Showing 303001 words to 306000 words out of 325075 words
bankuna dana mutane. A takaice dai papa shugabane mai zaman kansa na ?an Yahoo.
Tuni zuciyar Yoohan ta gama bushewa tayi tauri akan wannan al'amarin. Binsu kawai yake da kallo tamkar mai kallon film a television. Shi ba zuwa ?auyen yakeba sosai saboda karatun daya tafi ?asashen ?etare yayi. Bayan ya kammala kuma aikinsa baya bari sa samun nutsuwar irin wa?an nan ziyarce-ziyarcen. Idan ka gansa a ?auyen sai lokacin Christmas da hutun ?arshen shekara. Wannan kam a ko ina yake a duniya dolene sai yazo bisa shara?in papa. koda baizo Christmas ba zaizo a kwanakin ?arshen shekara yayi new year. To mafi yawancin lokaci ma sai dai ya samesu anan. Bai ta?a damuwa da sanin sarrin duka gidanba. Iyakacinsa ?akinsa da garden. Sai ko compound. Yawo ma a ?auyen sai idan su Osin na tare da shine yake fitarsa. Amma shi ka?ai baya zuwa ko ina. Yafi bu?atar yay zamansa a gida.
Tone-tone dai kam an yisu a ranar game da sirrikan papa masu ban mamaki da tsoro. Hakan yasa su Jay fahimtar ri?e su Yoohan bazai ta?a saka Papa kawo kansa hannun hukumaba. Dan haka suka sallamesu su koma gida kawai. Dan aikine babba wannan ya wuce wasan yara. Shi dai Gebrail yaji da?in barinsu da akayi. Yoohan kam gaba ?aya kansama ba aiki yakeba a wannan lokacin. Dan brain ?insa ta toshe.
Tun a wannan daren ?an jarida da masu alhakin fa?in albarkacin baki suka fara kayayatu. Inda ?ungiyar catholic tai azamar fara fitowa ta banbanta tafiyarta data goshpower. Sun tabbatarma duniya bada yawunsu ko saninsu yake aikata duk wannan al'amarin ba. Hakama gwamnan jiharsu da manyan ?an siyasa sun fito sun nisanta kansu da papan kai tsaye.
Tofa abin magana ya samu lallai da gaske. Dan ?asar tuni ta ?auka tare da kafafen ya?a labarai na televisions da redios. Yanar gizo dama duk wata kafar maida yanda akayi. Videos ?in da wasu a cikin ?an ?auyen sukai ?arfin halin ?auka tuni ya fara yawo a yanar gizo. Yayinda ?an jaridu suka fara tabbatar da cewar mafi yawan yaran da aka samu a gidan nasu papa yarane da aka sata daga arewacin ?asar. ?alilanne a cikinsu suka fito daga kudanci. Tofa magana ta girma.
__________¡ï¡ï
Baba malam ne ya fara cin karo da wannan babban al'amari a labaran ?arfe goma na dare da yake kallo. Sai ga Nu'aymah data shigo kawo masa shayin da rabi ta dafa masa dan baya iya cin abinci sosai itama ta ganema idanunta.
Da ga ita har baba malam ?in kasa magana sukai, sai tv da suka zubama idanu da tsananin mamaki da al'ajabi. Ganin tayi tsaye ta kasa zama baba malam yace ta zauna saboda ba ita ka?ai bace. Zama tai a kujera jikinta har rawa yake saboda ganin yanda aketa bata kashin ruwan harsasai a ?auyen su papa da aka nuna. Idonta bai ganar mata Yoohan ba sai lokacin da akaje family house ?insu. Anan kuma Umm ma ta fito ta samesu. Duk da batajin ?arfin jikinta itama saita zauna zaman kallo.
Can sai ga Hajjo a rikice itama ta shigo tana ?walama baba malam kira. Sai da Rabi ta sanar mata yana falonsa sannan ta nufo nan. Tunkan ta shigo ta fara fa?in, "?an malam kaga kuwa tsiyatakun da aka tono yau na surikinka?". Tana ida shigowa taga suma abinda suke kallo kenan ta shiga tafa hannu da jera salati. A kusa da Nu'aymah ta zauna suka cigaba da kallon tare.
