Showing 45001 words to 48000 words out of 325075 words
Mom ?in". Mira dake sauraren Joy kamar mai ?aukar karatu tace, "Yayi ku?i ne shiyyasa ai". Kai Joy ta girgiza mata da fa?in, "Sam ba haka bane Mira, ki tuna tuntuni suke masa wannan gatan na fitar hankali, makaranta saida ya za?a ya darje mai mugun tsada a ?asar waje, har sai da ya cika burinsa na zama babban likitan da yakema duniya aiki bama Najeriya ka?aiba, amma kina gani ni da Gebrail a 9ja muka fara karatunmu, sai yanzune da shi yace zai fita damu sannanfa suka yarda". "Hakane Joy. to ammafa kinsan Yoohan yanada bala'in ?wa?walwa, dan sister Divine tace min sanda suna primary yafi kowa haza?a da ?o?ari a ajinsu, yanzu za'a karanta masa yanzu zai ?aukesa a kai. Ni yanda ya tsaya yay karatun ya birgeni, dan masu irin shegen kaifin ?wa?walwar nan tasa basu da yawa a cikin mutane, zakiga kuma mafi yawansu sunfi yarda su zama mugaye fiye da mutanen kirki, balleshi daya tashi ?an gata ma. Amma kigafa shi a ma tsarinsa baya shan komai har giya da ba komaiba, baya neman mata, abinda kawai ya sani a rayuwarsa shine aikinsa da Family ?insa. Gaskiya ina masifar son gayen nan Joy, komai nashi yana birgeni".
Dariya Joy tayi sosai, ta wani juya idanunta cike da yanga, "Ai bake ka?aiba Mira, koni da yake Brother ?ina sonsa nakeyi, haka ?ammata da yawa suke haukacewa a kansa, shiko babu wacca ta ishesa koda kallo ma, Mom tace tunda suke da shi bai ta?a ce musu ga budurwarsa ba. Ke nifa da ?anwa zata iya auren yayanta da Brother Yoohan zan aura fa". Baki Mira ta ta?e cike da kishi ta ?auke kanta batare data bama Joy amsaba.
Joy data fahimci kishi Mira keyi saita kwashe da dariya ta mi?e, amma ita tasan har cikin ranta son Brother ?inta take da gaske. Kuma harga ALLAH tana kishin ganinsa da wata mace har Mira ?in, dan yau sosai taji da?in mazgar da yayma Miracle.
??Joy kedai muguwace to.
______________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________
Wannan littafi SARAN ?OYE na ku?ine, yana ?aya daga zafafa biyar, idan kana bu?ata kaima wa?anan numbers ?in magana ka biya ku?insa naira 300 kacal dan girman ALLAH. Karka karanta idan baka biyaba, karka kuma ya?a dan ALLAH idan ka gani??????.
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????
ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????
09033181070
_______________________
A tsarin gidan dolene duk safiyar duniya ka fito babban falo inda suke taruwa su duka har ma'aikatan gidan suyi addu'oinsu. Yoohan ne dama sai ya gadama randa ta raya masa yake fitowa idan har ya kwana a gida, dan yafi ganema yayi tasa a ?aki shi ka?ai baisan hayaniya, garama idan Papa ya takura masa.
Yauma kamar kullum duk sun hallara, har ?ananan yaran duk an tasosu, Papa da yay tafiya ne kawai babu sai Yoohan da kowa yasan yau bazai fitoba tunda jiya da haushin Miracle ya kwanta. Amma duk da haka sai da Mom taje ta buga masa ?ofa.
Yana jinta sarai, dan tashinsa kenan yana zaune a kan gadonsa ido a rufe yana addu'ar shima. amma yay mata banza, sai da ta gaji dan kanta ta ha?ura. Sauka yay a gadon fuskar nan kamar kullum a cinkushe, amma hakan bai hana ?yawunsa da ALLAH ya azurtasa dashi bayyana ba (damma babu hasken bautar UBANGIJI a cikinsa Yoohan daya zarce hakan ga mai kallo??).
