Showing 159001 words to 162000 words out of 235422 words

Chapter 54 - GIDAN SARAUTA COMPLETE

Zeeneert   

06 Sep 2025

3465

maiyi maki dole kinji Daughter na",yayi maganar cikeda rarrashi,Sumayya tashi tayi tashige dakin su Afiya datake ganin yafi mata kusa dasauri hartana neman yin tuntube tsabar kunya.....
Alhamdulillah shine abunda Abban yace kan kacemi Sulaiman yatashi zaibita Dad ne yace"kaji marar kunya",dariya Abba yayi sannan yace"kyaleshi gado yayi wallahi don nidai yau nikeso amaida min Matata", Sulaiman dabaikai ga karasawa dakin da Sumayyan take ba yayi saurin juyowa yana"Abba nima wallahi inda hali ahada adaura bayan sallan la'asar ga sadakina ma ahannu, Sulaiman yashiga lalumen kudi cikin aljihunshi"...........
Murmushin Dad yayi sannan yace Allah yashiryi Father and Son kumadai baza abi maganarkuba sabida suma matan sunada right hakanan suna bukatan lokaci su shirya so do not rush muyita addu'a Allah yazabi abunda yafi alkhairi kawai......
Amin suka amsada yayinda Mai Martaba yace"gobe zamuyi magana da yan fada semuyi finallizing date din nadin sarautan Almustapha inyaso se ahada da bikin baki daya don inban mantaba suma ba ayi bikin aurensu ba ance zaabari se lokacin nadin sarautarsa....

Gyada kai Dad yayi yayinda Almustapha yadago yana kallon Asma'u wanda Itama daidai lokacin tadago da kanta......
Murmushi yasakar mata wanda batasan dalilinsa ba kawae se Itama tamayar mishi aranta tana"kode dadin ze rabu dani yake ji?".....
Haka aka rufe taron da addu'a yayinda mazan suka fice don wucewa masallaci already har ana kiran sallar la'asar........

Asma'u dayau tayi wankan tsarki tayi sallar laasar Itama sannan tadawo kitchen tana ta mitan itafa tarasa mezata girkama Dr Na'im gashimadai da alama yafasa zuwa lunch din sede dinner may be tunda bataga Almustaphan yazo tareda shi ba kuma shima urgent call akayi mashi kan yadawo gida, Hamida ne takaraso kitchen din fuskarta daukeda murmushi tana"Sister Inlaw surutun me kikeyi ke kadai?"........
Juyowa Asma'u tayi cikeda damuwa tana"laa shine kikazo harnan dakin fadi me kikeso za akawo miki har daki".......
Yanda Asma'un tayi seda tasa Hamida dariya,dakyar ta tsagaita sannan tace"bafa wani abu nazo nemaba gurin ki nazo muyi hira"....
Cikeda jin dadi Asma'u tace...
"muje dakina mana to".....
Girgiza matakai Hamida tayi tana"ba aiki zakiyi bane?"....
"I can do it later ai",aa muyidai tare ko sokike kibarmin Dan uwa da yunwa?....
Dan shafa kai Asma'u tayi kafintace"ama abokin shi zanyima girkifa I've been thinking of what to cook for him because this's the first time dazaizo gidannan cin abinci"........
Dariya Hamida tayi"Is he also a Doctor?"....
Gyada kai Asma'u tayi yayinda Hamida tace"just cook something not that heavy kinsan Doctors da iyayi basu cika son cin abinci menauyiba da dare".....
Something not heavy like?....
Murmushi Hamida takumayi ganin yanda Asma'u tadamu unnecessarily kafin tace"like jollof din dankali kina iya yinshi ruwa ruwa and zaki iya saka vegetables like ganyen albasa or alayyahu aciki yanda zaisashi yin kamshi da kyau".....
Seki mishi black tea me hadeda kayan kamshi if you've,godiya Asma'u tayi mata tana"Zaki tayani ko?".....
Wara idanu Hamida tayi tareda cewa"I don't know how to cook fa".....
Cikeda mamaki Asma'u tace"really?".....
Gyada matakai Hamida tayi sannan tace"nadaisan haka Doctors suke shiyasa nafadamiki hakan but inzaki koyamin inaso,I really want to learn how to cook".......
To kina gani,cewar Asma'u din yayinda suka shiga aikin girkin tare tana nuna ma Hamidan yanda zatayi harsuka gama suka zuzzuba ah kwanukan dasuka dace sannan suka wuce dakin Asma'un tana "Aunty Hamida nagaji wallahi".......
Zama Hamida tayi tana"aidole kin aikatu ba kadan ba ai".....
Murmushi tayi tareda dago wayarta tana dubawa nan taga massage din Almustapha nakan cewa Na'im din yace sai dare zaizo wurgi tayi da wayar tana mamakin yanda akayi Hajja tasaba da Ummi sosai yanzu haka tasan tanacan gurinta tanata yimata zuba......
Harsu Afiya suka dawo daga islamiya Hamida nanan bangaren nasu hakanan takejin batason barinsu sabida kota koma can bangarenma she'll just be lonely........


