Showing 261001 words to 264000 words out of 325075 words

Chapter 88 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29149

masa komai. Facebook, Twitter, Istagram, Telegram, dama wasu daban-daban. Harda youtobe chennal da suke ?aura dakan abubuwansu na church ?insu. Numfashi yaja ya furzar tare da shiga kowanne shafi ya duba followers nashi da duk wani posts da yayi a kai. Yawanci duk akan church ne dai.
Komawa yay bincike akan pictures nashi. A take kuwa suka bashi su da yawa. 'Oh my GOD!!'. Jay ya fa?a da matu?ar razana. Gaba ?aya kansa ya sake kullewa. yama rasa kalar tunanin da zaiyi dan da gaske shi dai ya shiga ru?ani. Ta yaya hakan zata kasance bayan shi shaidane akan abinda ya tabbatar a zahirin gani da ido. To amma inhar ta tabbata a tunanin da zuciayarsa ke bijiro masa lallai sai dai idan akwai yaudara a lamarin kenan, ko kuma...... Yay saurin girgiza kansa alamar ba haka baneba sam. dan da sun sani ai.
A wannan yanayin Bilkisu ta sake shigowa ta samesa. Rungumesa tayi ta baya tana sauke ajiyar zuciya. Shima ajiyar zuciyar ya sauke sannan ya zagayo da ita gabansa. Ka?an ya ran?wafo ya sumbaci la??anta da goshinta.
"My Boss ina ba?in naka suke?".
"Sun wuce Miemaa. sai dai ina cikin ru?ani wlhy". Yay maganar yana jan hannunta wajen kujerarsa.
Zama tai a kujerar tana bashi amsa itama. "Bakai ka?ai bane a ru?ani. Ni kaina rikicewar ta hanani zama na gudo nabar su Ummie acan".
Ta bayanta ya ran?wafo yana nuna mata abinda ya samo game da papa. ?warai da gaske ta cika da mamaki itama saboda ganin hoton papan. Dan haka sukayi zaman tattaunawa yay mata bayanin dukkan hukuncin daya yanke. Tare da al?awarin zuwa wajen baba malam kozai ?ara samun wasu bayanai ta wajensa game da papan tunda sun zama surukai.
Ta gamsu ?ari bisa ?ari da hakan. Harma da zuwan wani cikin gidan, dan Little bee bazai yuwu taje gidan baba malam ?in ta zaunaba saboda mijinta da wahala ya amince duk da yasan dokar aikin. Amma zai tura ?aramar ?arsu autar su Little ?in mai suna Afrah akan case ?in da su Yoohan ?in suka kawo report.

_____________¡ï¡ï¡ï

Lokacin da Yoohan ya shigo gidan ya iske duk suna church. Sai guards ?insa kawai da maigadi aka bari alamar papa yaji shawararsa ta kwanaki kenan. A cikin gidanma daya shiga ya samu Blessing. Cike dajin da?in ganinsa da tunanin tare yake da Aymah ta shiga masa welcome. Ya amsa mata kadaran kadahan. Ya kama ?afar benen zai haura Blessing da ha?urinta ya ?are tace, "Sir Aunty fa?".
Juyowa yay ya ?an kalleta yana lumshe idanu da bu?ewa. Sai kuma ya ?an mata murmushi a bazata dan bata ta?a ganiba. Shi kuma jin da?in nuna kulawarta ga matarsane ya sakashi yin murmushin. Sai da ya juya ya cigaba da hawa steps ?in sannan ya bata amsa da, "Tana can na barota. Kina missing nata ne?".
Cike da ha?iye ?okinta tace, "Sosai ma Sir. I miss her so much".
"Thanks you". Ya fa?a a ta?aice yana idasa hayewa.
Da sanyin jiki Blessing ta koma kitchen dan ta ha?a masa wani ?an abun duk da baice yana bu?ata ba.