Slippers ya zura ya nufi toilet, ya kusa mintuna goma a ciki sannan ya fito, da alama dai ba wanka yayi ba, dan kayansane a jikinsa bai canja ba. Ficewa yay daga ?akin gaba ?aya ya fito falonsa, a mamakina sai naga ya ?aga labulen bangon gabas, sai ga ?ofa a wajen ?atuwa ta glass. Danna wani abu yay a bangon ta zuge da kanta ya shiga. ?aton ?akine da aka cika da kayan motsa jiki kala-kala. Gaba ?ayansa kuma da glass aka yisa, ta ciki kana iya hango harabar gidan dama cikin anguwar gaba ?ayanta. Zama yay ya ?aura takalma a ?afarsa batare daya canja kaya ba ya fara motsa jiki a style kala-kala. Yana a kusan mintuna hamsin da farawa amintaccen yaronsa da Nu'aymah ta fasama kai jiya ya shigo ta wata ?ofa ba wadda shi ya shigoba. Madaidaicin tiren hannunsa ya ajiye kan wani table dake can gefe gaban kurera doguwa guda ?aya kacal dake a ?akin, sannan ya dawo inda Yoohan ke cigaba da ?aga ?arfe yace, "Good Morning sir". Sai da ya furzar da zufan dake sakko masa har kan la??a sannan yace, "Morning" a ta?aice.
Ajiye ?arfen yay ya mi?e ya sake komawa kan wani machine ?in, sai da ya fara batare daya kallesa ba yace, "Solo! Aikin dana saka ka fa?". Kan Solo a ?asa yace, "Sir komai ya kammala, yanzu haka ma nasan sun kama hanyar tafiya dan tunda daddaren na sanar masa, ya kuma tabbatar min za'a ha?a komai tun a daren, a yau su tafi kaiwa".
"Good" ya fa?a a ta?aice yana kallon agogon dake manne a bango ?ato. Lumshe idanunsa yay ya bu?e yanata faman fidda numfashi da sauri-sauri. Sajensa kansa ?igar da zufa yakeyi balle mur?a??en jikinsa dake sharkaf tamkar wanda yayi wanka. Sauka yay daga saman machine ?in ya amshi ?aramin towel dake a hannun Solomon ya fara goge fuskarsa zuwa wuya.
Da sauri Solo ya ?akko tiren daya shigo dashi shima. Iska Yoohan ya furzar kafin ya ?auka babban kofin glass dake cike da tatattun kayan marmari da babu koda suga a ciki akan tiren dake hannun Solomon. Barin wajen yay da kai kofin bakinsa yana sha, ya ?arasa kujerar nan ?wara ?aya ya zauna da ?aura ?afa ?aya a kan ?aya ya ?auka remote ya kunna television dan akwai program ?in da yake kallo a NTA kullum safiya a irin wannan lokacin a duk inda yake, inhar kaga bai kalli wannan shirinba to sai dai inda yake babu wutar nefa kuwa.
Dawowa Solo yay gefensa ya tsaya suna kallo a tare, yana shan lemonsa suna magana jefi-jefi akan tafiyar da zasuyi yau har aka kammala shirin, dan minti ashirin ne dama. Ajiye kofin yayi ya mi?e bayan ya cire takalman yabar Solomon na gyara ?akin da maida kowane abu inda yake.
Kusan 9am ya fito daga ?akinsa cikin gayunsa dake rikita ?ammata, sai baza ?amshi yake kamar wani gonar turare. Sai dai tamkar kullum fuskar dai babu fara'a. Sajen nan da gashin sunsha uban gyara na ?aukar hankali kamar dansu kawai aka yosa duniyar.
Tunda ?arar takunsa ta fara bayyana garesu falon yayi tsitt, kowa ya zubama hanyar benen idanu duk da sunsa wanene ?in mai tahowar kuwa.
