Showing 78001 words to 81000 words out of 235422 words

Chapter 27 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3496

taimakawa wurin sake gurbata musu zuria ba don na lura ku anan kuka fi auki daga ke har uwar dakin naki kuka sosai Talatu take tana bahaka bane ita........
Tsaki Jamila tayi tareda shigowa tarufe backdoor din rukayya da Hindatu ne suka ce kinyi daidai wallahi don wannan zaman ta agidan nan kona minti daya ba alheri bane ah gidan nan......

Bangaren Asma'u kuwa koda ta isa bakin kofar dakin nashi knocking tashigayi amma yaki kulata kuma tasan yanajinta yana expecting tashigo ne as usual komi?toko lallai baidamu da kiran nata ba haka tajuya don komawa setaji yace "come in"......

Itama seda taja mishi aji sannan ta tura kofar dakin tashiga batareda ta gaidashi ba tace...
"ance kana kirana".......
Yana zaune kan wata sofa dake dakin ya lumshe idanunshi kanshi na kallon sama kin kulata yayi seda tasake maimaita wa akaro na biyu sannan yace"Ina kika kai Matar nan?"......
Wace mata tayi tambayar kamar wanda bata gane inda maganar sa ta dosa ba bude sharp idanunsa yayi yadago tareda dorasu kanta fuskar sa babu alamun wasa"you know who I'm talking about so,stop pretending"......

Turo baki tayi"tana dakina"......
Yasha mamakinta amma seya boye mamakin nashi yace"send her away banason insake ganinta acikin gidana kinajina?"......

Cikin sauri takarasa gabanshi kamar ba itace tayi kicin kicin da fuska ba tace"meyesa zankoreta bakaga yanda matarcan tayi mata bane?"takarashe maganar murya ah karye........
"Asma'u",yakira sunanta cikin husky voice dinshi......
"Na'am"ta amsa mishi da muryar tausayi......
Gyara zamanshi yayi batareda yakuma kallonta ba yace"just do as i say"......
Yunkurin yin wani maganan tayi ya daga mata hannu alamar bayason wani zance kuma babu yanda ta'iya haka tatashi tafice cikeda jin haushin shi"waishi bashida tausayine ko bashida idanune sekace bega abunda matarnan tayima Talatun ba".......
Karasawa tayi dakinta tana ta kunkuni ita kadai sede to her own surprise babu Talatu agurin......

Dasauri tafito cikeda tashin hankali tana kiransu Salma, iya Jamil, rukayya,iya Hindatu kuna inane?....
Dasauri suka karaso gabanta bayan sun amsa kirannata"bakuga bakuga bakuwar dana kawo bane ba?"........
Jamila dake gefe tafara magana nervously"munganta Gimbiya nice na koreta".......
"What",shine abunda Asma'u tace cikin sauri Jamila tace"Gimbiya wallahi bakisan halinta bane shiyasa,munafuka ce wallahi".......
Ba wannan nikeson jiba tana inayanzu Asma'u tayi maganar ranta bace murya ba dadi Jamila tace"tana ta kofan baya"....

Batareda tabi takansu ba tafice dasauri bin bayanta sukayi Jamila da Hindatu na Gimbiya kitsaya don Allah kada kizo kina nadama daga baya.........
Ah waje tasamu Talatun inda Jamila tabarta cikin sauri takarasa gabanta tareda cewa kiyi hakuri kidaina kuka don Allah tashi......
Jijjiga mata kai Talatu tashigayi alamun bazata tashiba........
Dakyar Asma'u tayi convincing dinta sannan takama hannunta dubansu Jamila dake kallon ikon Allah tayi tace Ina makullin dakin waje?....
Yanda Asma'u tayi maganar rai bace yasa babu musu Jamila takoma cikin gida tadauko makullin takawo karban makullin tayi tabude kofar dakin dakanta sannan takama hannun Talatun suka shige dakin katifa dayane kawai ah dakin babu ko tabarma bare kafet sekuma bandaki ah ciki......
Kizauna ki huta anjima zanzo muyi magana Asma'u takarashe maganar tareda fita,ah bakin kofa tahadu dasu Hindatu kallon rukayya tayi sannan tace"kije kikawo mata abinci sannan banason inji bakin wani ya ambaci nakawota dakin nan".......
To Gimbiya cewar rukayya sannan tawuce don yin aikin da Asma'un tasakata...
Asma'u kuwa daki takoma Hindatu da Jamila ne suka bita murya can kasa kasa Jamila tashiga bata hakuri kaman zatayi kuka"nasan nayi kuskure Gimbiya nayi aiwatar da abunda nayi niya batareda izinin ki ba kiyi hakuri".........

