Showing 105001 words to 108000 words out of 235422 words

Chapter 36 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3514

tayi alamar Itama batasaniba murmushi Ummi tayi kafin tace"you're the perfect person for this position tunda kika ga har Mai Martaba yazabe ki and believe me it's going to be tough ride but when you trust the almighty and in zuciyar ki daya Allah zaitaimakeki insha Allah kinji,this people really need help Asma'u and babu wanda yasamu opportunity din taimakon nasu inba keba so,use it please Ummi takarashe maganar ahankali ...
Cikin sauri Asma'u tace
"Ummi kidaina rokona please I'll do it but still I need your guidance and advice".......
Murmushi Ummi tayi sannan tadan kama chin din Asma'u tace"you've the best advicer with you, your Husband "......
Dan shiru Asma'u tayi yayinda Ummi tagyada mata kai don bata courage kafin takara"he'll always guide you indai kina kaimasa matsalolin ki and he's a good advicer bawai don 'Dana bane Dear that's just the fact inbaki shiga jikin mijinki ba you'll never know who he's try and be free with him only then you'll know his problems,try and bring him close to you only then ze shaku dake Asma'u kidaina nisanta kanki daga Imam shi namiji inkasan halinshi kaida kanshi zaka maida shi tafin hannunka kirage kunya please Dear i want to see some change ah relationship dinku kinji Ummi tayi mata maganar tana murmushi Asma'u kuwa jitake kaman ta nutse kasa tsabar kunya sewani sunne kai takeyi.........
Dariya Ummi tayi kafin tace"oh ni yazanyi da kunyar nan ne, I'm your Mother for goodness sake Asma'u kidauka Almustapha ba Dana bane you're my Daughter may be inkinyi tunanin haka zaki rage kunyar"......
Itadai Asma'u se blushing takeyi tarasa nayi ba abun tatashi tagudu ba ace tayi rashin kunya sakin chin dinta Ummi tayi sannan tadauko furar data gama damawa sannan tamika mata sannan tace gashi kikaimishi ......
Karban Bowl din tayi wanda yake rufe yanzu da ludayi akai tafice cikeda kunyar Ummi tana mamakin wace irin surukace wannan din..........

Straight dakinshi tayi abakin kofa ta tsaya tareda knocking yana zaune kan sofa yayinda system ke gabanshi yanata lissafe lissafe shikadai gabadaya kanshi ah daure yake gameda al amarin boreholes dinnan Galadima yafada mishi total amount daban and the geologist too......
Wutan dakin akashe yake se dim light dake kunne sedan hasken screen din laptop din dake haske kyakyawar fuskarshi gabadaya yayi wani fresh don kwanannan wani irin kyau yake karawa tareda wata irin haiba tsabar hutu dayake samu ga comfortable gurin zama kaci mai kyau sannan ka kwanta ah maikyau shima wani abune bakaman da ba........
Jiyayi ansake knocking kofar akaro na hudu kenan shidai Allah yagani bayason damuwa ayanzu sede me buga kofar taki hakura hakan yasa cikin cool voice dinshi yace"Come in"......