Shikam Yoohan ?ofar sashensa ya bu?e ya shiga. Mayen ?amshin turaren da Nu'aymah ta fara amfani da su yana nan nane da sashen. Cike dajin sabuwar kewarta ya shiga yana kalle-kallen falon. Tsahon mintuna biyu sannan ya sauke ajiyar zuciya ya nufi bedroom ?insa. Harya tura ?ofar ya shiga sai kuma ya fasa ya dawo da baya. Bedroom ?in Aymah ya nufa, yana ?o?arin saka key ya bu?e ya ga ?ofar a bu?e. cike da mamaki ya tura da sauri ya shiga. Turus yaja ya tsaya yana kallon yanda aka hargitsa ?akin. Kayanta na sawa duk a watse a ?asa. Littatafanta hardasu Al-qurani duk an yasar. Saurin ?arasawa yay inda Al-qur'anin izu sittin ke a kife a ?asa alamar jefarma da shi akayi. Ya ?aukesa ?walla na cika masa idanu. Wani masifaffen fushi na yun?uro masa da tarar masa a ?irji.
Babu wanda yazo masa a rai da yin wannan aikin sai Gebrail. Kodan dama yana nan a ma?ale a ransane oho. Ajiye Al-qur'anin yay saman mirror ya fito a matu?ar harzu?e yana ?walama Blessing kira....
Hakan yayi dai-dai da shigowar su madam Chioma cikin falon suna dariyar shirmen Abraham. A kusan tare suka tsaya cak suna kallon yanda yake sakkowa daga upstairs ?in da gudu-gudu. Ga wani razanannen kira da yake ?walama Blessing. Yana gama sakko idonsa ya sauka akan Gebrail da yake shigowa kusan a ?arshe.
Ture Blessing dake isowa gabansa jiki na rawa tana amsa kiransa yayi gefe. Cikin rufewar idanu na rashin ganin su mama debora ya nufi kan Gebrail da duk ya daburce saboda tsorata na rashin gaskiya. A bazata Yoohan ya saukema Gebrail wasu gigitattun maruka a jajjere bisa kumatu. Kafin wani ya samu damar jin ba'asin wannan tashin hankali ya zare belt ?in jikinsa ya shiga dukansa da shi kai kace ALLAH ne ya aikosa. Gaba ?aya idon Yoohan ya rufe, Al-qur'anin nan kawai yake ganowa yashe a ?asa da Nu'aymah a sume a randa Gebrail ya shigar mata.
Tunda su madam Chioma suke a rayuwarsu basu ta?a ganin irin wannan tashin hankalin da matsanancin fushin Yoohan ba. A take falon ya rikice da kuka da kururuwar ihu. Ina Yoohan sam bama yajinsu. Laftar Gebrail dake ihu yashe a ?asa iya ?arfinsa kawai yake ta ko ina.
Duk yanda madam Chioma da su mama debora ke kuka da masa magiya basa gabansa. hakama guards ?in gidan kowa ya gagara matsawa inda Yoohan yake. Solomon da suka dawo tare da su Madam Chioma da yay ?o?arin matsawa wai ko Yoohan ?in zai sauraresa sai da ya samu rabonsa. Dan zuba masa belt ?aya Yoohan yayi jiki. Da wani irin mahaukacin tsalle da ihu yay gefe saboda azaba.
Dukan Gebrail Yoohan yayi sosai har sai da yaga ya daina motsi, dan har papa daya shigo gidan tare da su Uncle Godwin bai sauraresuba. Sai da yay ti?is shi kansa sannan ya jefar da belt ?in gefe. Daga Momy harsu Joy kan Gebrail sukai suna kuka. Yayinda Momy Destiny ta ri?o Yoohan da shima ?walla ke silalo masa tsabar zafin zuciyar da yake a ciki. Zaunar da shi tayi a cikin kujera.
A can gefe kuma Omar (Rich) daya shigo yanzun ne gidan, saboda ya fita tun safe. Tun a compound sauran guards ?in gidan ke sanar masa abinda ke faruwa. Da sassarfa ya ?araso falon. A yanayin da yaga Gebrail da ihun Madam Chioma daya hargitsa falon da kururuwar cewar Gebrail ?in ya mutu ya saka bama su Solomon daya gama shan tasa azabar umarnin cicci?ar Gebrail shi da sauran guards ?in sufice da shi zuwa asibiti.
Sannan ya ?arasa inda Yoohan ke zaune yanata huci har yanzu da sassarfa. Cike da tashin hankali ya kamashi ya mi?ar batare daya saurari ihun da Maman madam Chioma kema Yoohan ?in a kai ba. Dan ya tabbata shirun da yay mata zuciyarsa sake kumbura take. Idan kuma har ya mi?e wlhy zai iya bugeta itama dan Yoohan ALLAH yay masa zafin zuciya na bala'i.
Duk abin nan dake faruwa papa da su Uncle mike na tsaye suna kalonsu tamkar wasu gumakan farkon karni. Hakama ba?i da suka ?an fara shigowa ziyara sunyi cirko-cirko da tsoro.
Harabar gidan Omar ya fita da Yoohan da binsa kawai yake cike da rufewar ido. Turasa yayi a mota ya maida ya rufe tare da zagayawa mazaunin driver yaja ya fice da shi daga gidan. Kai tsaye hotel ya nufa da shi. A motar ya barsa yaje ya kama ?aki sannan ya dawo ya sake kamashi ya shiga da shi ciki.
Koda suka shiga cikin ?akin zubewa Yoohan yayi a kujera kawai yana sauke wasu azababbun huci masu ban tsoro. Ruwa mai sanyi Omar ya ciro a fridge yazo ya mi?a masa. Fisgar robar ruwan kuwa yayi ya kafa kai. A mamakina sai gashi ya shanyeta tas yayi wurgi da robar yana juya idanunsa dake jajur abin tsoro.

