Showing 18001 words to 21000 words out of 235422 words

Chapter 7 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3538

amarin ne......
Tunda yabar fadar zuciyarshi keyi mishi wani irin kuna,he know for sure Magajiya ce tayi wannan abun tafiya yake baisan inda zaijeba sannan tunaninshi daya ah inama zaifara neman dubu sittin kafin wani sati......

Babu inda ya tsinci kanshi se ah inda yake sayan giya donji yyi awannan lokacin idan ba giyan yasha ba bazai taba jin dadi aranshi ba aikuwa seda yasha din sannan yawuce cikin makarantar alokacin Kuma tafara yi mishi aiki ajiki.......

******
Bayan Zahra da Asma'u sungama discussion dinne suka dan taba hira duba lokaci Zahra din tayi ganin har shabiyu cikeda mamaki tadubi Asma'u tace Asmeey har 12 yayifa gaskiya lokaci na gudu muje cafeteria muci abinci kafinnan lokacin sallah yayi semuje massallaci daganan muwuce lecture ko?...
To Zahra muje daman yunwa nikeji,haka suka tashi sukabar cikin lecture hall din sede to there own surprise dasuka fito hadarine sosai yagama karade koina dakuma halama za akece da ruwa nan bada jimawaba don haka Zahran tace muyi sauri kekam kada ruwa yarike mu ah hanya.haka suka tafi cafeteria din Allah yataimakesu seda suka kusa isa sannan aka fara ruwa shima yayyyafi ne kafin daga baya ruwa yakece kamar da bakin kwarya.......
***
Samun wata dutse dake cikin makarantar Ahmadu Bello university Zarian yayi ya jingina jikinsa ruwa akeyi sosai kaman da bakin kwarya amma baidamu da irin ruwan dake jika shiba,to inama yake cikin hankalinshi bare har yasan me yakamata yayi wajen taimaka wa kanshi daga tashi daga gurin.....
Students da suna tafiya ruwa ya kamasu ah hanya duk sun samu square roots kaman tacikin faculties ko kuma gaban classes inda dai akwai roofing dukdai don kada su jike....
wasu samari dake tsaye ah gaban wani roofing tareda wasu student din suna jiran ruwa yatsaya sutafi respective places dinsu suka hango saurayin dake zaune jikin dutsen ruwa na dukan shi daya daga cikin samarin yace ah haka zaka kare wawa shashasha,dan shegiya kawai....
wani daga cikin su ne yace wai kaikuma dawa kake ne haka?....
Samari hudun ah tare sukace dawaye inba *Lucifer* dincan ba,dayan dabaiyi magana ba yace au Prince Almustapha kuke nufi wai daman shine a can kuma har wani Lucifer kuke kiranshi?...
wani tsaki sukayi tareda hararan abokin nasu,wai ma Prince,yanzu fisabilillahi wannan marar Imanin kake kira da wannan sunan?,to bari kaji ko acikin masarautar tasu bashida wannan gatan barekuma awaje....
Daya daga cikinsune yakuma cewa kai kakai nan ma Ma'aruf mutumin da bayi sunfishi daraja acikin Masarautarma to me kake tunani yaufa ubanshi dakanshi yayi musu sharia dawani dasafen nan wai yasace Mai kaji,can you imagine Dan sarki da sata,satan ma na kaji.
Dan murmurshi Salim yayi,Allah kenan abokaina,Allah ba azzalumin bawansa bane ba sewanda ya zalunci kanshi,shiba yace shaye shaye da lalata yaran mutane shine abunyiba to yacigaba yaga inxai samu mafita....
Aikam dai barima kuga indanyi raha cikin ruwan nan daman Dr Ibrahim yabata min rai dayaki karban assignment dina,mikama wata yarinya jakanshi yayi sannan yayi inda Almustaphan yake sauran ma biyoshi sukayi suna dariyar mugunta jan hannunshi Ma'aruf yayi yana kai Lucifer dan ubanka me kakeyi anan?.....
Shiko peacefully kallon shi yakeyi batareda yacemai komai ba kuma babu wata alamar yaji tsoron ganin Ma'aruf din,mari Ma'aruf din yakai mishi tareda cewa 'Dan iska jibeshi se shegen innocent face amma Allah kadai yasan abunda ke zuciyarka dariya sauran suka shiga yi inda suka shiga mocking saurayin dasuka kira Prince Almustapha,daga karshema cire mishi rigar shi sukayi dalibai kuwa sunsamu abun kallo don kuwa wanda baswa gurinma suntaho,harma wasu suka karu daga karshe ball suka shiga yi dashi kamar kwallo acikin ruwa,duk jikinshi yabaci da cabi tundaga nesa take hango samari na dukan wani harma suna ball dashi kirjintane yashiga dukan uku uku itadai yaune first day dinta ah school dinnan meyake faruwa ne,makarantar babu tsarone komi?ah iya saninta dai ABU makaranta ce sananniya wanda sunada rules and regulations nasu kominsu na tafiya cikin tsari to amma indai haka ne mezaisa abari ana bullying wani batareda securities sun dau matakiba,mezaisa dalibai suna ganin anacin zarafin wani suyi shiru harma su tsaya ah gefe sunagani suna dariya tsabar rashin imani, harma wasu nada guts din dauka ah wayoyinsu,miyasa mutane basuda tunanine wani irin hawaye ne taji ya gangaro daga fuskarta batareda sunmata sallama ba itakam bazata iyaba bazata iya ganin anacin zalin wani ba dukda batada karfin kwace masa dagudu tafita daga roofing din tayi inda Almustaphan yake already samarin suntafi sun barshi kwance gurin kuka take sosai yayinda tacire katuwar jacket din dake jikinta wanda Yaya Mubaraq ne yabata yanzu dataje office dinshi tareda Zahra don yasanta dasanyi ya taba ta zata kama mura lullubamai tayi cikeda tausayawa yayinda Zahra nata kwala mata Kira amma kota damu don da alama bamatasan tanayiba......juyawa tayi tana kallon wa yanda ke kallonsu tana he's not breathing,come and help him please.... Sede kaman wanda da gumaka take magana babu wanda yakulata sema cigaba da daukan video din da masuyi keyi......



