Showing 240001 words to 243000 words out of 325075 words

Chapter 81 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29163

maidasu kanta. Sosai yanda take tafiya da ?ingishi ya ?ara masa tausayinta da ?aunarta a cikin zuciya. Tana gama shigewa ya sauke ajiyar zuciya ya mi?e..............?




Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????
[6/25, 12:03 PM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.

No. 63

............Ganin lokacin salla zai wuce ya sakashi mata knocking dan ta?i fitowa. "Sorry baby fito muyi salla kinga munata makara. Na yarda idan mun idar ki hukuntani koda bulalane ok".
Fitowa tayi, dan itama batason lokacin sallar ya wuce, dama ta sake shiga ruwan zafi ne dan tanajin da?insa sosai. ?in yarda ta kalli inda yake tayi. Taje ta saka doguwar riga, shi kuma ya saka musu abin salla. Suna raka'a ta biyu Richard ya shigo ?akin bayan yayi knocking yaji shiru. A zatonsa ko jikin nasu ne shiyyasa ya shigo abinsa. A hankali ya ajiye kayan hannunsa idanunsa a kansu. Tsigar jikinsa sai tashi take. Haka ya zauna yanata kallonsu tamkar ya samu television har suka idar. Ajiyar zuciya ya sauke lokacin da Yoohan ya zubo masa harara. Da yare yace, "Shine bazaka jira a baka izinin shigowa ba zaka wani fa?oma mutane ?aki?". Jikin Richard duk a sanyaye yake, shiyyasa yace, "I'm sorry" kawai yana furzar da iska. Kauda kai Yoohan yayi ya maida ga Aymah dake jinsu sai dai ko ?ago kai batayiba dan itama shigowar Rich ?in ta bata haushi. Dan tarbiyyarta ta koya mata shiga waje da sallama da kuma jiran bada dama. Yoohan ya fahimci shigowar Rich ta bata haushi. Dan a?an zamansu ya fara fahimtar wasu daga halayenta. A hankali yace, "Kiyi ha?uri. Sai kin taimakeni wajen ceto rayuwar ?an uwana da ga duhu zuwa haske".
Karan farko ta ?ago kai ta ?an kallesa. sai kuma tai ajiyar zuciya da maida dubanta inda Rich yake zaune. Sai dai ba kallonsu yakeba yanzun. "Good Afternoon". Ta fa?a da dasashshiyar muryarta datasha kuka.
Mi?ewa Yoohan yayi yana fa?in, "Ana gaisheka".
Bu?e idanu Rich yayi yana kallonta, ya amsa cike da kulawa da tambayarta ?arfin jiki. A ta?aice tace, Am better now".
"Thanks God". Ya fa?a shima yana mi?ewa. Fita yay ?ar barandar nan ya zauna, yayinda Yoohan kuma ya zauna inda ya tashi yana kiranta. Batare data tankaba ta mi?e ta nufesa. Gefensa ya nuna mata yana binta da kallo. Ita dai ta?i kallonsa sam. Abincin da Rich ya kawo musu ya bu?e. Gasashshen naman kaza ne da yasa akayisa na musamman domin Nu'aymah, sai ha?in salad da sauran tarkacen abincin Austrian daba gama haddace sunayensu tai ba itakam. Kamo hannunta yay ya matso da ita sosai jikinsa yana magana cike da lallashi.
"Ki daure kici wannan bakinki zaiyi da?i sosai. Kuma zaki samu sau?i insha ALLAH. Dan abincine da ya dace da bu?atar irin yanayin da kike ciki ok".
Idanunta cike da ?walla tace, "Toni bakina fa babu da?i ALLAH".
"Eh idan kikaci wannan zai miki da?i, idan kuma kinason na miki allura tom, ina dasu buhu-buhu a ?akin nan. Ohya bu?e bakin". Hawayen da take ma?alewa ne suka silalo, jin zancen allura ya sakata bu?e baki ya saka mata. Share mata ya shigayi yana fa?in, "Kefa yanzun babban mace ne, kin girmi harkar yara. Kona tayaki ci ne?".
Da sauri ta ?aga masa kanta alamar eh.
Yace, "Okay to dinga bani da kanki muyi maza mu mucinye kinga Rich yana jirana". Babu musu ta dinga bashi shima yana bata. sai ko gashi sun cinye kazar tas harma suka ?ara da wani abun. Yana son ?aukar allurar da Richard ?in ya kawo amma bayason ?aga mata hankali. Hakan ya sakashi ?aukar ledar yabar wajen. Bata fahimci mizaiyi ba shiyyasa bata maida hankali kansa ba. Sai tattare kayan da sukaci abincin take.
Batare data san mi yayoba yazo ya sake zama kusa da ita. Kallonsa tayi sau ?aya ta janye idonta tana tura baki. "Ba kace jiranka akeba".
Wuyansa ya shafo yana gya?a mata kai. "Magani zansha sannan. ?akko min gasu can". Kamar zata fasa masa kuka ta mi?e inda ledan maganin yake. Batason yin tafiya saboda zafin da takeji. Da kallo ya bita harta ?akko ta juyo sannan ya janye idonsa.
Ledar data mi?o masa ya ha?a d hannunta gaba ?aya ya jawota saman cinyarsa. kafin ta sami damar yin magana ya manne bakinsa da nata tare da saita allurar dake ?oye cikin ?ayan hannunsa a inda ya dace. Tanajin shigar allurar ta nema fisge jikinta daya fara rawa dan abin yazo mata a bazata. Ya rumtse idanunsa da sauri saboda wani shegen mintsini datake masa a hannunsa. Allurar ya zare tare da bakinsa yana fa?in, "Ouch!!. sweet girl Zaki fasamin fata".
Lafewa tai a jikinsa tana sauke ajiyar zuciya a jajjere da shashshekar kuka mara sauti. Ga hawaye na zirara. Goshinta ya sumbata yana ?an murmushi. Am sorry bazan ?araba huyim?".
Ita dai bata tankaba. Tanata hawayenta ne. Cigaba yay da shafa bayanta har sai da ta daina kukan sannan ya sauketa a kujerar, a gabanta ya dur?usa hannunta cikin nasa. Ya share mata hawayen da ?ayan hannun, a ransa yana dariyar rakinta akan allura. Sai da ya tabbatar ta samu nutsuwa yanda ya kamata sannan ya du?o ya sumbaci kumatunta da bakinta. "Bara inje inazuwa. Insha ALLAH wajen zai daina zafi kinji".
Batace komaiba. Amma yasan tana jinsa. Ya sake sumbatar la??anta sannan ya mi?e. da kallo tabi bayansa harya fice ?ar barandar nan. Sai ta maida idanun ta lumshe duk da ba barci takejiba kuwa.

