Showing 90001 words to 93000 words out of 325075 words

Chapter 31 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29116

ha?uwa a orphanage ranar da suka buge yaron nan sai ganin Yoohan ?in ya sakashi matu?ar jin mamaki. Duk da ya jima a ransa yana zargi da hasashen kodai shine mai musu wannan ?awainiyar. Rashin tabbas ?in hasashen nasa yasa bai ta?a yin magana ba sai yanzu ya ?an gwargwa?a ma baba malam cikin harshen larabci.
Murmushi kawai baba malam ?in yayi, cike da kulawa ya maida hankalinsa akan Yoohan da suka fahimci a takure yake da kasancewarsa a wajen. Basu damuba, dan sunyi gamo da wa?andama suka fisa taurin kai da a?ida amma cikin amincin UBANGIJI sun sami nasarar canjasu. To balle shi kuma dama suka fahimci zuciyarsa nada rangwame tunda har ya iya kasancewa maison ?yautatawa marayu.
Duk da baba malam yaga sa?anin abinda yay tammani daga Yoohan hakan baisa ya canja komaiba daga ?okantuwa da mutunta ba?on nasu. Hakam ?an uwansa da ?a?ansu basu nuna wani mamakinsu a fili ba ko ?yan?yamin su Yoohan ?in, kowa ya shanye a ransa. Ba Yoohan kawai ba, dai-dai da guards ?insa an mutuntasu fiye da zatonsu, dan suma ca akai su zauna ayi bu?a bakin dasu. Duk da suna no?ewa saboda boss ?insu haka baba malam ya matsanta musu. Ganin Yoohan kuma bai tanka musu ba, yamayi kamar baisan mi akeyiba sai suka saki jiki aka kwashi gara da su, a ransu kuma suka koma zuba santi dajin kimar mutanen musamman yanda aka nuna musu suma mutanene masu daraja ba bautace kawai aikinsu ba.

Yoohan kansa da keta no?ewa da farko tuni baba malam ?in ya tsaresa sai yaci, harda nuna masa idanfa baici da hannunsaba shi zai basa da kansa to, kuma ?ura zai masa. Karan farko a rayuwata da ni kaina mai ?akko muku rahoto naga murmushi a fuskar Yoohan yau. Dan shi kansa a bazata ya saki lallausan murmushin ga baba malam ?in.
Baba malam yace, 'Masha ALLAH' a ransa, duk da yau ya fara ganin Yoohan sai yaga murmushin yay bala'in masa ?yau. Haka dai suka gudanar da bu?a baki cikin nisha?i da farin ciki. Guards ?in Yoohan dake ?ar-?ar harda Solomon mai hasashen banza sai gasu sun kwashi gara suna washe baki dajin farin ciki a ransu.
Kiran sallar isha'i ya saka su baba malam ficewa massalaci akabar Yoohan da tawagarsa. Sai dai kuma bayan fitarsu babu jimawa shima sai ya mi?e da nufin ?an yin tattaki ko cikinsa zai sauka. Shi kansa yasan ya jima a rayuwarsa baiyi irin wannan cin abincinba, ballema a ?an tsakanin nan da yake cikin halin ha ula'i. Ta ?aramar ?ofar da yaga su baba malam ?in sunbi shima ya bi, kai tsaye ta kaisa ?atuwar harabar massalacin kuwa.
Ko'ina ?wanyar yake da haske tamkar rana. Ga mutane maza da mata harma da yara cike da massalacin harda mata. Yoohan yay tsaye jikin katanga yana kallonsu cike da nazari har aka tada salla. Ba massallacin kawai ba hatta anguwar kanta sai yaji ta ?auki shiru gaba ?aya, babu abinda kakeji sai sautin karatun salla da baba malam keyi. Lokacin da ya kammala karanta fatiha mamu suka amsa da "Amin!!!!" sai gaba ?aya tsigar jikin Yoohan ta tashi, zuciyarsa tai wani bala'in tsargawa har saida ya rumtse idanunsa.
Baisan dalilin daya hanashi komawa ciki ba, haka ya cigaba da tsaiwa har sukai ruku'u. suka sake ?agowa sukai sujida. Tsigar jikinsa sake tashi tayi a karo na biyu, dan yanda sukai sujidan gasu a sahu nagartacce dolene ko musulmin ya gani yaji ?arin imani a ransa balle wanda bai ta?ama yin sujudar ga UBANGIJI ba.
A hankali Yoohan ya ?aga ?afafunsa ya fara ja baya da ?yar harya fice a harabar massalacin ya koma cikin gidan. Haka ya cigaba dajan jiki harya isa falon da aka saukesu da ?yar. Tsitt guards ?insa daketa faman surutun santin abincin da sukaci sukayi ganin ya shigo kamar a birkice. Da sauri duk suka mi?e tsaye domin girmamawa. Solomon ya taimaka masa ya zauna.
Sai kuma duk hankalinsu ya tashi, amma yanda baiyi maganaba suma sai basuyiba sukai dai masa tsaye cike da tsoron kodai an cutar dasu ?inne kamar yanda sukai hasashe tun farko?.