Sorry masoyana I couldn't post yesterday,i was kinda busy ne shiyasa...
Love you alld'......

Your comments means alot to me,it gives me courage to type more and more!.....

Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:14 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*


Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad....


*Page 6*....

Anacikin hakane sega securities sunfara zuwa aikuwa tuni daliban suka watse domin ah kaidar makarantar in dai akasame ku gurin rikici kokuma Kuna rabiyar fada muddin securities sukazo to dukan ku za'a diba ayi security office daku shiyasa kan kaceme babu daliban, kowa ya cigaba da harkokin gabansa...........
Se Asma'u dake zaune kusadashi tana kuka, security din daya karaso gabanta ne yace ke!meya sameshi?.....
Cikin kuka tace wasu ne suka mishi duka bansan meya musu ba.daya security dinne yakaraso yanacewa subhanallah kaman ko motsi baya yi taba Almustaphan yayi ya jijjiga shi sede baya motsi kwata kwata dasauri yaciro wayarshi yashiga Kiran ambulance din makaranta ba'a jima ba se gashi sunzo nan aka dibe shi akayi clinic dashi.......
Zahra seda ta tabbatar securities din sun tafi sannan tazo gurin Asma'un tarungume ta tana Asma'u agarin tausayin wani zaki jaza ma kanki!....
Goge kwallarta Asma'u tayi sannan tadubi Zahran don Allah kinsan clinic din school dinnan awani direction yake?.......
Zare idanu Zahra din tayi sannan tace mezakije kiyi?....
I've to make sure he's safe from those guys,I want to make sure yatashi yadawo normal and then I'll ask about his family in order to let them know his condition,riko hannun Zahra Asma'un tayi sannan tace baki ga abunda sukayi mishi bane ba,meya musu Zahra,how can someone be so heartless like this.nidai don Allah kirakani,ganin takiyin shirun ne yasa Zahran sa hannu ah bakinta tarufe tareda runtse idanunta "it's okay Asma'u he'll be fine please!".....

