Showing 207001 words to 210000 words out of 235422 words

Chapter 70 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3523

tabada nata hakurin sannan tafadi nata dalilin yin haka dukda bata nuna Ummi tasan komaiba don batason tahada fada da nata iyalin tunda ita ta roketa kan kada tafada ma kowa tasan inda Asma'un take ........

Daddy seda yagama Jin zancensu duka kafin yayi gyaran murya yace"dukwani kuskure anriga anyi ta and yawuce so ni inaganin babu anfanin tuna baya and duk abunda kikayi sabida kijanyo ma yarmu daraja ah idon danki ne so muyakamata muyi miki godiya bamwa muji haushi ba dukda ni a nawa tunanin wannan bawani hujja kwakwara baceba tunda Almustapha beyi laifin komai ba matar kaninshi ce tayi laifi and tayi admitting laifinta kowa yasani yanzu so anawa ganin dukwani battle is left for Asma'u,ita yakamata ta fuskanci mijinta itakuma yakamata tasan yanda zata zauna dashi hartasakamai sonta aranshi tundama suna zaman lafiya ai it's okay,babu duka,babu tsangwama,babu takura kuma yana sauke hakkokinshi dake kanta for me it's okay because banida hujjar tuhumarsa dayima yata wani laifin tunda komai is now clear anawa ganin mumanta baya mu fuskanci future shine kawai, we've so many things ahead of us and insha Allah jikina yanabani matsala Kam daga mu har ku babu maisake fuskantar dayardar Allah......
Allah yakaremu baki daya,Amin suka amsa da dukansu kafin Mai Martaba yace naji zancenka and alhamdulillah na gamsu da koma miyene kace you're absolutely right sede inason kayimin wata alfarma guda daya...........

Gyada kai Daddy yayi yana sauraron Mai Martaba din inda Mai Martaba yacigaba da magana.....
"inason inbar Asma'u anan gida tahuta,tajima bata tareda ku I know she'll like to stay here for a while,shikuma Almustapha kubarni dashi kawai"........

"Toshikenan cewar Daddy din don koba komai Abdulrahman sarki ne agareshi sabida haka bazai iya duban idanunshi yaki karbar request dinshiba dukda da tashine adaren yau dinnan ma Asma'u takoma dakin mijinta shine daidai"........
Ummi hardaki tazo tayi ma Asma'u sallama kafin suka tafi gida.........


&&&

Tunda yatashi dasafe yakejinshi gabadaya wani iri don kwata kwata bayason fita Fadan da Mai Martaban yabukata ah jiya to amma yazaiyi?......
Tunda yace dole seyaje din,yanaji masu aikin dake sashin se kaikawon su sukeyi kamar kullum,dakyar yatashi yayi wanka kafin yashirya cikin kayan sarautarshi wuraren karfe goma yafito daga dakin haka yana ganin abinci ah jere ah kan dinning ammaya tsallakesu yayi tafiyarsa Fada dukda kuwa yanajin yunwar sede yasan koyazauna ci bawani ci zaiyiba tunda baida appetite kwata kwata. Bakaramin dadi Dad da Mai Martaba sukaji ba ganinshi dasukayi ah Fadan dukda yarame yafada yakumayi wani iri,haka dai ranar akayi duk wasu activities na fada tareda shi dukda bawani suggestion dayake bayarwa illa iyaka yace eh,aa kokuma yagyada kanshi........
Throughout the week yakanyi attenting meetings and other activities na palace din wanda hakan bakaramin dadi yayima Mai Martaba ba harma yakejin atleast his Son is not trying to be like a coward kuma yanama tunanin dawo mashi da Asma'un tahanyar fada mishi inda take yaje yadaukota dakanshi,akuma cikin satin ne Ummi tasake yimasa maganar tafiyarsu Chad wannan karan naam yayi da zancen donshikanshi yanason taje taga danginta don tabbas yasan bakaramin hakuri takeyiba ayanzun ma and he knows how a family is barinma Inka Jima baka tareda su don haka atake yace mata we're going this Sunday kishirya daman inason inje masarautar Borno ma dakaina insamu mahaifin Zaliha infada mishi duk abubuwan dayafaru sannan inmayar masa da 'yarsa tunda Asma'u is back home safe and sound banida abunda zanyi da'ita likewise my Son besides Ina ganin darajar mahaifinta so zataci darajarshi".......

