Showing 3001 words to 6000 words out of 304363 words
kine eh wanda Abba ya ban banyi komai dasu ba suna nan ta fada fatan alheri uwar tabi yar dashi ta fita duban part din mama tayi yana rufe ba a bude ba har lokacin yasa ta fice daga gidan kai tsaye.
Komawa ummah tayi ta zauna bayan fitar yar nata da take bi da adduan fatan alheri akoda yaushe al rayuwan ta.
Kasancewan su su hudu tillo suke a wurin ta auren ta shekara goma sha takwas kafin Allah ya azurta ta yarta Zarah wace taci suna uwar mijinsu Fatima wace ke raye har har yanzu da rayuwanta .
Rashin haihuwan ummah yasa bayan shekara daya da aurensu aka matsawa mijinta ya kara aure ida ya auro mama bata take wata ba ta samu ciki a gidan wanan ya jawowa mama dauka sosai ga kowa.
Nan soyayyan duniya ya hau kanta daga mijin har yan uwan miji ta zama abin lele a garesu sai ya koma kamar itace uwargida a gidan ba ummah ba.
Sai gashi wasa wasa har ta haifi yara maza biyu sai mata uku sai kuma maza da suke sa,an zarah a yanzu wanan yasa ummah ta sakewa mama duk wani girma dama kuma ita mama ta girmi ummah din don ita saida ta tsaya ta kare secondary din ta lokacin ana form five afita secondary.
Lokacin da Ummah ta gane tana da ciki a jikinta tayi ta boyon cikin jikinta na zarah lokacin don tana gudun azo daga baya ace marudiyace ya kasance ba cikin bane jikinta har saida cikin ya fito fili ya nuna kan shi ga jama,a .
Nan tsegumi ya fara tasowa wurin mutane har zuwa lokacin haihuwan zarah da wasu ke kiranta da Tuni don dadewan da akayi ba a sameta ba lokacin.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[16/12/2022 10:33 PM] Zee Makawa Writer: π±TUMFAFIYA UWAR KWANKWANMAI ,,,,,,,,,,
π±TUMFAFIYA BAKI FITA A WURIN BANZA ,,,,,,,
π±TUMFAFIYA SIRIN KI SAI ALLAH ,,,,,,,,,,,
2οΈβ£ZAINAB IDRIS MAKAWA
AR RAHAMAN ,,,,,,,,,,
ONLINE PAID NOVEL YAR UWA KI BIYA KI KARANTA A CIKIN SALAMA DON KIRA 08036959257 KO BIYA KI AIKA 2254380105 KO KATIN WAYA MUN GODE UBANGIJI YA BAKI IKON BIYA AMIN ,,,,,,
π«π₯π«π₯π«π₯π«π₯π«π₯π«
*_ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE , SHAHARARRAR KUMA KASAITACCIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI MAMAN YUSUF YAR SOKOTO TANA YI MAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE CIKIN FADIN NIGERIA DA NIGER KARKU MANTA MACE MAI KYARA KANTA BATA BORANCI_* πππππππ 07069711327
_Akwai zafafan kayan Mata masu kyau da arha cikin sauki da rahusa Kuma duk inda kike zamu aika maki kayanki cikin aminci da yardar Allah ba cuta ba cutarwa don a Dade anayi sai gaskiya uwargida da amarya ku garzayo Kar abaku labari_
Munada kalolin Kaya kamar hakaπ₯π«π₯π«π₯π«ππ»ππ»
Maganin sanyi sahihi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata
Maganin gyaran nono domin dawo da martaban nononki hadin gargajiya da bashida illah ajiki
Maganin hips Mai tado da hips cikin kankanin lokaci
Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko dai dai misali kiyi kyau kema ki shigo cikin jerin Mata masu aji
Maganin rage kiba da tumbi Wanda zaisa ki sace ki koma Yar dai dai abin alfaharin kowane namiji,
Akwai kalolin gumbuna masu kyau da saukar da ni'ima