Kafin kace mi sai ga kiraye-kirayen waya sun fara shigoma Baba malam a wayoyi. Yasan kwanan zancen, dan haka ya?i ?aga wayar kowa. Kansama gaba ?aya sai ya ?ara ?aukar zafi. duk da yasan papa ri?a?en ?an har?alla ne baiyi xaton al'amarin ya kai haka girma ba. Dan yasan papa ne shekaru ashirin da takwas da suka shu?e a jami'ar ?asar France, lokacin yana ha?a degree ?insa na biyu a can. Shima papan yazo ne wani course na wata tara. Tunda yazo makarantar a tantirinsa yazo dama. Dan karatunma asha ruwan tsuntsaye yake masa. Duk wasu abokan banza zaka samu papa da su, dan adalilin takurama wata yarinya mai suna Sadiya ?ar ?asar Niger da papan yayi akan dole sai tayi soyayya da shine ya zama sanadiyyar sanin juna da sukai da baba malam ?in. Kasancewar baba malam shine shugaban mss na makarantar a lokacin duk da ba wani ?arfi ne dasu ba sai yay tsaye a kan lamarin papa da Sadiya. yayma papa garga?i sosai akan ya fita harkar yarinya ya barta tai karatunta. Idan ba hakaba kuma zai ?auki mataki a kansa. A lokacin papa baice komaiba sai dariya da suka shiga she?awa shi da yaransa suna busama baba malam haya?in taba da suke sha. Baba malam dai ya ja musu garga?i ya kama gabansa. Ba'a rufa wata ?aya da wannan al'amari ba tsakanin papa da baba malam sai baba malam yaga wai papa ya zama Pastor. Harma yana kula da church ?in cikin jami'ar. Abin ya ?aure kan baba malam sosai, dan ya fahimci lallai da biyu goshpower ya samo wannan mu?amin.
Baba malam dai baice komaiba, dan sunama ha?a kwanaki sama da takwas basu ha?uba kasancewar kowa da sabgar gabansa. Sai dai tunda Goshpower ya zama Pastor a cikin jami'ar ?ar tsama mai ?arfi ta shiga tsakaninsa da baba malam. a kuma lokacin akaima Sadiya fya?e tare da kasheta. Wannan al'amari yayi masifar girgiza baba malam dama sauran musulmai da suke a jami'ar. Dan kowa yasan goshpower ne zai iya aikata hakan ga sadiya. Su baba malam sun kai ?ararsa ga hukumar makaranta, an kuma amshi ?orafinsu a zahiri, amma babu alamar za'a ?auki wani mataki. Hakanne ya harzu?a zuciyar baba malam yaje ya samu Pastor goshpower da kausasan maganganu. Amma abin mamaki ko ?ar papa baiyiba. Hasalima da bakinsa ya sake jaddadama baba malam cewar shine yayma Sadiya fya?e ya kuma kasheta. Tunda ta?i yarda ta bashi kanta da arzi?i shiyyasa ya ?wata da ?arfi dan yana ?wa?ayinta sosai. Kasheta kuma da yayi yayine dan yaga mi baba malam ?in ya isa yayi?.
Baba malam akwai zuciya, hakan yasa a take ya fara dukan goshpower da iya ?arfinsa. Kafin kace mi makaranta ta ru?e da ihun ?aliban dake ta wajen da abin ke faruwa. Kowa yayi mamakin yanda baba malam ke dukan goshpower. Dan babu wanda yay tsammanin zaiyi wannan ?arfin. Musamman da ake ganinsa shiru-shiru baida kwaramniya sam a cikin ?alibai. Hasalima ko ?wa?waran aboki baida shi. Jina jina baba malam yayma papa a wannan lokacin, dan da ?yar security ?in makaranta suka amshi goshpower a hannun baba malam. Harma wasu na tsammani da zaton papa ya mutu.
