Showing 201001 words to 204000 words out of 325075 words

Chapter 68 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29117

abokin hira sai Uwaliya sai ko Blessing dasu Destiny dake fakar ido idan su mama debora basa falo su shigo mata. Ko kuma idan ta fita harabar gidan shan iska. Dan yanzu da gadara ma take fitowa har falon ?asan ko harabar gidan ko garden ta zauna tana latse-latse a wayar da babu sim card a ciki koda kuwa suna zaune a wajen. Kota duba buks ?inta na boko kona islamiyya. Kosu zauna da Uwaliya suyi hira idan sun gama aiki tunda yazam aikin nasu bawani mai wahalarwa bane ba. Komai tare sukeyi da Uwaliya, ?akin Yoohan ne dai bata ta?a bama Uwaliya damar ko ta?a murfinba. ?akinta ma itace ke gyara abinta, sai dai wani dalili yakai Uwaliya ciki amma badan aiki ba. Abinci ma kusan Aymah keyin abinta, sai dai Uwaliyan na tayata.
Kullum sai tayi waya da Umm da Baba malam da Hajjo a wayar Uwaliya. Yoohan kam basu ta?a waya ba tunda ya tafi, ita harma mantawa take da lamarinsa. sai dai duk sanda zata sha chocolate sai abinda ya faru tsakaninsu akanta ya fa?o mata a rai. Haka kawai abin kan sakata murmushi, kokuma taita ?un?uni tana kiransa ?azami mayen baki.
Bata ta?ama kowa zancen hoton data ?akko a ?akin papa ba, tundama ta ?oyesa bata sake waiwayarsa ba. duk da kuwa batunsa na nan damar cikin zuciyarta. A dalilin hakannema ya sata mugun sakama duk wani motsi na madam Chioma da papa a gidan idanu. Tanason ta gano ainahin gaskiyar abinda ranta ke raya mata game da madam Chioma ba itace mahaifiyarsa ba. Abinda Aymah ta fara fahimta shine akwai wani haramtaccen business da papa keyi a ?oye da Yoohan baisan da shiba. Dan inhar Yoohan yana a gari komansa yakan zama taka tsan-tsan. Amma yanzu da baya nan sai take ganin wasu ba?in halaye muraran ga papan duk da bawai yana fitowa fili yanayi bane, sai idan ka kasance mai lura sosai kamar ita data saka masa idon mikiya ne zaka fahimta.
Wannan ne ya saka ?aramin tunaninta sake fa?a?a, harta kasa ha?uri suna waya da baba malam take fa?a masa ita lamarin papan Yoohan na bata tsoro. Da yake dama baba malam ?inne yay mata tambayar akan papan cikin hikima. Koda ta fa?i hakan dariya kawai yayi, bai tambayeta mita gani ba ko dalilinta nacewar hakan sukai sallama.
Daga ranar kuma baba malam bai sake takalar Aymah da zancen papa ba. Itama kuma bata sake masa ba ta cigaba da hidimarta.

