Showing 177001 words to 180000 words out of 235422 words

Chapter 60 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3511

bakanta mata ba don seyanzu yake gane how important she's to his life, dawannan tunanin yatashi yashige bandaki don dauro alwala sannan yazo yatada sallah tunda bawai bacci yakejiba hakanan kuma dare yayi sosai........




*kuzo kubama Ma'U shawara*



Vote
Comment
Share!
[3/23, 6:07 PM] >?p?: =?Q?=?Q? *GIDAN SARAUTA* =?Q?=?Q?



Written by *Zeeneert*=ؕ?


*Zeeneert*@wattpad.....


*Page 60*......


****
Asma'u koda tatashi da asuba Almustapha yafice masallaci wannan dalilin yasata rufe kofar dakinta da makulli sannan tawuce bandaki don yin alawala. Koda ta'idar da sallar kasa kwantar da hankalin ta tayi guri daya bare hartasamu strength dinyin addu'a,tabbas she's in???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? a dilemma hakanan tarasa wani mataki zata dauka ayanzun gashi Yaya Aliyun datace zasuyi shawarar ma baya gari kuma babu ranar dawowansa besides ko yananan ma batada strength din fadamasa komai dallah dallah kaman yanda zatayi da mace Yar uwarta......
Ahankali kuma setaji Asiya yar uwarta tafado mata,yes Asiya can be a good companion and she's sure zata bata shawara maikyau gameda abunda kefaruwa hakanan she can keep it to herself batareda kowa yasani ba,sede mi?
Asiyan ai bata gari tana kaduna itakuma tafison suyi magana face to face bata waya ba,daga karshe dai deciding zata kira Asiyan in anjima tayi kafin tatashi taninke sallayar sannan takoma takwanta don Ummi tace tadaina shiga kitchen yanzu tabari harsai bayan bikin aurensu besides yanzu gyaran jiki akeyi masu.. ......
shikuwa koda yadawo sukayi karatu dasu Afiya dakinshi yawuce don shirya wa yafice gun Sulaiman din daganan kuma yawuce gun ayyukan dake kansu tunda Sulaiman dinma balokacine dashiba yanzu sakamakon rashin lafiyar da Magajiya keyi.........

Bangaren su Sulaiman kuwa tun wuraren hudun asuba jikin Magajiya ya matso sosai donkuwa lokaci guda idanunta suka canza launi gawani irin numfashi datakeyi da sukansu sunrasa gane dalilinsa addu'o'i yakeyi mata hakanan yana fadan wasu afili tareda rokonta tana maimaitawa amma takasayin koda guda dayane sebinsu da idanu da takeyi,ahaka yaje yayi sallar yadawo bangaren nata, zama yayi gefenta tareda riko hannunta yanadan mammatsa cikinsa hakanan yana tayimata addu'o'i aransa yayinda Hamida ke zaune kan sallaya tana sallah haryanzu.......

Sulaiman still narike da hannun Magajiya kawai jiyayi tadamke hannun dakarfi wanda hakan bakaramin tsoratashi yayiba,kirjinshi na bugawa yadubeta sekuma yaji tasaki hannun ahankali hakanan idanunta dayake kallo ah yanzun sun kafe guri daya, innalillahi wainna ilaihir rajiun shine abunda yashiga furtawa hakanan bugun zuciyarshi nacigaba da karuwa, addu'a yake aranshi Allah yasa kada abunda yake tunani yazama gaskiya,wani irin zufa ne yashiga keto mishi lokaci guda hakanan yakasa aiwatar da komai sema zaune dayake agurin kaman gunki har Hamida ta gama addu'o'inta. bayan tanade sallayar sannan tazo da niyar duba jikin mahaifiyar tasu sede da mamaki taga idanunta ah kafe gefe daya,cikin raunanniyar murya tace"Mamah?".. .....
Amma shiru ....
Kara cewa tayi"Mama?",Wannan karan harda dan tabata amma thesame thing sakin kuka tayi me sauti sannan tadubi Sulaiman"Sulaiman,meya samu Mama?"...
Dago jajayen idanunshi yayi ya daura kan Yayartasa da tundazu yakasa daukesu daga kan Magajiya din dake kwance,kuma tambayarshi tayi"meya samu Mama Sulaiman, kafadamun please".........
"I don't know Yaya Hamida,I don't know really", yakarashe maganar tareda sakin wani marayan kuka,harga Allah begama yarda ta rasu ba but the chance of she being alive is really low shiyasa ma ya tsinci kanshi ah irin wannan yanayin,koke kokensu ne yatado Zaliha daga baccin da takeyi don daga Hamidan har Sulaiman din anrasa mai rarrashin wani dasauri ta karaso tana tambayarsu ko lafiya amma babu mai bata amsa, kallon fuskar Magajiyan tayi hakanan itama tashiga kukan dukda nata yafi nasu don Dora hannu tayi aka tana ihu,"Nashigesu Mama ta mutu" .......