Kwana biyu da yin wannan rikici abin mamaki sai ga takardar sallama baba malam ya samu daga hukumar makaranta. Babu wanda yay kiransu ya zauna dasu domin neman ba'asin yanda akayi? Musulman ?alibai dake makarantar hankalinsu ya tashi akan wannan rashin adalci da akaima baba malam. Amma sai shi baba malam ?in ko a jikinsa. Dan dama koda basu koresaba yayi al?awarin bazai ?arasa karatunsa a wnann makarantarba, tunda har za'a iya kashe rai su?i nutsuwa suyi ?wa?w?wara bincike akai su gano mai laifi su yanke masa hukunci. Tunda baba malam ya baro jami'ar France bai sake ha?uwa da goshpower ba sai a sanadin Yoohan. Wannan shine dalilin da yasa yay matu?ar mamaki akan papa bai isa haihuwar Yoohan ?in ba sam. Sai dai kamar da Yoohan ke ?anyi dashi ya sakashi yin shiru da tunanin ko acan wajen yima ?a?an jama'a fya?en ya samosa. Sai dai zuciyarsa sam bata yarda da wannan tunaninba. Musamman da yaga yanda Yoohan ke da ?yawawan halayya abin koyi. Sai gashi a hankali ya fara fahintar akwai wani ?oyayyen al'amari dake a tsakkiyar papa da Yoohan, daga hakane ya fara burin saka ido aka lamarin papa ta hanyar Nu'aymah da wasu ?oyayyun hanyoyi nasa. To binciken nasa bai gama kaiwa inda yaso ?inba Jay yazo masa da tambayoyi akan Yoohan ?in shima. sai dai shirin nasu akan binciken papa ?in bai ?arasa kaiwa can ?inba gashi ?oyayyun halayen papan sun fito a idon duniya.
Tun a dare Nu'aymah ta shiga neman Yoohan amma ta gagara samunsa sam. Sai washe gari tana idar da sallar asuba ta kuma gwadawa anan ta samesa. Hankalinta ya tashi dajin muryarsa. Ta tabbatar masa ita dai zatazo abujan tunda taji kamar baida lafiya. Amma sai ya lallasheta akan tai ha?uri ta cigaba da zama a kano dan gidansu bazai zaunu a garetaba yanzu kodan halin da take ciki. Bazai yuwu taita ganin tashin hankaliba. Jin yanda yaketa lallashin natane yasa ta?anjin sassauci. Daga haka ta kira Umar dan ta ?an ?arajin bayanai. Shine ya tabbatar mata da karta damu Yoohan ?in yana cikin ?oshin lafiya damuwar abinda ya faruce kawai. Hakan kuma dolene a garesa tunda al'amarin yazo masa a bazata.
Baba malam ma ya kira Yoohan yay masa nasiha da kwantar masa da hankali, tare da fa?a masa yayta addu'a a ransa ALLAH zai sau?a?a musu wa?anan jarabawoyi da suka samesu a kusan lokaci guda.
¡ï¡ï¡ï¡ï
Jami'an tsaro sun cigaba da neman papa, tare da za?ulo dukkanin abokan har?allarsa ta ?ar?ashin ?asa. Harma wa?anda suke a ?asashen ?etare. Yayinda zancen yara da ake zargin mafi yawansu ?an arewacin ?adar ne ya tabbata. Wasu tun suna yara aka satosu, wasu ko suna a manyansu. An saida wasu ga masu bu?ata. Wasu kuwa ana kaisu wasu ?asashen ?etare batare da sauran sunsan mi suke yi acan ba.
Yarinyar da aka tattauna da ita tace, shekararta tara kenan a hannunsu. An satota ne a jihar Jigawa bisa hanyarta ta dawowa daga makarantar islamiyya a wani yammaci ranar litinin. Tana kuka tace, "Wani abu suka sha?amin, wanda yasa ban sake sanin ina kaina ya keba sai a wannan gidan da kuka ganni a ciki. A randa na dawo hayyacina abinci kawai aka bani naci wani ?ato ya haikemin yaymini fya?e. Naga tashin hankalin rayuwa kala-kala a wannan tsakani, dan saida ta kasance kullum sai mutumin nan yayi amfani dani. Bai barniba sai da aka tabbatar da na samu ciki sannan. Sai a lokacin na fahimci ashe duk macen dake gidan hakane ke faruwa da ita. Wa?anan gardawa zasuyita amfani da ke ne har sai ka samu ciki. Ka gama wahalar rainon cikin a randa ka haihu a ranar za'a ?auke yaron, watama ko ganin fuskar ?an nata batayi. Kina haihuwa da sati biyu wa?an nan maza zasu koma yi miki fya?e har sai kin sake samun wani ciki".
