Showing 234001 words to 237000 words out of 325075 words
wutiri. Dakatar da ita yayi ta hanyar cewa, "Jirani".
Da mamaki ta juyo ta kallesa. Sai dai tayi saurin ?auke kanta ganin towel ne kawai a jikinsa shima. Jallabiya ya ?auka ya zura a jikinsa yazo inda take. nuni yay mata data gyara tsaiwarta a bayansa. Zatai magana ya ?an cije lip ?insa na ?asa da girgiza mata kai yana yin luuu da idanunsa dake jajur ka?an. Bata iya yin maganarba kuwa. haka ta bisa sukai salla raka'a biyu. Ya juyo ya dafa kanta yana karanta addu'ar da baba malam ya koyar da shi tun daren aurensu, kamar yanda kuma yay masa bayani dalla-dalla akan tsarin aure a musulince tun wancan lokacin,
??????????? ?????? ?????????? ?????????? ???????? ??? ??????????? ????????? ????????? ???? ???? ????????? ??????? ??? ??????????? ????????.
*_Allahumma innee as-aluka khayraha wakhayra ma jabaltaha 'alayh, wa-a'oothu bika min sharriha washarri ma jabaltaha 'alayh._*
_Ya ALLAH ina rokon Ka laherinta da alhrin da Ka dabi'antar da ita a kansa, kuma ina neman tsarinka daga sharrinta da shaarrin Da ka dabi'antar da ita a kansa._
Ya kuma ?orawa da wasu addu'oin gwargwadon saninsa sannan ya mi?e yay shafa'i da wutiri da ?yar. Itama wutirinta tayi. Bayan sun idar ne ta fahimci bashi da lafiya. ?ulle masan da cikinsa yayine ya sakashi kwanciya ya ?ora kansa bisa cinyarta yana matse fuska. A rikice ta waro idanu waje tana tambayarsa, "Baka da lafiya ne?".
Bai iya ya bata amsaba. Sai hannunta daya ri?o ya matse cikin nasa jikinsa na ?an rawa. Ru?ewa ta sakeyi ganin yanda yake zufa a goshi jikinsa na wani irin tsuma. Rungumo kansa tayi da ?yau ajikinta ta fashe da kuka tana fa?in,
"Na shiga uku ni Nu'aymah. Yah Yoohan miya sameka? dan ALLAH ka tashi muje asibiti, ka tashi dan ALLAH ".
Duk da a halin da yake a ciki sai da ta bashi tausayi, yanda ta fashe da kukan kuwa har cikin ransa. Hannunta dake a cikin nasa ya ?ago da ?yar ya ?aura akan mararsa datai wani irin ?aukar zafi dayin tauri ya danna. Zata ?ara magana ya manne bakinsa akan nata.
Da farko Aymah tayi tunanin zafin ciwo ne ya sakashi aikata hakan. Dan jikinsa ?ara ?arfin karkarwar data fi ta farko ya kamayi lokacin daya fara kissing nata. Sai dai fa ganin lamarin yana neman zarta wayonta ta fara ?o?arin turesa. Sosai hakan ya gagareta, ya bala'in birkice mata a namijinsa. Daga ?arshema ?aukarta yayi gaba ?ayanta zuwa gado. Duk kukan da take masa da son sauka a jikin nasa da alama ma bayajinta. Dan duk wanda ya duba Yoohan a wannan lokacin yasan sam baya a cikin hayyacinsa. Idanunsa kansu a rufe suke gam yama kasa bu?esu balle yaga halin ru?ani da tashin hankalin da Aymah take a ciki. Fincike kayan jikinta ya shigayi tana ?o?arin hanashi cikin kuka.
