Showing 159001 words to 162000 words out of 325075 words

Chapter 54 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29104

Bai zaunaba anan, kayansa dake ta zuba ?amshinsa dana Nu'aymah ya cire yanata faman lumshe idanu. Dan a matu?ar gajiye yake. Babu abinda yake bu?ata a yanzu sama da kwanciya. Ya gaji harma baisan tataya zai fa?a ba a tausaya masa. Ga ihun su Mama debora da yake jiyowa sama-sama yana neman saka masa ciwon kai. 'Nasan maganinku ai. Kwanan nan zaku bar gidan nan ku koma inda kuka fito'. Ya fa?a a fili yana harar ?ofar kamar sune wajen tsaye.
Daga haka ya shiga yay wankansa kamar yanda ya saba. Ya jima bai fitoba daga bayin kamar mai na?uda????. Sai kuma gashi ya fito a yanayin gajiyar da yake ciki. Sama-sama yay shirin barci cikin tausasan kayan barci, yana fesa turare wayarsa tai ring. Kallon wayar yay, ganin Richard ne sai ya basar ya cigaba da hidimarsa. Sai da Rich ya sake kira bayan ta katse sannan ya ?aga. A dakile yace, "Kana damuna fa". A fusace daga can shima Richard yace, "An damekan, shine dan tsabar wula?anci ka wani kullema mutane ?aki? Da ace babu wasu ?akunan ina kake tunanin zamuje mu kwanta?".
"Oho muku" Ya fa?a a ta?aice da yare.
"Zakace oho kuwa tunda mun gama maka wahala, mtsoww! Ka wani saka mutane zuwa cikin....." Katse wayar Yoohan yayi batare da ya bari Richard ya ?arasa ba. Ya ta?e bakinsa yana cilla wayar saman gado. Yanaji Rich ya sake kira bai kulaba. Sai da ya kammala shirinsa tsaf yay sallar magriba da isha'i da shafa'i da wutiri da addu'oinsa sannan ya mike ya haye gadon. Wayarsa daya cillar gefe ya ?auka. Number baba malam ya lalubo yay dailing. Ring uku kuwa ya ?aga.
Tamkar Yoohan yana gabansa haka ya risina cikin girmamawa yana gaishesa. Daga can kuwa baba malam na amsa masa da kulawa.
"Abba mun iso babu jumawa. Ina fatan jikin nata babu wani matsala zuwa yanzun?".
Murmushi baba malam yayi da duban Nu'aymah da Umm ta gama canjama kaya zuwa na barci. Ya ?auke kansa yana sauke numfashi. "Alhmdllh Yahya. ALLAH ya huta gajiya, ya kuma saka albarka. Dama yanzun nan muka gama waya da baban naka shima ya kira ya sanarmin isar taku. Mamana kuwa har yanzu barci ma take batako farkaba tun bayan allurar".
Sassanyan murmushi Yoohan yayi babu shiri, yace, "Alhmdllh Uncle, insha ALLAH zuwa da safe zata farka normal, ALLAH ya ?ara lafiya. Bara na barka ka kwanta sai da safe".
"To Yahya ALLAH ya huta gajiya".

Daga haka sukai sallama. Baya yay ya kwanta ?afafunsa a ?asa yay filo da hannayensa. Idanunsa ya lumshe a hankali ya fa?a duniyar tunanin da shi ka?ai yasan akan abinda yake yi.