____________¡ï¡ï¡ï

A ?angaren Jay kuwa tun randa su Yoohan sukaje wa jensa a ranar kasa ha?uri yayi, da yamma li?is ya shirya shi da Afrah suka nufi kano ta dabo gidan baba malam. Abinda bai ta?a yiba. Dan bai ta?a kai iyalansa gidanba tunda suke mu'amulat nasu.
Sosai baba malam yaji da?in ganinsa. Dan yamasa ziyarane ta bazata. Ya kumaji da?in zuwa da Afrah da akai. Wadda bai ta?a saniba a ido, sai dai a baki. Shima bawai ya ta?a tantance ?a?an Jay ?in maza ne ko mata ba. Duk da kuwa Jay ?alibinsa ne sosai. Dan ya sanshi ne a dalilin mijin Ummu. Dan shi?in ?alibin mijin Ummu ?inne acan saudia. To acan suka ta?a ha?uwa da Jay shi baba malam yaje mi?a gaisuwa ga malaminsa, shi ko Jay yaje gaida Ummu ?insa ne da kuma yin Umrah shi da iyalansa.
Tun a can suka ?ulla ala?a. Bayan sun dawo Nigeria kuma Jay ya ringa zuwa ?aukar karatu wajen baba malam ?in a duk ranakun weekend lokacin suna a gari ?aya.
Har cikin gida baba malam ya kai Afrah. Inda ta samu ?ya?y?yawar tarba a wajen Umm da Muhammad mai saurin sakin jiki da mutane. Cike da ?warewar aiki irin na Afrah data sha tun a cikin uwa da uba ta dinga jan Umm da hira akan hotunan Aymah data gani a falon. Umm kam tanada son yara. Gashi Afrah ta shigar mata rai lokaci ?aya dan ta tuna mata da tata ?iyar dake nesa da ita. Duk da kuwa Afrah zata girma Nu'aymah da kusan shekaru hu?u ma da wasu watanni, Afrah zatai shekaru ashin da biyu.
A take Muhammad ya shiga bama Afrah labarin sister ?insa. Umm na tayasu da dariya dan sosai drama ?in Aymah yake bama Afrah ?in. Har ranta kuma taji ka?ayi dason ganinta.
Lokacin da Baba malam ya shigo dan kiran Afrah da Jay ke jiran su wuce dan jirginsu ya kusa tashi sai Muhammad duk yay kalar tausayi. Umm ta ha?a mata kayan kwalliya da su kayan fulawa tanata saka mata albarka da godiya. Tare da ro?on ta dinga zuwa musu ziyara dan ita dai sosai yarinyar ta shigar mata zuciya................?


Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????
[7/2, 1:37 PM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.


