Showing 69001 words to 72000 words out of 325075 words

Chapter 24 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29115

miya saka ba?. Bayason kirana sam yanzun, sannan ?iri-?iri yaki yazo ko sau ?aya mu gansa. Idan wancan karon yana ganin baida iyali rashin zuwansa bai damemuba ai yanzu yana dasu, ita kanta tana bu?atar ganin nata iyayen ai Adawiyan. Kuma wancan karan a rana sai muyi waya sau uku hardama video call. Yanzu kam kaga inma bakai ka kirasa ka baniba sam ya manta dani?". ta ?are maganar da rushewa da kuka mai ban tausayi.
Jawota jikinsa yayi kasancewar darene sosai ansha aruwa. Dan sunama zaune ne sun kammala ?iyamullaili suna jiran lokacin sahur ya ?arasa su tashi yaran suma.
Bayanta ya rin?a shafawa a hankali shima yana jin ?acin hakan a ma?oshinsa. dan bama ita ka?ai Abdallah kema hakanba, kowama yana masa. Sai dai su da sau?i saboda harkar business na shiga tsakaninsu akai-akai. Amma ko ranar sai da baba malam da kansa yay wannan ?orafin na banza da kowa da Abdallah yayi tun tafiyarsa.
Baki ya bu?e a hankali yace...........?

_____________________
SAHFAT PREORDER!
______________________

Wani kaya sai amale ka ?auka??.

SAHFAT PREORDER maida tsohuwa yarinya.

Kaji masu kawo kayan adon gida dana jiki ?an gaske.

*_Ina mata masu ?an bana bakwai? ko uwargidar da ake shirin kawoma ?ar bana bakwai?. Kai hardama matan gayu ?an ?walisa masu son sabunta gida da kayan ado ?an waje masu sau?in farashi da nagarta!._*

_To ku garzayo dama ta samu, dan SAHFAT PREORDER sune na ?aya a wannan fanin. Idan kayan kitchen kikeso masu ?yau da nagarta a farashi mai sau?i kuma zaki samu a Sahfat preorder. Idan kayan sakawa kikeso na manyan mata ?an gayu suma akwaisu babu ?ayarya. Jaka ko takalma na nunawa tsara suma ba'a barsu a baya ba harma da mayafai. Hakama kayan ?aki basu da tsara_.

Ni shaidace domin dukkan kayana ta hannunsu nake samu nima. Ku garzayo kuma a dama daku dan nasan zakuyi alfahari da hakan insha ALLAHU.

Kiyi magana ta wannan Number 08142957548 insha ALLAH zaki samu ?arin bayani ?ar uwa.

*_Siyen nagari??, maida ku?i gida?? sai SAHFAT PREORDER??????????_*

_____________________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________


Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.
[3/31, 4:20 PM] +234 901 860 0202: *_INA MASU NEMAN INDA ZASU SAMU INGANTATTUN:_*
*_HERBALS APHRODISIAC NA GARGAJIYA BANA HADIN BATURE BA MAI SIDE EFFECT..?_*

*_TO KU SAURARA KUJI, DOMIN NESA TAZO KUSA.._*

*_ZEE HERBALS APHRODISIAC!_*
*_ZEE HERBALS APHRODISIAC!!_*
*_ZEE HERBALS APHRODISIAC!!!_*

*_MUNZO MUKU DA INGATTTUN KAYAYYAKI WANDA ZASU GYARA CIKI DA WAJE_*
*_MUNADA SUPPLEMENT MASU GYARAN JIKI DANA FATA, WANDA ZASA SAKI KIYI SHEKI FATAR KI TAYI LAUSHI. TAYI LUWAI! LUWAI! TAMKAR TA JARIRAI_*
*_AKWAI SUPPLEMENT NA KAYAN MATA WANDA ZASU GYARA KI, KIJI KI TAMKAR BUDURWA, SUPPLEMENTS DINMU BASU DA SIDE EFFECT, DOMIN AN HADO SU NE DAGA INGATTATTUN ITATUWA, WATO NATURAL PRODUCTS NE ACIKI._*
*_KAI BA ANAN KADAI MUKA TSAYA BA, MUNA DA INGATTUN KAYAYYAKIN MATA WANDA KESA KISHIYA KWAFA, WANDA DUK INDA SARAUNIYA TAKAI KIN WUCE, WANDA ZASU TSATSO MIKI MARTABAR KI DA KIMAR KI_*.

