Showing 60001 words to 63000 words out of 325075 words

Chapter 21 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29127

ya fito. Gaba yay suka take masa baya kowanne zuciya babu da?i.
Duk da ?an sandan basusan wanene shi ?inba shigarsa da wa?anda suka rufa masa baya ya sanar dasu ogan gayunne gaba ?aya. Suda ya kamata ya fara gaidawa sai gasu suke masa tarba cikin tsantsar girmamawa kai kace wani babbane a cikinsu.
Ransa dake a ?ace da guards ?insa ya sakashi ?aga musu hannu kawai batare da ya cire ko ba?in glasess ?in idonsaba ya bu?aci a kaisa office ?in d.p.o. Guards ?insa zasu magana da nuna masa sunada power ?in shiga kai tsaye basai an nema masa isoba yay saurin ?aga musu hannu suma cikin fushi. Tsitt sukayi kuwa kowa kai a ?asa.
Maida dubansa yay ga ?an sanda ya sake sanar musu su nema masa iso office ?in d.p.o. Babu musu suka amsa masa cike da girmamawa, yayinda ?aya a cikinsu ya nufi Office ?in d.p.o ?in domin sanar masa.
"Ranka ya da?e yace ka shiga". ?an sandan ya fa?a da harshen hausa yana ?an risinawa. Ko motsi Yoohan baiyiba. bai kuma nuna yaji mi ?an sandan ya ceba. Wani cikinsu dake acan gefe daya fahimci Yoohan baya jin hausa yay saurin sake maimaita abinda ?an uwansu ya fa?a da turanci. Sai lokacin ne Yoohan ?in ya motsa tare da ?aga musu hannu.

Da sauri Solomon ya bu?e masa ?ofar office ?in ya shiga. D.p.o yay azamar ajiye biron hannunsa yana mai mi?ewa cike da tsagwaron mamakin ganin wanda baiyi zato ko tsammani ba. Shi kansa Yoohan ?in tsaye yayi kawai yana kallonsa, a ransa yana raya ashe papa yayi amfani da wanda ya sanine shiyyasa ya nuna ?arfin ikonsa.......
D.p.o ya katse tunaninsa da fa?in, "Oh God! Dr Yoohan!". Hannu Yoohan ya saka ya zare glasess ?in idonsa, batare da ya amsa d.p.o ba ya zuba masa idanu kawai kamar mai nazari. Har inda yake d.p.o ya ?araso shi, ya nuna masa kujera cike da girmamawa yana fa?in Please Sir ka zauna, ka taimakeni ka zauna".
Kamar bazai zauna ?inba, sai kuma miya tuna oho masa sai ya zauna a kujerar da d.p.o ya gyara masa tare da har?e ?afafu ya ?ora glasess ?insa saman table ?in.
D.p.o daya koma tamkar ya mance da matsayinsa da kansa ya bu?e fridge ya ?akko ruwa da lemo da kofi ya ajiye saman table ?in. Abin mamaki duk ya wani rikice.

Nu'aymah na zaune a office ?in ta cusa kanta cikin ?afafunta dake mata wani irin ciwo taji takun shigowar mutum office ?in. Yanda taji D.p.o na magana ba ?aramin takaici ya bataba. A ranta rayawa take 'Shin sai yaushene wai ?asarnan tamu zata gyarune? Sai yaushene jami'an tsaronmu da duk wasu ma'aikatunmu zasu daina fifita masu hannu da shuni akan talaka? Ta taso gidan da Alhmdllh akwai arzi?i da wadatar zuci, akwai kuma kima da daraja na babban gidan. Dan haka duk inda suka tsinci kansu da wuya kiga ba'a girmamasu, sai dai idan ba'asan su ?in su wanene ba. Ta tabbata wannan d.p.o ?in inda ace bahaushene da babu yanda za'ai ya kasajin kunyar tura yaransa har gidansu ?akkota, koda kuwa za'ace an basa ku?in toshiyar baki. To amma yanda akema talaka na sosa mata zuciya da ruhi. A yanzu haka shigowarta station ?in nan taga abubuwa kala-kala da suka sosa zuciyarta duk kuma an yisune akan talaka'. Batare data saniba tsaki ya kufce mata, cikin zafin zuciya da takaicin d.p.o ta ?ago dan taga wane shashasha ne yazo ake masa wannan tarbar tamkar wani IG ko gomnan kanon ma gaba ?aya.
Akan bayansa ta sauke idanunta, dan ya juya mata bayane bata ganin fuskarsa, ta zuba ma bayan nasa harara duk da bawai ta gane wanene ba.

