Showing 6001 words to 9000 words out of 325075 words
ALLAH ya kaimu kuma iyanzu mijine. Ya ha?a abubuwa masu yawa na gwaranzan mazaje da kowacce mace zatai alfahari da samunsa, ita kanta tasan ta cika mai sa'a ta gaske, dan ba'a wajeba ko'a cikin yayyenta, ?an uwanta tasan akwai masu tsananin sonsa, amma ya dage kai da fata sai ita, tun batasan kantaba, tun ana masa fa?an yay aure idan ta girma sai ya ?ara da ita har kowa ya zuba masa ido dan ya?i amincewa, a cewarsa ita ka?ai ta ishesa rayuwa, dan haka zai jirata ko tsahon shekara nawane. Damuwa da rashin auren nasa ya saka iyayensu yanke hukuncin aura masa ita bayan sun kammala secondary wata uku kenan, acewarsu taje ta cigaba da karatun a ?akinsa kawai..........
"Ina kika tafi kika barni Noor?". Ya fa?a yana ka?a mata hannunsa saitin fuskarta. Ajiyar zuciya ta sauke da du?ar da kanta tana murmushi. "Muje" ya sake fa?a yana nuna mata hanya.
Babu musu ta bisa zuwa can bayan sashen Hajjo, inda kuma ya kasance gaban sashen Abbansu Musbahu. Zama sukai a fararen kujeru dake a wajen, basufi mintuna uku da zamanba sai ga Adawiya. Sosai Nu'aymah taji da?in zuwan ?ar uwar tata, dan dama a takure take da kasancewarsu su biyu kawai ita da Yah Abdallah. Shiko sam baiso hakanba, amma sai bai nunaba ya biye musu sukaita zuba masa shirmen surutunsu.
Ganin hirar dai bazata yuwu shida Nu'aymah kawai ba sai ya mi?e bayan kamar mintuna 35 da zamansu, umarni ya basu suje su kwanta, shima zai koma wajen abokansa suna jiransa. Sam Adawiya bataso hakaba, dan wani irin farin ciki ta tsinta kanta a ciki na kasancewa da Yah Abdallah a ?ar?ashin inuwa ?aya. Sai da yaga sunbar wajen sannan shima ya mi?e ransa duk babu da?i, dan yaso su tattauna abubuwa masu muhimmanci shi da Nu'aymah amma Adawiya tazo ta tsare ko ina.
?akinsu dake a sashen su Nu'aymah suka nufa, inda ?awayensu suke. Wasu sunyi barci, wasu ko na hira a waya da samarinsu, wasu kuma cheating, ?alilanne ke hira a tsakaninsu.
Yusrah data fito daga bayi tace, "Aymah wai ina kika shiga Hajjo nata nemanki? Sai masifa takeyi tun ?azun, dan tazo ?akin nan yafi sau goma".
"Yah ilahi, dan ALLAH da gaske Yusrah?". "Wlhy karkiji wasa, tambayi su Nanah ma kiji, har Addah ma sai da tazo nemanki. Ina kikaje to ke?".
"Muna tare da Yah Ab ne fa da Adawiya".
"Ohhh! Kice soyayya ce ta lula dake sama. Aiko daga ke har Yah Ab ?in kunga banu da jaraban Hajjo da safe idan ALLAH ya kaimu, ga ruwan turare can Addah tace idan kin dawo ki shiga ciki".
A sanyaye ta amsa da "to", sauran kuma suka sanya mata dariyar tsokana.
Bata kulasuba ta nufi toilet ?in, Adawiya kuma taja tsaki ta fice daga ?akin batare dasu sunma lura da itaba.
_______________________
ZAFAFA BIYAR 2021
__________________________
Wannan littafi SARAN ?OYE na ku?ine, yana ?aya daga zafafa biyar, idan kana bu?ata kaima wa?anan numbers ?in magana ka biya ku?insa naira 300 kacal dan girman ALLAH. Karka ya?a dan ALLAH idan ka gani??????.
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????
ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????
09033181070
Muna godiya da za?in zafafa biyar??????????
________________________________
Har Nu'aymah ta cire kaya zata shiga bahon da Addah ke ha?a mata ruwan turare saita tuna da tabar wayarta a sashen Abbah, gashi Yah Ab yace mata zasuyi magana ta Cat. Towel ?in wankanta babba ta cira daga ?ar durowar da suke sakawa, ta ?aura sannan ta fito ?akin ta ?auki babban hijjabi dogo ta zumbula. Batace ma kowa komaiba ta fice daga ?akin zuwa sashen Abbah.