*If nagama typing dawuri I'll post the other chapter today inbangama ba kuma se gobe dasafe insha Allah*
I'm really sorry....

Vote
Comment
Share ...
[3/23, 6:05 PM] >?p?: =?Q?=?Q? *GIDAN SARAUTA* =?Q?=?Q?

Written by *Zeeneert*=ؕ?

*Zeeneert*@wattpad

*Page 56*.....

Tare sukayi sallar maghrib da Isha kafin suka dunguma suka koma dakinsu Afiya din don Asma'u hanasu zaman parlour tayi tana zasu saka tsamin jikinsu bayan sunsan Mijinta zaizo da bako,Wanda dukdai maganar cikin zolaya akayita Afiya ne tasaki baki tana"mekike nufi Sis".....
Dariya Asma'u tayimata tareda cewa"ke wasa nike muku ammadai kinsan babu dadi yashigo da bako susame mun baje ah parlourn ko"........
Amiran e tace"kedai kawai kin hanamu zaman parlour yau sister in-law",nan suka shige daki suna mitar zolaya,dukwannan maganar dasu Afiya ake itadai Hamida se dariya datake binsu dashi.........
Karfe takwas saura Almustapha,Sulaiman da Dr Na'im suka shigo tare yayinda suka yada zango ah parlourn Sulaiman kam ko zama baiyiba yawuce ciki kai tsaye don ganin abun son sa Sumayya because yanzuma daga bangaren su yake batacan hakan ya tabbatar mai da nan din tazota,dakinsu Amiran yashiga inda yake kyautata zaton samun ta sede da mamakinsu bata dakin su hudu ne kawai baje kan gado kallon Asma'u yanayimata sign da hannu na Ina sumayyar tashiga wanda hakan yabama Yan uwansa dariya"tana bangarensu cewar Hamida".......
"She's not there", yakarashe maganar cikeda damuwa suma da mamaki suka kalleshi don ah tunaninsu can tayi sabida damunta dazukayi da tsokana ne tundazu yasata yin fushi tatashi tafice ah sashin nasu anan ne Hamida ke maida mishi yanda akayi cikin sauri yafice yana mamakin inatayi to?............
Koda yawuce su Almustapha ah parlour bekulasu ba jijjiga kai Almustaphan yayi in desbelief yayinda aranshi yake fadin"Yanzu haka sabida wannan karamar yarinyar yake wannan rawar jikin and yanada tabbacin ko fadama Asma'u isowarsu baiyiba wannan dalilin yasashi tashi tareda cewa Na'im din inazuwa".......
Dakinta yafara zuwa batanan don haka seya shiga kiran layinta kawai tananan zaune tareda kannen nashi taga call dinshi yashigo ahankali tatashi tafice zuwa dakinta don ko lura da Na'im dake parlour batayiba,tana shiga dakin tayi recieving call din yayinda shida yariga yaganta yayi hanging up tareda maida wayar aljihunshi dan tsaki tayi tana rufe kofar dakin"seyawani kira mutum amma bazaiyi magana ba don wulakanci,Ina zaman zamana yatasoni", takarashe maganar tareda juyowa tana kallon dakin sede da mamakinta taganshi dab da'ita bakaramin tsorata tayiba wanda hakan yasashi saurin riko hannunta yana"Dawa kike?"....
Kame kame tashigayi tana kokarin kwace hannunta amma yaki saki sema sa dayan hannun dayayi yatare kofar baki dayanta yanda bazata iya gudu ba kafin ya matsar da fuskarshi dede nata ah kasan makoshi yakuma cewa"tambayar ki nikeyi fa?",wannan karan hartanajin saukan numfashin sa akan fuskarta.........
Kaman zatayi kuka tace"bafa dakai nake ba Yaya am"......
Kallon dan karamin bakinta yayi yanajin kaman yayi kissing amma yasan tana iya yimashi rigima yanzu besides bashi kadai bane bare ya biyemata Yana tareda bako kawai se sakin yayi murmushi kafin yace"silly girl kawae",ware idanu tayi akanshi tana mamakin abunda yafada sede kafin ta ankara har yakai mata light kiss ah kumatun ta wanda yasata blushing batareda tashiryaba kafin yasaketa yafice yana "we're waiting for you",itadai tana tsaye gurin kamar sokuwa dakyar ta'iya neman mayafinta tasaka sannan tabi bayanshi Itama daukan trayn abincin tayi takai musu parlourn tareda komawa tadauko na drink data tanadar musu se tea agefe wanda ta'ajiyene don Dr Na'im din yazabi daya cikin tea da drinks din tunda batasan wanne yayi preferring ba.............
Zama tayi tana gaidashi"Ina wuni"...