Ummi batasan sanda tarungume Mai Martaba ba cikeda Jin dadi kafin tace"thank you so much Darling"....
Kissing forehead dinta yayi sannan yace anything for you my love,still batabar jikinshiba tace to maganar su Almustapha fa,I want to go there with him and his sisters",yanda take maganar with somuch excitement seya tsinci kanshi da tsayawa yana kallonta. Hura mai iska tayi ah fuskarshi tana...
"I'm saying something fa"......
Yar dariya yayi yana rikeda kugunta kafin yace"we're going with them,duk wanda kikeso yaje zaije Khairiya, awannan trip din you're the master se abunda kikace".....
"Dagaske?",tayi mishi tambayar cikeda wasa shima gyada mata kai yayi alamar eh kafin taja hannunshi suka zauna abakin gado tana lissafo mishi wanda takeson suje taredin tace"Almustapha, Asma'u, Hamida,Afiya,Amira and my two long trusted mades I'll like them to meet my family"......
Jan cheeks dinta yayi yace"sukenan?".....
Dan sa hannu tayi ah kumatunta alamar tunani kafin tace"sukenan sede bansani ba ko Sulaiman da Sumayya zasu so zuwa"......
"They're newly wed couple's nasan ba lallai suso zuwaba just let them be besides Sumayya batakai ga tarewa bama haryanzu ko?"....
Gyada mishi kaitayi tana"Sulaiman dinne wai yafison seta karasa session dinta na school tukunnan tunda they're resuming next week ma,so he wanted to follow her amma bansan koya canza decision ba"........
"Okay,angama madam seku fara shiri"....
Murmushi tasakamar mai tana karayi mashi godiya kafin yace"seki Kira Asma'un kice tafara shiri and Almustapha kibarni dashi nizanyi mashi magana,I want to surprise him banason yasan da Asma'u za ayi tafiyar".......
"Gyadama Mai Martaban kai tayi kafin daga karshe tafice don zuwa sanar da yayanta zancen tafiyan"......

Adaren ranar takira Ummi tasanar da'ita kan tafada ma Asma'u zancen tafiyar,kuma tafara shiri sannan takarada tareda Almustapha za ayi tafiyar,aikuwa tunda Hajja taji wannan zancen tashiga gyaran Asma'u daga tabata wannan seta dirka mata wannan haka Mommy ma ba abarta bayaba don dukwasu mayuka na gyaran jiki seta tasa Asma'un tashiga anfani dasu anasauran kwana biyu tafiya ta tasata gaba takaita salooon akayi mata gyaran gashi se sheki yakeyi bayan sundawo gida kuma suka tarar da mai lalle tana jiransu haka tazauna ta tsantsara mata mai kyau,haka ranar tadawo sak amaryarta da dare tana kwance se tattaba jikinta takeyi itakadai because itakanta tasan tasha gyara ba kadan ba jintama takeyi wani daban da'ita,maida idanunta tayi kan tsantsararren lallen dake hannunta kafin tashiga tuna ranar datayi lalle beyaba ba dan turo baki tayi ahankali tana"wannan dinma yana iya kin yabawa ba karamin aikin shi baneba"........
Yatsina fuska tayi kamar tana gabanshi kafin tamaida idanunta kan wayarta,janyo wayar tayi ahankali tana contemplating takirashi kota kyaleshi ne because she's damn missing him and the feeling is so unbearable. Dialing digits dinshi tafarayi harta gama sannan tashiga call takira layin tanaji yana ringing harya katse bedauka ba,bata hakuraba haka tacigaba da kiran layin ana biyar dinne aka daga amma ba ace komaiba se sautin numfashin shi datakeji tacikin wayar,lumshe idanunta tayi ahankali ga zuciyar ta se racing takeyi babu kakkautawa,she just want to hear his melodeous voice amma ogan yaki magana muryarta na cracking tace"Yaya Imam!"......