*_AKWAI INGATTATTUN MAGUNGUNA, NA CUTUTTUKAN DA SUKA SHAFI DAN ADAM DAMA JINNU.. KAI DAMA WANDA BAMU AMBATA BA.. ZEE HERBALS APHRODISIAC (MASARAUTAR INGATTATTUN MAGUNGUNA KENAN)_*
*_KYAU, ARHA, INGANCI, RAHUSA... SAI ZEE HERBALS APHRODISIAC_*
*_MANHAJOJIN MU NA SOCIAL MEDIA: KAMAR INSTAGRAM DA WHATSAPP DAMA NAMBAR TARHON MU: DOMIN SHIIGA KUGA IRIN KAYAYYAKIN MU TUNTUBE MU TA_*

_INSTAGRAM LINK DIN MU:_
www.instagram.com/zeeherbalsaphrodisiac

_WHATSAPP LINK DIN MU:_
https://Zeeherbalsaphrodisiac.whats.bz

_NAMBAR TARHON MU_
08169380189

*_KARKA BARI A BAKA LABARI GWARA KA BAYAR.. KIZO A DAMA DAKE YAR UWA, KI ZAMO DAYA DAGA CIKIN KASAITATTUN MATA MASU AJI.. MUNA GARIN KATSINA, SANNAN KAYAN MU MUNA BADA SU AKAN FARASHIN SAYA 'DAI DAI KO SARI.. MUNA TURA KAYANMU A KO'INA A FADIN NAJERIYA._*

__________________________________
No. 19

.............."Khadijah tabbas kin cancanci ki damu, amma karki manta nima fa ina cikin damuwarne har kashi biyu. Ta shi da taki kema, dan farin cikinki shine nawa dana sauran yarana. Akasin haka duk a wani hali zaki sakamu. Ko yau ke baki lura da yanda Omar ya yini sukuku ba saboda yanda yake ganinki?. Kofa makaranta bai fitaba sai da nai masa magana".
Zaune ta tashi sosai tana share hawayenta. "Kayi ha?uri to na daina, amma kodan Adawiya ka sakashi ya biyo Hajjo idan zata dawo suzo suyi salla a gidan dan ALLAH itama iyayensu su ganta, sannan musan yaya zaman nasu yake tafiya".
?an murmushi yay mata da shafa kumatunta. Yace, "Karki damu zanyi ?o?arin hakan insha ALLAH, nima gobe idan ALLAH ya kaimu zanje kanon, inaga Omar ne zaiyi tafsir ma gobe idan ALLAH ya kaimun insha ALLAH".
Kanta ta jinjina masa da addu'ar fatan ganin wayewar garin lafiya.

_____________________________

Washe gari Abban su Abdallah ya nufi kano domin yin sallama da hajjo da suke shirin wucewa nan da kwanaki biyu. Yako isa da wuri, dan sanda ya shigo gidan ma duk ?an uwansa na nan, baba malam yanama barci bai tashiba tun ?azun daya ?an kwanta. Yaran sun baibayesa da oyoyo kamar yanda suka saba a sashen hajjo, kowa na tambayar ?an uwansa da suke sa'anni. Yayinda shi kuma yake tambayarsu azuminsu nawa-nawa.
Ya jima yana biyema shirmensu kafin ya nufi ?angarensu da babu kowa a ciki, sai dai zuwan nasa Hajjo ta saka Amal da Nu'aymah zuwa su gyara duk da yace ba kwana zaiyi ba. Wanka ya?anyi ya kwanta kafin azhar ya samu ganawa dasu baba malam, dan yama iske Abba Musbahu yana wajen tafsir danshi na safe ya keyi.