Kuka ya sar?eta ta kasa ci gaba. Sai da tayi sosai wasuma a jami'an tsaron na tayata, harma da ?an jaridar dake ?aukar rahoton. Da ?yar ta cigaba da fa?in, "A shekara tara dana samu ni yanzu haka haihuwata takwas, dan duk shekara ?a'idane sai ka haihu, a yanzu hakama satina baifi shida dayin wata haihuwarba. Bana tantama kuma ?ila na ?ara samun wanu cikin ma".
Ai Yoohan baima san sanda ya fashe da kuka ba, dan tunda yake a rayuwarsa bai ta?a cin karo da makamancin tashin hankali irin wannan ba. Sai gashi wai mahaifinsa shine tushen aikatawa. Abin takaicima harda sanin Momynsa. No wander ta mitsike idonta ta nema yin tarayya da shi duk da shi?in ?anta ne. A yanda yakejin zuciyarsa game da wa?annan yaran koshi ya ga Papa da Momy sai ya ?aukesu ya dam?ama hukuma ya rantse da ALLAH kuwa.
_________
A kano ma dai su Abban Abdallah na cigaba da kasancewa a hannun kulawar likita. Duk da dai jikin nasa kam dai babu ?yan gani dan gaskiya yanajin jiki, dan har yanzu baya iya gane kowa dake a kansa. Addah ma dai jikin nata wataran yayi sau?i wataran yayi tsamari. Duk da tsiyatakun da suka tafkama baba malam kuma bai gaza wajen fidda ku?a?en da ake kula da lafiyarsuba. Sannan shiketa tausar ?a?ansu da zantuka masu taushi, tare da ?o?arin ganin wannan al'amari ya zama sirri a tsakaninsu batare da sauran jama'ar gari sunsan tushensu ba.
Abban Mustapha dai ya riga ya saki Addah, sai baba malam ya hanashi fa?a mata ita da ?a?anta, sunbar maganar a tsakaninsu su manyan har sai ta samu lafiya kamar yanda baba malam ya ro?a mata alfarma. Dan yanzu bai kamata a ha?a mata zafi goma da ashirinba musamman daya kasance tayi nadamar kurakuranta. Halin datake ciki ka?ai ya isheta tashin hankali mai tsanani ai.
Aikoda gaske tashin hankalin da Abban Abdallah da Addah ke ciki ko shi ka?ai kam ya ishesu. Dan suna cikin tsananin azabar ciwo da magauta. Duk taurin zuciyarka ka gansu dole ka tausaya musu kuwa.
Haka kwanaki suka cigaba da shu?awa. Su Adda ba faman jiyya a asibiti, jami'an tsaro na neman su papa ruwa a jallo. Masu maida yanda akayi na cigaba da tattaunawa da ?ara gishiri da magi akan al'amarin. Yayinda ?ungiyar kiristoci ma ta fito ta nuna cewar bata goyon bayan papa sam, sannan bata tare da shi. Hakama Pastors nata sharhi akan papan da tabbatarma duniya wamnan ba halin kirsata na ?warai bane aka samu papa da shi, dama suma ba ?aramin matsi suke fuskanta daga garesaba ta ?ar?ashin ?asa.
Duk wannan cece kuce da ake famanyi suna shiga kunne papa a ma?oyarsa shi da mike, Anthony, Joshua da Solomon, sai madam Chioma. Abinda yasa aka gaza samunsu shine ajiye duk wani layin wayarsu da sukayi, dama duk abinda zaisa a iya bibiyarsu. Godwin da sauran ne ke a hannun hukuma. Duk wahalar da sukesha kuma sun?i fa?ar ina za'a samu su papa saboda basu saniba suma.
