Showing 306001 words to 309000 words out of 325075 words
Mama debora, dan har yanzu suna nan a gidan su Yoohan ?in tare da jami'an tsaro. Tun jiya kuma Yoohan ya sanar musu da haihuwar Nu'aymah harma ya tura musu hoton jariri. Sunso kira tun da daren yace suyi ha?uri sai da safe. Aiko gari na wayewa saiga shigowar kiransu ta hanyar video call.
Nu'aymah tasha mamaki matu?a ganin wai harda Joy da Gebrail cikin ?an murnan haihuwarta. Sun mafi kowa za?ewar cewar zasuzo kano. Taji da?in hakan har cikin ranta, dan koba komai dai ba'a canjama tuwo suna. Dole su wannan ?an nata zai kalla matsayin dangin mahaifinsa. Sune kuma adonsa a cikin al'umma.
Baba malam shine ya tauna dabino ya bama jin jiri bayan yayi kiran Yoohan ya tambayesa akan yayi masa hu?uba kokuwa zaizo da wuri yayma yaronsa da kansa. Maganar ta bashi kunya sosai sosai. shi ko bama ?ansaba koshi kansa ai Baba malan ya isa da shi. Cikin jin nauyi yace, "Uncle dan ALLAH ka daina neman izinina aka. dukkan abinda ya dace da shi. Kai masa dan kaima ubane a garesa ai. Suna kuma asa masa sunanka, dan ina fatan ya zama mai gadon ?abi'u da ?yawawan halayenka da tarin ilimi".
Baba malam yaji da?i sosai da wannan girmamawa. dan haka yayma yaro hu?uba da suna Muhammad Soorajidden. Sai dai ya bar hakan a ransa sai ranar suna idan ALLAH ya kaimu. Ya dai sanarma Umm da hajjo kawai.
A washe garin data haihu da kwana biyu aka maido su Abban Abdallah gida daga asibiti. Dan baba malam dai da kansa ya ro?a Jay akan a bar maganar zuwa kotun ?in nan a barsu suji da ciwukan dake tare da su. Badan Jay yaso ba ya yarda da bu?atar ta baba malam aka rufe case ?in ma gaba ?aya daga can ofishinsu. jikin Abban Abdallah yayi sau?i, sai dai kuma fa akwai matsaloli sosai, dan sakamakon karayar da yayi a kafa?u wuyansa baya iya zama sam, gashi kansa ya bugu ?wa?walwar sa ta samu matsala daga ciki, matsala irin waddama tafi ta Nu'aymah muni. Baya gane wasu abubuwan yanzu tamkar ?aramin yaro, ko dubashi kaje yi sai dai ya dinga kallonka kamar wani soko.
Addah ma dai al'amari ya tsananta a gareta, duk ta rame ta lalace tayi ba?i. Har yanzu da tayi tari kuma sai kaga jini duk da dai ya ragu ba kamar da canba.
Al?awarin ALLAH ya cika ta ?auki gudan jinin Yoohan da Nu'aymah a hannunta. Tai dariya tai kuka abin tausayi. Abban Abdallah kuwa koda aka kai masa jaririn kallonsa kawai ya dingayi amma babu bakin magana, hasalima ba wani fahinta yayi da ?yau ba sai da Monyn Abdallah tai masa bayani, dan suna nan kano sunma dawo gaba ?aya. Cikin karkacewar baki ya nuna Nu'aymah ya nuna jaririn yana magana yawu na dilalowa. Yace, "Mamana. ?anta?".
Kai Momy ta jinjina masa. Hakan ya sakashi yin murmushi mai ciwo sai ga hawaye na zirara masa da gudu. Sosai hakanma da yayi ya bama kowa mamaki, dan baya magana balle nuna fahimtar mutane.
Ranar dai ansha sabon kuka a gidan, dan komai sabo ya dawo a zukatansu. Sai da baba malam ya sake musu nasiha sannan suka samu nutsuwar zukata.