Almustapha nakwance besan sanda yatashi zaune ba bayan yaji muryarta,muryarda kemai yawo ah kwanya kusan kullum ashe yanada rabon jinta in reality ayaudin,besan sanda yashiga Kiran sunanta ba...
"Asma'u!"
"Asma'u"
"Asma'u,are you there?"......
Amma shiru wannan dalilin yasashi ciro wayar daga kunnenshi ananne yaga ashe call din ta katse tun tuni hannun shi na karkarkawa yashiga sake dialing number din amma switch off,yakira yafi ah kirga amma thesame answer yakesamu wannan dalilin yasa yayi wurgi da wayar kan gado kamar zai rusa ihu shidai yasan tabbas ba mafarki yakeyi ba kamar yanda yasaba,for sure yaji muryarta.......

Can bangaren Asma'u kuwa tunda takira sunan Almustapha taji shiru bece komai ba seta duba wayar taga ashe anyi hanging up call dinne,wani irin zafi taji aranta watoma ko muryarta bazai iya ganewa ba komi yake nufi?.....
Wannan dalilin yasa atake ta kashe wayar tareda jefa ta cikin wordrobe dinta batareda tasake waiwayonta ba to aganinta indai har Almustapha bazai iya gane muryarta ba toma miye anfanin wayartata?...
Aganinta it's of no use,the phone is just useless for her. Ganin yakasa samun sukuni sekawai ya suri wayar yafito parlourn shi don daman yabar Sulaiman da Na'im sunacin dinner bayan sunyi ta dagar yaci yaki yaci,yanda suka ganshi ne yasa sukasan wani abu yafaru Sulaiman ne yafara zuwa gunshi yana tambayar shi meyafaru murya araunane yace"she called".....
Hopefully Sulaiman yace"you mean Asma'u?".....
Gyada masakai Almustaphan yayi,cikin sauri Sulaiman yakarbi wayar yana duba recent calls shima kiran yashigayi amma akashe cikeda damuwa yace"kunyi magana ne?"...
Jijjiga kai Almustapha yamai alamar a'a kafin yace"she called my name and then hangup the call".......

Cikeda tausayin shi Sulaiman yace"muje MTN office may be su iya tracing contact din", Na'im dake cin tuwo ah tsakiyar parlourn yace"they can't do anything harsai in wayar na kunne kubari zuwa gobe inta kunna se aje MTN office din,we should just pray and hope that she's in a safer hands".....

Wani kallo Almustapha yamishi kafin yakarbi wayarshi ah hannun Sulaiman din yafice don shi sam bai gamsu da maganar Na'im dinba,seda ya'isa gaban motar yatuna ma baida car keys ah hannunshi kuma ma koda yanadashi din ae bai iya driving mota ba bare har yayi tunanin kai kanshi inda yakeson zuwa,dafe kanshi yayi tareda jinginar da jikinshi ah jikin motar. Sulaiman ne yakaraso gurin yana rikeda makullin motar kafin yashiga karkadamashi ita kallonshi Almustapha yayi with questioning look.....
Kai tsaye Sulaiman yace"i want to drive kakuma tsaya awurin kofar"......

Jiki ah sanyaye Almustapha yajanye inda Sulaiman din yabude yashiga yatada motar,ganin still Almustaphan na tsaye baishiga motar ba yace"inba zakajeba bani contact din inje koza a iya tracing number din"....