__________¡ï

Yau ta kasance asabar. Kusan ?arfe sha biyu sai ga su Amal Yah Omar ya kawo mata su. Wayyo zokaga murna kamar zata tashi sama danjin da?i. Hatta Adawiya da Abbah ya tilastama biyosu dan dole Aymah sai da ta rungumeta. Ranar dai ?an gidan sunsha kallo dan duk suna gida. Gebrail le kawai yanacan gantalinsa da abokai tunda babu makaranta.
Jama'ar gidan sun sake yarda Nu'aymah bata fito a ?aramin gida ba, dan motar da Omar ya kawo su Yusrah a ciki kawai ta isa shaida. Ga uban tsaraba da suka shigo dashi kamar sunzo daga wani garine. Nasu daban na Aymah daban kuma.
Adawiya dai nata kallon makeken gidan da aka kawo Aymah a ciki, musamman sashen Aymah daya tsaru da irin burinta da bu?atarta. Tasan iyayensu nada ku?i sosai, dukda ta ta?a jin ?ishin-?ishin a gidansu akan kaso biyu na dukiyar gidansu mallakin baba malam ce. Amma sai taji kamar Aymah ta sake samun matsayine sama dana gidansu duk da tana a tsakkiyar wa?an nan mutanen da babu ALLAH a ransu.
Kayan ?walam da ma?ulashe ta ?ebo musu sukaci iya cinsu suna kwasar hira cike da farin ciki. Adawiya ce dai data saka kanta a uku bata cewa komai. Suko sun watsar da ita sunata sabgoginsu.
Bayan sallar la'asar Aymah tace su shirya su rakata mtn office tayo register layinta ta ?ora a wayarta da suketa faman santi saboda ha?uwarta. Dan ganin wayarnan sai da ya saka idanun Adawiya cika da ?wallar ba?in ciki. Duk abinda taima kanta buri da fata sai taga Aymah ta fara samunsa kafin ita. Yah Ab ne kawai tayi nasar ?wace mata. Shima gashi ya su?uce mata a daidai lokacin da Nu'aymahr ta samu wanda ya fisa komai. Dan ?ya?y?yawar nasaba ce kawai Abdallah zai bugi ?irji yace yafi Yoohan da ita.
Kan Nu'aymah tsaye taje ta sanarma drivern gidan zai kaisu anguwa. Duk da tsoron madam Chioma dake a ransa haka ya amsa mata saboda uban kwarjinin datai masa a idanu. Itako bama ta damu da halin da yake a cikiba. Ta mi?a masa ?aya daga cikin keys ?in motar Yoohan data ?akko a ?akinsa. Idanu ya zaro sosai cikin rawar jiki yake, "Madam ai ko oga sau biyu kawai ya ta?a shiga motarnan, kuma da kansa yay driving, duk guri kuma na musamman yaje a ciki".
Wani shegen harara ta zuba masa tana kallonsa a iskance. "Kai dokar ogan ta dama. Dalla amshi key muje banason ?ananun magana. Motar wofi makamin mutuwa da har za'a wani zauna yin tsarin shigarta. Koshi ogan naka ya zama mota hawa zanyi na zaga duniya nai kallo mtsoww!".
Amsa yayi dole dan yasan jarabar Aymah tafi gaban na?i. Masu gidanma ba raga musu takeba balle shi da yake cin arzi?i. Sai dai kuma abinda Nu'aymah bata saniba shine suna fita guards ?in Yoohan suma suka bisu a baya. Dan dokar Yoohan ?ince haka a garesu. Bata farga da su ba sai da sukaje har sukayo register ?in suka fito. Aymah tasa aka kaisu wani wajen shan ice-creem dasu shawarma. Sai gab da magriba suka taso zasu tafi idonta ya sauka akan guards ?in Yoohan ?in. Wannan abu ya ba?anta mata rai. Amma sai bata tanka ba. A cewarta da ubangidan nasu zatayi shine dai-dai da ita. Sukam basu kai martabar ji daga gareta ba.

