Showing 294001 words to 297000 words out of 325075 words

Chapter 99 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29103

lokacin data tabbatar zai kubuce mata. Na jima da fahimtar tana sonsa amma sai na ?auka kawai ?uruciyace, sai da aka tsaida rana na fahimci yarinyata da gaske takeyi. Shine fa na samu Abban Abdallah da zancen kozamu samu mafita. Kai tsaye ya nunamin hakan bamai yuwuwa bane. Na harzu?a matu?a, dan ina bu?atar farin cikin ?a?ana, dan haka nace to kuwa sai dai kowa ya rasa. Da dai ya fahimci zan lalata komai bayan nasara dake tunkaromu sai ya lallasheni akan to na fahimcesa mana, mu bari ayi auren Nu'aymah da Abdallah. bayan komai ya faru Aymah ta mutu wajen aiki duk yanda zaiyi zaiyi a aurama Abdallah Adawiya. Na zauna nayi nazari sosai kafin na yarda da tsarinsa, dan nima a nawa hangen dukiyar da zamu mallaka ?in idan Abdallah ya auri Adawiya zata sake dawowa wajenane tunda jikokina sune zasu zama magadan Abdallah, daga haka muka cigaba da shirye-shiryen biki, sai dai kash ana gobe matakin cikar burinmu zai tabbata aka sace Nu'aymah. Ina mai tabbatar muku munfi iyayenta shiga tashin hankali a wannan lokacin, duk da ni ?aura auren Adawiya da Abdallah ya ?an min da?in da har tashin hankalina ya sassautu. Amma bayyana muku kalar ru?anin da Lurwan ya shiga a wannan ranar ba'a magana. Dan har sai da muka samu matsala kanmu ya rabu, ni haushina ?iyayyar da Abdaallah ya nuna akan yarinyata, shi kuma Lurwan takaicinsa su?ucewar damarmu. Daga baya dai muka dai-daita muka tafi shirya filan b. Iya bincike kuma munyi mun rasa gano yaya akai? ta wace hanya hakan ta faru? Sannan wanene ya aikata mana hakan? Da gaske mun fara zargin asirinmu ne ya tonu, sai dai har ?ura ta lafa bamuga wani alamar hakanba sai hankalinmu ya?an kwanta".
Karan farko Hajjo tai murmushi mai ciwo. Amma batace komaiba.
Addah ta cigaba da fa?in. "Mun sake son ?ulla auren Abdallah da Nu'aymah a karo na biyu. Sai kuma ga Naser ya dawo wai shima da soyayyar ta. Da alama kuma tayi shirin amsarsa. Sannan hajjo da Ananah sun goya masa baya a wannan karon. Shi kansa Sooraj mun fahimci so yake ya bama Naser ?in. Dan yanda suke takun sa?a da Abdallah baisa wani ya ta?a nuna goyon bayan Abdallah ba. Muna tsaka da neman mafita Abdallah ya saki Adawiya da Yusrah. Wannan saki shine ya kawo sa?ani mai girma a tsakaninmu. Dan nikam dai na tabbatar musu sai Abdallah ya maida Adawiya zan cigaba da basu goyon bayan cigaba da aiki tare. Amma sai Abdallah ya tubure, ?arshema ya gudu ya bar gidan saboda takurawar da mukai masa ni da Abbansa. Sai dai ya tabbatar mana shifa da gaske yanason Nu'aymah ya kuma gaji da biye mana. Hankalinmu duk ya tashi, dan tabbas da gaske munga soyayyar yarinyar a cikin idanunsa. Mun kuma tabbatar da ya daina mana biyayya kenan".