Ro?onta shima ya shigayi cikin wata irin murya mai ban tashin hankali. "Please karkice a'a. Idan kika hanani kanki zan iya mutuwa Zeeynab. D....da....dan ALLAH N...u...ay...mah". Duk da tashin hankalin da Nu'aymah take a ciki na fahimtar abinda yake shirin aikata mata sai da yanayinsa da yanda yake magana ya nema tarwatsa mata zuciya. Gaba ?aya ya birkice mata kamar bashiba. Yanda take hawayen neman ceto da son ya barta haka shima hawayen neman agaji da taimakonta matsayin halalinsa ya keyi. A gefe kuma yana mata abinda tunda uwatata ta kawota duniya wani bai ta?a mata koda makamancinsa ba. Duk da ?arancin shekarunta da shiririta tasan minene aure. Duk da bawai komai da akeyi a cikinsa ta sani gatse-gatse ba saboda yanayin tarbiyyar data tashi a ciki ta kulawar iyaye da rashin tarkacen ?awaye.
Duk da baya a cikin hayyacinsa sai da UBANGIJI ya bashi dama da ikon karanta,
?????? ????? ????????? ?????????? ????????????? ????????? ???????????? ??? ???????????.
*_Bismil-lah, allahumma jannibnash-shaytan, wajannibish-shaytana ma razaqtana._*
_Da sunan ALLAH. Ya ALLAH! Ka nisantar da shaidan daga garemu, kuma ka nisantar da shaidan daga abin da Ka azurta mu da shi._
Kamar yanda aka koyar da shi. Lokacin da Aymah ta sake jin ba?on al'amarin da yafi komai gigitata fiye da duk abubuwan da yay mata a farko tuni sai numfashinta ya shiga neman shi?ewa. Kuka take iya ?arfinta tana kiran baba malam da Umm suzo su taimaketa. Hajjo kanta da Muhammad sunsha kira. Kai duk ?an gidansu ma babu wanda baisha kiran neman ceto ba hatta da Yah Ab da Nasir??, su Ananah kansu da su Gwaggo (kakarta data haifi Umm) sun sami nasu rabon. Tun tana ha?ashi da ALLAH harta koma cemasa "Idan yana ?aunar papa da Momy (Madam Chioma) yayi ha?uri, ta rantse tabar masa tsiwa bazata sake ba. Duk abinda ya keso zata dingayinsa. Ko ?an gidansuma ta daina fa?a dasu, idan mutum ya mata abu zata barsa da ALLAH kawai????. Na tabbata da ace Yoohan cikin hankalinsa yake babu abinda zai hanashi shan dariya da sumbatun shiriritar Nu'aymah. Tunma tana iya kukan da ro?o harta gaza bakin ya mutu ta tafi sumar wucin gadi........
Wannan lamari sai da tafiya hutun wucin gadi dan tausayin jikar ?an jibiya????????.
*_ABUJA NIGERIA_*
A firgice ta farka da ga razanannen mafarkin daya risketa cikin barcin daya ?auketa bayan dawowarsu wani taron karammawa da akaima papa, kasancewar sa dattijon da akeji da shi a yankinsu. Sannan gashi babban Pastor da ba Nigeria kawaiba har wasu ?asashen ?etare yana baza komarsa. Wannan taron karammawa ya gudana ne a Abuja bisa jagorancin ?ungiyar Christians reshen catholic. An karamasu su bakwai. sai dai papa shine yafi kowa ?aukar wannan jinjinar girmamawa.
?unbin gajiyar data samo acan ne ya saka suna shigowa gidan kaya kawai ta cire ta kwanta ko wanka bata iya samu tayi ba. A cikin wannan barcine tai gamo da mummunan mafarkin da ko'a labari bata fatan tabbatuwarsa. A zabure ta mi?e zuwa inda ajiyayyen asirinta yake na tsahon shekaru kusan goma sha uku. Rawa jikinta ya kamayi kamar mazari ganin ?ullin da akaima igiyar cikin tukunyar ya warware. Da sauri ta ajiye tukunyar a ?asa saboda karkarwar da hannunta keyi gudun karta yaddata. Waya ta jawo a ru?e tai kiran ?awarta. Bugu biyu Madam Rebecca dake holewarta da wani yaro a gidanta dan mijinta baya ?asar yana can harkar kasuwancinsa ta ?aga tana ri?e hannun matashin yaron ?an shekaru ashirin da uku daga she?ancin da yakeyi a jikinta.
