Showing 219001 words to 222000 words out of 325075 words

Chapter 74 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29166

duk da bawani jimawa sukai tareba. kawai dai shi mutum ne mai kaifin basira ?aukar yare dama.
Samun kansa yay da ?an komawa da baya. Na daga ?afa zan bisa nima na ?akko muku rahoto xoxo da rano sukazo suka tsaidani da surutu??, wai su nan sunga wadda suka sani a ?asar Austria, sunja mana rashin samun wannan rahoton. Dan ina gaisuwa da su ne hankalina nakan lungun da Yoohan ya shiga. Kafin mu gama sai gashi ya fito fuskarsa a tsuke. Kuma tamkar wanda yaga wani abun dayay matu?ar rikitashi ko ?aure masa kai. Da kallo na bisa. batare dana tsaya munyi sallama da su Rano ba nai azamar binsa a baya. Suna ?agamin hannuma ko saurarensu ban ?araba. Nai gaba ina fa?in, "Ma?alallu sun ma?alle a asibitin nan sun hanani ?aukar rahoto". Ina ?ullowa na hango Huguma da Mamu sun ?ullo suma. da alama tare suke dasu xoxo dinma dai. Washe baki suka fara irin su sunga wadda suka sani dinnan dai. saurin ?auke kai nayi ina cuskule fuska na canja hanya kamarma ban gansu ba. Ina jiyo su Rano na basu labarin wai yanzu suma na gama musu yarfi dan ina tare da Dr Yoohan, Wai ai zamu koma Nigeria zan gane kurena, suma zasu rama ne????.

A office na iske Yoohan nata kaiwa da komawa. da alama dai tabbas abinda ya tada masa hankali ya jiyo ya kuma gano. Dan yanayin nasa yayi kama da wanda ke acikin ru?ani da al'ajab, harma da kullewar kai.
To nidai bansan tayaya zanbi na san mi wannan bawa ya gano ba. Sai dai mu cigaba da bibiyarsa kuma kozamu fahimta anan gaba.

Washe gari da safe su baba malam suka wuce Nigeria harda Richard. Akabar Aymah da Yoohan da Solomon kawai. (Jelar Yoohan??). Kuka sosai Aymah tasha dan bataso wannan tafiya tasu baba malam ba. gudun samun matsala su Yoohan suka danna mata allurar barci data jata tsahon lokaci.
Su kansu su Umm ?in badan sunsoba suka taho, sai dai tunda jikin nata Alhmdllh gara su dawo kan harkokinsu suma tunda mijinta tsaye yake akan dukan lamuranta, ko a fuska basu ta?a ganin gajiyawa daga garesa ba. Hakan yasa ?aunarsa ta ?ara shige musu zuciya da bargo sosai. Suna sake taya Nu'aymah murnar dacewa da tai da miji na gari mai kyawawan halaye. Hakan na nufin a haifeka cikin musilinci ka rayu da girma a cikinsa bashi bane ke nuna zakafi kowa kyawawan halaye. Balle har kayi tunanin samun lasisin hantarar wanda ya tuba daga baya da masa takama kai kaine mai addini. Shi wannan da kake kalubalanta da jifansa da kalmar tubabbe dan kawai ya shigo addinin islama daga baya sai kaga ya fika rabauta a wajen UBANGIJI. Ya fika ?yawawan halaye nagartattu abin koyi. Mu kiyayi aibanta wa?anda suka shigo musilinci saboda mu an haifemu a cikinsa, dan wlhy mu hausawa munada wannan banzan halayen a rayuwar zahiri. ALLAH ka shiryemu dai.

Sun iso Najeriya zukatansu cike dajin da?in yanda suka baro jikin Aymah. Sun kawoma sauran ?an uwa labari mai da?i da saka kwanciyar hankali. Fatan kowa kuma ALLAH ya ?ara mata lafiya ya kuma maidosu gida lafiya.