Sanda suka iso gidan har an idar da sallar magriba. Sun iske Omar ya dawo ?aukar su Yusrah. Aiko ya balbalesu da fa?a musamman Nu'aymah da Yoohan ya tabbatar ma Omar a waya cewar baisan da fitarsu ba. Shima guards ?insa ne kawai suka kira suka sanar masa gata sun fita yasa su bi su.
Sai da ya ga tayi laushi da fa?an da yay mata sannan ya koma mata nasiha. Ya mi?a mata ATM yana fa?in, "Gashi inji Abbah. Zaki iya fitar da ku?i yanzu a bank accaunt ?inki. Saura kuma kiyi musu sukuwar salla kinji ko?".
Baki ta tunzura gaba. "To ni indai ba saka kati ba a waya mi zanyi da su Yah Omar. Sai kuma idan inason shan ice-creem ne".
Bugu ya kaima bakinta yana fa?in, "Oh maganar shegen ice-creem ?in nan bazai bar shegen bakinkin nan mai kama dana tsutsa ba kenan".
Saurin kaucewa tai tana sake kumbura fuska, ta kwasa da gudu batare da taga tafiyar tasu data so ganiba. Aiko Yusrah da Amal sai kwasar dariya suke daga cikin mota. Duk wannan abu a gaban idanu Joy da Miracle da Gebrail dake can gefe ya faru.
Cike da mamaki Gebrail yace, "Wai wannan ?an yarinyar aka bama damar ciran ku?i a bank yanda ta gadama. Amma mu ga Brother Yoohan ya hana a zuba mana ku?in daya haura dubu hamsin tsabar ya rainamu".
Joy tace, "Shegiyan yarinyar nan family ?inta kudine da su shiyyasa takema mutane iskancin data so. Ni dama muyi joining ?inta mu cinye ku?in".
Tsaki Gebrail yaja yana fa?in, "Mumu! Ance miki bata da basira ne kamar ke. Bayan kun nuna bakwa sonta sai ta yarda daku yanzu. Yaran arewa ?in nan fa shegen wayone dasu more especially yaran Hausawa ?in nan. Balle wannan mai aiki da aljanu ?in nan, dan idanunta kamar na Google suke a gidan nan".
Masifa Joy ta fara masa saboda yace mata Mumu. Nan take suka har?ume fa?a Miracle data tsunduma duniyar tunanin akan zancen ku?in Nu'aymah ta shiga rabasu daga zaune dan har yanzu ?afarta batai garau ba sosai. Ga tabon fashewar da tayi a baki akai mata ?inki nan ra?am ya zame mata tambari????.

_____________

Oho, Aymah bama tasan sunayi ba. Dan tana can ta ?ora layinta a waya tana jiran awannin da suka bata ta fara kira da shi su cika ta kira Umm da baba malam da hajjo dan tsabar zumu?i. Kota Yoohan da ya sai wayarma ba'ayi bawon ALLAH??.
Ganin dai lokacin yayi dare dole ta ha?ura sai da safe. Tana kuwa idar da salla sai ga massege ya shigo mata. ?aukar wayar tayi ta duba. ?aya daga kamfani ?aya kuma credit card ne aka lodo mata harna dubu biyar. Basai ta nema ba'asi ba, dan ta ga sunansa ne. Amma maimakon tai tunanin nemar lambarsa ta fara kiransa sai ta kira Umm ?inta. Dan tasan baba malam kam yanzu yana massallaci bai fito ba.

¡ï¡ï¡ï

Yau kwanaki biyu kenan da zuwan su Amal gidan, ranar litinin bayan sallar la'asar momy da su mama debora suka tafi church. Blessing taja Uwaliya suka tafi kasuwa cefane. Su joy kuwa suna school. Hakan yasa gidan yin shiru dan da alama ma Nu'aymah ita ka?aice. Bata damuba dan ko tsoro bataji. sai ma ta bu?e data ta shiga cheating da su Yusrah dan yanzu duk ta koma harkokinta na yanar gizo numbers ?in ?an gidansu da ?awayensu kuwa duk su Amal sun tura mata har ?an orphanage. Hakan yasata sake samun abubuwan ?ebe kewa tanata hidimarta hankali kwance kamar bata da damuwar kowa a ranta.