__________¡ï¡ï¡ï¡ï_________

*_To masu karatu sace shin ina Abdallah da Nasir?????._*

Tam nima dai tsayawar wannan tambayar a raina ce taja ra'ayina shiga bulayin nemansu a cikin gidansu Nu'aymah. Sai dai na kara?e ko ina da ina tsaf babusu babu mai kama da su ?in. Sai acan bakin su Omar dana tsinkayi yana fa?ama Momynsu yanda ?aurin auren ya kasance naji.
Ashe fa?an da Abdallah da Naser suka tafka ne a daren shekaran jiya daya bama kowa tsoro yajawo su baba malam canja shawara akan za?in Nu'aymah. Ananah da hajjo sukai dogon nazari da shawarar canja komai. Dan yanda abubuwan ke nan canja salo tabbas zumincinsu zai iya girgiza akan matsalar Naseer da Abdallah. Dan haka suka kira su baba malam a wannan daren tare da Abban Naseer daya iso suka tattauna. Abban Nasir shine ya bada shawarar hana Abdallah da Nasir gaba ?aya. Ya kuma bada shawarar aurama Yoohan kamar yanda ya bukata dan a samu zaman lafiya. Hakan zai kawo masalahar Abdallah ya maida matansa. Nasir kuma yaje ya auri wata.
Kowa yayi na'am da wannan tunani na Abban Naser. Babu ?ata lokaci ko jinkiri suka kira Yoohan suka sanar masa. Yoohan kuma bai ?ata lokaci ba wajen sanarma papa. Sai dai yayi matu?ar mamakin ganin yanda Papa ya bashi goyon baya babu wani ja inja ko ?alubalantar lamarin, ya kuma garga?esa karya sanarma Momynsa (Madam Chioma??) shi zai sanar mata.
A wannan daren papa ya bada akai masa invitation na layin waya aka turama duk wanda yake da bu?atar gani a wajen ?aurin auren ?an nasa. Washe gari kuma ya ?arasa dukan kai kawo da yake bu?ata tare da bincikar duk yanda al'adar auren hausawa yake. Duk abinda ake bu?ata sai da papa ya saya aka shiryasu a mota.

Anan kuwa kano su Abdallah basusan wace wainar ake toyawa ba. Kowannensu dai ya ?auki alwashi akan ?an uwansa tsakanin shi da Nasir. Hakan yasa sukaje ?aurin auren kamar kowa cikin kwalliya ta musamman. Sai dai kuma ganin Yoohan da tawagar ?an uwansa da abokai ya basu matu?ar mamaki. Gashi waje ya ?ure balle su tambayi iyayen nasu. Basu fita daga ru?anin ganin Yoohan ba aka fara ?aurin auren. An fara ?aura na Kubrah da angonta Al-ameen yuseef dur?i, sai Hajarah da angonta Dawood Sulaiman Rano. Naseer na jiran yaji shi da Nu'aymah sai yaji Zainab Sooraj Hashim jibiya da Yahya Goshpower".
Tur?ashi zance ya girma. Ba Nasir kawaiba ne a ru?ani, Abdallah kansa hajijiya yaji tana ?ibarsa. Hakan yasa Omar dake kusa da shi ya taimaka masa suka fito daga cikin hayaniyar ya kaisa mota. Shima acan Nasir sai Ahmad ne ya kamashi ya fito da shi. Sun koma sanarma su baba malam, Abdallah ya tada motar da Omar ya sakashi ciki ya bar wajen batare da kowa ya sani ba. Nasir kam da ?afa ya bar wajen shima a birkice.
Daga wannan tafiyar ne har yanzu babu wanda yasan ina suke. Su baba malam sunyi neman a waya harsun gaji. Dan duk wayoyinsu a kashe suke. Halin da suka ahigo suka iske Nu'aymah a gidane ya sakasu yin shiru da zancen rashin su Abdallah ga kowa. Duk da kuwa Hajjo nata tambayarsu bataga Abdallah da Nasir ba.

WASHE GARI..........?



ZAFAFA BIYAR 2021

Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.*_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.


No. 44


*_IDAN kaji ?i gudu sai in sa gudu bai shigo wajen ba. ?an uwa abokan tafiya, gafa magani A GONAR YARO. domin tabbas idan kaji gangami akwai labari_*.

*_Ina masu wahala kullum cikin neman maganin sanyi (imfection) amma babu biyan bu?ata. Kinyi na asibiti har kin gaji babu canji, na gargajiyarma ta?awa kike babu wani ?ya?y?yawan sakamakon. Tofa kakarku ta yanke sa?a. Domin kuwa ga dama a tafin hannunku. Munada maganin NI'IMA, maganin GYARAN HIPS (mai gida bye bye??). Muna da maganin BOOBS (mai gida welcome??). Maganin BASIR mai hana sakewar zama. Duk ku garzayo domin samunsu akan farashi mai sau?i da rahusa, ga kuma inganci domin an samosu ne daga tsaftatacciyar hanya mai nagarta._*????