Maganin matsi masu ciko da gaba da matseki Kamar Yar budurwa uwa uba zasu Baki dandano Mai gamasar da maigida
Kalolin garrika masu bawa mace niima da jimawa ajiki
Kalolin tsumi Sha yanzu magani yanzu dasa Mai gida ihun Dadi
Zumar mallaka
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Zumar Mai rubutu
Hadin mallaka
Turaren mallaka
Shu'umar humra
Turaren AL'AJABI
Matan gaske
Ak 49
Sirrin tafin k'afa
Turaren fuska
Hatsabibin turare
Kwallin mallaka
Zoben mallaka
Jigidar maida tsohuwa yarinya
Maltinar Mata
Karya gado
Yajin Mata (yajin Mai ciko da mace)
Yajin maza (domin Karin k'arfi)
Muna dahuwar Kaya kamar hakaπ«π₯π«π₯ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Dahuwar zabo (mallaka)
Kazar Yar gata
Yan shila
Ciccibi
Dambu
Zuciya
Yan ciki
Kwai ukku
Tsoka Tara
Kifi
Da sauransu
Akwai sirrika sosai da muke hadawa ga wacce kishiya ta addabeta ko wadda take fama da butsarin namiji ko mafadacin namiji ko namiji Mai yawon dare ko Wanda yake bin Mata insha Allah duk zaku samesu Kuma da yardar Allah za'asamu biyan bukata
Muna bada magani ga yarinyar da tsautsayi ya fad'a Mata ta rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar da namiji Kuma insha Allah zaadace da yardar Allah
Abubuwan da yawa gsky Wanda in nace Zan lissafasu sai nakwashi tsawon lokaci maiso tabini PC don ganin kalolin kayan da muke dasu ,
Karku manta mace Mai gyara kanta Bata boranci taku ce maman yusuf Yar mutan sokoto 07069711327
.
Don Allah wadda Bata shirya ba tabari sai ta shirya sannan tayimun maganaππΌππΌππΌππΌππΌngd
07069711327
Asalamu Alaikum ni zainab ina gargadin masu mayar min da novel audio don Allah su daina saboda Allah su daina yi bada sanina ba don girman Allah da Annabin rahama.
Banda anty Safiya huguma data nemi izzinina ba wanda nabawa izzinin mayar min da ko wani novel audiovisual amma sai mutane su dinga kirana waina basu lamban mai karanta min novel, why tsoron Allah yayi karanci a wanan zamani haka kan abin banza mutum yaja wa kanshi nauyin siradi.
Wanan din dana fara na sayarwa S Zaria HAUSA TV idan wata ta karanta audiovisual din novel din nan, hukumace a tsakanin su Allah ya gani na fitar maki da hakkin hakan
Yau tun wayewar gari yake tsaye suna gyaran gidan malam Tanimu ta dabaran daura leda sai katako daga baya saidai dole na dan lokacine kafin su samu matsunguni har damana ya wuce.
Wanan ya jawo mashi makara zuwa makaranta duk da hankalinshi na school din ga kuma madam Rukkaiya da yake danyiwa aiki ya samu na sayan takardu da abinda zaici yasan yau zasu kwashi yan kallo tsakanin su shida ita .
Don taki jinin makara zuwa wurin aiki mace ce da duk kokarinka rana daya zaka danyi laifi sai ta saba maka kamar baka taba kyautata mata ba.
Yasan ranan zasu hadu da ita sosai saidai dole ya taimakawa bayin Allah nan da yanzun suke bukatan taimakon al, umma inda Allah ya taimakeshi jama,a sun dan fito an taru an taimakawa dattijon aikin yayi sauri .
Haka yayi wanka a gagauce duk da wankan bada sabulu bane wankane irin na i dont care na adai watsa ruwa jiki yaji iska yafito yaudauki riganshi dake sagale ya saka.
