Showing 243001 words to 246000 words out of 325075 words
Kallon juna Yoohan da Rich sukayi. Sai kuma duk suka dubi Aymah ?in. Yoohan ya kamo hannunta cikin nasa da kulawa yace. "To waini abindama ya kamata tun wancan lokacin duk mu sani shine. Tayaya ma kika fara bleeding a waccan ranar?".
"Babu wanda ya ta?amin wannan tambayar, nima kuma ban ta?a tunanin bama wani amsarta ba,, duk da abin na'a cikin raina". Tai maganar hawaye cike da idanunta.
"Kiyi ha?uri, maybe kowama bai tuna bane, dan ana cikin tashin hankalin ciwonki shiyyasa. Amma na tabbata koda kowa baiso mikiba Uncle da Umm zasuyi tunanin miki ita. Yanzu ki sanar mana yaya abin ya faru?. Maybe mu samu wani evidence ta dalilin jin".
Hannu tasa ta ?auke ?wallar da suka cika mata idanu, Yoohan na shafa bayanta alamar lallashi. Cikin nutsuwa ta fara basu labarin tun daga fitowarta da gamo da Rabi datai ?auke da zo?o zata kai mata. Da shayi data sakata dafa mata har sauran abinda ya biyo baya ta suma. Sai da ta farfa?o ne takejin sauran abinda ya farun a bakin Yusrah. Dan Umm bata ta?a mata maganarba har yanzu".
Matso da ita yay jikinsa ya kwantar da ita a ?irjinsa yana shafa damtsen hannunta alamar lallashi, dan hawaye takeyi. Shi kansa sai faman sauke ajiyar zuciya yake a jajjere da taune lip ?insa na ?asa. Richard kansa mamakin tsantsar salon makirci yake yi. Da ?yar ya iya katse shirun nasu shi.
"Wato idan na fahimta wannan matar itace ta bata abinda ya haifar da matsalarnan ta sha. To amma ni abinda ban ganeba anan, inhar da magani ta saka a cikin lipton ?in ai dolene Doctors su gani? Su kuma san maganine ya haifar da bleeding ?in. Amma kuma sai sa?anin hakan ma ya biyo baya kowa result ?insa na fita da zancen ciki. Kaina ya kulle gaba ?aya".
Ita kanta Nu'aymah kanta ya kulle ?in. Yoohan kam baice komaiba dan zuciyarsa a wuya take natu?a. Ganin yanda har yanzu Nu'aymah ke hawaye ya saka Rich cewa, "Brother kaje da ita ta samu nutsuwa. zuwa dare sai mu ?arasa magana dan dole na juya Nigeria da wuri. Akwai maganar da nake son nayi da ku kuma zuwa anjima daman".
Kai Yoohan ya jinjina masa kawai batare da yace komai ba.
Bayan wucewar Rich sumbatar kan Aymah Yoohan yayi. A hankali yace, "Is ok. Kukan ya isa haka. Na miki al?awarin insha ALLAH sai inda ?arfina ya ?are wajen amso miki ha??inki ga duk ma wanda keda hannu akan wannan al'amarin. Dan haka banason ganin hawayenki masu daraja na zuba akan azzalumai ok?".
Kanta ta jinjina masa. Ya mi?e ri?e da ita suka koma cikin ?akin. A kujera ya zauna ya zaunar da ita saman cinyarsa. Zamewa tai a hankali ta kwanta dan jikin nata bawani ?arfi yake mataba har yanzun. ?ankwalin kanta ya zame ya sumbaci sumar kanta daketa ?amshin gyaran jiya har yanzun. Cikin ra?a-ra?a yace, "Sweet girl!".
"Uhyim" ta fa?a kamar wadda barci ke shirin ?auka.
Ya tura hannunsa a rigarta yana shafa cikinta. Idanunsa a lumshe yace, "Bani labarinki, ina nufin yanda kika rayuwu a gidanku, da yanda kowama yake rayuwa a gidan".
