Showing 192001 words to 195000 words out of 325075 words

Chapter 65 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29162

shigo da gudu na zatama ?arayine ko aljanu".
"Daughter da gaske?".
"Eh papa, da gaske naga mutum ya fita da gudu". Tai maganar tana satar kallon Yoohan ta ?asan ido.
Daga Yoohan har papa sun yarda da zancen Aymah, hakan yasa duk suka fito har ita da keta faman ma?alewa bayan Yoohan wai a dole tsoro takeji (??wagga ?iya ko).
Tsaf Nu'aymah ta saka papa da Maigadi da Yoohan da Andrew zagaye gidan nan duk fa?insa. Tana kuma biye dasu kamar jela. Sai dai babu ko alamun wani yama shigo gidan balle maganarta ta tabbata.
Dafe goshi Yoohan yayi yana fa?in, "Papa wannan shi nake fa?a maka a koda yaushe. Ka daina saka guards ?in gidannan gaba ?aya tafiya church, taya za'ace maigadi ne kawai za'a bari a gida bayan wasu su irin wannan damar suke nema. Dolene a sake tsari dan wannan tsarin baiyiba na shigo mana da kowa cikin gida". Ya ?are maganar da kama hannun Nu'aymah suka shige ciki.
Daga papa har Andrew dake lasar baki tun ganin Aymah da kallo suka bisa. Kasa ha?uri kuwa Andrew ?in yayi, ya shiga tambayar papa ina suka samo wannan ?ya?y?yawar young lady ?in haka?. Duk da takaici daya kama papa sai da ya bama Andrew amsa da cewar daughter in-low ?insa ce. Da yake baisan Yoohan ?in yayi aureba, dan papa bai tura masa invitation ba. Kai duk ma abokan har?alarsa ta bayan fage bai gayyacesu wajen taron ba.
Ciki suka koma ya sallami Andrew dan maganganun Yoohan ne ke neman masa tasiri a cikin zuciya. Idan har ya fahimta dai-dai Yoohan yana zargin wani shirine da Andrew kenan? Maybe shine ya shigo da wani batare da shi ya sani ba saboda wani dalilinsa. Wannan tunanin da yay masa tasiri ne ya sakashi bincike tun daga bedroom ?insa har falon gaba ?aya. sai dai baiga wata alama ta wani abunda zarginsa ke a kai ba. Amma duk da haka bazai sakankance ba kai tsaye. Dan haka ya canja password ?in kwaba ?insa ta sirri yama ?ara mata wasu securitys ?in.

Aymah kam suna shiga ta zare hannunta cikin na Yoohan ta kwasa da gudu zuwa bedroom ?inta tana fa?in, "Fitsari nakeji".
Da kallo kawai ya bita harta banko ?ofar, ya ?an girgiza kansa da ?arasawa cikin falon ya zube akan kujera yana furzar da iskar ?acin ran kwashe-kwshen papa. Baisan daga ina kuma ya kwaso musu wannan mai suffar marasa imanin ba.

Koda Aymah ta shiga ?aki bata iya tsayawa a bedroom ?in ba, dan tunaninta Yoohan zai iya biyota nan. Toilet ta shiga ta maida ?ofar ta rufe da murza key har sau biyu. Sai da ta tabbatar tayi gam sannan ta ?aga rigarta ta zaro hoton da duk ya lan?washe. Bata damuba, sai tsuramasa idanu da tayi ko ?yaftawa babu. Ba kowa bane a hoton face papa yana ?anyen matashi jagab, sai ?ya?y?yawar balarabiya mai tsananin kama da Yoohan a gefensa da shekarunta bazasu wuce sha tara zuwa ashirin ba. Da cikinta tsoho wanda yay mata ?as a jiki. Hannunta dana papa duk akan cikin suna murmushi.
A take wani gumi ya fara karyoma Nu'aymah, ta nuna balarabiyar da ?an yatsa bakinta nason furta magana amma ta kasa. Sai a zuciyarta zantuttukan keta kaiwa da kawowa na mamaki, al'ajabi, ru?ani, harma da firgici. 'To mi hakan ke nufi?'. Ta ambata a fili da ?yar.
Harga ALLAH man kanta fa yana neman kwararewa a ?asa, dan haka ta jingina da ?ofar tana furzar da huci mai zafi tare da sharce gumin daya taru mata a goshi. 'Tabbas akwai magana kenan. Wacece wannan tare da babansa? Sannan kenan wannan matar dake a gidan itace ta haifesa da gaske? Kokuwa yaya abin yake?'.
Wa?an nan tambayoyi suke sake rikitar da ita da hautsina mata man kai da ruwan kwanya awaje guda.....
Maganganu take ?anji sama-sama kamar a cikin ?akinta, hakanne ya sakata le?awa ta kafar mukulli bayan ta zaresa a hankali. Momy ce ke magana a fa?a-fa?a. "My Son wai yaya ma zaku yarda da zancen yarinyarnan cewar wai taga wani. Sai dai idan itace da kanta ta shiga take neman raina muku hankali. tayaya idan ba ita baceba za'a kulle Miracle ta baya bayan kuma Joy ta tabbatar mana bata kulleta ba, ita kuma gashi tace babu key a cikin ?akin".
Idanu Aymah ta zaro waje, tai saurin kallon yatsanta da key ke ma?ale wanda bana ko ina bane sai na ?ofar ?akin su Mira data kulle. Gaba ?aya tama manta da shi a hannunta. Kanta ta dafe dan ganin key na neman ji?a mata aiki bayan ta tsalake rijiya da baya........
Cikin ?acin murya da Yoohan ya fara magana ya katsema Aymah tunaninta... "Momy Please, banajin da?in irin wa?anan maganganun naki akan matata. Taya zakice itace? Idan kince ita ?ince ma mita sani akan gidan nan da har zataje sashen papa kuma harma cikin bedroom ?insa? Mima zatayi acan?".
Dariya sosai ya bata ganin yanda ya ha?i?ance akan abinda bai saniba wai shi nan mai mata. Taima ?ofar gwalo tare da jefa key ?in cikin toilet tai flushing ?insa, sannan ta cire rigarta ta na?e hoton a ciki ta hau yin wankanta hankali kwance. A ranta tana addu'ar ALLAH ma yasa kar a samu key ?in bu?e Mira. Tun tana cigaba da jiyosu sama-sama har taji tsit. ?auraye jikinta tayi taja rigar wanka ta saka. Dama ta ?ir?iri wankan ne dan batason fita ta ha?u da madam Chioma.

