Showing 120001 words to 123000 words out of 325075 words

Chapter 41 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29089

?aya, dan haka ku bari sai na shigo Abuja mu tattauna da ?yau. Yanzu dai matakin farko zanbi shawarar Yoohan zanje har gida na bashi ha?uri. Daga haka na ?ulla ala?a mai ?arfi da shi. Sauran bayani kuma sai mun zauna a tebirin shawara".
Duk sunyi na'am da hakan suma. Dan haka yay musu sallama ya kashe wayar cike da zumu?i a ransa. Ka?an-ka?an sai ya ?yal?yale da dariya. Dan gaba ?aya zuciyarsa ta gama tsara masa yanda komai zai kasance.

______________¡ï¡ï

Bayan Baba malam sun shiga sun duba Nu'aymah dake barci suka bar Hajjo da Abba Musbahu a asibitin. Koda suka iso gidan sai su Umm suka shirya su kuma suka tafi duba Nu'aymah. Wanka yayi ya zauna a falonsa yaci abincin da Umm ta shirya masa kafin su wuce. Abincin kawai yake ci a zahiri, sai dai zuciyarsa sam bata tare da duniyar mutane. Yayi zurfi matu?a gaya a tunanin Pastor Goshpower (Papa). Ba komai ya kaisa ga tunaninba kuwa sai mamakin dama Papa nada babban ?a a duniya kamar Yoohan? Ga shi dai a zahiri akwai kamanni tsakaninsu, sai dai baisan miyasa zuciyarsa ke kawo masa wani al'amari mai kama da kokwanto a cikin zuciyaba. Musamman da zuciyar tasa ke tariyo masa wani shu?a??en al'amari daya faru a shekarun baya tsakaninsa da Papan.
Haka yayta sa?awa da kwancewa har lokaci yaja bai farga ba. Sai da Abban Abdallah ya shigo dubasa sannan ya fahimci yayi zurfi sosai a tunani ashe. Alwala yayi suka fice massallaci dan lokacin sallar magriba ya gabato
Suna fitowa su Umm na dawowa gidan. tambayar jikin Nu'aymah sukayi. Suka sanar musu har yanzu tana barci, batama san sunje ba balle tahowarsu.
Baba malam yabi Umm da kallo harta shige. tausayinta mai tsanani ne ke sake shigarsa. Tanada ha?uri da kawaici matu?a, shiyyasa yake tsananin ?aunarta fiye da zaton mai hasashe. Yanzu haka inba shi daya gama sanin kayarsa ciki da bai ba bazaka ta?a fahimtar tanada damuwa ba a fuskarta. Ta dake ta shanye komai, baka ganin komai akan fuskarta sai tsananin jarumta da tarin ha?uri da juriya.
Haka ya tafi massallaci da wannan tunanin na Umm.