Shigowa tayi dakin ahankali hannunta rikeda bowl ko kallonta baiyi ba amma tunda tasako kanta cikin dakin yagane itane da kamshin turarenta karasowa tayi cikin dakin tana mamakin shi bayajin sanyine don ga sanyin Ac yakaure koina gakuma natural one daya kaure gari sabida lokacin hunturu ne........
Samun kanta tayi da zama gefenshi kan sofa din bayan ta ajiye bowl din furar sannan tace "Ina wuni Yaya Imam".......
Seda yadago yakalli fuskarta tsabar jin sunan data kirashi dashi yaudin kafin yadauke kanshi kuma yamaida kan laptop kaman harda bazai ansaba sekuma yace...
"lafiya Lau"........
Murmushi tayi sannan tace ga furarka nan Ummi tace inkawo maka.......
Kaitsaye yace "thank you",sunfi minti goma babu wanda yasake magana gashi talura kaman yana cikin damuwa don ya tsura ma screen din laptop Ido ne batare da yanayin wani abu baneba sa hannu tayi ahankali tadauke laptop din agabanshi but still gurin yake kallo dan murmushi tasaki tunowa datayi da ranar data fara ganin ah kasuwa gaban shagon Mallam Hudu he was doing thesame thing tashi tayi daga gefenshi tadawo gabanshi tareda sa hannu tana girgizawa ah gabanshi kaman yanda tayi ah da amma still be kulata seta saki dariya wanda hakan yasashi dawowa daga trance dinshi yadubeta ahankali yana"miye abun dariyan?"......
Dan turo baki tayi sannan tace...
"friends bwasama abokanan su dariya ne insunyi abun dariya?".......
Kin kulata yayi yayinda tadauki furarshi dake bowl din tana"in fushi kayi sena shanye furar kawae may be only then zaka kulani tunda Ummi tadama".....
Ganin still bekulataba yasata bude bowl din fura da nonon tareda diba ah ludayin takai baki tana lumshe idanu seda tayi sha uku sannan tace"hmmmmmm Kai gaskiya Ummi har ta'iya damu haka bansani ba, I've missed alot and wanima zaiyi missing yau"......
Wannan Karan dukda bayason murmusawan seda yayi aranshi yana she's so childish tayi tunanin ze damu don ta shanye furar ne komai abubuwa nawa yarasa aduniyar nan dayake matukar so kuma har yau baisamesuba ......
Haka tacigaba dasha ganin baida niyan kulata yasata ajiye sauran furar don akwai dayawa har yanzu sannan tabata fuska yayinda idanunta suka ciko da kwalla "towaima tukunnan ma Ummi tasan halin Yaya Almustapha amma take cemata she can handle him after all tunyaushe take trying amma takasa batasan sanda hawayen suka fara zuba ba hakanan tafara kuka kamar wanda akayima wani abu cikeda damuwa ya jijjiga kai aranshi yana"she's too much",don bakaramin damunshi kukan nata yayiba ahankali yadubeta kafin yace..
"to kukan na menene bayan nabar miki furar kishanye duka?"............
Yanda yayi maganar seda yasa tsikar jikinta yatashi amma hakan behanata dagowa tadube shiba sannan ta turo baki gaba"ninace maka Furar ka nikeson shanyewa"......
Murmushi yasaki sannan yace...
"mekikeso to?".....
So nake kasha furar tunda sanyin ta ne yafi dadi and after that you should tell me your problem naga kaman kana da damuwa.......
Wannan Karan sake kasa yayi da muryar shi don yarinyar na matukar bashi mamaki"sometimes she behaved like a child and intayi wani maganar kuma sekace ko Yar shekaru samada arba'in ne"....
"Bazansha yanzu ba and cemiki nayi inada problem ne?"......
Tashi tayi daga zaunen da take ah gabanshi sannan tadawo gefenshi inda take dazun tazauna tana"Yaya Imam what are Friends for?"....
Dubanta yayi sannan yace"I'm Almustapha not Iman?".....
Turo baki tayi tana"to I'll call you Mr Taciturn".....
Wani harara yayi mata wanda yasata cewa"to sorry Yaya Almustapha nikeson cewa" kafin tace friends are to support each other right kodai bakayi accepting dina as your friend baneba?,takarashe maganar tana dan langabar dakanta kan kafadunta.......
Kai tsaye yace"i do"....
Cikeda Jin dadi tace"Then,you can share your problems with me ko?".......
"Why should I do that Kuma?"....
Dan bubbuga kafa tayi cikin sigar shagwaba tace"because we're friends mana".....
Kallonta yayi with so much adoration kafin ya'iya cewa "banyi niyaba to",tunkan yarufe bakinshi tayi saurin daura soft hand dinta kan lips dinshi tana dan girgiza mishi kai itakanta bakaramin kokari tasan tayiba don yanzu Almustapha nayimata kwarjini bakaman farkon ganinta dashi ba sede she need to be her old seld on order for him to open up kaman yanda yace ko ita mayya ce ada to tabbas tayarda tanaso tazama mayyar itama donta lura zamansu bawani progress and everything need to be done in time sabida kowa yasan matsayinshi tsura mata idanu yayi wanda idanunshi kedauke da mamakinta dakuma wani irin feeling da shikanshi besan na menene ba itace tayi karfin halin cire hannunta kan lips dinnashi sannan tace"I'll like to know your problem as a friend inkuma bakason hakan shikenan",takarashe maganar tareda tashi don barmishi dakin cikin sauri yariko hannunta juyowa tayi ahankali sauri dauke kanshi yayi daga kanta kafin yace nervously"zauna to mana", because this's the very dazai fara fadama wani matsalan shi bayan mahaifiyarsa......
Yafi minti uku shiru yakasa magana murmushi tayi kafin tasa hannunta takamo nashi tasaka cikin nata tace"look at me Yaya Imam".........
Dubanta yayi nervously dukda Itama zuciyar ta beating yake so very fast behanata sakar mai smile ba dukdama dakin ba haske sosai kafin tace...
"feel free with me and trust me please".......
Hakanan seyaji dukwani fear dakuma rashin yarda dayakeyimata lokaci guda yatafi ahankali yace...
"it's the work da Abba yabani Asma'u"......
Encouragingly tace"meya faru da aikin Yaya Imam?".........
Ahankali yafara magana kaman bayaso hakan kuma besa tagaji ba ta tsaya tana saurarensa daki daki......
"Abba yabani responsibility na aikin boreholes and he told insamu Galadima muyi lissafe lissafe na kudi dadai sauransu so I met him munyi magana dashi and he told me that kudin aikin kowani borehole dakayaan aiki each is 400hundred thausand but becemin yasamu masuyi ba nikawai yafada min kudin ne dakuma site din da za ayi so,I thought nizan nemo shiyasa nayima Sulaiman magana so sehadani da wani gaye this evening muka hadu dashi he explained everything that kayan aikin kala kala ne akwai local akwae Kuma second hand gakuma sabbi akwae and from the way he's very honest nasan sun iya aiki sosae and yacemin aikin hawa hawa ne it depends on my money dayanda nakeso but inzai bani shawara adaure ayi me kyaun sabida zejima baisamu matsala ba and suma talakawan zasu farin ciki da haka because Asma'u I went to the places if you see how they're suffering from scarcity na ruwa sekinji tausayinsu yakarashe maganar yana kallonta kafin yakara cewa shiyasa nayi deciding ayi musu mekyau din wanda zasu Jima suna anfani dashi tunda mutumin told me that in anyi mararkyau din baya wuce one year zakiji anfara samun matsaloli and nama bincika anjima anabada projects na boreholes dinnan amma bayajimawa zakiji ana sake complaint........

