Showing 252001 words to 255000 words out of 325075 words

Chapter 85 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29085

wayoyin mutanen gidan saboda fahimtar da nayi case ?in babba ne dan yanada tushe".
Ajiyar zuciya Yoohan ya sauke yana bin Nu'aymah da ta tashi zaune da kallo. Ya juya harshensa zuwa yare. "Tunaninka mai ?yaune Omar. Inaga kuma babu wanda zai iya taimakonmu akan aikin nan sai Dawood, sai yay mana hanyar ganin bawan ALLAH nan dana ta?a baka labarin ya ta?a bu?atar na duba matarsa akan matsalar cancer ?in mahaifa da sukai zargin tana da ita, sai dai hakan bata samuba a wacan karon sai ha?asu nai da wani likitan.. So dole zan shigo Nigeria kwanan nan, tunda kaga akwai aikin da zanzo nayima anan Lagos. Kuma shi mutumin babban jami'i ne zaifi dawood tsaya mana sosai".
"To shikenan, sai mu bari sai kazo ?in saimu tattauna, insha ALLAH madam ma zata dawo nextweek tunda kuna nan".
"Idan kayi hakan kuwa zaka taimaka min, dan zaman Zeeynab a ?asar nan yana bu?atar samun wanda zasu sha?u. Inason samar mata admission ma ta fara karatunta insha ALLAH. Dan tanason karatu sosai na fahimta. Sannan tanada brain, sai dai shiriritanta yayi yawa wlhy". Ya ?are maganar yana satar kallonta, dan tana zaune ne tana cin abincin da yunwa ta hanata barcin nata yay tsaho.
Dariya Omar yayi daga can yana fa?in, "Ai da sauranta ne. 18years fa. bandama hausawan nan babu ruwansu ina ?ar 18years ina aure. Sai dai kuma yanzu ni tsarinsu birgeni yake. Indai madam ta haihu min baby girl nima tana gama secondary zan mata aure".
Dariya zancen ya bama Yoohan. Dan haka ya murmushi yana bin Aymah da wani narkakken kallo. Itako ta zuba masa harara ta ?auke kanta. Dan tana takaicin idan suna tare taji ya canja harshe yana magana. Sai taga kamar gulmarta akeyi??. Shiko tunda ya fahimta ma har yi yake danya takaleta suyi fa?an nasu.
Cikin ?auke kai yace, "Saina fa?a mata duk abinda ka fa?a".
"Kai! Kaifa baka da kirki wani sa'in dude. Ni karka ?atamin suna wajen ?anwata dan kaga dai tace yanzu nine yayanta, idan ka mata laifi zata kawomin ?ara na hukuntaka".
"Kai kuma kaji da?i ko? Shege mai shiga hancin masoya sai anjima. Wuce ka tafi wajen Juliet ?inka dare ne anan inan bu?atar ?umin baby na". Kafin Omar yace wani abu Yoohan ya yanke wayar ?itt.
Matsowa yay kusa da ita ya amshi spoon yana fa?in, "Wannan fake yayan naki yana takuramin da yawa Sweet girl". Sai da ta bu?e baki ya saka mata abincin daya ?ebo sannan ta bashi amsa cike da kasalar barcin da takeji.
"Ai shine zai dinga saitomin kai idan ka birkice. Dan kaima rigimammene silly boy".
Goshinsa ya shafa zuwa saman ido yana murmushi. Ya cigaba da bata abinci batare da yace komaiba. Ta fahimci yau dai halinne ya motsa, shiyyasa itama tayi shiru ta cigaba da kar?ar abinci da yake bata. Sai da ta tabbatar ta ?oshi sannan shina ta amsa zata fara bashi. Cikin marairaicewa yace, "Na ?oshi Sweet girl. Karkisa naita ?aton ciki kizo kina kasa ?aukata dama gaki da rakin tsiya".
Murmushin da batayi niyyaba ta saki. Ta kwanto a gefen hannunsa tana lumshe ido da fa?in, "Duk ?aton cikinka zan iya da kai malam".
"Oh wow!!. Da gaske?".
Mi?ewa tai zata gudu yay saurin ri?ota ta fa?o jikinsa. A cikin kunnenta yace, "Yarinyar nan kinfa ?ware wajen guduwa ba'a gama magana ba".
Da sauri ta taune lip ?inta na ?asa tana dariya ?asa-?asa. "Ni kaga barci nakeji ALLAH. Ka barni na kwanta kona maka barci a jiki".
"Ai jikinki ne baby". Ya bata amsa yana mi?ewa ?auke da ita suka haura kan gadon. Fitilar ya rage musu yana gyara mata kwanciya a jikinsa da ?yau. Kanta ya sumbata suka sauke ajiyar zuciya. ?agowa itama tayi ta sumbaci la?ansa da shafa kwantaccen sajensa. Cikin sauke murya sosai tace, "I'm sorry. Nayi al?awarin bazan sake ba insha ALLAHU".
"Thanks you sweet angel. ALLAH yay miki albarka. Nima kiyi ha?urin ?ata miki rai da nayi. Insha ALLAH bazan ?araba humyim?". Ya ?are maganar da cusa kansa a wuyanta yana shinshina. ?an?amesa tayi dan salonsa a kullum mai wahalane a gareta.....