Haka Hindatu tadinga bata hakuri wanda yasa Asma'un jin wani iri tunda Matar ta girmeta bazata iya turning nata down ba dukda kuwa abunda tayin yabata mata rai cikin sauri tace "Iya Hindatu kidaina bani hakuri don Allah haka kinasani jin wani iri".......
Babu komai Gimbiya nice da laifi kuma nayi hakan ne sabida lafiyar iyalin ki banason susake shiga cikin wani hali kamar da...........
Dan shiru Asma'u tayi tana nazari sannan tace"wai miyasa bakwason yarinyarnan ne ku bakuga abunda akayi mata bane ba, haka shima Yariman cewa yayi once tabarmasa bangarensa what if inta koma matarnan tasake yimata abunda tayi dazu"..
Asma'u takarashe maganar cikeda damuwa wannan karan Hindatu ne tayi magana......
"Bakisan waye Magajiya ba inajidai ko?....
Dan shiru Asma'u tayi sannan tace nataba jin sunan ta amma namanta ah Ina cikin sauri kuma se tace oh natuna Dad yabani labarinta.......
Yauwa cewar Hindatun sannan takara da itace wacce kika gani tana dukan Talatun cikin sauri Asma'u tazare idanu tareda dafe kirji gyada mata Kai Hindatu tayi"itace Gimbiya babu wanda baisatantaba cikin masarautar nan hakanan babu wanda baisan halintaba sede kuma baza'a iya furtawaba afadi laifin nataba kuma yarinyar da take dukan ita tasan duk wani sirri nata sannan tare suka duk wata kullla kullansu shiyasa kikaga Yarima Almustapha yace kikoreta hakanan muma shiyasa muke tsoron zama da'ita sabida wannan zai iya zama cikin hadinsu dakuma munafurcin su"......

Tunda Hindatu ke magana Asma'u ta kasa kunne tanajin metake fada donkuwa bakaramin mamaki tabata ba tabbas tasan Magajiya yaddikon Almustapha ne sede bata taba sama ranta zasu haduba tunda ah iya saninta akan samu sarki yanada Mata sunkai hudu shiyasa ma tadauka daya daga cikin matan ne Mai Martaba yace suje su gaisar yaudin.........
Innalillahi wainna ilaihir rajiun shine abubuwan datake maimaitawa aranta haba ashe shiyasa taga haka, shiyasa taga anacin zalin yarinya batareda wani yayi magana ba don dama atunaninta mutum me imani bazaiyi abunda taga Magajiya tayi dazunba amma seta daure tace "kuka sani ko itan ta shiryu tunda kunga ai wulakanta ta tayi please kibarni intaimaketa".....
Jamila na niyan magana Asma'u tace"please Iya Jamila kibarni nayi abunda nayi niya "......
To shikenn cewar Jamilan amma dai kiyi ahankali da'ita sabida ba ayarda da irin mutanen nan karaf daya...
gyada musu Kai Asma'u tayi tareda gode musu don harga Allah batajin zata iya barin Talatu yanzu may be this might be helpful to them wurin exposing evil act na Magajiya dukdama bazata takura mata na saita fada ba ita dakanta intayi niya zata fada mata..........

******
Duban Dad Mai Martaba yayi sannan yace....
"nikam akwai abunda yake damuna Yaya inason innemi shawara???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?r ka".....