Hannunta ta ?ora akan nasa dake shafa cikinta, sotake ta janye amma ya?i yarda, sai ma jitai yayi sama da hannun. ?an zabura tayi da ?aga kanta ta dubesa. Idanunsa a lumshe suke, sai dai yana kallonta. Hakan ya sakashi yin ?an murmushi da ?aga mata gira ?aya.
Tace, "ALLAH saima na fasa".
?asa yay da hannun nasa yana cigaba da murmushinsa bai dai ce mata komaiba. Itama sai ta saki numfashi a hankali, dan gaba ?aya wuyar datasha jiyace ke dawo mata a rai. Kaudata tai a zuciyartata ta fara bashi labari tundaga asalin kakansu Malam Hashim ?an jibiya har kawo yanzun. Yakan mata tambaya akan inda bai fahimtaba tai masa ?arin bayani. A haka lokacin sallar la'asar tayi suka tashi suka gabatar. Bayan sun idan yace ta shirya su?an fita tunda yaga jikin nata da sau?i.
Cike da ?oki kuwa ta shirya. Sai da ta kammala yana fesa turare ta dubesa tana kumbura fuska. "Amma dai bada wannan jelan naka zamuba ko?".
Turaren ya ajiye yazo gareta, fuskar dai babu walwala. Hancinta yaja da fa?in, Silly girl waye jelana?".
"Wannan basamuden Solomon ?in mana. I don't trust him bansan miyasaba".
Da mamaki yake kallonta, furicinta na masa yawo a zuciya. Ya?an ran?wafo ya sumbacin la??anta da sukasha lipsgloss sunata wal?iya. "Sweet girl! Kinada rigima da yawa. Miye laifin Solo kuma?".
"Oho, nidai kawai I don't like him gaskiya". Tai maganar da juya masa baya.
"Alright. let go".
"Indai da shine fa bazaniba".
"Trouble maker badashi ba ne" yay maganar yana ra?ata ya wuce.
Bin bayansa tai tana ?un?unin mita. Bai dai juyoba duk da yanajinta. Amma sai da ya?an murmusa. Haka suka fice abin sha'awa. Yau dai taxi suka shiga bai amshi motar hotel ?inba dan garau yake jinsa da sabuwar lafiya ma.
*_ABUJA NIGERIA_*
A rayuwa madam Chioma zata iya cewa bata ta?a gamo da dare mafi tsayo irin na yau ba. Duk uwar giyar data kwankwa?ar ma cikinta a wannan dare baisa ta samu nutsuwar da take bu?ata ba. Dan barcin kansa ma gagarar idanunta yayi. ?arfe hu?u na asuba na bugawa ta tashi tai wanka ta shirya duk da tana a cikin halin maye. Burinta kawai takwas tayi subar gidan dan jirginsu sai tara dai-dai zai tashi zuwa River state. Tana zaune wajen kallon agogo ta ?ingire barci. Hakan yama Madam Rebecca da?i. Dan dama ta addabeta akan ta shirya. Sake kwanciyarta tayi tai barci, sai takwas ?inma ta tashi tai wanka tai shiri. Tara saura kwata ta tada madam Chioma dake barci a kujera.
Da wani uban ihu ta tashi saboda ganin abinda agogo ya nuna.
"Hhheeyyyyy!!!! Heyyyy Jesus!!! Rebecca!....."
Da sauri Madam Rebecca ta dakatar da ita ta hanyar cemata "Please muje nidai karmu makara".
Da yake tafiyar itace mafi girman damuwarta sai tai gaba jiki na rawa dan da gaske barci takeji yanzun. Amma da zaman wannan barcin gara ta ganta a gaban bokanta.