Ihun tanne yajanyo attention din Bayin dake bangaren wannan dalilin yasa suka fara taruwa,ganin abun na neman komawa hauka tsabar yanda Zaliha ke exaggerating yasa Sulaiman karfin halin ciro wayarshi yashiga kiran layin likitan masarautar,ba'ajima ba saigashi yazo don bema koma gida daga masallaci ba. Kallo daya yayima Magajiya yagane rai yayi halinsa,cikeda tausayawa yasa hannu yarufe mata idanu tareda daukan zanin dake gefe ya lulluba mata , Sulaiman kallon likitan yatsayi galau lau lau kaman wani tababbe ganin hakan ne yasa likitan yadafa kafadar Sulaiman din ahankali tareda cewa...
"indeed every soul shall taste death Sulaiman,your Mother is no more babu abunda tafi bukata ayanzu daya wuce addu'arku".......
Shiru Sulaiman din yayi hakanan yanzu hawayen basa zuba sede kallo daya zaka mishi kagane yana cikin matsanancin damuwa hakana rayuwarshi da Mahaifiyar shi ke dawo mishi daya bayan daya tun yana dan yaro, despite her being wicked to others she was really a loving Mother don shikanshi yasani daga sama saman nan ne tafara nuna masa hali,shidinma sabida yaki bata hadin kai ne tuna best kalamanta akanshi yayi"Son yaushe zaka dawo daga London dinnan ne,mahaifinka na bukatar ka akusa dakai and you know I want you to be the crown prince ko,Kuma bazaka taba samun hakan ba harsai kazamo mai taimaka masa akoda yaushe"......
That was her advice always wanda hartakoma yin karfi dayaji wanda hakan yasa ya tattaro kayanshi yadawo gida batareda ranshi yaso ba,ahakan ma tayita lallaba shi but what he always give her was nothing but a pure pain, ahankali yasa hannunshi ya goge hawayen dake bin kuncinshi ah yanzu yayinda likitan ganin arude yake yasa yafice don sanar dasu Dad abunda yafaru........