Bayan gama gaisuwa da Abban su Abdallah Nu'aymah ta nufi sashensu ranta duk a cinkushe, ko ka?an bata sha'awar wannan zuwa Umrah duk da tana bu?atar hakan fiye da komai a ?asan ranta. To amma fitinar da take hangoma kanta a tafiyar ta fahimci sai tafi da?in yawa.
"Lafiyarki kuwa Nu'aymah? Kina tafiya kamar hankalinki baya jikinki?". Umm dake zaune a falo tana duba littafin KITABUT TAUHID ta fa?a tana kallonta.
Zama Nu'aymah tai kusa da ita, tare da ?ora kanta gefen kafa?ar Umm ?in. "Umm azuminne fa yau nikan tun yanzu na fara jinsa ALLAH, ni koma wajen tafsir bazanjeba yau barci zanje nayi". Shiru Umm tai kawai tana kallon Nu'aymah, dan gaba ?aya a watannin nan tana kula da ita kamar akwai abinda ke damunta. Ta zaunar da ita yafi a ?irga tana tambayarta amma sai tace mata babu komai. Da yake ta san akwai damuwar Abdallah tattare da ita har yanzu sai take danganta yanayin Nu'aymahn da hakan. Shiyyasa ta du?ufa gayama ALLAH akan lamarin. Idan da rabon aure a tsakaninsu ALLAH ya kawo mafita ayi, idan babu kuma ALLAH ya saka musu salama su duka itama ya bata miji nagari.
Jin Umm batace komaiba itama sai bata sakeyin magana ba, tama lumshe idonu kamar mai barci.
Sun jima a haka, kafin Umm da taji Nu'aymah ta mata nauyi a kafa?a ta?an ?ago ta kalleta, numfashi take saukewa a hankali na barci. ta girgiza kai kawai da ?agota a hankali ta gyara mata kwanciya a kujerar tare da ?aura kanta saman cinyarta. Aiko kamar jira take saita sake gyara kwanciya da ?yau a cinyar Umm ?in.
"Ita wannan lafiya take kuwa?" Baba malam da Umm bataji fitowarsa da isowarsa wajenba ya fa?a yana ?aura hannunsa saman goshin Nu'aymahn. ?ago ido Umm tai ta kallesa dai-dai ya janye hannun ya sake maidawa a gefen wuyan Nu'aymah.
"Lafiya lau take, barcine kawai". Janye hannun yay yana sauke ajiyar zuciya da fa?in, "To Alhmdllh, bara na le?a massallaci Mustapha yasanar min da zuwan ba?i".
Kanta ta jinjina masa cike da girmamawa, tare da masa addu'ar dawowa lafiya. Da amin ya amsa yay gaba. Harya kusa ficewa a falon sai kuma ya tsaya tare da juyowa. "Banji motsin Muhammad ba, shi yana inane?".
"Inaga yana ?angaren Hajjo, dan tun isowar Abbansu na Abuha ya fice". Umm ta bashi amsa. "Oh Rizwan ?in yazo ne?". Yay maganar yana ficewa batare daya saurari amsa daga Umm ?inba. Itama ganin ya fice ?in sai batace komaiba ta maida hankalinta ga kallon tafsir ?in da takeyi yanzun a WISAL HAUSA.

