Showing 273001 words to 276000 words out of 325075 words

Chapter 92 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29143



A ?angaren madam Chioma kam ta shiga da dukanin gadaranta sashen ne. Key ta sakama ?ofar falon sannan ta nufi ?akin Yoohan kai tsaye. Baisa a ransa kowa zai shigoba, musamman da yasan yanzu Momy ta bar masa ?abi'ar banza na shigo masa sashema gaba ?aya. Dan duk zuwannan da yakeyi bata shigowa, sai dai idan shine yaje sashenta gaisheta kosu ha?u a falon papa. Shiyyasa yake kwance abinsa daga shi sai boxer yana barci hankalinsa kwance. Ga iskar ac na shiga da ratsa masa ?argo.
Nanma maida ?ofar tai ta rufe harda saka key. Kafin ta ?arasa gaban gadon jikinta har tsuma yake saboda ganin a yanda Yoohan ke kwance. Duk da ma yayi rubda ciki ne. A hankali ta zauna a bakin gadon saitin kansa. Ta kai hannu kan sajensa da ke bala'in burgeta. Cike da ?warewa a bariki ta kwanto jikinsa tana sauke nannauyan numfashi, sai kuma ta shiga yin sama da hannun nata ta tura cikin sumarsa. Dan tasan tun yana yaro yanason a dinga masa wasa cikin kai. Yanda take da hannun nata a cikin sumarsa ya sakashi sauke ajiyar zuciya a cikin barci. GGashidama mafarkin matarsa yake. Sai abinda madam Chioma ke masa yay tasiri a garesa.
A hankali yay juyi gaba ?ayansa ya koma ringin gine. Kansa kuma ya ?ora akan cinyarta ?aya dake a gadon. Wani irin da?ine ya kama Madam Chioma dan duk zatonta aikintane yay tasiri. Ran?wafowa tayi da fuskarta daf da tashi tana wani lasar baki tamkar mayya. Yayinda hannunta ?aya ke yawo a jikinsa. Tana gab da kai la??anta kan nasa ALLAH ya bashi ikon farkawa a dalilin jin ?amshi sa?anin na Aymahr sa. A wani irin matsanancin tashin hankali ya angizata daga ran?wafomasa da tayi, danshi da farkoma yayi zaton Miracle ce............?

*_Wayyo tazo kwartanci????????_*


ZAFAFA BIYAR 2021

Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.
[7/3, 1:13 PM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.