Aiko sun kusan isa a makare, dan har an fara shiga jirgi. Anan madam Rebecca tabar motarta cikin airport ?in ta ri?e Madam Chioma dake malangarin suka shiga suma. A cikin jirgin ma barci ta kamayi, koda suka iso kuma cikin mintuna ?alilan sai da taimakon madam Rebecca ta fita. Taxi suka ?auka ya kaisu can tashar da zasu hau motar kusa da ?auyen. Nanma suka samu drop da ?yar saboda rashin wadatuwar motocin............?
*_Ga tsoron mutuwa ga son soyayya su o, e zafafa's fan??????????????._*
*_BARKA DA JUMA'A??????_*
Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????
Mamu gee??
MIN ?ALB!!????
Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????
Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????
Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????
Duka akan farashi mai rahusar gaske.
Kamar haka????????
?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????
ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????
09033181070
????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????
[6/26, 2:52 PM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.
No. 64
............Motar ta ajiyesu a wani ?auyene dan iya nan kawai zata iya shiga saboda uwar zaizayar ?asar dake damun ?an kudancin ?asarmu duk ta cinye titunan. Ruwa mai uban sanyi na kwatami madam Rebecca ta samu ta she?ama madam Chioma saboda sunyi-sunyi ta fita a motar ita da drivern madam Chioma da giya ke aiki a kanta ta?i fita.
Firgigit ta kawo numfashi tana wani bada fa?i tamkar zata make mutum. Duk baya sukaja kam suka bata fili. Sai kuma ta sauke ajiyar zuciya ta share fuskarta tana hararsu.
"Rebecca minene haka kuma?".
Dariya Rebecca tayi tana mi?ama yaron data ari roba a wajensa. "Inda ba hakan nai mikiba zaki tashi ne. Lokacin da ya bamu ya kusa cika kuma kinsan halinsa".
Zabura kuwa madam Chioma tayi ta wawuro handbag ?inta tana ambaton Jesus. Haka yasa itama Madam Rebecca ?aukar tata handbag ?in suka zagaye zaftarewar ?asar suka koma kan titi sosai. Suna tafiya suna ?o?arin tare mashin dake wucewa. Amma kowanne sai kaga da mutum. Sai da sukai tafiya mai nisan zango sannan suka samu mashin ?aya. Badan zai ishesuba suka hau, dan madam Rebecca balaifi tanada jiki. Tafi madam Chioma ?iba. Haka suka shirma cikin jejin da korayen ciyayi suka ?awata suna nishin matsuwa. Tafiya sukai sosai kafin su isa wani ?auye again. Anan mai mashin shima ya saukesu dan zasu hau kwale-kwale ne. Ga madam Chioma da tsoron ruwan masifa. Duk sanda sukazo wajen bokan nan a tsorace take. Shiyyasa wani lokacin tafi bu?atar Rebecca tazo mata sai ta biyata ku?in da duk ta bu?ata. Haka suka shiga kwale-kwale tanata faman ?unshe kanta a cikin cinyoyi. Tafiyar mintuna ashirin ta kaisu ga?ar ruwan. Daga haka kuma suka kwashi ?afafunsu suka nausa cikin jajenin da bazaka ta?a ?auka akwai mutum mai numfashi a wajen ba. Amma da yake zukatansu sun bushe ko tsoro basaji. Sun iso ?auyen da bokan yake a galabaice. Kamar yanda ?a'idar shiga wajensa take suna isowa ?ofar fadarsa suka cire duka suturar jikinsu. Haka masu tsaron ?ofar suka basu hanya suka shiga tsirara haihuwar uwarsu (??????). Ba wannan ne ya firgitaniba. Dan su nasan komaima iya aikatawa zasuyi. Shigarsu wajen ne ya rikita tunanina da ?arsa tsoron duniya a raina. Dan kuwa mutanene cike da wajen suna jiran layi kowanne tsirara yake. Abin kaico da takaici da ALLAH wadai harda musulmai a wajen, kai harma Hausawa saika samu ma'abota son duniya da ruguza lahirarsu. Manyan mutane ?an siyasa da hasashenka bai ta?a baka ganin irinsu a wajenba sai gasu tum?ur suna zazzare idanu a fadar boka. Manyan mata masu neman duniya da gudun kishiya suma gasu nan ba'a magana. Wannan ya ?ara tabbatar min da sutura na rufawa bawa asiri a idanun mutane. Dan da yawan mutane munana ne idan ka gansu tsirara wlhy??.