________________________

Kasancewar baba malam da anyi magriba yasha ruwa yake barin gidan sai suka yanke shawarar ganawa bayan sallar zuhur shi da sauran ?an uwansa biyu dan Abba Musbahu yana Lagos.
Bayan ya kammala da ba?in da sukazo ganinsa bai shigo gidanba dan lokacin salla yayi. Sai da suka idar da salar zuhur ?in sannan suka shigo gidan a tare ta ?aramar ?ofa abin sha'awa. Kansu tsaye sashen mahaifiyarsu suka nufa. Inda suka isketa ita ka?ai sai Kubrah dake fashin salla tana barci a kujera. Sallamarsu kuma ta sakata farkawa. Sai ta koma bedroom ?in hajjo ta kwanta bayan ta gaishesu.
Duk a ?asa suka zauna suka zagaye mahaifiyarsu, dan wannan al'adarsu ce inhar suna wajenta basa zaman kujera sai dai ?asa. Sun gaisheta ta amsa cike da farin cikin ganunsu kamar yanda ta saba. Harda ?an barkwancinta akan autanta. "Kunzo duk kun zagayeni babu autana". Dukansu murmushi sukayi, Abbansu Abdallah yace, "Inna ai tunda kin gammu kin gansa". Dariya ta?anyi irin tasu ta manya. Tace, "Gara dai shima na gansa ?in dai yaji ?umina".
Dariya suke mata cike da ?aunarta. Kafin su tsagaita su fara tattauna abinda ya tarasu game da abinda suke tsarawa na hidima bayan tafiyarta. Sun shafe kusan awa ?aya suna ?ulla abubuwa masu muhimmanci da amfani. A cikin maganganun nasu ne Abbansu Adawiya ke kawo shawarar ya kamata su gayyato bawan ALLAH nan daketa hidima a garesu shan ruwa idan a cikin kano yake inhar yanada halin zuwan.
Baba malam da shawarar taima da?i sosai yace, "Mustapha kaga kuma fa kazo da shawara mai ?yau gaskiya. Dan wlhy bazan ?oye mukuba inajin matu?ar son ?wa?aituwa da ganin wannan bawan ALLAH. Akwanakin nan kodan na saka lamarinsa cikin raina sai nakanta mafarki da shi duk da ban ta?a ganinsaba. Sai dai yanda mafarkin nasa ke zuwamin sai abin yakan zauna cikin raina sosai. Shiyyasa nakeson mu ?ara ?aimi wajen masa addu'ar fatan alkairi, idanma wani al'amarine ke damunsa ALLAH ke nunamin ta hakan ALLAH ya warware masa".
Duk da sun fahimci mafarkin akwai abu mara ?yau a ciki sai basu takura kansu nason saniba, suka shiga addu'a a garesa da al?awarin sakashi a duk ibadunsu insha ALLAH. Sunja kusan awa biyu da rabi a wajenta sannan suka fito dan la'asarma tayi. Basu koma ciki ba sai suka nufi massallaci kawai.

________________¡ï

Shirye-shiryen tafiyar hajjo da Nu'aymah da Yah Ahmad Umrah ya gama kammala tsaf, insha ALLAH gobe idan ALLAH ya kaimu zasu wuce. Ta kama dai-dai da cikar azumi kwana goma sha biyar kenan.
Duk hanyoyin da Nu'aymah zatabi nason ganin tafiyar bata yuwu da itaba tabi amma bata samu mafita ba. Hakan yasa taci kukanta ta ha?ura ta barma UBANGIJI ikonsa, dan ta mi?a kukanta wajen ALLAH akan wannan tafiya har batasan iyakaba. Ganin al'amarin ya kasa gagara saita ?aurasa a mizanin hakan shine mafi alkairi a gareta shiyyasa.

Zaunar da ita Umm tayi tai mata doguwar nasiha akan wannan tafiya, tare da tunatar da ita manyan ibadu da idan taje zata maida hankali a kansu ba shashanci ba. Tsaf Nu'aymah ta ri?e komai a ranta, tareda ?arfafa ranta akan insha ALLAH zata zama mai himma. Saboda ma ta gujema abinda take gudun ganin daga Adawiya da Yah Abdallah saita ?udiri niyyar shiga ittiqafin idan sun isa.

Washe gari ?arfe biyu na rana jirginsu ya ?aga zuwa ?asa mai tsarki ita da Yah Ahmad da Hajjo. Ta tafi cike da kewar Umm da Muhammad harma da baba malam da sauran jama'ar gidan. Musamman ma su Amal da badan basu ?arasa jarabawarsu guda biyu data rageba da tare zasu tafi.

To Nu'aymah a sauka lafiya. Duk da muna tare dake dan muji yaya wasan zai kaya ke da Adawiya da Yah Abdallah????????.