Sai da tai sallama a ?ofar ?akin aka bata iznin shiga sannan ta shiga, Abbah ta iske shi da Abban Abuja suna shan shayi, ta gaida Abban Abuja kanta a ?asa dan haka kawai yau kunyarsa takeji fiye da kullum shi Da Mamah. Shikam fuskarsa ?auke da murmushi yake kallonta, "Mamana ai tun ?azun nake baza idon ta ina zan ganki amma kin ?oyemin gaba ?aya"..
"Lah Abba ba ?oyewa nayiba, ALLAH bammasan ka iso ba". ?ar dariya yayi irin ta kamilan mutane, yace, "To shikenan na amince mamana, kina lafiya ko?". "Eh Abba lafiya lau". "To Alhmdllh Mamanmu".
Juyawa tai batare da tayi zancen wayarba, dan da anan ta barta tasan Abbah zaiyi magana. Tunanin zuwa inda suka zauna da Yah Ab tayi danta duba ko acan ta yadda bata saniba.
Gidan yayi shiru, dan mafi yawan mutane ?an biki sunyi barci kasancewar har 12 ta gota, sai ?ai-?aiku marasa barcin wuri. Duddubawa ta farayi kasancewar akwai wutar Gen da aka tada, kamar wasa saita jiyo ring ?in wayar acan gaba da inda take. Cikin mamaki da kila wakala ta nufi inda takejin, sai dai a ranta tana son ?in gaskata wayartace, tafi tunanin wanine mai irinsa dai.
Tana tafiya Ring ?in wayar na sake gaba, da kuma ya yanke zataji an sake kira, saita fara tunanin ko Yah Ab ne keta jera mata kiran? ?ila ya hau online bai gantaba. To amma miyasa kamar ana tafiya da wayarne?. Babu mai bata amasa, ?uruciyarta baisa ta fahimtar da ita akwai matsalaba kuma ta cigaba da bin sautin ring ?in wayar har ta iso ?aramar ?ofar da akai daga cikin gidan ta ?ulla massallacin ?ofar gidansu, inda su Abbah kebi da asuba yin sallar asuba dasu ma kansu idan suna bu?ata ko zasu shiga islamiyya.
Anan ne ta tsaya cak tana waige-waige. Sai kawai taji an jeho mata abu akan fuska. Saurin saka hannu tayi ta janye guntun handkerchief ?in da aka jeho mata fari tas. Kafin ta samu damar yin wani tunani akan hakan ko neman taimako taji duk jikinta ya saki idanunta na wani lumshewa kamar wadda hankalinta ke neman gushewa daga gareta.
Daga haka bata sake sanin mike faruwaba kuma...............?
Tashin hankali, to wanene kuma ya da wannan aiki???????????.
Amsarku na a Littafin SARAN ?OYE dake cikin rukunin littatafai biyar na ZAFAFA 2021 da a yanzu haka sun fara zuwa muku da ?umi-?uminsu, karku bari a baku labari guys, wannan tafiyar tanada banbanci sosai dana baya ina ?ara tabbatar muku????????????????????.
ZAFAFA BIYAR 2021
Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????
Mamu gee??
MIN ?ALB!!????
Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????
Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????
Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????
Duka akan farashi mai rahusar gaske.
Kamar haka????????
?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????
ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????
09033181070
????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????
ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.
[3/5, 10:31 PM] +234 901 860 0202: *_Typing??_*
*_SARAN ?OYE!!_*
*_Bilyn Abdull ce????_*
Free page??.
No. 3
...............Sama-sama takejin motsin mutane na matsota, sai dai bata fahimtar maganar da sukeyi balle ta ?auki muryar kowa. Ta dafe kanta dake tsananin juya mata tare da jingina jikinta da bangon daya raba gidan nasu da massallaci. A hakanma dai bata tsiraba, garin cigaba da mata hajijiya yakeyi. Tai ?asa zata zame ta fa?i aka ri?ota. ?o?arin bu?e ido take taga wanene? amma ta kasa saboda nauyin da sukai mata, haka ta sake jiki ga koma wanene ya ri?eta sosai, kafin ya fara janta suna takawa a tare batare da tasan ina suka dosa ba.
Tabbas taji an sakata a mota an kwantar, amma daga haka bata sake sanin komai dake faruwaba a duniyar, dan barci mai nauyin gaske yayi awan gaba da ita.......
¡ï¡ï
A ?angaren Abdallah kam yata jiran Nu'aymah ta bu?e data amma sai yaji shiru, sai kusan 12 yaga tazo online ?in, yay mata magana sai dai ta bu?e sa?on amma bata amsashi ba. Hakan yaso sosa ransa, amma kuma daya tuna ?uruciya na bala'in ?awainiya da Nu'aymah sai ya watsar da abin yay kwanciyarsa, a cewarsa ai daga dai gone idan ALLAH ya kaimu duk wani zagaye-zagaye ya ?are kuma, tunda ta zama tasa. Da wannan tunanin yay barcinsa batare da ya sake bi takan wayarba ma.