No. 70

............Sai dai kuma ?agowar da zaiyi cikin matsanancin fushi sai idonsa akan Momynsa daya yasar a ?asa. A matu?ar razane yace, "What!!. Momy! Innalillahi wa'innalillahirraji'un". Cikin karkarwa jiki ya shiga bin ?akin da kallo, tabbas daga shi sai ita ne, hakan na nufin ba Mira ba. ?irjinsa ya sake bugawa da ?arfi. Yay azamar jawo rigarsa dake gefe danya saka Madam Chioma da ALLAH yaba damar tashi tai saurin ri?e masa hannu. Dan ita haukanta gaba ?aya bai nuna mata maganinta baya aikiba. Fa?a masa tayi ajiki tana fa?in, "Haba my boy ya kake abu kamar wani......."
Ai kafinma ta ?arasa ya sake hanka?ata da rawar jiki. "Momy kina lafiya kuwa? Ninefa Yoohan?! Kodai kinsha barasa ne?!".
Duk da mamakin yanda yakeyi ya fara sata dawowa hayyacinta, ga zafin maguzar daya sake mata hakan bai hanata sake nufosa ba. Hankalin Yoohan ya sake kololuwar tashi, dan shi yafi tunanin Maman tasa bata a hayyacinta ne. Ta sake ri?e rigar daya ke ?o?arin sake kai hannu ya ?auka tana wani narkewa hawaye na zirara mata. "My boy kaine mafarkina. Kai ne farin cikina. Tunda ka kai shekarun girma ka ?auke hankalina ga kowanne namiji a duniya. Hatta da papanku baya birgeni gaba ?aya duk da auren soyayya mukayi. Please masoyina kazo na baka zumar da wata a duniya bata ta?a baka itaba, na maka al?awari........"
Duk yanda Yoohan yaso jurewa yama mahaifiyar tasa uziri ya kasa, dan haka ya fisge hanunsa data ri?e wani matsanancin tsoro na sake kamashi. Da sauri ya nufi hanyar ?ofa danya ku?uta. Sai dai kuma ya sameta gam alamar ta kulle. Sunayen ALLAH ya shiga kira babu ?a??autawa, yay azamar kaucewa ganin ta sake nufoshi ido rufe. Dan har ta cire rigar jikinta tana ?o?arin cire wandon ma.
Wata azababbiyar ?ara da hatta Miracle da Blessing dake ?asa a la?e sai da suka jiyosa ya daka mata.
"Momy!!!! Are you mad?!!" Ya fa?a yana hanka?ata da iya ?arfinsa da matsanancin fushi dan gaba ?aya hankalinsa ya kai ?ololuwa a tashi. Sai ko gata a ?asa wanwar. Wata wahalalliyar ?ara ta saki saboda fa?awa datai akan hannun damarta.
Ya cigaba da magana cikin fushi na ficewar hayyaci. "Wane irin ru?a??en al'amarine haka momy? Momy na tabbatar wlhy ba?ya cikin hankalinki. Ninefa ?anki Yoohan. Mikike shirin aikatawa haka?!!......."
"Cikar burina John. Idan har bakai tarayya dani ba zan iya halaka Yoohan. Dan ALLAH ka daina ?aga murya kazo gareni. na maka al?awarin a yau duk ?ishirwarka ta shekara da shekaru sai na gusar maka da ita, nima ka gusarmin da taw......"
Da sauri ya tura yatsunsa cikin kunneta alamar baya bu?atar jin kalamanta. Sai da ya fahimci tayi shiru sannan ya nufeta. Da wani irin zafin nama ya kai hannu ya fisge key ?in ?akin daya hanga a yatsan hannunta. ?ara ta saki dan taji zafi. Shiko ko saurarenta baiyina ya nufi ?ofa ya bu?e ya fice. Rasa inda zai dosa yayi a sashen nasa. dan ko ina a kulle yake. Cikin azama ya nufi ?ofar falon ya bu?e dan tabar key ?in a jiki. Yana bu?ewa tana fitowa daga ?akinsa da jan jiki tana kuka da ro?onsa karya tafi.
Da wani irin mugun sassarfa ya fice yana karasa saka t-shirt ?in daya fito da ita a hannu. Wani irin mahaukacin jiri yakeji, kansa tamkar zai tarwatse saboda firgici. Da steps bibbiyu ya sauka a benen. Hakan yasa Miracle dake ?oye fitowa ta biyosa da sauri tana ?wala masa kira. Yana gab da ficewa ?ofar falon gaba ?aya ta ri?o masa hannu. A wani irin juyowa tamkar wani wal?iya yayi sai jin saukar tagwayen maruka tayi a duk kumatunta. Kafin ta dawo hayyacinta ya hanka?ata ya fice abinsa duhu na mamaye masa cikin idanu. Hakan yasa sam ya daina ganin hanyar da yake ajiye ?afa da ?aukewa........