Yoohan da baisan Nu'aymah nayiba ya kalli d.p.o fuska babu walwala yace, "Inason ka saki yarinyar da papa yasa aka kawo nan". "Sir amma....." hannu Yoohan ya ?aga ma d.p.o da sauri. "Emanuel! Haka kawai nake bu?atar ayi".
"Za'ayi yanda kakeso sir, sai dai nima ka saurareni ko ka?anne Please ". Shiru Yoohan ?in yayi alamar ya bashi dama. D.p.o daya fahimci hakan sai ya gyara zama, cikin kwantar da murya yace, "Ka taimakeni ka kira Pastor ka sanar masa kaine ka bada umarnin a saketa kar yaga kamar na sa?ama umarninsa rayuwata ta shiga garari.
Lumshe idanu Yoohan yayi, wani irin takaici da ?unci na da?a fa?a?a a cikin ransa. Yanajin zafi da matu?ar damuwa idan yaga yanda mutanensu ke masifar tsoron papa. Yakan rasa minene dalilin hakan? Dan kawai yana pastor ne ko me? Kodai akwai wani abu da bai saniba game da mahaifin nasa ne? K........'
"Please sir!". Maganar d.p.o ta katse masa tunani. Maimakon ya amsa zai kira Papa, sai yace, "Ina yarinyar take?". Da hannu D.p.o yay masa nuni da Nu'aymah dake bayansu ta sake du?ar da kanta saboda ?afarta. Kafin Yoohan yace wani abu d.p.o ya bata umarni akan ta taso. Ko motsi bataiba dan abinda ya dameta shine matsalarta ba tsawarsa ba. Yun?urawa ?aya daga cikin yaransa yay a fusace zaije gareta Yoohan ya ?aga masa hannu. Komawa yay ya tsaya inda yake cike da takaici.
Nu'aymah da duk tana jinsu bata motsaba, sai da ?afarta ta lafa mata. ?ar sandan da suka ?akkota a gidace ta shigo bisa umarnin d.p.o ?in ta taimaka mata ta mi?e. Mi?ewar tata tayi dai-dai da ran?wafawar Yoohan da ya mi?e yana fa?ima d.p.o "Police ?in da suka ?akkota su maidata, su kuma bama iyayenta ha?uri da wanketa, inba hakaba Emanuel kaine zaka ?auki laifin". Da sauri d.p.o ya ?aga masa kai zufa na keto masa. Yoohan ya ?auki glasess ?insa ya juyo zai saka a ido. karaf suka sauka akan Nu'aymah dake tsaye tana binsa da wani shegen kallo na fusata, dan ko ka?an batai tunanin shi?inne yasa a kawota nan wajenba, saboda sam bata wani gane guards ?insa ba, hasalima ta manta da shi da abinda ya faru tsakaninsun.
Nunashi tai da ?an yatsa babu alamar koda tsoro tattare da ita, "Kai ne dama kasa a kawoni nan wajen?" tai maganar fuskarta ?auke da murmushin takaici, sai kuma ta ha?e fuska da maida dubanta ga d.p.o. "Yalla?ai ai bani na cancanci zuwa nanba wannan mai suffar ?an damben ne, dan haka nima yanzu na kawo ?ararsa".
Kafin d.p.o yace wani abu ta fisge hannunta daga na ?ar sandar ta fice a office ?in da ?an sauri duk da tana ?ingishi. Saurin bin bayanta d.p.o da ?an sandan da ke office ?in sukai, yayinda Yoohan ya lumshe idanu da saka glasess ?insa da ganinta ya hanashi sakawa ?azun shima yabi bayansu.
Isowar su d.p.o yayi dai-dai da furucin Nu'aymah dake tsaye gaban ?an sandan dake wajen kanta . "Yalla?ai na kawo ?ara".
A tare suka kalleta, ?aya a cikinsu yace, "?arar wa? A kanmi kuma?". Juyawa tai inda su d.p.o ke tsaye cike da al'ajabi da mamakinta, dai-dai kuwa da fitowar Dr Yoohan daga lungun da office ?in d.p.o yake ta nunasa da fa?in, "?arar wannan mai siffar ?an damben na kawo"............?