______________________________
A firgice ta farka jikinta ji?e sharkaf da gumi. Baba malam dake saman abin salla ya kalleta da mamaki, sai kuma ya ajiye Al-Qur'anin hannunsa ya mi?e zuwa gareta. Zama yay kusa da ita ya rungumeta dan ya kula sam bata cikin hayyacinta, da alama kuma wani mafarkin tayi mara da?i. Sai da sukaja kusan mintuna hu?u a haka ya tabbatar numfashinta ya dawo dai-dai sannan ya ?agota ya bata ruwa ta sha. Sai da tasha kamar rabi ta mi?a masa sauran tana sauke ajiyar zuciya. "Jannat! lafiya kuwa?". Ya fa?a yana share mata gumin goshinta.
Umm ta?an dafe kanta tana kallon mijin nata, "Abban Nu'aymah mafarki nayi wlhy, kuma akan Nu'aymah ne. Inaga bara naje na dubata a ?akinsu" tai maganar tana ?o?arin sauka ?asa.
Saurin ri?ota yay da fa?in, "Ah ah Jannat". Kallonsa tai tamkar zata fasa kuka, muryarta a sanyaye tace, "Inaji a jikina Nu'aymah tana cikin damuwa Abbansu". Murmushi yayi da?an girgiza kansa. ya kamata ya maida ya kwantar tare da du?awa ya sumbaci goshinta. "Nasan maganganunta na ?azun da kika saka a ranki yasa kikejin kamar bata da lafiya, ki kwantar da hankalinki Jannat, ?uruciyace kawai ke ?awainiya da Nu'aymah, idan bamu ?arfafata ba karmu yarda taga gazawarmu muma, kiyi ha?uri kimata addu'a kinji".
Kanta ta ?aga masa tana ha?iye kukan da ya cika mata idanu, sai kuma tai ?an murmushi domin ?o?arin danne abinda ke azalzalar ranta har yanzun. Kanta ya cigaba da shafawa a hankali da tofa mata addu'a har barci ya sake kwasheta. Ya sauke numfashi a hankali da sake sumbatar goshinta sannan ya mi?e ya koma inda yake da.
______________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________
Wannan littafi SARAN ?OYE na ku?ine, yana ?aya daga zafafa biyar, idan kana bu?ata kaima wa?anan numbers ?in magana ka biya ku?insa naira 300 kacal dan girman ALLAH. Karka ya?a dan ALLAH idan ka gani??????.
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????
ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????
09033181070
____________________________
WASHE GARI
Tun kiran sallar farko wasu daga jama'ar gidan da makusantansu suka tashi aka fara ?a?ainiyar ?aura abinci. Hajjo data kwana da haushin Nu'aymah da batazo kirantaba ta nufi sashensu Nu'aymahn tana fa?a akan yau sai taci ?aniyarta duk da ranar aurenta ce.
Masu kai kawon fita can waje inda aka ?aura girki sunata gaisheta, amma amsawa take sama-sam dan a ?ule take, tana nufar ?akinsu Nu'aymah. Babu wanda ya tashi a cikinsu, dan mafi yawansu basuyi barici da wuriba, Hajjo ta kunna fitilar ?akin tana kiran sunan Nu'aymah. "K Zainabu! Zainabu kina inane wai?".
Amal ce ta fara farkawa saboda bata da nauyin barci sam, ta tashi zaune da ?yar tana murje idanunta da fa?in, "Kai Hajjo! Kinzo mu kin tadamu da kwakwazonki wlhy". "Ubanki Lurwanu ne ke kwakazo, mara kunyar banza". Tura baki Amal tai tana komawa ta kwanta dan taji haushi Hajjo ta fa?i sunan Abbansu.
"K ni tashi dan gidanku ki fa?amin ina Zainabu take?".
"Ba tana sashenki ba" Amal ta fa?a tana juya ma Hajjo Baya. "K Safiya banson lalata, dan gidanku tana sashena zanzo nan nemanta ne?".
"ALLAH Hajjo tana sashenki, bayan ta dawo muka fa?a mata kina nemanta shine ta tafi can". Nanah data tashi yanzu itama ta fa?a cikin muryar barci.
Hajjo tace, "To sai dai idan tana ?akin uwarta ko kuma wajen Fauza. Dan nidai ban gantaba, Adawiya ce kawai ta kwana a ?akina". Nanah tace, "To sai dai idan tana sashen Addah, dan ?akin Umm su Mom ne suka kwana, nasan kuma Nu'aymah bazataje cikinsu ta kwanta ba Hajjo".