Sallama yaje yiwa Dije a bakin murhun su na kasa ya sameta duk da bata da issasan lafiya amma haka take zama bakin murhun ta girka masu dan abinda zasuci a cikin su wata rana kuma dan abinda ya samo acan suke dan matsawa suci.
Wanda saidai ya tsankwara yaci kadan yabarwa kakan nasa saura yace da ita ya koshi don kawai kada ta kwana da yunwa shi ya hakkura.
Yanzun ma kokon tsakin masaran data dade ajiye ta binciko a cikin kayan ta shine ta hada wuta take dama masu su karya.
Saidai ganin ya makara ba don bazai iya sha badin yasa ya bata hakkuri don ya makara iya makara don haka zai wuce zuwa makarantan .
Hakkuri ya bata a inda take zaune tana faman hura wuta a wahalce yace Dije kiyi hakkuri na makara yau sosai don aikin nan dana tsaya kamawa malam Tanimu.
Hakan yana dakyau gaskiya taimaki makwancin ka ko wani musulmi dan uwanka Allah ya taimaka maka ta hanyar dabaka taba zato ba.
Haka rayuwa take Amadi yau gashi duk da sherin dasu Tanimu ke bin mu dashi a unguwar nan kaine tsaye akan rayuwan su duk masayon nasa da yake tarawa nan waje suyi gulmanka sunki tsaya mashi yau.
Dije ni zan tafi Allah yabamu alheri don a katse zancen kada ta kara makar dashi tace to Amadi alherin Allah ya bikaka duk inda kake Amadi dakai da sauran diyan musulmai na duniya.
Ya amsa da Amin lokacin daya fara tafiya ya fita yana lumshe ido tare da tunanen yadda zasu kwashe da madam dinshi wace yake hakkuri da jure wahalan irin cin fuska da zama da ita tun kan yakai hakan .
Duk wanda yasan shi yasan shi a yaron madam happiness sunan shagon nasu ke nan da kowa ya sani tun yana secondary yake zuwa kama mata aiki.
Yana gamawa ya dan dakata da karatun na dan lokaci saboda halin rayuwa da taimakon Allah ya koma karatun shi bai bar kuma aiki a karkashin madam din ba.
Da wanan din har yau yana 300 level yana hakkuri da kokari wurin turzawa yaga ya karbi kwalinshi da hannun shi.
Tun a hanya nake kallon irin barnan da ruwa yayiwa gidajen da titituna yadda ruwa yai barna a garin ga mutane sai faman gyare gyaren sukewa gidajen su da wurin sana,an su duk inda kabi.
Bana tuki da garaje a dan kwanan da zan dauka ya sadani da titin makarantan namu akwai dan daji a wurin don wurin bai faye mutane dayawa ba sosai .
Wani irin burki naja da sauri don ganin ina kokarin kade wani tsoho ko tsuhuwace ban sani ba ko mace ko namiji don fuskan shi a rufe yake.
Na daija burki da sauri na fito daga motan gabana yana faduwa nanufi maishi hankalina a tashe ina isa na karasa wurin ina sannu baba baka daiji ciwo ba ko baba ?
Don Allah kayi hakkuri baba bansan da mutum bane a wurin na karyo kwanan a lokacin muje na tsallaka dakai kafin wata motar tazo.
Har lokacin bai dago ba saidai duk kokarin son inga fuskan maishi bai bada daman hakan gareni ba lokacin gashi kuma hankalina a tashe yake har lokacin.
Amma saj naci gaba da fadin Ko kuma muje na saukeka inda zaka yanzun din na fada a dan rude don dai na bashi hakkuri amma har lokacin maishi bai dago kai ya kalleni ba yana dai duke da kanshi.
Kamar yadda na sameshi gashi ya rufu da wani irin gwado ko bargo irin na mutanen da mai ruwan duhu irin damuke gani a cikin film mai nauyi a jikin shi.