Bayan idar da sallar isha'i suna shirin zaman karatu kamar yanda suka saba ?aya daga cikin ?an agajin massallacin ya shigo ya sanar masa cewar yayi ba?i.
Jimm yayi alamar tunanin ba?i daga ina a wannan lokacin? Bai gama kaiwa ?arshe ba ya hango Yoohan dake ?o?arin shigowa massallacin. Bai tashi ba, sai ya jira harya ?araso inda suke. Yoohan da kallo ?aya zakai masa ka fahimci damuwa da rashin walwalarsa kamar ko yaushe ya ?an bama na kusa da shi hannu sukai musabaha kafin ya ?arasa inda baba malam ?in yake. Cike da girmamawa ya risina ya gaishesa. Amma sai baba malam ?in ya kamo hannunsa cikin nasa sukai musabaha kamar kowa. Cike da jin nauyi Yoohan yay masa bayanin tare yake da ba?i, wannan ya saka baba malam mi?ewa bayan ya bama ?alibansa ha?uri ya barsu da Abbansu Abdallah shi kuma suka fito.
Duk da dai yayi mamakin ganin papa ne sai baice komaiba. Da kansa yay musu iso gidan saukar ba?insu. Sannan ya kira Umm ta bada abinda ke akwai a gidan cikin su Omar wani ya kawo.
Papa dake ta waya tun ?azun ya ajiye yana kallon baba malam da murmushi, shima bai gazaba wajen maida masa murtani. A ?asan ransa kuwa yana neman tsarin ALLAH da ga kowanne irin sharri papan ke tare da shi ko yake shirin ?ullawa. Duk da shi mutum ne mai ?yautatama mutane zato zuciyarsa ta kasa ?yautata zaton akan papa, dan shi shaidane akan sanin papa bayahude ne na gaske, sai dai bai saniba ko yanzu ya canja daga yanda ya sanshi a da ?in.
Hannu ya bashi suka gaisa, hakan yay dai-dai da shigowar Omar ?auke da basket da Umm ta shiryo abincin motsa baki. Sai da ya gaida Papan, suka gaisa da Yoohan da alamar sanayya tsakaninsu sannan ya fice. Papa ya gyara zamansa yana wani ?an basarwa, fuskarsa da murmushi har yanzu ya duba baba malam da fa?in, "Kayi ha?uri da kuskurena na ?azun, ina fatan zaka dubesa akan rashin sani na aikata. Bansan ala?arka da yarona mai daraja bace irin haka sai bayan mun barka ne yaymin bayanin da har na fahimta, ina fatan zakamin afuwa".
Sosai mamaki ya kama baba malam, dan duk zatonsa Yoohan ya ma mahaifinsa bayanin ya musulunta ne. dan haka ya ?an dubi Yoohan ?in. Da sauri Yoohan ya girgiza masa kai yanda papa bazai fahimtaba, hakanne ya saka baba malam fahimtar akwai abinda Yoohan ya sanarma mahaifinsa daban kenan. Sai kawai ya murmusa abinsa ya fuskanci papan shima.
"Karka damu komai ya wuce. Dama kuma ni ban ?aukesa wani abuba. A inda ya faru anan na zubar da shi, nima ina fatan kaimin afuwa ka kuma fahimci alkairine ya ha?ani da Yahya ba sharriba. Sanin shi wanene kuma bazaisa na ta?a cutar da shi ba insha ALLAHU. Sa?anin dake tsakanina da kai kuma bana fatan ya zama sanadin ?ata ala?ata da shi, dan sanin kai ne mahaifinsa bazai canja komai ba daga yanda na ?aukesa a raina".
"Naji da?in haka, na kuma gode sosai da wannan girmamawa". Papa ya fa?a yana sake fa?a?a fuskarsa da murmushin mugunta.
Daga haka dai suka ?an ta?a hirar da bawani tsaho taiba, shi dai ma Yoohan ba saka musu baki ya keba, yama maida dukkan hankalinsa ne ga wayarsa kamar baya falon. Kusan awarsu ?aya da rabi sukai masa sallama suka fito inda su Solomon suke. Sai da baba malam yaga barin motocinsu anguwar sannan ya shiga cikin gida ransa taf da wasiwasi akan wannan ziyara ta Pastor Goshpower, amma sai ya bar abinsa a zuciya bai fa?ama kowa ba, ya ma maida hankalinsa wajen kwantarma matarsa hankali akan damuwar ciwan ?iyarsu.

WASHE GARI.

Washe gari papa ya matsa akan sai Yoohan ya bisa sun koma Abuja. Badan yaso hakanba ya amince zai bisa, dan dama yau ?inne zai kammala abinda ya kawosa kanon. Yaso komawa wajen baba malam dansu tattauna game da neman iliminsa amma papa ya tsare ko ina ya hanashi matsawa ko nan da can. Asibiti ma binsa yay sukaje tare, ya kuma zauna a office ?insa har sai da ya kammala komai suka fito.
Da ga asibitin airport suka tafi kai tsaye, sai da jirginsu ya ?aga sannan guards ?insa suka ?auki hanya suma a motocin.