Murmushi yasakar mata tareda ansawa"Lafiya Lau Amarya,yakike yafama da abokina?",yayi maganar yana kallon Almustapha cikeda zolaya.....
Itadai murmushi kawai tayi sannan tawuce ciki don barinsu suci abinci dukda talura yanaso su taba hira amma gabadaya Almustapha yayi kicin kicin da fuska, bayan tafiyarta ne Dr Na'im din yadubeshi yana...
"ka korarmin matar taka hankalinka yakwanta ai"......
Tabe baki yayi kafin yace"takori kanta dai,I didn't ask her to go right?".........
"From your face Imam,from your expression nagane komai bare itada take matar ka", Na'im din yayi maganar cikeda zolaya yayinda yakarada nimadai ba inyi zuciya inyi auren nan ko za adainamin gori Kuma nima inhana mutum hira da Matata,dariya Almustapha yayi kafin yace"kazo kaci abinci".......
Tsaki Dr Na'im din yayi tareda dan shafa kanshi"au dariya ma nabaka,dole kayimin dariya tunda i was stupid dana manta kai wayene wurin rashin kula mutane"........
Haka Dr Na'im din yasauko Almustapha yayu serving nashi calmly suka fara cin abincin tare don Na'im dagewa yayima saisun ci ah plate daya ahaka harsuka gama Asma'u tafito bayan Almustapha yasha kwaretete gun Na'im na cewa"nifa bagunka nazo ba gurin matarka nazo so, kabari mugaisa dakyau",hakan yasa yashiga yakira mishi ita sunkuwa taba hiran kadan sannan yace Ummi dasu Afiya fa?..........
Suna ciki, murmushi yayi sannan yace"su bazasu zo sugaida sabon Yayansu ba?".......
Dariya Asma'u tayi kafin tace"ba inyi musu magana Dr"......
Shima dariyar yayi yana"to shikenan",Ummi tafarayiwa magana tafito suka gaisa da fara'arta as usual hakanan bakaramin Jin dadin ganin abokin Almustapha din tayi ba for the first time in her life hakanan takoma daki tana ta sanya musu albarka"........
Ahaka su Afiya suka fito harda Hamida da Asma'u tasata fitowan dole tunda suka fito ah dakin yake kallonta,"she's very beautiful and matured ga yanda take tafiyar cikeda nutsuwa bakaramin tafiya da imaninsa yayi ba hakanan lokaci guda zuciyarsa tashiga raya masa"she's the girl Na'im,the right girl you've been waiting for"........
Hamida da taga yacika kallo gashi kallon dayake mata yanasata jin wani iri hakanan tunda tafito takejin gabanta na mugun faduwa dakyar tayi karfin halin dagowa ta kalli cikin idanunshi tareda galla mishi harara sannan tafaki idon mutane tana nuna mishi cikinta aranta tana fadin"daga gani zaiyi son mata, ammadai anji kunya godai godai dashi ko lura da cikin datake dauke dashima baiyiba".....
"Na'im daya ga abunda tayi bakaramin faduwa gabanshi yayiba shima hakanan lokaci guda kunya ta lullube shi wanda hakan yasashi kasa zama sema tashi dayayi aranshi yana"Ya ilahi, what have I done now?",don carab idanunshi sukamai kyakyawar gani ga Dan karamin cikin datake daukedashi dakyar ya'iya duban Almustapha yace"I'll be on my way Yarima".......
Da mamaki Asma'u da Almustapha suka dubeshi dondai basuji yace zaitafi dawuri hakaba besides shiya ce akira mishi su Afiya su gaisa,ganin kallon tuhuman da Almustapha keyi mashi ne yasashi sosa kanshi kafin yace"I'm really sorry Buddy yanzu akayi texting kan ana nemana ah gida".......
Almustapha dai kawai gyada mishi Kai yayi badon ya yarda ba don shidai baimaga sanda yadaga phone dinshiba bare har yayi recieving massage,su Amira suka gaidashi fuskarsu da fara'a banda Hamida daketa faman galla mai harara ansawa yayi nervously kafin yayi musu sallama yafice har mota Almustaphan ya rakashi kafin yadawo cikin gida..........

