Showing 1 words to 3000 words out of 325075 words

Chapter 1 - SARAN-BOYE COMPLETE

20 Jul 2024

29056

[2/28, 11:09 PM] +234 903 234 5899: *_Typing??_*



*_SARAN ?OYE!!_*


*_Bilyn Abdull ce????_*


*_?AN?ANO DAGA ZAFAFA BIYAR 2021_*


No. 1

...........Tun a farkon shigowa anguwar zaka shaida lallai ana biki, musamman da gidan da ake taron ya kasance shine na biyar a farkon shigowa layin.
Cike titin layin yake da yara da ?ammata harma da manya maza da mata. Musamman a cikin babban haraban massalacin dake manne da katafaran gidan da tun daga kallon gate ?insa zaka san ya wuce raini a gine da yalwar girma.
Rumfunane guda uku a tsaye, wa?anda gaba ?ayansu an cikasune da fararen kujeru bisa tsari. Rumfar farko cike take da manyan malamai masu fa?a aji a ?asar dama wasu ?asashen ?etare musamman na musulmai. Rumfa ta biyu kuwa matane zalla a cikinta tundaga ?anan har zuwa manya. Rumfa ta uku mazane suma manya da yara.
Babban abin birgewar da ?ayatarwar shine shigar kamala da mutunci dake tattare da jama'ar wajan. Duk da taron bikine kowa ya suturta jikinsa, babu wani mai shigar ALLAH wadai ta nuna tsiraicin da ake la?ewa da sunan biki.