*AISHA S BAYERO TRADITIONAL MEDICINE AND HERBAL RESEARCH CENTER...*

_KUNJI SUNAN KO? CENTER CE TA MAGUNGUNAN GARGAJIA, WANDA DUK WANI DAMUWA DAKE DAMUNKA IDAN HAR KAZO WAJEN S BAYERO TA KARE DA YARDAR ALLAH.. KADAN DAGA MAGUNGUNANTA SUN KUNSHI:_

_MAGANIN SANYI_
_MAGANIN NI'IMA SET_
_MAGANIN NANKARWA_
_MAGANIN KIBA BABBA DA KARAMI_
_MAGANIN HIPS_
_MAGANIN GYARAN NONO_
_MAGANIN RAGE KIBA_
_MAGANIN SAKA FEELING_
_MAGANIN CIDA KWAI_
_ZUMA YAR ASALI_
_MAGANIN BASIR KOWANNE IRI_
_HODAR NI'IMA_
_MAGANIN MALLAKA_
_GUMBAR NONON RAK'UMI_
_GUMBAR MADARA_
_TURAREN FARIN JINI_
_KAZA MARA KWAI_
_TURAREN MALLAKA 3 STEP_
_HAD'IN MATAR MINISTER 1_
_KAZA ME KWAI_

_STEP 2:_

_TURAREN MALLAKA ME KWALBA_
_ME KUNAMA DAN MATSI_
_TURAREN GOSHI_
_TURAREN QIRJI_
_TAUWADAR MATA_
_MEMORY_
_KAHON MALLAKA_
_YAJIN MAZA_
_TEA DIN MAZA_
_DAMBUN MATSI_
_MAN AYU_
_MAN DAMO PURE_
_KWALLIN IDONKA IDONA_
_GARIN SHA DAKA ME KYAU_
_KUBEWAR MATA_

_DUKA WADANNAN INGATTUN MAGUNGUNA NA GARGAJIYA HAJ AISHA NA DASU GANGARIYA.. HERBAL MAGUNGUNA NE MASU KYAU DA INGANCI.. TAFIYAYYU NA KASAR CHAD. CHADIAN HERBAL MEDICINE AND RESEARCH CENTER.. KYAU, INGANCI.. RAHUSA... SAI MAGUNGUNAN *AISHA S BAYERO TRADITIONAL MED AND HERBAL RESEARCH CENTER....*_