Kan kacemai labarin rasuwar Magajiya yagama karada masarautar zazzau kowa nata
jimamin abun sede fa babu wanda yayi yunkurin zuwa bangaren inbanda wanda tafi zalinta arayuwarta,don Dad was the first dayaje sekuma Almustapha next wanda kusan tare suka isa dasu Asma'u, Mom da Sumayya harma da Ummi don kuwa duk fushin dasu Afiya keyi da magajiyan behana sunjesu ba domin mutuwa ba wasa bane ba. suna shiga Almustapha yakarasa ga Sulaiman din tareda rungumarshi yanayi masa ta'aziyar rashin mahaifiya dayayi ayaudin shidai Sulaiman babu abunda yake furtawa inbanda"kuyafewa Mama please,inanema mata afuwa agurinku ko Allah zaisa tasamu rahamar ubangiji",Almustapha da idanunshi suka canza launi tsabar tausayin kanin nashi yace"Shhhhhh,nayafe mata Sulaiman believe me tunda jimawa na yafewa Mama. Allah yajikanta Allah yasa mutuwa hutu ce agareta"..........
Amin duka yan dakin suka amsa da inda Sulaiman yadinga binsu kaman zaucacce yana aikin nemawa Magajiya gafara,duk sun yafe mata suke cewa koda ya'iso gurin Ummi shafa kanshi tayi tana hawaye cikeda tausayinshi tace"Sulaiman nayafewa Magajiya tunda jimawa,kasani duk laifin da tayimin dawanda nasani dawanda bansani ba duk na yafe mata,dawanda nagani dawanda bangani ba na yafemata hakanan da wanda naji dawanda banji ba duk nayafe mata Allah ubangiji ya yafemana baki day",rungume Ummin yayi yana"nagode Ummi,nagode sosai I don't even know how to thank you keda Ya'yanki, my Mother has given you nothing but a pain amma ku dukanku zuciyoyinku are so pure and clean"......
Rarrashin shi Ummi tadingayi tana shafa bayanshi lallai Sulaiman abun ah tausaya mishi ne haka ma Hamida dakyar Ummi ta lallaba shi aka fara shirin yima Magajiya din wanka ..........

Bangaren Mai Martaba kinzuwa yayi har akayi mata sutura ana shirin yi mata sallah, Ummi dakanta ne taje tasameshi tareda nuna bacin ranta karara"mahaifiyar ya'yan naka ne kake son kin zuwa jana'izar ta komi Abdulrahman?"........

Da mamaki yakalleta sabida aganinshi kowani zaifadi haka itan bazata fadaba,yana shirin cewa wani abu tatari numfashin shi tahanyar cewa"Magajiya ta cuce mu but you cannot deny the fact that tabar mana duniyar ma baki dayanta so,ni aganina kamata yayi kamanta baya kayafe mata,ai koba komai she's a Mother to your children hakanan kana tunanin zasu ji dadine inka yi ignoring jana'izar mahaifiyar su?"...
Kallonta yatsaya yi shikam don yama kasa cewa komai,karawa tayi da"inta cuce ka abaya Allah ya yariga da yabi maka hakkinka you should be grateful for that Abdulrahman and to tell you the truth am highly disappointed wllahi,Ina addinin naka inakuma tausayinka na mutanenka da sanin yakamatanka ah matsayin na shugaba?",cewar Ummin sannan tajuya tafice tana "I hope you'll let go of your ego komai yawuce if not it'll keep hunting you kuma kaine zakazo kana dana sani daga baya".............

Binta yayi da kallo harta bacemai dagani kafin yasauke ajiyar zuciya yana kissima kalamanta,dakyar ya'iya tashi yafice daga bangaren nashi inda Dogarayen dake bakin kofa suka shuga binshi ah baya har ya'isa bangaren Magajiya din lokacin har su Almustapha sundaukota ah makara zasu kaita masallacin masarautar ayi mata sallah hakanan babu wasu mutane agurin inbanda sudin, dasaurai Sulaiman din yazo yafada jikin Mai Martaba tareda sakin wani kukan yana"Abba kayafema Mama don Allah,nasan tacuceku nasan kuma laifuffukanta is unforgivable but believe me indai harbanji kunyafe mataba hankali na bazai taba kwanciya ba"...........
Tapping bayanshi Mai Martaba yashigagi yana....
"na yafe mata Sulaiman, Allah yajikanta be strong please"....
Ahaka harsuka karasa masallacin
Kankacemai mazan masarautar sun cika masallacin sakamakon ganin Mai Martaba dasukayi yaje don da wasunsu kin zuwa sukayi sabida shi din yayinda wasu kuma sunyi niyar zuwa kodan albarkacin Sulaiman because koba komai she gave birth to a kind person like him wanda suna iya cewa he's one of their life saviour.........