_________¡ï¡ï¡ï¡ï__________

Nu'aymah ta cigaba da jiyya da samun kulawa ga mijinta. Duk da kuwa bayan tafiyar su Umm taso rikita kanta da damuwa. Amma Yoohan yayta lallashi da lalla?a harta ha?ura ta cigaba da sakin jikinta da shi yanda ya kamata. Dan duk abinda ya fahimci tanaso shi yake mata. Wannan ya saka ?ara samun nasara sosai game da lafiyarta, wata sha?uwa ta musamman kuma na sake shiga tsakaninsu. uwar ramar da tayi ta ?an fara cikowa. Yakan kama hannunta ya?an fita da ita su zagaya cikin asibitin dan tasha iska. Hakan kuma na sakata farin ciki da sake godema UBANGIJIN daya bata lafiya. Dan idan taga halin da wasu suke ciki zuciyarta na ?ara raunana. Taga ciwonta ba komai baneba ashe.
Haka rayuwar ta cigaba da gungurawa har ga su Yoohan da cika sati uku a ?asar Austria, cikin birin Vienna. Alhmdllh yanzu kam jikin Aymah ko makiyi ya gani yasan an dace. Sai dai tana amfani da glasess ?inta da yay mata wani masifar ?yau kai kace na kwalliyane ma. Sai ko yar ramar da har yanzu bata gama cikowaba yanda ya kamata. An basu sallama a daren yau, tare da ?orata a kan magunguna da zata sha na tsahon watanni biyu har komai ya karasa dai-daita. Sai allurai guda hudu da za'ai mata a kowanne wata sau biyu suma.
Sosai Yoohan yake a tsananin farin cikin cikama baba malam burinsa na ganin lafiyar Nu'aymah. Hakama Solomon ya nuna jin da?insa. Uwar gayya Nu'aymah kam ai ba'a magana. Dan tsabar jin da?i har rungume Yoohan tayi batare data farga da abinda tayi ba. Gaba daya saita sake sagar masa da ga??an jiki. dan a yanda take masa abubuwa a asibitin nan gaba ?aya rikita masa lissafin tunani takeyi.
Haka dai suka tattaro zuwa hotel ?in da Yoohan sukai masauki. Bayan sun gumtsama ?an 9ja labarin sallama. Masoyan su na gaske sun sake tayasu murna. Yayinda ma?iya kam sam ba hakan bane. Wasunsu ma sai shiri da suke musu na wasu bala'oin domin tarbarsu da shi. Dan a cewarsu babu abinda za'a fasa. Yanzu ne ma wasan zaiyi zafi.

Nidai nace, "Hummm".

______________________________

Tunda suka iso ?ayataccen Hotel ?in daya gama ha?uwa da ?awatuwa, Nu'aymah take jinjina girman UBANGIJI da rahamarsa. Hotel ne daya ginu, ginuwa mai ban mamaki da al'ajabi. dan wannan ba fasahar masu gini bace, wani ikone da rahamar UBANGIJI da hikinarsa. Ginine mai tsananin tsayi da ado, harma batasan yaya zata musalta gamai karatu ba. Mutane nata kaiwa da komawa duk da kuwa dare ne, maza da mata harma da iyaye da yaransu. Daka gani dai kasan wajene na hutawa, dan harda ba?akenmu tsilli-tsilli a wajen ana more rayuwa.
Cike da neman tsokana Yoohan yace, "Kar dai kisa ace mana ?auyawa hajjaju". Hararsa ta ?anyi, sai dai batace komai ba dan yanzu ba Aymahn da baceba. Sam bata cika son magana ba da hayaniya. Shiyyasa wani lokacin idan yaji shirun nata yayi yawa sai ya takaleta koda hararsan tayi. dan yanason yaga ta dawo kamar da ?inta mai tsiwa abin na masa da?i. Amma yasan sai a hankali. Koda kuwa zata koma kamar da ?in ba hundred percent ba.
Batare da tasan daga ina Solomon ya ?ullo ba ta gansa a gabansu. Cike da girmamawa ya risinar da kansa yana gaishesu da mata sannu da zuwa da taya murnar samun lafiya.
Ta amsa masa kadaran kadahan. Dan mamakin irin wannan lamari takeyi, kenan a ko ina Yoohan yake suna tare da wannan mai gadin ko mi?. Bata da mai bata amsa dan haka ta hadiye abunta ta maida hankalinta ga sauraren bayanin da Solomon ke ma Yoohan akan ?akin da zasuje, ya mika masa wani ?an card. Nu'aymah ta fahimci da ba'anan suka saukaba kenan. A yau ne Yoohan ?in ya saka suka dawo nan ko kuma yaya ai oho dai. Sai dai batasan minene dalilin yin hakanba, bakuma ta tambaya ba.
Hannunta ya kama suka shiga har cikin hotel ?in har masaukinsu. sai dai har suka iso ?ofar ?akin tanata faman kalle-kalle. dan da gaske ta zama ba?auya. Duk da ku?in gidansu iyayensu basa ta?a barinsu zuwa irin wa?anan wajajen koma tace ?asashen. Iyakar yawonsu baya wuce Saudia shima Umrah ko aikin hajji ke kaisu. Sai ko mazansu da kan je harkokin kasuwanci dana karatu wasu ?asashen. amma dai su mata ba'a barinsu sam.
Kati ya fiddo a aljihun green jeans ?insa ya saka a wani abu kamar na atm yay danne-danne ?ofar ta zuge kanta gida biyu. Zare katin yayi ya kalleta da mata nunin ta fara shiga. Bismilla tayi ha?e da sallama ta saka kafarta cikin ?akin.............?