"Ana tsaka da wannan rikicine ciwon da nake yawan ji ya takura mani, batare da sanin kowaba Mustapha ya kaini asibiti, a gwaje-gwajensu aka tabbatar mana da ina ?auke da ciwon kansar jini, ga kuma ciwon zuciya daya ci jikina sosai shima, wanda na tabbatar yanada ala?a da hana kaina zaman lafiya danai akan ?adarar da ban isa canjataba tunda rubutacciyace daga littafin Firdausi da Sooraj. Lallai jikina yayi sanyi, duk wani kaushina ya sulale, adadin watanni da likitanci sukai ?iyasin bazan zartaba ya ruguza dukkan burikana da zalamata. A karan farko zuciyata ta kwa?aitu da son yin ?yautatawa ga Firdausi koda sau ?aya ne a rayuwata". Kuka yaci ?arfinta da tari. Yanzu kam gaba ?aya ta cire ?an-kwalin ta tare jinin dake fita da tarin, sai da ta tsagaita da ?yar sannan ta cigaba da fa?in,
"Na ro?i Mustapha ya rufe zancen ciwona harga ?a?ana saboda banason ?agama kowa hankali, da farko bai aminceba, amma da naita lalla?asa da hujjoji sai ya fahimta. Son ku?utar Nu'aymah daga tarkon Lurwan ya sakani sakebin hanyar wani malami aka sakar mata jini. Ni da kaina na zuba garin magani a zo?o na kai sashensu saboda a gabana Firdausi tasa Rabi ta dafama Sooraj zo?i shima. sai nayi amfani da wannan damar kawai, ni na kwa?aitama Rabi kaima Nu'aymah zo?on ?aki lokacin dana shigo sashen da nufin neman cucumber. Sai na aiketa ta fa?oma Firdausi zan ?auki cucumber ?in. Tana fita na zuba maganin. Ina la?e ta bayan kitchen lokacin da Rabi ta tafi kaima Nu'aymah zo?o sai ma suka gamu a falo. Inajin Nu'aymah tace bazatasha zo?on ba na shiga damuwa. Inata ?ulla yaya zanyi kuma sai ga Rabi ta dawo kitchen ?in ta ?aura shayi. Dabarar bugar glass ?in Windown nayi, Rabi ta kalla wajen ta ?auke kai. Na sakeyi har sau biyu, shine ta le?o, bataga komaiba da alama, shine na sake bugarsa. Shine fa tai tsaki ta fito domin dubawa. Nikuma nai amfani da wannan damar na shigo na zuba maganin na fita ta falo. Inda na wuce Aymah na kallo, sai hankalinta bai kau kainaba harna fice da sauri. Na bada awa guda sannan na sake dawowa na la?e jikin window ?inta, banbar wajenba harta fara ciwon ciki wanda na tabbatar magani ya fara aiki. Nabar wajen cike da farin ciki. Kafinma na isa sashena ihunta ya kara?e gidan. Malam ya tabbatar min dama kowanne irin bincike likitoci zasuyi ciki kawai zasuyita gani ya zube a jikinta, hakanne kuma ya faru. Da wannan damar zancen ciki na sakeyin amfani na tursasa Hamisu bisa tsoratarwar zan kashe mahaifiyarsa ya kawo hotunan da ni na ?auki Yoohan da Nu'aymah su ba shiba, ba kuma Kubrah ba kamar yanda nasan Nu'aymah zatai zargi. Nayi amfani da Hamisu ne saboda kusancinsa dana sani da Sooraj sosai, na kuma san Sooraj ya yarda dashi. Duk da Sooraj da Firdausi sun bani tausayi sosai a wannan halin na danne zuciyata na cigaba da aikata shirina dan nasan shine kawai zai ku?utar da Nu'aymah daga sharrin Lurwan akan kwa?ayin dukiyar mahaifinta...............?


Tur?ashi??????


ZAFAFA BIYAR 2021

Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.
[7/6, 6:56 AM] +234 901 860 0202: *_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biya ba ki ha?ura domin ALLAH karki karanta. Idan kuma kin saya dan girman ALLAH karki ya?a mana????_*.