Dan shiru Asma'u din tayi sannan tace to muje,kamo hannunta Zahra din tayi sannan tajata zuwa wurin wani kujera suka zauna kamin tariko hannunta cikin nata"Asma'u kisaurareni dakyau please,shiwannan mutumin dakikeson taimako kinsanshi ne?"....
Jijjiga ma Zahra Kai Asma'un tayi alamun a'a,to bari kiji Asma'u he's a bad person duk abunda kika ga yafaru dashi laifinshine,nima bansanshiba tunda I'm new to the school kaman ke sede dazu dakikazo gurin shi naji yanmata na magananshi harcewa suke sun tausaya miki don rayuwarki na cikin hadari indai har taimakonshi kikeson yi,his name is Almustapha Asma'u.the illigitimate son of the king nasan dai inbaki sanshi by face ba tabbas kintaba jin labarinshi agarin nan koda kuwa kadan ne sabida haka nake shawartaki da daga yanzu kicire yaron nan cikin harkokin ki,agreed you helped him for the sake of humanity Allah yabaki lada amma yanzukam seki barshi da securities su sunsan yanda zasuyi dashi,sannnan inaganin zasu fiki sanin access to his family right?tunda ma shidin bawai *Boyayyen Mutum*(littafin maman abdushakur) bane agari,nan Zahra tashiga goge mata kwallarta tana kitashi mutafi lectures yanzu it's almost time kinji......

Kallonta Asma'un tayi da runannun idanunta don duk abunda take fada jinta kawai takeyi,kije kawai I'm not myself zanje gida segobe zanshigo ....
Bazaki jira Yayarta ki ba?......
Dan kama kanta tayi sabida yanda yake mata wani mugun ciwo sannan tace I'll just go zanfada mata awaya,nagode Zahra.......

Murmushi Zahra din tayi sannan tace Allah yabaki lafiya Asma'u, I'll call you later namiki saving number na.....
Murmushi Asma'un tamayar mata yayinda Zahran ta tashi tatafi tana mata waving seda ta tabbatar Zahran tabace mata dagani sannan ta tashi tafara tafiya wani student tahaduda ahanya nan ta tambayeshi inda school clinic yake nan yayi mata kwatance seda tabi ta cafeteria tayi take away din abinci sannan tawuce clinic din,itadai aganinta babu ruwanta dakoma wayeshi,she don't care about his identity she just want to help him no matter what sabida just because he's a bad person bekamata mutane suna treating nashi hakaba,to hakan dasukamai din shizaisa ya shiryu kokuma ah inane addini yayi koyi da hakan,sanda taisa clinic din gaisar da nurses din tayi sannan tace tazo duba Brother dinta ne cewa sukayi takarasa ciki nan tashiga babu kowa aciki se shikadai don yau babu patients ah kwance, ahankali tadinga takawa harta isa gaban gadon nashi yana kwance peacefully se bacci yakeyi yayinda goshinshi ke manne da bandage da alama anyi mishi treatment ne sekuma drip da akasaka mai, samun kujera tayi agaban gadon seta samu kanta dazama seyanzu take kare ma fuskarshi kallo setaga "he looks familiar, sede tarasa ah ina ta taba ganin fuskar,nan take Kuma yuuuiuu seyafado mata arai",dasauri taja baya tana hasbunallahu wani'imal wakil,zuciyarta tashiga bugu sekuma wata zuciyar tace mata ta Ina zaizama aljani tunda har mutane na dukansa sekuma tasake dawowa tazauna tareda dan taba jikinshi because she wants to be sure,karema features din fuskarshi kallo tashigayi yayinda zuciyarta tashiga raya mata he's very handsome,dogon fuska gareshi yayinda yakeda manyan idanu gwanin ban sha'awa pointed hancinshi dake tsaye kaman shiyakera ma kanshi lips din shi kuwa very cute and small gashi pink wanda mutum daga nesa zeyi tunanin pink lip stick yasaka,eye lashes dinshima kanshi abun kallo ne ahankali tafurta anya wannan dan Nigeria ne kuwa dubada yanayin gashin kanshi dama kuma yanayi halittunsa dukda kuwa bashida wani haske sosai gakuma karin wahala data kuma dushashe shi, tana cikin wannan tunanin ne nurse tashigo tana cemata bakida lecture ne?.....
Murmushi tasaki sannan tace nagama nayau......