_NUMBER WAYAR WHATSAPP: 08121491609 KO KIRA TA NUMBER 08145873617._

_ADIRESHI: KUNTAU KARSHEN KWALTA KAN A KARASA YAN TIFA, DAIyDAI GADON KAYA CEMENT.._


Sai kunzo????????
_________________________


No. 44

..........WASHE GARI normal Nu'aymah ta tashi kamar yanda kowa yay fata. Sai dai rashin ?arfin jiki da damuwar maganar auren da ta sake tabbatar an ?aura mata shi. Dan bayan baba malam ya dawo daga massallaci zaunar da ita yay ya ringa mata nasiha mai ratsa jiki da ?argo. Tun tana hawayen zuci, harta koma na zahiri. Hawaye suka dinga kwarara mata daga ido suna sauka saman fuska.
Fuskar baba malam ?auke da murmushi ya kai hannu ya share mata hayen. Ya kamo hannayenta duka cikin nashi yana sake kwantar mata da hankali. "Kukan ya isa haka kinji mamana. Duk abinda kikaga ya shigo cikin rayuwarki sa?anin tunaninki ki ?auka hakan shine mafi alkairi a gareki. Idan kuma har kika rasa abinda ke shine burinki da fatanki, ki saka a ranki UBANGIJI bai baki shi bane saboda ba naki bane, hanakin kuma shine yafi alkairi. Akwai abubuwa da yawa dana san suna damunki a cikin rai. Amma inason ki ?aukesu ki watsar da su acan nesa, ki kuma manta da su ki shafe babinsu a tunaninki. Dan jiyanki ta wuce, kina cikin yau ?inki ne. Kinga yafi kamata ki maida hankali wajen hangen gobenki. ALLAH yay miki albarka. Ya yaye miki damuwarki. Ya share hawayenki. Yay ri?o da hannunki. Yay miki jagora a gobenki da jibinki".
"Amin Abbah na gode, ALLAH ya ?ara maka lafiya da tsahon rai".
"Amin mamana nima na gode. Kije ki kwanta ki sake hutawa kinji. Sai dai ki zama cikin shiri dan zuwa jibi idan ALLAH ya kaimu kema za a mi?aki gidan mijinki".
Kanta kawai ta ?aga masa. kamar zata tambayesa waye mijin nata sai kuma tayi shiru. ?ago idanunta dake jajur tai ta kallesa. Muryarta na rawa tace, "Abba dan ALLAH ka yafemin dukan abinda kake ganin na maka a sanina ko sa?anin haka. Sannan wlhy kaji na rantse ban aikata abinda likitocin nan suka tabbatar ba. Abinda ke a cikin hotunan nan kuma ya farune bisa ?addara........"
Duk abinda ya faru a wa?an nan ranakun biyu sai da Nu'aymah ta sanarma baba malam. hatta da farkon ha?uwarta da Yoohan. Sosai baba malam ya gamsu da dukan bayaninta. Dan duk abinda Yoohan ya fa?a shine ta maimaita. Inda sukai sa?ani kawai shine ita tana ganin da gangan ya aikata mata. Shi kuma ya sanar dasu baba malam duk akan taimakonta zata fa?i komai ya faru. Ya san Nu'aymah tun tana yarinyarta da wahala kaji tamaka ?arya akan abu. Koda kuwa za'a daketa idan tai laifi aka tambayeta saita fa?a.
"Na yarda da ke Mamana. Insha ALLAHU kuma zamu ?ara sanin gaskiyar daga ina zancen ya fito. Dan wasu kalaman mijinki akan maganarnan suna nan tsaye bisa ?walwata ina musu fashin ba?i a hankali. Kuma lallai da gaske na fara ganin haske a ciki".
"Abba na gode daka fahimceni". Ta fa?a tana kuka da dariya lokaci ?aya. Shima Murmushin ya keyi cike da tausayinta. Daga haka suka fara cin abincin da Umm ta shirya masa na breakfast shi da ita. Tana bashi a baki shima yana bata abin sha'awa.
Janyewa inuwar dake jikin windown tayi, baba malam da sai yanzu ya farga yay tsai yana kallon jikin Window ?in cike da mamaki da al'ajabi. Sai dai kuma a zahiri ya maida hankalinsa ga Aymah ne. Daga can wani gefe na zuciyarsa yace, 'Taya zakai zargin an muku la?e ne bayan gidan cike yake da ba?i. Maybe wanine ke wani abu a wajen dai'. ?ari bisa ?ari ya gamsu da hakan har cikin ransa. dan haka ya sake maida hankalinsa ga ?iyarsa da tausayinta ke cike taf da ransa.

Bayan baba malam ya shirya ya fita Nu'aymah ta koma sashen Umm. ?annen Umm ?in da yayunta duk suna nan. Breakfast ma sukeyi. Sai wasu daga ?an uwan Adda da suma anan suka kwana. Cike da jin da?in ganinta ras duk suke kallonta. Ta risini ta gaidasu. Daga haka ta fito sashen hajjo. Nanma sunyi farin cikin ganin ta tashi lafiya kamar ba ita ba. Gaishe da ba?in dake a sashen tayi sannan ta shige bedroom ?in hajjo. Acan tai wankanta tsaf, Yusrah data shigo taje ta amso mata kaya. Bayan ta shirya tare da Yusrahn suka fito. Hakan yayi dai-dai da shigowar Adawiya falon hannunta ?auke da bokiti ruwan goro.
Tunda sukazo ?asar wannan shine gani na uku da Aymah tai mata. Adawiyan duk ta rame, tayi duhu kamar ba itace sukazo tayi ?am da ita kamar zata fashe ba dan ?yau. ?auke kanta tayi tamkar bataga Aymah da Yusrah ?inba. Ta ?arasa gaban Ananah ta ajiye bokitin tana fa?in, "Ananah gashi inji Addah na ?an katsina ne da zasu wuce yau".
"To. To masha ALLAH, ALLAH ya sanya alkairi yasa albarka. Kice mata angode ALLAH yayi albarka".
"Amin" ta fa?a tana ?o?arin gitta su Nu'aymah zata fice. Murmushi Aymah tayi, tare da cewa, "Adawiya an tashi lafiya?". Da mamaki Adawiya ta juyo ta kalli Nu'aymah. Kamar bazata amsaba sai kuma tace, "Alhmdllh". Daga haka ta fice abinta.
Yusrah tace, "Humm ALLAH ya ?yauta. Wlhy lamarin Adawiya har mamaki yake bani Aymah. Ita yanzu dai abinda take nunawa ta raba zuminci damu. Nifa tunda sukazo ?asarnan batamin magana. Idan na mata kuma saita amsani kamar wata kashi. Koda yake kema da kuka sha?u da ita fiye da kowa tana ?aga miki hanci bare mu".
Murmushi kawai Aymah tayi, amma batace komaiba. Daga Ananah har hajjo duk suna jinsu suma. Amma sai sukai kamar basujinba.