No. 74

............"Dabarata ta jingina ciki ga Nu'aymah, da kawo hotonta ita da Yoohan shine burina Sooraj yay fushi yace sai Yoohan ya auri Nu'aymah. Ta hakanne kawai aurenta da Abdallah ko Naseer zai gagara. Duk da bana zargin Nasir da komai, amma inhar shi Nu'aymah zata aura tsugunne bata ?areba kenan. Amma indai ta auri Yoohan inada ya?inin zai bata kariya. Saboda alwashinsa na ranar da aka kirashi akan wannan batun ya birgeni. Ko bayan babu raina ina fatan ya zama garkuwa ga ahalin Firdausi. Sannan Nu'aymah ma zata samu lafiya ta dalilinsa tunda shine likitan da dama aka basu Number sa muka sace ni da Lurwan. Alhmdllh naci nasara, dan kuwa da bakinsa ya furta son auren Nu'aymah, duk da Sooraj bai bashi goyon bayaba a lokacin saboda jin nauyin ?an uwansa akan su Abdallah na tabbatar yanason bashi. Lurwan ya shiga ru?anin ganin zai rasa dama ta biyu, hakan ne ya sakashi sake dawowa gareni mu ha?a kai a wannan karonma. Ya kuma bani ha?uri da tabbacin zaisa Abdallah ya maida aurensa da Adawiya da zarar anyi aurensa da Nu'aymah. Na nuna masa na amince dan na samu a gama maganar auren Nu'aymah da Yahya cikin kwanciyar hankali. Daga haka na cigaba da gayama ALLAH dan agareshi kawai nake hangen samuwar nasarar kubutar da Nu'aymah daga tarkon Lurwan. Hidimar aurar da ?a?a kawai nake a zahiri, a ba?ini kuwa ba wannan bane a gabana sam, shiyyasa na samu Firdausi da shawarar duk yanda zatayi tayi kar Sooraj ya bama Abdallah ko Nasir Nu'aymah, gara a auramata Yahya bisa wasu dalilan dana lissafa mata a lokacin wa?anda Alhmdllh sunyi tasiri a gareta. Sai da ina shirin fitowane naga Sooraj tsaye bayanmu alamar yaji komai da muka tattauna kenan. Hakan yamun dadi, dan insha ALLAHU koba komai inada ya?inin samun nasara".
Ta share hakawayenta ga murmushi a fuskarta. Cigaba tai da fa?in,
Jin tabbatuwar ?aura auren Nu'aymah da Yahya shine nasarata ta farko da kobayan nabar duniya inason ?a?ana su tuna suyi farin cikin aikin alkairi dana ta?a ?ullawa a rayuwata ta zaman gidan nan. Ko murnanr aurar da ?a?ana guda biyu a ranar banyi murnarsa da tsananin farin ciki ba kamar yanda nayi na Nu'aymah. Amma a ba?ini nabar wannan nasarar tawa. A zahiri kuwa na shiga jerin masu shiga ?ololuwar tashin hankali kamar su Abdallah da Lurwan da rayuwarsu ke a gigice. Dan wlhy aranar da aka ?aura wannan auren ka?an ya hana zuciyar Lurwan bugawa a gidan nan. Ya kuma sake ?aukar alwashi kala-kala akan koma ta halin ?a?a saiya samu cikar burinsa. Wannan furici nasane ya sakani saka ?anwata bin ?an tawagar kai amarya. Sai da na tabbatar Nu'aymah ta shiga ?akin mijinta lafiya ta hanyar ji daga gareta sannan hankalina ya kwanta. Duk da na tausayama yarinyar inda ?addara ta jefata. Amma sai nai mata fatan samun kariyar UBANGIJI da nasarar canjasu dalilin shigowar tata cikinsu. Daga haka na cigaba da ?oyayyar jiyyar da mijinane kawai yasan inayi da du?ufa neman gafarar UBANGIJINA ko zan samu sassaucin raguwar zunubaina. Abinda yasa nabiku Austria ganin Nu'aymah saboda kozan samu na nema gafarartane. Ban saniba ko kafin ta dawo ?asar ni na rasa raina. Ta ?ayan gefen kuma inason sakama Lurwan idone. dan a yanzu na daina sanin komai daga shirinsa saboda ya fahimci bana tare dasu a yanzu. Ko amincewa da zaman Adawiya da nai gidansa tanamin aikin sakamasa idone. Dan duk wani motsinsa itace ke kirana tana sanarmin batare da ita kanta tasan aiki takeminba dan ban fito fili na sanar mata manufataba".
Wannan shine labarina, shine ?addarata, shine kuma son zuciyar SARAN ?OYE dana aikata muku Firdausi, nasan bazaki ta?a yafeminba ke da zuri'arki, shiyyasama bazan matsaba wajen neman yafiyarku. Kai koma ke kin yafemin ALLAH bazai yafemin ba, dan nasan na cutar daku iya matu?ar gaya ta hanyar SARAN ?OYE. na aminta ku kaini kowace irin kotu a yankemin hukuncin daya dace dani kafin naje na fuskanci babbar shari'ata ga babban al?ali".
