Showing 18001 words to 21000 words out of 325075 words

Chapter 7 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29170

tsabar bushewar zuciya ajiyar zuciya kawai take saukewa ta?i tai kuka.
Addah ta kalleta babu ko ?igon rahama a fuskarta. "Waye ya taimaka miki a gidan nan wajen ?auke Nu'aymah?!".
Sai yanzune Adawiya ta fashe da kuka tana cigaba da kallon Addah. "A...a....Addah ALLAH...."
"Wlhy kikaimin ?arya Adawiya sai kinyi nadamar sanina. Ina kuka kaita? Ke dawa kuma kukai aikin?".
Kasa magana Adawiya tayi, sai kukanta dake ?ara ?arfi tana sake jan jikinta baya. "Bazaki fa?aminba saina tona miki asiri a gaban kowa?!!!" Addah ta fa?a da tsananin tsawa hawaye na sauka mata a kumatu.
Zabura baya Adawiya tayi itama tana mai fashewa da wani kukan. "Wlhy Addah, w....wlhy bani bace, wlhy bansan komai akai ba".
"Adawiya ni na haifeki, nasan halinki, ki fa?amin gaskiya wlhy kona yankaki a ?akin dan ubanda ya haifeki".
Sake fashewa da kuka Adawiya tayi tana girgiza kanta da ?aga yatsanta ?aya sama. "Wlhy Addah kinji na rantse ban aikata komaiba".
"Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un" Addah ta shiga ambata tana dafe kanta, hawayene masu cike da zafi da ru?ani ke sakko mata a gurguje, ta zube saman gadon itama ta dafe kanta.
Rarrafowa ta bayanta Adawiya tayi ta rungumeta itama tana kukan....

_______________________

Hayaniyar data yawaita a sashen Baba Malam ne ya fara jan hankalin sauran mutane dake a harabar gidan da sauran sassan gidan.
Kafin da yawa suyi yun?urin shiga sashen sai gashi an fito da Umm wadda ta yanke jiki ta fa?i a sandare alamar babu rai tattare da ita. A take hankalin kowa ya tashi. Omar ne yay azamar nufar motar daya shigo da ita yanzun nan ya bu?e baya aka saka Umm, babu tunanin neman ba'asi ko jiran umarnin iyayensu yaja motar bayan Mahaifiyar Nanah (Gwaggo Safina) ta shiga ita da Gwaggo Hafsat yayar Umm ?in da take bimawa ya bar gidan a ?ari.
Da yake ?an ?aurin aure duk sun tafi zuwa babban Hall ?in da aka kama domin cin abinci sai ?ofar gidan babu yawan jama'a. Shima Omar daga can baba malam ya aikosa ?aukar Abdallah da suka fahimci baya tare dasu, ga ba?i nata tambayar ango kuma, musamman ma abokansu Baba Malam ?in, shine baba malam yace Omar yaje ya ?akkosa a gida dan yasan Abdallahn bazai wuci gida ya koma ba. To gashi yana shigowa kuma ya iske wannan tashin hankali.
Hajarah ce a firgice taje ta bugama su Addah tana fa?in, "Addah ki fito Umm ta rasu".
Wani wawan mi?ewa Addah tai ta nufi ?ofa bayan ta wancakalar da Adawiya dake kwance a bayanta ?asa. Ta bu?e ?akin zuciyarta na wani mahaukacin bugawa. Sai dai kuma bataga Hajarah ba, sannan ba?i dake a ?angarenta da mafi yawansu ?an gidansu ne da ?an Uwan Umm duk sun fice. Batako tsaya sauraren bin ba'asiba ta fice daga gidan, ALLAH ya sota ta samu Napep dake ta jigilar ?an biki a ?ofar gidan ta shiga, sakawa tai ya ringabin bayan Omar dake zuba uban gudu kamar zai tashi sama............?

____________________________

Ina ma'abota son a tallata musu hajojinsu a kafafen yanar gizo suke?.

Tofa kuzo dama ta samu, dan jerin gwanon hazi?an marubanku ?an biyar sun fiddo muku da hanyar da kuma kasuwancinku zai zagaya lungu da sa?o ta dalilin shafukan littatafai.

Ga duk mai bu?atar a saka masa tallan kayan sana'arsa a shafin littatafan mu na zafafa biyar zai iya tuntu?ar wa?an nan Numbers 0903 234 5899 or 09033181070 ta WhatsApp, idan har agama buks ?in kana bu?ata a sakamaka talla zamu saka maka akan farashi mai sau?i. Idan kuma wasu adadin pages kake bu?ata koda ?aya ne duk zamu saka maka akan farashi mai sau?in gaske??.