Koda ta fito bata samesu a ?akin ba, hakanne ya bata damar ?oye hotan sannan ta sake sabon shiri ta fita dan yunwa takeji batayi breakfast ?in ?warai ba ta tafi ?aukar magana.
Duk da hangosa da tayi a saman dining ?in bata fasa nufar can ba. Sarai shima ?in yaji motsinta amma ya basar yana cigaba da danna waya. ayaba da gya?a a gabansa. Bowl ?in data ha?a madarar ?azun ta ?auka takai kicin, zubashi tayi a ?aramar tukunya ta ?ora kan gas, tana tsaye sai da ya tafasa sannan ta juyosa ta fito. Inda ta barsa nan ta sake taddashi. Yanzun kam duk yanda taso ha?iye maganar dake bakinta ta kasa sai da ta tanka. ?asa-?asa tace, 'Yau ina ganin ?azanta, wai ayaba akeci da gya?a'.
Shi dai baima jitanba balle yasan da shi take tunda da hausa tai maganar. Itama daga haka bata sake tankawaba ta zauna ta fara shan madarar data dafo. Kansa ya ?ago ya kalleta a karo na farko, kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa ya maida kansa ga wayar.
Gyaran murya ta ?anyi, hakanne ya sakashi ?agowa ya sake kallonta. Ta wani ?ata fuska irin bata son wargin nan. Shi dai baice uffanba. Lura da tai ba magana zaiyiba yasata fa?in, "Uhhm ni dai gaskiya zan dinga girka abincina anan ni ka?ai, dan ban iya cin wa?an nan abincin naku ba".
Idanunsa ya ?an lumshe ya bu?e a kanta, batare da yace komaiba ya maida kansa a kan wayarsa. A ?ufule tace, "Dan ALLAH Yah Yoohan".
Duk yanda yaso basarwa hakan ya gagara. Karon farko a rayuwarsa da yaji sunansa a bakinta. Sannan yasan a hausance kalmar Yaya dai girmamawace ga wanda aka kira da ita. A hankali ya lumshe idanunsa ya bu?esu a kanta, yana binta da wani narkakken kallo data gagara fahimtar ma'anarsa. Kamar mai ciwon baki yace,
"Naji"
Ya bata amsa a ta?aice, dan har yanzu ransa a ?ace yake da zantuttukan Momy. Ita kuma mutuniyar taku da yake babu man kai ta kasa fahimtar ransa a ?acen yake.
Shine ya fara bar mata wajen bayan ya cinye ayaba da gya?ansa.