Kallo ?aya yay musu ya ?auke kansa yana sake tamke fuska musamman da yaga Miracle zaune. Mom ce cike da farin cikin ganinsa ta mi?e tsaye tana bu?e masa hannayenta alamar yazo. Fuskarsa ya ?an saki amma ba murmushi ba, ya nufeta ya ?an rungumeta a gefe sa?anin ita da ba haka take bu?atar yi masaba, ta fison ta jisa sosai a jikinta, sai shi kuma sam baiso. yace, "Good morning Mom". "Good Morning my boy, ka tashi lafiya?". Kansa kawai ya gya?a mata. Tai murmushin jin da?i tana kama hannunsa cikin nata.
"Good morning Brother". Suka ha?a baki wajen fa?a yaran suma, amma banda Mira data ha?e rai wai ita a dole fushi take da shi. Kallonsu yay sosai da fararen idanunsa ?aya bayan ?aya kafin ya amsa musu da muryarsa mai amo. Ya ?aura da tambayar lafiyarsu kamar yanda ya saba cike da kulawa da sonsu. Dukansu fuska a washe suke amsa masa, dan sunsan yana ?aunarsu. Idan dai ba?in halinne ya motsa ba sani ba sabo yakema kowa a gidan.
A tare suka ?arasa d/table shi da Madan Chioma, ta zaunar dashi da kanta ta shiga zuba masa abincin da tasa akai masa na musamman. "Thanks" ya fa?a a saman la??a ya ?auka cokali ya fara ci. dai-dai misali yaci, dan badan ma tafiya da zaiyiba bazai karyaba a irin wannan lokacin. Dan shi mutum ne mai ?a'ida da tsari. Komai nasa a tsare yake tamkar wani bature?? (mudai munsan ALLAH shike tsara rayuwa ba mutum ba??).
Cikin damuwa Mom daketa kallonsa tace, "Badai ka ?oshi ba?". Idanunsa ya ?an lumshe mata alamar amsawa. Tai saurin kamo hannunsa tana girgiza masa kanta. "Jiyafa bakaci abinciba ka kwanta, shine yanzu kuma......" "Shiiii!!" ya fa?a yana ?ora ?an yatsansa akan bakinta, "Mom ya isheni haka". Badan tasoba ta barsa. Yasa tissue ya goge bakinsa sannan ya mi?e, "Mom zan wuce Lagos, zata iya yuwuwa daga can bazan dawo nanba zanje ?asar Kenya. Cike da damuwa take kallonsa, har yanzu ta kasa sabawa da wa?annan tafiye-tafiyen nasa, dan ko ka?an batason yay nesa da ita, a koda yaushe tafison taita ganinsa tare da su.
Kansa ya?an girgiza dan yasan miyasa jikinta yay sanyi. Ya kama hannunta da yasha farce za?o-za?o, murya a tausashe yace, "Mom kimin addu'a mana, ba?yaso na cigaba da taimakon mutane ina samun lada?". Da sauri tai murmushi, "Inaso sosai Yoohan, sai dai aikin nan ya maka yawa, gaba ?aya baka da wani lokacin kanka kai saina wasu. ALLAH yasa kaje lafiya ka dawo lafiya".
"Amin" ya fa?a da yin kissing hannun nata.
Gaba ?ayansa suka fito domin masa rakkiya har wajen da motar da zai shiga take, cikin girmamawa guards ?insa da securitys gidan suka iso ?aya bayan ?aya suna gaishesa. Kamar yanda ya saba musu alkairi idan zai yi tafiyar kwanaki haka yauma duk ya bisu da shi ta hanyar Solomon dake da kusan ci dashi fiye da kowa, dan duk inda zaije tare suke tafiya, sannan komai nasa shi yake sakawa. Dan haka yasan sirrinsa sosai da halayensa fiyema dasu iyayensa. A tare suka shiga masa addu'ar fatan alkairi, ?annensa kowa na masa shagwa?ar zaiyi missing ?insa. Babu dai dariya a fuskarsa, amma duk yana binsu da kallon kulawa. Kafin ya bisu ?ai-?ai yay kissing nasu a kumatu, banda Miracle dako kallon inda take bayayi. Gebrail ya bu?e masa mota ya shiga, shima ya zagaya ta ?ayan gefensa ya shiga dan zai masa rakkiya airport ne.