Har aka idar da sallar asham Yoohan bai dawo hankalinsa ba. Baba malam da ayau baije tafsir ba dama ya ?auki alfarma suka sake shigowa. A yanda yaga Yoohan ?inne ya saka hankalinsa tashi. Tambayar guards ?in ya shigayi a ru?e. Nan sukai masa bayanin abinda suka sani kawai. na cewar Yoohan ya fitane shan iska sai ya dawo musu a haka, dama kuma bashi da isashen lafiya, bama suyi zaton zai iya zuwa nan lafiya lau hakaba.
?an shiru Baba malam yayi cike da nazarin bayanin da Solomon yay masu na rashin yin barcin Yoohan, kafin ya zauna kusa da Yoohan ya janye hannunsa daya dafe kansa da shi ya maye gurbinsa da nasa, addu'oi ya fara masa yana tofawa, ya kuma saka Abban Adawiya yin wasu addu'oin a ruwa ya mi?o masa. Kamar Solomon zaiyi maganar karsu bashi sai dai ya kasa saboda nauyin da bakinsa yay masa da kuma kwarjinin mutanen.
A gabansu akaba Yoohan ruwan addu'ar yasha. baba malan ya zuba a hannunsa ka?an ya kuma shafa masa a fuska. A take ya fara sakin tagwayen ajiyar zuciya a jajjere. Ya bu?e baki da ?yar yace, "Thanks". Murmushi baba malam yayi kawai, kafin yace, "inaga ya kamata a kaiku masauki ka huta, dan da alama idanun nan naka barci sukeji". Cike da mamaki Yoohan ke kallon baba malam, duk da dai ya kasa yarda su ha?a idanu da ?yau dan bala'in kwarjini baba malam ?in ke masa shikam. Sake murmusawa baba malam ?in yayi. Ya ?auke kansa ya maida gasu Omar.
"Farukh a kaisu masauki ko". Da sauri Omar yace, "To Abba"..

Da gaske Yoohan barci yakeji fiye da zatonsa, dan haka ya kasa musama baba malam duk da kuwa shi a yau yaso su juya zuwa Abuja shi da Solomon da Manager, guards ?insa kawai yay shirin bari su kwana a kanon da safe suma su wuce. Amma sai yaji babu abinda yafi bu?ata kamar kwanciya a yanzun.
Su Malam ?arami sun kaisu gida mai ?yau matsakaici dake gaba da gidansu ka?an, inda nanne masaukin da su baba malam ?in kan sauke ba?i daman. Tsaf yake gidan, saima uban ?amshi mai saka kwanciyar hankali da ya keyi. Duk da babu wutar nefa nanma an tada gen.....
Abin mamaki sai ga Yoohan kamar bugagge, suna shiga wajen kwanciya ya bu?ata. Yana ganin gado kuwa ya zube akai yana sauke ajiyar zuciya abin tausayi.
Takalma da necktie ma sai Solomon da Manager ne sukai
dabarar zare masa. Hakama jacket ?in suit ?insa. Sai suka barsa da shirt ?in da dogon wando kawai.