Kuyi maza ku kawo, mai haja shike talla, mai saya kuwa shike neman sau?i????????.

______________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________


Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.[3/9, 5:25 PM] +234 901 860 0202: *_Typing??_*

*_Da sunan ALLAH mai Rahma mai jin?ai_*

_Ya Rabbi ka bani ikon rubuta abinda zai amfaneni ni da al'umarka, ka tsare harshena da al?alamina rubuta abinda zai cutar da ni da su??????_.

*_Ya rabbi ka gafarma mahaifina masoyina da dukan ?an uwa musulmai da suka rigamu gidan amsa kiranka??????_*

No. 6

................Baba malam na tsaka da sallamar abokan arzi?insa kira ya shigo wayarsa. Kamar zai share karya duba sai kuma ya cirota daga cikin babbar rigarsa. Ganin Number da akai kiran da ita yasashi ?agawa da sauri ya ?ora a kunne yana fa?in, "Assalamu alaikum. Innah!". Batare da Hajjo ta amsa masa sallamarba cikin kuka take fa?in, "Duk inda kuke ku taho gidan nan babu lafiya ?an Malam".
"I...in...innah miya faru halan?". A zafafe Hajjo tace, "Sai kaji abinda ya faru zaku taho? To Firdausi ce aka fita da ita babu rai".
Ba ?aramin bugun ?irjin Baba malam wannan kalma tayi ba, kafin ya samu damar yin magana Hajjo ta yanke kiran. 'Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un' Baba malam ya fara ambata akan la??ansa, atake damuwarsa da yaketa ?o?arin dannewa take ?o?arin fitowa fili, ya share zufar data taru masa a gaban goshi yana busar da iska mai zafi. lumshe idanunsa yay na wasu mintuna yana ambatar addu'a. Sai da ya?an samu nutsuwa sannan ya juya zuwa cikin hall ?in. Ruwa ya samu ya sha zuciyarsa ta ?ara nutsuwa kafin ya tattara su Abbah da samarin gidan suka bar wajen.
Suna fara tafiya sai ga kiran Omar, shine ya sake sanar masa da abinda ke faruwa, tare da asibitin da suke a yanzu haka. Kai tsaye can suka nufa, inda suka tarar da Addah da yayun Umm sun ha?e kai sunata shar?an kuka.
Hankalinsu Baba Malam sai ya sake tashi fiye da farko, amma da yake shi?in kamilin mutum ne sai fuskarsa bata nuna yanda yake a rikice ba. Addu'oi ya keta ambata a ransa yana cigaba da mi?ama UBANGIJI kukansa.

Sun kai tsahon mintuna arba'in suna jiran fitowar Doctor kafin ya fito. A kusan tare suka sauke ajiyar zuciya ganin fuskar Doctor ?in da ?an sassauci ba kamar ?azunba. Kallonsu yay cike da girmamawa yace, "Alhmdllh ta farfa?o. jininta ne ya hau sosai, ALLAH ma ya ta?aita mata wahala, dan irin wannan fa?uwar ga mai hawan jini babbar matsalace, musamman yanda jininta yay ?ololuwar hawa".
Sake sauke ajiyar zuciya duk sukayi, Baba Malam ya kauda kansa gefe tare da ?auke ?an ?wallar da suka taru masa a cikin ido.

Baba malam ne kawai aka bari ya shiga ya ganta, tana kwance idanunta rufe an saka mata ?arin ruwa. Tai masa wani irin masifar haske a ido. Ya jima yana kallonta tausayinta na sake fa?a?a a zuciyarsa, ya kai hannu ya shafa kanta yana magana a hankali. 'ALLAH ya baki ha?uri Jannat kinji, ALLAH ya bamu ikon cinye jarabawar nan, kiyi ha?uri ki daina damuwa'. Ya ?are maganar da sumbatar goshinta.
Ya kai tsahon mintuna goma yana cigaba da kallon ?ya?y?yawar matar tasa kafin ya juya ya fita a ?akin.

Gaba ?aya kan baba malam ya ?ara ?aukar zafi, gashi dama shima yana da hawan jinin. Gudun kar gazawarsa ta bayyana ya sashi samun Doctor ya nema a sallamesu su koma gida da Umm. Family Doctor ?insu zai cigaba da kula da ita.
Doctor baiyi musu ba ya basu sallama, dan yasan su ?in manyan mutanene, bazasuso cigaba da zama a asibitinba kodan yanayin da ?asar yake na rashin tsaro.