??Wagga ?iya kina da tsaurin ido aradu??????.


Barka da juma'a??????.

_____________________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________


Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.
[3/29, 2:39 PM] +234 901 860 0202: *_INA MASU NEMAN INDA ZASU SAMU INGANTATTUN:_*
*_HERBALS APHRODISIAC NA GARGAJIYA BANA HADIN BATURE BA MAI SIDE EFFECT..?_*

*_TO KU SAURARA KUJI, DOMIN NESA TAZO KUSA.._*

*_ZEE HERBALS APHRODISIAC!_*
*_ZEE HERBALS APHRODISIAC!!_*
*_ZEE HERBALS APHRODISIAC!!!_*

*_MUNZO MUKU DA INGATTTUN KAYAYYAKI WANDA ZASU GYARA CIKI DA WAJE_*
*_MUNADA SUPPLEMENT MASU GYARAN JIKI DANA FATA, WANDA ZASA SAKI KIYI SHEKI FATAR KI TAYI LAUSHI. TAYI LUWAI! LUWAI! TAMKAR TA JARIRAI_*
*_AKWAI SUPPLEMENT NA KAYAN MATA WANDA ZASU GYARA KI, KIJI KI TAMKAR BUDURWA, SUPPLEMENTS DINMU BASU DA SIDE EFFECT, DOMIN AN HADO SU NE DAGA INGATTATTUN ITATUWA, WATO NATURAL PRODUCTS NE ACIKI._*
*_KAI BA ANAN KADAI MUKA TSAYA BA, MUNA DA INGATTUN KAYAYYAKIN MATA WANDA KESA KISHIYA KWAFA, WANDA DUK INDA SARAUNIYA TAKAI KIN WUCE, WANDA ZASU TSATSO MIKI MARTABAR KI DA KIMAR KI_*.

*_AKWAI INGATTATTUN MAGUNGUNA, NA CUTUTTUKAN DA SUKA SHAFI DAN ADAM DAMA JINNU.. KAI DAMA WANDA BAMU AMBATA BA.. ZEE HERBALS APHRODISIAC (MASARAUTAR INGATTATTUN MAGUNGUNA KENAN)_*
*_KYAU, ARHA, INGANCI, RAHUSA... SAI ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
*_MANHAJOJIN MU NA SOCIAL MEDIA: KAMAR INSTAGRAM DA WHATSAPP DAMA NAMBAR TARHON MU: DOMIN SHIIGA KUGA IRIN KAYAYYAKIN MU TUNTUBE MU TA_*

_INSTAGRAM LINK DIN MU:_
www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac

_WHATSAPP LINK DIN MU:_
https://Zeeherbalsaphrodisiac.whats.bz

_NAMBAR TARHON MU_
08169380189

*_KARKA BARI A BAKA LABARI GWARA KA BAYAR.. KIZO A DAMA DAKE YAR UWA, KI ZAMO DAYA DAGA CIKIN KASAITATTUN MATA MASU AJI.. MUNA GARIN KATSINA, SANNAN KAYAN MU MUNA BADA SU AKAN FARASHIN SAYA 'DAI DAI KO SARI.. MUNA TURA KAYANMU A KO'INA A FADIN NAJERIYA._*