Duk da cikar da wajen take da shi hakan bai hana yawaitar mutane a cikin gidanba shima. Lallai da gaske gidan babban gidane, dan a kallo ?aya zaka fahimci gidan family house ne, dan kuwa yafi ?arfin mallakar mutun guda kai tsaye. Daga jikin gate ?in gidan zaka iya ganin dukkanin yawan ?angarorin gidan da a?alla zasu iya kai sashe biyar zuwa shidda, ginin iri ?aya ne babu wani banbanci game kallo da ga nesa, saika shiga daga cikine ka fahimci kowa da kalar tsarin da yafi bu?ata a nasa sashen.
Lokacine bana banbance minene a cikiba, ko mi aka tsara. dan haka nabi ayarin mutane masu kai kawo zuwa sashe na biyu da yafi ?aukar jama'a. Kasancewar duk mutane na a harabar masallaci wajen da za'a gudanar da walima ya bani damar kutsa kai har cikin ?akin da naji ana masa ishara da amarya na ciki.
?ammata ne da a ?alla zasu kai goma zuwa sha a ciki, kowacce nata ?o?arin ?imtsa jikinta dai-dai bu?atarta cikin doguwar riga milk color mai adon golden ?in furanni da aka ?awata da stones a gabanta da ?arshen hannun. Hirarsu suke da dariya har baka iya jin mi wani yake fa?a.
"Oh ALLAH, Aure mai saka kowa hankali. Su o'e tunkan Yah Ab.. Yaci ?aniyar bakin harya mutu haka?". ?aya daga cikin ?ammatan dake na?a ?aramin golden veil a kanta ta fa?a tana ?yal?yalewa da dariya. Kusan a tare duk suka juya suna kallon wadda ke kwance saman gado ita ka?ai ta juya musu baya, kwance take rubda ciki da ?aurin ?irji sai ?aramin hijjab a jikinta. "Hhhhh! Wlhy kuwa Iman, kinga dai bakin tsiwa tun jiya ya mutu". Wata tabama mai maganar amsa tana dariya itama da ?arasawa jikin gadon, yayinda suma sauran suke dariya suna nufar gadon. Sai da suka zagayeta sannan suka ha?a baki wajen fa?in "Gobe zata fashe!!!" tare da ?yal?yalewa da dariya suna tafawa.
?aramin tsaki wadda ke zaune can gefen mirror tana kwalliya taja tare da ta?e baki, ta?an hararesu idanunta cike da ?walla, cike da fushi ta ajiye hodar da take shafawa ta fice daga ?akin.
Bama susan tanayiba, dan sukam hankalinsu nakan amarya suna cigaba da mata ihun "Gobe zata fashe!! Gobe zata fashe!!!". Fa?i suke da ihu sosai suna dariyar tsokana irinta ?awen da ?uruciya ke ?awainiya da su, dan gaba ?aya yarane ?anana da bazasu wuce 16-17 ba.
Hawayen da tun ?azun take ha?iyewa ne suka silalo saman kumatunta a hankali. Bata motsaba, kamar yanda bata bu?e ido ta kalli ?awayen nata dake mata sha?iyancin ba. Ita ka?ai tasan mi takeji a ranta tun daren jiya. Tabbas wannan ranace data da?e tana fatan zuwanta itada masoyinta Yah Abdallah tun bata gama sanin ciwon kanta ba. Sai dai batasan miyasa tunda aka shiga satin bikin jikinta yay sanyi ba kuma. Tasan hakan bazai wuce nasaba da sabuwar rayuwar da zata wayi gari a cikinta gobe idan ALLAH ya kaimu ba. Ta sake matso hawayen masu zafi tana jan ajiyar zuciyar da har jijiyoyin wuyanta saida suka mi?e...........
"Ya salam! Yaran nan lafiyarku kuwa!!?". Akafa fa?a a bayansu da ?ar kakkausar murya. Tsitt ?akin yayi, duk suka juya suna kallon mai maganar. Ta sake tafa hannayenta tana ri?e ha?a. "Oh ku ?in nan, yanzu nan bama ku sakata ta shiryaba kuka zauna shiriritar da kukafi ?warewa akai?".
"Afuwan Addah". ?aya ta fa?a tana ?an sosa bayan wuya na alamun jin kunya. Girgiza kai Addah tayi tana ?arasowa gaban gadon, "To naji, ku fita ku bani waje na kimtsata". ?ai-?ai suka ringa fita suna ?ananun ?un?unai na alamar ba haka sukaso ba, amma sanin yau Addah babu fuskar wasa tattare da ita yasa babu wanda ya iya cewa komai. Ita dai bata kulasuba, dan yau babu ?an wasan a kanta. Kamo ?ya?y?yawar budurwar tayi ta zaunar tana fa?in, "Tashi kinji dear, kukan ya isa haka, kefa amaryace, amaryarma mai tsada ga ?ya?y?yawan miji irin Abdallah. Ko bakison auren a fasa ne?".
Baki budurwar ta tura gaba tana sake matso hawayenta, sai kuma ta fa?a jikin Addah ta sake fashewa da kuka. Karan farko Addah tai dariya tana shafa bayanta. Tace, "Oh Rabbi, yau ga Nu'aymah shugabar tsiwar gidanmu tayi laushi darajar aure". Ita dai sakema ?arfin kukanta tai tana narkewa jikin Addah. Sunja kusan mintuna hu?u a haka kafin Addah ta ?agota tana sake fa?a?a fuskarta da murmushi, zaunar da ita tai sosai ta kama bakin mayafinta ta share mata hawayen fuskarta tas duk da wasu na silalowa ka?an-ka?an.
"Haba Nu'aymah'n Abbah kukan ya isa haka mana, ko an miki wani abune?". Kanta ta girgiza tana sauke ajiyar zuciya a jajajjere. "To wani waje ke miki ciwo ne?". Nanma ta girgiza mata kai. "Ikon ALLAH, to minene ya sakaki kuka irin haka? Keda zakiyi auren soyayya Nu'aymah?. Ki duba kowa a family ?in nan cikin tsantsar farin ciki yake da auren nan naku, dangi ta ko ina sun iso gobe idan ALLAH ya kaimu kawai ake jira. Umm. Hajjo, su Abbanki damu baki ?aya kowa yana cike da farin cikin wannan alkairi. ?azun nan mukai waya da Angon shima jirgin ?arfe uku zasu biyo daga Abuja, yanzu hakama sun taso inaga shi da abokansa. Ai nazata yau ranar farin cikice a gareki mara misaltuwama Nu'aymah. Uhhmm?".
Hannu tasa ta share hawayenta, cikin rawar murya tace, "Addah wlhy inajin tsoro ne?". Da mamaki Addah tace, "Tsoro kuma Nu'aymah? To tsoro akan mi Uhhmm?. Ko wani abune ya faru dake bamu saniba?". Nanma kanta ta girgiza mata tana ha?iyar zuciya dajan numfashi.
Addah ta sauke nishi tana girgiza kai, hannu ta ?aura kan ha?arta ta ?ago fuskarta. "Kalleni Nu'aymah". A hankali ta ?ago manyan idanunta da launinsu ya koma Jaa, gashi sun kumburo saboda kukan data sha ta saukesu akan Addah". "Kukan ya isa haka kinji daughter, kicire komai a ranki babu abinda zai faru sai alkairi, duk wani tsoro da kikeji ki ciresa a zuciyarki, kiyi farinciki dan gobe ranarki ce idan ALLAH ya kaimu, fatanmu ALLAH ya sanya albarka a al'amarin ya baku zaman lafiya da zuri'a ?ayyiba, ALLAH yasa wannan ha?i ya zamewa family ?inmu alkairi duniya da lahira".
A zuciyarta ta amsa da amin, a zahiri kuwa sai tai ?asa da idanunta alamar jin nauyin ta. Lura da hakan yasa Addah yin murmushi da lakace dogon hacinta. Tace, "Yauwa tagaban goshin Hajjo tashi ki shirya gashi can har an fara walima babu amarya".
?an murmushin ya?e kawai tayi da mi?ewa bisa umarnin Addah. Dama tayi wanka tuni, dan haka ta sake wanko fuskarta yanzu kawai ta dawo inda Addah ke jiranta. ?ar kwalliya taimata da bazata takurataba, kafin ta sata ta shirya cikin atanfa zani da riga pitch da ratsin Maroon. ?inkin yay mata ?agwas ajiki kasancewarta mai murzajjen jiki, dan sam Nu'aymah ba siririya bace, badai za'a kirata mai ?iba ba, amma jikinta a mulmule yake babu alamar rama sam duk da kasancewarta yarinya ?arama sosai. Ba?ar riga mai zubin al?yabba da tasha ado da pitch zare aka bisa da stones ta saka mata, da ?an turare ka?an, ta bata flat takalmi ba?i ta saka wanda yayma farar ?afarta data sha ?unshi jaa da ba?i ?as. "Masha ALLAH amaryan ?ana Abdallah" Addah ta fa?a tana mata alamar tayi ?yau???? da hannu. ?an murmushi tayi da maida kanta ?asa na alamar jin kunya.
Yarinyar ?azun dake jikin Window a la?e tana kallonsu ta share hawayen da take faman yi tun ?azun, duka maganar Addah da Nu'aymah akan kunnenta da idonta suka faru, ta taune le?enta da ?arfi tamkar zata hudashi tana ?o?arin danne kukan dake neman kufce mata da ?arfi...
Babu ?ata lokaci Addah ta taimaka ma Nu'aymah suka fito harabar gidan, inda sukaci karo da wasu tsoffin mata su kusan biyar. Da ?an fa?a farar ciki ta watsa musu harara tana fa?in, "Wai mi kuke da amaryar a cikin gida da har yanzun an gaza kaita wajen walima Fauza?". Cike da girmamawa Addah tace, "Ayi ha?uri Hajjo, mun tsaya shirine shiyyasa".
"To wane shiri kuma nikam kamar wadda za'a kai ?akin miji yau, kinga taho Zainabu". Tai maganar da kama hannun amarya Nu'aymah. Babu musu Addah ta sakar mata ita tana murmushi da binsu da kallo har sai da suka isa gab da gate sannan ta sauke ajiyar zuciya. Yun?urawa tai zata bi bayansu itama.........
Caraf aka ri?e hannunta. Juyawa tai da sauri, sai dai ganin wadda ta ri?otan yasa ta?i cewa uffan. Kallon gefe da gefe tai, ganin mutane nata ?an kai kawo yasa ta sake tsuke fuska tana kallonta.......
"A'ah! Adawiya lafiya kuwa? Fauza mi akai mata haka?". Firgigit Addah tai da ture hannun Adawiya daga kan nata tana harararta, sai kuma ta kalli mai maganar fuska a narke. "Umm bar wannan ?ar taki kinji, bansan mike damun kansuba daga ita har Nu'aymah, canfa na iskesu sun ha?e kai a ?aki sunata dirzar kuka ko shiryawa basuyi ba, ni wannan sha?uwa tasu har tsoro take bani wlhy, gashi kuma mai rabawa yazo...." ta ?are maganar da sharce hawaye tana kallon Adawiya dake jikin Umm tana kuka tamkar ranta zai fita.
Murmushi ?ya?y?yawar matar mai tsananin kamanni da Amarya Nu'aymah tayi, ta sake rungume Adawiya a jikinta tana ?o?arin ha?iye nata hawayen da suka ciko mata idanu. "Ya isa kukan haka Daughter, kiyi ha?uri, namiki al?awarin insha ALLAH duk yanda zanyi sai nayi dan kibi ?ar uwarki sai kuje can kuyi karatunku tare kamar yanda kuka fara a tare kafin ALLAH ya baki naki mijin kema musha biki".
Maimakon Adawiya tai murna sai ta sake fashewa da kuka tana ?an?ame Umm.
"Oh ALLAH, ya isa haka mana daughter, ko sokike muma ki sakamu kukan ne uhhhmm?". ?agowa Adawiya tai zatai magana Addah tai saurin tarar numfashinta tana harararta ta ?asan ido, "Fa?a mata dai Umm, tundama ance mata ga mafita an samu ba sai tai ha?uriba, nifa banason shashanci kuma, a haka zaki bama Nu'aymah ?arfin gwiwar yin farin ciki? Haba mana, k........"
"A'a Addah ya isa haka mana, a barta taji da abinda ya dameta dan ALLAH, ?iyata muje ki shirya kinji, tarema zamu fita wajen walimar da anyi sallar la'asar". ?an satar kallon Addah Adawiya tayi, ganin harar data watso mata ?asa-?asa ya sakata saurin ?agama Umm kai alamar to. Kamata Umm tai suka bar Addah a wajen, tabisu da kallo ?asa-?asa tana ?an murmushin jin da?i......
"Uhhm Fauza! Dama ke naketa nema ashe kina anan". Wata mata dake tunkarita ta fa?a. Juyawa tai da sauri ta kalli matar, sai kuma ta saki murmushi da fa?in, "Oh! Ya salam Yaya, wlhy namafa manta na barki kina jirana a kitchen, rigimar ?a?anki ta ?aukemin hankali". ?ar dariya sukai a tare, tare da barin wajen suna cigaba da maganarsu.