_____________________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________


Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.
[6/22, 12:40 PM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.

No. 58

............Wani irin ?umi ne mai da?i da saka nutsuwa ya ratsa mata jiki. Ga ?amshi mai kwantar da zuciya na tashi. ?aki ne ?aton gaske da yaji ababen more rayuwa da birgewa. Ga wasu irin ?wayayen wuta dake bada kalar blue, green, an purpule ?anana. Idan wannan ta kawo sai ta dauke wannan ta kawo. Hakanne ya ?ara ?awata ?akin da adon da akai masa na musamman daya tilasta Aymah nutsuwa tana kallon komai daki-daki.
Jinsa a bayanta ya sakata juyowa ta ?an kallesa, ganin ita yake kallo tai saurin janye idonta. Kafarta ta ?aga ta cigaba da takawa tsakkiyar ?akin inda aka ?aura wasu balan-balan da sukaja hankalinta masu zubin love, dan kamar sunanta take hange a jikinsu.
A hankali takai hannu kansu dan kuwa tabbas sunanta ne a jiki. Tana ta?awa suka shiga fashewa da kansu har ta?an zabura dan tsoro. A bazata sai jin abu na zubo mata a jiki tayi mai ?an karan ?amshi. Tanason ta kalla amma yanda yake zubowar ya hanata damar hakan. Dole ta tsaya a waje guda kawai ta lumshe idanunta abin na cigaba da sauka a kanta tamkar ana fesoshi.
Tsahon mintuna biyu cif sannan ya daina zuba. Bu?e idanun tayi a hankali tana kallon ?yawawan kalolin flowers ?in dake zube a ?asa alamar sune suka zubar mata a jiki. Samun kanta tai da tsugunnawa tasa hannu ta dumtsosu tare da kaiwa kan hancinta dan ?amshinsu ya mata masifar da?i..
Sha?a tayi ta lumshe idanu wata irin nutsuwa na saukar mata. Ta bu?e a hankali tana ?agowa ta kalli inda Yoohan ke taye jikin bango ?afafunsa a har?e. Hannayensa duka biyu cikin aljihun wandonsa yana mata wani irin kasallen kallo da lumshe idanu. Ga wani irin ?ya?y?yawan murmushi akan fuskarsa.
Samun kanta tai da sakar masa wani lallausan murmushi itama batare data san kona minene ba. Ta mi?e a hankali tana takowa garesa har lokacin idonta dake cikin siririn farin gilashin na kansa. A fuska ta watsa masa fulawoyin cikin hannunta tana sakin siririyar dariya da fadin, "Kallon ya isa malami".
Murmushin daya bayyana ha?iransa ne ya subuce masa. Ya mi?e tsaye da ?yau batare da ya zare hannayensa a aljihunba ya nufota. Baya ta fara ja a hankali tana wani marmar da idanu kamar maijin tsoronsa. Haka suka cigaba da takawa tana yin baya yana binta har jikin ?an ?arfe da akai kwalliyar ?akin da shi, inda aka sakar mata flowers ?in nan. Jin ta dangane da shi ya sakata saurin yin?urin barin wajen. Ruff taji abu ya rufesu dan shima dai-dai da isowarsa gab da ita. Saurin daga kai tayi ta dubi sama. Abu ne tamkar net ya lullu?esu, hannu ta kai a hankali jikinsa, tamkar ta?awar tata ake jira dama ya fara juyawa yana dun?ulewa tamkar kwalba.
Idanunsa shima ya ?aga yana kallon net ?in tun daga sama harya sauke su a kanta a hankali. Ya tsatstsare ta da mayun idanunsa tare da ?age hannayensa yana girgiza mata kai alamar shifa babu ruwansa. Dan wani irin kallon tuhuma take binsa da shai fuskarta a tsuke tabbacin ?an tsiwar sun iso.
Taku biyu dake a tsakaninsu ya iso gabanta gab. Sosai ta matse bayanta da net ?in ko nace kwalba a yanzu, dan daga wajema idan kana kallosu sai kace sun cikin kwalba kuma ruwa a ciki. la??anta na motsawa ka?an-ka?an sai dai ta kasa cewa komai. Ya zare hannayensa daga cikin aljihu ya du?a ya dimtso flowers ?in shima. ?agowa yay ya watsa mata a fuska takar yanda tai masa. Baki ta tura gaba da share fuskarta, gefe da gefenta ya ?ora duka hannayensa biyu saman abun, saita koma tsakkiyar jikinsa.
Idanu sosai Nu'aymah ta zaro jikinta na wata irin tsuma da ha?e yawu da ?yar. Saurin ?ago idanunta tai tana kallon nasa zatai magana........