Baba malam na asibiti wajen duba jikin Nu'aymah da jikinta Alhmdllh sa?o ya shigo masa. Bu?ewa yay ya duba ganin Yoohan ne. Murmushi baba malam yayi saboda ganin abinda sa?on ya ?unsa, a ransa kuwa yana tsananin tausayi da ?aunar Yoohan, insha ALLAH yayi al?awarin zai taimaki yaron nan har ya zama HASKEn da zai zama HASKE ga wa?ansu.
Ajiye wayar yay ya maida hankali ga Nu'aymah da Hajjo take lalla?awa taci abinci amma sai shagwa?a take ita ta ?oshi. Ya ?an murmusa tare da kamo hannunta cikin nashi. "Mamana daure kici ko ka?anne kinji, inba hakaba fa kinsan Doctor yace allura zai miki, idan kuma kin fison allurar to sai a kirashi kawai".
Da sauri ta shiga girgiza kanta idanunta cike da ?walla. "Abba dan ALLAH a'a banaso".
"To ki daure kici abincin sai kisha magani ki kwanta ki huta. Kinga kince dama kanki na ciwo har yanzu, Doctor kuma yace kina bu?atar hutune sosai".
Kanta ta sake jinjina masa. Hajjo da batace musu komaiba ta mi?ama baba malam abincin. Babu musu ya amsa ya fara bata da kansa. Batafi spoon hu?u ba su Ahmad suka shigo ?akin bayan sunyi sallama an basu izini. Ba Nu'aymah kawai ba hatta Hajjo da baba malam da ?unbin mamaki suke kallon wanda ya shigo tare da su Ahmad ?in. Ba kowa bane face Nasir jikan yayar Hajjo.
Babu kunya idonsa fes akan Nu'aymah da mamakin ganin nasa ya sakata masa kallo mai nisan zango. Hajjo ce ta katse su da fa?in, "Naseru yaushe a gari? Inji ma?i ba?o?".
Goshinsa ya?an sosa najin kunyar kallon da baba malam ke masa. Kafin yace, "Hajjo yanzun nan muka iso".
"Kuka iso? To kai da wa kuma?".
Kansa tsaye yace, "Rufaidah".
Baba malam da tun gaisuwar daya amsa musu baice komai ba sai yanzu yace, "Lafiya dai ko Naser? Yau ka tuna damu a duniya".
"Ayi ha?uri Kawu, ni ?in mai laifine kam, mun tahone saboda ga biki nata gabatowa, ganin mun sami hutun makaranta mu duka sai kawai nace bara mu taho ma?an huta ai".
"Oh to masha ALLAHU, ALLAH yayi jagora to".
A tare suka amsa da amin. Nu'aymah dai bata tanka ba, tama ?auke kanta tamkar batasan mi akeyiba. Sai da Naser ya tambayeta yaya jikin sannan ta gaidashi batare data kallesanba yanzun ma. Shiko yanata so su sake ha?a ido ko zaiji ?an sanyi a ransa da ruhinsa.
Mi?ewa baba malam yayi yana fa?in, "To ni bara naje gida hajjo, dan ina saka ran zuwan wasu ba?i ?an anjima ka?an idan ALLAH ya kaimu. Idan sun wuce insha ALLAHU zan dawo muji ko zasu bamu sallama, banason zama asibitin nan sam".
Amsa masa hajjo tayi tare da binsa da addu'a. Nu'aymah ma ma dasu Ahmad sukai masa sallama ya fice. Hajjo ce ta sake cigaba da bama Aymah abincin, badan yana mata da?i ba take amsa, sai dai mayataccen kallon da Naser ke mata duk ya sake takureta matu?a, sannan ya tuno mata da wasu shu?a??un abubuwa dake tdakaninsu a lokacin ?uruciyarta, hakan yasa taketa cuno baki gaba da ?ata fuska duk da ?asan ranta cike yake da mamakin ganin nasa ya dawo bayan barinsu na tsahon shekaru da yayi akanta.
Idan bata manta ba shekara kusan takwas kenan rabonsa da kano. Dan tunda tace masa ita Yah Abdallah ne za?inta yay zuciya saboda goyon baya da Hajjo ta bama Abdallah a wancan lokacin. Anyi bukukuwa kashi-kashi a gidansu shi ka?ai ne baya zuwa sam.
Ta ?an sake satar kallonsa da jijjina ?yawun daya ?ara da cikar kamala tamkar ba Yah Naser ?in data sani ba a shekarun baya. Kallo ?aya zaka masa ka fahimci yanzu kam ku?i sun zauna a garesa da hutu, dan sai ?aukar ido yake kamar gasashshiyar kazar gidan gona.

