima sai dai idan Ameer wani abu yayma Nu'aymah harta bishi. Babu wanda yabi takan zancenta dan suna ganin akwai ru?un tsufa tattare da ita.
Ana cikin wannan taraddadi Abdallah yaci karo da sa?on Nu'aymah a wayarsa wanda baisan da shiba. Danshi tunda yay mata magana yaga bata bashi amsaba ya jiya wayar bai sake bi takantaba, tunda da safe kuma an tashi da tashin hankalin rashintane.

Assalamu alika.

"Yah Ab kayi ha?uri karkaga ban maka adalciba, kasan shi so tsuntsune, gobe ya tashi kan wannan ne ya koma kan wancan. Tabbas na soka a baya kamar babu wasu maza a duniya sai kai ka?ai. Kaima kasan akwai ?uruciya a kaina a lokacin, shiyyasa sam na kasance bansan Za?in daya dace dani. Yanzu kam idanuna sun bu?e ras, zuciyata ta samo za?inta. Nasan kozan shekara fa?ama iyayenmu bana sonka yanzu bazasu yardaba, bakuma zasu fahimceniba sai sun aura min kai, shiyyasa na za?i guduwa, idan komai ya lafa saina dawo a auramin za?ina. Kaima dan ALLAH ka nema dai-dai kai ka aura kaji. Na barka lafiya Yayana, ina fatan bazaka zauna jirana ba, kuma bazakayi fushiba.

?anwarka Nu'aymah Sooraj Hashim.

Cikin matsanancin fushi Abdallah yay wurgi da wayar hawaye na sulalo masa saman kumatu masu masifar zafi, jikinsa sai rawa yake na ?acin rai. Dama shi haka yake bai iya fushi ba.
Duk kansa samarin sukayi suna tambayar lafiya?. Kansa ya dafe yana cigaba da kukansa kamar wani yaro ?arami. yace, "Wlhy ina sonta, amma miyasa Nu'aymah zatamin haka? Minene aibuna dan ina ?aunarta. Wlhy bazan iya auren kowaba sai ita".
A tsawace Baba malam ya mi?e yana fa?in, "Dole ne kuwa ka auri watanta a yau ?in nan Abdallah, ita bata isa kunyatamu ba, bayan mun tara mutane. Inaso daga yau, daga yanzu ka manta da Nu'aymah a cikin zuciyarka har abada kamar yanda nima na manta da ita matsayin ?iyar cikina".
Cike da tashin hankali kowa yake kallonsa a falon, dan kowa yasan dama Baba malam yanada zuciya, sannan kaifi ?aya ne shi, idan yace A dolene A ?in za'abi, idan yace A'a shima dolene abi............?

Wannanfa shi ake kira da gaba kura baya saya?i??. Nu'aymah kizo ki bamu gaskiya batu ko masan ina matsalar take ne?.??


ZAFAFA BIYAR 2021

Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.
[3/6, 11:34 AM] +234 901 860 0202: *_Typing??_*




*_SARAN ?OYE!!_*



*_Bilyn Abdull ce????_*


Free page??


No. 4

WAIWAYE ADON TAFIYA.