Manager ne ya kwana tare da Yoohan duk da shi Solomon baiso hakaba. Bawan ALLAH nan yanda ya kwana bautar UBANGIJI haka ya ja doguwar addu'ar samun haske daga Yoohan ?in. Hakama su baba malam, ranar mafi yawan addu'oinsu akan Yoohan suka yisu da ga su har iyalansu. Da asuba aka kawoma Hamza abin bu?a baki, daga Yoohan har guards ?insa barci suke kwasa masu a lokacin.

¡ï¡ï¡ïWASHE GARI¡ï¡ï¡ï

Washe gari sai ga kowa ya tashi banda Yoohan, barci yake cike da kwanciyar hankali, dan haka baba malam daya zagayosu har sau kusan uku ya hana a tadashi.
An kawo musu lafiyayyen breakfast sukaci suka ?oshi, wajen sha biyu ma aka sake kawo musu abinci nanma. Ganin har ?aya saura bai tashiba Solomon ya bama sauran ?an uwansa shawara akan su tafi, shima zaije ya sayoma Yoohan kaya ya kuma nema musu ticket. .
Basu musama wannan shawara ba, suka shirya suka tafi harda Solomon ?in, dan sai da suka kaisa ya kammala uzirinsa kafin su sake maidosa gida, sukaje sukai sallana da baba malam da yake a lokacin sun samesa tsaye a ?ofar gidansa ya dawo daga orphanage ne..
Baiso tafiyar tasuba, amma sai bai hanasuba tunda ?ila sunada uziri. Ya musu godiya sosai tare da basu tsaraban da aka shiryama Yoohan ?in dan suyi gaba da ita, suma kuma aka basu tasu. Yanda su baba malam ke musu godiyar sai duk abin ya ?aure musu kai da saka jikinsu yin sanyi akan a ?idarsu. Har suna hasashe a ransu dama haka musulmai keda kirki da karamci amma ake aibantasu da nuna musu suba mutanen kirki bane? To su dai gashi jiyane karon farko da sukai mu'amula da musulmai hausawa mai tsaho amma sai basuga hali mara ?yau ?in da ake fa?ar suna da shiba saima alkairi da ?yawawan halayya abin koyi.
Sun tafi da wannan alkairai da akai musu cikin rai sosai.

Bayan wucewarsu baifi da mintuna talatinba Yoohan ya farka. Yayi matu?ar mamakin ganin inda ya kwana, manager ya taimaka masa da ruwan wanka, Solomon zai shiga gabatarma Yoohan ?in da kayan daya siyo masa sai ga malam ?arami da kaya sabbi fill ya kawo. Sai kuma abinci da aka shiryoma Yoohan ?in tunda sunsan bai karyaba shi.
Ha?a kayan Solomon yay gaba ?aya ya kai ?akin ya ajiye. Ya juya zai fita Yoohan ya fito. Dakatawa yay ya gaidashi cike da girmamawa. Yoohan da kejin kansa sakayau kamar ba shiba ya amsa masa idanunsa nakan kayan da Solomon ?in ya ajiye masa. sai dai baiyi maganaba sai shi Solomon ?inne yay masa bayani.
Zama yay ya gyara jikinsa tsaf, ya bu?e kayan duka, na Solomon ?ananun kayane, nasu baba malam kuma shaddace ruwan zuma da akaima ?inki mai ?yau kuma dai-dai shi kamar an gwada. Tunda yake a rayuwarsa bai ta?a saka kaya makamanta hakaba. Duk da kuwa suma a nasu yare suna ?inka shigensu amma shi bai ta?a sha'awar yin hakanba. A yau kam sai yaji sun birgesa har yay sha'awar sakawa. Haka ya warwaresu ya saka.
Baisan lokacin daya furta kalmar 'Woow!' ba a fili yana sake kallon kansa a mirrorn ?akin. A haka manager da shima yay shiri tsaf a kayan da aka kawo masan ya shigo ya samesa. Sosai yake yaba ?yawun da Yoohan yayi a kayan shima, sai ko Yoohan ?in ke sanar masa shi bai ta?a sakawa ba sai yau. Hamza yayi mamaki sosai, duk da daga jiya zuwa yau ya fahimci su Yoohan sunada tsauri ko a cikin Christians ?in ma, dan ya karanci yanda guards ?insa suka ringa gudanar da al'amiransu.