?an Abuja basu sami isowa kano ba sai kwana hu?u da haihuwar Nu'aymah. Ba ?aramin shan mamakin ganin da gidan da Aymah ta fito sukayi ba, sun sake tabbatar da lallai ita?in jinin babban gidace. Dan duk da kasancewarsu ba ?abila ?ayaba, ga abinda mahaifinsu ya aikata daya jawo musu ba?in jini a waje. mutanensu acan anan sai ake nuna musu mutuntawa da girmamawa. Hakan ba ?aramin sakasu jin kunyar Nu'aymah yayi ba. Mama debora harda kukanta kuwa. Dan batai zaton dangin Aymah zasu amsheau da hannu biyu kamar haka ba kodan cin kashin da taima ?arsu..
Washe gari ana gobe suna shima Yoohan ya iso tare da Juliet ?in Umar da baby Ayisha. Kai tsaye nan kano suka nufo dama. Inda Yoohan yay masauki a hotel da Omar ke jiransu. Juliet dai zuwa dare aka kaita gidansu Nu'aymah. Sunyi farin cikin ganin juna sosai, Juliet nata mamakin Nu'aymah da ?a. itako dariya ta dingayi tana rungume da Ayisha ?inta.
Su kansu Omar da Yoohan kallonta kawai suke. Daga baya Umar da Juliet suka basu guri. Tasowa Yoohan yayi yazo ya rungumeta yana sake godema ALLAH ?an jaririnsa na jikinsa.
Tai dariya da fa?in, "Silly boy duk ka wani rikice kai ka zama Baba ko?".
Dariya sukayi a tare cike da jin da?i da farin ciki. Yoohan ya sumbaci goshin yaron da fa?in. "ALLAH ya raya Sheikh to be insha ALLAH".
Murmushi kawai Aymah tayi da fa?in amin.
*_RANAR SUNA_*
Washe gari aka ra?ama yaro sunansa Muhammad Soorajidden a masalaci. Tare da doguwar addu'a a garesa. Kowa yaji da?in wannan suna musamman Nu'aymah da taji kamar ta ha?iye Yoohan dan farin ciki. Dan babu yanda batai da shi ya fa?a mata sunan jiya ba ya?i. Kusan ?arfe goma na safe kuma sai ga tarin alkairi daga Yoohan. Duk wani al'ada na hausawa a bikin suna sai da yayisa bisa shawarar Ahmad da Hamza manager.
Kowa kam ya yaba ?o?arin sa, baba malam ma ya dinga fa?a hidimar tayi yawa.
Amaryar jego tasha ?yau harta gaji. hakama ?an jinjiri Deen. Da yamma akasha walima a ?ofar gidan. wadda tai sanadin karyar da zukatan su Gebrail da su mama debora da suka fahimci Yoohan ?insu ya zama musulmi, basu nuna ?yamar hakanba ko a ransu, saima yanda tsarin yake gudana da ?abi'un musulman yasa Momy Destiny kasa yin shiru har sai da ta yaba. Dan har ranta abubuwan sun birgeta gaskiya.
Bayan tashi da ga walima ?arfe takwas na dare kuma wani tashin hankali ya biyo baya. Dan sama da ?asa an nema ?an jariri Deen an rasa. Kafin kace mi gidan ya hargitse. A take Nu'aymah ta sume musu sai da aka zuba mata ruwa. Yoohan na cikin ?imuwa shima aka ?wamushesa. Faruwar hakan a gaban mutane ya sa Omar da Ahmad da Omar ?in su Nu'aymah, da Abdallah da Naseer binsu a mota. Yayinda Nu'aymah ta fa?a miotar batare da kowa ya fargaba sai da sukai nisa.
A yau tai niyyar nunama Yoohan hoton papa da wadda suke zargin itace mahaifiyarsa. Sai gashi kuma abinda basuyi zatoba ya auku...........?
'Hummm mikuke tunani masu karati?????'.