Shiru babu wanda ya dawo har magriba ta rufa. Aymah dake ?anjin ?afarta na mata ciwo sama-sama tun a daren jiya ta mi?e da ?yar tana yamutsa fuska dan tasan dai period ?intane ke nuna alamun ya kusa zuwa. Alwala taje tayi tazo tai sallar magriba. Tana idarwa ta mi?e ta fito waje saboda motsi da taketa faman ji tun tana salla. ita a zatontama ko Uwaliya ce suka dawo. Sai dai a mamakinta sai bataga kowaba a falon, batare data damu ba ta juya ta koma cikin bedroom ?inta bayan taje ta rufo ?ofar falon data gani a bu?e.
Tana shigowa ?akin aka kashe fitila duhu ya mamaye ?akin Tare da rungumota aka matse. Tashin hankali da ba'a saka masa rana. Duhu shine abu na biyu da Aymah ta tsana a rayuwarta bayan allura. Gashi yana mugun yin tasiri akan lalurarta. Aiko a take ta daddage ta ?walla wani irin gigitaccen ihu da sai da muryarta ta amsa kowanne kusurwa da bango da ke a cikin gidan...........?

??Tofa, wane hege ne zai ?allo mana ruwa kuma Aymah?????. Ga Dafta yayi nisan kiwo??????.



_____________________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________


Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.[6/16, 2:36 PM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.


No. 54

_________________
_*HAJARA COLLECTION, HAJARA COLLECTION, HAJARA COLLECTION, HAJARA COLLECTION._*

_Ina mata masu son ingattun kayan kamshi: Na kece raini? Kayan mata masu sa kishiya k'wafa? Bikin dangin miji ba za'a baki yankan albasa ba da wankin tumatir? To matso kusa domin HAJARA COLLECTION ta kawo muku kayayyaki na gyara ciki da wajen mace, Wanda suka kunshi:_

_Khumrahs: Sudaniyya, Chadian, Dufr, Fara da brown, Kai harda masu flavours... _

_Akwai turaren wuta irin su sandal, Hawi, Alut, Gab gab da sauran su.._

_Akwai turaren tsugunno dana jiki original gangariya tafiyayye dan gaske_

_Hajara collection ta kawo muku air fresheners, Mopping sprays da turaren wanki..._

_Akwai herbal organic soap wato sabulun gyaran jiki na maida tsohuwa yarinya.._

_Sannan Hajia hajara collection tana gyaran jiki.. Tana kuma siyarwa da kayan gyaran jiki na dilke set, Fata tai luwai luwai kamar ta jarirai.._

_Akwai special bridal spa wato gyaran jikin Amarya... Duk Amarya mai son tadinga kamshi har bayan shudewar bikinta to ta nemi hajara collection.._

_Akwai duk wasu nau'in kayayyakin turare masu kamsasa unguwa baki d'aya, Ki mopping tiles suyi sati suna kamshi, Kayan Haj hajara collection akwai inganci sosai._

_Akwai page dinta a favebook mai suna *GIDAN KAMSHI* ga mai son zuwa ya duba hajarta, Ko kuma ya tuntubeta a number wayarta kamar haka: 09032069304_

_Adireshi: KANO NIGERIA, MARIRI dake Kan titin MAIDUGURI RD. KANO STATE.._

_TANA BADA KAYANTA AKAN FARASHIN SARI KO SAYA DAYA DAYA, SANNAN TANA TURA KAYANTA A KOINA AFADIN NIGERIA_

_AVAILABLE IN WHOLESALE/RETAILS. Nationwide deliveries. 100% tested and trusted...!!!_

_Kyau, inganci, Rahusa... Sai kayan HAJARA COLLECTION....!_

_idan anje siya ace daga zafafa biyar.. Akwai special package da Za'a hada maka masu kamshi?????????¡á?_

_______________

No. 54

............Ihun Nu'aymah yayi dai-dai da shigowar motocin guards ?in Yoohan da sukaje taryosa a airport batare da kowa na gidan ya san da dawowar tasa ba. Ba ?aramin fa?uwa gabansa yayi ba. Ya ?alle murfin motar da hanzari batare da ya jira an bu?e masa ba ya fice.
A dai-dai wannan lokacin kuma su Momy ma suka dawo daga church. Ihu na biyu da Nu'aymah ta sake ?walawa ya sake shiga kunnuwansu suma. Har rige-rigen fitowa suke a mota kowa na zare idanu da kiran Jesus.