Malam Hashim musa shine asalin mai gidan. Babban malami mai tarin ilimi daya taka rawar gani a duniyar musulunci. Yasha gwagwarmaya ?warai da gaske na ganin ilimi ya ya?u da fa?a?a cikin al'ummarmu ta nagartattun hanyoyi.
Kasancewar yayi gwagwarmayar rayuwarsa ta neman ilimi lokacin ?uruciya a garin Jibiya ta jihar katsina sai ake kiransa da suna ?an jibiya.
Matan Malam Hashim ?an Jibiya biyu kacal a duniya. Zainabu (Hajjo) sai Zulaiha.
?a?ansa Hu?u duk maza, kuma dukansu Hajjo ce ta haifesu, dan har Zulaiha ta koma ga ALLAH bata ta?a ko ?atan wataba.
Sooraj mahaifin su Nu'aymah da ake kira da Baba Malam shine babban ?ansa. Sai Rudwan mahifin Abdallah wanda shima yanada iliminsa sosai, amma shi yana kasuwanci ne, duk da suma su Baba malam suna kasuwancin. Sai Mustapha Mahaifin su Adawiya, shima dai malamine dan tare da Baba Malam suketa ?o?arin cigaba da ginin da mahaifinsu ya bari na ya?a ilimi. Sai auta Musbahu, shine mahaifin su Yusrah, shima dai malamine, yanama addini hidima yana kuma business.
Kamar yanda kukaji a farko gidansu Nu'aymah gidan manyan malamaine sananne, sannan kuma ?an kasuwane na gaske, dan har sunada kamfanin dake sarrafa Mangya?a da kuma sabulu, suna kuma sufurin kayan masarufi sosai ta hanyoyi daban-daban cikin farashi mai sau?i duk daga kamfaninsu mai suna ?AN JIBIYA FAMILY.
Kamfaninsu sanannen kamfanine dake da haja a lungu da sa?o na ?asarnan sabida sau?in kayansu. Sannan kuma sanannun malamaine da duniyar musulinci ke alfahari dasu a lungu da sa?o na ?asarnan. Sunada manyan makarantun da ake koya ilimin addini zallah a cikin kano dama wasu jihohi ma?wafta, suna kuma da gidan marayu nasu na kansu da suka assasa domin ladan ya ringa isa zuwa ga mahaifinsu da ALLAH yayma rasuwa kusan shekaru ashirin da suka shu?e.
Family ne da alkairansu a bayyane yake wa duniya duk da suna ?o?arin ?oye kansu dan kar asan sune keyi. To amma masu iya magana kance alkairi dankone baya fa?uwa ?asa banza.

Sooraj (Baba Malam) shine ya zame musu tamkar mahaifi bayan rasuwar Malam Hashim, ya kama ?an uwansa ya dun?ule kansu waje ?aya babu mai jin kansu sai ALLAH. Suna ?aunar junansu matu?a da mutunta juna. Komai nasu sai sun nema shawararsa kamar yanda shima idan zaiyi wani abu sai ya tarasu ya nema tasu duk da suna a ?asa dashi.
Tun mahaifinsu nada rai suka gina wannan gida daya kasance gari guda, dan malam Hashim ya mallaki filin ne tun anguwar babu wasu gine-gine kirki, da farkoma noma yakeyi a filin, sai da yaransa suka fara tasawa ya zagayesa yay massallaci da islamiyya, ya kumayi ?aramin gida a ciki yana zaune da iyalansa. Bayan rasuwarsa arzi?in kasuwancinsu ya ?ara ha?aka sai suka gyarashi aka fa?a?a massallacin da Islamiyyar, suka kuma ginama kowa sashensa inda zai zauna da iyalansa. A hankali harkoki na ?ara ha?aka musu suna sake gyara gidan har ALLAH ya kaisu ga wannan matsayin suka kasance cikin tsakkiyar birnin kano.

Sooraj (Baba Malam) ya jima baiyi aure ba, dan sai da takai har Hajjo na nuna masa ?acin ranta akan hakan, sannan yay auren zuminci da wata ?ar ?anwarta mai suna Salamatu. Rana ?aya aka ?aura musu aure su Uku, shi da ?annensa biyu. Mustapha (Abban Adawiya) da Rudwan (Abban Abdallah) Bayan aurensa da Salamatu ta haifa masa yara uku duk maza. Yayinda shima Rudwan matarsa keda yara uku a lokacin, Maza biyu mace ?aya. Abdallah shine babba, sai Omar, sai Aysha. Amma Mustapha matarsa bata haihuba.
Shekarar da Musbahu zaiyi aure a shekarar ne Matar Baba malam Salamatu da ?a?anta uku, sai matar Mustapha sukai ha?ari a hanyarsu ta zuwa Jigawa suka rasu. Lokacin shi Rudwan matarsa na fama da laulayin ciki bata bisuba, sai yaran kawai. Dukansu ALLAH yay musu rasuwa a motar, Abdallah ne kawai keda sauran kwana a duniya. Shima dai ya bugu, dan yasha doguwar jinya kamar bazai rayuwaba ALLAH dai ya raya kayansa bayan yasha wahala. Gida ya koma babu yara ko ?aya sai Abdallah kawai, sai kuma cikin jikin Momynsa.
Ba ?aramin tashin hankali suka shigaba a wannan lokacin, dan Hajjo yitai kamar ta zare dan ki?ima, gawarwakin jikokinta biyar da surukanta biyu da driver aka sallata a rana ?aya kolaci ?aya, haka aka jera kabirburansu abin tashin hankali??. (Ya rabbi ka gafartama iyayenmu damu baki ?aya??????).

Bayan rasuwar matan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login