¡ï¡ï¡ï

A hankali yake bu?e idanunsa ya saukesu akan Omar dake a kujera zaune. Nauyin da sukai masa ne ya sakashi sake maidasu ya lumshe a hankali.
"Sannu Son".
Muryar Dr Shikurah ta shiga kunnensa. Sake bu?e idon yayi a hankali yana mai juya kansa ka?an ya kalleta itama. Babu zato sai kawai sukaga hawaye na gangaro masa ta gefen ido. Da ga ita har Omar dake jera masa sannu shima a tsorace suke kallonsa. Dr Shikurah ta shiga jera masa tambayar ko wani waje na masa ciwo ne?.
Karan farko yay guntun murmushi mai ciwo da ?unan zuciya. Dan ya tabbatar da ciwon da yakeji a zuciyarsa gara ace duk jikinsane ke masa wannan ciwon da ra?a?i zaifi masa sau?in ?auka. Yun?urawa yay a hankali zai tashi zauna. Sara masan da kansa yayine ya sakashi saurin dafewa yana fa?in, "Ya ALLAH!".
Da sauri Umar ya ri?osa. Yana fa?in, "Dude be careful mana". Yayinda Dr Shikurah kuma ta gyara masa filo Omar ya jinginasa a jiki itama tana jera masa sannu tamkar zata fasa kuka. Dan har ikin ranta takejin zafin halin da yake ciki. Gyara masa drip ?in da ake ?ara masa tayi, kafin ta dubi Omar da shima dai yana cikin tsantsar damuwa. "Omar kodai allurar za'a sake masa ne? Barcin kamar bai ishesa ba".
Kafin Omar yay magana Yoohan yay saurin girgiza kansa. "A'a Momy babu bu?atar haka. Bazan iya sake kwana a ?asar nan ba, dan zuciyata zata iya bugawa....."
Cikin katsesa Umar yace, "Taya zakai maganar barin ?asa kana a cikin wannan halin? kana son yin wasa da lafiyarka ne komi Yoohan?".
Kallon Umar ?in yayi da idanunsa dake jajur yana wani murmushi mai ciwo, gazafafan hawaye na ziraro masa a saman kumatu. "Bazaka ganeba Omar, duk bayanin dazan maka bazaka fahimceni ba. Tafiyata ba itace wasa da lafiyata ba, zamana a ?asarnan shine wasa da lafiya ta. A yanzu haka inajin tamkar na rufe ido naga bana numfashi saboda ru?anin da ?wa?walwata take a ciki. Umar ni Momy zata n......"
Sai kuma ya fashe da kuka mai cin rai batare daya iya ?arasawa ba. Jikinsa sai wani irin rawa na ?acin rai yakeyi dan Yoohan akwai zuciya dama. Hankalin Dr Shikurah da Omar ya sake ?ololuwar tashi. Umar ya ri?o hannunsa yana lallashinsa. Amma sam hankalin Yoohan baya a jikinsa gaba ?aya. Babu abinda ?walwarsa ke tariyo masa sai abinda ya faru shi da Momynsa tamkar a film. Gaba ?aya ?walwar kansa da tunaninsa neman jirkicewa suke.
Wani irin bahagon numfashi ya fara ja da ?yar alamar motsawar Asthma ?insa. Hankalin Omar yakai matu?a a tashi, dan yasan Yoohan nashan wahala akan Asthma ?insa. Takan da?e bata tashi masa ba. Amma duk lokacin data motsa yana shan wahala sosai. Gashi shi koma yawo da inhaler bayi yakeba saboda yana jimawa bai yiba.
Ganin abin babbane yasa Dr Shikurah tambayar Umar a ru?e.
Shina Umar ?in a rikice yace, "Mom yanada Asthma, sai dai tana jimawa bata motsa masaba. Da alama yanzu kuwa itace".
"Hasbinallahu wani'imar wakil". Dr Shikurah ta fa?a tana fita da hanzari.
Babu jimawa sai gata ta dawo suka shiga bashi taimakon gaggawa ita da Omar. Basu ?ara samun nutsuwa ba sai da Yoohan ya koma barci mai nauyi.
Cikin sauke tagwayen ajiyar zuciya Dr Shikurah tace, "Omar anya kuwa ba wani abune mai girma ya firgita ?an uwanka ba?". Duk da Umar yasan ainahin abinda ya faru. saboda Blessing ta sanar masa ta waya sai ya ?oyema Dr Shikurahn. "A'a Mom, fa?owar Momynsa daga benen ne kawai ya firgitashi".
"ALLAH sarki, ai jikin nata itama da dau?i, duk da bata farfa?o ba har yanzun, amma Alhmdllh bataji wani mummunan ciwobama kamar yanda mukai hasashe".
"ALLAH ya basu lafiya". Umar ya fa?a a ta?aice. Daga haka Dr Shikurah ta fita daga ?akin.
Fitar Dr Shikurah ?akin tayi dai-dai da shigowar Papa da Uncle Joshua cikin asibitin. Dan isowarsa kenan ?asar ya iske gidansa a harmutse. bayan ya tambayi dalili aka sanar masa Yoohan ne ya yanke jiki ya fa?i batare da ansan dalili ba. Wajen biyosa kuma madam Chioma ta fa?o daga bene. (Dan su iya abinda suka gani kenan. Miracle da Blessing ne kawai sukasan ainahin abinda ya faru. Su kuma babu wanda yace komai. ita dai Blessing tsoron rasa aikinta takeyi. Itako Miracle bamusan dalilinta na ?oyewarba).
Sun sanar masa Richard yazo gidan a daidai faruwar al'amarin, shine ya tafi da su asibiti su duka. Wannan shine dalilin zuwan papa a sibitin da hanzari.
Kasancewar Yoohan sannan likita duk ma'aikatan sun sanshi. papa na ambatar sunansa da kuma tabbatar musu shi din mahaifinsane ko sai gashi an rakosa har office ?in Dr Shikurah. Itace ta fara kaisu ?akin da Madam Chioma ke kwance a sume har yanzun, sunata dai tsammanin farfa?owarta. Duk an mata dressing ciwukan da taji, tare da gyara mata tsagewar ?ashi data samu a hannunta.
Papa harda su hawaye yayi na tausayin matar tasa. Dan yasan yanda take tsananin son ?an nasu. Suko su Dr Shikurah sai faman masa sorry sukeyi. Daga haka suka fito zuwa ?akin da Yoohan ke kwance shima. Anan ma hankalin papa ya tashi da ganin halin da yaronsa yake a ciki, dan tashin Asthma ?insa sunsan bata musu da?i.