¡ï¡ï¡ï

"Sai yanzu kagama lallashin?"
Richard da ke danna lap-top ya fa?a cike da tsokana.
Hararsa Yoohan yayi, ya?an sosa tsakkiyar kansa da cewa, "Ka samin ido da yawa fa".
Dariya Richard yayi kawai. Sai kuma ya juyo masa da fuskar lap-top ?in yana sauke numfashi. "Brother lamarin zancen cikin nan fa akwai rikitarwa. Kasan gaba ?aya Doctors ?inan gaskiyar abinda suka gani suka fa?a? A iya bincikena babu wanda ya ha?a kai da su wajen bada result ?in ?arya, aikinsu sukayi a gaske".
Yoohan dake kallonsa yana ?an taunar lip ?insa na ?asa ya lumshe idanunsa da bu?ewa a kansa. Da ?an yanayin ru?ani yace, "Amma to miyasa sukaga haka? Yarinyar nan fa She's virgin wlhy".
"Really?".
"Kasan bazan fa?a maka abinda ba haka yakeba Rich. Amma lallai akwai abinda ke ?oye da bamu sani ba. Minene sauran bayanin?".
Iska Rich ya furzar yana matso da kujerarsa kusa da Yoohan, ya gyara zaman lap-top ?in. "Nabi diddigin duk abinda abin recording ?in nan ya na?a na mai aikinku. Ga su nan zaka iya samun lokaci ka saurara. Nata tunanin ta hanyar dazan samu wayarta, shine da mukai magana da kai kace nasa Blessing. A randa mukai maganar kuwa washe gari nasaka Blessing ta sato mana wayar har gidan Uncle ?in madam ?inka. Wa?anan sune gaba ?aya Contacts ?in wayarta. Na kuma bibiyesu dukansu da duk wayoyin da tayi da masu Numbers ?in. Abinda na gano na farko shine kakar madam ?inka kamar tana kan sani ta aiko yarinyar nan wajenku. Sai dai dalilinta nayin hakanne sam ban saniba gaskiya. Nabi duk hanyoyin dazan iya fahimtar wani abu ban samu dama ba".
Kai kawai Yoohan da ke saurarensa da kallonsa yake ka?awa.
Rich ya cigaba da fa?in, "Wannan itace Number datafi kira. Sannan da itanema mukafi samun bayanai. Sai dai matsalar da hausa language suke magana. Inaga dole sai madam ta taimaka mana. Wannan shine ainahin sunan da akai register ?in layin da shi. *_Rabi'atu Halidu dauda_* kuma yanda alama ta nuna mana mai Number tana a cikin gidansu madam ?inka. Sai dai bamu saniba ko anan take rayuwa, ko zuwa kawai takeyi".
"Gaskiyarka, dolene sai da taimakon Zeeynab zamu san wasu abubuwan kam. Tunda ita dai duk wanda ke cikin gidan ko shiga da fita ta sani". Yoohan yayi maganar hankalinsa akan lap-top ?in.
"Tabbas wannan shine mafita, kuma itace hanya mai sau?i. Dan inhar wannan Rabi ?in tana a cikin gidan to itace first suspect ?inmu, dan inhar aka samu nasarar kamata zamu iya samun bayanai masu yawa a wajenta".
"Okay ina zuwa" Yoohan ya fa?a yana mikewa. ?akin ya koma. Sai dai daga bakin ?ofar ya tsaya yay kiran Nu'aymah da ke zaune yanzun ta kunna television tana kallo. Babu musu ta taso inda yake dan bataga fuskar wasa tattare da shi ba. Kafin ta ?araso ya juya ya fito, hakan yasa itama biyo bayansa har wajen. Ya gyara mata kujerar kusa da shi ta zauna.
Wayar da Richard ke dannawa ya ajiye ya ?an kallesu, sai dai baice komaiba. Itama dai Aymah bata kallesa ba. Coffee ?in da suke sha Yoohan ya nuna mata alamar ko tanaso?. Kanta ta girgiza masa.