Da wani irin sallo yay luuu da nasa idanun yana fa?in "Shiii!!!" a saitin kunnenta dan ya ?an ran?wafota. Sai dai jikinsa har yanzu bai ta?a nata ba.
Kasa maganar kuwa tayi, dan gaba ?aya ya ?ure jarumtarta. Ba ?aramin tasiri katangar da yay mata da jikinsa tayi a gareta ba. Ya shiga busa mata numfashinsa akan dokin wuya. Kafin ya fara magana a ahankali. "Inama ALLAH godiya, tare da taya kaina farin cikin samun lafiyar matata. Zeeynab ke ?ar baiwace......"
Nu'aymah bazata iya jurewa da salon Yoohan ba. Dan jikinta yama fara rawa. A hankali ta sulale tai ?asa tana matse hannayenta da jikinta waje guda batare data ?arasa jin abinda ya faro fa?a ba saboda tsigar jikinta data mimmi?e a dalilin salonsa. A hankali yay ?asa da idanunsa shima ya bita da kallo. Samun kansa yay da zamewa ya dur?ushe a gabanta kamar yanda tayi. Da wannan damar ta samu du?e fuskarta saman cinyoyinsa dan bata son su ha?a idanun. Sassanyan murmushi ya sauke da ?aura duka hannayensa akan bayanta. Cikin sake raunana muryarsa yace, "I love you Nu'aymah. I love you sooooo!! much".
Tabbas a bazata wannan kalma ta zoma Nu'aymah daga harshen Yoohan. Hakanne ya sakata ?agowa a matu?ar razane, tare da idasa zama da?at tana waro masa manyan idanunta tamkar wadda taji wata kalmar ban tsoro. Bakinta ta shiga motsawa a hankali, amma maganar ta gagara fita saboda tsabar firgici. Da wannan damar Yoohan yay amfani wajan matsar da fuskarsa gab da tata har suna sha?a da busama juna numfashi. A bazata Aymah taji saukar tausasan la??ansa saman nata dake motsin son cewa wani abu amma hakan ya gagara.
Ba ?aramin rikicewa ta sakeyi ba. Sai dai ya hanata kowacce irin damar ?watar kai. sai ma hannaunsa daya ?aura ya dafe net ?in yanda bata da damar motsawa. Idanma tace zata motsa ?in a takure suke cikin net ?in dan haka babu wata dama. Wani irin sirrin sumbata yake mata da ke neman jirkice ?wa?walwar daya gama cetowa a kwanakin da suka gabata. A take jikinta ya hau rawa ta kasa daurewa sai da ta ?an?amesa. Iya rikitarwa Yoohan ya ru?ama Aymah jiki da tunani. Sai da ya tabbatar da laushinta a hannunsa sannan ya danna wani abu acan ?asan net ?in yay sama daga inda ya sakko ya barsu a fili.
Sunayen ALLAH kawai Nu'aymah ke maimaitawa da iya gudun fanfala?e da zuciyarta keyi, duk yanda Yoohan yaso ta ?ago ta kallesa ya tabbatar da sirrin tata zuciyar ya gagara. Dole ya ?auketa cak ya kai bisa gadon da aka ?awata da kayan ado ya kwantar. Yana ajiyeta ta kife da sauri batare data yarda tama kalli sashen da yake ba.
Murmushi yayi yana wani lumshe idanu da bu?ewa. Cikin muryarsa dake a dasushe yace, "Zan baki damar ?orani a mizanin da kikaga ya dace da burin tunaninki da tsarinki. Bazan ta?a miki tilasba, sai dai ki sani bazan ta?a iya ha?ura ba. Ina sake jaddada miki ina SON KI!, so kuma da zamanmu ne kawai zai tabbatar miki da shi ba fatar baki na ba. Nima ki So ni domin ALLAH". Yay maganar a cikin kunnenta. yana gama fa?a ya ?ago daga ran?wafowar da yay a kanta.
Yayinda ita kuma ta kuma takure kanta waje guda zuciyarta na wani irin harbawa da sauri-sauri.
Gefen gadon ya koma ya zauna kawai yana kallonta, dan yanda ta cure jikinta waje ?aya abin dariya. Ya dai daure baiyi dariyarba. ?arar door bell ce ta sakashi mi?ewa yana gyara rigarsa da fa?in, "Oh God! ana jiranmu, taso muje".
Duk yanda take bala'in jin kunyar ha?a ko hanya da shi balle akai ga ido sai da ta ?ago. "Ina kuma zamuje?". Tai maganar da ?an tura baki da waro idonu.
"Silly girl, taso kigani mana" ya bata amsa shima yana ri?o hannunta. Dole babu yanda ta iya haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login