Ahaka akayima Magajiya sallah akakaita gidan ta na gaskiya,rayuwa kenan kowa mamakin abun yakeyi matuka hakanan tsoron Allah yana kara shiga jikin masu tunani acikinsu,haka aka zauna zaman makoki dukdama tsararrun mutane ne wanda duk yawanci yan masarautar ne sekuma dan dogaraye kadan don sauran duksun koma bakin aikinsu,Dr Na'im ma tareda shi akayi jana'izan hakanan yashiga yimasu Hamidan ta'aziya harcikin gida,tsakanin jiya da yau harta rame ta canza kama cikeda damuwa cewa yayi"Addu'a zakiyi mata ba kuka da tada hankali ba please".......
Yanda yayi maganar seda taji wani iri dukda kuwa halin da take ciki hakanan tsinci kanta da daga idanu tadubeshi,damuwa karara tagani ah furskarshi se kawai ta gyada masa kai kan zatayi abunda yacedin, addu'a yayima Magajiya tareda yimasu Ummi ta'aziya sannan yatashi yafice yakoma gun zaman makokin,haka ranar Sulaiman yatara bayi da dogaraye yana ta aikin nema ma Magajiya yafiya gurun su don gani yakeyi yimata addu'a da nema mata gafara sune kawai gatan dazai iya yimata.........
Asma'u daman takirasu Mubaraq dasu Musa kan suzo su halarci jana'izan dukdama basu iso da wuriba don ah makabarta suka iskesu seda suka dawo sannan sukayi musu ta'aziya tareda fadima Mai Martaba ai Daddy da Aliyu ma baswa gari shiyasa basu zoba sunjima ah gidan don se bayan azahar sannan suka fara haramar tafiya dukdama seda suka shiga sukayima matan ta'aziya........
Dayanma Driver yakawo su Mommy da Ummi gaisuwa suma saikusan maghrib suka koma gida.............
Bangaren Zaliha kuwa gabadaya ganin mutuwar Magajiyan take kamar ah mafarki hakanan kalaman Magajiya na"she should take over",sunata yimata yawo akai gakuma auren da Sulaiman zaisake na matukar damunta she's just trying so hard wurin pretending to be okay with it bayan bahakan bane aranta.........

Yau kwana uku da rasuwar Magajiya gabadaya Sulaiman ya rame yakuma koma wani iri hakanan babu inda yake zuwa daga masallaci se gurin zaman makoki wanda ko babu kowa haka zaizauna yayita addu'a wannan dalilin yasa Almustapha ke taredashi akoda yaushe hakanan preparation na biki ya tsaya cak dukdama masu gyaran gine gine sunakan yi sukam basu bariba,Dad yasamu Mai Martaba yayimasa maganar kozasu daga bikin amma yace ina babu fa dagawan daza'ayi bikine za ayishi ranarda akasaka insha Allah wannan dalilin yasa Dad yaja bakinshi yayi shiru haka Abba take yakira Almustapha din yayi masa maganar cigaba da preparation inda yace masa shiya karasa distributing invitation cards din tunda Sulaiman is not himself right now sannan shima daman ayanzu bazai taba sashi yin wani wahalarba,wannan dalilin yasaka Almustapha komawa bakin aiki washegari cikin kwana biyu Sulaiman dinma yajona shi don yalura zama da dorama kai damuwa ba anfanarsa zaiyiba, bakaramin mamaki Almustapha din yayiba hakanan yace masa he don't have to do that yazauna agida he'll handle everything, what if akayi baki masu zuwa ta'aziya fa......
Murmushin karfin hali kawai Sulaiman din yayi tareda cewa"innazauna ina tunanin shizai dawomin da Mama?","she only need our prayers Yaya and inayimata,life goes on now and wanda yatafi ya tafi"........

Murmushi Almustapha yayi don yaji dadin yanda Sulaiman din ke kokarin kwantarda hankalinshi dukda yasan it'll be very difficult for him, bangaren Sumayya ma gabadaya tashiga damuwa because seeing Sulaiman in pain nasata shiga wani damuwane Itama hakanan duk zumudin datakeyi na bikin taji yafita ranta ma bakidaya,kawai sai tadaina participating sesu Afiya daketa haukansu su kadai........