*_WASHE GARI_*

Washe gari suka tashi da farkawar madam Chioma. Sai dai tanata faman raki akan hannunta. Dan kuka ta dingayi kashir?an kamar ?ar yaye. Papa kuwa dake nane da ita yana tayata da tattali.
Yoohan kam Alhmdllh tun a daren ya farka. Ya kuma takurama Omar sai ya nema masa ticket ?in wucewa U.S. duk lallashin da Omar ya dinga masa sam ya?i saurarensa. Ya dage akan shifa sai ya bari ?asar. Kuma bayason papa ya sani. dan duk da ya farka duk shigowar da papa yazoyi dubashi sai ya nuna bai farka ?inba. Badan Umar yaso ba dole yaje ya nema masa ticket, sai dai bana zuwa U.S bane direct. Amma duk da hakan Yoohan yace ya yarda. Sannan yaje gidan ya ha?oma Yoohan ?in kayansa na bu?atar yau da kullum kamar su waya da sauransu.
To kuwa a safiyar yau ?arfe goma batai masa a asibitinba. Dole Omar ya fita da shi a ?oye batare da ko Dr Shikurah ta sani ba. Shine ya kaisa airport ?in ma. Yanaji yana gani Yoohan ya wuce ya barsa da damuwa.
Asibitin ya dawo, inda ya tarar anata neman Yoohan. Shima kawai sai yayi pretending ?in shiga cikin ?an nema. Dan baisan wace amsa zaiba papa akan tafiyar Yoohan ?inba. Bayan kuma shi kansa Yoohan ?in ya masa magiya da ro?on bayason su papa susan ya wuce da saninsa.
Jin Yoohan ya wucene yasake birkita madam Chioma, yanda ta tashi hankalin nata har mamaki ya bama Uncle Joshua shi dai, amma sai baiyi maganaba dan hakan ba huruminsa baneba. Daga ?arshe ma allurar barci sukai mata saboda yanda take faman rubzar kukan ita dai a nemo mata yaronta. Shi kansa papan itace ta sake birkitasa. Dan yasan dai Yoohan bazai ?ataba. Abinda kawai ya tsaya masa a rai shine minene ya saka Yoohan ?in tafiya bayan kuma baida lafiya?. Dama tun jiya yaketa tunanin akan fa?uwar da akace yayi babu gaira babu dalili tunda har waya shidai yayi da shi a ranar da safe, kuma baiji wata damuwa tattare da yaronsa ba a lokacin da shuke wayar. Dan shine ma yace karya fa?ama Momyn nasu zai dawo a jiya yana son ya mata surprise ne. Har Yoohan ?in na masa dariya akan hakanma. Sai kuma gashi ya dawo ya iske wa?anan rikitattun tashin hankali da gaba ?aya ya rasa makamar ri?ewa akan faruwarsu.