ZAFAFA BIYAR 2021
Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????
Mamu gee??
MIN ?ALB!!????
Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????
Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????
Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????
Duka akan farashi mai rahusar gaske.
Kamar haka????????
?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????
ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????
09033181070
????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????
ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.
[7/8, 7:51 PM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.
No. 76
.............Gaba ?aya gidan ya hargitse. Su Naser dai sunbi motar data ?auki Yoohan a mota, sai dai babu tabbacin zasu iya cimmasu, musamman daya kasance dare ne.
Afrah da yake tazo wajen sunan ce tai azamar kiran Jay ta sanar masa, shima kansa hankalin nasa ya tashi matu?a, amma sai ya shiga kwantar mata da hankali akan karta damu, indai da waya a jikin Yoohan gano inda ya ke abune mai sau?i, ya kuma tabbatar a duk inda za'a kai Yoohan Deen na wajen insha ALLAH.
Suna yanke wayar yay kiran su Aliyu ya sanar musu. Tare da tura musu Number Yoohan dan yana son a bibiyesu da sauri kafin suyi tunanin yadda wayar a wani waje ko wani abu daban. Haka kawai a ransa ya kejin wannan aikin papa ne.
Lallai hikimar Afrah na saurin kiran Jay ya taimaka ainun. Dan cikin amicin ALLAH kuwa ta hanyar bibiyar wayar Yoohan ?in da ke a jikinsa suka samu nasarar sanin inda aka kaisa.
_______¡ï
A ?angaren Yoohan kuwa an shammacesa ne. Dan yana tsaka da firgicin jin cewa ba'aga Deen ba, da cewar Nu'aymah ta suma juwa ta nema kwasarsa. Yana dafe kansa kawai yaji an jasa ta ?arfi an tura a mota, al'amarin kamar wani wasan yara. Suna sakashi a motar suka ?ora masa bindigu. Binsu kawai yay da kallo ?aya bayan ?aya ya girgiza kansa. Kafin yace wani abu ?aya a cikinsu yace, "Indai kana bu?atar ?anka a raye ka bimu salin alin".
Guntun murmushi kawai yayi ya ?auke kansa. Papa yana Nigeria kenan, dan a take ya gama fahimtar su ?in yaran papa ne. A ransa yake tunanin shin da papa na bu?atar ganinsa sai ya bi ta hanyar sace masa yaro kenan? Minene amfanin yin hakan to?. (tsoron a kamashi mana) zuciyarsa ta raya masa. 'To ashe kuwa shi da kansa zai dam?a papa a hannun huku yau ba sai gobe ba'.
Ganin baice komaiba yasa yaran ?auka yayi ladab ne. A haka suka iso wani hotel. Duk maida bindugunsu sukayi a jiki daga su har Yoohan suka fito a motar. Yaji a ransa zai bisu kamar yanda suke bu?ata. Sun shiga cikin hotel ?in babu wani alamun rashin gaskiya tattare da su. Hasalima sun shiga a rarrabe ne. Yoohan tare da ?aya a cikinsu, suma sauran biyun suka shiga su ka?ai.
Shi Yoohan sun wuce cikin hotel ?in direct, sauran kuma suka tsaya reception kamar dai wani suke jira. Yoohan dai yanata bin hotel ?in da kallon nazari har suka ?arasa ?aki mai lamba 23 vip section. Knocking ?ofar yayi sau ?aya, sai ko gashi anzo an bu?e. da ido yayma Yoohan alamar ya shiga. Yoohan yay masa wani gajeren murmushi ya shige ?akin, sai y bisa a baya yanayin ?wafa. Dan yaji haushin murmushin Yoohan ?in har ransa.
Ko ka?an Yoohan baiyi mamakin cin karo da Momy a ?akinba. Dan dama ai su zuciyarsa take raya masa gani ?in. Ya kauda kansa daga kallonta saboda shegun kayan dake jikinta bata da maraba da tsirara. Takowa tai gabansa tana kwasar dariya da tafa hannaye ta shiga zagayesa.