"Sorry Baby. just 5minutes". Ta fa?a tana masa kiss da kai wayar kunnenta. Duk Madam Chioma tana jiyosu, ta riga tasan ?awar tata kullum bata rabo da yara ?anana tare da ita. Sai dai bama wannan bane damuwarta a yanzun. Damuwarta abinda taci karo da shi. Muryarta na rawa tace, "Rebecca! Tawa ta ?are".
Cike da tsoron jin yanayinta da furicinta Madam Rebecca ta tashi zaune tana tambayarta miya faru?. Cikin kuka rurus Madam Chioma ta zayyane mata komai game da mafarkinta da kuma abinda ta gani a tukunyar tsafinta. Wani shegen murmushin mugunta Madam Rebecca tayi. A fili kuwa sai tace, "Kinga kwantar da hankalinki, bara na gama da babyn nan na gabana zanzo gidan".
Da matu?ar tashin hankali madam Chioma tace, "Haba Rebecca. ina miki maganar matsalata kina magana irin haka? ki tausaya min mana. Banason na rasa Yoohan a rayuwata ko cika burina ban samu nayiba".
"Hah!! Kinada matsala Chioma. Kema kinsan inaa wannan yanayin babu abinda zan iya miki koda nazo. Garama kiyu hakuri ki bani 1hour kawai". Cike da matsanancin takaici Madam Chioma ta yanke wayar. Maida akalar kiranta tayi ga Number Yoohan. Sai dai harta yanke ba'a ?agaba. Dan a lokacin bama wayaba har ita kanta dake matsayin uwarsa ya manta da ita a duniya. Nu'aymah kawai ya sani a yanzu, ita ka?ai kuma yake gani.
Ta jera masa kira kusan biyar babu amsa. Hakanne ya ?ara rikitata ta koma kiran Solomon. shima dai akai sa'a bai ?agaba. Dan a lokacin yayi barci saboda gajiyar yawon da sukasha, yana dawowa kuma ya samu wata ?ar baby suka shige da ga ciki. Ai saita sake haukacewa. A ru?e ta fara ha?a kayan tafiya ?auyensu Madam Rebecca, dama daga can aka yo mata aikin. Dan bazata iya kwana garin Abuja ba batare data san makomar abinda ta ganiba. Bayi ta shiga ta facaccala wanka ta fito. Yanda take komai a birkice sai ka ?auka tama zare ne. Sai da ta kimtsa tsaf ta fito jaye da ?aramin trolly da handbag. Sashen Papa ta nufa, kamar yanda tayi hasashe kuwa ta samesa a falonsa zaune shi da Uncle Godwin suna tattauna mai fishshesu. Da ?yar ta iya ?o?arin control ?in ru?aninta suka gaisa da Godwin ?in. Papa dake binta da kallo ya mi?o mata hannu alamar tazo garesa. Zuwa tayi ta zauna a jikinsa cike da dauriya, ta ?ora kanta a kafa?arsa. Kiss ya bata a goshi da bakinta yana fa?in, "Are you Ok?". Kanta ta daga masa. Murya a sanyaye tace, "Yes. I'm. Kirane ya sameni na gaggawa daga office ?inmu, akwai wani taro wai da zamuyi a Lagos dama tun kusan sati biyu, anata ?agawa kuma sai yau ne wai sukace gobe za'ayi, gashi yanzun an turomin sa?o ni akeson na halarci wajen wai kuma".
Tuni fara'ar papa ta ?ace a fuskarsa. Dan yana tsananin sonta, koda wasa bayason tanayin nesa da shi. Amma kuma bayason ?acin ranta. Zai yi magana tai saurin ?ora yatsanta akan bakinsa tana fa?in,
"Please baby".
Ajiyar zuciya ya sauke a hankali. Badan ransa nasoba yace, "Okay. Yanzu kina bu?atar wani abu ne?".