Wuraren goma da rabi Ummi taleko dakin nata inda tasamu duksunyi bacci kan makeken bed din hakanan sunbar wuta akunne gashi ko lullube jikinsu basu yiba,da murmushi tasaki tareda karasawa cikin dakin sannan tadauki blanket ta lulluba musu tana kallon fuskar Hamida cikeda tausayawa kafin tadan shafa fuskarta ahankali aranta tana hamdala da yarinyar tagane gaskiya cikin gaggawa and she's ready to get along with her siblings............
Bitayi kansu duka tayi kissing forehead dinsu wanda yazame mata al ada akullum indai har tazo dubasu harta iso kan Hamidan,itamma yimata tayi wanda hakan yasa Hamida farkawa don baccinta baiyi nisa ba murmushi Ummi tayi tareda tashi tana"I'm sorry na tasheki ko?".......
Girgiza matakai Hamidan tayi sannan tatashi tazauna tana"I'm sorry Aunty Khairiya".......
Ahankali Ummi tace "For what?"
Hamida sauke kanta kasa tayi kafin tace"for torturing your children and for everything that my Mother has done", takarashe maganar yayinda idanunta suka ciko da kwallah don haryanzu abun na matukar damunta and she really find it hard to believe cewa su Afiya sun yafemata so easily haka don koyau kawai kallonsu take da mamaki tun dazun.........
Dan shafa fuskarta Ummi tayi tana"Miyena zubda hawayen kuma ba ancemiki yariga yawuce ba?".....

Gyada kai Hamida tayi tana goge kwallarta kana tace"Thank you Aunty Khairiya"......
Jijjiga matakai Ummi tayi tana"Ummi dai ko,indai you're really sorry for everything kina kirana Ummi, I'm your Mother too"........
Murmushi Hamida tayi sannan tace"Thank you Ummi",Yar dariya Ummin tayi tana"kokefa,kwanta kiyi bacci abunki I'm going to my room too"......
To tace kafin takoma takwanta din tareda lullube jikinta haka Ummi tafice ah dakin bayan takashe musu wuta sannan taja kofar dakin tarufe........
Sulaiman kuwa tun fitan shi bangaren su Sumayyan yasake komawa aikuwa yayi sa'an samunta wannan karan don da alama sabani sukayi,Allah ma yataimakeshi su Dad baswa parlourn da alama sun shiga already.........
Zama yayi gefenta ah bakin gadonta tareda cewa"Sumyna",dukda yanda muryarshi tayi affecting dinta hakan besa ta kulashiba sema chat dinta data cigaba dayi fuskar tausayi yayi tareda kama duka kunnuwanshi"I'm sorry Dear kinsan dai bazan cigaba da jure fushinki agareni bako?"......
Batareda ta kalleshi ba tace"kana damuna fa"......
Dukda yaji haushin maganarta amma seya daure zuciyarshi tunda shikenama komai akamishi zai karba hannu bibbiyu don haka seyasa hannu yakarbi wayan hannunta cikin sauri tadago daniyar yi masa masifa amma idanunta nasauka cikin nashi tanemi duk wasu kalamanta tarasa ahankali yakuma cewa"I said I'm sorry ko?"........
Ganin tayi shiru ne hakan yabashi daman janyota yadaura kanta ah kafadunshi tareda cewa"I love you Sumyna kiyi hakuri kidaina fushi dani please",cikeda tausayinshi tace"yawuce".........