A ciki kuwa, tun a ihun farko da Aymah tayi Gebrail ya ru?e. Yay saurin sakinta daga rungumar da yay mata jikinsa na ?ari. Fa?uwar da tayi a kan hannunta ne yasata sake ?walla ?ara ta buyu a take ta san?ame a sume.
Da lalube ya bu?e ?ofar ya fito, kirif ya kife ?asa a cikin falon. Goshinsa ne ya bugi tiles sai ga jini. Bai damu ba, ya mi?e da sauri zuciyarsa kamar zata zubo ?asa saboda firgici da tashin hankali. Ya kai hannu ya murza key ?in data sakama ?ofar falon, zai bu?e ?ofar kenan aka turo. Da sauri ya koma bayan ?ofar ya ma?ale fitsari na zubo masa a jiki dan jin ?amshin turaren Yoohan, hannu yasa ya danne bakinsa da sauri.
Kasancewar Yoohan a rikice ya ke hankalinsa bai kai ga Gebrail ba, ?akin Nu'aymah kawai ya tasarmawa yana ?wala kiran "Zeeynab! Zeeynab!! Where are you?!".
Da wannan damar Gebrail ya fita a guje zuwa ?akinsa hannunsa tare da goshinsa dake zubda jini. Akan idanun Uwaliya dake shirin fitowa daga ?akinta Gebrail ya fito daga sashen Aymah. Sun dawo suma babu jimawa. Sai dai ganin lokacin salla na ?ara wuceta ya sata nufar ?akinta da nufin sai tayi sallar sannan taje ta sanarma Aymah sun dawo. Blessing kuwa tana can backyard tana tattaro shanyar da tayi kafin su fita. Ihun Aymah kawai taji hakan yasa suka shigo falon kusan a tare da su momy da suka dawo church.
Gaba ?aya Yoohan yama rikice, ya rasa miya kamata yayi saboda ganin duhu a ?akin Nu'aymah daya shiga. Da ?yar ya iya lalubar makunnar fitila ya kunna. Ganinta yashe a ?asa ya sakashi zabura kanta yana sake ?wala mata kira da wata irin razananniyar murya data sake rikita su Momy Destiny da ke shigowa sashen.
Gaba ?ayanta ya ?ago zuwa jikinsa, ya sakata a ?irjinsa yana bubbuga fuskarta da cigaba da kiran sunanta. Fahimtar da yay numfashinta yayi nisa sosai ya sakashi mi?ewa da ita gaba ?aya zuwa gado. Su dai su Momy sunyi cirko-cirko kowa yana tambayar kansa miya sameta?. Babu mai basu amsa, dan haka suka cigaba da kallonsa.
Shimfi?eta yay a gadon ya shiga murza tafin hannunta. Sai kuma ya koma ?afafunta. Babu dai alamar zata motsa. Kansa ya dafe yana ambaton sunan ALLAH. Ya kai tsahon seconds sha biyar kafin ya koma ?asa gaban gadon ya dur?usa saitin fuskarta. Bakinsa ya ?ora saman nata ya toshe mata hanci da yatsunsa biyu ya shiga jawo numfashinta cike da dabararsu ta likitoci. Kusan tsahon seconds ashirin kafin ta kawo wani irin dogon numfashi tare da zabura ta saki wahalalliyar ?ara saboda sakin mata baki da yayi.
Zabura tai ta haye jikinsa dan ya dawo bakin gadon ya zauna yana sauke ajiyar zuciyar jin da?in ganin ta farfa?o. Ta ?an?amesa tana fa?in, "Duhu Umm. Banason duhu ki samun fitila. Umm ki kiramin Abbana banason duhu Yaya Yoohannnnn!!".


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login