Yace, "Okay, Please wani aiki zaki mana dama Sweet girl". Kallonsa ta ?anyi, sai kuma ta maida kanta ta du?ar. Shi dai Rich na jinsu amma bai saka baki ba. Sai ma latsa waya daya cigaba da yi yana turama Juliet ?insa text message.
Lap-top ?in Yoohan ya tura mata gabanta yana nuna mata Number Rabi da sunanta. "Kinsan wannan Number da sunan?". ?an tsirama lap-top ?in idanu Aymah tayi tana gyara glass ?inta. Tai wani ?an murmushi a bazata tana ?agowa ta kalli Yoohan da shima ita yake kallo. "Sunan dai kam irin na mai aikinmu ne, sai dai ban ri?e Number ?inta ba. Amma bara mu kira Umm sai ta turo mana".
Da ga Yoohan har Richard sunyi na'am da hakan. Yoohan ya mikama Aymah wayarsa alamar ta kira Umm ?in. Number Umm ta saka tai dailing. Sai dai harta tsinke bata ?agaba. Sake kira tayi, nanma har sun fidda ran zata ?aga sai sukaji an daga. Zazza?ar muryar Muhammad tai sallama. hakanne ya saka Aymah yin murmushi mai fa?i da cewa, "Uhm Auta kaine?".
Daga can yace, "Lah Aunty N dama ke ce?". Murmushinta ya sake fa?a?a. Sai da ya gaisheta ta tambayesa ya makaranta sannan tace masa ina Umm?.
"Umm tana sashen Addah, amma bara na kai mata wayar".
Da sauri Yoohan ya girgiza mata kai. Hakan yasa itama saurin cewa, "A'a barta, amma ko zaka iya dubamin Number Rabi ka turo min yanzun?".
"Eh zan iya Aunty. Ranarma bani na tura miki Number Gwaggo ba da su aunty Zulfah".
"Yes, hakane my sweet Darling. Yanzuma ka turomin Please, amma ka nutsu ka ?auki Number dai-dai kaji ko".
Amsa mata yay da to, sannan ta yanke wayar. Ko mintuna uku kuwa ba'ayi cikakku ba sai ga message ya shigo. Suna bu?ewa sukaga Muhammad ?inne ya turo. Number lap-top ?in da wadda ya turo suka duba. Sai ko gata tazo iri ?aya. A tare suka kalli juna. Cike dason jin dalilin zuwan Number wajensu Aymah tace, "Amma miya faru wai?".
"Karki damu zan fa?a miki. Saka earpiece ?in nan ki saurari vn ?in nan yanzu dai. Munason musan abinda ke ciki". Babu musu ta amsa earpiece ?in daya mi?o mata ta saka a kunne. shi kuma ya makala jikin lap-top ?in yay mata playing na farko.
Shiru tayi tana mamaki cike da tsoro da al'ajabi, duk da ta da?e tana zargin rabi na musu SARAN ?OYE bata kawo abin ya kai har hakaba. Yana karewa ta zare earpiece ?in daga kunnenta ta ri?e a hannu tana kallon Yoohan da duk suka zuba mata ido.
Da damuwa tace, *_"Wai tana tambayarta ne yaya zamana yake a gidanku?. shine Uwaliya ta sanar mata ita dai bataga komaiba har yanzun, dan tunda muka shiga gidan na rakata ?aki bata sake ganina ba har yanzu. Tanama ?akin bata fitaba._* hakan na nufin kenan ranar farko da mukaje da Uwaliya gidan".
Sosai fuskar Yoohan ke a tsuke. Batare daya ce komaiba ya nuna mata ta maida earpiece ?in. Sake mata playing na gaba tayi. Bayan ta gama saurare shima tai musu bayin, dan akan dai zaman gidanne. Na uku ma haka, har na randa Momy sukai hayaniya da Aymah. Sai randa kuma Gebrail ya shigarma Aymahn ?aki wanda yay sanadin zuwansu Austria duk ta bama Rabi labari har suna kwasar dariya. Musamman ma Rabi har fa?i take ALLAH yasa Nu'aymah ta mutu acan wajen aikin, dan ta matu?ar tsanarta. Sannan ta godema Gebrail da yaba masa.