Murmushi yayi cikeda Jin dadi tareda dagota daga jikinshi yana fadin"Thanks Love".......
Itama murmushin tasakar mai daganan akashiga hirar soyayya kuma wanda inkagansu bazakace sune sukayi fada recently ba........
Yaukam Asma'u batama tsaya har Hajja takoreta ba tana gama shirinta tawuce dakinshi sede yaudin samunshi tayi kan sallaya yana sallah da alama baidamu yayi shafa'i da wuturinshi ah masallaci ba yataho gida karasawa tayi bakin gadon sannan takwanta tareda lullube jikinta kan kacemai bacci yayi awun gaba da'ita shima yana gama addu'o'inshi yataso yazo yakwanta tareda janyota jikinshi calmly,hakanan kwanan nan yakejin inba ajikinta yayi bacci bazaiji dadi ba,he always find comfort when he's with her,wrapping hannunshi yayi ajikinta hakanan zuciyarshi na raya mishi anya zai iya rabuwa da'ita kaman yanda takeso,don tariga tazama wani bangare na rayuwarshi.............

****
Bangaren Zaliha ganin Sulaiman dagaske yakeyi washegari tun safiyar Allah tayi bangaren su Sumayya don Lantana tace mata aitaxota gida...........

Sumayya daketa sharara bacci Mom tashigo tana tashinta,mika tayi ahankali tana...
"Mom kibarni inyi bacci bankwanta dawuri bafa jiya"........
Wani makan Mom takaimata tana"banason iskanci kinmasan karfe nawa ne tukunnan?"......
Jijjiga kai tayi tana murza idanunta alamun batasani ba cikeda bacin rai Mom tadubi Zaliha dake gefenta tana"kinganta ko batada aiki se shegen bacci kaman wata kasa,kafin tamaida kallonta da Sumayyan data bude idanunta yanzu tana"kitashi joor kinada bakuwa and it's pass 10 already".......
Tashi Sumayya tayi don ganin wayene yayinda Mom tafita tabasu guri don itadai batakawo komai aranta ba tunda tajima dasanin Zaliha nada hankali hakanan tana fatan zasuyi zaman lafiya koda Sumayyan ta ta auri Sulaiman din shiyasa ma da akayi zancen jiya bataji wani dar dar sosaiba...... ..
"Ina kwana",Zaliha tagaida Sumayyan badan ranta yasoba cikeda mamaki Sumayya ke kallonta yayinda batasan sanda ta galla mata wata uwar harara ba because batamanta abunda tayi mata ta waya ba hakanan kuma tanajin matukar kishin Sulaiman din haryanzu.........
Karshe ma sauka tayi daga kan gadon tareda yin hanyar bandaki dasauri Zaliha tabita tana...
"Sumayya kitsaya muyi magana please"........
Batareda Sumayyan tajuyo ba tace"You've nothing to tell me so,you better leave my room kafin ma nafito daga bandaki",babu abunda kakeji se karar rufe kofar toilet din Zaliha wani irin cizan lips dinta tayi cikeda takaici hakanan jitake kaman ta shake Sumayyan amma yata iya,dakyar ta'iya rarrashin kanta takoma tazauna,tananan zaune har Sumayyan tafito da mamaki tace"au dan jaraba baki tafi ba?", Sumayya tayi maganar tareda rike kugu kafin takarada"what do you want!"......