Sun fito falo Yoohan yaci abinci, bayan ya kammala babu jimawa sai ga Abba da Baba malam sun shigo. Su kansu bakinsu bai iyayin shiru ba sai da suka yaba ?yawun da Yoohan yayi a kayan. Ya du?ar da kansa ?asa saboda kwarjinin da suke masa yana godiya a garesu, musamman yanda suka sakashi yay barci jiya bayan kwanaki tara daya kwashe baiyi ba.
Cikin hikima ta masu ilimi baba malam ya nuna masa basune ba, UBANGIJI ne yay ikonsa, su nasu kawai ro?one cike da ya?inin samu. Duk da Yoohan bawai ya fahimci maganar tasu bane sosai saiya gya?a kansa kawai. Sun ?anyi hira ka?an, duk da Yoohan dai bai saki jikiba sosai. Hamza ne ke biyema su baba malam ?in, Solomon ma baya saka baki. Wannna ?an zaman nasu ya saka Yoohan ?in sake jinjina mutuncin mutanen da sanin darajar ?an adam ?insu. Sai da su baba malam sukayi sallar la'asar sannan sukai musu rakkiya har airportda kansu suna sake ro?on Yoohan ?in yazo musu bikin salla harma da Manager.
Yako amsa zaizo kodan yay gaisuwa da yaran orphanage.

________________

Guards ?in Yoohan sun iske madam Chioma ashe bata gari tayi tafiya zuwa ?auyensu mamarta babu lafiya, sa?on kuma ya risketa bayan wucewarsu kano babu jimawa. Dan haka ta wuce hardasu joy da Gebrail. Su Victoria ne kawai da ?an aiki suma saboda makaranta ne.
Sun shiga da tsaraban cikin gida suka ajiye har boss ?insu ya iso. Aiko zuwa biyar na yamma sai ga kiran Solomon yace suje su ?aukesu a airport.

Su Abraham sunyi murna sosai na dawowar yayansu, sunata kallon kayan jikinsa mamaki na cinsu. Sai dai sun kasa tambaya dan babu fuska. Shi kuma bayan yaji komai na ciwon kakar tasu sai ya shige sashensa yay kiran momy.
Sun tattauna sosai ya basu shawarar ?akkota a taho da ita nan Abuja ya dubata, dan ashe dama tun jiyan suke neman layinsa amma bai shigaba. Bayan sun ajiye wayar sai yay kwanciyarsa. Wani barcinne ya sake ?aukarsa mai nauyi yauma. Bai kuma farkaba sai gabannin asuba.

Washe gari tun kusan goma na safe su Momy suka iso abuja, sun iske Yoohan ?in ya gama shiryawa tsaf game da jikin kakar tasu. Suna isowa kuwa ya dukufa kanta. Cikin amincin UBANGIJI sai gashi tun aranar jikin nata ya fara sassautawa.
Wannan hidimar jinya ce ta mantar da madam Chioma sake bin ba'asin zuwan Yoohan kano har ma hutunsa ya ?are yabar abujan.

*_A KWAN A TASHI_*

Babu wahala wajen UBANGIJI, dan gashi yau saura kwana biyu kacal salla, kowanne yanki na musulmi suna cikin shirye-shiryen ta da yin bankwana da azumin watan ramadhan??.
Yayinda su Nu'aymah ?an saudia keta shirin dawowa suma a ranar sallar...........?



_____________________
SAHFAT PREORDER!
______________________

Wani kaya sai amale ka ?auka??.

SAHFAT PREORDER maida tsohuwa yarinya.

Kaji masu kawo kayan adon gida dana jiki ?an gaske.