A matu?ar firgice Yoohan yace, "Hasashena yana dai-dai kenan. Gebrail!! Gebrail!". Yay maganar da dukan tebir ?in gabansu da ?arfi yana mi?ewa.
Aymah da dama Gebrail ?in ta zarga itama ta sauke numfashi da fa?in, "Na Gebrail ba shine important ba Yah Yoohan, tunda ALLAH ya ku?utar dani. Bakuma sake yarda zanyi ya kuma samun damaba insha ALLAH. Wannan matar da kullum take nane da Umm ?ina tsahon shekaru itace abin duba. Bansan mi take bu?atar ji tattare da niba data addabi Uwaliya da tambaya kullum a kai na harda min fatan na mutu ta tsaneni. Sannan ita kanta Uwaliya kenan dama an kawotane dan ta dinga tattara bayanai akaina tana fa?a musu ko mi?. Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un".
Richard ne ya sauke nannauyan numfashi tare da kamo hannun Yoohan da ransa ke a ?ololuwar ?ace ya zaunar. "Cool down X-man. Maganar Madam nakan hanya. Na Gebrail mai sau?ine tunda a kusa da mu ya ke......."
A fusace Yoohan ya katsesa da fa?in. "Karku gayamin maganar banza mana Rich!!. Tayama zakuce nasa mai sau?ine shima? Ya shigarmin ?akin mata sannan kuce mai sau?i? Kenan raping ?inta ya keson yi komi? Ni yaron nan zai shigarma ?akin mata!!....."
Ba ?aramin firgita Aymah tai da yanayin Yoohan ba. Dan tsantsar wutar masifa dake gauraye da kishi ta hanga cikin idanunsa. Gashin jikinsa duk ya mimmi?e tsabar bala'i. Rich ya fahimci kishin ?an maza ne ya motsa. Dan haka ya daga kafa?arsa cikin lallashi yace. "Please ka fahimcemu. Gebrail bai ?yautaba kam. Amma abinda zaka duba shi namune. Zamu iya hukuntashi a yau ?in nan idan munso. Itako wannan fatama fa take Madam ta mutu. Kaga lamarin nata ya gawurta kuma akwai ban tsoro a ciki. Dan zata iya bata wani abunda zai halakata ma ba'a saniba........"
Maganar Richard kam tamkar ta tsikari Nu'aymah ne. ta dubesa zuciyarta nason kawo mata wani tunani da sai yanzunne yazo mata a cikin rai ma ita. amma badai tace komai ba.
Da ?yar Richard ya samu Yoohan ya dawo hankalinsa akan zancen Gebrail suka cigaba da tattauna maganar Rabi.
Ransa a dagule yace, "Wannan matar lallai akwai wanda takema aiki a gidan wannan ba basirarta bace ita ka?ai. Sannan akwai wanda ke la?ema mutane a gidan ta Window, kodai itace ?in dai, kokuma yazam wanine daban shima".
Kallonsa Aymah tayi da sauri domin ?ara tuna abu na biyu. Tace, "Yah Yoohan kana nufin kaima ka ta?a ganin hakan a gidanmu?".
Kallonta yay da jinjina mata kai. "Tabbas nagani a randa naje gidanku game da pictures ?in nan. Naga mutum a jikin Window ?in Granny. Shinema ya bani haske akan lallai an ?ulla miki ne akan zancen ciki, kokuma akwai wani abu daban dasu Uncle su basu saniba. Amma kema kin ta?a ganine?".
"Na ta?a ganin inuwar mutum yafi a ?irga jikin Windown ?akina kona falonmu. sai dai ban ta?a kawo komai a raina ba dan bamayi zaton mutumu ?in bane. Sai a daren da wannan abun zai farune lokacin cikina ya fara ciwo ina ?agowa naga inuwar, sai kuma aka bar wajen shine dalilin zargin cewa mutumne a wajen".


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login