Asma'u ma tunda akayi rasuwar bata samu zama ba hakanan tashiga wasan boye boye da Almustapha din don yanzu kwata kwata ma batason suna haduwa,tarasa decision dukdama takira Asiya kan yaushe zasu zo Zaria inda take cemata ana sauran sati bikin nadin Almustapha din wannan dalilin yasata kin fadamata damuwarta kan zatabari setazo sesuyi maganar shiyasa ma tayi deciding dena kusantar shi harzuwa wannan lokacin tunda shi yariga yazama jarababbe itakuma indai yananiyan tabata bazata taba iya hanashiba sabida tsananin son da takemishi,ita haka take indai tanason mutum she can sacrifice everything koda kuwa hakan na nufin itazata cutune bare Almustapha da inyafara mata wani abunma manta duniyar da takema takey sede takasa yarde ma kanta cewa waishi yana son zama da'ita har abada bayan ba sonta yakeyiba,she really want to hear those three letter words from him,words dinda kowani gender ke muradin partner dinshi yadubeshi yafada mishi lovingly,she might not have deserve him but she deserve to be loved ai,Itama Yar Adam ce hakanan tanada nata burukan rayuwar,tunda su Gimiya Humaira dasauran Ya'yan Magajiya sukazo suka tafi Hamida tafara rashin lafiya don haryanzu shock din rasuwar mahaifiyar tasu bai bartaba hakanan abunda mazajen yayunta sukayi bataji dadin shiba, ace rasuwar mahaifiyar guda suce kwana uku kawai matansu zasuyi sannan suma sunayin ta'aziya suka juya abunsu, aiko sati swabarsu suyi gashi suntafi sunbarta da kewa abunda yafi bata mata raima shine kaman wanda mazajen nasu suka hada baki........
Zazzabi take sosai kwanan nan din wannan dalilin yasa Asma'un da Zaliha ke tareda ita akoda yaushe dukda Asma'un tafi zama dubada yanda suka shaku da juna ah dan zamansun na kwanaki hakanan kuma Hamidan bakaramin tausayi take bama Asma'un ba moreover tafi jin maganarta ma na ta sha drugs dadai sauransu haka zatayita lallabata taci abinci dukda bataci din kuma kotacin ma baiwuce tayi loma uku ko hudu ba shima wataran hararwa takeyi,dukranda Asma'un taga jikin Hamidan yayi tsanani se kawai takwana gurinta .........
Ummi ma ganin Asma'un tadamu da al'amarin Hamidan yasa take tura mai gyaran jikin har bangaren Hamidan tayi mata acan dukdama Asma'un baso takeba amma yata iya?........
****
Sumayya! Sumayya su Afiya keta kwalama Sumayya kira ayayinda suke shiga bangarensu,yatsine fuska tayi ahankali sabida ita gabadaya komaima yafita aranta batamaki ace anfasa duk wani shiri da akeyiba,shigowa sukayi cikin sauri suna....
"munata kiranki baki ansaba"...........
"Inajinku ai kuma nasan zakushigo kusamoni",Sumayyan tabasu ansa zama Afiya tayi tanacewa.....
"Tailor din Abuja yakira wai yasaka kayan mun ah mota probably zuwa azahar kayan zasu iso"......
"Allah yakaimu",shine abunda Sumayyan tace tareda gyara kwanciyarta cikeda damuwa Amira tace"wai Sis meyake damunki ne "......
Sumayya batasan sanda hawaye suka yi slipping ah cheeks dintaba, ahankali tace"nibanason duk wannan shiryen shiryen da kukeyi da za'abi nawama afasa events din kawai".........
Sakan baki sukayi da mamaki suna tambayarta meya faru don daman sunjima da gane tadena zumudin bikin wanda ah tunaninsu sabida rasuwar ne with time she'll overcome it amma kuma sema gashi tana maganar afasa events!....
For what!
Bayan duk uban shirin dasuke tayi,ga kawayen su dasuka rabama anko everyone is just waiting for the day..........