*_Ina mata masu ?an bana bakwai? ko uwargidar da ake shirin kawoma ?ar bana bakwai?. Kai hardama matan gayu ?an ?walisa masu son sabunta gida da kayan ado ?an waje masu sau?in farashi da nagarta!._*

_To ku garzayo dama ta samu, dan SAHFAT PREORDER sune na ?aya a wannan fanin. Idan kayan kitchen kikeso masu ?yau da nagarta a farashi mai sau?i kuma zaki samu a Sahfat preorder. Idan kayan sakawa kikeso na manyan mata ?an gayu suma akwaisu babu ?ayarya. Jaka ko takalma na nunawa tsara suma ba'a barsu a baya ba harma da mayafai. Hakama kayan ?aki basu da tsara_.

Ni shaidace domin dukkan kayana ta hannunsu nake samu nima. Ku garzayo kuma a dama daku dan nasan zakuyi alfahari da hakan insha ALLAHU.

Kiyi magana ta wannan Number 08142957548 insha ALLAH zaki samu ?arin bayani ?ar uwa.

*_Siyen nagari??, maida ku?i gida?? sai SAHFAT PREORDER??????????_*

_____________________________
ZAFAFA BIYAR 2021
_______________________


Hafsat miss xoxo??
KIBIYAR AJALI......!
(Sulke baya tareta saita gitta).????

Mamu gee??
MIN ?ALB!!????

Hafsat rano??
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!????

Safiyya huguma?? SIRA?IN RAYUWA????

Bilyn Abdull??
SARAN ?OYE????

Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka????????

?aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu?u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki????

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)????

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU????

09033181070

????????????????????
TEAM----ZAFAFA BIYAR????????

ALLAH ka gafartama iyayenmu??????.[5/17, 8:51 PM] Ummuanwar??: Alhmdllh, barkanku da salla. Barkanmu da dawowa filin daga.

Da farko zan fara da baku ha?uri akan ?acewata ?at tun kafin azumi. Uzirine babba kuma mai ?arfi da bazan iya ajiyesaba ya riskeni. Amma Alhmdllh komai ya daidaita. Na kuma gode sosai da ha?urin da kukaimin.

Kufara da wannan kafin gobe idan ALLAH ya kaimu.


*_LITTAFIN nan na ku?i ne. Dan girman ALLAH ki daure ki biya kafin ki karanta, idan kuma bazaki iya biyaba ki ha?ura domin ALLAH??????_*


No. 25

..............."Hajjo nikam mizai hana tunda kince bayan salla da sati uku za'ai bikin su Hajarah mu bari sai lokacin bikin muzo ni da Adawiya? Abinda zaki duba abune bana kusa ba, kuma gashi mu duka karatu mukeyi, musamman ma ni da nake gab da kammalawa. Idan har nace zan ringa jeka ka dawo zan iya samun matsala wlhy".
Hajjo da ke sauraren yah Abdallah ta jinjina kanta cike da nazarin maganganun sa, ta sauke numfashi da gyara zamanta saboda ?afarta mai mata ciwo. "Gaskiya kam Abdullahi ka fimu gaskiya daga ni harsu ?an malam, duk da nasan suma ?in kansu, abinda yasa wannan tunanin baizo musu ba, saboda ba'a gama dai-daita maganar su Kubrah ?in bane ba. Na kula kamar shi mai auren Hajarah keson kawo wani tsaiko akan batun shiyyasa suka jinkirta harni na koma. Amma yanzu inaga ka barni dasu, zanyi magana ta fahimta da ?an malam insha ALLAH".
"Nagode sosai Hajjo, ALLAH ya ?ara lafiya da tsahon rai mai amfani. Ki da?e kiyi ?arko hajjajun mu".
Murmushi kawai hajjo tayi da sha?iyancin jikan nata. Daga haka suka cigaba da firarsu har zuwa wani lokaci ya fice ya barta tana ?arasa shiri, dan Nu'aymah nacan ta tare a massallaci tana ibadar ALLAH.

Cike da farin ciki Abdallah ya fa?a saman gadonsa yana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login