Ta ?are maganar da fara tari mai tdanani. Sosai yanda take tarin guda gudan jini na fa?owa ya tada hankalin kowa a falon. Umm ta matsa gareta ta ri?eta sosai jikinta tana kuka. Da ?yar aka samu tarin ya lafa. Duk da Yoohan najin zafinta har yanzu, dan shi baiji wani tausayin taba, duk da ?o?arin ?ulla aurensa da tai da Nu'aymah a ?arshen ?arnakun data tafka, amma sai ya bada shawarar a kwantar da ita zata samu sassauci daga yawan tarin. Da shawararsa akai amfani wajen kawo ?aramar katifa aka kwantar da ita ?in. Aiko sai tarin ya lafa sosai.
Murmushi tayi tana kallonsa, murya na rawa tace, "Nagode Yahya, ALLAH ya azurtaku da ?a?a nagari da zasuji ?anku, ALLAH ya sauki Nu'aymah lafiya naga gudan jininku kafin nabar duniya".
Uffan baiceba, baima nuna yaji mita fa?aba, amma jama'ar falon sun amsa mata da amin, duk da wasuma irin zuciyar Yoohan garesu basuji tausayin nataba.

Abban Abdallah da keji kamar ya tashi ya ?arasa rayuwarta saboda zuciya data kumesa ya yun?ura zaiyi magana Hajjo ta dakatar da shi ta shanyar ?aga masa hannu. Dole kuwa ya koma ya zauna yana zare idanu.
Tai gyaran murya sannan ta gyara ?afarta mai ciwo da dubansu ?aya bayan ?aya ta fara fa?in, "Karma ka wahal da kanka wajen ?aryata abinda duk Fauza ta fa?a Lurwanu. Idan bakai tunanin ana kallonku ba yau zan sanar maka cewar na jima da fahimtar kai da ita su wanene a cikinmu. Na barkune saboda na muku talalar zuwan wannan ranar. Na jima ina zargin akwai wani abu a zuciyar Lurwanu game da ?an uwansa, dan yasha kawomin sukarsa akan miyasa kaza da kaza dole sai da umarnin ?an malam akeyi a gidan nan?, sai dai ina nuna masa ?acin rai. Amma ban sake tabbatarwa ba sai bayan tsaida ranar auren Abdullahi da Zainabu. Da kunnena naji dukkan abinda kuka tattauna akan soyayyar da Adawiya kema Abdullahi, tare da shirinku na bayan mutuwar Zainabu zai aureta. Hankalina ya tashi, dan zan iya cewa wannan shi e sanadin girmama samuwar hawan jini na ma. Na ri?e komai a raina na kasa fa?a har ?ar uwata tazo diba ni (Ananah) banso fa?a mataba. amma na fahimci dolene na samu shawara daga wani kafin lokaci ya ?ure. Dan wannan abune mai matu?ar sar?a?iya. haka na samu lokaci a wani dare mukai maganar. Itama hankalinta yayi ?ololuwar tashi dajin wnanan zance. Itace ta kawo shawarar ai tunda SARAN ?OYE kukeyi muma yakamata mubi ta ZAGON ?ASA mu kamaku a hannu dumu-dumu. Itace ta kawo shawarar sace Zainabu ranar daren aurenta, dan hakanne kawai zai wargaza auren cikin sau?i. A cikin shirinmu Ameer ya shigo rayuwar Zainabu matsayin abokin Abdullahi. Ameer kuwa abokin Naser ne, dan Naser shine mukaba aikin a hannunsa. Nice da kaina na shiga na ha?o kayan Zainabu a ?akinta, na kuma jajjefa wasu ta taga. Ina cikin yi Yusrah ta shigo ?akin da alama ban?aki zata shiga. Na tabbatar taga mutum, sai dai ban saniba kota gane waye ko bata ganeba. Abdullahi yaso lalata mana shiri a ranar saboda jan ra'ayin Zainabu da yay tayi akan suyi hira. Sai dai kuma ta dalilin Adawiya hirar batai tsaho ba. Naser ya samu damar ?auke Zainabu ya kaita wani gida. Bamu dawo da itaba sai bayan sati biyu. Daga haka muka cigaba da bibiyar duk wani taku naku. Hatta da sace Number likitan da zaima Zainabu aiki naji a raina wani a cikinkune ya saceta, sai dai banida hujja shiyyasa nai shiru. Ina kan sani na amince da aurama Abdallah Adawiya saboda ?ana tarkon farko a gareku, inason kuma tabbatar da hannun Abdallah akan shirinku, kokuwa kuna amfani da shi ne kawai batare dashi kansa ya sani ba?. Na kuma hana Yusrah tarewa dan dama bazan yarda ta tare ?inba. Tafiya da Zainabu Umrah yanada nasaba da son sake tabbatar da komai. Na kuma tabbatar ?in. Waya da aka ?agama Khadijah na hana Abdullahi zuwa Nigeria duk a cikin shirinmu ne. Munsa Nasiru ya dawo rayuwar Zainabu ne daman dan ya sake wargaza magar auren da Abdallah keta naci da son sake ganin ya ?ullu tsakaninsa da ita. Da kuma sanin da nai duk cikin shirinkune"..