?aga fararen idanunsa yay ya kalli Mom da duk fuskarsa tai kalan damuwa. Yatsunsa biyu yasa a gefen bakinsa yay mata alamar *_Smile_*. Murmushin kuwa ta saki har ha?oranta na bayyana kafin ta ?aga masa hannu. Shima yatsunsa biyu ya ?aga mata da?an motsa la??ansa ka?an yay maganar da shi ka?ai yaji kayarsa. (Dan nidai banjiba????).
Ganin motocin sun fice Madam Chioma ta sauke ajiyar zuya, yayinda Miracle ta share hawaye masu zafi da suka gangaro mata batare data shirya hakanba.
Juyawa sukai suka koma ciki, dama yaran sun wuce school su tun ?azun.
__________________
*_NU'AYMAH_*
_________________
Tunda garin ALLAH ya waye kaikawonsu suketayi na hidimar walima a cikin gidan marayun. Da safe kusan goma Hajjo ta iso tare dasu Hajarah. Su Umm kuma sai zuwa anjima.
A babban harabar farkon shigowa cikin gidan marayun aka kafa manyan rumfuna tare da kujeru masu yawan gaske. Sai babban munbari da malamai zasu gabatar da lectures insha ALLAH.
Nu'aymah harkokin gabanta take kawai, tama manta da wani fa?a da tayi da wasu jiya. Haka take, akwai saurin fushi da tsiwa akwai kuma saurin sauka da mantuwa. Itadai wuyarta ace ta rama kota maida murtani, daga haka kuma ta manta sai wata ta taso.
Wajen misalin sha biyu saura ta kammala shirinta cikin ba?ar jallabiya datasha adon manyan jajayen duwatsu masu ?aukar ido. Itace shigar da gaba ?aya ?awayen amare zasuyi a wajen walimar. Tayi ?yau sosai, ta sake gyara gashinta da saida akasha dagama kafin ta yarda aka tsefe aka wanke mata shi. Tanada gashi gwargwado dan yana sauka mata har kan kafa?a, amma ta tsani kitso, gashi ta zama budurwa amma batabar kukan kitso ba har yanzu. Tsifar kai ma kuka take masa da wankewa balle kuma kitso.
Jan veil ?inta madaidaici ta na?a, kalar saita sake bayyana ainahin hasken fatarta da kwarjininta da ?uruciya. Ga jambakin data saka ka?an a la??a ya sake ?awata madaidaiciyar kwalliyar tata. Sauri take taje kiran da baba malam ya aiko ai musu yanzun nan tana wanka. Tasa turare ka?an ta fito da ?an hanzarinta.
Tare suka tafi ita da Amal da Yusrah, dan su ukun ya aiko kira. Suma sunsha ?yau cikin kalar rigar da Nu'aymah tasa iri ?aya komai da komai. Akwai tazara tsakanin office ?in baba malam zuwa sashen gidajen yaran, amma haka suka taka cikin nutsuwarsu suna ?ar hira har suka isa. Sai da aka nemar musu iso sannan suka shiga.
Baba malam ya ?an kallesu ya ?auke kansa, a ransa yanajin da?i da godema UBANGIJI daya azurtasu da kamilan yara da yayi. Basu izinin zama yay kafin su gaidashi. Ya amsa musu kamar yanda ya saba. Sannan ya lissafa musu aikin da zasuyi a wajen walimar. Sai dai ba komai ya saka Yusrah a cikiba kasancewar tanada aure ita.
Suna shirin mi?ewa zasu fita security yay knocking ?ofar office ?in dayin sallama. Amsa masa sukayi, baba malam ya bashi iznin shigowa. Cike da girmamawa yace, "ALLAH gafarta malam sa?one wani bawan ALLAH ya aiko dashi". Baba malam dake saurarensa yace, "To aike kuma Rufa'i. Nami kenan?".