__________________________________
No. 17

.............Tsitt wajen yayi, dan kuwa kowa ya kasa koda tari dan al'ajabi wannan ?ar budurwa. Dalilai biyu suka hana kowa magana a tsakanin ?an sandan da Guards ?in Yoohan, sai kallon Nu'aymah da sukeyi.
?an sandan ganin d.p.o ya fito da kansa yasa duk sukai tsit domin girmamawa a garesa. Guards ?in Yoohan ?in kuwa sanin ransa a ?ace yake da sune ya hanasu cewa komai suma duk da zukatansu zafi suke tamkar ana ha?a wuta a cikinsu. Ji suke da Yoohan ?in zai basu wata dama akan Nu'aymah da wlhy ko buzunta bazasu bari ba saboda walmakalufatun da zasuyi mata.
Bu?e baki Nu'aymah tayi zata sake magana wanda batayi zato ko tsammanin ganiba taga ya shigo cikin station ?in. Idanunsa a kanta suka fara sauka, kafin ya maida kan ?an sandan da sauran mutanen da abinda Nu'aymah tayi ya sakasu tsayuwar sojan badakkare suga yanda wasan zai ?are.
Sallama ya sake maimaitawa kafin ya bisu da sannu. D.p.o da bai amsa ko ?aya a cikiba ya maida dubansa ga Yoohan dake jira su bashi hanya ya fice, dan ko kallon inda Nu'aymah take baiyiba balle ya nuna ya fahimci danshi takeyi ?in. Kafin yace wani abu Barrister Atiku lauyan baba malam da shima ke kallon Nu'aymah yace, "Nu'aymah lafiya kuwa?".
Fuska ta ?ata kamar zatai kuka, tace, "Uncle nima ?arar wanda ya sa a kawoni nan ?in zan shigar". Sosai ya fiddo idanunsa waje na mamakinta, sai kuma yay saurin juyawa ya kalli ?an sandan dake a kan kantar. "Officer idan bazaku damuba dan ALLAH inason ganin d.p.o ne, sunana Barrister Atiku Salis tofa".
Kallon inda D.p.o ke tsaye suna magana da Yoohan sukai, kafin ?aya a cikinsu yace, "To Barrister zaka iya fa?ar mike tafe da kai sai a fa?a masa". ?an murmushi Barrister Atiku yayi irin na kamilan mutane. Sai kuma ya kalli Nu'aymah da gaba ?aya hankalinta na akan Yoohan, dan batason ya sulale ya fice bata saniba.
"Ba wani abu ya kawoniba, dama akan yarinyarnan ne" yay maganar yana nuna Nu'aymah ?in.
?aya a cikinsune yace, "Indai a kantane kakeson ganin Oga to ai an sallameta ma, ganinta da kai anan tsaye wai ta kawo ?ara ne".
Da mamaki Barrister yake sake kallon Nu'aymah. Kafin yace wani abu d.p.o da suka gama magana da Dr Yoohan ya juyo garesu yana tambayar lafiya?. Cikin ?an sandan wani ya sake cewa, "Oga wannan shine nake fa?a maka na gani zaune tun ?azun a waje, harma nake sanar maka kamar ban yarda da shiba. To ashe lauya ne, yazone akan batunta". ya ?are maganar da nuna masa Nu'aymah da ganin Yoohan zai fita ya sakata raba hankalinta biyu. Batare da Barrister ya ankaraba tayi caraf tabar wajen tabi bayansa.