"Maman Aaida data zama ?awar Adawiya a saudia duk a cikin shirinmune itama. Mune muka sakata samun kusanci da Adawiya da ?orata mataki-matakin kasancewa da Abdallah, a tunaninmu ko zaku dawo hayyacinku ku yarda da ?addara. Amma sai kuka sake tura kanku a cikin ramuka. A tarayyar maman Aaida da Adawiya ne ya bamu damar sake fahimtar bada sanin Abdallah kuke wani abunba. Dan ba komai kuke sanar masa akan shirinku ba, sannan lallai da gaske yana son Zainabu duk da ya raba hankalinsa biyu akan soyayyarta da dukiyar mahaifinta da kuka ?wa?aita masa a rai. Ta kuma hakane muka fahimci banzar sana'a da Abdallah yake ?o?arin jefa kansa a ciki. Amma Alhmdllh munyi ?o?arin maidosa hanya ta dalilin mijin maman Aaida ?in, wanda ta hannunsa mukejin duk wani motsin Abdallah a yanzu haka. Maganar cikin Zainabu shine ya hautsina min tunani, saboda batare kukai aikinba yasa ban fahimci komaiba a ciki ba, duk da ina zargin ku?inne duk da haka. Koda na tabbatar Zainabu takai mutuncinta gidan aure wannan ru?anin na maganar ciki bai barniba sai yanzu da Fauza ta warware komai akan samuwar ciki da fitarsa. Na kai Uwaliya aiki Abuja ne dama dan Lurwanu yay yun?urin yin amfani da ita kamar yanda Nasiru ya gano mana hanyar da sukebi wajen aamfani da Rabi itama. Na tabbatar alwashin da yahya ya ?auka akan gano ko wanene bazai tashi a banzaba. Bakuma zai samu sau?in ganowarba sai da wani a tsakani. Shiyyasa na tura Uwaliya ta fara sauka gidan Lurwanu ta kwana biyu sannan aka kaita wajen Zainabu. Ita kanta batasan amfani zamuyi da itaba, na ?oyene saboda fahimtar idanunta a bu?e suke dasan ku?u itama. Ko nawa Lurwanu ya bata lallai zata amince tai masa aikin daya bu?ata akan Zainabu. Ankoyi sa'a shirinmu ya tafi dai-dai saboda Nasiru ma mutumne mai ?wa?walwa da hikima. Hatta da yawan shigowa Najeriya da Abdallah ke yawan yi suna ganawa da Lurwanu duk mun sani dan duk inda yasa ?afa Nasiru na biye da shi batare da yasani ba. Kai hatta binmu da Abdallah yayi ?asar da akaima Zainabu aiki nasani. Dan ko a randa Yahya ya gansu suna magana shi da Lurwanu nima na gansu, sanin da nayi babu ta hanyar da zasu iya cutar da Zainabu saboda tsaron da take samu a wajen yasa na watsar da al'amarinsu. A yanzu haka mijin maman Aaida shine ya taso mana ?eyar Abdallah zuwa Najeriya harya halarci wannan bikin duk da yazone a makare".
Ta ?are maganar da nuna inda Abdallah ke zaune kansa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login