Dan shiru yayi don ji yayi kanshi nadan sarawa kadan kadan cikeda kulawa tace "inajinka Yaya imam"...
Hararanta yayi sannan yace"Almustapha not Imam".....
Murmushi tayi sannan tace..
"to Yaya Almustapha inajinka"........
Cigaba da magana yayi "dazun naje nasamu Galadima and I told him everything amma yace a'a aiba kudin da aka bayar ba kenan yanda yafadamin haka akabashi so senace masa muyima Mai Martaba magana musake demanding kudin for the betterment of the poor dasuke fama da rashin ruwa dakuma muma tunda ko gaba akazo bbu ruwan dole zamuso mu taimakesu so why not ayi me gabadaya yanzu?..........
Amma yace a'a i even told him zanyima Mai Martaba magana dakaina but still yahana ni I don't know why Asma'u,he was behaving kamar marar gaskiya,so very weird yayi maganar ahankali yakai three minutes bekuma yin magana ba itakuwa kallonshi take cikeda burgewa don bataki yacigaba da magana ba he looks so very cute yanda yake fidda kowasu harrufa dakumaa yanda yake nuna concern dinshi and the most amazing thing is ah ita yake fadamata it feels so genuine and amaizing takasa dauke kanta gareshi jin shiruntan ne yayi yawa yasashi sake dubanta"kinyi shiru?"......
"I'm just so happy Yaya,anya kataba magana mai tsayi irin nayau kuwa?".......
Tashi yayi yana"abunda ma zakice kenan?".....
Cikin sauri tace yi hakuri barimuyi magana mana......

Zama yayi kafin tace"this's a big issue but why not kasamu Abba din privately kayi masa bayani Yaya?"..
Cikin sauri yace"banason fada masa kada akwae matsala inzo inbata zumuncin su da Galadima,so I don't know what to do actually",yayi maganar make kafada ....
Still hannunta nacikin nashi tace"zumuncin dake tsakanin Abba da Galadima zaka duba kokuma dubbannin mutane dasuke fama da rashin ruwa wanda kai da idanunka kaje kagani kuma kaga wahalar dasuke sha besides wanda yayi nagari dan kansa Yaya inma dagaske akwae wani abu ah kasane shi baiji kunyar cutar wanda ya yarda dashi ba sekai you're just trying to do what's right....dan numfasawa tayi kuma kafin tace muma ajiye wannan agefe Inkuma we're wrong ba haka abun yakeba Kaine kawae kake zargin Galadima may be he has a genuine reason kaga munshiga alhakinshi and zakana kallonshi da laifin sa baiyi ba so, it's better you clear everything now and hakan zai farune inkaje kasamu Mai Martaba bayani cikin dabara daganan ne zamusan me ake ciki amma koya kagani takarashe maganar tanadan wasa da hannunshi zubama hannayen nasu idanu yayi kafin yace"thank you"because he's out of words yama rasa mezece mata inba thank you dinba.......
You're welcome shine abunda tafada sannan tadauki laptop dinnashi tanacewa"kasha furar kada yayi sanyi"......

