Showing 246001 words to 249000 words out of 325075 words

Chapter 83 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29088

Please, sai dai tsakanina da ke ne banason Yoohan ya sani".
Cike da mamaki ta tsura masa idanun tana tsuke fuska. Saurin girgiza mata kai yayi yana murmushi. "Am sorry sister akan gidansu ne karki zargi komai".
Ajiyar zuciya ta sauke a ?oye da ?an shafa gefen wuyanta alamun taji kunya. Shima sai ya ?ara murmusawa dan ta birgesa. Hakan na nufin a duk inda take zata karema ?an uwansa mutuncinsa. Wayarsa ya mi?a mata tare da mi?ewa yabar wajen. Can ya koma inda Yoohan ke zaune yana waya dan ya fahimci shima hankalinsa na kansu.
Binsa da kallo Nu'aymah tayi. sai kuma ta bu?e video ?in data gani akan wayar, da alama shi Rich ?in ke bu?atar ta gani. Ba ?aramin bugawa ?irjinta yayi ba, saboda cinkaro da kanta a ranar data shiga ?akin papa ta ?akko hoto. Sai dai iya falone. har shigowar Papa da Andrew falon. Shigarsa bedroom ?in da fitowarsa da sake komawarsa. Harma fitarta da kayan har?allar papa da suke magana akai shi da Andrew. Cocaine ce da wasu ?wayoyi, sai abinda ke cikin ?ayar jikkar dai bai bu?eba, hakan yasa batasan minene ba. Hannu tasa ta sharce zufar data tarar mata a goshi. Ta ?ara playing ?ayan video ?in dake a ?asan wancan shima. Shi kuma papa ne da wasu mutane yana bada kwangilar a kasheta duk sanda suka dawo Nigeria. Randa aka kashetan kuma a kashe baba malam shima. 'Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un' ta shiga maimaitawa tana kallon inda Yoohan da Rich suke zaune. Ganin Rich nata jan ra'ayinsa ga barin kallontane ya sakata kauda kanta tana taunar lip ?inta. A ranta kuwa sake jinjina lamarin papa take da jin tsanarsa a ranta. Lallai saita tona dukkan sauran sirrin mutumin nan duk da kasancewarsa mahaifin mijinta. To amma shi wannan Richard ?in mi yake nufi da bata video ?in ta gani?.
Kafin ta nemo amsar tambayarta taga sun mi?e sun nufota. Fita tai daga cikin folder ?in da sauri ta ajiye masa wayarsa da ?o?arin control ?in kanta dan kar Yoohan ya gane.
Rungumeta Yoohan yayi cike da tsantsar farin ciki yana fa?in, "Oh my Sweetheart ke haske ce a rayuwarmu. Rich yace yanason zama musulmi".
Cike da razana Aymah tace, "What?!!". Sakinta Yoohan ?in yayi yana dariyar farin ciki da jinjina mata kansa. kafin yace wani abu Rich yace, "Tabbas abinda X-man ya fa?a ashine gaskiya Sister. Zama da mahaifinki ya ?wa?aitamin son kasancewa musulmi. Hakan ya ?ara tasiri ne a raina a ?azun dana ganku kuna salla abin ya birgeni".
Kallonsa kawai Nu'aymah take cike da tuhuma. Dan gani take wani ?ullinne kuma yake shirin musu ta hanyar shiga musilinci.
Fahimtar hakan da yayine ya sakashi girgiza mata kai idanunsa na kawo ruwan ?walla. "Na rantse da ALLAH ni Richard inason shiga musilinci ne da zuciya ?aya bada wani daliliba. Ki yarda ke haske ce a garemu kamar yanda mijinki ya fa?a".
Numfashi Aymah ta sauke tare da furzar da iska ta lumshe idanunta hawaye suka gangaro mata a hankali. Sai kawai ta fa?a jikin Yoohan ta rungumesa tare da rushewa da kuka. "I love you so much Yah Yoohan". Ta fa?a a bazata tana ?an?amesa da ?yau.
Da sauri Yoohan ya ?agota yana kallon fuskarta. "Cikin rawar muryar zuwan bazatan maganar yace, "Really? Please sake fa?a naji dan ALLAH".
"Babu ?arya ko yaudara a maganata. Da gaske ina SONKA Yah Yoohan. Na rantse da ALLAH ina sonka da gaba ?aya zuciyata". Ta kuma rungumesa.
Ai gaba ?aya yama manta da wani Rich dake wajen. cikin sauri yaja hijjab ?in jikinta ya shige ciki tare da zame mata fuskarta itama ta koma ciki. lalubar bakinta yayi ya manne da nashi. Duk da kunya da tsoron abinda ya faru dake cikin ranta hakan bai hanata tayasa abinda yakeyiba batare da tasan ta zurma ba.
Dariya Rich ya sanya musu tare da mi?ewa yabar wajen, can inda suka baro da Yoohan ya koma ya zauna yana kallon wani wajen daban, zuciyarsa fal da wani irin farin ciki da shi kansa baisan na minene ba.