Jin tayi shiru ne yasaka Amira dagota tanakara tambayarta meya faru,cikeda takaici Sumayya tace"ku bakuga halin da Yaya Sulaiman yake bane ba wai,why will I be happy when he's not,miyasa zanyi ta murnar shagalin bikin mu bayan shi yanacikin damuwa,he lost his Mother remember,jinjina kai sukayi don suma sunsan maganarta gaskiya ne don suna ganin yanda Yayan nasu yakoma cikin kwanakin nan ga Hamida ma babu lafiya moreover Asma'u ma is not even interested,jiki ah sanyaye Amiran tace to basai afasa ba kawai......
Da mamaki Afiya ta kalleta, ahankali tace"to yazamuyi Afiya wanda zeyi organising abubuwan ma kilan yamanta mune dai muketa haukanmu daman"........
Sulaiman dake bakin kofa yanajinsu yasaki murmushi tareda cewa"Waye yafada muku na manta?"......
"Bikina da Sumy guda ace na manta da preparations to ashema zan iya manta kaina", yakarashe maganar tareda zama kusa da'ita yana kanne mata Ido daya,itadai sakan baki tayi tana kallonshi da mamaki don rabon da taga fuskarshi with this Charming smile harta manta don tun bayan rasuwar kullum da dare suna tare dashi,haka zatayita lallashin shi tana fadamishi kalamai masu dadi rashin ganin progress daga gareshine ma yasa gabadaya jikinta yayi sanyi dukdama jiya basu haduba wanda hakan ne yakara tada hankalinta ayaudin......
Hura mata iska yayi sakamakon kafeshi da idanun da tayi, dasauri tadawo daga duniyar tunanin data fada,Yar dariya yayi yana"Mobbu honduko Sumyn Sulaiman"(Rufe bakin Sumyn Sulaiman).........
Yanda yayi maganar seda yasakata sakin murmushi batareda ta shirya ba hakanan kuma tarufe bakin nata dake bude tundazu, she's just out of words Afiya ne tace"dagaske Yaya Sulaiman baza afasa event ba?"......
Gyada musu kai yayi sannan yace"friends dinmu nata preparing ai tun tuni daman miyasa za afasa?" .......
Tsalle suka shigayi akan gadon suna ihun murna shidai dariya kawai yakeyimasu yanabinsu da kallo cikeda amusement ahaka harsuka tashi suka fice,dawo da kallonshi kan Sumayya yayi tareda kanne mata Ido daya yana"kallon na menene?",don yalura tundazu se kallonshi take da mamaki.........
Kamo hannunshi tayi cikeda damuwa batareda ta amsa tambayarshi ba tace"Are you okay?"......
Dan jan karan hancinta yayi yana"I'm very okay My Dear"tana kallom idanunshi takuma cewa"really?"....
Gyada matakai yayi yana smilling wanda yayi melting heart dinta lokaci guda because it's really from the bottom of his heart amma se tace"you don't have to pretend to be okay kaji?"....
"Tell me when you're in pain,inkanada damuwa share it with me and I'll always be there".........
Dan matso da fuskarshi yayi kusa da tata ahankali yace"I'm very lucky"........
Turo baki tayi tana shirin turashi ganin closeness dinsu yayi yawa amma seya damke hannunta cikin nashi cikeda zolaya yace"bazaki tambayeni why I'm very lucky ba?"......
Ashagwabe tace ayya am Yaya Sulaiman kada wani yashigo dai...........
Murmushi yasaki tareda sakin hannunta sannan yadaura thumb dinshi kan lips dinta yana dan shafawa wanda hakan kesata jin wani iri,ture hannunshi tayi tana turo baki,yar dariya yayi tareda cewa.....
"believe me Dear I'll not cross my limit now but the moment you become mine Sumayya,I'll make sure i make you believe that I'm the best husband in the whole world".........
Sauke kanta tayi cikeda kunya " Kai Yayana banason maganar nan,katashi kaje nikam bama aiki kakeyi ba?".........
Dariya yayi
"Oh korana ma kikeyi yanzu?",kafin dakyar ya tsagaita dariyan "Yarinya gwandama ki ajiye kunyarnan agefe don nikam cireshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login