An ?arasa gudanar da shagalin biki yau. Zuwa bayan azhar sukaje gidan amare akai bu?an kai. duk ba?i masu tafiya daga can suka kama gabansu. Sai ?ai ?ai kune suka dawo nan gidan wa?anda su sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu. Nu'aymah dai tana gida bataje ko inaba. Cikin ranta kam fal damuwa dason sanin wanene ita aka ?aura mata aure da shi?. Anya kuwa Naser ne datai fata? A ganinta idan shine yaci ace ta gansa ai. Amma tunda ta tashi daga Naseer har Abdallah bataga kowa ba a cikinsu. Kuma duk sauran samarin gidan ta gansu.

_________¡ï¡ï¡ï¡ï_________

*_FCT ABUJA_*

A birnin tarayya kam ta?addama ake bugawa sosai tsakanin Yoohan da kakanninsa. Harma da wasu a cikin ?an uwansa da suke nuna borensu akan auro Nu'aymah da yayi. Hayaniyarsu da haukarsu duk bata damesa ba. Yamayi kunnen uwar shegu da su tamkar baiji akan mi sukeyi ba. Babban tashin hankalinsa da damuwarsa kawai halin da Momynsa ke a ciki.
Dan tun daren jiya jininta ya hau sama sosai saida ya danna mata allurar barci, har kuma yanzun bata farka ba saboda mai ?arfi sosai yay mata. Su Richard ne kawai da suma suka so tasashi gaba da magana akan auren yay azamar taka musu burki. Dukansu sunsan halinsa, idan rashin mutuncinne da buyagi duk ya fisu iyawa. Sannan suma ?in kowanne allazi da nasa amanu ai. Kuma babu wanda sirrinsa ba'a tafin hanunsa yake ba. Ha?uri suka bashi akan masa katsalandan ?in da sukayi. Suka kuma nuna masa zasu basa goyen baya tunda yana son matarsa.
Uffan baice da su ba daga haka. Su kuma duk suka tashi suka fice suka barsa. Fita sukai daga gidan duka, sai da sukasha gulmarsu iya iyawa a waje kafin su tattauna akan shagalin biki da suke son shirya masa tunda auren nasa yazo musu da salo na daban ba irin nasu ba.

A cikin gida ma bayan su mama Debora sun turza sun turza akan Yoohan ?in sunga babu mafita sai suka sakko dan kansu akan zasu amince da auren, sai dai da shara?in duk sun dawo da zama gidan papa. dolene kuma Nu'aymah ta zauna itama a gidan Yoohan bazai kaita ko ina ba.
Sai dai a mamakinsu sai sukaga Yoohan yayi murmushi tare da lumshe idanunsa ya bu?e a kansu. Sai da yay musu kallon tsaf na wasu mintuna kafin ya mi?e cike da basarwa yace, "Na amince". A ransa kuwa dariya ya tafi yana musu, dan yasan indai nu'aymah ce sun sami dai-dai dasu.
Kusan duk a tare sukai wata irin zabura. Dan sam sun zata zaice bai yardaba su kuma su sake tada wani billin. Sai gashi sunga sa?anin tunaninsu. Kafin su gama dawowa hayyacinsu ya dawo falon ?auke da takarda. A tebirin dake tsakkiyar falon ya ajiyeta. Ya bisu da kallo fuska a murtuke yana fa?in, "Wannan takarda ce ta agreement tsakanina da ku. Zaku cigaba da zama a gidan nan, matata ma zata zauna. Sai dai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login