A waje kam dai har yanzu ba'a kai ga fara gudanar da komaiba, sai dai wata ?aliba a cikin ?ammatan da zatai sa'anni da amaryace ke karatu cikin zazza?ar muryarta, wanda hakan yasaka wajen yin tsitt ana saurarenta.
Wasu zafafan motocine guda biyar suka shigo cikin layin, duk da mutane hakan bai hanasu kutso kaiba kansu tsaye jikin ?ofar babban gate ?in harabar massallaci. a take mafi yawan mutanen dake a wajen walimar hankalinsu ya koma ga kallon motocin da sukai parking a jere abin birgewa. Kowa ya zuba ido yaga su wanene zasu fito a ciki?....
Ni kaina sai da na sauke numfashi da fa?in Masha ALLAH, saboda fitowar wasu samari masu ji da lokaci da gayu daga motar, da gani babu tambaya wa?anan abokan angone dama angon kansa, bankai ga cankar angonba wani mafi ?yawun haiba da tsarin kwalliya a cikinsu ya fito a motar tsakkiya waya manne da kunnensa yana murmushi. Sanye yake cikin ?anyar shadda Maroon color sai mai?o take da ?aukar idanu. Ya saki lallausan murmushi yana gya?a kansa alamar amsa mai maganar daga can, sai kuma ya sauke wayar ya tura aljihu dabin abokansa dake tsaitsaye suna kallon ?an taron walimar da suma mafi yawansu su suke kallosu da kallo. Kafin yace wani abu ?aya daga cikinsu ya juyo yana fa?in, "Woow Ab harfa na canko amaryarka". ?an hararsa yayi da ?auke kai kamar bazaice komaiba, sai kuma ya sake kallonsa yana wani furzar da numfashi. "Malamai dalla kallon ya isa haka, ku bakwa ganin su Baba Malam duk mu suke kallo suma". A tare duk suka juyo da kallonsu garesa suna dariya, wanda yay magana ?azunne ya sake fa?in, "Hahh! Go gefe malam, kai dai fa?a mana kishi kakeyi dan ance anga Angel ?inka". "Shashasha, to idan nayi kishin laifine?". Abdallah ya fa?a yana ratsa tsakkiyarsu yay gaba.
Cike da sha?iyanci sukabi bayansa suna dariya ?asa-?asa da fa?in, "Shege uban zumu?i, anya kuwa zaka cika al?awarin da kaima su Baba Malam na barin ?wailarnan taka tai karatu? Karfa muji nanda wata tara ana nemanmu a labour room". Duk da yana jinsu sarai bai tankaba, sai dai ya ?awata fuskarsa da wani sassanyan murmushi daya ?ara fidda ?yawun fuskarsa...