*_Naser yaro ne wajen Alhaji Kabeer Usama dake a garin katsina. Jikane ga Yayar hajjo da suke uwa ?aya uba ?aya, dan aurene ya kaita katsina ta zuba zuri'a kuma a can mai albarka. Ita ka?ai kuma ta ragema hajjo a yanzun, shiyyasa take ?aukarta tamkar uwa. Naseer ya zauna a gidan su Nu'aymah sosai, dan rashin yara a gidan lokacin da su Abdallah sukai Accident yasa hajjo ?akkosa. A wajensu yay primary ?insa har secondary. Jami'a ce kawai ta maidashi garin jos. Yaso nu'aymah shima tun tana ?arama, dan lokacin takara suka dingayi da Abdallah a kanta duk da kowa bai furta ba saboda ?uruciya. To sai kuma yazam sanda suka furta ?in ya zam lokaci guda, sai dai Abdallah ya riga Naser. Dama kuma ya fisa nuna damuwa da Nu'aymah. Hakan ya haddasa rigima sosai tsakaninsu, da Hajjo taga lamarin zai girmama ne tai musu shari'a a tsakani da shaidar cewar Abdallah ya riga Naser ?in. Wannan shine sanadin yin zuciya ya tattara komansa yabar kano ya koma gidansu. Bai kuma sake zuwa ba sai yau ?in nan da suka gansa tsulum. Har yanzu kuma baiyi aure ba._*..........?

To ga dai Naser tsohon masoyin Nu'aymah a kano bayan gudun hijira na shkara takwas da yayi. Ko da wane shiri ya dawo yanzun kuma? Dan da alama kam akwai motsawar tsohon tsumi tattare da shi dama ita kanta, sai mu cigaba da binsa muji YAYA TAKE NE?!!??.

ZAFAFA BIYAR 2021

Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.*_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.


*_BARKA DA JUMA'A. ALLAH yasa muna cikin bayin da zasu sami gafara a cikinta??????_*