Sai wani sanda mai gwafa mai kauri sosai daya rike a hannushi yana dogarawa gashi dauke da wani irin buhu dake wani kara kamar ya dauko karafuna a cikin buhun.
Hannu nakai da zuman kamashi dasauri ya dago kai ya kalleni wani irin yarrrr naji lokaci guda a dukan jikina ya dauki rawa kaina ya wani irin sara a lokacin.
Don ganin fuskan maishi da nayi ban iya tantace mace ce a gabana ko namiji ba a lokacin ga fari kamar balarabe ga suma mai laushi duk da amurde suke.
Kai ya fara kada min yana fadin barshi ai na kawo inda zani nan kusa na gode a cikin wani irin murya mai kamar balarabe yana hausa.
Nagode baba na kara fada cikin karfin hali don Allah ka dinga kula da titi kada masu gudu suzo watarana su kadeka cikin rashin sani gashi wanan wurin mugun wurine sosai ka dinga kula kaji kakana.
Don muna da bukatan irin ku a duniya don ku duniya ke zaune kalau muna son ku nima inada kaka a gida ta tsufa kamar ka .
Na fada a cikin dan zolaya ina tura hannu a cikin jakkata na zaro dubu uku daga cikin kudin da Abba ya ban wanda ban taba ba na mika mai kallon kudin yayi saiya girgiza kai akaro na biyu ya dan dago kanshi ya dubeni sai yayi saurin sada kanshi kasa.
Yana fadin bar kudin ki yarinya nagode kema ki dinga kula da duk lamarinki adduan ki dana mahaifiyarki suna amfani a gareki ko yaushe.
Baba don Allah ka karba ko zan samu tubarrakin ka gun jerabawa zani yanzu ina bukatan adduan ka baba na fada cikin dan marairaicewa.
Kai ya jijiga min yana fadin hakane to Allah yabada sa,a ya tsaya maki ga duk lamuran ki ya fada ya miko min hannu ya karbi kudin na dan rusuna ina mika mai tare da fadin nagode baba.
Hannun mu yadan hadu da nasa a wurin karban kudin wani irin shock naji lokaci guda har saida jikina ya kadu na juya zan wuce muryan nan dai da ban iya banbantawa a lokacin namijine ko mace nake magana dashi a lokacin naji yana fadin .
Ubangiji ya tsareki ya kare rayuwan ki dake cikin sarkarkiya bayan wuya dadi na tafe maki idan kin daure na dan lokacine komai zai tafi.
Ina jin shi saidai Allah bai ban ikon in juyo ba nake fadin amin a raina na shiga mota lokacin na dago kai na kara kallon inda na bar tsohon tsaye sai babu kowa a wurin naduba ko zan ga inda yabi sai banga kowa a gabana ba .
Waige waige nafara ko zan hango inda yashiga ko yabi saidai babu kowa a wurin kamar ma ban taba tsayawa da wani hallita ba wurin haka naja mota zuwa school na faka saidai nayi rashin sa,a don babu kowa a department din namu gashi ina son yin karatu.
Don haka nasa kai na shiga saidai ina fara tafiya naji kamar mutum a bayana yana bina haka baisa na juya ba don na dauka girman wurin yasa nake jin sautin kafana da nake takawa.
Bissimillah nayi wanda hakan kusan dabi,an yan gidan mune haka mun karatu a fanin addini don dole yaron gidan mu yai karatu addini yasa littafai yadda ya dace kowa yasan zamfarawa yadda suke ga addini ga kuma kaucewa Allah wurin marasa imani don ba duka aka zama daya ba wana haka yake ko wani gari dama.
Da daya daya ajin ya fara cika da mutane kafin wani lokaci ko ina na ajin yacika da jama, a karfe tara mun zauna jerabawa ayadda nake ganin saukin test din yasa nayi na farkon fitowa daga Hall din.
Direct dakin sayar da abinci na nufa don zuwa lokacin na fara jin yunwa a cikina sai na tuna banci komai ba da zan fito gashi har sha biyu da rabi na rana.