Da ?yar Nu'aymah ta ?waci kanta daga hannun Yoohan da ke neman sakin layi. Ta sauka daga jikinsa tare tabar wajen da gudu. Kasa motsawa yay saboda kasala data saukar masa. Ya kife kansa a table ?in kawai yana sauke numfarfashi a jajjere.
Ganin wucewarta da gudu ya saka Rich tasowa inda Yoohan yake. Damtsen hannunsa ya?an buga da fa?in, "Mara mutunci, a gabana ma babu ?aga ?afa".
Gani kawai yayi Yoohan ?in ya mi?e ya rungumesa yana fa?in, "Thanks you Rich, thanks you so very much. Gashi a dalilin gane gaskiyarka ta fa?amin kalma mai tsada dana fidda ran samu daga gareta. Wlhy ina sonta fiye da zaton mai hasashe Rich. ashe itama zata soni. ALLAH na gode maka. Rich ka zama sanadin farin cikina".
Dariya sosai Rich keyi ta jin da?in ganin farin cikin Yoohan ?insa da yake tsananin so da ?auna. Suka zauna kowanne fuska ?auke da murmushi. Cikin ?age gira Rich yace, "Dama makauniyar soyayya kakeyi kai ashe?".
"Makauniyar da ko idanu ba'a yanka mataba kuwa Rich, amma yanzu ta sanadinka gashi har numfashi ta samu".
"To Alhmdllh, dama ni na fahimci tana sonka wlhy. Kawai dai akwai yarinta tattare da itane. But ko dai yayane ma kun dace. Dan na jima banga masoyan da suka dace da junaba irin ku. Dan haka Mr Lover Congratulations joooh".
"Thanks you dear. Congratulations too. Nayi farin ciki da kai saurin gane gaskiya. Ya rabbi ka kar?i tubanmu ka gafarta mana".
"Emen dear. Yanzu nawane zan biya? A wajenwa kuma zan biya".
Fuska Yoohan fa?a?e da murmushi yace, "Shi muslinci ba'a biyan komai a wajen shigarsa. Kalmar shahada kawai zaka fa?a. Amma bara na kira Uncle first".
Kai Rich ya jinjinama Yoohan. Ya ?auka wayarsa yay kiran baba malam cikin sa'a kuwa ya ?aga. Bayan sun gaisa yay masa bayanin komai cike da jin kunyar da Aymah ta sakashi a ciki tun ?azun. Dan duk yau ma ya kasa kiran baba malam ?in. Yanzun ma shaf ya mantane saboda ?okin musulintar Richard.
A take baba malam yace, "Ina mamana? Duk bayanin dazan muku itama zata iya yinsa insha ALLAHU Yahya".
Cike da jin kunya Yoohan yace, "Tayi barcine Uncle. Gashi kuma Rich ?in zai dawo gida nan 9ja gobe. Idan kuma ya bari sai yazo wajenka to".
"A'a Yahya. Gara dai ya cikasa niyyarsa dan ranmu ai ba'a hannunmu yakeba. Nasan kaima zaka iya masa bayani akai. indai zaka iya tuna duk yanda kayi lokacin daka musulinta".
"Insha ALLAH Uncle. Amma zanso kana saurarenmu".
Dama baba malam ya bashi. Dan haka Yoohan ya maida kiran video call. A take Yoohan ya bama Rich kalmar shahada. Bayan ya maimaita baba malam ya fa?a?a masa bayanai masu muhimmanci tamkar yanda yayma Yoohan a wancan karon. Sai ga Yoohan da Rich suna hawaye. Sunja lokaci mai tsaho kafin baba bashi za?in suna. A take Rich yace ya bashi dama ya za?a masa kowanne.
Cikin jin da?i Baba malam yace, "Akwai sahabban manzon ALLAH da sunayensu sukai fice a garemu, bara na lissafa makasu, tare da na Annabawan ALLAH da Yahya ya samu ?aya daga cikin sunayensu shima".
A tare suka jinjina masa kai.
"Abubakar, Umar, Usman, Aliy......."
Kafinma baba malam ya ?arasa Rich yay saurin fa?in, "Uncle inason Omar".
"Masha ALLAHU Son. Daga yau kazama Umar. ALLAH yasa ka zama mai koyi da ?yawawan halayen Umar da gaskiyarsa da jarumtarsa harma da yawan ibada".
A tare suka amsa da amin.
Daga haka suka sake ?an tattaunawa sannan sukai sallama da shi. Masaukin Rich suka nufa. Inda Yoohan ya koya masa wanka da alwala harma da salla. Daga haka ya barsa. Saboda gobe idan ALLAH ya kaimu Omar (Rich) ?in zai koma Nigeria.
Sun sake rungume juna suna hawaye da sake godema UBANGIJI. Sannan sukai nafila raka'a biyu a tare ta godiya ga ALLAH. Omar (Rich) yay sallar Magrib da isha'i dan lokacinsu bai gushe ba har sai alfijir ya keto. Musamman ma isha'i.
Daga haka sukai sallama Yoohan ya nufi nasu masaukin cike da ?oki da farin ciki.