Murmushi Dad yayi tareda gyara zama sannan yadubi kanin nashi"meyafaru Abdulrahman,share you problems with me kaji I'm all ears"......
Numfasawa Mai Martaba yayi sannan yace"akwai bakuwa datazo daga nijar yanzu wurin watan ta biyar ah masarautar nan wai tazo neman dangin iyayenta ne don tun tana yarinya aka kawo musu hari agidan su babu wanda ya rayu se ita don agabanta ma wuta yakama gidansu she's went through alot of terrible experience kaman yanda tafada harzuwa girmanta yanzu tadawo gidan neman danginta ko Allah zai bayyana su amma shiru babu labarinsu dan numfasawa Mai Martaba yayi.....

Muniba is a very nice person adan zaman damukayi da'ita ah masarautar nan na watanni biyar nagane hakan bata sati biyu batazo tagaisheniba hakanan wataran xata aikomin abinci she's so free and jovial ina ganinta amatsayin kanwata shiyasa nakejin kaman batajin dadin rayuwa itakadai atleast yakamata tayi aure don tace min bata taba aureba..........
Cikin saurin Dad yace Allah sarki but are you sure she's a nice person?.....
Cikeda assurance Mai Martaba yace"she's,nayarda da'ita dari bisa dari".....
To shikenn daman ni tsorona kada ksyi trusting mutum yazo ya cuceka kasan mutanen yanzu se ahankali......

Hakane Yaya sede Muniba bazan taba shakkuntaba koda na second dayane infact sometimes nakanji kaman munjima da sanin juna, nakanjita kaman yar uwata shiyasa kaji nafadi hakan....

To ae shikenan tunda kace hakan sede Kai"what are your plans?"......
Kai tsaye Mai Martaba yace I want her to settle down and start a family atleast zairage mata kewan yan uwanta kafin ace tasamu labarin danginta and I promise to stand by her kaman dan uwanta gyara zama Mai Martaba yakumayi sannan yakarada daman naso inyi magana da Galadima ko dagaci kokuma wani dai daga cikin masarautar nan ya aureta sede matsalar bansaniba kozasu yarda tunda kaga bawai ansan danginta bane ba.....
Kai tsaye Dad yace"why not Kai ka aureta Abdulrahman?"...
Wani kallo Abban yamasa yana dariya donshi bedauki abun serious ba....

"I'm serious Abdul bawasa ba,you need a companion too besides you trust her gakuma maganar ba lallai daya daga cikinsu ya auretaba dukdama nasan indai kanemi alfarmarnan they'll surely agree kainedai kake tantama sedefa zasuga kaman ka cusa masu itane gwanda ace kaidin ne ka aureta".....
I've a wife Yaya kokamanta Magajiya ne?...

Dan tabe baki Dad yayi jin an ambaci sunan Magajiya kafin yakamo hannun Mai Martaba yace"look at me please?".....

Kallonshi Mai Martaba yayi cikeda damuwa Dad din yace"nasan bawai kana farin ciki dazaman dakukeyi da'ita bane she never cares batadamu da Al amuranka ba kuma naga dai you're allowed to marry har four wives ma so why not ka kara yanzun?...
Dan shiru Mai Martaba yayi yana nazari kafin daga baya yace"banason matsala ne Yaya yarana sun girma banason ana samun matsala tsakanin matayena shiyasa nake avoiding sake aure inbahaka ba saunawa ake kawomin offer na aure nake kin karba".....
Dafa kafadarshi Dad yayi sannan yace Ya'yanka duka sunyi aure baswa gidan nan so,nibana ganin wata matsala daza asamu Sulaiman ma won't have a problem i know that besides you've to think about yourself first kaima yakamata karinka samun kwanciyar hankali so ni inaganin indai har Muniba tayarda just go ahead and marry her.......
Murmushi Mai Martaba yayi sannan yace nagode Yaya I'll think over it.......
It's okay Allah yazabi abunda yafi alkhairi ansawa Mai Martaban yayi da amin kafin suka sauya wata hirar kuma..........