______________¡ï¡ï

*_ABUJA NIGERIA_*

Isowar Solomon Nigeria shi ka?ai yayi matu?ar tadama papa hankali. Duk da baice dasu komai ba saboda darene anan 9ja sanda ya iso ?in. Amma sai papa ya kasa ha?uri ya shiga antayama Yoohan kira a waya. A lokacin shi kuma bai kulaba dan wayar na'a silent ne. Itama Madam Chioma tashin hakalinta ganin Solomon ?in shi ka?ai babu Nu'aymah babu Yoohan ?inne ya sakata kiransa taji su kuma suna inane? Amma sai ya?i ya ?aga. Daga ?arshe ma sai suka daina samun layin nasa gaba ?aya. Da wannan tashin hankalin suka kwana. Duk da ma barcin nasu rabi da rabi sukayisa.

Aiko gari na wayewa suka nemi Solomon da shima dai kiran nasu dama yake jira. Dan shima ?acin rai bai barsa yayi isashen barcinba. Kwana yayi yana mafarkin Nu'aymah da tsanarta ke ?ara hauhawa masa a rai a kowane da?i?a na rayuwarsa.
A falon papa ya samu Momy da papan. Bayan ya gaishesu suka bu?acin bayanin dawowarsa babu su Yoohan. Tsaf ya kwashe komai ya fa?a musu harda ?arawa da ?arya. A take ransu ya ?ara ?ololuwar tashi. Papa ya mi?e a fusace yana fa?in, "Lallai yarinyarnan ubanta dama ya turota gidan nan ne bisa wani dalili. Darling bani keys ?in sashen John. Dole na bincikima ?akin yarinyarnan yau..........?

(Munga idi hotonmu????).


Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????*_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.


No. 66

.............Da sauri madam Chioma ta shiga ?akinsa ta kwaso spare keys ?in gidan ta kawo masa. Amsa yay ya nufi sashen Yoohan ita da Solomon biye da shi. Kai tsaye ?akin Nu'aymah suka shiga. ?akin yayi ?ar ?ura, dan ma Yoohan duk ya tattare abinda yasan ?urar zatai masa illa. Bu?e-bu?e suka shigayi a lungu da sa?o na ?akin. Har cikin Wadrobe ?in kayanta dan tsabar rashin mutunci. Duk abinda idonsu ya gani bai musu ba sai sun masa filla-filla. A haka Madam Chioma ta dinga ti?o kayan Nu'aymah a ?asa har hoton nan data ?aukko ?akin papa ya fa?o.
Du?awa tai ta ?akko farar envelope ?in, ta ?aga bakin zata bu?e kira ya shigo wayarta. Gajeren tsaki tayi da ?ora hotan a kan fallen Wadrobe ?in ta zaro wayar a aljihunta, ganin Madam Rebecca ne ya sakata ?an juyawa ta dubi papa. Sai tai saurin barin gaban Wadrobe ?in tama fice falo danta amsa kiran.
Fa?owa hoton yay ?asa kasancewa bata ?aurashi da ?yau ba. Hakan yayi dai-dai da isowar Solomon wajen. Take hoton yayi ya matsa jikin Wadrobe ?in ya cigaba da ti?o kayan ?asa shima yana bincike dalla-dalla kamar yanda madam Chioma yaga tanayi.
Tsaf suka gama harmutsa ?akin basu sami komaiba. Kayan sakawarata ne kawai sai turarurruka da buks ?inta na addini dana boko. Shiru sukai kowa ransa cike da jin zafin rashin samun komai. Papa ya fara jan tsaki ya fice. Solomon ma ya bi ?akin da harar ya takema papa baya. Madam Chioma suka bari ?arshe tanata dube-duben inda zataga envelope ?in nan amma ta rasa. Ta ?an juyo zatama Solomon tambayar koya gansa ta shuresa da ?afa batare data saniba. Kasancewar santsin tiles dana envelope ?in ya sakashi tafiya suuuu sai ?ar?ashin gado. Taji ?aran wucewar abu, hakan yasa tahau waige-waige. Sai dai kuma bataga komaiba. Tana niyyar fita ta hango farin takarda a ?asa mai kama da envelope ?in. ?auka tai ta bu?e sai taga zane ne Aymah tayi a ciki na teddy bear. Cike da takaici tai wurgi da takardan tare da shurar kayan Aymah da suka watso ?asa tai ficewarta itama.