"Huuhm Nu'aymah! Gafa Soulmate ?inki nan tafe tamkar wani ?awisu a tsakkiyar furanni". Iman ta fa?a a hankali cikin kunnen Nu'aymah da kanta ke'a du?e lullu?e da abaya batasan wainar da ake toyawaba.
Sassanyar ajiyar zuciya ta sauke da ?an ?agowa ka?an, idanunta ne suka sauka akansa. Taja ajiyar zuciya tana lumshe idanunta wani sanyi na ratsa mata ?irji. Sosai take tsananin son Yah Abdallah, kamar yanda tasan itama yana sonta fiyema da yanda take sonsa. Yah Ab farin cikinta ne, jinin jikinta ne, nutsuwarta ne, shi?in na musamman ne a gareta, dan yana ?auke da mataki uku ne na martaba a gareta. Shi ?in jininta ne ?an uwanta, sannan masoyinta tun batasan kantaba. Malaminta kuma na farko ta ?angaren ilimi. Shiyyasa komai nasa abin girmamawane a gareta......
"Hy Baby! Kallon ya isa haka karki cinyesa mana". Nanah ta fa?a tana ?an mangare kan Nu'aymah. Karon farko da tunda aka wayi garin yau Nu'aymah tai murmushi har fararen ha?oranta suka bayyana, ?an harar Nanah tayi da Iman da suke mata dariyar sha?iyanci. Ta maida kanta ?asa tana fa?in, "Sa'idiniyya kawai". Nanma dariyar sukayi, ita kuma ta lumshe idanunta daga cikin hular abayar tana maijin nutsuwa da farin cikin isowar angonta lafiya bayan tsahon shekaru biyu kenan basuga junaba sai dai a waya da hoto da video call.