***
Koda dare yayi Asma'u seda tasaci hanya taje taduba Talatu ta tabbatar taci abinci sannan tace"feel free don Allah kikwantar da hankalinki anan babu mai cutanki in Allah ya yarda", gyada mata Kai kawai Talatun tayi tana kallon Asma'u din cikeda mamakin how kind hearted she's batasanta ba,batasan ita wacece ba amma tadauketa tabata gurin zama in her difficult times dukda kuwa tasan ma ita baiwa ce,dama akwai mutane irin haka shine tambayar data shiga yima kanta kenan.......
Sallama Asma'u tayi mata sannan takoma dakinta takwnta bacci.......
*****
Washegari Mai Martaba da Dad dakansu sukaje gidan dasuka sauki Hajiya Muniba tayi mamakin ganinsu kwarai hakanan bata boye mamakinta ba tace"ranka shidade aidaka nemeni zanzo da kaina basai kawahala ba"......
Murmushi Dad yayi sannan yace "zuwa dakanmu yafi tunda kokon barar mu muka kawo"Bata gane inda maganar tadosa ba amma setayi musu iso mekyau sannan takoma takawo musu kayan motsa baki seda suka gaisa sosai sannan Dad yafada mata abunda yakawo su.......
Hakanan setaji takasa rejecting Mai Martaba dukda kuwa bata manta alkawarin data daukar ma kanta nakinyin aureba harsaita yi taking revenge sede itamafa wannan opportunity ne gareta tunda ma aidaman sabida Mai Martaban ne Magajiya tayi wannan aika aikan itakuwa seta nuna mata cewa shidinma bazata zauna dashi lafiya yanzuba"......

Kanta akasa tace"ammadai ranka shidade kasan labarina banida iyaye bani da kowa to tayaya zaka aureni"......
Murmushi Mai Martaba yayi sannan yace"se akacemiki wanda baida iyaye bazai auruba ko cemiki akayi kedin bakida right din zama cikin farin ciki ne?"....
Gyada mishi Kai tayi ahankali yayinda idanunta suka ciko da kwalla atleast he makes her feel she's special.......

"Nagode"...
shine abunda tafada.....
Dad ne yadanyi dariya yana...

"to ai bakice kinyarda ba".....
Yar dariya tayi tareda rufe fuskarta da gyalenta..
"Allah yazaba mana abunda yafi alkhairi"....
Amin shine abunda suka amsa baki daya kafin Dad yace"karkidamu nizan zame miki uwa kuma zan zame miki uba Muniba kidauka cewa banida da halaka da Abdul seke"......
Oh hakama abun yakoma cewar Mai Martaba din......
Dariya sukayi dukansu Dad na to daman nasanka ne tunda?......
Itadai Muniba se murmushi donkuwa yanda suke rahan setake tuno rayuwarsu nada yanda suka shaku da juna gashi har girmansuma wannan so da shakuwar nanan dukda jimawan dasukayi baswa tare sunjima ah gidan kafin suka tafi bayan Dad yace bayason ayi prolonging bikin tunda su ba yara bane if possible ko Friday dinnan ma ah daura aure inyaso sanda tashirya seta tare abunta.....
Godiya tayima Dad din kafin suka tafi........