Bayan kammala duk abinda ya dace aka saka Umm a Ambulance. Addah ta shiga tare da Nurse ?in da aka basu, su kuma suka shiga motocin da sukazo a ciki.

______________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________

Wannan littafi SARAN ?OYE na ku?ine, yana ?aya daga zafafa biyar, idan kana bu?ata kaima wa?anan numbers ?in magana ka biya ku?insa naira 300 kacal dan girman ALLAH. Karka ya?a dan ALLAH idan ka gani??????.

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

__________________
________________________

Sosai hankalin mutanen gidan da ?an biki ya ?ara tashi ganin Ambulance har cikin gida. Da yawan gwiwoyin wasu ya sare a zatonsu ko Umm ta rasu ne. Sai da sukaga an fito da ita zuwa sashensu harda ?arin ruwan da ake mata sannan aka fara sauke ajiyar zuciyoyi da ambaton Alhmdllh.
Bayan an shiga da Umm Bedroom ?in Baba Malam dangi suka shiga jajantama juna da addu'ar samun lafiya a gareta tare da fatan dawowar Nu'aymah gida cikin ?oshin lafiya. Daga haka dangi na kusa suka fara zare jiki suna barin gidan, dan kam ko masu gidan basuce dasu komaiba sunsan suna bu?atar a basu wuri suji da abinda ya damesu.
Kafin sallar magriba gidan ya ragu sosai. dan irin dangi na katsina, kaduna, jigawa ma duk sunyi sallama sun tafi tunda ba wani nisa bane mai yawa. Balle kuma ?an cikin kano da ?an gayyar aci shinkafa asha zo?o????.
Yayun Umm su Maman Nanah dai suna nan basu tafi ba sukam duk da anan cikin kano suke aure su duka. Sai kuma wasu a cikin dangin Momyn Abdallah da suma suka?i barin gidan.

Har bayan sallar isha'i Umm nata barci, yau Baba malam ko wajen karatu bai zauna ba, sai Abba Mustapha ne yayma magidantan dake ?aukar karatu bayan sallar isha'i ?ari. Shima daga ?arin ya sallami kowa ya shigo gida.

¡ï¡ï¡ï¡ï

Zuwa bayan isha'in ne hankalin kowa ya koma kan sanin ina Abdallah?, dan duk wannan rugun tsumin da akeyi babu wanda yaji ?uriyarsa. Nemansa aka shigayi a waya amma bai ?agaba. Hakan yasa samarin gidan suka fara didduba ?akunansu. Har hankali ya fara tashi na rashin ganin nasa sai gashi Abubakar ya samosa a ?akinsa yana barci.
Fita yay ya sanar musu. A tare duk suka ?ura kai cikin ?akin, inda suka sami Abdallah kwance cikin matsanancin zazza?i. Da yake Doctor yazo sake duba Umm sai aka kirasa yazo ya duba Abdallah shima. Shikam damuwace ta saukar masa da zazza?in, sai kuma yunwa. Magunguna Doctor ya ha?a masa harda wanda zai sakashi barci, yace a bashi abinci ya ci kafin yasha.
Haka kuwa akayi, Hajjo ta basa abinci da kanta duk da yanata cewa shi ya ?oshi. Da dai lallashi da ban baki aka samu yaci ka?an yasha magani. Ahmad ne ya taimaka masa yay wanka sannan aka maidasa ?akinsa da Hajarah ta gyara ya kwanta.
Ganin barci ya ?aukesa sai duk suka fito, aka barsa da Ahmad kawai da zai kwana tare da shi dan ba'asan mi dare zaizo da shiba.

______________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________

Wannan littafi SARAN ?OYE na ku?ine, yana ?aya daga zafafa biyar, idan kana bu?ata kaima wa?anan numbers ?in magana ka biya ku?insa naira 300 kacal dan girman ALLAH. Karka ya?a dan ALLAH idan ka gani??????.

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

___________________________
___________________________
WASHE GARI
___________________

Daga Umm har Abdallah sun tashi jikinsu Alhmdllh, sai dai damuwa irin ta zuciya da fitarta farat ?aya bazai yuwuba. Bayan kammala karin kumallo aka ha?u aka tsaftace gidan, sauran ba?i duk suka kama gabansu. Su Sumayya kawai ne duk suna nan basu koma gidajensu ba.