_________¡ï¡ï¡ï¡ï

Bayan sallar la'asar tana a ?aki kwance tanata faman ?ullawa da kwancewa akan yanda zata ?ulloma Yoohan da tambaya game da sanin matsayin Momy a garesa ya shigo. Harya ?araso gaban gadon bata sani ba. Sai da ya zauna ne jikinsa ya ta?a mata hannu sannan tai firgigit. Da sauri ta mi?e zaune tana cika baki da iska. Bakinsa ya ta?e da kauda kansa yana lumshe idanu.
"Ki shirya muje"
Ya tari numfashinta ganin zatai magana. Shi kuma baya bu?atar surutun sam. Haka yake idan abu ya ?ata masa rai, sai ya wuni yana ?acin rai. Hakan yasa mafi yawan lokaci ?an gidan suke gaza gane kansa. Ita kanta Aymah ganin har yanzu fuskar tasa a tsuke kamar ?azun duk sai taji shakkar masa tsiwar tata. Duk da ma dai har ranta taji da?in jin fita zasuyi.
Fita yay alamar bata damar shiryawa. Aiko cike da ?oki ta shiga neman kayan canjawa. Tana cikin zarowa Yoohan na sake shigowa ?akin. Kallonsa tayi da sauri, zatai magana sai dai ta kasa saboda cin karo da fuskarsa dake a matu?ar tsuke. Cikin kaushin murya yace, "Idan kin shirya ki sameni a waje".
Kanta ta ?aga masa dan bataga fuskar yin wargi ba. Yana fita ta sauke ajiyar zuciya. A ranta duk sai taji babu da?i, dan tasan abinda ya saka masa ?acin ran dai da gaske ta aikata, amma yanata ?o?arin kareta a wajensu har yana saka kansa a ?acin rai irin haka.
Da ?an hanzarinta tai shiri cikin wata doguwar rigar jallabiyar, amma yanzu ba?a. Taji adon blue stones sai ?yalli da ?aukar idanu takeyi. Bata wani tsaya ?ata lokaci ba ta saka hula da na?a madaidaicin blue gyalen daya shiga da adon stones da akaima rigar. Ta?an gyara fuskarta tasa takalma ta fito tana ?amshinta mai sanyi.
A sashen ta fito gaba ?aya tana karanta:

??????????? ?????? ?????????? ??? ???????????? ????????? ???? ???? ?????????? .
Allahumma inna naj'aluka fee nuhoorihim wana'oothu bika min shuroorihim.
Ba?i sosai ta samu a falon ?an ziyarar Sunday. A ta?aice tace musu "Good Afternoon" dan taga akwai manya. Batare data jira sanin wa?anda suka amsaba tai ficewarta. A harabar gidanma dai duk ba?in fuska taita cin karo da su. Wasu ta gaishesu wasu tai wucewarta.
Da sauri Gebrail dake jikin motar da Yoohan ke a ciki ya bu?e mata ?ofa yana wani rissinar da kai kamar gaske. A ranta tace, 'Munafuki dan ka gansa a wajen kake wani acting like mutumin ?warai. Zanyi maganinka ne ai, bara na gama da na sama da kai'.
Tana shiga ya maida ?ofar ya rufe tare da le?owa. a marairaice yace, "Please Brother na shigo muje tare?".
Wata banzar harara Yoohan ya watsa masa. Saurin barin jikin motar yay yana ?ata fuska. A ransa kuwa wani irin wutar son Aymah ce ke ruruwa masa a zuciya tare dajin zafin Yayan nasa mai share kukansa a koda yaushe wajen magance masa bukatunsa. Da ?yar ya iya nufar garden inda abokansa suke zaune da giyar da zasu sha ransa duk a ?untace. Dan tabbas yanaji a ransa bazai iya ha?uri ya barma Yayan nasa zu?e?iyar yarinyarnan datai dai-dai da burinsa ba. Shi musilincinta ko yarenta duk ba damuwarsa ba. Ita?in yake so, so irin wanda ke shiga ?in nan farat ?aya a zuciya batare da yayi shawara da mai zuciyar ba. Dan a kallo ?aya da yayma Aymah a wajen dinner tai masa shigar corona virus a zuciya. Bakuma tayi sanya ba wajen mamaye dukan zuciyarsa da ilahirin jikinsa. Dan haka koda bala'i sai ya mallaketa, sai ya ?an?ani zumarta, sai ya ?an?ana mata tashi kuma. Yanaji a ransa zata soshi fiye da Brother Yoohan inhar ya bayyana masa abinda ke cikin zuciyarsa game da ita..............?

??Wa yaga kwamatsala ?an Nageriya da mulkin Amuruka??.


ZAFAFA BIYAR 2021

Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.[6/14, 2:54 PM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.