Almustapha be mikamai wayarba sema zagayawa dayayi yashiga dayan side din suka fice amasarautar,koda sukaje MTN office din thesame maganar da Na'im din yafada musu shi akace musu haka sukadawo gida jiki ah sanyaye dakyar Sulaiman yayi convincing dinshi da cewa may be wayar ba chargi ne she'll call later insha Allah. Inda suka bar Na'im nansuka samoshi, murmushi yayi sannan yace any progress? Jijiga mai kai Sulaiman yayi alamar a'a yayinda Na'im din yace"I told you ae amma Yarima naganin kamar nibandamu da Al amuran matarsa baneba and that's not the fact,kawai dan bakasan yanda nikeji bane Inna ganka ah irin situation dinnan try and be strong please",cewar Na'im din tareda dafa kafadun Almustapha nan yayimasu saida safe yafice abunsa........
Washegari asabar, Mai Martaba yasaka aka kiramasa Sulaiman da Almustapha wanda kusan tare suka shigo seda suka gaisarda duka iyayen nasu kafin Mai Martaba yadubi Sulaiman yace yamaganan tafiyarku Indonesia din?......

Dan shafa kai Sulaiman yayi sannan yace"Tuesday jirginmu zai tashi insha Allah dukdama nibazan jimaba I just want her to settle se in dawo sabida maganar neman sister In-law ma", murmushi mai Martaba yayi kafin yace to Allah yakaimu Tuesday din babudai wani matsala ko,hope everything is ready?......
Eh Abba cewar Sulaiman,mai Martaba cewa yayi to Masha Allah kafin yamaida dubansa kan Almustapha yace"kaikuma fa Imamu?"......
Dasauri Almustapha yadago yace"na'am Abba"......

"Kasan zamutafi Maiduguri gobe dagacan zamuwuce Chad gurin dangin mahaifiyarka and we're going with you,your siblings and your Mother too",cikin sauri yadago yadubi Mai Martaban cikeda damuwa donshidai baisan da tafiyar ba kuma koyasani baya tunanin zaije awannan marrar barinma yanzu dayakejin yakusa samun Asma'un,he can't just let go of this opportunity. Dakyar ya'iya cewa"Dani kuma Abba?".....
Gyada masa kai Mai Martaba yayi sannan yace kobakason zuwa ne?. Aa Abba bahaka nike nufi ba amma ni aganina baikamata mutafi mubar masarautar tsinken raginta ba,bakanan, Sulaiman bayanan and me too ni inaganin hakan baiyi ba kawai ku kuje I'll join you later in Sulaiman yadawo daga *Jakarta*............

Murmushi Mai Martaba yayi sannan yace wannan ma magana ce mai kyau and I feel proud and blessed atleast kasan responsibility dinka Imam, Allah yayimaka albarka and you can join us kamar yanda kafada tunda Sulaiman din zaidawo dawuri", Ummi dake gefen Mai Martaba tayi saurin tabashi don aganinta decision din baiyiba amma seyayi saurin riko hannunta cikin nashi yanamata massage ahankali wannan dalilin yasa tayi shiru haka akarufe taron da addu'a kafin kowa yakama gabanshi,Ummi ne tadubi Mai Martaba tace"Amma karuguza plan din surprise din damukayi niyar yimashi Dear".........

Sa fingers dinshi yayi akan lips dinta yana "shhhh banruguza ba Khairiya bakiji yace zezo yasame mu ba dakanshi?".......
Aren't you happy that our Son is now a grown up, aren't Happy that yasan meya dace dawanda baidace ba amatsayinshi na shugaba,I don't want to be selfish Khairiya hakanan banason inhana Dana yin abunda yadace Sulaimain end of wani sati zaidawo inyadawo basai shi Almustaphan yasamo ku acan ba don nima ba lallai injima ba I need to come back for my people".........

Cikeda gamsuwa ta gyada mishi kai kafin tace Allah yakaimu wani satin yasa Kuma Allah yasa hakan shiyafi alkhairi,Amin ya amsa matadashi kafin yace mata da private plane dinshi zasu tafi goben, cewa tayi to Allah yakaimu ...