Hannayensa kawai ya tura cikin aljihun wandon shaddarsa ya rumtse idanunsa. Sai da ta zagayasa sau kusan uku kafin tazo gabansa ta tsaya daf tamkar zata rungumesa. Ko motsi kuwa baiyiba, bai kuma bu?e idanunsa ba.
Cikin ra?an maganar sha?iyanci da jin alfahari madam Chioma tace, "Abin mamaki ko my boy, haka muke ni da papanka kullum cikin bama mutane mamaki". Sai kuma ta ?yal?yale da dariya mai cin rai tana ja baya. Komawa tai bakin gado ta zauna tana wani lashe baki da ban?aro ?irji. Tare da jan rigarta sama sosai cinyarta ?aya ta fito waje idonta akan Yoohan da har yanzu nasa idanun ke a rufe. Cike da salon iskanci ta sake narke idanu tana lasar la??anta.
"My boy karka takura kanka da tunani, dan baka bu?atar hakan musamman akan soyayyar jaririnka, oh sorry jikana nefa ashe". Ta kwashe da dariya sanna ta cigaba da fa?in, "Yi ha?uri my boy na mantane. Ta hanya ?ayane kawai zaka iya cetar my grandson John. Dan nice ka?ai zan iya kaika inda zaka samesa. Hakan kuma bazata kasance ba sai ta hanyar biyamin bu?ata ta. Hhhhhh My lovely john dolene fa na ?an?ani zumar nan taka da kaketa min rowa, dan itace burina tun kana shekaru sha takwas a duniya. Hhhhhh kaga kuwa ai bai kamata nasha wahalar dakon lokaci ba, kaima nasan zaka tausaya min dear soooon". Ta ?are maganar da wani salon iskanci tamkar zatai kuka. Sai kuma ta taso zuwa gabansa ta tsaya tana matso hawayen da suka cika mata idanu.
Hannayenta ta ?ora akan ?irjinsa ta fara ?alle ma?allin shaddarsa tare da cigaba da fa?in, "Karka damu duk ma na yafe maka wahalhalun dana sha a wa?ancan shekarun kaji baby. Dan wannan daren kawai ya wadatar da cike gurbin duka sauran dararen da suka shu?e".
Duk wannan iskanci da madam Chioma keyi Yoohan na tsaye tamkar gunki, har yanzu idanunsa a rufe. Sai da takai ?arshen duka ma?allansa tana sambatun haukan zantukanta, ta tura hannunta cikin rigar ta fara shafa ?irjinsa ta saman singlet ?insa. Wani irin cije baki yayi ya hanki?ata baya da iya ?arfinsa.
A take ta saki wani irin wahalalliyar ?ara saboda da gaske ta bugu. Da sauri yaran da suka kawosa wajen suka zagayesa da bindugu. Bu?e idanunsa dake a matu?ar jazur yayi akansu, ya wani ?auke kai irin ba kune a gabana ba ya maida kan madam Chioma dake kwance ?asa wanwar tana numfashi da ?yar saboda azaba.
A hankali ya fara takawa gareta fuskarnan kanta tayi jazur kai kace aman wuta zatayo. Suko yaran madam Chioma na biye da shi da bindiga abin nasuma abin dariya??.
?afarsa ya taka a samna gadon ya ran?wafo kanta. Wani murmushin tsantsar tsana ya jefeta da shi tare da nunata da ?an yatsa. "Na tsaneki, har cikin raina na tsaneki, tsana irin wadda ban ta?ama wani mahaluki ita a wannan duniyarba. Indai nine zaki mutu da takaicin rashin samuna har ?arshen numfashinki. Nayi takaici mai yawa akan kasancewarki mahaifiya a gareni. Bakuma zan ta?a yafe miki ba har abadan tunda ke karya ce wadda sam bata da zuciya a ?irjinta balle ?wa?walwar tunani. Badan ke uwata bece da yau na tabbatarma duniya ke ?in dabbace, a cikin dabbobinma kina jerin aladu dan sune basu banbance junansu wajen neman kansu. Wlhy kinji na rantse ko tabon ?warzane na samu a jikin yarona saina halakaki da wannan hannun nawa". Ya kai ?arshen maganar yana wara yatsun hannunsa da jujjuyasu akan fuskarta.