Toshikenan amma dakin nemo abokinshi yazo yazauna dashi don bamwa barin Mata ah side din maza yanzunma don dubashi kikace zakiyi shiyasa muka barki da oganmu nanan ma bazai bari kijima hakaba...

Dan shiru tayi sannan tace toshikenan ga abincinan inya tashi yaci kafin yasha magani kafin abokin nashi yazo.....
Murmushi nurse din tayi sannan tace in Sha Allah, I'll make sure yacin.....
Haka Asma'u tatashi tafita jiki ah sanyaye,wayetasani acikin fadin ABU dazai zauna dashi babu fatan ta daya Allah yabashi lafiya cikin gaggawa....
bata tsayabin takan Asiya ba ta tari napep tawuce gida abunta.....

*****
Misalin karfe takwas na dare Talatun tashiga Shashin Magajiya tazube kasa tana mika gaisuwa, Uwargijiyata Audu feleken yana can baya yana jiran sallamar shi....
'dan tsaki Magajiyan tayi sannan tace matsalata da talaka kenan shegen nacin tsiya yanzu bazai iya hakuri harsai gobe ba.....
Wai yana bukatar kudin ne cewar Talatun kanta ah kasa, Magajiyan dakanta ta tashi tabude wani sif da aka garke shi da padlock taciro kudi tamika mata cikeda wulakanci tamika mata"seki bashi Kuma banason insake ganin shi agidan nan"......
Karba Talatun tayi tana godiya nan tafice.....

*****
Ahankali yadinga ji kaman baya jin dadin jikinshi,bude idanunsa yayi yayinda ya waresu yana karema 'dakin kallo ahankali abubuwan dasuka faru yadinga dawo masa tashi yayi cikin sauri wani sarawa da Kansa yayi seda yakoma yakwanta amma dukda haka bai daddaraba yakuma tashi yana kallon drip din da akasaka mishi pincikewa yayi sannnan yasaka takalminshi yafice ah ward din,tunda yafito nurse din ke aikin kiranshi kan yadawo amma ko kallo bai isheshiba dukda kuwa bawai yanajin dadin jikinshi bane ba amma ahaka yacigaba da daurewa yana tafiya har yabar cikin school din alokacin har anfara kiraye kirayen sallar isha,jiyayi anyi parking agefenshi amma hakan besa yadaina tafiyar dayakeyiba dasauri Sulaiman yafito daga cikin motar yana sanye da kana???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?nan kaya rikoshi yayi yana Yaya Almustapha inazaka je haka,you should have wait ina hanya fa danaje sallar maghrib ne natsaya sayamana abinci.......
Fizge hannunshi Almustaphan yashigayi yayinda Sulaiman din yaki saki sema janshi dayayi yashigardashi mota yafara driving babu yanda Almustaphan ya iya don bashi da karfin yin ja inja da 'dan uwan nasa.....
Sulaiman din bai tsaya ko inaba se cikin masarautar agaban gidan su Almustapha din. kamashi yayi yakaishi har cikin gidan zuwa dakinshi Amira dake waje tana tuka tuwo taga shigowarsu dasauri tatashi
tana Yaya Sulaiman lafiya meyake faruwa haka?....
Sa hannu Sulaiman din yayi kan lips dinsa yanayimata nuni da tayi magana ahankali,'dan sassauta murya tayi sannan tabi bayansu har zuwa dakin Almustaphan "Yaya Sulaiman kafadamin mana miye yasamu Yaya Almustapha?".....
Lil Amira it's nothing serious kidaina daga hankalinki....
Cikeda damuwa tace tayaya zandaina daga hankalina bayan kanaganin condition din dayakeciki takarashe maganar hawaye nashirin zuba daga idanunta bayan ya kwantarda Almustaphan yajuyo gareta.....
Amirah bakiyi trusting dina bane,cikin dan kuka tace I do Yaya Sulaiman but look at his forehead and he's looking weak takarashe maganar tana zama kusa da Almustaphan tareda riko hannayenshi....
Yaya Almustapha inake maka ciwo?.....
Jijjiga mata kai yayi alamun babu,tattaba jikinshi tayi taji temperature din is normal sannan hankalinta yadan kwanta,duban Sulaiman din takuma yi tayaya yaji ciwon nan Yaya?....
Murmushi yasaki ganin yanda tabi tadamu"minor accident ne yasamu little Amira nima kirana akayi aka fadamin yanzu kikawomana abinci muci tukunnan and please karki bari Ummi tasani kinsan hankalinta na iya tashi".....
To bazan bari tasani ba amma sede tuwon begamu ba, barima naje inadubawa daya yi zankawo muku....
Yauwa little Sis asaka man shanu please,dariya kawai tadanyi sannan tafice tabarsu su biyun ah daki......