No. 52

_________________
_*HAJARA COLLECTION, HAJARA COLLECTION, HAJARA COLLECTION, HAJARA COLLECTION._*

_Ina mata masu son ingattun kayan kamshi: Na kece raini? Kayan mata masu sa kishiya k'wafa? Bikin dangin miji ba za'a baki yankan albasa ba da wankin tumatir? To matso kusa domin HAJARA COLLECTION ta kawo muku kayayyaki na gyara ciki da wajen mace, Wanda suka kunshi:_

_Khumrahs: Sudaniyya, Chadian, Dufr, Fara da brown, Kai harda masu flavours... _

_Akwai turaren wuta irin su sandal, Hawi, Alut, Gab gab da sauran su.._

_Akwai turaren tsugunno dana jiki original gangariya tafiyayye dan gaske_

_Hajara collection ta kawo muku air fresheners, Mopping sprays da turaren wanki..._

_Akwai herbal organic soap wato sabulun gyaran jiki na maida tsohuwa yarinya.._

_Sannan Hajia hajara collection tana gyaran jiki.. Tana kuma siyarwa da kayan gyaran jiki na dilke set, Fata tai luwai luwai kamar ta jarirai.._

_Akwai special bridal spa wato gyaran jikin Amarya... Duk Amarya mai son tadinga kamshi har bayan shudewar bikinta to ta nemi hajara collection.._

_Akwai duk wasu nau'in kayayyakin turare masu kamsasa unguwa baki d'aya, Ki mopping tiles suyi sati suna kamshi, Kayan Haj hajara collection akwai inganci sosai._

_Akwai page dinta a favebook mai suna *GIDAN KAMSHI* ga mai son zuwa ya duba hajarta, Ko kuma ya tuntubeta a number wayarta kamar haka: 09032069304_

_Adireshi: KANO NIGERIA, MARIRI dake Kan titin MAIDUGURI RD. KANO STATE.._

_TANA BADA KAYANTA AKAN FARASHIN SARI KO SAYA DAYA DAYA, SANNAN TANA TURA KAYANTA A KOINA AFADIN NIGERIA_

_AVAILABLE IN WHOLESALE/RETAILS. Nationwide deliveries. 100% tested and trusted...!!!_

_Kyau, inganci, Rahusa... Sai kayan HAJARA COLLECTION....!_

_idan anje siya ace daga zafafa biyar.. Akwai special package da Za'a hada maka masu kamshi?????????¡á?_


______________

No. 52

............Motar tayi shiru, bakajin komai saina fitar sassanyan ac da sautin karatun al-qur'ani daya saka can ?asa. A hankali yake tu?in kamar baya so. Fuskar nan babu ko alamun yasan minene ma murmushi. Duk da Aymah tasan shi?in ba mutum bane mai fara'a a?an zaman da sukayi, sai duk tajita a takure da yanda yay matu?ar tsuke fuskar.
Sake lafewa tai abinta cikin kujera ?amshin motar da sanyin ac na kuma saka mata kasala. A zahiri zakace idanunta a rufe suke, sai dai sam ba haka bane. Ta ?asan ido take ?are masa kallo daki-daki kamanin balarabiyar nan ta hoto na sake bayyana tattare da shi. A ranta kuwa rayawa take, 'Dolene kayi ?yau, ashe kanada ala?a da larabawa. Ga papan ma duk da kasancewarsa ?an African, Africa ?in ma Najeriya, Najeriyarma kudanci shi?in ?ya?y?yawa ne tabbas'.
Yoohan dake ji a jikinsa kallonsa akeyi ya ?an juyo ya kalleta. Duk da idanunta a rufe suke ya fahimci ba barci take ba. Dan inba ita ?inba babu wanda zai kallesa tunda a mota suke, motarma mai tinted glass. Baice komaiba ya cigaba da tu?insa kamar baya son suje inda zasu ?in.
Sun isa ha?a?en shagon sayayyar da Abujawan da kansu keji da shi, (bazan fa?i suna ba, danni na dainama masu shaguna talla yanzun??, duk maison a ringa saka sunan shagonsa a littafi yazo ya biya ku?i koda baturene????).
Sai da ya gama dai-daita fakin ya bu?e motar zai fita sannan Nu'aymah ta bu?e idanu. Batasan wannan cinkushe fuskar dan haka cikin neman tsokanar data iya tai saurin fa?in, "Ni dai gaskiya bazan shiga da kaiba wani yazata kidnapping ma'aikatan mukazoyi".
Jin abinda ta fa?a ?inne ya hanashi zura ?ayar ?afar da yay niyya dan har ya sauke ?aya a ?asa. Juyowa yay yana kallonta. Ta cika kumatu da iska tana tura baki. "Yoni ka daina kallona da wa?an nan idanun iya gaskiyata na fa?a. tayaya dan ALLAH zan bika, kaga fuskarka kuwa? Yasin kamar ta shekau na dajin sambisa. Dan haka yi gaba zan biyoka a baya".
Duk yanda yaso daurewa ya gaza, ya kauda kansa gefe murmushi na su?uce masa. A ransa yana jinjina rashin jin yarinyar nan da rashin tsoro. A fili kam sai ya ?arasa fita yana fa?in, "Silly girl sakko, kafin in jehoki ?asa".
Baki ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login