"Kayan abincine dai mota guda gasu can a waje". Baba malam bai sake cewa komaiba ya mi?e. Shi ya fara fitowa sannan su Nu'aymah a bayansa.
Mota ce ta kamfani, dan haka baba malam ya ?arasa suka gaisa da drivern cikin mutuntawa. "Malam ko zan iya sanin sa?o daga ina haka?". Baba malam ya fa?a cikin fara'a da mutuntawa. Murmushi drivern yayi, shima cike da girmamawar yace, "Ranka ya da?e wlhy nima bansan daga wa kayan sukeba, amma dai wani bawan ALLAH ne ya saya a kamfaninmu ya kuma bada wannan address ?in a kawo tare da wannan". Ya ?are maganar da mi?a masa leda madaidaiciyar ruwan ?asa.
Sai da baba malam yay ?an jimm kafin ya amsa, dan su gidan marayunsu nada tsari, ba komai suke amsa kai tsayeba babu bincike saboda gudun abinda zaije ya dawo. "Idan bazaka damuba ko zaka bani Number ?in Manager ?inku?". "A babu damuwa ranka ya da?e, dan dama shima yace na baka idan nazo". "To Alhmdllh".
Wucewa sukai tare office ?in baba malam ?in, inda suka bar su Nu'aymah nan tsaye suna kallon kayan cike da jin da?i da jan addu'ar alkairi ga wanda ya aiko ?in. Suna a wajen tsaye baba malam da drivern nan suka sake figowa, a yanda sukaga fuskar baba malam ?in yanzun sunsan ya amshi kayan shima. Umarni ya bama security ?in nan akan a raka drivern har jikin store ?in Orphanage ?in a sauke kayan................?
_____________________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________
Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????
Mamu gee??
MIN ?ALB!!????
Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????
Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????
Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????
Duka akan farashi mai rahusar gaske.
Kamar haka????????
?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????
ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????
09033181070
????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????
ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.[3/24, 4:35 PM] +234 901 860 0202: _ANNUR PERFUMES: GIDAN KAMSHI KENAN.! WANI KAYA SAI AMALE! HAKAN TAKE, INA MASU NEMAN INDA ZASU SAMU INGATATTUN KAYAN TURARE NA GIDA DANA JIKI DANA KAYA NA MAIDUGURI? KU MATSO KUJI! NESA TAZO KUSA, ANNUR PERFUMES. KAMFANIN TURAREN MAIDUGURI NE DA RESHEN SA KENAN JIHAR KANO. MUNA DA KOWANE IRIN SAMFURIN KAYAN KAMSHI KAMAR SU; TURAREN WUTA NA KAYA DANA JIKI DANA TSUGUNNO, MUNA DA KHUMRAH, KULACCAM GANGARIYA DA ALMISKI(THAHARA/AYSHA/BAKI DA JA) MUNA DA DECORATIONS NA TSINTSIYA DA SAURAN SU, AKWAI KAYAN MATA INGATATTU MAI SA KISHIYA KWAFA, BA ANAN KADAI MUKA TSAYA BA, MUNADA KAYAN MATSI YAN GASKE, NAMU BA IRIN NASU BANE. _
_DUKA WADANNAN JERIN TURARUKA MUNA BADA SU AKAN FARASHIN SARI KO SAYI 'DAI DAI. ADIRESHEN MU; MUNA KANO, UNGUWAR GAIDA, LAYIN MASALLACIN IMAMU MALIK. LAMBOBIN TARHON MU: 07086341096/07069036534. MUNA AIKA KAYAN MU KO'INA A FADIN NAJERIYA, KAMSHI RAHAMA NE YAN'UWA, MUSANMAN KAMSHIN ANNUR PERFUMES DAKE SANYA NUTSUWA DA KWANCIYAR HANKALI. GA ARHA GA LAGWADAR KAMSHI SAI ANNUR PERFUMES_
____________________________
13
.................An gudanar da gagarumar walimar aure da saukar alkur'anin marayun ALLAH da wa?anda son zuciya ta saka iyayen