Samun guri Sulaiman din yayi yazauna sannan yadubi Dan uwan nashi, I'm sorry Yaya Almustapha nasan you don't like me sede inason kasan abu daya I can't just look away,I saw it earlier on social media shine naje school clinic dinku don nasan definately can za a kaika,shiru yadanyi na dan dakiku kafin yacigaba......
Bansan miyasa kazama in this state ba amma I'll advise you please kana kiyayewa darana I don't want you to be hurt and please we should get this over shirun ka nadamuna,I know I'm not worthy of being a friend with whom you can share your problems with sabida mahaifiyata sede inason kasani cewa son da nake maka na tsakani da Allah ne please kadaina gaba dani though nasan bazan iya taimaka maka ba atleast zan na debe maka kewa ko,inkuma kana ganin hakan beyi makaba still I can have my way,yakarashe maganar ahankali tareda tashi yajuya zai fita har yakai bakin kofa seyaji muryar Almustaphan nakiranshi *Sulaiman*!,wani irin dadi ne yakamashi dasauri yajuyo yana kallon dan uwan nashi ware mishi hannu Almustaphan yayi alamun yazo gareshi dagudu yakarasa tareda rungumeshi........

Tapping bayanshi Almustaphan yashigayi kamin dakyar yace "I'm sorry for always being rude to you"......
Shhhhh, Yaya banga laifinka ba I'm sorry too.....yakarashe maganar tareda dagowa yana kallon Almustaphan fuska shabeshabe da hawaye sa hannu Almustaphan yayi yana goge masa kwallar "stop crying"..suna cikin hakane sega Amira tashigo hannunta rikeda trayn abinci nan ta dire musu....
Wai Ina little Angel ne Amira?...
Kasanta ai da shegen bacci harta kwanta tabawa Sulaiman din ansa....
Ayya, Ummi tasha magani,yakuma Kai mata wani tambayar..
Eh tasha Itama tayi bacci,tokema zauna muci abincin ko cewar Sulaiman din...
Zama tayi tana Aiko baka fadaba Yaya Sulaiman zan zauna inci da yan uwana......dariya sukayi atare don har Almustapha seda yadan murmusa dukda kuwa haryanzu abunda yafaru dasafe yana ranshi sede kaman su Amira basuda labari haka Sulaiman dinma Kuma daman hakan yafiso don bayason tayar musu da hankali...
Nan suka shiga cin abincin yayinda Sulaiman da Amira kedan taba hira shiko Almustapha yayi shiru se sauraronsu dayakeyi kawai,dukda kuwa Sulaiman sauro da zafi yadameshi ah dalilin rashin wuta amma ko alama bai nuna ba,se wurin goma nadare yabar gidan yatafi nashi bangaren dukda kuwa yanason zuwa gun Magajiya sede tabbas yasan akwai rigima inyaje don baza arasa magulmatan dasuka Kai mata labarin yazo da Almustapha ba....
*****
Tunda taje gida tashige daki ta kulle kanta harsaida Ummi tazo tabuga mata kofar dakin,zuwa tayi tabude karemata kallo Ummin tashigayi sannan tace lafiya kika garkame kanki acikin daki?....