Ganin zasu tsere matane ya sakata saurin zuwa tasha gaban Yoohan da guards ?insa ke biye da shi fuska a murtuke da haushin ku?utar Nu'aymah daga hannunsu.
A wani irin zafafe guards ?in sukayo kanta kamar zasu cita ?anya. Babu ko ?ar tattare da Nu'aymah ta zuba masu harara tana fa?in, "Dalla kukuma ku bani hanya marasa lokacin kansu, ba daku nakeyiba da oganku zanyi dan shine dai-dai da ni ba marasa aikiyi irinku ba". Ta ?are maganar da musu alamar su matsa a kanta da hannu tana wani tsume fuska da cije baki.
Lokaci guda duk suka sake kumbura da haushinta, sai dai kallon da Yoohan ?in yay musu ya hanasu kowanne irin motsi suka zuba mata ido cike da tsagwaron takaici da tsana..
Yoohan dake ?are mata kallo ta cikin google ?insa ya wani juya idanun tare da lumshesu a lokaci guda, so yake kawai yaga iya gudun ruwanta yau dai.
Fahimtar da Nu'aymah tai bayajin hausa a karon farko tai masa magana da turanci. "?an dambe ban gama da kaiba ai, dan kaima na kawo ?ararka kuma na rantse har kotu sai munje".
Koda wasa Dr Yoohan bai tunanin jin turanci a bakin Nu'aymah ba, turancinma mai ?yau irin haka. Amma sai ya fiske a zahiri ya shanye mamakinsa a rai, ya koma mamakin tsaurin ido da rashin tsoron yarinyar.........
Tsawa Solomon da yazo wuya ya sake daka mata yana nufosu a fusace da nufin yima Nu'aymah dukan mutuwa kozata dawo hankalinta, inma oga zai kashesane ya kashesa ?in. Jikinsa har wani irin rawa yake.
Saurin ?aga masa hannu Yoohan ?in yayi alamar ya dakata. Nu'aymah dake cike da haushin rashin yin maganar Yoohan ta kalli Solomon ?in she?e?e tana nunasa da yatsa, "Kai wlhy idan baka shiga hankalinka ba saika koma garinku da tsagen yarabawan farkon ?arni, dan wlhy agaban d.p.o ?in can zansa a maka tsatstsargiya a kumatu tunda taurin kaine da kai mtsooww"....
Duk yanda Barrister dake a bayansu yaso daurewa da lamarin yarinyar ya kasa daurewa, da ?yar ya iya danne dariyarsa. Shi ba komaine ya burgesa da itaba sai yanda take masifarma cikin nutsuwa, babu wani rawan kai tattare da ita da zaisa kaimata fassarar bata da tarbiyya. Tsiwarce kawai a bakinta irin ta yaran nan ?an gata da wahalar duniyarma basusan taba sai abinda baza'a rasaba. Yana mamakin yanda ta iya tsiwa, musamman idan yay dubi da irin gidan data fito. Dan shi kansa shaidane su baba malam tsaye suke a kan ?a?ansu fiye da tunani, sannan ada da gaisuwa kawai ke ha?ashi da Nu'aymah bai ta?a kawowa a ransa tana magana mai tsayibama balle akai ga wannan tsiwar.
Gyaran murya ya ?anyi, hakanne ya saka Nu'aymah dake zubama Solomon harara ta ?auke idonta ta maida ga Barrister.
"Kin sanshi ne?". ?aya daga cikin ?an sandan da suka biyo Barrister ?in zasuyima Nu'aymah rakkiya gida kamar yanda Yoohan ya shar?anta ya tambayeta yana nuna mata Barrister Atikun.
Kanta ta ?aga masa tana harar Yoohan dake shirin barin gurin, a bazata ta tsinkayi muryarsa mai amo da nutsuwa ya furta, "Silly girl" A hankali.
Jitai kamar ya jefeta da dutse a ?irji ko ya mata wani ?atoton zagi, 'ita wannan mutumin zai kira da Silly girl?' ta yun?ura zatai magana Barrister da shima yaji abinda Yoohan ?in ya fa?a yay saurin dakatar da ita yana danne dariyarsa. "Kinga ?yalesa kinji, taho mutafi a maidake gida, kinga na kira Malam na sanar masa an gama komai gani zan maidake, kuma shima ya tabbatar min suna a hanyar baro katsina". Kamar zatayi kuka ta kallesa, dan rashin barinta tai ?arar Yoohan yafi komai tokare mata zuciya, a ranta ta raya 'In kere na yawo zabo na yawo wataran ai za'a ha?u, indai nice wlhy kasa a ranka mun ?ulla kenan'. Da haka tabi bayan Barrister tana zubama motocin Dr Yoohan da suka bar wajen harara tamkar sunsan tanayi.

¡ï¡ï¡ï¡ï

Koda suka iso anguwar Barrister bai ?arasa gidanba, dan dama haka suka tsara da baba malam, to saima akai sa'a ?an sandan sun shirya maida Nu'aymah gidan da kansu. Suna gama


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login