Bayan sallar azhar Baba malam da su Abba suka zauna tare da Hajjo, sun da?e suna tattaunawa kafin su bu?aci ganin matan gidan suma da Abdallah.
Cikin nutsuwa Baba Malam yay musu bayanin da zasu fahimcesa akan wannan canjin da yayi, da kuma dalilinsa na aurama Abdallah su Yusrah. Ya kuma sake nuna fushinsa sosai akan abinda Nu'aymah ta aikata. Har saida takai ?annen nasa da matansu na bashi ha?uri.
Umm dai batace da kowa komaiba har aka gama aka sallami kowa. itace farkon tashi ta fice a falon. Dan haka duk suka bita da kallon tausayawa. Banda Baba malam da yay kamarma baisan mi sukeyiba, yanata ?o?arin cigaba da danne damuwarsa a rai.

____________________
BAYAN SATI ?AYA
____________________

Bayan sati ?aya da faruwar komai gidan ya koma normal a zahiri. A ba?ini kuwa kowa shi ka?ai yasan damuwarsa da matsalarsa.
Kasancewar ita Adawiya sun kammala secondary baba malam ya yanke hukuncin Abdallah zai tafi da ita can ta cigaba da karatunta, ita kuma Yusrah saita ?arasa watannin da suka rage mata sai yazo ya tafi da ita. Kowa yayi na'am da wannan magana, dan harma an kammalama Adawiya duka shirye-shiryen tafiya.
Kwatanta muku irin farin cikin da Adawiya take cikima ?ata lokacine, sai dai tanata ?o?arin dannewa saboda tsoron Addah data sanyama duk wani motsinta idanu yanzun, sannan ta daina sakar mata fuska gaba ?aya..
Ganin yanda Addah taketa share Adawiya da?in yin komai game da ?an gyarata yasa Umm ta maidota sashenta. Gyaran da bazai cutar da itaba ta shiga mata. Musamman fatarta da kuma maganin sanyi. da koya mata dabarun zaman aure. ?angaren girki da aikin gidan tasan bata da matsala, tunda su duka tsaye suke akan yaransu ta wannan fanin duk da kowane sashe akwai ?an aiki. Dan danan cikin sati guda ta canja tai fes abunta. Idan tana ?aki ita ka?ai tata kallon kanta a mirror kenan tana ti?ar rawa da gwada yanda zata kasance da Yah Abdallah. Duk da kuwa a yanzu ko kallo basu ishesaba daga ita har Yusrahn. Ko yarda ya ha?u da suma bayayi sam, idanko yaga ?aya daga cikinsu a waje yata fama ha?e fuska kenan tamkar an aiko masa da sa?on mutuwarsa. Hakan bai dametaba, dan tasan lokaci zaizo da sauyi wataran, kamar yanda a yanzu yazo da shi a garesu suka kasance matansa batare da mafarkinsu ya ta?a hasaso musu hakanba.
Tana tsananin takaici a ranta na ha?ata da Yusrah da akayi matsayin matansa, amma ta wani ?angaren hakan bai damunta, musamman da akace itace zata fara binsa, ta barma kanta yanda sauran aikinta zai kasance tsakaninta da kishiyar tata (??Adawiya!!!!!??).

Yusrah kam dai tana cikin damuwa sosai. kullum cikin kuka take da ro?on Abbanta a warware auren ita bataso. Sai dai kowa ya?i saurarenta, Amminta ce dai take tayata kuka dan tasan da gaske Yusrah bataso ?in. Amma yaya zasuyi da ?addara?.

A washe garin da aka cika kwanaki goma da faruwar al'amarine tafiyar Adawiya da Abdallah ta kama.
Umm da kanta ta samu Addah har ?aki tai mata ?orafi akan yanda take share Adawiya. Sai da ta nuna mata ?acin ranta akan hakan sosai sannan ta ?ora da mata nasiha akan ta yarda da ?addara mana.
"Addah Minene laifin Adawiya tunda ba itace ta saka a ?aura mata aure da Abdallah ba. Ba kuma itace tabama Nu'aymah shawarar ta gudu ba. A ganina addu'a ya kamata mubi yarannan da shi tare da fatan alkairi bawai tsangwama da hantara ba dan su basu da laifi".
"Umm bazaki ganeba wlhy, ke dai kibar......"
"Naji bazan ganeba Addah". Umm ta dakatar da Addah da sauri. Ta cigaba da kallonta tana fa?in, "Baki da wani abinda zaki fa?amin da zaki kare kanki, ni dai kawai ki dawo rayuwa da yaran nan kamar yanda kikeyi da. Ki kuma yima Adawiya fatan alkairi kodan sabuwar rayuwar da zata fuskanta a yau


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login