Tunda na tunkari wajen na danga taron jama,a haka na daure na karasa daga nisa nake jin muryan matar mai sayar da abincin tana fada tare da nuna wani saurayi dake gefenta tsaye cikin mutane.
Gaskiya ba zan iya ba ace sai yanzu zakazo da sunan yi mun shara da wanke wanke kuma in ka gama na baka abinci taimakon kafa nakeyi ka sani don ka samu kayi karatun nan kaima.
Ina karasowa dan kallonsu nayi ina jin matar na fadin kaci arzikin wayan da wallahi yau din nan zan sallameka don na gaji da wanan uzurin naka kuma ka sani yau bazan baka abinci ba a wurin nan .
Nikan nasakai na shige cikin wurin na samu wani table daba kowa na zauna saiga wata tazo tana tambayana hjy me za, a kawo makine ?
Five alibe drink's with donut nafada ina dago kai a daidai lokacin da wanan matashin suke shigowa da matar mai shago sai fada take ta zabga mashi .
Bring two plate of rice with ganishing na fada sai ta juyo nace yes ta juya ta tafi dan dakin da suke zuba abincin bata jima ba ta dawo dauke da abincin cikin tire ta nufoni tun kan ta karaso inda nake na mike tsaye ina fadin nawane kudin ki ?
Sai ta kalleni kafin tace dubu biyu da dari biyar har drinks din nace OK ina tura hannu a jakkata naciro kudi zaikai dubu biyar na mika mata tare da fadin ki kaiwa wancan sauran canjin ya rike ta juya inda nake nuna mata din tace wai Ahmed zan bawa nace eh ta karba na dauki jakkana ina tura wayana a daidai lokacin data mika mai tana nuna mai inda nake lokacin na ina kokarin fita daga shagon.
Department din mu na koma na zauna ban dade da zama ba ajin ya fara cika sai hiran test din da mukayi akeyi a class din na saka airpiece dina a kunne.
Jin an dafani yasa na dago kai naga ko waye saidai banga kowa a bayana ba a lokacin yasa na duka naci gaba da bin face book din da nakeyi wanda ya dauke min hankali a wurin.
Kaina ne ya fara ciwo a lokacin yasa na dakatar da abinda nakeyi ko zanji ya dan fada min sai dai kamar ana karamin hakan ban tsaya har lokacin tashi ba na fito na nufi inda motane yake ajiye.
ZAINAB IDRIS MAKAWAπ±TUMFAFIYA UWAR KWANKWANMAI ,,,,,,,,,,
π±TUMFAFIYA BAKI FITA A WURIN BANZA ,,,,,,,
π±TUMFAFIYA SIRIN KI SAI ALLAH ,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
3οΈβ£
AR RAHIM,,,,,,,,,,
ONLINE PAID NOVEL YARUWA KI BIYA KI KARANTA A CIKIN SALAMA DARI BIYAR NE DON KIRA 08036959257 KO BIYA KI AIKA 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO KATIN WAYA MUN GODE UBANGIJI YA BAKI IKON BIYA AMIN,,,,,,,π«π«π«π«π«π«π«π«π«π«π«
*SHAHARARRA KUMA K'ASAITACCIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI DA _MAMAN YUSUF YAR SOKOTO TA SAKE ZO MAKU DA KAYATATTUN KAYAN MATA ZAFAFA MASU KYAU DA INGANCI SAYEN DAYA KO SARI INA SOKOTO INA AIKAWA KOWANE GARI A NIGERIA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH KUDAI KU MATSO KAR AYI BABU KU KAYANMU NA MUSAMMAN NE*ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
09035027743. 07069711327 WhatsApp number
*KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA MUKE DASU*
maganin sanyi
Maganin KIBA
Maganin rage tunbi da kiba
Maganin sanyi na maza
Maganin gashi - Yana Sanya tsawon gashi Hana karyewar gashi bakin gashi