No 68


_______________

INA MASOYA MA'ABOTA SON 'KAAWATA KITCHENS DINSU DAMA DECORATION NA GIDAJEN SU? TOH KU MATSO, DOMIN NESA TAZO KUSA..._

_KAYA NE INGATTATU DA AKE KAWO MUKU SU TUN DAGA KASAR ???? GERMANY..! KOWA YASAN GERMANY AKWAI KAYA MASU INGANCI, SEKA SHEKARA DA SHEKARU KANA AMFANI DA KAYAYYAKIN SU BASA LALACEWA. ANYI SU CIKIN TSANTSAR INGANCI DA KUMA RAHUSA... WADANNAN KAYA *MAAB LUXURY HOME* DAKE GERMANY TA KAWO MANA SU NIGERIA. RIGIJI GABJI FA KENAN.. BABU RUWAN KU DA WANI PRE-ORDER KO SHIPPING FEE, KAYAN *MAAB LUXURY HOME* SUNA NAN A KASAR MU NIGERIA, SAI DAI KAWAI KU HANZARTA KU GARZAYA KU BIYA KUDI KU KARBA..._

_MAAB LUXURY HOME, MAAB LUXURY HOME, MAAB LUXURY HOME..._

_SUNE A KAN SAHUN GABA INDE WAJEN SIYAN KAYAN KITCHEN NE DA NA KAWATA GIDA, WATO A TURANCE KITCHEN UTENSIL's& HOME DECOR..._

_INA UWARGIDA? AMARYA? YAMMATA DAKE SHIRIN SHIGA DAGA CIKI? ZAWARA MASU SHIGA DAGA CIKI? IYAYE MASU NEMAN INDA ZASU SAYAWA 'YAYAN SU KAYAN GIDA? YAYYE MAZA, MIJIN MATAR SA??? SAURAYI DAKE SON BURGE BUDURWAR SA WAJEN GWANGWAJE KYAUTA? TOH *MAAB LUXURY HOME* TA TANADAR MUKU DUKKANIN ABUBUWAN AMFANI NA KITCHEN, DANA KAWATA GIDA, YAITA WALWALI YANA HASKAKAWA.._

_AKWAI KAYAN KITCHEN MAI KAWATA KITCHEN, WANDA ZAI SA KISHIYA KWAFA, YASA DANGIN MIJI SU FARA HABA HABA DAKE, DUK INDA AKA SHIGO CIKIN GIDAN KI ASAN EH TABBAS KEMA KINA AMFANI DA KAYAN *MAAB LUXURY HOME*, KAYAN KAWAATA GIDAJE MASU HASKA KO'INA NA GIDAN KI, KAGA GIDA A NIGERIA AMMA TAMKAR A NAHIYAR 'KETARE.._

_MAAB LUXURY HOME, TANA SAIDA KAYAYYAKI MASU INGANCI DA KYAWUN GASKE, AKWAI RAHUSA WANDA KOMAI KANKANTAR KUDI KANA IYA SIYAN WANI ABUN AWAJENTA, KAYANTA BA SAI MASU KUDI BA, KOWA YANA IYA GARZAYAWA YA SIYO NASA, ABUBUWAN DA YAWA, KAYAN DAGA CIKI AKWAI IRIN SU:_

_DINNER SETS, SERVING TRAYS, CUTLERY SETS, JUGS, FOOD FLAKS, THERMO FLASKS. DA SAURAN SU ABUBUWAN HOME DECOR._

_DOMIN NEMAN/TUNTUBAR KAYAYYAKIN *MAAB LUXURY HOME*, GA DETAILS DIN KAMAR HAKA: _

_INSTAGRAM: MaabLuxury home._
_WhatsApp number: +491521 4642007_
_Facebook: Maab Luxury Home_
_Adireshin su na yanar gizo: maabluxury.com_
_suna garin KANO. Amman suna tura kayayyakin su ko ina a fad'in nigeria. _