Da gaske tsoro ya shigi Madam Chioma, dan tunda take a rayuwarta bata ta?a ganin irin wannan fusata da fushin na Yoohan ba. Tsaye ya mi?e yana zuba mata wani mummunan kallon tsana da ?yama.
Da sauri ta zabura ta mi?e duk da azabar da bayanta ke mata. Tace, "Ku ?auremin shi, wlhy koda ?arfi saina lashi zumarka John. Kaje kaita tsanar tawa kai ya dama wannan kuma, ni ban tsaneka ba. Ba kuma zan tsneka ba".
Kafin Yoohan yay wani yun?uri kuwa suka dabaibayesa da igiya, duk yanda yaso ku?utar da kansa ya gagara hakan sam, dan tsam suka ?auresa a tsaye sannan suka kamashi suka ajiye a kujera suka sake ?aurewa suna dariyar yanda sukaga yana wani irin huci na zafin zuciya.
Itama kanta Madam Chioma dariyar take tayasu da iya ?arfinta. Ta tashi tsaye da ?ar tana ri?e ?ugu. Gabansa tazo ta tsaya tana cije baki. "John kana wasa dani ko? Na fika hatsabibanci yaro. dan tunkan asan za'a haifeka nake da taurin kai. Ai tunda nayi al?awarin saina cikama rayuwata".
Lokacin da su Yoohan ke wancan dabi shi da madam Chioma su Nu'aymah suna shigowa cikin hotel ?inne tare da jami'an tsaro. Dan tuburewa tai akan saita biyosu. Ganin yanda ta rikice ?inne ya saka Omar bada shawarar aje da ita ?in. Sai da jami'an tsaron sukai magana da manager ?in hotel ?in sannan suka nufi cikin hotel ?in kamar yanda alama ke nuna musu dai-dai inda wayar Yoohan take. Wadda toshewar basirar madam Chioma baisa ta kawo a ranta sanadin wayar ballinsu zaiyi ruwa ba.
Dai-dai madam Chioma ta ?ora kanta saman wuyan Yoohan tana shinshina kamar wata mayya ko tunkiya, hannayenta duka biyu na akan jikinsa. wani irin masifar tafasa zuciyar Yoohan keyi tamkar zata faso ?irjinsa ta fito waje. Sai ko faman taunar lips nashi yake da masifar ?arfi, a ?aure yake, bashi da wata damar ?aukar mataki akan uwar tasa.....
Da sauri ta ?ago saboda jin an bu?e ?ofar. Hakama yaranta dake tsaye a gefe kawunansu a ?asa duk zabura sukayi suna rarumar bindugunsu...
"?asa gaba ?ayanku, duk wanda ya ta?a wata bindiga anan kuwa a bakin ransa".
?aya daga cikin jami'an ya fa?a a tsawace yana nuna yaran madam Chioma. Da sauri ta fiddo tata ?ar ?aramar bindigar jikinta ta ?ora bisa kan Yoohan daya bu?e idonsa a hankali ya sauke su akan Nu'aymah da ke shigowa tare da Jami'an.
Cikin rawar jiki data murya Madam Chioma tace, "Ku fita a ?akin nan kona tarwatsa masa kwanyar kai duk da kasancewarsa ?ana".
Da sauri Nu'aymah tace, "?arya kike munafuka azzaluma. K! Ba mahaifiyarsa bace ba. Yah Yoohan wlhy ba itace mahaifiyarka ba ?arya takeyi". Tai maganar da fashewa da kuka tana zaro hoton nan daga envelope ta nuna masa balarabiyar