"To bara na dubata wajen Fauzan, kuma saiku tashi kuyi salla tunda lokaci yayi". "To" kawai Nanah tace. Amal kuwa bata sake maganaba har Hajjo ta fita.
Hajjo na fita Umm na shigowa, tadasu ta shiga yi dan su Nanah ma komawa sukai suka kwanta ganin Hajjo ta fita. Sai raba idanu Umm keyi a tsakaninsu nason ganin Nu'aymah, sai dai sam babu ita a cikinsu. Kafin ta samu damar tambaya Hajjo ta sake shigowa Addah biye da ita a baya.
Cikin girmamawa Umm ta rissina tana gaida Hajjo. A ta?aice ta amsa mata da tambayarta ko Nu'aymah a ?akinta ta kwana ne?. Gaban Umm yay masifar fa?uwa, ta girgiza kanta da ha?iye yawu da ?yar. "A'a Hajjo ba can ta kwanaba".
"Yau mun shiga uku". Cewar Addah tana ida shigowa ?akin sosai. "Ku batare kuka kwana da Nu'aymahr ba ne wai?".
Yusrah tace, "A'a Addah, batare muka kwana da itaba, bayan kin ha?a mata ruwan turare kin fita suka shigo ita da Adawiya, to na fa?a mata dai ga ruwa can kin ha?a mata ta shiga ta amsa da to. Sai dai tana shiga bata jimaba ta fito ta fice daga nan, ni dai har barci ya ?aukeni bata dawo ba, kuma kusan nice ?arshen barci".
Tashin hankaline ?arara ya bayyana a fuskar Umm dasu Addah, basu tsaya jan zancenba suka fito daga ?akin domin neman Nu'aymah a sauran sassan gidan ko taje wani ?angaren ta kwana.
?angaren Momy mahaifiyar Abdallah suka fara shiga tace rabonta da Nu'aymah tun a wajen Walima, amma bara a duba kotazo ta shiga ?akin su Amal bata saniba. Sun duba ?akinsu Amal babu kowa sai ?annen Amal ?in biyu dake barci. Sauran ?akunan kuma duk akwai ba?i da wahala ace ta shiga can, amma duk da haka sai da suka shishshiga suma. Amma babu ko mai alamarta.
Sun koma sashen Abba Musbahu nanma dai matarsa Ammi da Ummah sunce basuga Nu'aymah ba, an kuma shiga ?akin su Yusrah da ?ammatan sashen yayun su Nu'aymahr nanma babu ita, sai su ka?aine da sauran ?ammata sa'anninsu na gidan da ba?i. Sake dawowa sukai Sashen Addah aka duba ko ina nanma dai babu ita, suka koma sashen Hajjo nanma haka. Zuwa yanzu kam hankalin kowa ya fara tashi, dan ko sallar Asuba wasu sun kasa samun nutsuwar yinta.
Duk da ba'a tunaninta a sashen samarin gidan haka dai aka shiga canma ko za'a dace. amma kuma bata nan. Yanzu kam dai kowa ya tabbatar Nu'aymah bata gidan, samarin gidan dasu Baba malam duk sun dawo massallaci suma an ha?u anata taraddadi, sai sake tambayar su Yusrah da akasan suna tare akeyi da Adawiya data dage take rusar kuka tamkar ranta zai fita.
Gari ya waye tangaran, wa?anda basuyi sallaba suka samu sukaje suka yiyyyi batare da hankalinsu na tare da suba. Umm kam tama kasa magana sai ajiyar zuciya da taje faman sauke a jajjere. Shi kansa Baba Malam binsu kawai yake da kallo. Hajjo tuni ta fara kuka itakam. Ango Abdallah kam nasa tashin hankalin ai ba'ama magana, danshi ya dage sai sake bin ?akunan gidan yake lungu da sa?o yana dubawa.
Kamar wasa saiga ?arfe 11am ta buga babu Nu'aymah babu mai kama da ita, saima cin karo da akayi da takarda a jikin Windown ?akinsu an ajiye. Sai kayanta ?wara hu?u da alamu suka nuna jehosu akayi ta Windown maybe.
Nanah ce taga takardan, dan haka ta nufi inda su Baba malam ke tsaye da sauran ?an uwansa ta mi?a musu da fa?a musu inda ta gani. Abban Adawiya ne ya amsa takardan daga hannun Nanah, ya bu?e yana gyara tsayuwarsa. Duk idanu su Baba malam suka zuba masa da ?aguwar sonjin minene a ciki.
Assalamu alaikum iyayena.
Kuyi ha?uri da abinda zaku wayi gari da shi daga taskar kuskurena, wlhy yanzu bana son Yah Abdallah akwai wanda