Ranar juma'a kuwa aka daura auren Mai Martaba da Hajiya Muniba bakaramin hauka Magajiya tayiba data ji labarin don kuwa bayinta ma ranar sun ji ajikinsu don babu wanda baisamu rabonshi b ba daga karshe ma zuwa bangaren Mai Martaban tayi ta cakume rigarshi tana"wallahi Abdulrahman baka Isa kacuceniba harni zakayima kishiya?"...
Tureta yayi kadan sannan yace"look at yourself Magajiya,why are you behaving like this?".....
Hawaye tafara tana dan sosa jikinta cikeda takaici tace"oh hakama zakace bayan ka cuceni?".....
Zama yayi bakin gadonsa batareda ya kalli inda take ba donshi kwanan nan kyama tafara bashi sabida bata kula da jikinta gashin setazo taita soshe soshen jikin kaman me cutan chicken pox sannan yace"Danna sake auren haramun ne akace miki komi?"......
Kara yin kanshi tayi daniyar cakume rigarshi yace kul Magajiya kada ki kuskura abunda yahanani fada mikin kenan ashe ahakan ma bantsira it's better you get back to your senses and accept the reality *Muniba* is now my wife and nothing can change that yana gama fadin hakan yatashi yafice yabata guri zama tayi agurin tana hawaye "wai ita zaiyima kishiya don ya raina ta koko danyaga tafara canza kamanni ne?".....
Itakanta tarasa meyake damun jikinta tunda dai yanzu tana wanka bawai batayiba sannan taje asibiti anbata drugs tanasha amma haryanzu bataga wani sabon changes ba raya wa ranta tashigayi kode taje gurin bokan ta ne may be ya iya taimakonta.....
Dakyar ta'iya controlling kukanta sannan tafice daga bangaren nashi don zuwa tasamu Laure su zanta.....

Bangaren Hajiya Muniba kuwa cewa tayi sewani sati zata tare babu yanda suka iya haka suka barta ko Almustapha da Sulaiman basusan da labarin ba seji sukayi an daura auren Mai Martaba da Hajiya Muniba abun baidamu Sulaiman kaman yanda yadamu Almustapha ba sabida haka kawai seyaji yanajin haushin Mai Martaban watoma ko mahaifiyarshi baya iya tunawa tunda har ya sake aure ranar yini yayi rufe ah daki haka kawai seyaji koma wacece Hajiya Muniba to bata kwanta masa araiba donji yake kaman she'll also be like Magajiya...........
Haka Asma'u tazo tayita knocking kofar dakin amna ko kulata beyiba barema tasan yasan da existence dinta agurin ita daman damuwarta yafito koda abinci ne yaci daga karshe Kiran wayarshi tayitayi amma yanaji yaki picking daga karshe ma kashe wayar yayi baki daya tabe baki tayi takoma daki tana mita"danma yasamu nakulashi dukda ina fushi dashi shine zewani wulakanta ni to yaktyauta",tana cikin mitar ne wayarta tashiga kara Asiya ce takira wani irin tsalle tadaga tareda daga wayar...
"Aseey nayi kewarki", Asma'u tayi maganar kaman zatayi kuka....

Daga daya bangaren ma Asiya tace baki kainiba Asma'u gwanda ke agari kike inkinaso zakije kiga su Ummi da Mommy......
Waya fada miki tunda nazo babu inda naje wallahi inanan zaune kamar wata Matar kulle bamuda maraba wallahi....
Dariya Asiya tayi tana to yakike,ya mijinki kuma?...
Uhm duk lafiya kalau Asma'un tabata ansa and you Ina Yaya Aslam kice nayi fushi tunda muka kaimishi Mata yamanta dani.........
Dariya Asiya tayi aikuwa gashinan yanajinki sa hannu Asma'u tayi abaki tana yar dariya"haba dai?"....
Wallahi kuwa cewar Asiyan kafin tamika ma Aslam wayar suka gaisa da Asma'u yana tsokanarta da"Gimbiya Gimbiya",kafin daga karshe yamaida Asiyar suka cigaba da hirarsu na yan uwa......

******
Washegari Mai Martaba ya aika akira masa Almustaphan koda akazo fadan sakon Kin bude kofar yayi se da Asma'un tazo tafada mishi tayi tafiyarta......
Jiki ba kwari yatashi yayi wanka donba karamin yunwa yakejiba seda yashirya tsaf sannan yabude kofar abakin kofa yaganta rikeda tray din abinci harara ya zabga mata sannan ya raba ta gefenta yawuce dukda kuwa yunwar dayake jidin....
"Yaya Almustapha ka tsaya kaci abinci please".........
Kobi takanta baiyiba yayi tafiyarsa fada koda ya'isa Mai Martaba da Dad yasamu gaidasu yayi yanata shan kamshi murmushi Dad yayi don ya ganoshi tsaf amma sebaice komai ba........