Budan baki yayi zaiyi magana tayi saurin cewa...
"ba kallonka zanyi ba Allah"...
Hararanta yayi sannan yatashi yadauki furar yasaka ah fridge kafin yakoma bed yakwanta ganin dagaske baccin zaiyi harda kashe dim light din yasata cewa "Abba yabani responsibility"...

Jitayi yace"I know yafada min"....
Cikin Yar karamar muryarta tace "sede bansani ba kozan iya, I'm very scared"............
Shiru yayi bai kulataba nasukan two minutes kafin yace"I know you can do it,so,I trust you".......

*sorry lovelies*

Zaku samu update dawuri gobe inshallah kunji......
Love you all to the moon and backd'

Vote
Comment
Share!
[3/23, 5:48 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*


*Written by Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad


*NOT EDITED*
So,avoid typing errors please......


*Page 42*...


Tasha mamaki kwarai najin abunda yafada din amma hakan baihanata ta'iya cewa "Thank you" ba baima answerta ba bare tayi tsanmanin yajita ma dube dube tayitayi ah laptop sede babu komai cikinta inba wedding pictures dinsu da aka musu Itama tanadasu Sulaiman yatura mata amma bata taba tsanmanin Almustapha will keep it with him ba abunda bata sani ba shine shima wanda yatura mata din shiya tura mashi zaban daya daga cikin wanda sukayin tayi kafin tasaka as wallpaper dinshi ganin babu wasu abubuwa kai yasata kashe laptop din tareda ajiyewa gefe takunna hasken wayarta ahankali takarasa bakin gado tadan haska fuskarshi dagaske kuwa yayi baccin don hartana iyajin saukan numfashi yawani dukun kune guri guda kaman maraya da alama sanyi yakeji aranta take fadi"yanajin sanyi amma bazai rabu da kunna AC ba on top of that ko rufuwa baiyi ba",daga katon blanket din tayi tareda lulluba jikinshi sannan ta kashe Ac din tafice Itama dakinta tawuce takwanta cikeda Jin wani irin nishadi haka kawai setana tuna conversation dinsu na dazun jitake kaman takoma tatasheshi sucigaba da surutun da sukeyi din ahaka har bacci barawo yayi awun gaba da'ita batareda ma ta ankara ba......

Koda tatashi tsakiyan dare as usual takirashi da mamakinta yau be kashe wayar ba harma reply yayi mata daya tashi bakaramin dadin hakan tajiba aranta........
&***