"No thanks you dear. Basai na ?aura maka wata wahalaba ma".
"Bakinta ya sake sumbata, da murmushinsa na yake yace, "Babu damuwa zan miki transfer ?in ku?in shan ice-creem ".
"Thanks you baby". Ta fa?a tana sumbatar la??ansa da mikewa tsaye. Ta sake cewa "Bey".
Kusan a tare shi da Uncle Godwin sukace mata "Safe journey". Daga haka ta fice tabar papa da jimami. Duk da shima hakan wata damace a garesa da zai shanama tashi rayuwar.
Ko sallama batai da su mama debora ba ta fice abinta. Yaran kuwa suna can garden dama. Tana fitowa harabar gidan motar madam Rebecca na shigowa. Tsaki taja tare da nufar motar. Batare data yi magana ba ta bu?e gefen driver ta zauna. Reverse kawai Madam Rebecca tayi suka fice da ga gidan.
Sai da suka hau titi suka fara magana. Madam Chioma ta dage akan a yau zata wuce dan bazata iya kwana cikin abuja ba. Lalla?ata Madam Rebecca ta shiga yi akan ta bari su sami jirgin da zai kaisu jihar River state. Dan tafiyar mota ba abune mai sau?i a garesu ba. Da farko sam madam Chioma ta?i saurarenta. Sai da tai da gaske da tuna mata ka'idojin bokan sannan ta dawo hayyacinta ta amince zata kwana a gidan Madam Rebecca ?in. Can suka wuce. Sai dai a ranar sukai booking ?in jirgi. Tare da kiran bokan shima sukai magana da shi ya basu damar zuwa a goben. Da ga haka suka cigaba da tattaunawa akan lamarin Yoohan da Nu'aymah, dama basusan sunayi ba, dan su suna can a sabuwar duniya????.........?
Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????
Mamu gee??
MIN ?ALB!!????
Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????
Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????
Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????
Duka akan farashi mai rahusar gaske.
Kamar haka????????
?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????
ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????
0903 234 5899
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????
09033181070
????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????
[6/24, 12:35 PM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.
No. 62
............Iya wahala Aymah tasha a yau. Hatta shi kansa Sojan nata ya jigatu balle ita. Yama manta kansa matsayin likita, ya manta matsayin Nu'aymah ?ar shekara sha takwas kacal. Ya manta.. Ya manta... Da yawa.
Duk yanda yaso ?aga ido ya duba halinma da take a ciki ya kasa. Wani irin azababben ciwon kai ne da jiri ke yawo da ?wanyar kansa. ya yun?ura da ?yar ya sauka a gadon yana layi. Toilet ya nufa. da laluben bango ya ?arasa ciki, amai ya farayi babuji babu gani. Hannayensa duka biyu ri?e da kansa da yake neman tarwatsewa saboda azabar ciwo.
Duk da halin da Aymah take a ciki tana jiwo kakarin aman nasa. Sai dai ko idanunta bazatama iya bu?ewaba tsabar galabaitan da tayi. Kusan mintuna goma taji motsin fitowarsa. A yanzunma bata iya bu?e ido taga halin da yake a cikiba. Kunnenta dai na sauraren yanda yake fidda wahalallen numfashi, harya ?araso ya fa?a saman gadon yana ambaton sunan ALLAH. Hannunta taji ya kamo cikin nasa dake rawa. ?am ta ?ara matse idanunta zuciyarta na harbawa da sauri-sauri.
Haka suka kasance babu mai iya taimakawa ?an uwansa. Ga shi kuma barci ya?i ?aukarsu su duka. Ga ciwuka sun musu rijif musamman Aymah da ko maganinta dama bata samu damar sha ba na daren, ga yunwa da take bala'in ji a yanzu haka.