Nu'aymah dake kallo tanajin motsin bu?e ?ofar tai azamar kifewa rubda ciki dajan filo ta tura kanta ciki. Murmushi yayi yana ?arasa shigowa dan ya rigada ya ganta. Television ?in ya kashe tare da wutar ?akin lokacin da yake ?o?arin hawa gadon. Cikin nutsuwarsa ya kwanto bayanta yana sauke ajiyar zuciya tare da saka hannu ya ?auke filon data tura kanta a ciki.
"Wayyo Hajjo ?aton nan zai ?alla miki jika". Tai maganar cike da rikicin kunya da nauyinsa daya sakar mata.
Murmushi yayi da rage mata nauyinsa sannan ya birkitota. Da sauri ta kananna?e masa jiki dan batason su ha?a ido.
Hannunsa ya tura cikin rigarta yana ?ora bakinsa akan kunnenta. Cikin ra?a yace, "I love kunyankin nan my sweet angel, my sweetheart my Heartbeat. My everything". Ya ?are maganar da ?an cizar kunnenta ka?an.
Kukan shagwa?a ta saka mata tana murza ?afafunta a jikinsa wai saita rama. yanda taketa masa mutsu-mutsu a jikine ya nema susutashi. ?wa?ayin da yaketa dannewa tun da rana ya kasa dannuwa. Cike da kasala da tsumar jiki ya lalubi bakinta ya manne da nashi. Tun yana tunanin tsayawa iya kiss ya rage zafi har hakan ya nema fin ?arfin ?o?arin nasa. Gaba ?aya ya birkice mata. Tun tana biye masa da wauta harta koma masa kuka dan bata manta wahalar datasha daren jiyaba.
Duk yanda Yoohan yaso ha?uri ya bar Nu'aymah hakan ya gagara. cike da fita hayyaci ya fara sarrafata. Yau ma dai an maimaita na daren jiya, sai dai kukanta ya sakashi ta?aita tafiyar batai nisan zango kamar ta daren jiya ba ya tausaya mata dan yasan bata gama dawowa hayyacinta ba.
A take kuwa jikinta ya ?ime da zazza?in wahala. Hardasu rawar sanyi. Yasan ya ?ara laifi mai girma. Dan haka yayta lallashi da ban ha?uri harya samu ya kimtsa mata jiki yau ma yay gashi dan yasan zataji ciwo a wajen balle gashi yayi fami ne.
Da taimakonsa tayi wankan tsarki, shima yayo sannan ya taimaka mata suka fito. Lalla?ata yay tasha yogurt da maganinta, kafin ya ?ara mata shirin barci. Sai da ya sake kimtsawa shima sannan ya hawo gadon ya rungumeta dan harma ta fara barci. Irin allurar ?azun da rana ta rage ra?a?i yay mata. Kuka ta fasa masa jikinta na matu?ar rawa. Yay saurin ha?e bakinsu waje guda. Sai da ya janye allurar sannan ya janye bakin yana furzar da iska tare da rungumeta da ?yau a jikinsa yana shafa bayanta da fa?in, "Am so sorry sweetheart. Please forgive me".
Luf tayi a jikinsa tana zirar da hawayen. A haka barci yay gaba da ita yana fa?a mata kalamai masu sanyi cikin kunne da hura mata iska mai da?i. Jin ta fara sauke numfashi na alamar barci shima saiya shiga sauke ajiyar zuciya a jajjere. Yana ?ara jin ?aunarta mai tsanani tana ratsa masa zuciya da dukan jikin sama gaba ?aya. Ta zama ta farko a zuciyarsa. Ta farko a sirrinsa. Ta farkon haskama rayuwarsa hanya. Ta farko.... Ta farko.... Da yawa harma baisan iyakaba. Insha ALLAH kuma itace zata zama ta farko har ?arshen rayuwa????.