Cike da jin zafi suka yini a wannan yini. ga Yoohan ya?i ?aga kiran kowa a gidan hatta da su Uncle Mike da papa ya saka su kira masa Yoohan a bisa wayonsa.
Sai dai baisan Yoohan duk a lure yake da komaiba. Ya kumayi shirin tsaf akan ?in amsa wayar kowa tunda yasan dai bai wuce zancen Solomon. Shi kuma ya riga da ya gama yanke hukunci dan yana bu?atar farin cikin matarsa da mallakar zuciyarta yanda ya kamata. Hakan kuma bazai tabbata ba har sai ya faranta mata kamar yanda iyayenta suma suka faranta masa a rayuwa. Sannan shi kansa a yanzu yaga kasancewar Solomon tare da shi a ko'ina babu wani tsari ai. Kodan kiyaye martaba da mutuncin iyalinsa. yana da kishi kuma gaskiya.
Kiran da yaso kawai ya dinga ?agawa a wannan yinin. Gefe ?aya kuma yana manne da matsarsa sarkin ta?ara suna shan sharafin soyayyarsu. Dan duk hanyar da yasan zata saki jiki da shi ita ya kebi da kulawa a gareta.
Da gaske kuwa aikinsa na yin ?yau ga jikar ?an jibiya. Dan sosai karatun nasa ke tasiri akan Nu'aymah yanda ya kamata. Tasan taso Yah Ab kamar zata mutu. Amma lallai da gaske soyayyar ?uruciyace tai ?awainiya da zuciyarta a wancan karan da kuma darajar jininsu daya kasance guda. A yanzune take banbance minene ma soyayyar ga maha?in rayuwarta.
A hankali ta fara sabawa da yanayin ?asar U.S ?in. ?asar ?an gatan duniya masuyin yanda suka gadama a cikinta babu ?asar data isa nuna musu yatsa. Hatta da U.K ?in ma data rainesu a yanzu shakkarta suke saboda hatsabibanci da tsaurin ido irin na ?asar ta Amuruka.
Kwannsu biyu da zuwa Yoohan ya fara aikin daya kawosa. Hakan ya?ansa ta koma yini ita ka?ai a gidan. A rana ta hu?u ma sai kusan gabannin asuba ya dawo gidan. Nu'aymah bata da tsoro sam tun fil'azal. Sai na Duhu da allura kawai. Hakan yasa Yoohan bai ta?a ganin damuwa a fuskarta na barinta gida da yake ita ka?aiba. Duk da shi duk inda ya shiga tana nan manne da ransa da zuciyarsa.
Ka?aicin da yake tunanin tana a cikine ya sakashi kaita tai register ?in sabon layinta ya ?ora mata akan waya. Tare da saita mata duk wani folder na yanar gizo ta koma harkokinta da ?an uwa da abokan arzi?i. Takoji da?in hakan dan har ya fahimta akan fuskarta bayan runguma da sumbata daya sha da godiya.
Samar da Sim card a wayar Aymah ya ?ara nutsar da ita. Dan kullum Umm da Hajjo cikin mata nasiha suke da ?orata akan abinda ya dace. Harma baba malam da Ananah da Addah ba'a barsu a bayaba. Hakama Aunty Hajarah wata sha?uwace take ?ara shiga tsakaninsu tana koyama Aymah dabarunsu na ?an zamani akan gidajen aure. Dan tasan wautar ?anwar tasu.
Alhmdllh aikinsu na ?yau kuwa. Dan hu?ubar tasu nama Nu'aymah tasiri sosai. Har shi kansa Yoohan na fahimtar hakan. Dan randa suke cika sati guda da zuwa U.S da kanta ta samesa da zancen ya kaita tayo shopping dan ta ringa musu abinci. Ita ta gaji da jagwalgwalon turawan nan gaskiya.
Kallonta yayi da kulawa yana ajiye wayarsa da yake dannawa. "Uhm yaushe kika iya girki?".
Yay mata tambayar da iya gaskiyarsa. Dan shi dai harga ALLAH ba ta?a sanin ta iya yayiba. Ya dai fahimci a fanin gyaran gida yarinyar gwarzuwa ce. Dan yanda gidan nan yake shan gyara a wajenta yana sakashi farinciki matu?a. saboda a rayuwa yanason tsafta.
Cike da ?wa?e fuska take dubansa daga kwancen da take a shakkiyar falon akan carpet. "Amma wlhy ka ragemin daraja. Girkinne kake tambayar yaushe na iya? Kira Umm ko Abbana kaji to. To ALLAH har Abba inama girki, dan nafi Umm ma data koyamin iyawa. Dan ni idan naso a yanzun sai in ha?a maka idea ?in kalar girkin da zaisa ka manta kunnenka a cikin plate".