A hankali Yoohan da idanunsa ke a runmtse ya sake jan jikinsa kusa da ita. Muryarsa a ?ashe yace, "Baby. Are you ok?". Hawaye ne masu ?umi suka silalo mata, dan ita dai tasan she's not ok ?in nan. Jin bata amsashi ba ya sakashi bu?e idanunsa da ?yar yana taunar lip saboda azabar da kansa ke masa. Hannunsa ya ?ora bisa fuskarta ya shiga share mata hawayen dake ziraro mata. Cikin ra?ar magana kamar ?azun muryar a ?ashe yace, "I'm sorry. Forgive me Please Sweet girl". Ya kare maganar da ?ora kansa jikin nata shima hawayen na tarar masa cikin ido na tausayinta. Dan jikinta ya ?auki zafi sosai na zazza?i. Ga wani ?aunarta mai zafi na sake ?awainiya da zuciyarsa. Musamman da ya tuno sharrin da akai mata na zubar da ciki. Gashi shi kuma a yanzu ya sameta cikkakkiyar mace da ya zam shine namiji na farko daya fara ratsata. Hakan ya sake tabbatar masa da zarginsa akan gidansu.
A hankali ta juyo dan son shigewa jikinsa ko zata sami sassaucin azabar da takeji. sai dai kuma wani zafi ne ya ratsata har cikin ?walwar kanta. Ta saki siririyar ?ara da fashewa da kuka. "Wayyo Abba ya kashe muku ni. Ummuna zan mutu".
A tsananin firgice Yoohan ya zabura. Ya ri?ota jikinsa tare da saurin dafe kansa yana fa?in, "Achss! My head!. Baby Please i'm sorry, kibar kuka na ro?eki". Sosai ta mamu?esa tana cigaba da kukanta jikinta na rawa saboda zafin da takeji wajen na mata.
Gaba ?aya Yoohan sai ya sake ru?ewa. Duk da matsanancin halin da yake ciki haka ya ?auketa cak zuwa toilet yana layi, sai jera mata kalmar 'I'm sorry' yaketa faman yi kamar shima zaiyi kukan. A wahalcen ya shiga bata taimakon da ya dace yasan kuma zai taimaka mata a irin halin da take ciki. Ya dai sha raki. Dan da azaba ta isheta hardasu ALLAH ya isa tai masa cike da su?utar baki. Sambatu kuwa iri-iri wani abunma ita kanta batasan mitake fa?aba. Wanda tayi ?azun yafi wannan, sai dai na yanzu da yake yana a hankalinsa sai yaji ransa duk a jagule. Yana jin haushin kansa akan gaza ha?urin da yay yama tausaya mata kodan ?ananun shekarunta. Yanda take rabzar kuka shima ?walla sai famar tarar masa suke a cikin idanu. Da ?yar dai ya kammala kimtsata ya taimaka mata tasa bathrobe.
Yanzun ma da ?yar ya iya kawota falo ya kwantar saman sofa. Juyawa yay wajen gadon ya cire farin bedsheet ?in dan ya ?aci, sai dai bawani faca-faca ba. Jini ne ?is-?is irin na macen data rasa budurci musamman mai ?arancin shekaru irin nata. Har aransa yaji takaicin fara sanin matarsa a ?akin hotel, da yasan hakan zata kasance shikam da gida suka koma abinsu. Amma duk da haka wannan bedsheet kam bazai ?ara yarda wani mahaluki ya kwanta a kansa ba. Inda ma yaji da?i a ransa dama sabone aka saka musu kamar yanda al'adar hotel ?in take. A washing machine dake toilet ?in ya saka bedsheet ?in ya wanke ya busar da shi. Sannan shina ya tsaftace nasa jikin ya fito.
Kafin ya dawo gareta har barcin wahala yayi awon gaba da ita. Dan idanu ya rumtse sosai da cire tausayinta yay mata gashin ?aya tamkar da dubu. Cike da dauriya yay order ?in abinci dan yasan zataji yunwa. kuma ya tunama batasha maganinta ba. Ba'a rufa mintuna goma ba kuwa sai gashi an kawo musu. Lokacin yana ?o?arin canja musu bedsheet cike da ?arfin hali dan jiri yake gani. Ga ciwon kai kuma. Zuwa yay