*_Muma ALLAH yasa mu zama na farko ta ?yawawan hanyoyi ga mazajenmu har ?arshen rayuwa my dear fans. Ba dole sai kin kasance matar farko ba zaki zama ta farko????. Kota hu?u kikaje ?yawawan halayenki zaisa ki zama ta farko??. Uwar gida kema dage ki ri?e gam kar a ?wace miki ta farko??????._*

_________________

Washe gari haka Nu'aymah taita zubama Yoohan shagwa?a da raki yana faman lalla?ata da lallashinta. Tasa dole ya kira mata baba malam da Umm da hajjo. Inda anan itama hajjon ta fahimci takwararta ta kai mutuncinta gidan aurenta. Hakan ya mata matu?ar da?i harta kaita da yin sujidar godiya ga ALLAH. Cike da tsantsar alfahari da jin da?i ta kira Ananah ta sanar mata. Sosai Ananah taji da?i tana godema ALLAH daya wanke Aymah cikin sau?i a garesu bisa hikimarsa da rahamarsa. Daga haka sukai gum da bakinsu suna jiran bayyanar gaskiyar ga kowama cikin hikimar UBANGIJIN al'arshi.
Da ?yar Yoohan ya samu yaje sukai sallama da Omar (Richard) da zai wuce Nigeria a yau. Daga haka ya dawo wajen ?ar amaryarsa sarkin shagwa?a da shiririta. Haka suka kasance a gaba ?aya wannan yinin cike da so da ?auna. Dan itama tun tana nokewa da ?unshe-kunshe harta saki jikinta duk da dai akwai kunyar tattare da ita, saboda ta kasance tarbiyyarta tun fil'azal...........?



Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????
[6/26, 2:53 PM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.


No. 65

..............A hankali soyayya da sha?uwa mai ?arfi ta cigaba da shiga tsakanin ma'auratan masu banbancin yare da yanki cike da birgewa. Yayinda Aymah ke matsayin malama ga Yoohan a ?angaren ilimin addini shima sai ya zame mata malami a ?angaren sanin soyayya da rayuwa. Dan sosai yake yawo da ita a lungu da sa?o na ?asar Austria har wasu jihohinma suna zuwa yawon bu?e ido.
Tun tana tsoro da masa raki a shimfi?a harta fara sakin jikinta da sabawa. Dan jarumin nata namijin gaskene babu wasa. Baya takura mata yanda zata wahala. ba kuma ya barinta ta shagala.
Sai ga Nu'aymah tai wani irin murjewa da ?ibarta na dawowa, (kunsanfa wannan harkar na gyara wasu matan harma da mazan??, shiyyasa da yawa amare farkon aurensu zakaga sunyi ?ul?ul da su??). To ga Nu'aymah ma dai an dace. Balle abin ya ha?a da kwanciyar hankali data samu, babu mai hantararta babu mai damun rayuwarta. Abinci saita za?a. Kullum zatai waya ko video call dasu Umm. Ga lafiyar jikinta Alhmdllh sai ?aruwa take ?arayi dan tana shan maganinta da ?a'ida kasancewar Yoohan tsaye yake akanta da tsantsar kulawa.
Takanji yana waya da papansa da momynsa (Madam Chioma) sai dai yanda bai ta?a cewa gashi su gaisaba itama bata ta?a nuna sha'awar hakanba. Garama Momy ranar ta kira yana wanka har sau uku. Ganin wayar na wajenta ya sakata ?agawa suka gaisa. Sai dai yanda Momyn ta amsa mata a da?ile ya sosa ranta. Dan ta fahimci har yanzu da sukai nesa da juna ba ?aunarta takeyiba. Su Momy Destiny ne dai ta gaisa dasu kusan sau uku-uku harda su Victoria. Amma su tom and jarry mama debora ko yaya jiki basu ta?a aiko mata da shiba balle suce zasu gaisa da ita a waya. kuma taji ranar duk sai da suka gaisa da Yoohan. Gebrail nema ta lura idan ya kirashi baya ?agawa, daga bayama sai taga ya sakashi a black list.

Gaba ?aya ta hana Solomon musu gadi. Dan yanzu duk inda zasuje tuburewa take akan itadai bazataba inhar sai Solomon ?in ya bisu. Hakan yasa Yoohan ya yanke shawarar kawai ya sallamesa ya koma Nigeria, dan baiga amfanin kisan ku?in da yake ba a dalilin zaman Solomon ?in tare da su.
Randa ya samu Solomon da maganar komawa Nigeria hankalinsa yayi matu?ar tashi. Ya kira iyayen gidansa ya sanar musu da hukuncin Yoohan ?in. Hakan yasa papa kiran Yoohan ya nuna masa bai amince da dawowar Solomon gidaba. Dan bazai yarda ya barshi shi ka?ai yana yawo ?asashen duniya a cutar masa da shi ba.
Yanda Aymah ta tubure kuma akan indai Solomon zai cigaba da kasancewa da su sai dai ita ta koma Nigeria wlhy yasa kan Yoohan ?aukar zafi. Yayima Aymah lallashin duniya akan tabar zancen Solomon tunda papa ya dage amma sam ta?i saurarensa. har takaisu dayin ?acin rai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login