_______________________________
*_DOCTOR YOOHAN_*

Kwance yake acan cikin garden ?in gidan nasu daya ?awatu da korayen ciyayi da furanni kala-kala, tare da ?a?an itatuwa da ALLAH yayma bayinsa ni'ima da su. Kwanakinsa biyu kenan a Abuja ya ?auki hutu na kwanaki goma ne saboda jikinsa daya ?an motsa masa.
Fuskarsa a cinkushe take matu?a, dan rashin walwalarsa ta yau ta ?ara ta kullum ma. Sosai zuciyarsa ke a matu?ar ?untace, shiyyasa ma ya waro kansa daga cikin gidan ya dawo nan cikin garden ?in a gaban swimming pool dake gefe ya kwanta. Haka yake, a duk lokacin da abin nasa ya motsa yakan tsinci kansa cikin wani irin ?unci da takuruwa. Komai na rayuwa yakan koma masa ba?i??irin. Yaji ya tsani komai da kowa har aikinsa na taimakon al'umma da yake matu?ar so fiye da komai. Idan yana a wannan halin ko magana baya sonyi da kowa ciki harda iyayensa kuwa. Shiyyasa da ya motsa sai yay wuf ya ?auki hutu domin samun damar zuwa ya ke?ance kansa batare da ya shiga ha??in wani ba.
Duk yanda iskar garden ?in dana ruwan pool ?in ke ka?awa da ?amshin furanni masu da?i sam bayajin wani nisha?i tattare da shi. Hasalima yazo wajen ya zaunane badan yay farin cikiba ko yaji da?i. Hannayensa da yay filo dasu ya sake gyarawa yana yamutsa fuska ka?an. Sai kuma yaja tsa?i tamkar wanda akaima wani abu.
A haka Solomon ya shigo cikin garden ?in a ?arare, dan yafi kowa sanin idan ogan nasu na irin wannan yanayin babu mai ra?arsa a gidan har iyayensa, suko wani lokacinma sallamarsu yake daga gidan gaba ?aya ma.......
Duk da Yoohan yaji motsin mutum a wajen baiko motsaba, har sai da Solomon yay magana cike da rawar baki, "O...Oga good everning, dama sa?one aka kawo maka daga hannun manager ?in com......." kasa ?arasawa yay saboda yanda Yoohan ?in ya bu?e fararen idanun nan nasa da suka rine suka koma jajaye a kwanakin nan uku da ciwon nasa ya motsa.
Yanda yake jifansa da kallon ba ?aramin tayar masa da hankali yayiba, ya ?anja baya ka?an dan yana shawarar juyawane kafin abinda baiyi zatoba ya afku yanzun nan.
Yoohan da duk yake kallonsa ta ?asan ido ya maida idanunsa ya lumshe batare da ya nuna alamar yama san da zaman Solomon ?in a wajen ba. Juyawa Solo yayi da sauri yabar garden ?in, dan zuciyarsa ta bashi shawarar gwara ya juya yaje ya ajiye masa sa?on a ?aki idan ya gadama ?ila ya duba daga baya.

Shigowar Solomon falon ya saka madam Chioma dake cike da tsantsar damuwar halin da Yoohan ?in ke a ciki ta ?ago tana kallonsa. Risinawa Solomon yay ya gaidata yana nuna mata abinda ke hannunsa da fa?in, "Ma'am zan ajiyema oga wannan a ?akinsa".
Muryar Madam Chioma a cinkushe tace, "Yana ina?". "Yana garden kwance Ma'am" ya bata amsa cike da girmamawa. Batace komaiba sai mi?ewa da tai ta nufi ?ofa, shi kuma Solomon ya nufi sama dan ajiyewa.

A yanda Solomon ya tafi ya barsa haka Madam Chioma ta shigo garden ?in ta iskesa itama. Duk da tana tsoron abinda zai iya biyo baya haka ta ?arasa garesa cikin san?a. A gaban kujerar da yake kwance irin wadda ake ajiyewa a gaban swimming pool ?in nan ta tsugunna saitin kansa. Duk da a yanzunma yanajin motsin sarai bai bu?e idanunsa ba harta kai hannunta kan sumarsa dake a hargitse yau tamkar ba itace ke masifar ?aukar gyara ba. ta ran?wafa kanta saman fuskarsa tamkar zatai masa kiss. yanda takai bakinta gab da nashi ya sakashi saurin saka hannunsa ya ?aura saman bakinsa yay musu katanga. Sannan ya sake saka ?ayan hannunsa da sauri ya ri?e nata data tura cikin gashin kansa, ya bu?e jajayen idanunsa sosai a kanta. A take taga wani fushi na tattaruwa saman fuskarsa mai saka bantsoro ga duk mai kallonsa. Saurin girgiza masa kai ta shigayi cike da kame-kame tana fa?in, "Relax my baby". Tai maganar jikinta har ?an rawa yake na tsorata da yanayinsa dan tayi zaton barci yakeyi da farko.
Batare da yace mata komaiba ya mi?e zaune tare da sakin hannunta daya dam?e, sai kuma ya mi?e ya saka Slippers ?insa yabar garden ?in gaba ?aya batare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login