Mai Martaba ne yace"yaushene convocation dinku?".....
Two weeks from now cewar Almustapha din......
Allah yakaimu cewar Dad din kafin yamika masa files yace gashi tun sanda kadawo gareni naga kayi final exams naka nakesa zumman bude maka asibiti Almustapha sabida taimakon alumman mu baki daya dukda kuwa acikin garin Zaria nayi niya sede naji labarin akwai kauyikan dasuke lacking health attention agurinsu infact sukan sha wuya kafin susamu asibiti in mutum baida lafiya kuma kaga irin wannan for the sake of emergency yakamata ayi wani avu sabida nasan yayi leading to loss of many lives.......
We can't control everything but atleast we can help tayanda zamu iya iyakacin karfinmu......

Akwai abokina munyi makaranta tare sede shi MBBS yayi haka danshi ma so seya gina hospital ah can cikin kauyen *Gangara* dayake dan Giwa local government ne har ansa kayan aiki dasauransu anyi komai infact yanemi nurses da likitoci dazasu taimaka masa awurin yin aikin sekuma yacanza ra'ayi wai yanason yasayar dukdama bansan dalilinsa ba I know yanada genuine reason it might be family issues of something else dabayason Sharing with outsiders yayimin talle nikuma senace zansayi asibitin In your name....
Yanzu nasaya alhamdulillah yazama naka Almustapha nace danshi should take care of the hospital before kazama settled and atleast yafika experience ma sede inason after the conversation kaje can din kazauna for sometime ka tabbatar ana aiki mekyau anakuma bama mutane treatment yanda yakamata.......

Almustapha wani irin dadine yakeji harcikin ranshi,seyau yaji yasan yanada uba seyau yaji feeling din cewa Mai Martaba yadamu da feature dinshi kobakomai and it's also a sign that he cares tuni yamanta kishin dayake taya uwarsa yashiga yima mahaifin nasa godiya............
Rungume shi Mai Martaba yayi yana Allah yayima karatun albarka....
Amin suka amsa duka dede lokacin aka shiga shigowa da abinci harzai tafi Mai Martaba yace yazauna suci abinci daman yunwa yakeji kaman zaiyi yaya don haka yazauna sukaci dasu Dad din seda suka gama sannan Mai Martaba yace"yauwa namanta ma nikam akwai kaya damuka fidda zaku kai wasu kauyuyyuka kaida Sulaiman gobe so kashirya".....
Gyada kai kawai yayi sannan yayi musu sallama yafice.....

*****
Dakinsu Afiya taje tana ta turo baki....
Lafiya dai sister in-law meya faru haka?..........
Yayankune mana yaki cin abinci tun jiya takarashe maganar yayinda hawaye suka taru ah idanunta......
Cikeda damuwa Afiya da Amiran suka dawo gefenta suna cewa"waya fadamiki wallahi Yaya Almustapha zai iya yaci abinci yanunama baicinba so kidaina tada hankalinki".....
Ware hannunta yayi"I'm sure baici ba Allah kuyarda ni"......

Nan tabasu labarin yanda akayi Amira ne tafara tunani to "why will he be angry,wani abu yahadaku ne?"..
Jijjiga kai Asma'u tayi alamum aa..


*Sorry for the typing errors please*....

Vote
Comment
Share?......
[3/23, 5:42 PM] >?p?: *GIDAN SARAUTA*

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad...

*MOMYN IKRAM* wannan page din nakine I'm always grateful for your love and supportd' Allah yabar zumunci.....

*Page 33*



Caraf Afiya tace kodai don auren da Abba yakara ne?... ..
Hararanta Amira tayi sannan tace"I don't think wannan shine reason din besides irin abunnan becika damun Yaya ba".......

Cikeda damuwa Asma'u tace nifa duk wannan bashine matsalataba damuwata shine yanzanyi convincing nashi yaci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login