Washegari around 9:30am takai mishi breakfast dinshi don already tashigo ta gyara mai dakin daya shiga wanka
ajiyewa tayi tareda gaisheshi amsawa yayi cikin cool voice dinshi yahade cikin sky blue shadda abinci wanda bakaramin karbanshi tayiba sewani glowing yake shikadai zata zubamai abincin yace...
"karki zuba fura zansha"......
Batareda taki daina kokarin zubawan ba tace....
"to ai fura ba abinci bane Yaya Imam you can still take it after eating your breakfast".........
"Kisamin kadanto shine abunda taji yafada din",aikuwa kadan din tazuba mishi don kada tayi laifi tashi tayi tadauko mai furar ah fridge ta ajiye kafin tafice don bashi guri yaci abinci comfortably........
Itama wankan taje tayi tasaka sabuwar hadaddiyar lace ganin yau juma'a haji babbar rana ce sannan tazauna bakin gadonta tana tunanin maganarsu da Talatu she really need someone to help her out wurin ciro layoyin nan sede wazata nema taimakonshi shine tambayar datayima kanta.......
Cnkuma se Sulaiman yafado mata arai "Yes he's the perfect choice sede fa batamanta aikin akan mahaifiyar baneba toma ta'ina ne zata fara neman irin wannan alfarmar daga gurinshi sekuma datayi laakari da waye Sulaiman din setayi deciding zasuyi magana daga baya daga karshe tashi tayi taje tadebo abinci tazo tana ci she's hope that Talatu tatafi lafiya batareda wani matsala ba hakanan kuma tanajin kewar Yan gidansu dukdama sukan kirata akai akai barinma yayunta maza da su Munnira haka Ummi ma baswa sati basuyi wayaba Abba nedai kawai tana iyacewa baifi sau uku suka gaisa ba tunda aka kawota gidan ...........
Seda tagama cin abincin sannan tadauki wayarta tashiga kiran kawarta Zahra aikuwa baajima ba tace...
"Nayi fushi Zahra sekace wanda kuka kawoni gidan horo ko waiwaye babu?"......
Cikeda damuwa Zahra tace"I'm really sorry My Best wallahi bazaki gane ba I'm so busy with school shiyasa amma kullum kina raina bakiga ko chat banayi yanzu ba?"......
Nagani amma dai no matter how busy you're you should always try as possible as you can to remember you loved ones you don't know how much it means .......
Dan murmushi Zahra tayi kafin tace"I'm at fault to kiyi hakuri"....
Turo baki Asma'u tayi kaman wanda tana gabanta ne kafin tace "nibazan hakura ba harsai kinzo min ziyara",bata jira jin me Zahran tace ba ta katse call din tana yar dariya mugunta haka takira number Aisha don su gaisa dukda itakam suna chat sosai tama koma kaduna amma batayi picking call dinba don haka setayi tunanin ko bata kusa da wayar ne don haka seta fice da plate din dataci abincin takai kitchen dedenan Salma tazota tareda cewa"Gimbiya Mai Martaba ya aiko ah kiraki".......
"To shine"abunda tace din kafin takoma daki tadauko hadaddiyar gyalenta da flat shoe,ah parlour tasamu Almustapha din ya dan lumshe idanunshi ahankali tace"zanje fada Yaya Imam".......
Bude lumsassun idanunshi yayi tareda daurasu akanta yanamata kallon "bana hanaki kiran sunan nan ba",amma setayi dariya kawai tayi gaba abunta jitayi yace"wait for me",babu musu ta tsaya har ya'iso inda take din kafin suka jera suna tafiya harzuwa fadan sede haryanzu Mai Martaban befito ba dukda sun lura dimbin bayi tuntaru ah wajen........
Wucewa sukayi cikin fadan Mai Martaban, Magajiya, Hajiya Muniba,Mom da Dad se Sulaiman ne ke gurin sekuma Zaliha dakecan gefe kamar wata mutumiyar arziki........
Tundaga bakin kofa Magajiya tazuba musu idanu bakaramin jitayi gabanta yafadi ba ganinsu su biyu they just make a perfect couple, looking good together dukwanda yagansu seyaji sun burgeshi ammafa banda su Magajiya yan bakinciki.......
Harara tadinga binsu dashi harsuka karaso cikin parlourn suka tsugunawa tareda gaisheda iyayen nasu amsawa sukayi cikeda jin dadi kafin Sulaiman yashiga yimasu hoto yana mischievous smile"Allah kunyimin kyau yaudinnan I can't stop myself from snapping you two".......
Itadai Asma'u kanta na kasa haka se Almustapha ne dake kallon kanin nashi yana Smilling"Sulaiman is just so different and special to him"........

Ganin yaki barin daukan hotunan ne Magajiya da takaici yaishe tace"Nan ba studio din daukar hoto bane indagaske sunyi maka kyau sekadaukesu kakaisu we're here to do something important kazo kana mana shirme", murmushi Sulaiman yayi tareda maida wayarshi ah aljihu Yana"perfect idea Mama kinga atleast za a ajiye for tarihi bari agama zaman nan then I'll take them"........
Wani harara tabishi dashi wanda yasashi yin shiru lokaci guda shidai Mai Martaba murmushi yayi kafin yace"Magajiya ke kika taramu kinada magana kikace?"..........
Gyada Kai tayi ahankali dukda haryanzu zuciyarta nayi mata wani irin kuna dubansu tayi gabadaya kafin dakyar ta'iya composing kanta tace"Daman maganar danayimaka ne nakan nagaji da aikin household sabida rashin lafiyata nazo incemaka nafasa zancigaba kawai don na lura sudin sunyi kankanta ma wannan responsibility din kuma maga kamar ranka baiso abunda nayi din ba",takakarashe maganar cikeda tsoron kada Mai Martaba yayi turning nata down......
Kowa shiri yana kallonta da mamaki yayinda suke jiran jin reply daga Mai Martaba din ahankali yadubeta cikin snyin mury yace"sun nuna miki basu so ne?,don nikam banida matsala da shawarar dakika kawo infact

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login