Sai da suka tsaya gaban wasu ?artai akai musu wankan ?a'ida kafin su ?arasa su hau layi inda sauran suke. Suna nan zaune masu shiga na shiga suna fitowa har layi yaxo kansu suka shiga suma.
'Wa'iyazubillah'. ?akin bokan cike yake da gumaka na dodannin tsafinsa ta kowace kusurwa. Suna shiga suka zube sukai sujida a gaban wa?anan gumaka. Kafin su mi?e zuwa wajen bokan dake hakimce a kujera sai kace sarki. Shima sujidar sukai masa sannan suka mi?e tsaye haihuwar tsoffinsu. Shima dai a tsirarar yake dama????. Gashi ?aton gaske mummuna ba?i??irin matsiyacin she?ani. Kallon madam Chioma yayi ya kece da dariya, sai da yayi mai isarsa sannan ya ha?e fuska.
"Yaron da kike tattali da burin mallaka yana neman ?u?uce miki ko? Hhhhhhhh!!!!. Ai tun farko kece kikai sakaci. Miyasa kika barsa yay aure?".
Kuka ta fashe da shi, "Bangaruta ba laifina baneba. Mijina nane ya cikani da da?in baki akan ya yarda yaron ya aureta ne dan ya halakata da babanta. Shiyyasa na yarda ni kuma. Tunda nasan ka bani abinda bazai iya ta?a kallon mace da suffar mata ba".
"Hhhhhhh!!!!!. Yardarki kuwa ta zamar miki matsala. dan wannan yarinyar daya aura tafi ?arfinki. A duk inda take tana zagaye da wani haske da ko iya ganinta ni kaina banayi. A yanzu haka bana iya ganin yaron ma kansa a ?waryar tsafina saboda kasancewarsu tare. Ke koma basa tare shima bana ganinsa a watannin nan gaba ?aya....."
"Bangaruta ka taimakeni ta tsafemin shi. Na shiga uku shikenan tawa ta ?are".
"Hhhhhhh taki zata ?arene idan wannan aikin dazan miki yazam bai kamasu ba".
Da sauri ta nutsu tana sharar hawaye. Ya kuna ?yal?yalewa da muguwar dariyarsa mara da?in ji. Kamar yanda na fa?a miki tun farko aikinmu dake kansa bazai ta?a barinsa mu'amula da mataba sai ke. dan haka ki kwantar da hankalinki wannan kam tabbatacciyar maganace hakan bazai faruba. Yanzu zakiyi ?o?arin rabasa da yarinyarne kawai. gaba ?aya hankalinsa zai dawo gareki a wannan karon dan bazamuyi masa da wasa ba".
"Nagode Bangaruta, sai dai kumafa igiyar nan ta tukunya ta kwance, wannan shine ya girmama tashin hankalina".
"Karki damu da kwancewarta, mu ta wajenmu tana nan a ?aure. Dan bazai ta?a kwanciya da wata maceba sai ke. Cike dajin da?i ta du?e gabansa ta sakeyi sujida??????. A take ya ha?a mata duk abinda zatayi akan Yoohan da Nu'aymah. Ta dire masa ma?udan ku?in daya bu?ata sannan suka fito bayan itama Rebecca ta amshi nata aka abinda ya shafeta.
A ranar suka sake juyiwa cikin River state a matu?ar galabaice. hotel suka kama zasu kwana sai zuwa da safe su koma abuja.