Ahankali Zaliha tataso takaraso inda Sumayyan take kamar wata mutumiyar kirki kafin tace...
"I'm here to say sorry for the other day,kiyi hakuri don Allah I said so many things to you cikin zafin kishi"........
Atakaice Sumayya tace"Yawuce",cikeda Jin dadi Zaliha tace"Thank you".......
Wani harara Sumayya ta dakamata kafin tace"that does not mean we'll be back to normal besides I can't trust you".........
Zaliha nashirin magana Sumayya tanuna mata kofar dakinta alamar tafice mata ah daki bata bukatan wani bayani cikeda takaici Zaliha tafice tana"lallai yarinyar nan senayi dagaske naga alama",daganan bangaren su Asma'u tawuce inda tagaida Ummi, Ummin ma cikeda fara'a ta amsa gaisuwar ta tana"Uwargidan Sulaiman ko?"....
Gyada kai kawai tayi tana murmushi kamar wata mutumiyar kirki kan kacemai Ummi da saurin sabo harsun barkeda hira hakanan su Hindatu suka kawo mata kayan motsa baki dukda suna mamakin wai Zaliha ce ah bangaren Ummin harma tazauna suna hira bayan basu manta abubuwan da tayima Asma'u ba hakanan basumanta complain din da bayi keyi akanta ba dabadan kada Asma'u tace sunyi gulma ba babu abunda zaihanasu zuwa su fada mata halin da ake ciki sede ko minti talatin ba akaraba Asma'un dasu Afiya suka fito parlour don yin breakfast because suma yau suna gida kasancewar weekend ne, bakaramin mamaki sukayiba ganin Zaliha ah bangarensu koda ta gaidasu sama sama suka amsa yayinda Amira da Afiya komawa ma daki sukayi suna sunkoshi.............
Itadai Asma'u tabe baki tayi aranta tana fadin...
"Gwanda dakika tuba hakan zaifi miki alheri".......

Ummi ne tatashi tafice don zuwa gunsu Afiya because kwata kwata bataji dadin abunda sukayima Zaliha dinba wanda duk ah tunaninta sabida Sumayya sukeyin hakan.......
Tana shiga tace"kudin miyene kuka wani dawo daki kaman wanda kukaga dodo?"....
Turo baki Afiya tayi"Ummi bakisan matarnan bane shiyasa kike hankilo",dakuwa Ummi tayi mata tareda nunata da yatsa"Afiya kifita idanuna inrufe,banason shashanci fa yarinya tazo har inda kuke sannan kuce zakumata wulakanci sabida kishin banza,to wallahi kushiga taitayinku banason wannan haukan kadama kuce zakusama Sumayyan ma arai barai har Sulaiman yakasa samun zaman lafiya ah tsakanin iyalinshi".....
Amira nashirin magana Ummi tace"inkikamin wani magana bugan bakin ki zanyi kutashi kukoma parlourn kuci abinci tunkafin raina yabaci, yarinyar kirki yar albarka tunbanda lafiya take zuwa gaidani sannan yanzu zakuzo Kuna kishi da'ita don hankali bai ishekuba?"cewar Ummin tana kallonsu harsuka fice ransu bace kafin tawuce dakinta tana mamakin abunda sukayi din wanda bakaramin batamata rai yayi ba because bata taba tsanmanin hakan daga garesu ba.........

Ah parlourn suka samu Asma'un da Zaliha nacin abinci don tun bayan fitan Ummin tayi mata bismillah itakuma babu musu tazauna suna ci don neman samun guri,sunata kumbure kumbure suka zauna suka shiga cin abincin itadai Asma'u abunma dariya yaso bata seda suka gama sannan Zaliha tadubesu kana tace"Asma'u nazo inbaku hakuri ne daman kan abubuwan dasuka faru abaya".........
Murmushi Asma'u tayi sannan tace"karki damu yawuce",kamar dagaske Zaliha tace"kiyi hakuri dai still kiyafemin,I know I've wronged you so many times"......
Kekam banace Miki yawuce ba,nayafe miki Allah yayafe mana baki daya and it's good that kingane laifuffukan ki sekuma kinemi tuban Bayin dakika cuta inaganin shine mafi mahimmanci ayanzu"....
Zaliha dakyar ta'iya daure zuciyarta kafin tace"hakane Kuma sede bansan dawani fuska zan kallesu ba kozaki tayani neman yafiyarsu?".......
Murmushi Asma'u tayi tana"zanrakakidai kinemi yafiyarsu dakanki inaganin zaifi".......
To cewar Zalihan tana murmushin yake hakanan duk yanda taso su Afiya subata fuska kisukayi donsu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login