Haka dai kwanaki suka cigaba da shu?awa har Yoohan ya bar ?asar saboda aikinsa, Nu'aymah ta cigaba da zama anan Nigeria bisa shawarar da baba malam ya bama Yoohan ?in. Dan rashin kama su papa ba ?aramin ha?ari baneba. Musamman daya kasance Nu'aymah tana ?aya daga cikin mutanen da a yanzu haka suke a cikin mummunan ?udirinsa ita da baba malam ?in. Yoohan kuwa yaji wannan shawarar duk da baiso yin nisa da iyalinsaba. Itama kuma Nu'aymah taji da?in haka duk da kewar mujinta na tare da ita. A haka kwanaki suka cigaba da shu?awa cikin rahamar UBANGIJI da jin ?ansa.
Cikin Nu'aymah ya shiga watan haihuwa, aiko su Umm nashan raki sosai da ta?ara, Hajjo taita mata dariya da kiranta ragguwa. Yoohan kansa yanashan nasa shagwa?an ta waya. Inko yazo ?asar kuka rurus take tasasa a gaba tanayi wai itadai ta gaji wlhy a cire mata cikin nan. Takan bashi tausayi da dariya, sai dai bayayin dariyar sai yayta lallashinta da nuna nata tayi ha?uri saura ?iris ai.
Ai ko zuwan ?arshe da yayi yay kusan sati ?aya sannan ya koma, kamar jira Aymah keyi ya wuce washe gari ta tashi da na?uda. Wayyo zo kaga raki wajen masu haihuwa. Yoohan har ALLAH ya isa sai da yasha a wannan ranar??, takuma rantse bazata sake yarda da wani cikiba dan wannan haihuwa daga ita bazata sake ba. Tun hajjo dake tare da ita a asibiti itada Mama amaryar Abba Musbahu na danne dariyarsu har suka kasa saida sukayi. Baiwar ALLAH tako sha wahala sosai, har dai ALLAH ya sauketa lafiya ta sunkuto jaririnta dake ta faman canyara uban kuka.
Su Dr Aysha sun gyarata tsaf da bata dukkan kulawa kodan darajar mijin aurenta da iyayenta. Shima yaro aka gyara shi tsaf sannan aka fiddoma su Hajjo shi. Kowa sai ambaton masha ALLAHU yakeyi a baki da zuciya. Yayinda Hajjo ta saka Ahmad ya kira mata Yoohan wai itace zatai masa albishir. Aiko ita dince tai masa dan ya dai gane hausar tata saboda Alhmdllh zuwa yanzun harshensa na ?ara fa?awa. Rikicewa yay gaba ?aya, dan yasan dai hajjo bazata fa?a masa Nu'aymah ta haihu ba danta zolayesa. Sai kawai ya dur?usa yay sujidar godiya ga ALLAH. Duk da a ransa yaji babu da?i da sai da ya taho ta haihu. Sau?insa ma zai tafi hutun ?arshen shekarane daman dan al'umar Christians nata shirin bikin Christmas.
Zuwa dare aka sallami su Nu'aymah da ?an jinjirinta bayan an tabbatar da ingancin lafiyarsu, kai tsaye sashen hajjo aka nufa da Nu'aymah, duk da ita dai a ranta taso zama ne wajen Umm ?inta. Kafin su kwanta Yoohan ya kirata a waya a karo na kusan hu?u kenan. Dama tuni hotunan ?ansa sun gama cika masa wayarsa. Ganin jaririn nan Abdallah har hawaye sai da yayi, dan da yanzu ?ansane fa Nu'aymahrsa ta haifa masa. Sai dai ?addara ta riga fata labarin ya canja daga yanda ya fara.
Video call sukayi mai tsaho ita da Yoohan, tana rungume da ?ansu da sai a yanzune ta samu damar zaman masa kallon sosai. Yayinda ran Yoohan ke cike taf da tarin farin cikin ganinta da yaron a jiki, tayi ?yau sosai ta kuma dace da uwa. Musamman da ?ibar ciki ta sata komawa wata babbat mace. Bai barta ba har sai da ya ga tana hamma. Yasan babu abinda tafi bu?ata a yanzu kamar barcin, dan lokacin da cikin ya shiga watan haihuwa bata iya barci sosai. Wani lokacinma kwana take a zaune, sai da rana takan ?anyi ta rage nauyin ido.
Washe gari ?an uwa da abokan arzi?i suka fara isowa gidan ganin ?an jinjiri. Yayinda tun a farar safiya ta amsa kiran ?an Abuja su