"Amin ya Allah".....

Bakaramin dadi Almustapha yajiba da Mai Martaba yaji uzurinshi dukda harranshi bawannan dalilin baneba it was just an excuse and Sulaiman sarai yaganeshi,hakadai ranar yayita kiran layin shiru gashi gabadaya yakicin abincin kirki gawani fever fever dake kokarin kwantar dashi, he's just trying as much possible as he can to be strong.........

Washegari tun safe suka gama shirinsu haka motocin daza su rakasu kaduna sushiga jirgi duk sunzama ready,seda Ummi tabi tayi sallama dasu Hajiya Muniba da Mom kafin akayo musu rakiya har bakin Motocin,cikin masu tafiyar hardasu Mallam Hudu dama wasu daga cikin manyan fada din donkuwa for Mai Martaba to visit another palace dole seda wasu daga cikin manyan fada din wanda zasuyi mishi rakiya zuwa Maiduguri gurin iyayen Zaliha daganan kuma wasu saisu dawo inyaso su suwuce Chad din. Tunda aka fito da Zaliha daga gidan horo naga tacanza tarame takuma zama wata iri da'ita, gabadaya abun duniya yayimata yawa tatashi daga Zalihan dakuka sani me cikeda izza da mulki,meson kyalkyali da abun duniya takoma wata aba daban. Tunda akafito da ita daga masu binta da kallon banza se masu Allah wadai da hali irin nata don ah ganinsu all she did was not a mistake but a deliberate action tunda ita ganauce ba jiyau ba kan abunda yafara da Magajiya,if she was really sensible to da tun lokacin ta tuba tabi Allah dakuma yau abunda yafaru da'itan bazai faru ba. Haka aka sakata cikin wata mota yayinda kowa yashiga motar sannan suka fice daga masarautar cikin convoy dinsu. Almustapha jiyayi andafa kafadanshi ahankali yadago yadubi Dad kafin yasaki murmushin dabai kai har zuci ba,ahankali Dad yace "yayadai Yarima,ko kewarsu Abba ne akafara tun yanzun?".......
Wani murmushin yakuma saki kafin yajijjiga ma Dad din kai alamar a'a,kama hannunshi Dad yayi kafin yace"I'm here okay"........
"And I'm here too",sukaji Sulaiman yayi maganar daga bayansu yar harararshi Dad yayi cikin sigan tsokana kafin yace"look at how you're acting as if you're the older Brother"......
Dan shafa kai Sulaiman yayi yana"I thought i was".....

Jan hancinshi Dad yayi yana"you were never my Son and you'll never be indai akan Almustapha ne tokai kanine gareshi",dariya Sulaiman yayi sannan yakamo hannun Almustapha din yana"to ai Dad yanda yakeyi kwanan nan ne yasa harna fara tunanin koma mistake kukayi kilan nine babban bashiba",dariya sosai Dad yayi yanzu yana Sulaiman bazaka kasheni da dariya ba nikam. Allah I'm serious Dad kasan kwanan nan se anyi dagaske yakecin abinci gashi duk yabi yadaura ma kanshi damuwa I don't know why........

Juyawa Dad yayi daniyar yima Almustapha din magana amma sesuka ga yajuya yafara tafiya yabarsu tsaye gurin,suma se suka mara mishi baya Dad na Son tsaya mana,muna magana sekayi tafiyarka kuma?......
Almustapha da tun sanda suke magana bayajin kodaya daga cikin zancen nasu sema jin muryarsu dayadingayi kaman ana kada mishi ganga marar sauti ah kunnenshi wannan dalilin yasa yafara tafiya don komawa bangaren shi amma kuma seyaji tafiyar ma tanason gagararshi sakamakon wani irin juyawa dayakejin kanshi nayi mashi,tsayawa yayi tareda rike kanshi still yanajin juwan dayakeji din, sake kokarin daga kafarshi yayi daniyar sakeyin gaba amma seyaji wani juwan yasake dibanshi daganan kuma baisake sanin inda kanshi yake ba don yankan jiki yayi yafadi su Sulaiman dake bin bayanshi ganin yafadi kasa yasasu yin sauri sukayi kanshi Dad na fadin subhanallah, Almustapha meyafaru daman bashida lafiya ne?".....