Langabar dakai tayi sannan tace babu komai Ummi I was just tired shiyasa,to kinci abinci ne and how was the school inafatan komai yatafi lafiya dai ko?....
Riko hannun Ummin tayi ganin tadamu tace"Allah Ummi komai lafiya and abinci yanzu nike shirin fitowa inci".....
To kifito kici nayi azan wani abun ne yafaru don Sadiq yacemin Asiya tazo tana mitar kinyi tahowarki gida taje faculty dinku tayita nemanki bakyanan.....
Ummi batagama lecture ba shiyasa banjirata ba,dubanta Ummin tayi sannan tace ko bata gamaba kina jiranta tunda mahaifinku ne ya umarci hakan and besides koda wani abu yataso takama dole kidawo gidan aise ki kirata kiyimata bayani bawai kibari taje tana wahalar nemankiba....
Duban Ummi tayi cikeda damuwa don itakanta tasan bata kyauta ba sannan tace zangyara Ummi in Allah ya yarda...

Yadai fikam cewar Ummin,ga abinci nan kizauna kici nina tafi bangaren Babanku kafin ki kwanta kisamin yara suyi fitsari kada sumin ah gado....

To Ummi In Sha Allah,seda safe....
Allah yakaimu inji Ummin sannan tafice tabarta zaune kan dinning zata fara cin abinci........

****
Wuraren karfe shabiyun dare gabadaya Masarautar tayi shiru bakajin motsin kowa dukda kuwa dogaraye dasuke gadin filin Masarautar duk suna tsaye ah spots dinsu,tafiya sukeyi Magajiya nagaba yayinda Talatu da Ibro kebinta ah baya seda sukayi nesa da gidajen cikin masarautar suka isa wurin daji daji wanda duk a harabar masarautar take sannan suka tsaya, Magajiya ne tace yabaizo ba?.....
Cikin ladabi da biyayya Ibro yace gashican Uwargijiyata yanzu ze karaso,bekai ga rufe bakinsa ba sega wani dan dattijo yazo gaisuwa yashiga yi ma Magajiyar daganan yamika mata wata takarda......
Dubanshi tayi ahankali sannan tace ka tabbata sune?...
Eh Uwargijiyata nayi matukar bincike sosai wannan shine adireshin nasu,mikawa talatun hannu tayi yayinda tamiko mata leda,nan tabawa mutumin sannan tanuna shi da yatsa "sekacema Mai Martaba haryanzu bakasamu wani labari ba".....
Washare baki yayi yana godiya,in Allah ya yarda Uwargijiyata,nagode kwarai,nan yayi musu sallama yatafi.....
Haka suka juya don komawa cikin masarautar Talatu da kanta ya daure da al amarin Magajiyan tace Uwargijiyata kiyi hakuri amma inada tambaya....
Inajinki Magajiyan ta bata amsa Kai tsaye,cikeda tsoro Talatun tace "ni nayi tunanin burin ki ki kawar da Almustapha ne kawae dakuma ki munanta shi ah idon sarki sabida Yarima Sulaiman yasamu sarauta amma kuma senaga yanzu har kan Dan uwan me martaba kika koma,shi miye nashi aciki Kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login