No. 33

..........Koda suka isa can ?inma wasu jerin motocinne sukazo tarbarsu tare da bodyguard ?in papa. Haka suka nufi gida zuciyar Yoohan sam babu da?i.
Sun sami tarba da ga ahalin nasu, musamman ma Yoohan da ya jima dama baya ?asar. Shima yaji da?in ganinsu sosai, musamman kakarsa data haifi Papa da ?annen papan su uku mata da yaransu da ya gani sunzo musu, ga kuma kakarsa data haifi Mom itama dai bata komaba har yanzun.
Madam Chioma sai tattalinsa take kamar ta ha?iyesa dan farin cikin ganinsa, gashi taga ya wani ?ara mata ?yau da kwarjini da cikar haiba kamar wanda akaima wankan iji.
Haka dai ya daure yana biye musu sama-sama dan kamar ko yaushe fuskar dai babu walwala. ?asan ransa ma basusan cike yake da tashin hankalin ganin yanda suka cika gidanba tamkar masu biki, musamman da ya san ba?ar ?ar tsamar dake tsakanin kakanninsa guda biyu. A yanzu ma haka ya tabbata wannan zuwan na kakar tasu yanada nasaba da zaman mama Deborah Abujan.
Da ?yar ya iya zaman mintuna goma a falon ya gudu sama a cewarsa zai watsa ruwa ya dawo. Yana shiga ya ja tsaki tare da dafe kansa. Zama yay cikin kujerar dake ?akin ya zaro wayarsa a aljihu, sai faman yamutse fuska yake dan har yanzu ransa a ?ace yake akan dawowar dole da papa ya sakashi yi. Wayar ya shiga sarrafawa cike da ?warewa. Kansa tsaye yay kiran number baba malam dan yana bu?atar yin magana da shi. Cikin sa'a kuwa bugu uku ya ?aga.
Sai da suka gaisa Yoohan yace, "Uncle mun iso gida, amma nifa gobe zan dawo kano".
"Alhamdulillahi, barkanku da hanya. Amma mizaisa ka dawo Yahya?".
Fuska ya ?ata kamar yana gaban baba malam ?in, cikin nutsuwarsa da taurin kai irin na samari masu ji da lokacinsu yace, "Uncle ina bu?atar neman sani akan addinin musulinci. Ta wannan hanyarne kawai zan iya ya?ar duk wani ?alubalen da nake hange da ga ?an uwana. Ta hanyar neman ilimin ne kuma kawai zan bautama UBANGIJINA. Ba tsoro nake duk wanda ya sanni yasan na zama musulmi ba. Kawai ina bu?atar kwankwa?ar madarar ilimine nima cikin kwanciyar hankali".
Sosai baba malam yay murmushi har Yoohan na jiyo sautinsa. "Yoohan karka damu kaji, bama sai ka dawoba, inason kabi komai a hankali kamar yanda ka fa?a. Akwai ?anina dake anan zaune abujan amma yana nan basu koma bikin salla ba, dama na shirya masa magana kawai zaka ringa ?aukar karatu a wajensa tunda anan kafi zama fiye da nan kano, kaga zaifi maka sau?i ko kuwa?".
?an jimm Yoohan yayi alamar tunani, bawai hakan bai masa baneba. A'a tunaninsa shine yanayin aikinsa, dan ya tabbatar a nan abujar ma ba samun zaman yake ba. Yanzu haka kwanaki biyar kawai zaiyi ya wuce Lagos. daga can kuma zai shiga Maiduguri. Yana da tabbacin kuma da wahala ya ?ulla wata guda bai sake barin ?asarba ma........
"Yahya ko akwai damuwa ne?". Baba malam ya katse masa tunaninsa.
Ajiyar zuciya ya sauke, tare da mi?ewa ya taka jiki a sanyaye zuwa bakin gadonsa ya sake zama. "Uncle babu komai. Kawai dai ina duba yanayin aikina ne da baya barina zaman waje ?aya, sai nake gani kamar hakan zaiyi wahala a gareni. Inba dai ajiye aikin zanyiba kawai na fuskanci karatun.....?".
"A'a Yahya bazai yuwuba, duk da bansan ya aikin naka yake ba bazan baka shawarar ajiye aikinka ba. Dan mu musulinci addini ne dake son mutum mai neman na kanka. Ta hakane zaka kare mutuncinka da tarbiyyarka, ka kuma nema halalinka harka tausayama na ?asa da kai da marayun ALLAH. Yahya karka manta kaifa bawan ALLAH ne mai yawan hidima, sannan bayane goya marayu. Idan ka ajiye aiki yaya masu jira daga garekan zasu kasance kuma?. Kaf Annabawan ALLAH tun daga farkonsu har zuwa MANZON ALLAH tsira da amincin ALLAH su tabbata a gareshi, tarihi ya nuna mana nauyin dake kansu na ya?a kalmar ALLAH baisa sun rayu


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login