_KYAU, INGANCI, RAHUSA... SAI MAAB LUXURY HOME_

_______________

No. 68

............Sun fito har ?ofar gida Muhammad biye da su zai mata rakkiya. Shima Jay ya jashi a jiki da kulawa. Anan ne yake tambayarsa miyyasa yaga yana fushi. Hawaye cike da idonsa yace, "Uncle Please ka bar mana Aunty anan ta zauna. Kaga Aunty N Uncle Yoohan ya gudu min da ita. sai ni ka?aine a sashenmu. Ni kuma inason na dinga ganina da abokiya kamar Aunty N".
Cike da ?aunar yaron Jay ya sumbaci kumatunsa yana ?ar dariya. Yace, "Oh woow sarkin wayo. inko hakane na maka al?awarin Aunty Afrah zatazo maka hutu dan tana hutu dama yanzu haka".
Cike da ?oki Muhammad yace, "Uncle yaushe?".
Yanda yayi ?in har saida yasa baba malam da Afrah da Jay dariya. Jay yace, "Karka damu zaka iya ganinta a koda yaushe".
Duk da Muhammad yaso jin ranar da zatazo dai sai yayta ?oki. ya koma cikin gida da gudu ya sanarma Umm.

Bayan wucewar su Jay da kwana biyu Muhammad ya addabi su baba malam da zancen yaushe Aunty Afrah zata zo? Shifa idan bazatazoba to shi a kaisa gidansu yay hutu. Ganin ba hutu suka samuba shi sai baba malam ?in ya kira jay da bukatar yaushe Afrah zata zo ?in. dan sufa an saka musu zuma a baki kuma duk sun ?agu. Hakan yama Jay da?i, dan shirinsu na tafiya yanda ya kamata cikin rahamar ALLAH.
Bai wani ja zancenba yace zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu zai kawota da kansa insha ALLAHU. Wannan shine dalilin samun ?ofar shiga gidan su Nu'aymah da Afrah ta samu domin cika aikin ysyarta. Dan haka a safiyar yau kuma lahadi ta tashi da shirin tafiya can zatai zaman wata ?aya rak insha ALLAHU.

Sai karfe biyar na yamma Anuwar ya gama shirin kai Afrah kano gidansu Aymah. Dan haka bayan ya kammala shirinsa tsaf ya saka Al-hassan Ya kira masa ita a can sashen Uncle Anuwar. Dan ita acan take zaune kamar yanda little bee ma acan tai rayuwarta har tayi aure. Tsakaninta da sashen iyayenta sai dai tazo gaisuwa kawai ko hira. Amma ita Uncle Anuwar da aunty Nabeelah ne iyayenta. Sauran yaran kuma Miemaa da Abie.
Tana zaune a falo hankalinta akan lap-top tana hidimarta Al-hassan ya shigo da sallama. Kasancewar yayima Aunty Nabeelah laifi yau da safe. ta kuma tabbatar masa idan ta kamashi sai ta zanesa sai ya dogare a bakin ?ofar yana kalle-kalle. Daga can yace, "Aunty Afrah kizo Abie na kiranki". Bai jira ko amsarta ba ya shilla waje da gudu saboda le?owar aunty Nabeelah dake kitchen dan jin muryarsa da tayi.
Aiko mi Afrah zatai inba dariya ba. Tace, "Mamma wlhy kin hana auta Sukunin shigowa sashen nan yau gaba ?aya. ?azun ina kallonsa daya hangoki kin fita har fa?uwa yake wajen ti?ar gudu zai shige sashensu".
Dariya Nabeelah tayi itama da fa?in, "Ai ya gama gudunsa babu fashi saina ru?a masa jiki da bulala tunda shi bayajin magana. Iskancin yaron nan baya tashi sai ya ga su Miemaa na gida. To in ALLAH ya yarda shi abin nema da tsokana ya samu a wajensa tunda yasan basa bari a ta?asa".
Mi?ewa Afrah tai tana dariya da zura Slippers a ?afarta. "A daiyi ha?uri Mamma na. Bara naje Abie na kirana inaga ya gama kimtsawa".
A take mood ?in Nabeelah ya canja. Cike da damuwa tace, "Kai ni dai wannan aiki nasu Abie yana moremin, da ?arfi da yaji ya maida kowa jami'insu a gidan nan, ALLAH banason kina nesa dani ko ka?an. Amma yaya zanyi, nanda lokaci


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login