Vote
Comment
share!

[3/23, 6:09 PM] >?p?: =?Q?=?Q? *GIDAN SARAUTA* =?Q?=?Q?


Written by *Zeeneert*=؞?


*Zeeneert*@wattpad...


*Page 73~74*


Batabar kukan ba harna wani tsawon lokaci kafin tafara tunanin kukan datakeyi din bashi zai taimaka masaba hakanan bashine gatan dayakamata tamasa ayanzuba, dukda duhun dake dakin hakan baihanata kallon yanda yake baccinshi peacefully ba,his face looks so plane and clear sa hannunta tayi tareda taba temperature din jikinshi which is still very hot, tashi tayi tana goge kwallarta kafin tawuce bandakin shi debo ruwa tayi acikin medium bowl haka tazo ta ajiye kan bedside drawern dake kusa dashi kafin takoma kusa da wardrobe dinshi inda tashiga neman karamin towel batasha wahalar nemaba tasamu sabida daman tasan duk wani ma ajiyi na kayanshi. Dawowa tayi kanshi still tana goge kwallarta dasuka kasa daina zuba haryanzu,sa towel din tayi cikin ruwan still tana tsaye yayinda take ta faman sharar kwalla mistakenly hawayenta yazuba ah fuskarshi,arazane yabude idanunshi jin kamar anwatsa mai ruwan dalma ah jikinshi wanda hakan ya tabbatarmai da ba mafarki yakeyiba,sautin kukan ne yaji haryanzu yanamai yawo ah kwanyarsa ahankali yabi inda take jiyo saurin kukan nata arba yayi da figure din mutum tsaye kanshi don baya iya ganin fuskarta clearly,ko ah mafarki yaga wannan figure din yasan wanene but to be sure seya daga hannun shi dake karkarwa yashiga mutsutsuka idanunshi kafin yasake daurasu kanta"she's still standing there crying helplessly"....

Kenan itace komi?...
When did she come,does this means she's not angry with him anymore komi,lumshe idanunshi masu mai zafi yayi kafin yasake bude kanta,if she's really the one Stanting right infront of him bemasan tayaya zaifara nunamata farin cikin shiba. Bayajin karfin jikinshi haryanzu bare har ya'iya motsawa daga inda yake,motsi yafarayi da hannunshi ahankali dukda hannun na karkarwa amma baiyi giving up ba,dakyar yasamu yadaga hannu sama daniyar tabata because he just want to be sure ba illusion bane ba,he wants to be sure that she's the one standing right infront of him. Bata ankaraba taji hannunshi ah singalalen nata hannun wanda hakan yasata tsorata tayi baya cikin sauri kafin ta ware idanunta tana kallonshi,sake miko mata hannun yayi alamar tazo gareshi don yanzukam yasan itance cikin kuka tace....
"Yaya Im..am?".......
Shima hawayen ne tayi slipping daga gefen idanunshi and thesame time yana sake mika mata hannu batareda yace komaiba cikeda tausayinshi tamika mai nata hannun,damkewa yayi da karfi cikin nashi don gani yakeyi inyasake zata sake guduwa tabarshine ahankali tazauna kusa da kanshi tana kallon fuskarshi yayinda tasa dayan hannunta tana faman goge kwallarta shima zuba mata idanun yayi babu ko kyaftawa because farin ciki tayi mashi yawa yama rasa wani word zaifada mata taji dadi aranta hakanan yanajin kukan nata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login