Isowar ango Abdallah da abokansa tayi dai-dai da shigar lokacin sallar la'asar, dan haka aka sanar da zuwa ai salla.
Mimmi?ewa mazan suka shigayi suna nufar bayan masallacin domin yin alwala, masu alwalar zuhur kuma da bata karyeba suna shigewa ciki. Matanma ba'a barsu a bayaba, wasu cikin gida sukaita shiga, wasu kuma sama inda massallacin mata yake.

¡ï¡ï¡ï¡ï¡ï

Ba?i da suka janyema Umm hankali ya saka Adawiya samun damar silalewa ta nufi ?angarensu. Nan ?inma akwai mutane babu laifi, musamman da a yanzu aketa shigowa domin gabatar da sallar la'asar. Sashen Abbansu ta shige, inda ta tabbatar bazata samu kowaba sai su ?an gida. Ilai kuwa babu kowa sai ?amshi dake ta tashi mai da?i. ?akin farko dake a falon sashen ta bu?e ta shiga, babbane yasha kayan more rayuwa tsaf, ta zube a saman gadon tana sauke wata nannauyar ajiyar zuciya mai tafiya da kuka mai ?arfi da hasala zuciya.......
Turus Addah data fito daga bayin ?akin fuskarta ji?e da ruwa alamar tayo alwalar yin salla tayi a bakin ?ofa tana kallonta, a take idanunta suka rine da ?acin rai, cikin fa?a tace, "Wai wane kalar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login