Da ?yar ya iya danne dariyarsa ya murmusa kawai. Sakkowa yay daga kujerar da yake zaune ya zauna a gefenta ya jingina jikinsa da kujerar tare da ?an karkatawa. Hakan yasa ta dawo kamar a jikinsan take dan ya mi?e hannunsa ta bayanta a jikin kujerar. Anan kuma ya tan?washe ?afarsa ?aya, ?ayar ku a ajiye ya ?aura ?ayan hannunsa bisa gwiwar ?afar.
"Sweet girl! Dan ALLAH da gaske kin iya girki?".
Wayarta ta ?auka batare data bashi amsaba ta shiga ma'ajiyar hotunanta. A take ta ?wa?ulo masa pictures ?in abincin da tayi lokacin da yay tafiyar nan. babu musu kuwa ya amsa yana kallo ?aya bayan ?aya a tsanake. Harga ALLAH yaji abincin ya birgesa harma yaji ?wa?ayin abincin 9ja. Amma dai kuma bai gaskata ita ?in tayiba. Dan haka ya mannata da jikinsa tare da sa?alo hannunta saman cikinta yana sha?ar ?amshinta ta jikin dokin wuyanta.
"To muje muyi shopping kenan, dan nidai sai anyi a gabana zan yarda. kuma nine zan za?i abinda za'a dafa idan kin yarda. Idan kinyi dai-dai kinada ?yauta ta musamman. Idan kika kuskure akwai hukunci na musamman".
Cike da gatsen sanin ta iya ?in ta juyo kanta da ?ora hannunta saman fuskarsa ta shafi sajensa. Da wani salo tace, "Na yarda da wannan game ?in Mr Man".
Hannu yasa shima ya tallafo fuskarta tare da ?ora la??ansa akan nata ya?an tsotsa. Jin zai zirma ya saka Aymah galla masa mintsini mai zafi a cinya. Sakin mata kai yayi yana sosa wajen da ?ata fuska kamar zaiyi kuka. Ta mi?e da sauri tana dariyar shakiyanci da fa?in, "Maganin mai kwa?ayin bakin mutane kenan". Ta ?are maganar da shigewa bedroom ?insu tana dariyarta.
Murya ya ?an ?aga yanda zata jiyosa da ?yau. "Silly girl! ALLAH kinci bashi, nasan ta inda zan fanshe muguntarnan da kikafi ?warewa a kai ai".
Dariya Aymah dake jiyosa daga ?aki tayi tana zira skirt pink a jikinta irin mai bajewa gaba ?aya ?in nan. (Buje inji hausa??lol). T-shirt yellow sosai da tambarin heart a gaba ta saka a saman skirt ?in. Sannan ta gyara fakin din gashinta ta ?aure a tsakkiya tare da na?a gyale ba?i mai?an girma sannan ta ?aura pink jacket mai ?yau a sama. Sosai tayi ?yau, musamman yanzu datake ?ara yin wani uban haske jikinta na bajewa da ?yau ?ibarta na dawowa. Ga ?irji ya sake cika masha ALLAH. Ta?an saka hoda da lipstick pink ka?an. Tana saka turare dai-dai misali ya shigo ?akin. tsayawa yay kawai yana kallonta dan ta masa masifar ?yau. Ya ?an lumshe idanu ya bu?e a kanta da sakin ajiyar zuciya. A ransa kuwa yana ayyana sirrin dake cikin auren ?aramar yarinya mai yawan gaske. A fili kam baice komaiba sai ida shigowa da yayi ya ?auka riga shima ya saka a saman singlet ?in jikinsa. Sannan ya ?ora jacket ba?a shima data sake fidda masa sirrin ?yau na angwanci dake ?awainiya da shi.
Gaban mirro ?in da Aymah ke ?o?arin sa?ala sidebag ta wuyanta tana daidaitata a gefen cikinta ya ?araso. Hannu ya?an bu?e mata batare da yayi magana ba. Sanin abinda yake nufi ya sakata ?auka gwangwanin turare batare da tace komaiba itama ta shiga fesa masa. Sannan ta ?auki comb ta taje masa sumarsa data sake cika kan sosai saboda ?aunarta da yakeyi, sai dai kuma yanzu askin arzikine a kan ba irin na daba. Sajenma gyara masa shi tayi tana magana cike da tsogumi.
"Nifa karya zam inama kaina ramin muguntane ma. Inje na gama gyaraka wasu tamba?a??u can suyita kallemin miji. Wlhy duk wadda ta kalla ALLAH ya isana ban yafe ba".
Cike da neman magana ya?an waro idanu waje da fa?in, "Uhm uhm fa Sweet girl. Matan U.S ?in nan shegen ?arfine da su ba irin na 9ja bane da kika gama rainawa kina karya musu ?afafu da fasa musu baki. Su la?a?a miki shegen duka zasuyi babu ruwana".


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login