_____________________
*_VIENNA AUSTRIA_*
Su Yoohan da basusan wainar da ake toyawa ba sunacan hankalinsu kwance. Dan wani shagon cin ?walam da ma?ulashe na kalolon chocolate da ice-creem ya kaita. Ko sha zumamu baya fa?ama Aymah shan za?i ba. Tako dinga lodama cikinta cike da farin ciki. Duk garga?in da yake mata akan tabi a sannu saboda duk za?in da take dan?ara zai tambayetane a wajen period bata sauraresaba.
Sun da?e sosai a wajen, kafin su fito da ?afa kamar yanda ta bu?ata wai tanason taga gari da ?yau. Aiko ta gani ?in. Dan birnin Vienna ya matu?ar ha?uwa da gine-gine masu ?ayatarwa. Sai da ta fara hakkin gajiya sannan ya tsaida musu keken doki suka shiga ya maidasu masaukinsu.
Suna isowa wanka Aymah ta shiga. Sai faman complain take wai ?afafunta na ciwo. Baice mata komaiba shi dai tunda itace ta ja musu shan wahalar ai. Amma da yake ta fisa baki shine take cewa shine.
Wanka tayo ta fito tana ?ingisa ?afa wai ciwo take mata. Da kallo kawai ya bita shi dai, ya ?an girgiza kansa yana mi?ewa da fa?in, Silly girl maganinki kenan ai".
Juyowa tai tana hararsa. Sai dai shi baimasan tanayi ba dan tuni ya shige toilet ?in abinsa. Koda ya fito ya iske har tayi shirin barci. Sai dai bata kwanta ba. Tana kwance a sofa tana kallo. Shirin barcin shima yayi. Yana kammalawa wayarsa tai Ring. Mi?ewa tai zata kawo masa sai taga ya nufota. Hakan yasa ta koma ta zauna harya ?araso. Yana amsa yaga Rich ne, sai ya maida kallonsa gareta. "Please sa hijjab muje mu ?arasa maganarnan yana jiranmu".
"Okay" ta fa?a tana mi?ewa. Ta ?auki hijjabin sallarta ta saka tare da zura Slippers suka fito harabar hotel ?in wajen swimming pool ?in nan da mutane keta shanawarsu tamkar rana. Daga can gefen garden ?in hotel ?in suka koma. dan shima dai mutane ne keta hidimarsu. Aymah ta fahimci mutanen nan sam basa banbance dare da rana halan. Dan koda yaushe su dai hidimarsu suke hankali a kwance.
Zama sukai inda suka iske Richard. Ta gaishesa da ?ar sakewa fiye da ko yaushe. Shima fuskarsa da murmushi ya amsa mata harda tsokanar wai ta ?wace masa aboki.
Murmushi tayi kawai batare datace komaiba. Shi dama Yoohan bai saka bakinsa ba, sai dai ya bama Rich ?in hannu sun gaisa.
Bayan an kawo musu Coffee ?in da yay musu order itama Aymah aka kawo mata lipton data bu?ata sai suka fara tattaunawa akan yanda zasu ?ulloma lamarin. Suna gamawa da maganar gidansu Aymah Rich ya turama Joseph sa?o akan ya janye masa hankalin Yoohan.
Haka kuwa akayi, ko mintuna biyu da tura sa?on ba'ayiba kira ya shigo wayar Yoohan. ?agawa yay suka gaisa da Joseph batare da ya tashi ba. Sai daga baya kuma ya mi?e saboda magana da Joseph ?in yace yanason suyi.
Yana barin wajen Rich ya kalli Aymah data ?auke kanta daga garesu tana kallon wata mata da yaranta twins da babansu dake gefensu. Sai soyayyarsu suke zubawa da tattalin ?an yaran nasu. jitai sun bata sha'awa sosai har tana kwatanta kanta da Yoohan ace yaran nasune wai (?ar baba malam an fara hankali kenan??).
Gyaran murya da Rich yayine ya sakata juyiwa ta?an kallesa. murmushi yayi shima dan haka kawai yay zargin abinda take tunani akan mata da mijin da yaransu.
"Inason muyi magana