___________________

Nu'aymah na gidan Juliet Omar ya kira akan taje gida ga Yoohan nan a hanya. Abin ya bata mamaki dan sunyi da shi sai nan da sati biyu ma zai koma. Haka dai tai shiri ta koma gidan nata ttareda Juliet da tai mata rakkiya danta tayata gyara waje. Duk da ma tasan baza'a samu datti sosai ba tunda duka yau kwananta biyar da barinsa.
Babu dattin dai kam sosai. Amma sai da suka gyara komai tsaf. Juliet ta tayata sukai har girki saboda tausaya mata da takeyi na halin da take a ciki. Sai da suka gama komai tsaf sannan ta wuce tabar Aymah na wanka.
Bata wani jimaba ta fito tai shiri cikin doguwar rigar atanfa mai fa?i data ?oye cikinta. Wayarta ta ?auka ta nufo falo dan yunwa takeji ta bala'i. Turus ta tsaya tana kallon Yoohan dake kwance a kujerar falon idanu a lumshe. koda wasa bataji motsin shigowarsa gidanba sam. Cigaba tai da takawa a hankali inda yake. Batare da tayi magana ba ta zauna a gefensa da kai hannunta ta janye nasa hannun daya dafe kai da shi.
A hankali ya bu?e idanunsa dake jajur ya zuba mata su. Itama kallonsa take cikin ido sosai. Sai kawai yaji zuciyarsa ta ?ara raunana. A take hawaye suka cika idanunsa. ?ayan hannunsa ya kai saman cikinta yana murmushin ?arfin hali.
Ita dai Aymah kallonsa take tamkar wata sokuwa, dan yanzu kam sai dai ta bama wani labarin mijinta badai ita a bataba. Cikin sanyin murya tace, "Baka da lafiya?".
Ha?iye abinda ya tsaya masa a ma?oshi yayi da ?yar, sannan ya yun?ura ya tashi zaune yana cije baki daboda kansa dake masa ciwo har yanzun. Zama yay da ?yau ya rungumota jikinsa, hannunsa nakan cikinta yana shafawa a hankali. Cike da raunin murya yace, "I miss you Sweet girl".
Maimakon ta amsa masa sai ta ?ara jefa masa kalar tambayar ?azun. Murmushi ya sakeyi da sumbatar kanta. "Lafiya ta ?alau baby, sai dai kewarki ce". Duk da Aymah bata yardaba saita ?yalesa kawai a hakan. Itama ta rungumesa tare da ha?e bakinsu waje ?aya. Duk da ciwo da ?unar da yakeji zuciyarsa na masa bai hanashi bata ha?in kai ba. Tsahon mintuna uku suna


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login